Showing 42001 words to 45000 words out of 67570 words

Chapter 15 - Wayasan Asalina Complete

48



zay Kuma magana kenan way

arshi tafara ruri daukar wayar yayi hade dakai wayar kunnanshi !



Sallama yayi dagacen kuma aka amsan sallaman hade dacewa sunana sadiq Hashim ruma .

AJ yace eyya gashi bangane kaba dagacen sadiq ruma yace da dai

zamu hadu inaga zayfi Dan akan yarinyan da ake cigiyar iyayen tane dasauri AJ yace a ina yakamata muhadu danni yanzu haka ina Lagos dagacen sadiq ruma yace ni ina abuja amma inaga gobe zan taho Lagos sabida ina son haduwa da

kai OK AJ yace sannan yamai kwatancen inda zay same shi zuwa goben .

Suna gama wayan AJ yakalli pinky fuskan shi dauke da murmushi yace inaga anfara samun nasara nan dai yagaya mata yanda sukayi da mutumin daya kirashi awaya.

Farin cikine ya lullube ma pinky zuciya dan bata masan sanda tasaki murmushi ba !

Mikewa tsaye AJ yayi yace sai kita addua Allah yasa daya daga cikin yan uwan kine murmushi pinky tasaka hade dacewa naji ajikina gab n

ake da haduwa da iyayena duk da sun aikata babban laifi a gareni !

AJ girgiza mata kai yayi yace kokin hadu da iyayenki dole kibasu uzuri dole akwai dalilin dayasa suka yarda ke dan babu yanda zaayi uwa tahaifi da dakanta sanna

n ta yarda shi nizan tafi dafatan zaki chanza shawara Dan iyaye iyaye ne Sun wuce duk yanda kike tunani yana gama fadin haka yawucee yabar parlorn hade dakarasawa bakin motarshi yashiga yabar haraban cikin !

tunda yafa

ra tafia tunanin pinky yakeyi dan yasan gab suke da rabuwa da juna duk sai yaji zuciyarshi bata mai dadi sam a haka yakarasa gida yana parking zuly tafito da saurinta ta tareshi kamar yanda tasaba hade da shigewa jikinshi shik

uma yadauketa cak suka wuce parlor saida sukaje har tsakiyan parlour Sannan yadireta yana mata cakulkuli ita Kuma tana daria Tana shigewa kirjin shi saida suka gaji sannan suka zube akan kujera !

Zuly tace baby ya farida fa

h dazu sai tausayi take ta bani dan tun jia daka gaya mun yanda takoma duk sai naji babu dadi kaman mun zalunceta ko baby shuru yayi hade da rumgomota jikinshi yace zulaiha babu wani zaluntan ta damukayi tunda da yarda ta

komi yafaru !

zuly tace amma duk da haka ni har tunanin abunda zan saka mata dashi nakeyi murmushi AJ yasaki yace kibari harta haifan mana abunda ke cikinta sai kifara tunanin abunda zaki mata .

Zuly tace kuma fah

hakane Allah dai yasauketa lafia yanzu dai tashi muje inyi serving dinka danyau zagewa nayi nama girki dakaina amma fa da taimakon kuku daria AJ yayi yace Allah yasa dai yayi dadi turo baki tayi irin shagwaban nan tace koma ba

yyi dadiba nadaiyi kokari tunda sabida kai nafara shiga kitchen Jan hannunta yayi yace ai koma bayyi dadiba yayi dadi suna karasawa dinning yaja mata kujera tazauna sannan yace dakaina zanyi serving namu sha zamanki kihuta murmushi

tasaki harya zuba musu white rice and stew hade da ferfesun kaji dansai Zuba kamshi sukeyi atare sukaci abincin har suka gama AJ yace baga shiba yayi dadi haka nan zaki ringa dafa mun ina ci !



ranan dai in takaic

i maku zuly da AJ sunsha soyayya duk da daman mutanan kullin cikin soyewa suke washe gari dawuri zuly ta tashi tashiga kitchen kuku yana nuna mata harta gama hada abun break din sannan takaisu dinning tajera komai daidai lok

acin AJ yafito daga bedroom yana waya yana gamawa yakarasa dinning din yaja kujera yazauna serving dinsu tayi soyayyen dankali ne da ferfesun kifi.

Suna gamawa tarakashi har bakin mota saida taga yatafi sannan takoma cikin

gida !

kai tsaye office yawuce sai zuwa karfe biyu kiran sadiq ruma yashugo wayarshi dasauri yadauka hade damai kwatancen gidan pinky suna gama waya yayi saurin hada komi nashi yabar office din Kai tsaye gidan pink

y yawuce Dan kusan atare suka isa shida sadiq ruma AJ yana ganinshi yaga tsantsar kamannin da sukayi da pinky dasauri yafito daga motar shima sadiq fitowa yayi suka gaisa cikin tsakin fuska sannan AJ yace mukarasa daga

ciki har cikin parlour Suka shiga Saidai basu tadda pinky ba har AJ yatashi zay Kirata tafito daga daki tana tafia dakyar suna hada ido da sadiq ruma gabanta yayi wani mummunan faduwa shima hakan ta kasance a gareshi karasawa

tayi tagaidashi sannan tasamu gu tazauna !

AJ kallonshi yayi yace meye tsakaninka da yarinyan da kaga gani a news dogon ajiyar zuciya sadiq yasaki yace kanwa tace uwa daya uba daya Dan yanzu haka inada hoton ta ranan da aka

haifeta aka daukemu hoton mubiyu hannunshi yasaka cikin aljihun shi yacuro hoton yamika ma AJ shikuma yamika ma pinky da tuni tafara hawaye tana ganin hoton tafashe dakuka tace yaya shima tashi yayi dasauri yakarasa kusa da

ita suka fashe da kuka !

[10/14, 18:07] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRIS NOVEL

📕

PAGE 49

saida sukayi mai isar su sannan sukayi shuru dan kansu sadiq ruma kallon AJ yayi yace

badai kai bane mijinta kallon juna pinky da AJ suka yi irin na marasa gaskiyan nan sannan daga baya AJ ya girgiza kai yace ba matata bace kallon rashin fahimta yama AJ yace bangane ba matar ka bace gashi Kuma naganta harda ciki ra

sa bakin magana sukayi dan basusan me zasu ceba .

saida yakara magana sannan AJ dakyar yace ba matata bace sadiq ruma yace toh ina mijin nata hawaye sosai pinky takeyi AJ yace batada miji bude baki sadiq ruma yayi AJ yace

ina son kazauna ka fahimceni komawa sadiq yayi yazauna sannan yace ina jinka labarin haduwar su da pinky yabashi har izuwa yanzu mikewa tsaye sadiq yayi yace sam bazay Taba yuyuba haka kawai kabata ma kanwata rayuwa wato kai

matarka tahuta kanwa ta Kuma ta wahala dole ma su abba suji wannan maganar kuma yau zamu koma Abuja tare da little a razane pinky da AJ suka kalli juna pinky zatayi magana kenan sadiq yace little kada kice komai yau zaki bar garin

nan Kuma dole adau babban mataki Dan bazaka batawa kanwata rayuwa ba yana gama fadin haka yacema pinky ta tashi taje tashirya tazo sutafi .

kuka tafashe dashi tace yaya wallahi kafana ko iya dagata banyi Dan Allah kayi hakuri har in

haifa abunda ke cikina sai intafi girgiza kai yace bazay yuyuba AJ yace Dan Allah katsaya ka fahimce ni baana son kowa yasan wannan maganar murmushin takaici sadiq yasaki yace bazay yuyuba koda nabar little anan dole fa sai magabata S

un sani dan haka yau zankira su ammi da abba ingaya masu komai .



Shuru pinky tayi taci gaba dakuka AJ kam rasa abunda zayce yayi dakyar ya iya bude bakinshi yace idan mr president yasani zay dauki fushi dani kallons

hi sadiq yayi yace dole kam yasani Dan yazama dole ka auri little mikewa tsaye AJ yayi pinky Kuma shi take kallo yanda taga hankalinshi gabaki daya yatashi .

Kafin sukuma magana har Yakira iyayensu yamusu bayanin komai hade dacewa

Dan gidan Mr president ne dagacen abba yace yanzu zankira shi inmai bayani kar kuma kama ammin ku magana dan nafison sai zuwa gobe idan anhadu ayi maganar gaba daya kuma ka tabbatar kataho da farida gida gobe suna gama wayan sadiq ya

ce bazan bar little anan ba har AJ zayyi magana wayarshi tayi ruri hannunshi yakai yadauka yaga abban shine tuni hankalinshi yatashi saidai babu yanda zayyi haka nan yadauka .

Dagacen kuwa Mr president rufeshi da fada yayi hade dacewa

ya tabbatar Sun taho abuja gobe shida zuly baijira cewar shiba yakashe wayan.

hankalinshi atashe yayi saurin fita daga parlorn yawuce yashiga motarshi yabar gidan

[10/14, 19:08] saudah:

📚

WAYASAN ASALINA

📚

SAUDAT IDRI

S NOVEL

📕

PAGE 50

yana barin gidan sadiq yace kidaina kuka komi yazo karshe daga mai kai tayi alama toh sannan suka Fara hira duk da rabin hankalinta yana wajen tunanin AJ.



Dakarfi

yake horn dagudu megadi yaje yabude mai gate din yana parkin zuly tafito zata tareshi taga fuskanshi a daure gakuma alamar damuwa a tattare dashi haka nandai takarasa tayi hugging dinshi tureta yayi ajikinshi yayi saurin shigewa

parlour Bin bayanshi tayi dasauri hankalinta tashe tace baby meke faruwa banza da ita yayi sannan yawuce bedroom itama bedroom din tabishi tana kuma tabbayar shi abunda yafaru da yaga zata matsa Maine yace zulaiha Dan Allah kyale

ni kije dakinki gobe idan Allah yakaimu zakiji komai jikinta duk yagama mutuwa tafice daga dakin.



Washe gari kamar yanda sadiq yace karfe sha daya yazo yadauki pinky hade da kayanta tunda private jet zasu hau zuwa abu

ja karfe daya yamusu a Abuja suna sauka driver yazo yadauke su a bangaren su AJ kuma sai sha biyu suka isa airport hankalinshi gabaki daya baya tattare dashi Dan dakyar ma yake bama zuly amsa idan tamai magana.

Sadiq abba

yakira yace su hadu a gidan Mr president shima AJ kai tsaye gida suka wuce zuly kam hankalinta yafara tashi gashi babu daman ta tabbaye shi wani abu suna shiga gidan ba da jimawa ba su AJ suma suka shugo.

dakyar pinky t

ake tafia har suka karasa bangaren mami parlorn cike yake da mutane saidai gabaki dayansu bakin fuskoki pinky tagani cikin dake gabanta kowa yabi dakallo samun waje sukayi suka zauna dan pinky dakyar ma ta iya zama suma baya

n shugowan su zuly samun waje sukayi suka zauna.



Sannan aka gaigaisa Mr president ne yakai dubanshi gun AJ yace alamin yi bayani muna sauraron ka AJ bayani yafara yi tunda ga haduwar su da pinky har izuwa yanzu sadiq

yana hawaye yace ammi abba ga little kuna kallo a gabanku ammi dasauri ta taso tarumgume pinky tana kuka itama pinky

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login