Showing 48001 words to 51000 words out of 67570 words
Tunda kince haka .
da dare kunsan kwana su pinky sukayi suna hira .
washe gari
kam tunda pinky tayi sallan asuba data koma bacci bata tashiba sai sha daya nasafe dakyar ta iya saukowa daga kan gadon daidai lokacin ammi tashugo dakin tace little harkin tashi .
Daga kai pinky tayi hade dacewa ammi na ina
kwana lafia kalau ammi ta amsa dashi hade dacewa bari in hada maki ruwan wanka sai kiyi breakfast.
Bathroom ammi tawuce tahada ma pinky ruwan wanka sannan tafito tace oya tashi kije kiyi wankan ko kyaji dadin jikinki.
Sha
gwabe fuska pinky tayi tace wlhi ammi kafana ciwo take mun sosai .
Ammi tace inkin fito wankan na gasa maki kafan daman dole kiji haka.
tashi pinky tayi tawuce bathroom ta jima sosai tana gasa jikinta sannan tafit
o daure da tawul tana turo cikin kan gado takarasa tazauna ammi tamata sannu hade dacewa ga kaya idan kinshafa mai sai kisa bari inje wajen abbanki in bashi kayan break .
VILLA
Tunda sukayi sallan
asuba sai goma suka tashi daga bacci AJ yadauki zuly yakaita bathroom yace ke zaki mun wanka nikuma namiki daria zuly tayi hade da bubbuga mashi kirji cire mata rigar baccin jikinta yashigayi ita kuma tacire matsa kayan j
ikinsa suka fadan cikin jacuzzi saida suka sha soyayyan su tunkuna sukayi wanka suka fito kowa shafa ma dan uwanshi mai yayi sannan suka shirya AJ cikin kananun kaya zuly kuma riga da sket tasaka na atamfa suna gama shiryawa su
ka karasa dinning sukayi Breakfast bayan sungama suka tashi suka wuce bangaren mami da sallama suka shiga parlourn mami tana ganinsu tasaki murmushi zuly a kunyace tagaida mami hade dasamun waje tazauna AJ kuma shafa kanshi yay
i hade dacewa mami ina kwana antashi lafia Lafia kalau ta amsa dashi sannan tace tun dazu abbanku ke jiran ka gashi harya fita .
cikin kwanakin da pinky tayi agidan su tasan cewa babu abunda yakai iyaye dadi sabida
duk abunda take bukata ana mata Dan kusan kullin sadiq da anwar da maman shi suna gidan su ammi .
mama magajia da leema Kuma suna maitama gidan da minister yabama pinky duk da itama leema kullin tana hanyar zuwa gidan
su pinky.
Dayake yanzu ciikin pinky yashiga na wata tara ranan haihuwa kawai ake jira .
ammi dake gyasa ma pinky kafa da ruwan zafi tace ciki sai kace na yan biyu Daria pinky tayi tace ammi me kika gani am
mi tace naga yanda cikin yayi girmane sosai Allah dai yasauke ki lafia kema kihuta Aameen pinky ta amsa dashi.
A bangaren su AJ kam sai shirye shiryen zuwan baby akeyi dan daki na musamman suka ware ma babyn agidansu
suka cika shi da Teddy's .
Yauda matsanancin ciwon ciki pinky ta tashi sannan sai wani ruwa dake fitowa ta kasanta ammi ce tashugo dakin taga halin da pinky take dasauri tajuya taje tagaya ma abba shima arude yab
iyo bayanta hade da daukan makullin motarshi .
Su biyu suka kamata har wajen mota sannan suka bar gidan asibiti mafi kusa zakuje ansan gaggawa aka mata sabida tafara fita hayacinta ana shigar da ita dakin haihuwan bada j
imawa ba Dr din yafito yana share zufa dasauri su abba suka karasa gunshi ammi tace tasauka lafia ko Dr yace lafia lau tasauka saidai baby girl din data samu takoma yanzu zaa kaita dakin hutu yana gama fadan haka yabar wa
jen .
Abba wayarshi yacuro yakira sadiq yagaya mai hade Dace mai yakira alamin yafada mashi dan susan halin da ake ciki .
dakin da aka kai pinky su ammi suka karasa kwance suka tadda ita saidai idonta biyu
dasauri ammi takarasa wajenta tazauna hade dakamo hannunta tace sannu little daga kai pinky tayi hade dacewa ammi ina abunda na haifa badai har captain ya anshi abun shiba girgiza kai ammi tayi tace saidai kuyi hakuri Allah y
a amshi abunshi hawaye kawai pinky taji yana zubo mata da batasan dalili ba. Sadiq suna gama waya da abba yakira AJ bugu daya yadauka dan sai wani zumudi yakeyi yana dauka sadiq yagaya mai abunda ke faruwa hade dagaya mai asibi
tin dasuke zaman dirshan AJ yayi akan kujera hade da dafe kanshi zuly ce tafito daga kitchen rike da trey takarasa inda yake tace baby dagowa yayi yakalleta duk sai yaji tausayinta yakamashi hannunshi yakai yajanyota jikinshi
ya rumgume hade da buga mata baya yace wifey kiyi hakuri zuly da bata fahimci komai ba tace baby meke faruwa ne kara matseta yayi ajikinshi sannan cikin sanyin murya yace wifey babyn da muka dadai muna ma tanadi Allah ya
amshi abunshi zuly da tagama rikicewa bakinta narawa tace captain bangane abunda kake nufi ba matseta yakara yi sosai yace kiyi hakuri kuka tafashe dashi hade da rike rigan shi sosai tausayin zuly yakama shi dakyar ya lallashet
a yace tashirya yakaita gidan su mami shi daga nan sai yawuce asibitin .
