Showing 30001 words to 33000 words out of 111738 words
mulkin shi Ubasanjo d'in".
Waya Uncle M.A yaciro a aljihun ga
bar rigarsa, Dan yau ba babbar riga yasakaba, ya d'anyi danne-danne sannan ya d'ago yana kallon baba, yace, " baba 44 fa kenan".
"To shekarunka kenan Muhammadu, kaga kuwa ba kai tsufan daza ace kagagara auren Khadija ba, kumama duk muture maganar she
karu, ai mahaifinta yasan daliln cewa kaine kadace ka aureta, kodan nagartarka, dukda yasan yawan shekarun naka ko. kuma koda shi baiyi hakanba ni zan aura maka ita da kaina, kaine kafi kowa sanin ciwonta, da yadda zaka kula da ita domin kwaranyewar damuw
arta, ko Jabeeru ban yarda dashiba akan hakan, sai ka kwantar da hankalinka wajen kula da amanar da Sama'ila yabar maka, ALLAH yay muku albarka".
"amin baba".
Nasiha baba yamasa sosai, itama Innani tayi tata, sanan yamusu sallama yafito.
'Dak
in Nazeefa ya nufa, saboda yasan Amatallah tana can...............β
π»
π€©ππ»
*_k'ashin. Mindirik'inku saiya kwanta, kunji baba yace Uncle baikai 47 ba, 44 yake,
π
, ammafa kusani d'an 60years ma yana auren 'Yar 17, kuma auren lobayya
ππ€£
._*
Wataranma sainayi novel da d'an shekara 70
ππ₯΄
.
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
πππ»
_*
[1/16, 1:29 PM] Aysha Galadima: *_Typingβ
π»
_*
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
π‘
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_* β
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
π€π»
_*
____________________
*_Number 14 & 15_*
____________________
Sosai ransa ya 6aci daganin gungun matasan dake gefen titi, sai ihuce-ihuce sukeyi, daga mai sanda saima wuk'a d
a katako, kallo d'aya zaka musu kasan mafi yawansu ba'a cikin hankalinsu sukeba, huci ya furzo daga bakinsa kafin Yakuma maida kallonsa Kansu, sai lik'-lik'en poster's d'in wani d'an siyasa sukeyi, kansa kawai ya maida jikin kujerar ya kwantar, hannunsa d
'aya dafeda sitiyari, kallonsu yakeyi daki-daki, kai kace TV yasamu.
Babu abinda k'asan ransa keyi sai suya da k'una akan halinda wasu MATASANMU suka tsinci Kansu aciki, sun mance matsayinsu a cikin al'umma, basa tunanin gobensu da jibinsa, jiyansu da
yau ne kawai agabansu, 'yan siyasa sun maidasu karnikan farautarsu, dakuma sun d'are kujerun mulki sai su ringa kiransu da suna *'yan ta'adda*, bayan kuma sune sanadin wargaza rayuwar Mafi yawan matasan, sun haddasa bak'in ciki a zukatan iyayensu da al'um
mar k'asar baki d'aya.
Jiyay kewar brother d'insa ta dawo masa sabuwa fil, tamkar yanzune yabar duniya, kwallar data taru masa a ido yasa d'an yatsa d'aya ya d'auketa, har zuwa yanzu yarasa wazai tunkara domin samun goyon bayan kafa k'ungiyar matasa k
amar yanda Baban Ama yace suyi.
Karaf tunaninsa yafad'a akan abokinsu Sabi'u m Ali, tabbas yasan Sabi'u shima mutumne mai jure gwagwarmaya, kuma tabbas yasan baisan Isma'il ya rasuba.
d'an murmushi yayi saboda samun abokin tafiya Na biyu bayan br
other d'insa.
Bai sake kallon matasan nanba yatada mota yabar titin.
Kusan Horn uku yayi sannan Aneesa tazo ta bud'e masa gate.
Koda ta rufe gate d'in saita nufo motar, duk da zuciyarta tana cikeda fargabar tarbar dazata samu a gareshi, saboda
yanda suka rabu da safe.
Motar yabud'e ya fito, ganin yanda take a d'arare dashine yabashi dariya, amma saiya danne baiyiba. yad'an kalli k'ofar falon yaga babu mai tahowa, saiya matsa kusada ita kawai ya rungumeta da manna mata kiss a kumatunta, cik
in kunnenta yace, "kinyi k'yau my Nessa".
Duk da taji dad'in kalaminsa, hakan baisata daina fargabarba, Dan tasan halinsa akan share Abu yayi tamkar bai 6ata ransaba, saika manta ya hukuntaka akansa.
Yatsu biyu yasa ya d'ago ha6arta yana k
allon fuskarta sosai, cikin k'asa da murya yace, ''koba'a murna da dawowata gidan da wurine?".
