Showing 54001 words to 57000 words out of 67570 words

Chapter 19 - Wayasan Asalina Complete

kawo lefen har da ita duk na amarya n

e .



pinky data gama kallon kayan tace wane irin mijine abba yazaba mun haka me kudin gaske wani lefene harda sabuwar mota faiza tace koma wanene ranan daurin aure kya ganshi ni bari intashi inshirya Dan teddy yana kan h

anya pinky tace toh sannu uwar son miji nima dai nakusa auren nan nafara shan soyayya leema tace idan kuma tsohone yaza kiyi tsit pinky tayi Dan babu abunda ta tsana sama da ache ta auri wani tsoho .



a bangaren su AJ kam shiri

sosai akeyi duk da bawani events zaayi ba walima kawai zaayi duk wainsu frnds dinshi dana waje dana gida saida yakai musu IV.



Faisal dake kan bayan mota a zaune yace Allah Yakama ka AJ yace yakamani ame Daria Faisal

yayi yace gashi tun baaje ko ina ba Zaka kara aure kuma ma da crush dinka tsaki AJ yaja yace kaidai banza ne ai gwanda ni namayi auren kaifa haryau bakayi ba kazama tuzuru Daria Faisal yayi yace gab nake da aure insha Allahu .





AJ motar shi yama key yashiga yace nina tafi Faisal yace OK sai mun hadu ranan daurin aure .

Jan motarshi AJ yayi yabar gidan kai tsaye gida yawuce zaune ya tadda zuly dasu mimi suna ganin dinkunan dasuka anso awajen tailor

zuly tana ganinshi tasaki murmushi tace baby sannu da zuwa yauwa yace sannan su mimi ma suka mai sannu zama yayi akan kujera su mimi tashi sukayi suka wuce upstairs .

Zuly karasawa tayi tafada jikin AJ tace baby Kasha wuya ko mur

mushi yasaki hade dasa hannunshi acikin gashin kanta yace ina sonki dayawa wifey Allah yabar mu tare ke wata bangare ce tajiki na sabida kedin Mace tagari ce murmushi zuly tasaki tace nagode sosai baby da yabawarka .

[10/16, 13:04]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 58



Ranar sati dinbin jama'a suka sheda auren captain alamin junaid da amaryar sa farida tahir ruma.

Inda yatara manya

manyan jiga jigan Nigeria dama na kasashen waje duk wani meji dakudi a Nigeria saida ya halalci bikin mutanan biki me cike da din bun tarihi .



AJ sai gaisawa da mutane yakeyi ana tayashi murna .

Leema ce tashugo

dakin da pinky take tare da kawayenta tace Masha Allah an daura gaban pinky ne yawani fadi batasan sanda tafashe da kuka ba tafara tunanin AJ tuni taji tana son kara sashi a idonta kafin akaita gidan mijinta .

Ammi ce tashugo d

akin tace leema kushirya ta yanzu ango zasu iso dashi da abokanan shi toh leema tace hade da fara buda tana rera wakar amarya haushi ne yakama pinky faiza tace amarya menene na kuka tunda an riga da andaura banza dasu tayi san

nan leema Tamika mata wani leshi tace gashi kisa ansa pinky tayi tasaka kayan aiko sosai suka zauna mata ajiki sai sheki ko takeyi mamz ce ta zauna ta tsantsara mata kwalliya tuni pinky tachanza kamanni takuma kara kyau saida

aka gama mata kwalliyan aka shiryata tsaf sannan auntie hajara tashugo tace frnds din groom fa sunzo suna falon abba .

tashi sukayi dikansu suka tsanya pinky a tsakiya hade da rufe mata kanta dawani gyale kalar leshin .

Fa

lon abba suka nufa abakin kofan sukayi sallama abokanan ango suka amsa suka zuba ma kawayen amarya ido Faisal kam idonshi nakan leema tun da suka shugo kujera daban suka zaunar da pinky sannan suka gaggaisa da abokanan ango F

aisal ne yafara mikewa tsaye yace toh sai abar amarya da angonta su gana tuni gaban pinky yakara fadi dan tana ta fargaban ganin angon nata .

Fita sukayi suna tsokanan pinky bayan fitan sune palon yadauki shuru zuwa na y

an mintuna sannan daga baya AJ dake tsanye dawata dakakkiyar shadda fara yayi gyaran murya yace amarya kinsha kamshi gaban tane yafadi hade dakai hannunta ta yaye gyalen da aka rufeta dashi ido biyu sukayi da AJ dake tsakar mata

murmushi mamaki ne Yakama ta tawaro Manya manyan idanuwanta .

AJ yace kina mamaki ne dukar da kanta tayi irin kunyar nan girgiza Kai yayi yace toh kima daina mamaki nine dai mijinki .

Tuni taji zuciyar ta tamata fess farin ci

ki yakamata tashi yayi tsaye yace inada baki ayi walima lafia Kafin tabude bakinta tace wani abu tuni yafice daga palon murmushi tasaki dan har saida dimple dinta yalosa bayan fitar shine su leema suka shugo dakin pillow tadauka

ta wurga ma leema da faiza tace amma bakuda kirki daria sukayi sukace ba laifin mu bane sadiq ne yashugo dakin yace jaira daman nasan kina sonshi murmushi tayi hade da boye kanta a tsakankanin cinyoyinta .



Da yamma aka hada ga

garumar walima agidan Mr president zuly kam anci uban kwalliya sai kace itace amaryar fuskar ta dauke da faraa mutane kam sai mamakinta sukeyi bakin ciki kuwa ya ishi yan uwan zuly ganin ko ajikinta ma akan kishiyar da aka kara mata

su mimi kam shiryawa sukayi su yo gidan su pinky .

