Showing 24001 words to 27000 words out of 67570 words

Chapter 9 - Wayasan Asalina Complete

dinma saida akayi event wajen kala biyu sannan washe gari suka dunguma zuwa Villa achen ma anyi shagalin biki sosai sannan zuwa dare kuma aka taf

i dinner a the glam hall ranan dai anyi barin daloli !

Pinky dakyar ta iya tashi daga kan kujeran zuciyarta ba dadi leema ce tadago takalle ta tace amma gaskiya bikin yayi kyau ashe dai captain yana murmushin tsaki pinky

tasaki tace toh ina ruwana dashi tana gama fadan haka tawuce upstairs tashige Dakinta tafada gado saidai Sam tunda aka

nuna bikin AJ jikinta yawani chanza tsuki tasaki tace uhm meye damuwana dan ya Aura wancen mummunan !



Bayan antashi daga dinner kai tsaye amarya gidanta aka wuce da ita dake efab estate subhanallahi nikaina bazan iya fadan saruwan gidan ba Dan gari gudane kuma irin ginin turawan nanne Tunda su suka kera abunsu.





Ana kaita kowa yawatse aka barta ita kadai Bayan tafiyansu bada jimawa ba AJ yashiga dakin amaryar sa !



yana shiga dakin wani kamshiy yabigi hancinshi murmushi yasaki ganin zuly zaune a tsakiyan katon royal

bed din a hankali yataka yakarasa har inda take yazauna hade dakai hannunshi yaye gyalen dukar da kanta tayi alamar jin kunya cikin rikitacciyar muryarshi me rikita ma mata lissafi yace wifey kunya ta kuma kikeji murmushi tasa

ki daukarta yayi yakaita har bakin bathroom Sannan yadireta yace kishiga kiyi alwala ina zuwa .

Bayan shigan ta bathroom ne yafita daga dakin yawuce wani part yarage kayan dake jikinshi sannan yashiga bathroom yawatsa ruwa had

e dayin alwala sannan yazira wata milk color din jallabia sannan yabar part din yadawo nata part din yashiga kitchen yadauko gasasshiyar Kazan da aka gasa musu tako sha kayan kamshi dansai kamshi takeyi me dadi sannan yadauki

fresh milk da cups yawuce bedroom zaune yatadda ita .

Saida ya ajiye tray din yace wifey taso miyi sallah tashi tayi hade dabude wardrobe tadauko hijab sannan suka tada sallan suna idarwa yamata tabbayoyi akan addini kuma

daidai gwargado tasani takuma bashi amsa.

Daga nan kuma yaciyar da ita dakanshi harta koshi sannan shima yaci yana gamawa yakai tray din kitchen yawanke hannunshi sannan yadawo!

a Daren ranan dai bakaramar soyayya yanun

a ma zuly ba Dan yasameta a cikakkiyar budurwa .

[10/10, 11:03] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 36

washe gari bayan AJ yadawo daga sallan asuba dakanshi yadauki

zuly yakaita bathroom yagasa mata jiki sannan yafito yakyaleta tayi wankan tsarki.

bayan tafito ne tasanya wata doguwar riga da AJ yafito mata fashion ta tada sallah !

tana idarwa ta dukar da kanta kasa tace baby i

na kwana antashi lafia

AJ dake zaune kan kujera sankowa yayi har inda take yazukunna hade dakai hannunshi yadagota yana tsakar mata murmushi yace lafia qalau wifey

Hope kema kintashi lfy murmushi tasaki kawai hannu

yakai yacire mata hijabin sannan yadauketa cak kaman wata baby yakaita har kan gado yakwantary da ita sannan shima yakwanta suka koma bacci.



dakyar ta iya tashi daga kan gado tana bin agogon Dakinta dakallo wani d

ogon tsaki tasaki Dan tasan har tayi missing lectures guda !

Tashi tayi tashiga bathroom tawatsa ruwa dasauri tafito tana cikin shiri leema tashugo dakin harara pinky tawatsa mata hade dacewa kinfa san Inada lectures yau ka

rfe tara amma koki tasheni murmushi leema tasaki

hade dacewa afwan kokin manta bagida nakwana ba dawowana kenan pinky tace ina zan sani tunda ina bacci kika fita .

leema tace hakane fah da alama dai yanzu kinhuta da t

akura captain tunda yayi sabuwar amarya pinky batasan sanda tasaki tsaki ba tace matsalar shice danni harna manta dawani AJ .

Murmushi leema sannan tafita

Yau doguwar riga na atamfa pinky tasaka kuma bawata kwalliya tayi

sosai ba amma tayi kyau sosai kam Dan karamin gyale tayafa kalar kayan sannan saita tsaka flat shoe hade da daukan handbag dinta tasauko downstairs dakin mama magajia tashiga tagaisheta sannan tawuce parking space tama motar ke

y tashiga sannan tabar gidan!



Sati daya sukayi suna shan amarci

Dan hutun shi saura kwana biyu yakare kuma tare da zuly zasu tafi!



Da dare suka shirya zasu gidan su zuly ta damu AJ subiya sho

prite zata tsiya abu babu yanda ya iya haka Suka biya yana parking motar pinky ma tana shugowa kusan waje daya sukayi parking saidai Sun riga pinky shiga ciki !

