Showing 39001 words to 42000 words out of 67570 words

Chapter 14 - Wayasan Asalina Complete

kaya saimu tafi tashi tayi dan har tana hadawa dasauri tawuce daki shikuma yabi bayanta da kallo dan yaga takara wani cikane gakuma cikinta yafara tasowa tunda yanzu cikin yana na cikin na wata hudune!

Bata

jima ba tafito tsanye da doguwar riga har kasa sannan ta nada gyalen sai takalmin data tsaka me shegen tsini dasauri AJ yatashi tsaye yace ina zakije da wannan takalmin kallon rashin fahimta tamai sannan tace bangane ina zanj

e dashi ba alhalin kaganshi a kafana !

AJ yace gaskiya baza kifita da takalmin nanba dan kawai ki mana asaran baby .

Hararar shi tayi tace toh ni wallahi dashi zanje komawa yayi yazauna akan kujera yace indai dashi zaki fit

a babu inda zamuje turo baki tayi tace muguntar dai tana nan bazaka chanza ba daman nasan Dan cikin dake jikina ne yasa baka mun muguntan daka saba shikenan sai afasa fitan katafi gida kawai tana gama fadin haka takoma bedroom.

D

afe kanshi yayi yace pinky rigima tashi yayi yabita dakin zaune ya tadda ita abakin gado tana cika tana batsewa .

Gyaran murya yayi sannan yace tashi muje kisa kome kikeso juyar da kanta tayi tai kaman bata ji shiba saida yak

ara magana sannan ta tashi tadauki handbag dinta suka fita a waje suka tadda iya pinky tace iya saimun dawo

[10/13, 17:49] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 46



wajen me zaman banza tabude tashiga shikuma yashiga mazaunin driver yatada motar suka bar Haraban cikin gidan kai tsaye the lagoon restaurant suka nufa yana parking suka fito atare suka jera zuwa cikin restaurant din tunda suka

fito idanun mutane akansu yake har suka karasa ciki suka zauna sannan AJ yasa akawo ma pinky amala baa jima ba aka kawo mata aka direshi agaban ta AJ yace gaki ga amala sai kibada himma murmushi tasakar mai sannan tawanke hannunt

a tashiga cin amalan nan ba kakautawa tana cinyewa tana kalli AJ daya zuba mata ido tace wallahi ban koshi ba Daria yayi sannan yace akaro kenan daga mai kai tayi alamar eh .

girgiza Kai yayi sannan yasa aka kawo mata wani shim

a saida ta cinye shi tass sannan tayi gyasa Tasha ruwa tawanke hannunta AJ yace gaskiya ban taba tunanin kina dacin abinci haka ba sai yakuma fashewa da daria .

Itama kuma dariyan da yake mata ne yabata haushi ta galla mai har

ara tace ai dole kamun daria tunda kaida matarka kun cuceni gashi kamanni na sai chanzawa yakeyi ina zama yar lukuta kayana duk sunfara mun kadan .

Sai tafara hawaye saurin kai hannunshi yayi yadaura akan bakin ta yace yi h

akuri kibari mufita anan sai kiyi kukan .

Harara ta galla mai hade dakai hannunta tacire hannunshi tace wallahi nafara dana sani ashe gaskiyan leema ne da mama sunfini gaskiya gashi kullin hsnnunshi yakai yakuma toshe mata bak

i sannan yasanya dayan hannunshi a aljihun shi yacuro kudin su yamika musu sannan yadauke ta cak suka fita waje mutane kam sai munsu da kallo sukeyi ita Kuma sai tawani langwabe a jikinshi tana hawaye sata amota yayi.

