Showing 66001 words to 67570 words out of 67570 words

Chapter 23 - Wayasan Asalina Complete

tsaye Villa suka wuce a Palo suka tadda mami dasu mimi suna cikata da surutu bayan Sun gaisane mami tace yau hala abishir din me aka maka kaketa washe hakora kanshi yashafa pinky kam tuni ta tashi tawuce bangaren su

mimi dan tasan AJ zay aika yagaya wa mami ita kam bada ita ba wannan rashin na ido kara shafa kanshi yayi sannan yace daga asibiti muke mami nakusa zama baba murmushi mami tayi tace kaidai kunyanka ragagge ne alamin

[10/19, 16:15]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 69

acikin watan da muke ciki acikin sa pinky da leema da kuma AJ da Faisal da su ammi suka shirya Dan Zuwa ganin yan uwan leema d

ake kaduna tudun wada duk da bawani karban arziki aka musu ba amma hakan bai dame suba sabida Sudai burinsu leema tadawo gaban yan uwanta kafin aurenta da Faisal a hakan ne kawai zasu iya shiryawa da yan uwan nata yayan baban tane

yashugo gidan ya tadda su ammi yakuma ga leema sunanta yakira yace halima kece Ashe zaki dawo hawaye yafarayi sannan yasamu waje yazauna yace in bamu nemi yafiyar kiba halima sai wutar Allah tacimu sabida Munci amanar da Dan uwan m

u yabar mana Dan Allah ki yafe mana itama kukan takeyi tace babu komai baba Allah ya yafe mana gaba daya saida suka shirya da yan uwan ta sannan su ammi suka tafi akan ranan daurin aure sai ta taho abuja gaba daya .



nan

aka fara shirye shiryen bikin leema da Faisal duk wani hidima pinky ne takeyi duk da cikinta yana cikin na wata hudu ne saidai bata laulayi bata komai tun daga dubai mummy Faisal tayi order din kayan lefe Kuma cikin satin da

muke cikine aka kai lefen har kaduna leema Kam sosai take samun gata wajen yan uwanta .



ranan juma'a aka daura auren Faisal tahir da haleema dahiru kuma a ranan akaje aka dauko amarya daga kaduna zuwa abuja sabida zaayi dinn

er da dare wanda gabaki daya AJ ne yadauki nauyin komai .



Kada kuso kuga yanda leema tayi kyau tafito saf amarya da ita takwas aka fara dinner aka tashi karfe sha daya daganan direct gidan ta aka wuce da ita ana kaita K

owa ya watse aka bar ango da amaryar sa.

[10/19, 16:35]

ﺳﻮﺩﺓ



ﺇﺩﺭﻳﺲ

:

📚



WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 70

leema da Faisal soyayyar su suke sha sosai Dan kome zatayi idan Faisal

yana gida saiya tayata a haka auren yakai wata daya cikin pinky kuma yashiga na wata biyar tuni AJ yafara order din kayan baby daga dubai .



Ammi dake bangaren abba a zaune taji sallaman megadi lekowa tayi megadi yace wata

matace take son ganin alhaji ammi cewa tayi yashugo da ita sannan takoma tagaya ma abba suna zaune apalo tayi sallama tashiga su abba suna ganinta suka tashi tsaye sukace bilki hawaye tafarayi tace nazone in nemi gafarar ku tunkan in

mutu komawa su abba sukayi suka zauna sannan ita tazauna akan carpet tace kuyi hakuri ku yafemun ammi tace me kika mana share hawayen fuskanta tayi sannan tace niche nayi sanadiyan bacewar farida kuma dakaina nakaita har kofar gidan k

aruwa salati su abba suka dingayi ammi tace me muka miki kika aikata wannan babban laifi bilki tace sabida nasha kaima alhaji hari akan son dana ke mai amma saidai kaman baisan ina yiba Dan sabida haka nakamu da ciwon hawan jini nikuma ne

alkawarin nima sai nasashi kuka kamar yanda yasani ganin yana matukar son farida shiyasa nadauketa .

Mamaki ne Yakama su abba ammi tace toh duk munji bayanan ki tashi kitafi Allah ya yafe mana gaba daya abba yace wallahi ba

bu inda zatace saina daureta sai an hukunta ta hakuri ammi tafara bashi tace kayi hakuri tunda anga farida ai komi yawuce dakyar ta rokeshi sannan takalli bilki su tace tashi kitafi bayan fitan tane abba yace amma ta cucemu bazan

taba yafe mata ba saiki kira little kigaya mata girgiza kai ammi tayi tace ba amfanin gaya mata tunda yanzu tasamu duk abunda tarasa abaya.

ranan lahadi pinky ta sumbulo baby girl dinta me kama da babanta aiko ranan suna

taci sunan marigayiya zulaiha amma ana kiranta amatullah duk wani gata shi ake bawa amatu.



Bayan shekara biyar AJ yasa mar ma pinky makaranta a city university dake US zata ci gaba da karatun law dinta shikuma Ankara

mai babban mukami .



saidai tun bayan haihuwan amatu bata kuma samun wani cikin ba leema kam yaronta daya ana kiranshi Khalifa lafia lau suke zama da Faisal Dan kullin sai kara kaunar juna sukeyi .

Mama magajia Kuma ta

auri wani tsohon saurayinta da suka taba harka ada suna dai zaune a wannan gidan da pinky ta mallaka mata .

Hajara ma takara haihuwa tasamu Mace taci sunan pinky wato farida ana kiranta cutie .



Dasauri tafito daga

dakin ta tana rike da handbag dinta tace gani nan nafito tsaki AJ yasaki yace flight din karfe tara fa zamu bi pinky hade hannayenta tayi tace afwan habibi gaba yayi tana binshi abaya gidan baya suka shiga driver yajasu har airpo

rt suna shiga jirginsu yatashi zuwa sararin samaniya

Alhamdulillah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login