Murmushin k'arfin hali Aneesa yayi, ta girgiza masa kai, "a'a wlhy my Dear, abinda nayi makane da safe yake matuk'ar damuna".
Murmushin gefen baki y
ayi kawai yakama hannunta yana fad'in "yarafa?".
Tace, " basu dawo islamiyyaba ai".
"Okay, to muje ciki, yunwa nakeji sosai, jinake kamarma zan iya cinye abincin gidannan duka yau".
Babu shiri Aneesa ta tuntsure da dariya, " kai Dear amma
wasa kakeyi ko?".
"Hh, ba wasaba fa My Nessa, tunda Na fita drink kawai nasha awajen meeting....."
Yakai k'arshen maganar suna shiga falon.
Aneesa batasamu bashi amsaba, saboda Fateema data fito daga nata 6angaren cikin kwalliyar d'aukar h
ankali.
Kallonta kawai Uncle M.A yatsaya yi, saboda babu k'arya kwalliyar tata tayi masa k'yau, amma dukda haka yayi hakanne danya bama Aneesa haushi, itama taji bak'in cikin dayaji d'azu da safe.
A hankali yasaki hannun Aneesa da mamaki yahanata
koda motsi, Dan bahaka sukayi da Fateeman ba, sunyi shiri akan sun daina masa duk wani Abu dazai faranta ransa, amma danta d'auketa sakarai shine taci uban kwalliya ta fito.
Uncle M.A daya k'arasa inda Fateema take sai kawai ya rungumeta yana fad'i
n "woow! my tee.., kinganki kuwa? saikace wata 'yar 22?. d'agota yayi daga jikinsa ya manna mata kiss a bakinta da yasha jan janbaki, harya d'ebo tsaraba shima
π
.
Kutt, zuciyar Aneesa tamkar ta fashe, ai ko ita dakeda girki bai yaba kwalliyarta ha
ka ba, sannan ma a kumatu yamata kiss, amma Fateema a baki, wannan wane irin wulak'ancine?.
Da sauri tabar wajen tashige 6angarenta.
Yana ganin ta shige yasaki Fateema yanufi samansa.
Binsa da kallon Fateema tayi tana gumtse dariya, sai da t
aga ya shige sannan tayi dariyar mai isarta, halin Muhammad nak'ara mata sonsa matuk'a, shi mutumne da in matarsa tamasa Abu bazai ta6a 6ata lokacin wajen mata ihu ba, sai dai yabi wata hanyar ya bak'anta miki rai, bata raba d'ayan biyu abinda Aneesa tama
sane da safe yarama. ta gallama 6angaren Aneesa harara tana fad'in "'Yar rainin sense, da kin d'aukeni wata sakaraine ko?, azatonki na mince mun had'a kai ko? to Fateema garas take kallonki, bar ganin shekarunmu d'aya, sabodama kin rainamin hankali nun Yan
ke shawara babu Wanda zaiyi kwalliya shine kika koma d'aki kikayi ko? A nufinki kinbar sakarai anan, haba matarnan tas nake kallonki, shiyyasama naci kwalliyar dataci uban taki, mtsoww, sakarai wadda bata iya danne kishinta ba".
Tana gama fad'a ta shi
ge nata side d'in itama.
Nace, "lallai Fateema kin burgeni wlhy, mata sai kuma Ku gyara
π
".
Shikam yana shiga nasa d'akin dariya yayi shima, sannan yashiga k'ok'arin cire kayan jikinsa.
Harya fito wanka babu labarin Aneesa, bai damuba Dan yasan yanz
u tahau sama. Farar jallabiya yasaka, yad'an fesa turare sannan yadawo falonsa, zamansa yayi dai-dai da shigowar yaransa da gudu su hud'u.
Duk kansa auka fad'a suna fad'in "oyoyo Abbunmu".
Shima rungumesu yayi cikin farincikin ganinsu, yace, " my
Children's oyoyo, andawo islamiyyar?".
Atare sukace "eh abbunmu".
" masha ALLAH manyan gobe, ALLAH yayi muku albarka kunji, mi'aka koya yau?".
Rige-rigen fad'a masa suka farayi, barema Ummita da take bisa cinyarsa.
"Kunga afad'a d'ai-d
'aya, kungafa banason hayaniya nagaji sosai". yafad'a a kalar tausayi.
Suma duk sai suka marairaice suna "sorry Abbunmu".
Murmushi yayi, yabi dukkan kumatunsu ya sumbata, sannan suka shiga fad'a masa d'ai-d'ai.
Ana haka Aneesa tashigo d'aukeda
tire, fuskarta kawai ya kalla yasan tayi kuka, (sai dai a k'asan ransa rayuwarta tana burgeshi, ko kad'an Aneesa batada rik'o, in har zaka 6ata mata rai dazaran tayi kuka kota amayar da maganar to shikenan kuma ta huce).