Yayi saurin za

gayawa yashiga yatada motan dan yaga kunya take neman bashi agaban mutane saida sukayi nisa AJ yace ci gaba ina jinki kuka tafashe dashi tace kullin kasala bacci amai ni wallahi nagaji nafasa taimakon muje kawai acire cikin amaida

ma matarka abunta itama taji yanda nakeji wannan karan kam jikin AJ sanyi yafara yi bakin hanya yasamu yafaka motar sannan yajuyo yakalle ta hade dakai hannunshi yadago fuskanta yashiga share mata hawayen fuskanta yace kiwa girman A

llah kiyi hakuri ki Haifa mana abunda ke cikin ki Dan Allah idan kuma kayane yanzu sai muje asiyo maki wainda zasu maki daidai !

kukan ta sagaita dashi sannan cikin muryan shagwaba tace Kuma ni bana son wainnan dogayen rigunan dan da

muna sukeyi English wears zaa tsiya dasauri AJ yace naji ai kome kikeso haka zaayi murmushi tasaki hade dacewa batun aman fa dakuma kasalan da nakeji da yawan bacci dole mukoma wajen Dr yabani magani !

AJ a zuciyan shi yace Tab ga

skiya rigiman pinky yawane dashi .

A fili Kuma sai yace hakuri zakiyi har ki haihu kina haihuwa zaki daina jin kome zaki dawo normal .

Saida ya tabbatar ya kwantar mata da hankali sannan yatada motan suka wuce !

Mega plaza mal

l suka wuce yana parkin yajuya yakalli pinky yace toh dan gyara fuskan ki kada agane kinyi kuka hararar shi tayi tace haka zantafi tunda ba ajiyeni sukayi ba !

AJ da yaga batada niyan gyara fuskan hannunshi yakai bayan mota yadauko handba

g dinta yabude yako ci saa akwai powder da lipstick bata ankara ba sai jin hannunshi tayi akan fuskanta yashiga guge mata fuskan tsira mai ido kawai tayi har yagama yadauko powder yashafa mata sannan yadauko lipstick yace oya bude bakin ba

tasan sanda tasaki murmushi ba tace bani insa dakaina girgiza mata kai yayi yace ai tunda nafara nizam gama bude ko bakin tayi yashafa mata sannan yagyara mata gyalen yarufe mata gashinta yasakar mata murmushi yace toh madam rigima muje ko

turo baki tayi tace niche me rigima AJ dasauri yace bake ba sorry madam muje ataree suka fito daga motan suka jera sukayi cikin mall din bangaren English wears suka nufa maza ne da mata kala kala awajen gashi an tsira masu ido hannu

nshi yakai cikin nata yarike juyawa tayi takalleshi shi kuwa gabanshi kawai yake kallo !

Har suka karasa inda zata ringa chanza kayan wainsu riga da Wando aka bata taje tagwada saidai ko kugunta wandon bai kaiba yatsaya ji tayi kam

an tayi kuka rigar kuma ta matseta sosai batasan sanda tace captain sunmun kadan miko wani daria yafara yi ciki ciki Dan yasan duk cikin kayan babu wanda zay mata rigima ne kawai irin nan pinky saida tagwada kaya wajen kala goma basuyi mat

a ba daga karshe tamaida kayanta tafito tafashe dakuka hade dazama akan kujera !

AJ yace meye na kuka basai and tsiya wainsu ba me kula da wajen English wears ne takaraso tana murmushi tace matarka tacika shagwaba English wears baza

suyi mata ba saidai gown kallon juna AJ da pinky suka farayi suna jin wani abu yana ratsa duk wani jijiyoyin jikinsu dakyar AJ ya iya cema matar akawo gown din .

Gown din takawo aiko pinky tana gwadawa suka mata cas maaikaciyar wajen

tayi murmushi tace your wife looks so beautiful Masha Allah perfect match Zaku haifa yara masu kyau tsit sukayi jin abunda matar tace sannan AJ yace tahada musu kayan takai ayi totally wajen biyan kudin suka karasa ATM

dinshi yabada aka c

ire amount din kudin kayan sannan suka fita aka kai musu kayan har cikin mota sannan sukabar haraban wajen .

Tunda suka fara tafi kowa da abunda yake tsakawa acikin zuciyar shi har suka karasa gida yana Kai mata kayan parlour yace saida

safe daga mai kai kawai tasamu damanyi !

