Showing 51001 words to 54000 words out of 67570 words

Chapter 18 - Wayasan Asalina Complete

NOVEL

📕

PAGE 55



washe gari da yamma pinky tashirya cikin riga da sket na Atamfa Dan yanzu ammi tasaka an dindinka mata kaya English wears dinta saidai tasasu agida.



Kayan bakaram

in zauna mata sukayi ajiki ba gakuma wani uban dauri da tasha sosai tayi kyau Dan Rambo color tahada key car dinta tadauka tafito daga dakin ammi ta tadda aparlor Itada wainsu baki gaidasu tayi sannan tace ammi na zanje gidan

yaya ammi dagowa tayi takalleta tace adawo lafia kigaida mun da hajara kuma karki kai dare .

Insha Allah pinky tace sannan tafice daga parlourn kai tsaye parking space tanufa tama motar ta key har zata tada motan taga b

akuwar mota tashugo gidan hakan yasata tsayawa .



Har wajen da ake parkin yakarasa yayi parkin sannan yabude murfin motan yafito manyan kayane ajikin shi maroon color yayi kyau sosai suna hada ido duk zuciyoyinsu saida suka

buga .

Kokarin tada motar takeyi AJ yakarasa dasauri yasanya hannunshi yacire key car din.



Hararar shi tayi tace meye haka shima hararan nata yayi hade dacewa ina zakije uwar son yawo kallonshi tayi sannan tace inda ka aik

e ni nikawai kabani mukullin motata .



AJ yace naki na karfine murguda mai baki tayi hade dacewa nifa shishigine bana so kuma tunda yauba nasha gaya maka AJ yace kwana nan nan zanyi maganin bakin rashin kunyan nan .

Dan hak

a idan har kina son fita dole saikin gayamun inda zakije juyar da kanta tayi sannan tace gidan yaya zani oya bani key car na murmushi yasaki sannan yace bari ingaida ammi infito sai in kaiki har yafara tafia pinky tace ammi natar

e da baki juyowa yayi yace ok fito mutafi badan tasoba haka nan tafito daga motar ta tawuce tashiga motar shi shima yashiga yatada motar sukabar haraban cikin gidan saida sukayi tafia me nisa sannan AJ yadan Kalli pinky tagefen id

o yace dakin daina yawan sa turaren nan Dan baida amfani Mace tawani feshe jikinta da turare in zata fita .

Banza pinky tamai wayar ta dake cikin handbag dintane yayi ruri hannunta takai tazage zip din jakan sannan tadauki

wayar Dan har saida gabanta yafadi da taga me kiran nata Dan harga Allah batason yin magana

ko haduwa da duk wani abokin harkanta ada barin wayan tayi yaci gaba da ringing .

AJ yace wannan karar wayar taki ta dameni In baza k

iyi picking ba toh gwanda kisashi a silent. Yana rufe bakinshi aka Kuma kiran wayar kuma duk mutum dayane tsaki taja hade da daura wayar akan cinyarta yaci gaba da ringing shi Kadai .

AJ hannunshi yakai kan cinyarta yadauki waya

r sunan minister yagani akan screen din baisan sanda yasaki tsaki ba hade da kashe wayan gaba daya pinky tace meye nadaukar mun waya banza yamata sannan yafaka motar abakin hanyan yabude wayar yacuro SIM din yakarya hade da watsi

dashi awaje kallonshi takeyi cike da mamaki tace kasan Allah bazay yuyuba saika biyani SIM dina Kaiba mijina ba kuma kaiba aurenka zanyi ba amma kawani karya mun SIM dogon tsaki captain yasaki yace wayar ma bazan baki ba Dan na fahimci ha

ryau bakiyi hankaliba yana gama fadan haka yatada motar sukabar wajen juyar da kanta tayi gefe Tana ta kumbure kumbure har suka karasa gidan sadiq abakin gate sukayi horn megadi yawangale masu gate suka shiga samun waje yayi yafaka

motar hade dacewa idan kingama ki amshi wayan sadiq ki kirani banza tamai takai hannunta tabude murfin motan tafita tana kumbure kumbure sadiq ne yafito daga parlour AJ yana ganinshi yasauko yakarasa suka gaisa hade dacewa idan pink

y zata tafi yakirashi zay dawo yadauketa harararshi pinky tayi tace wallahi nagama shiga motarka batare daya ce mata komaiba yama sadiq sallama yashiga motarshi yatafi.



Atare suka shiga parlorn anwar dake wasa yana ganin pink

y yatashi dagudu yana oyoyo mummy ita kuma taware hannayenta tana my boi oyoyo fadawa jikinta yayi ita kuma tadaukeshi suka karasa cikin parlorn tasamu gu tazauna hade dacewa auntie ina wuni hajara tace lafia kalau Ashe dagaske dai za

kizo sadiq yace aikuwa gata tazo Dan abokin fadan tanema yakawo ta Daria auntie hajara tayi tace amma little bakida kirki ko kice yashugo turo baki pinky tayi tace ni wallahi bama dason raina yakawo niba takura mun yayi kuma yama r

iga yawuce ai sadiq yace ai Zay dawo anjima sai kiyi girki dashi pinky tace wlhi nidai nikadai zankoma tunda ba aurena yakeyi ba balantana yaringa shiga harkata.