Har dakinta suka shiga suka sameta murmushi tasakar musu mimi tace Wow auntie farida kinga yanda kikayi kyau kuwa sumy tace bari inyi snapping dinta intura ma ya yaganta murmushi

pinky tasaki suka ringa daukanta pictures suna tura ma AJ yana bude whatsapp dinshi yaci karo da hotunan pinky da sumy ta turo mai murmushi kawai yayi hade da cigaba da kallon hotunan yaga tawani kara kyau tuni yakosa dare tayi.

[

10/16, 17:17]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 59

Gagarumin walima aka hada Dan angayato wata shahararriyar malama kuma sosai tayi tuni akan zaman aure da n

asihohi kala kala jikin pinky yayi mugun sanyi .

bayan magrib aka fara shirye shiryen kai amarya gidan ta wani hadaddan orange material pinky tasaka me matukar daukan ido kada kuso kuga yanda kayan yazauna mata tafito cas abunt

a ga fuskan nan tata sai wal wal takeyi tana kyalkyali duk da bawani makeup sosai aka mata ba

Mota hudu ne kawai suka zo daukan amaryan sabida abba yace basai anje kai wani amarya da mutane dayawa ba .



nasiha sosai am

mi tama pinky tuni jikinta yayi sanyi tafara hawaye fadawa jikin ammi tayi tafashe dakuka babbareta akayi daga jikin ammi suka kaita palon abba shima yamata nasiha sosai me shiga jiki sadiq ne yadaga ta yana lallashinta har yak

aita bakin mota yasata yayar abba ce dakuma kanuwar ammi suka tsanya pinky a tsakiya Sannan su leema suka hau sauran motocin motar su pinky yafara fita daga gidan Sannan nasu leema tana gaba tare da Faisal sai zuba soyayya suke

yi har suka karasa katafaran ratsassan gidan dake wuse II

a parkin space sukayi parkin sannan suka fito hade da pinky da fuskanta arufe yake part uku ne agidan daya na pinky daya na zuly sannan daya name gidan .

Bang

aren ta pinky aka wuce da ita da kafar dama akace tafara shiga dakin hade dayin addua har cikin katafaran bedroom dinta aka nufa da ita su auntie hajara ma nasiha suka kara mata sannan suka tafi suka barta da kawayenta goma daida

i abokanan ango dashi kanshi ango suka shuga dakin amarya tsokanar AJ kawai sukeyi balantana Faisal daya gaji da shakiyancin

sune yace muje in rakaku leema da sauran kawayen tashi sukayi sukama pinky sallama a haraban gidan ne AJ dakan

shi yacuro bandir din dubu guda uku yamika ma leema yace na tsiyan baki .

Kowa motarshi yashiga yabar Haraban gidan yan uwan zuly suma tuni Sun tafi duk da kowa yatafi da takaicinta .

shafa kanshi yayi hade dasakin murmus

hi sannan yakoma sashin pinky yanda yabarta haka yadawo yasameta gudundune acikin katon gyalen murmushi yasaki hade da karasawa kan gadon yazauna sannan yakai hannunshi ya yaye gyalen baisan sanda yabude baki yace subhanallah ba h

ade dakai hannunshi yadago da fuskanta suka fuskanci juna murmushi yasakar mata tuni yaji wani sonta yana ratsa duk wani jijiyoyin jikinshi cikin rikitacciyar muryarshi yace Masha Allah tashi muyi sallah mugode ma Allah daya kawo m

u wannan rana .

Kara dukar da kanta pinky tayi bata Ankara ba sai ji tayi ya yaye gabaki daya gyalen hade da daukanta cak yayi bathroom da ita yadire kunya ne duk yabi yakamata AJ yace kisamu ki watsa ruwa sai kiyi alwala

tsayawa tayi kikam takasa yin komai rike mata kugu AJ yayi yace yau kuma kunyana kike ji tun yanzu bakin rashin kunya yarufo shuru tayi batace komai ba danko hada ido dashi baza ta iya ba murmushi kawai yayi sannan yabar bathroom

din yana fita tamaida kofan tarufe tana tsakin murmushi shikam dakinshi yawuce cikin sauri tayi wanka tayi alwala tasanya tawul tafito daidai lokacin yaturo kofan dakin dasauri tahaye kan gado taja bargo tarufe jikinta murmushi

kawai yasaki danshi har mamakin pinky yakeyi yanda yaga tachanza lokaci daya waishi takejin kunya ajiye katon trey din yayi sannan yajuya yafita dogon ajiyar zuciya tasaki sannan tasauko daga kan gadon tayi saurin sanya doguwar rigar

bacci me Shara shara hade da zumbula katon hijab daidai lokacin AJ yashugo dakin yasameta zaune agefen gado shi abunma daria yabashi .

cemata yayi ta taso suyi sallah tashi tayi takarasa inda yake suka tada sallan suna idar

wa yamusu addua sannan yamata tabbayoyi akan addini sosai tabashi amsa shikuwa mamaki sosai tabashi bayan sungama ne dakanshi yaciyar da ita abinci saida takoshi sannan yakwashe kayan yakai kitchen inda yabarta nan yadawo yasameta ruf

e idonta tayi shikuma yadauketa cak yakaita kan gado.

A hankali yarada mata akunne yace sai kace matar malam irin wannan zumbulelan hijabi haka bata Ankara ba sai ji tayi yafara cire hijabin yana neman rabata da rigar baccin dak

e Jikinta kara rufe idonta tayi shikuma yahau wasa da ita tuni yafara ruda ta dan tun da take bata taba jin yanda taji a yanzu ba.

[10/16, 17:49]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login