[10/13, 20:43] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 47

Har yaje gida tunanin pinky yakeyi !

yana parking yafito saidai

yau zuly ko zuwa taren shi batayi ba

A parlor ya tadda ita tacika tayi fam da alama tun dazu take jiran dawowan shi

Sannu da zuwa tace mai yauwa yace hade dasamun waje yazauna kallon shi tayi tace Captain tsakaninka da

Allah yau ina ka tsaya dagowa yayi yakalleta dan tabbayar rainin wayo tamai !

saida takara maii tabayyar sannan yakalle ta fuskanshi a hade yace ina kike tunanin zan tsaya zuly da kishi ne fal acikin zuciyanta tace wajen farida mana

tayaya kullin Zaka ringa zuwa wajenta bayan akwai me kula da ita gaskiya da tsake dole kadaina zuwa wajenta idan yaso in takusa haihuwa sai adinga zuwa ni wallahi da anbar mun cikina dan nafara dana sani daga ganin ta wannan zata

iya kwace miji ni banma san a ina kasamo taba!

Ran AJ tuni yafara baci dogon tsaki yasaki hade da daka mata tsawa yace dole inje sabida cikin mune ajikinta mu takema dawainiya danme bazamu kula da ita ba gwanda tun wuri kicire duk wan

i kishi a ranki Dan babu abunda zay shiga tsakani na da ita yana gama fadan haka yatashi yawuce bedroom rai bace !

Tuni jikin zuly yayi sanyi tayi data sanin fada mai maganar gashi captain baida saurin sauka idan yayi fushi .



Dakyar tamike tawuce bedroom tana zuwa tafada jikinshi tashiga bashi hakuri tureta yayi ajikin shi hade dacewa kiyi saurin cire duk wani zargi acikin zuciyanki Dan babu abunda zanyi da yarinyan nan tana haifan abunda Ke cikinta zata

Kama gabanta !

marairaice fuska zuly tayi tace kayi hakuri insha Allah bazay kara faruwa ba murmushi yasakar mata hade da kissing dinta!

sannan yace su abba suna damuna akan rashin mu zuwa hutu gashi bansan yanda zamu bullo

ma abun ba tunda nagaya masu kina da ciki

Shuru zuly tayi sannan tace ce musu zakayi Dr yace kada in ringa yawo har saina haihu shi kadaine shawara AJ yace uhm Allah yasa mami kada tace zata zo dan abba suna da meeting next we

ek !

Zuly tace baby ina ga kawai kace ina US naje ganin Dr !



haka rayuwa yaketa tafia dan cikin pinky har yashiga na wata 8 kayan baby tun daga dubai akayi order dinsu hade da kayan maman daza tayi fitan suna dan

cen gidan suma cemusu tayi suna US .

saidai tunda cikin yashiga na wata 8 pinky batada sukuni dan yau lafia gobe ciwo kuma kullin sai sunyi waya dasu leema tunda mama magajia tace baza su zoba Kuma a yan kwanakin nan ne AJ ya baza ho

tunan pinky da take jariria a duk wani gidan TV na Nigeria Dan samo mata iyayenta!



Dakyar ta tashi daga kan kujeran da take sabida nauyin da cikin yamata daidai lokacin AJ yashugo dakin Tana ganinshi tasakar mai harara dan

haushin shi takeji daga shi har matar shi murmushi yasaki hade dacewa maman twins hararar shi takumayi tace indai yan biyune wlhi saidai afasa haihuwan Daria yayi dinning taje tadauko abu sannan tadawo tazauna shima zaman yayi tace ha

r yanzu banji kana maganan ganin iyayena ba AJ yace insha Allah kin kusa haduwa dasu Dan harda phone number na nabada insha Allah zaa dace yanzu dai tashi zakiyi mufara zagaye gidan nan waro idanuwa tayi tace wallahi captain bazan iyab

a ko tausayina bakaji bakaga yanda kafana ya kumbura bane daga ta ma dakyar nakeyi.

[10/14, 17:39] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login