Showing 36001 words to 39000 words out of 67570 words

Chapter 13 - Wayasan Asalina Complete

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 44



Tana shiga dakinta tayi wurgi da handbag

dinta sannan tarage kayan jikinta kayan ta tafara hadawa a dan Kit mai dan girma zay daici kaya kaman kala biyar haka tana gama shirya komai tahaye kan gado!

Washe gari kamar yanda yace karfe bakwai tamai agidan su pinky yana

shiga haraban gidan taleko ta upstairs ta duba taga ko shine daman tariga tashirya gyalen kayan kawai tadauka sannan tadauki handbag dinta da wayarta tasauko downstairs leema da mama magajia suna zaune a parlor .

Leema tashi

tayi ta tari pinky tace wallahi jiya banyi bacci ba ina tunanin anya bakiyi kuskuren yarda da uzurin captain ba kuwa murmushi pinky tasaki hade dacewa karki damu nasan babu wani kuskuren danayi wajen taimaka ma wasu.

Sannan

ta kwalawa me masu guga kira tace yadauko mata akwtinta a upstairs har wajen mota su leema suka rakata akan zasu taho zuwa nextweek idan leema tagama exams tunda ita pinky tagama bayan ansa akwatin ne abayan mota pinky tashiga b

aya AJ Kuma yana wajen me zaman banza sannan driver dinshi .

Daga musu Hannu sukeyi har sukabar haraban cikin gidan kai tsaye airport suka wuce jirgin karfe takwas suka hau zuwa Lagos.

karfe goma suka isa Lagos suna

sauka driver yazo yadauke su .



zuly kam tasa an shirya musu kayan breakfast tana jin horn din mota tafito dasauri daga parlour suna parking AJ yafito takarasa dasaurinta tayi hugging dinshi pinky ma fitowa tayi daga ba

yan motan tana kallon yanda zuly take ta shigewa jikin AJ juyar da kanta tayi dan bazata jure kallon suba sabida zuciyarta wani zafi yake mata data rasa dalili.

peck yakai ma zuly a kumatu hade da daukanta cak sannan yakalli pink

y yace muje Bin bayansu tayi zuciyarta nawani zafi har cikin parlorn suka karasa sannan yadire zuly murmushi tasaki tace daga jia zuwa yau har nayi missing dinka kugunta yarike yana murmushi sannan yajata kan kujera suka zauna yaka

lli pinky dake tsaye har a lokacin yace zauna mana .

Zuly juyawa tayi takalle pinky danhar saida taji gabanta yafadi sabida ganin kyawun pinky fuskanta a tsake tace sannu dazuwa murmushin karfin hali pinky tasaki sannan tace yau

wa mikewa zuly tayi tace baby muje kuyi break nasan dai bakuyi ba jan hannunshi tayi sannan takalli pinky tace taso muje dakyar pinky ta iya tashi tabi bayansu har zuwa dinning din zuly dinne tayi serving dinsu sannan takoma ku

sa da AJ tazauna suna ciyar da juna abinci .

Abincin kadan pinky taci Tamike tsaye tabar wajen basu masan takoma parlour ba saida suka gama suka ankara .

Komawa parlorn sukayi suka zauna sannan AJ ya gabatar mada zuly pinky a matsa

yin wacce zatayi rainon cikin su murmushi tasaki sannan tace baby baka fada mun sunan taba shafa kanshi yayi dan ya rasa sunan dazay fada mata dan baison tasan asalin pinky.

Pinky da taga haka cikin tsiririyar muryarta tace sunana far

ida murmushi zuly tasaki tace amma mungode sosai AJ ne yakalli agogon hannunshi sannan yace wifey dauko gyalenki kizo muje time yana wucewa mikewa tayi tawuce bedroom !

bata jimaba tafito tsanye da katon gyale mikewa tsaye sukayi AJ da

zuly suna rike da hannun juna har suka karasa wajen mota dakanshi yabude ma

zuly wajen me Zaman banza sannan yazagaya yabude mazaunin driver yashiga pinky ma tashiga sannan yatada motan sukabar haraban cikin gidan!

Tunda suka fara taf

ia suke hirar su dan har mancewa sukeyi akwai mutum abaya a haka suka karasa reddington hospital yana parking pinky tayi saurin fita dan zuciyar ta sam babu dadi!

suma fitowan sukayi sannan suka karasa ciki kai tsaye office din Dr Samuel su

ka nufa cikin kankanin lokaci aka gama komai aka maida cikin jikin pinky !

Dr shawara sosai yabasu akan kula da pinky har zuwa ranan dazata haihu godia suka ma Dr Samuel sannan sukabar asibitin suna barin asibitin gida suka wuc

e saida sukayi sallan azhar sannan zuly da AJ suka shiga bedroom sukabar pinky azaune !

Bayan Sun shiga bedroom AJ yace yanzu zanje inkaita gidan da zata zauna sabida bana son zama Dakowa zuly tace badamuwa hakan ma yayi amma dole saida m

e aiki AJ yace nasani nariga nasa an Nemo mun wata dattijuwa !

Bayan sungama magana ne sukayi sallama da pinky sannan suka wuce wajen me zaman banza pinky tashiga tazauna tuni zuly taji wani kishi balantana ma yanda taga sunyi kyau dajuna d

akyar ta iya daidaiita kanta tadaga musu hannu sukabar haraban cikin gidan!

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 45

tunda suka fara tafia babu wanda yama wani magana har suk

a isa wani katafaran Dan karamin gida horn yayi abakin gate din aka wangale musu suka shiga saida yayi parking sannan yabude murfin motan yafita yazagaya yabude ma pinky kofan hade da tsakar mata murmushi ita ma murmushi

n tasakar mai sannan tafito rike da handbag dinta shikuma booth yabude yadauki akwatin kayanta sannan suka jera suka karasa bakin kofan parlorn yasanya keys yabude sannan suka Shiga atare .

dakuna uku ne Kuma ko wanne a

kwai toilet aciki sannan sai dinning room dakuma kitchen a gefen shi !