Good morning fan's

[10/16, 11:02]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚



SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 56



Mikewa tsaye pinky tayi tace auntie me kika tanadar mun auntie hajara tace pancakes nayi da donut sugar.

rike hannun anwar tayi suka wuce kitchen

.

bayan magrib sadiq yakira AJ awaya aiko baa jima ba sai gashi har cikin parlor sadiq yakaishi shikuma sadiq yakarasa dakin hajara yakirata sannan yace little kishirya kizo kutafi waro idanuwa tayi tace yaya fisabillahi

yanzu saida kakira bakin mugun nan hararar wasa yawatsa mata hade dacewa kinsan dai in baki bishiba niba kaiki gida zanyi ba kuma ammi takirani tace leema nagida tana jiranki wai takira wayarki akashe kara turo baki tayi tace badol

e aji wayata akashe ba tunda Dan iko yakarya SIM din ai wallahi saiya

biyani danba yarda zanyi ba auntie hajara da sadiq daria sukayi hajara tace kiwa Allah kada kimai rashin kunya kinsan dai kubiyu Zaku tafi sai kibishi a hankali mikewa

pinky tayi hade da yafa gyalenta tadauki handbag dinta tayi waje dasauri hajara ta tashi tace little rigima bayan Sun gaisa da auntie hajara ne suka rakasu har wajen mota suka tafi .

Juyawa AJ yayi yadan Kalli pinky yace

baki iya gaisuwa ba kenan naga alaman sai ammaida ke islamia turo baki tayi hade dacewa wallahi nidin ba jahila bace dan kabar ganina haka haddar AL Qur'ani ne akaina murmushi AJ yayi hade da girgiza kanshi yace Ashe kinsani kike t

ake sani aiko me ilimi bazayyi abunda kika aikata ba .

Banza tamai Dan tasan tabiye mai zay iya bata mata zuciya shikuma har cikin zuciyarshi takalarta fada yakeson yayi amma tayi banza dashi saida suka kusa da gidan su

pinky yace dazu abba yagaya mun wai bazaki aure niba babu damuwa daman ni zuly ta isheni .



Dan daman kedin sai daidai dake .

soya shirye shiryen biki hararar shi pinky tayi tace ba matsalar ka bace daria yayi yace

OK ba Matsala ta bace kam .

Suna zuwa bakin gate yayi horn megadi yawangale masu gate din suka shiga yana parkin pinky tayi saurin bude murfin mota tasauka hade dacewa mugu dai baiji dadin halin saba zuly Tana fama dakai Tana

gama fadan haka tayi saurin shigewa parlour murmushi yasaki hade da girgiza kai.

tana shiga parlor tazube akan kujera tana maida numfashi ammi tace ke lafiyanki kuwa girgiza kai pinky tayi tace wallahi ammi ki kira capt

ain kigaya mai yakawo mun wayata ammi tace garin yaya wayarki taje hannunshi turo baki pinky tayi tace shiya kaini gidan yaya amma bada son raina nabishi ba murmushi ammi tayi hade dacewa tsakanin kune ni meye nawa aciki kitashi

kije leema tana dakinki tana jiranki daukar handbag dinta tayi tawuce tana kara cewa wlhi ammi kigaya mai yakawo mun wayata?



su mimi cikin satin da muke suka dawo daga skull

kuma sosai suka ji dadin auren pinky

da AJ Dan sudai daman suna sonsu tare.



mami kam kamar wancen lokacin komi nakayan lefe dana gani inaso duk a Dubai tasa akayi order dinsu .

zuly kam ana kano Dan AJ dakanshi yakaita kano taje tagaida su haj

ia .



hajiyan zuly saida tagama jin labarin komai sannan tace zancen banza kenan ina gadai zulaiha keba Mace bace tayaya Mace dake zakice wai kina son mijinki ya kara aure auren ma kuma karuwa zuly dai ita dukar da kanta tay

i batace komai ba Dan batada abun cewa hajia tace toh bazan bari ina gani ahada yata kishi da karuwa ba sam baki gado hali naba .

Inbanda rashin hankali irin naki ina kika Taba ganin mata tabawa mijinta goyan bayan kara aure mtsw

ni tashi kiban waje mara hankali kawai .

Hawaye zuly tafara yi tace hajia dalilin farida fa naga jinina adunia.

[10/16, 12:25]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE

57

hajia tace ke gafara cen ina maki gata kina iskanci zuly tace nidai hajia bana son kiyi komai adduar kawai zaki mana Allah yahada kanmu tabe baki hajia tayi tace naji .



ammi tun daga maiduguri ta dauko me gyara

n jiki kada kuso kuga yanda pinky takara kyau fatar nan tata tayi fess sai kace fatar jarirai .

Magungunan mata kuwa dana gyaran HQ tun daga sokoto ammi tasa aka hado magunguna .



duk da har yanzu pinky batasan wanda

abbanta yazaba mata ba amma tasa a ranta koma wanene zata zauna dashi tunda yanzu ta fahimci mutuncin mace dakin mijinta .



Ammi fridge taje tadauko magani ta dawo tamika ma pinky dake zaban wainsu materials yamutse fuska

pinky tayi tace kai ammi wlhi maganin nan dacin balai ne dashi hararar ta ammi tayi tace ni ansa gata nake maki maza kishanye sannan takalli leema da faiza tace akwai kayan daza akawo anjima leema sai kije ki anso zanbaki address din

Faiza ke kuma kibiyoni daki tashi Faiza tayi tabi bayan ammi pinky tace sai wani maganin mata ake bani alhalin ko mijin dazan Aura bantaba gani ba daria leema tayi tace badai kinbarwa abba zabi ba nasan captain yanacen shida matar

shi suna shan soyayya tuni pinky taji zuciyarta namata wani zafi .



Yauda yamma aka kawo kayan lefe dozen goma sha biyu kuma ko wanne cike yake da kaya masu sadan gaske da motar da aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login