Showing 45001 words to 48000 words out of 67570 words

Chapter 16 - Wayasan Asalina Complete

kukan takeyi saida sukayi me isar su sannan Mr president yayi gyaran murya yakalli AJ yace alamin dole Kayi h

akuri ka auri yarinyan nan wani zufa ne yaketo ma AJ saidai baida daman musa ma abban shi zuly kam hankalinta In yayi dubu yatashi balantana da tagama jin labarin pinky .



Pinky ce ta dago da fuskanta tace Dan Allah k

uyi hakuri kada ku hada auren nan Dan bamu Taba son juna ba dakatar da ita sadiq yayi yace dole fa ya aureki Dan baza kiyi wahala a banza ba ahe kuka tafashe dashi .

Abban tane yayi gyaran murya yace farida kiyi shuru y

anzu sadiq kutashi mutafi gida idan munje cen akira ita magajia muji ta bakinta mikewa sukayi hade dayin sallama dasu mami Mr president kuma yakara basu hakuri sannan sukabar gidan a hanya sadiq yasa pinky takira leema tabashi yaba

ta address din gidansu.

zone ii suka nufa wani katafaran gida suka dosa sukayi horn gate man yabude musu gate din suka shiga cikin haraban gidan suna parkin ammi tafito dasauri takarasa bangaren da pinky take tariketa sukayi

cikin gida su abba kuma sukabi bayansu har zuwa cikin katafaran parlorn .

Daya daga cikin kujerun parlorn ammi takai pinky tazauna hade damata sannu abba dasauri yakarasa kusa da ita shima yana mata sannu sadiq kuma frid

ge yanufa yadauko mata ruwa yakawo mata shima yana binta dasannu tarairayanta kawai sukeyi sannan daga bisani ammi dakanta ta taimaka ma pinky suka je bedroom din ammi din .

Dan tasamu tadan huta !



suna fita Mr

president yahau AJ dafada yace tayayaa zakuyi abu batare da kun nemi shawaran muba hakuri AJ yafara bashi Mr president yace kuma auren ka da yar wajen ruma babu fashi yana gama fadan haka yatashi yabar parlorn mami ma tashi tayi dan

bazata goyi bayan danta ba kuka zuly tafashe

dashi wani mugun kallo AJ yawatsa mata hade da tashi yabar parlon yawuce sashin shi itama tashi tayi tabi bayanshi !

[10/14, 19:56] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOV

EL

📕

PAGE 51

pinky tana kwanciya bacci yayi awan gaba da ita Dan akwai gajia sosai a tattere da ita tun kafin ta tashi ammi dakanta tashiga kitchen ta dafa mata abunda zataci .





Tana gamawa tasamu su abba a parlor suna tattaunawa saidai duk akan maganar pinky ne waje itama tasamu tazauna abba yace nakira su yaya nasan zuwa anjima zasu taho ammi tace uhm ni rayuwar nan tsoro yake bani tunani na har

yakare amma har yanzu banyi tunanin wanda yayi sanadin bacewar little ba abba yace ai mugu baida kama Allah dai yatoni asirin koma waye ya aikata hakan ameen suka amsa dashi .

Sannan ammi tamike tace sadiq kaje kataho dasu ha

jara tunda yanzu dai kahuta murmushi yayi hade dacewa ammi tun dazu sukace zasu taho inaga ta Tsaya dauko anwar ne a skull .

daidai lokacin me gadi yayi sallama yace alhaji anyi baki sadiq yace suwaye megadi yace wata yar

dattijuwa tare dawata yarinya dasauri abba yace kashugo dasu .

Koda ammi tashiga Dakinta harta tadda pinky ta tashi daga baccin murmushi tasakar mata tace little tashi kiyi wanka ko zakiji dadin jikin ki pinky shagwabe fuska tay

i tace ammi kafana ciwo sukeyi dan dakyar ma nake iya dagasu da anbar Wankan nan zuwa anjima murmushi ammi tayi hade da karasawa kan gadon tazauna tariko hannun pinky tana hawaye tace da harmun cire rai da ganinki farida Allah

ya isar mana dan duk wanda yake da hannu awajen saceki Allah bazay barshi ba kuka pinky tafara yi hade da kwantawa ajikin ammi tace yanzu babu wanda zay iya aurena a yanda nake ammi nidin fa ammi karuwa ce duk da wacce ta rikeni batas

o in taso a yanda nagan Taba gashi su abba suna neman hada aurena da captain alhalin nasan cutar dashi akayi Dan nidin ammi saurin rufe mata baki ammi tayi tana girgiza mata kai tace kada inkuma jin kin kira kanki da karuwa Dan duk wand

a yakalli faridana yasan macece Kamila kuka pinky tafashe dashi hade dakara shigewa jikin ammi sadiq ne yashugo dakin da sallaman shi yace aa ammi da yar autar ta badai ciki zaki komaba murmushi pinky tasaki ammi tace inta koma cikinm

a ba laifi bane daria sadiq yayi yace marikiyan little ce tazo dasauri pinky ta daga kanta daga jikin ammi tace Allah sarki mama .

Ammi kinsan mama tasoni fiye da kowa tasani a islamia da Boko tun ina karama saida nagama ss3 ne nag

a hidima yana ma mama yawa shiyasa kawai nafada har ...

Dasauri sadiq yarufe mata baki hade dasanya hannunshi yana share mata hawayen dake zubowa a idonta ammi tace nagaya maki kidaina kiran kanki da sunan da bai dace dakeba maza tashi muje

bathroom in wanke maki fuska daria pinky tayi tace Kai ammi sai kace wata yarinya sadiq yace toke mecece inba yarinyan ba Daria tayi hade da tashi tawuce bathroom ammi tabita dakallo duk sai taji tausayin yar tata yakamata sadiq shi

kanshi

tausayin pinky saida yakama shi fita yayi daga dakin hade dacewa ammi ku ake jira!