Har cikin bedroom yakai mata akwatin sannan yadawo parlour yasameta yace zaki iya zama ke Kadai kuwa .

Hararar wasa ta watsa mai hade dacewa m

eka maidani AJ dake jingine ajikin bangon parlorn yasanya hannayenshi acikin aljihun wandon shi yace matsoraciya mana .

turo baki tayi alamar shagwabea shikuma yasakar mata murmushi sannan yace duk abunda kike bukata akwai

idan ma kina bukatan wani abu ma saiki kirani sannan zuwa gobe da yamma zaa kawo maki me tayaki hira .

OK tace sannan tashiga bedroom din da taga ya ajiye mata akwatin ta komi na dakin fari ne hakan yasata tsakin murmushi ha

de da ajiye handbag dinta akan kujeran dake gefen gadon .

Sannan tafito parlour inda tabarshi nan tasame shi wajen dinning tanufa hade dacewa yamma yana kara yifa kada madam dinka ta tajiran ka murmushi AJ yasaki hade da ka

rasawa inda take yace yanzu dai ba wannan ba dame zakiyi dinner sai in miki take away .

Yamutse fuska pinky tayi tace ban fiye cin abincin waje ba yanzu ma kitchen zanshiga In daura kaje kawai saida safe.

Tana gama f

adan haka tawuce kitchen shima Bin bayanta yayi dasauri yace kinsan fa baa son kina aiki sosai kifada mun abunda kike so in yaso sai in dafa maki dakaina kinsan fa nidin gwani ne wajen iya girki juyowa tayi

suka hada ido tay

i murmushi tace aa nagode bude fridge tayi tafito da nama leda daya sannan ta ajiye AJ harde hannayen shi yayi yace kigaya mun abunda zan tayaki dashi pinky tace toh ka yanka mun albasa .

store yashiga yadauko albasa s

annan yafito yadauki wuka .

A ranan dai tare sukayi duk wani aiki hade dakai kayan dinning suka jera sannan pinky takalleshi tace lokaci yanata tafia kada madam dinka fa tafara kiranka .

Kara gyara zama yayi hade dacewa

zantafi amma sai naci abinci pls zo kiyi serving dina .

serving dinshi tazo tayi sannan itama tazuba jalof din kuskus din Dan kadan tazauna hira sukeyi kadan kadan har AJ yagama yamike yace nizan tafi dagowaa tayi takalle

shi hade dacewa mu kwana lafia.



murmushi yasaki hade dacewa babu ko yar rakiya kenan make kafada pinky tayi tace uhm a gajiye nake fah saida safe kawai OK yace sannan yafice tabi bayanshi dakallo tana ji yabar gida

n !

Dogon ajiyar zuciya tasaki sannan tamike takwashe kayan takai kitchen sannan tawuce daki miss calls tagani a wayanta leema tafara kira Sun dadai suna hira sannan daga baya suka yi sallama!



ranan Kwanan kadaici

pinky tayi dan dakyar bacci yadauketa a bangaren AJ kam soyayyar su sukasha shida zuly!



Washe gari ruwan Tea kawai yasha zuly tarakashi har wajen mota hade da kissing nashi sannan yabar gidan kai tsaye gidan da pinky ta

ke yawuce !

Horn yayi megadi yabude mai Gate din yashiga saida yayi parking sannan yafito yakarasa cikin parlorn da sallama yashiga amma baiga kowa ba motsin da yajine a kitchen yasashi karasawa tsaye yayi yana kallonta

tana ta kiciniyar hada abun break gyaran murya yayi dasauri tajuyo takalleshi tace zuwan sassafe haka daga mata gira yayi sannan yace badole naba naringa zuwa duba ki kullin murmushi tasaki tace sabida babyn ku dake cikina dai kaz

o .

Batare daya bata amsa ba yakarasa kitchen din yashiga tayata aiki atare suka gama komai sannan sukayi breakfast suna gamawa yamike yana duba agogon hannunshi yace idan nadawo office zanbiyo OK tace hade dacewa adawo lafia

!

Cikin kwanakin nan gaba ki daya agidan pinky AJ yake wuni Kuma komi tare sukeyi kaman mata da miji ga kuma wata muguwar shakuwa da suka karayi dan yanzu AJ hira yake zama suyi sosai da pinky ita kanta tayi mamakin sauywan

shi amma tasan duk akan babyn su dake jikin tane !

yauma kamar kullin yana tashi a office kai tsaye gidan pinky yawuce da sallama yashiga parlorn ita Kuma tana kwance akan kujera daga ita sai yar karamar blue gown d

aya tsaya mata daidai gwuwa .

tana ganinshi tayi saurin tashi zaune tace sannu da zuwa murmushi kwance akan fuskar shi yace yauwa hade da samun waje yazauna !

Cikin tsiririyar muryarta tace wallahi nidai nagaji da zaman g

idan nan haka nan kullin ina gida sai kace matar kulle AJ yace yaza kiyi tunda dai banga wajen daza kibi langwabe kai tayi tace uhmm ko shopping ne mana muje Kuma mani shaawar amala nakeji Kuma irin na Yoruba dinnan daria AJ

yafashe dashi hade dacewa yanzu ina zan samo maki wani amala koda asa iya ta tsiyo maki girgiza kai pinky tayi tace tare zamuje dakai dan me zafi nakeso kuma miyan yaza mana akwai yaji sosai !

shafa kanshi yayi sannan yace to

h tashi ki chanzo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login