Duk da itama abu dayane kawai yakaita zuly wajen saida pe

rfumes tanufa AJ yace saline gayamun perfumes kikeso dasai insa akawo maki .

juyawa fuskanshi yayi gefe dan matan wurin Sun cikashi da kallo yana juyawa yahango pinky daga ita sai yar yellow din gown daya Tsaya mata

iya gwuwa sai dan karamin gyale baisan sanda yasaki tsaki ba yayi wajen da take dasauri yana karasawa yakai hannunshi yajanyota gefe inda ba mutane kallon juna suka farayi pinky tayi saurin kwace hannunta tace meye haka hannu

nta yakara rikowa yace wane irin rigane kikasa haka kiko san wannan shigan arna ne sbd duk ilahirin jikinki abayyane yake idan har bakison zaman garin nan ya gagareki dole kiringa sa kayan mutunci bata fuska pinky tayi tace iri

n kayan danake dasu kenan kuma ni nasha gaya maka bana son sa ido !

Dayan hannunshi yakai yaja mata baki dakarfi sannan yace rashin kunya na dawainiya dake nadai gaya maki keba kyauba saison sa kayan masu kyau yana gama

fadan haka yasaketa yabar wajen yakarasa inda zuly take ya amsa basket din pinky tana kallonsu har suka je suka bada ATM aka cire amount din kudin nandanan taji ranta yabaci.

dan taga sai nan danan yakeyi da zuly tsak

i taja tace Dan rainin hankali kawai matar taka aiba kyau tafini ba !.

Daga nan gidansu mami suka wuce

[10/10, 21:03] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 37



a parking space yafaka motar Sannan yasanya hannunshi yabude murfin motan zuly ma haka perfumes din data tsiya tadauka kallonta AJ yayi yace tsarabar su mami ne kenan daga mai kai tayi alamar eh sannan suka jera sukaayi part

dinsu mami!

da sallama suka shiga cikin parlorn dagudu Mimi da sury suka tashi suka taro zuly hade da amsan shopping bag din hannunta gaishe da mami tayi cikin ladabi sannan tasamu gu tazauna !

AJ ma waje yasamu yaz

auna hade dagaida mami !

Atare su mimi suka ce ya ina wuni lafia qalau yace sannan yace Waiku bazaku koma skool bane marairaice fuska sukayi sukace ya AJ this week zamu koma tunda muna final year ne .

Mami tace daga

zuwanka zaka fara takura ma yara sosa kanshi yayi hade dacewa Abba yana office ne mami tace yana office amma yana tare da baki !



tana Gama tsiyan abunda yakaita tabar wajen tana driving amma gabaki daya tunanin AJ

takeyi sbd yanda taga yama gama raina mata wayo tayaya ma Zayce mata mummuna bayan tafi matarshi kyau Allah yakuma hadata dashi tabbas saita gaya mai magana daidai bakin gate tatsaya tayi horn gate man yabude mata gate tashi

ga haraban cikin gidan !



Tana parking tafito hade da daukan handbag dinta dakuma shopping bag din tayi cikin gida mama magajia kawai tasamu Dan yauma leema ba gida zata kwana ba '



zama tayi a parlorn suka dan

taba hira da mama magajia sannan ta tashi tawuce upstairs tana shiga dakinta tarage kayan jikinta tashiga bathroom tawatsa ruwa Sannan tafito Dan karamin rigar bacci tasaka red color hade da feshe jikinta da turare dan pin

ky akwai son kamshi fadawa kan gado tayi tajayo bargo sannan takara gudun AC .



hira sosai akeyi saidai sam hankalinshi baya tare dashi tunanin yarinyan yadame shi ko yanzu takoma gida oho ji kawai yayi bazay iya

zama ba saiya je yaga kota koma gida !. Dagowa yayi yakalli zuly yace wifey Bari inje indawo mami tace alamin ina kuma zaka bayan goma takusa ai gida yakamata kutafi yanzu !

shafa kanshi yayi dandai baisan karyar

dazay ma mami ba hakanan babu yanda ya iya Mami tacewa zuly ta tashi su tafi har wajen motarsu suka rakasu saida sukabar haraban gidan sannan suka koma cikin gida!

shi kam har ga Allah yaso yaje yaduba ko takoma gida

toma meyasa ban amshi phone no dinta ba duk acikin zuciyarshi yake wannan maganar baisan sanda yasaki tsaki ba a fili zuly tayi saurin juyawa takalleshi tace baby lafia batare daya kalle Taba yace lafia !

Koda suka koma

gida part dinshi yawuce zuly ma tawuce nata bangaren dan ita ba irin me kula da mijin nan bane sam Amma akwai ladabi !

Saida yayi wanka sannan yadauki wayarshi yakira zuly yace takawo mai coffee .

Dasauri tawuce ki

tchen tahada mai hade da daurawa akan Tray da cups guda biyu sannan tawuce sashin shi zaune ta taddashi akan kujera ya lumshe ido aje Tray din tayi hade da cewa baby ga coffee din Dan wallahi bacci nakeji kasan kwana biyu b

ana samun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login