[10/15, 22:49] saudah:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 54
tun amota take hawaye har suka karasa
gidan su mami .
Dan bakaramin sa rai tayi da babyn ba balantana ma idan ta tuno da maganar Dr sai taji zuciyar ta takuma mata ba dadi ahaka suka karasa villa yana kuma tausanta yana ajiyeta yace tashiga shi zayje ya
dawo .
girgiza mai kai tayi tace kabari inga ko fuskan tane pls captain bakasan halin da nake ciki ba ayanzu tausayin tane yakara kamashi OK kawai ya iya cewa sannan yaja motar suka bar gidan kai tsaye asibitin da sadiq yaf
ada mishi suka Nufa .
dakin da babyn take aka kai zuly tana ganinta tafashe dakuka tafada jikin AJ lallashinta yashiga yi sannan sukabar dakin suka wuce dakin da pinky take pinky tana ganin zuly sai hawaye yafara ambalia aka
n fuskarta Dan tausayin zuly ne yakamata ammi ce ta tashi ta taro zuly hade daja mata kujera tazauna gaisawa AJ sukayi da ammi sannan suka fita daga dakin Shida sadiq dan zuwa tsitirce jaririyan.
Bayan barin su dakin
zuly ta tashi takarasa inda pinky take tazauna hade dakamo hannunta tace nagode sabida da taimakonki naga jinina a dunia nagode sosai farida Dan bansan dawane baki zan iya gode maki ba murmushi pinky tasaki me hade da hawaye .
zuly tace ki taimaka ki yarda da hukuncin dasu abba suka yanke kada kiyi tunanin wai ko captain mijina ne Dan Allah badan niba ki yarda da auren AJ.
Ammi dake jin maganan da zuly takeyi tuni taji yarinyan tashiga
ranta tashi tayi tafita daga dakin tabasu waje .
Hawaye pinky takeyi sabida bata Taba ganin me kyaun hali irin zuly ba lallai dole ayaba mata .
zuly tace kinyi shuru pinky murmushi tasaki tace nayarda amma badan ina so
n hada kishi dake ba saidan kin rokeni sosai zuly tayi farin ciki tace nagode !
Allan yabamu hakurin zama da juna Aameen pinky ta amsa dashi .
a haka akayi sadakan bakwai duk da yanzu zuly takwantar da hankalinta
saidai tasa tunani sosai a ranta
pinky kam kullin sai ammi tamata wankan jego har nakwana arbain.
dan tadawo yanda take da Dan yanzu har wani kyau takara da haske.
Mr president kam ya dage akan sati me zuwa
zaa daura auren AJ da pinky tuni AJ yatada hankalin shi dan shikam harga Allah bai shirya ma auren acikin kwanakin nanba danma zuly tana kara karfafa mai gwuwa akan auren.
Kuka pinky ta tasa su ammi tana musu sadiq dak
e gefe azaune yace little kiwa Allah kiyi hakuri kiyi shuru ba gwanda andaura auren yanzu ba kihuta wani kukan takuma fashewa dashi abba yace ikon Allah nidai banga aibun alamin ba da kika tasamu agaba kina mana kuka ammi tace
aikam alamin baida aibu tunda kowa yabonsa yakeyi kallonsu pinky tayi tace Allah wallahi ammi bakusan muguntan captain bane Daria ma tabasu .
Abba yace toh naji tunda baki sonshi wa kike so tsit tayi tarasa bakin magana dan d
ai ita ko ada bata Taba son kowa ba .
Abba yace yi magana ina jinki dakyar ta iya bude bakinta tace abba duk wanda kazaban mun ina so amma banda AJ abba yace toh shikenan shidai alamin dinne bakiso daga kai tayi alamar eh abba
yace toh shikenan zankira Mr president muyi magana.
Murmushi tasaki hade da mikewa tsaye tace nagode abbana nagode ammi tace yar nema sadiq yace wallahi kada kidawo kina mana kukan wayyo captain kikee so shagwabe fuska tayi kam
ar me shirin yin kuka tace abba kagan shiko ammi tace yi hakuri kai kuma tashi katafi dare yanayi saida safe.
Daria pinky tayi hade dacewa yaya saida safe kagaida mun da yarona da auntie haja gobe insha allahu zanzo .
Sadiq yace kada insake inga kafarki agidana daria tayi tace nida gidan yayana hararar wasa ya watsa mata sannan yamike yace ammi abba saida safe.
jikinshi sosai tashige tafara mai magana a hankali tace baby ko yar hirar f
a baka zuwa tsaki AJ yasaki yace kinsan ko kema ba kasafai nake zuwa zance wajen kiba zuly tace nasani amma ni ai muna da nisa ita kuma farida gari daya kuke yakamata Dan Allah gobe kaje tunda dai kaga su abba sunfara shirye shirye
n biki OK yace hade dacewa kedai bansan wace irin mata bace yar aljanna daria tayi tace harka shigar dani kenan daga mata kai yayi hade da hade bakinta da nashi
[10/16, 06:43] saudah:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS