Showing 3001 words to 6000 words out of 67570 words
in
tsanye yake da bakar suit kansa aduke yace his Excellency yana Ne
man ka a office yanzu OK yace sannan Dan Aiken yajuya yafita
Mikewa dasauri yayi sabida ko a wane irin Hali yake ciki yana gaggawan amsa kiran iyayenshi daidaita fuskanshi yayi sannan yafice daga dakin .
Tunda yafito ake gaidashi hannu kawai
yake daga musu harya karasa office din mr President .
Knocking yayi daga ciki akace come in a hankali yaburda handle din kofan yashiga da sallama .
Dagowa abban shi yayi yakalle shi hade da amsa sallaman
Jan kujera captain AJ yayi hade dac
ewa barka da hutawa Abba
Yauwa yace sannan yace al'amin meeting nake so gobe ka Hallara a Dubai daza ayi tare da minister fawaz sabida akwai manyan bakin daza ayi zuwa gobe bazan samu hallara ba .
Dawuri yakamata katafi sabida a invitation car
d din hudu daidai nacen za a fara meeting din
OK AJ yace sannan yace Allah yakaimu goben lafia
Aameen mr president ya amsa dashi sannan yace
Al'amin ya maganar yar sarkin kano dafatan kun daidai kanku kasan banason adau lokaci baka ajiye
iyali ba
Sosa keyanshi AJ yayi a kunyace yace eh mun daidai kanmu idan nadawo daga tafia ma cen zan sauka
Murmushi mr President yasaki irin tasu na manya yace that's my Boi Allah ya albarkaci rayuwar ka
Aameen Aameen mr President
Sann
an yace Abba Bari indan leka wajen su Mami
OK mr President yace sannan AJ yabar office din!
Mikewa leema tayi tace bari inbar Ku haka wani mugun kallo pinky ta watsa mata
Minister yace aina zata nan zanbar muku kukwana tunda gida yazama malla
kin pinky
Yana yi yana kallonta Dan duk tagama ruda shi sannan yace zuwa gobe inaga flight din 8:00am zamu bi zuwa Dubai idan kuma cen bai maki ba zamu iya chanza wata kasar .
Pinky kwantar da kanta tayi bisa kafadar shi tace babe ai duk inda k
azaba daidai ne a wajena
Minister yace hakane daga mai Kai tayi alamar eh sannan tace yanzu dai zamuje Chinese restaurant mudawo
bude baki minister yayi hade dacewa duk abunda kuke bukata akwai anan akwai kuku na musamman leema tace gaskiya hono
urable kana shagwaba mana pinky dayawa
Wayar shice tayi Kara yakai hannu yadauka saida yagama wayar yakalli pinky
yace mekyau sai zuwa an jima yanzu zanje wani tarone sannan motarki zuwa anjima kadan zata iso ke kuma leema kijira alert zuwa anj
ima godia leema taringa zuba mai pinky kam thanks kawai tace .
Wayoyinshi ya kwasa yace zamiyi waya sannan yabar parlorn pinky taraka shi da harara saida suka tabbatar ya fita pinky da leema sukayi wani ihu suka rumgume juna pinky ta Dan dafe kirjinta
irin najin dadi tace wallahi leema nayi mamaki mutumin nan akwai kayan harka sosai a wajenshi leema tace kadan kika gani indai minister ne
Sai kuma jiran flight zuwa gobe daria pinky tayi sannan tace yanzu dai mufara zagaye gidan mugani wayyo Allah n
a dadi sai anjima zankira magajiya in bata labari leema tace gaskiya Dan magajia tafi sonki fiye da duk wata mace da take gidan nan
[10/8, 18:10] Mrs Zaki:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 6
Leema tace mukoma hotel mudauko kayan mu sai mudawo daga Kai pinky tayi sannan ta tada motar
Yanzu kam ko Dan gyalen karami da take tsawa tana rufe gashinta dashi bata Saba leema ma haka .
Hotel din suka nufa leema ce tafita tadauko
musu akwatunan su sannan sukabar hotel din suka koma guesthouse din minister suna parking motar minister nashugowa cikin gidan
Saida suka jira shi yafaka motar shi sannan suka fito washe baki kawai yakeyi ita kuma pinky na tsakar mai wani mayata
ccen kallo
Suna karasawa tayi hugging dinshi tace thank you babe hannunshi yasa yakara janyota jikinshi yace kin cancanci fiye da haka mekyau sannan yace Mata ina zuwa motarshi Yakoma yadauko wainsu takardu yamika mata yace ga takardun gidan ki hannu
tasa ta karba tace wow babe ka gama mun komai thanks
Leema kam sai murmushi takeyi tana taya kawarta murna
Minister yace yakamata in tafi daman sabida alkawarin Dana mikine yasa nadawo sai zuwa gobe idan munhadu a airport zansa driver yazo yayi
picking dinki OK tace sannan yashiga motarshi yabar haraban gidan !
Juyawa tayi takalli leema ta kashe Mata ido daya tace bana tunanin intafi Dubai nikadai dole sai dake zare idanuwa leema tayi tace are yhu serious
Daga kai pinky tayi tace yeah m
serious Allah dai yakaimu goben sannan suka jera suka koma cikin gidan !
Washe gari 7:00am suka gama shiri pinky tace basai mundauki kaya ba idan munje cen ma tsiya leema tace kina son kashe minister gaskiya
Riga da wando suka tsaka gabaki dayansu
wandon pinky harda crazy a ta wajen cinyan gashi wandon yakamata sosai yauma ko gyalen basu saba suka fice .
Har airport driver din minister yakaisu sannan yajuya
Jirgi daban suka hau da minister Dan yana gudun zakin mutane
8:00am jirgin su
yatashi zuwa Dubai
AJ tun 9:00am yagama shiri su Mimi kawai yake jira Dan sunma bata mai lokaci
Karfe goma suka shirya suna ganin AJ sukace wow ya kayi kyau uhm kawai yace sannan yayi gaba suka bi bayanshi
Mota biyu sukayi AJ da Sadiq Mi
mi da sumayya zuwa airport
Dayake private jet zasu hau suna zuwa suka wuce .
7hours 2min yakaisu Dubai agajiye ko wannansu yasauka duk wani namiji daza kagani idanuwan shi akan pinky yake
Kusan lokaci daya jirginsu yasauka Dana minister
Dri
ver yazo yadauke su zuwa palace downtown hotel Dan daman Achen minister yake sauka two rooms Yakama su pinky suka wuce daya shi yawuce daya
Suna shiga pinky tace wash nagaji fa Bari inyi wanka inyi sallah miyi ordering abunda zamuci.
Suma 7hours 2m
in yakaisu Dubai suna sauka driver dinsu na nan Dubai yazo yakwashe su
AJ yace palace downtown hotel zaka kaimu OK sir yace
Daki uku Yakama Sumy da Mimi sagir shi kadai AJ ma shi kadai.
yana wanka yashirya ko tsayawa cin abinci bayyiba yawuce
wajen meeting din dayake a the H Dubai hotel zaayi meeting din
[10/8, 18:10] Mrs Zaki:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 7
Dubai
Saida sukayi wanka sannan sukayi or
dering abunda zasu ci
Suna gamawa pinky tace tashi kigani muje mutsiya kayan daza musa leema tace tunda minister yabaki enough Cash ba
Daga gira pinky tayi sannan tace ina tunanin a inda zamuyi shopping dinne
Leema tace kawai muje reel Dubai
mall
Dan kinsan wancen karan ma da mukazo munfi tsiyayya achen pinky tace haka nefa .
Fita sukayi daga hotel din taxi suka samu yakaisu har reel Dubai mall
English wears kawai suka kwasa sai cosmetic
Dasu perfumes
Sannan suka kom
a masaukin su .
Ba AJ yadawo ba sai goman Daren Chen .
Yana shiga dakinshi yarage kayan jikinshi ya fada bathroom
Yawatsa ruwa yana fitowa yayi ordering abunda zayci
Bayan ankawo maine yamaida kofan yarufe
Pinky daga ita s
ai yar karamar rigar bacci me uban shara shara Dan har pant din jikinta zaka iya hangowa
Kinomo tadaura a saman rigan baccin hade dakara feshe jikinta da turare sannan tazubo da gashin kanta har gadon bayanta leema dake kwance tace cutee yhu murmushi p
inky tayi sannan tadauki wayoyinta tace good night .
Leema tace OK fita tayi daga dakin tafara kokarin neman room 205 shikuma minister room 209 yace Mata amman tamanta gabaki daya daidai room 205 ta tsaya tayi knocking
AJ dake cin dinner yayi t
saki yace yanzu haka sagir ne zay dameni
Tashi yayi daga kan kujeran yanufi kofan yabude yace sagir mezan maka n...
Sauran maganan ne yamakale mai a makogaro sakamakon tozali dayayi da yarinyan da kullin sai yatuno ta ran shi yabaci itama kallonsh
i ta tsaya yi gashi ko riga babu ajikinshi
Saurin juyawa tayi tace I'm so sorry wrong room no
Dan ita ko gane shi batayi ba
Saurin barin wajen tayi
AJ yace hey ko juyawa batayi ba takara gaba text ne yashugo wayanta tana dubawa taga minist
er ne Yakuma tuna mata room no din
Ganin hey ko juyowa batayi ba yasa shi Jan wani uban tsaki yace I will find yhu young Lady saina gyara maki zama
Maida kofan yayi yarufe abincin ma kasa karasawa yayi sbd takaici
Acikin zuciyanshi yace Toma me
tazoyi a Dubai kuma yanda yaganta kaman
Bai karasa ba yaja tsaki yace meye nawa nidai abunda nasani kawai saina gyara mata zama
Dakin minister tawuce bude ma kofan yake tana ko shiga yatashi ya yi hugging dinta .
Pinky nandanan tashiga rik
itashi tana fada mai kazaman kalamai wutan dakin takashe tashiga rikita Tsoho .
Washe gari 10:00am tabar wajen minister takoma dakinsu leema dake kwance kan gado tana chat tace tawajen minister sannu dazuwa hmm kawai pinky tace sannan tafada gado ba
a jimaba bacci ya kwashe ta Dan Daren jia minister bay barta tahuta ba
[10/8, 18:10] Mrs Zaki:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 8
AJ sha daya daidai yatashi yayi wanka yashirya cik
in kananun kaya sunyi matukar masa kyau ordering breakfast yayi yana ajiye kan telephone din akayi knocking tsaki yaja Dan yasan su Mimi ne mikewa yayi yakarasa yabude kofan sannan yajuya Yakoma yazauna Mimi da sagir da Sumy ne .
Ko wanne su yaci uban
kwalliya kaya iri daya da Sumy da Mimi suka tsaka
Tun kafin su zauna sukace ya ina kwana .
Lafia yace Mimi da tafi kowa surutu tace am ya daman safa park muke son zuwa tana gama fadan haka taja bakinta tayi shuru kallonsu yayi yaga ko wannan su ya
dukar dakai yagane me suke nufi Amma sai yace sai kun dawo
Marairaice fuska sukayi gabaki dayansu sukace please ya muje tare please .
Hannu yadaga musu yace OK naji
Saiku jirani inyi breakfast toh suka amsa dashi sannan Sumy ta dauki remote ta
chanza channel tasa Bollywood daidai lokacin kuma aka nuna time din da za a nuna raees a cinema ranan Saturday har zasuyi ihu suka tuna da AJ
Sagir a hankali yayi magana yace gashi Friday zamuje kallon noor a cinema kunsan ya dakyar yabari akoma ran
an Saturday Mimi tace rokonshi zamuyi harsai ya yarda .