Tana wanke fuskan ta tafito ammi takalleta tace kada inkuma ganin hawaye a idonki Dan yanzu yin hawaye yakare murmushi pinky tayi

a zuciyar tako godiya tama Allah daya hadata da iyayenta masu sonta.

Rike mata hannu ammi tayi sannan suka wuce parlour leema tana ganin pinky tasakar mata murmushi hade da tashi ta tarikota suka karasa suka zauna mama magaji

a pinky tagaida hade dacewa mamana nayi kewar ki mama magajia murmushi kawai tasaki leema kam da pinky suna manne dajuna .

Mama magajia labarin yanda akayi ta tsinta pinky tabasu hade dacuro Dan karamin diamond din Tamika ma a

mmi dake hawaye abba shi kanshi saida yayi hawaye.



wani Dan karamin yarone yashugo parlon dagudu yana daddy wajen sadiq yakarasa yahaye jikinshi yana Daria yana nuna kofa ammi tace ina ka bar maman taka .

daidai lokaci

n hajara tashugo parlorn da sallama fuskanta dauke da murmushi gaida kowa tayi hade dakallon ammi tace ammi ina little din take anan nuna mata pinky tayi tashi hajara tayi takarasa ta rumgume pinky hade dakallon sadiq tace gadai li

ttle kinga yayan nan naki kullin sai yayi maganarki murmushi pinky tasaki .

[10/15, 12:11] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 52



sadiq yace she's my half dole

kullin inyi maganar little daria pinky tayi tace kai yaya daga mata kai sadiq yayi hade da kallon anwar yace anwar ga second mummy dinka hannu pinky taware tace my boi dagudu yakarasa yafada jikinta ita kuma ta rumgume shi

tuni taji son yaron yashigeta .

Ammi ce ta tashi tace little bari inkawo maki abinci kici sadiq yace kai ammi ansamu little kuma Zaa manta dani abba yace kato dakai me kake so ammin naku tamaka pinky tace ato abba gaya

maidai hararar wasa sadiq yawatsa mata hade dacewa auren captain dole sannan yamata gwalo hawaye tafara yi takalli abba tace abba kagan shiko ni wallahi banson wannan AJ din leema dasauri tace aa pinky kidai fadi gaskiya duka

pinky takaima leema abba yace kunsan Allah idan Baku kyale mun auta ba ni dakune sannan yakalli pinky yace rabu dasu babu wanda zay takura maki akan auren wanda baki so .

Daria akayi duka parlon ammi ce takaraso rike da katon tr

ey tace hajara kuje dinning akwai abinci kizuba masu Dan ni yau dakaina zan bawa little abinci mikewa sukayi hade dayin daria yarage daga little sai ammi a parlorn ammi dakanta taringa bama pinky abinci har takoshi sannan tam

ika mata ruwa tasha tace saiki huta kiyi wanka turo baki pinky tayi tace wlhi ammi wankane ban iyawa yanzu da dai abari sai dare nayi sai inkwanta gaba daya.



Abangaren AJ kam yana shiga dakinshi yazube akan kujera yana

fitar da wani iska me zafi zuly ce takaraso inda yake tasamu gu tazauna zata fara magana kenan yayi saurin daga mata hannu hade dacewa ki koma bangaren Mami bana son surutu .

Girgiza mai kai tayi tace ka tsaya ka saurareni bata

re data bari yayi magana ba tace hukuncin da abba ya yanke yayi daidai Allah yasa hakan shi yafi zama mafi alkhairi yakuma baka ikon kyautata mana tuni AJ yaji jikinshi yayi sanyi tabbas yasan zuly macece me hankali da hangen nesa bai

san sanda yajawo ta jikin shiba yace Aameen wifey yhu r too much Allah yabar mu tare murmushi tasakar mai hade dacewa Aameen.



Sannan tamike tace oya tashi muje muyi wanka sai muzo muci abinci hannunta Tamika mai shikuma y

asaka hannunshi anata yajanyota tafada jikinshi yashiga kissing dinta daga nan kuma sai zance yachanza Dan AJ ba baya ba wajen bukata.

Ammi tace gidan da aka baki kyauta mamanki yakamata kibawa kyautar shi murmushi pinky tas

aki tace Ammi ai tuni nagama tsara hakan a raina saidai dole sai ansamu me aiki .

Suna cikin magana leema tashugo parlon tace Ammi zamu tafi mama ta matsa Ammi tace ahaba ai yau nan zaku kwana bari intashi inje in Sameta tashi a

mmi tayi Tabar parlon leema kuma tazauna tana fuskantan pinky tace naji dadi sosai da Allah ya hadaki da iyayenki bazance captain AJ bayyi kokari ba yayi kokari sosai tunda ta dalilinshi kika hadu da iyayenki fatana kawai ki yarda da

hukuncin da aka yanke akan hada aurenku da captain .

Murmushi pinky tasaki hade dacewa hmm yayi kokari kam Saidai dole zan fuskanci matsala sabida kinsan ko waye AJ leema tace zay Chanza idan har kinayin abunda yake so tabe baki

pinky tayi tace yanda yake son matar nan nashine zay wani kulani uhm .

Happy weekend

Goodnight fan's

[10/15, 20:09] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 53



Ammi

dinning takarasa tace maman little aiko kwana zakuyi Dan little baza taji dadin tafiyar kuba mama magajia tace toh shikenan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login