Saida yayi breakfast sannan yakalle su yace sarakan son yawo saiku tashi mutafi
Bayanshi suka bi suka fice daga dakin sagir kuma yakullo dakin sannan yabisu
Car park suka nufa AJ
yace sagir Kai zakayi driving danni ba driver dinku bane sannan yawurga mai car key din
Mimi da Sumy baya suka shiga sannan AJ yazauna a wajen me zaman banza
Sagir yaja motar suka bar cikin haraban hotel din !
Mika pinky tayi hade dayin sal
ati sannan tamike zaune leema dake gaban dress mirror tana kallonta tacikin madubi tace wai nikam jia bakiyi bacci bane pinky kallon leema tayi ta harareta sannan tasauko daga kan gadon tashige bathroom Dan taga tabbayar rainin wayo leema tamata tayaya zat
ayi bacci tunda tsohon banzan ce bai barta ba
Saida takusan minti talatin tana wanka sannan tafito tana goge jikinta da tawul.
Leema tace Dan Allah kishirya dasauri Mudan samu muzaga gari
Banza pinky tamata Dan idan da sabo tasaba da halin
pinky
Saida tagama shiryawa tukunna cikin English wears wainda sukayi matukar Mata kyau da amsar jikinta sannan tace muje sarkin takura murmushi leema tayi sannan tace bafa kiyi breakfast ba pinky tace nasani
inda munfita nayi
Saida suka bar ci
kin hotel din sannan leema tace ina mukayi pinky yamutse fuska tayi tace safa park
Taxi suka samu suka gaya mai inda zasu
su AJ suna zuwa sagir yasamu waje yayi parking Mimi da Sumy suka fito
AJ kam ran shi ne yabaci ganin yanda mutane suka
yi yawa shi kam bai fiye yawan son hayaniya ba
sagir ne yace ya AJ muje OK yace sannan yabude murfin Motan yafito
Atare suka jera suka karasa cikin parki din
Hotuna su Mimi suka fara dauka Mimi dagudu tasha gaban AJ tace ya Dan Allah just 1cop
y please auntie zuli zanma sending
Badan yaso ba ya karkace takashe mai pictures
waje suka samu suka zauna Mimi tace ya aunti zuli tace ka kara kyau yhu luk cutie
Kafin tagama magana har wayan AJ tafara kara yana dubawa yaga wifey akan sc
reen din tashi yayi yabar wajen sannan yayi receiving call din dagacen tace cwt AJ kayi kyau murmushi yasaki yace thanks baby
dagacen tace jia me martaba ya tabbaye ni akan maganar biki
Shuru yayi kaman me tunani sai data kara cewa Cwt bakace koma
i ba
AJ yace baby daga nan kano zan taho idan nazo sai muyi maganar I love you
Bye baijira cewar taba yakatse wayan
[10/8, 18:10] Mrs Zaki:
📚
WAYASAN ASALINA
📚
SAUDAT IDRIS NOVEL
📕
PAGE 10
Saurin karasawa bakin motan sukayi sagir yama motar key AJ yashiga wajen me zaman banza su Mimi ma saurin shiga sukayi Sagir yaja motan sukabar haraban wajen
Suna shiga cikin haraban hotel din tun kafin sukarasa parking space AJ yace drop me here da
sauri sagir yaja yatsaya AJ yabude motar yafita a fusace
Su sumayya kallon juna sukayi
Sumayya tace ban taba ganin ya ranshi yabaci haka ba sai yau
Sagir yace nima haka amma ina mamakin sanin juna dasu kayi
Mimi tace amma fa ya bai kyauta b
a banji dadin maganar daya fada Mata ba
Hada baki sagir da sumayya sukayi sukace gaskiya bai kyauta ba ai cin fuskane
Mimi tace uhm damuwa tama ban amshi contact dinta ba sumayya tace kedai bari Dan wallahi yau naga wacce tafi auntie zuli kyau
Sagir