Kallon yaran tayi tace, " kunga,
kowa yaje yacire Uniform ko, abar Abbu yaci abunci".
Atare sukace to momy. Duk suka fita.
Sai da ta tabbatar sun sauka daga benen sannan ta tako a hankali inda Uncle M.A ke zaune yana kallonta.
Saman cinyarsa kawai ta zauna, batareda tace kom
aiba ta had'e bakinsu waje d'aya.
Bashida za6in daya wuce kar6arta hannu biyu.
πΆπ»
ββbara na koma falon k'asa, idan sun dai-daita saina dawo
π
.
Kusan mintuna 5 sannan Na koma, tararwa nayi tana zuba masa abinci suna dariya.
Na rik'e ha6a in
a fad'in lallai (mata da mini said ALLAH), kuma gaskiyar Nazeefa, zaman gidannan Sai mai wayo, Dan rayuwa akeyi ta kissa da kishin masu Ilimi, masoyan Amatallah saiku mik'e sosai, dan saikun mata training akan zaman wanga gida da ake kishin 'yan bar.....
π€
ban dai Ce komaiba
Ba ruwana bara Na tsuke bakina kar masoyan Aneesa da Fateema su caskalani
π€
Da kanta tabashi abincin suna hira cikin so da k'auna, sai da yagama tsaf sannan yay alwala suka sakko k'asa tare, ya tasa 'ya'yansa maza gaba suka tafi
masallaci sallan magrib.
Saidai sukayi sallar Isha'i sannan yaturo yaran gida, shikuma yatare Napep sai gidansu dukda garin yafara canjawa kamar hadari zai had'u.
Nazeefa da Amatallah suna zaune a d'aki tareda Innani, Tuwo sukeci suna hir
a kad'an-kad'an domin d'aukema Amatallah kewa.
Sallamarsa kawai suka jiyo a tsakar gida, Nazeefa ta amsa dad'an k'arfi yanda zai jiyosu.
Sai da ya lek'a d'akin baba yaga barci yakeyi sannan yadawo d'akin Innani dayajiyo muryar Nazeefa, nanma sai da y
ay sallamar aka amsa dabashi izinin shiga sannan yashiga.
Idonsa Akan Amatallah yafara sauka, wadda tunda taji sallamarsa gabanta yashiga fad'uwa, sai ma taji tuwon yafita kanta, koda yashiga bata d'aga ido ta kalleshiba.
Kusada Innani yaje ya dur
k'usa yana gaisheta da tambayar jikin baba.
Ta amsa tana kauda kai gefe kamar yanda ta saba masa. sunama gama gaisawar tamik'e tafita daga falon.
Nazeefa ya kalla dake gaisheshi, bayan ya amsa yace, "Jabeer da shehu fa?".
''Yaya basu shig
oba tukunna".
" Okay".
Cikin d'an rawar murya Amatallah ta gaidashi itama, idanu kawai ya zuba mata batareda ya amsaba.
Takuma maimaita gaisuwar a karo Na biyu.
Yanzunma bai Amsaba, sai cewa da yay "my best! alk'awarin kenan? tunkan muyi nisa
harkin karya?.
Cikin dabara Nazeefa tazare jikinta ta fice tabarsu.
Cikin muryar kuka tace, " kayi hak'uri Uncle ban karyaba".
d'an murmushi yayi tareda girgiza kansa.
Sai kuma yataso yadawo inda Nazeefa ta tatashi yana lek'a kwan
on tuwon da sukeci.
"Uhm my best babu tayine?".
d'an murmusawa tayi tace, "a'a to bismillah".
gyara zamansa yayi, cikin dai-daita murya dan soyake ta saki jikinta dashi.
Yace, "Sai da Na rok'a my best!?".
"to kayi hak'uri, bar
a nakawo maka wani wannan ya k'are".
"A'a ngd".
Kallonsa tayi, a shagwa6e tace, " uncle fushi kayi ko?". 'Tak'are maganar tamkar zatayi kuka'.
Yanda tayi maganar a shagwa6e sai yaji wani iri daban, bak'aramin birgesa tayiba, jiyay zuciy
arsa Na kissima masa wani Abu daban, yay saurin fad'in ya salam, kai zuciya ta, mikikeyi hakane? Amatallah d'iya tace.
"Kaji Uncle, please mana"....
Maganarta ta kuma saukar masa bisa kunne.
tsintar kansa kawai yayi da mairairaice murya
shima, harda langa6e kai gefe kamar yanda tayi.
"Ni dai gaskiya na k'oshi my best".
Dariya sosai Amatallah takeyi, shikuma ya kafeta da ido yana kallonta da murmushi. sai da tayi sosai sannan ta daina.
" uhm, dama haka kika iya dariya my
best?".
Hannu tasa ta rufe fuskarta, "ALLAH uncle kaine kaban dariya, shagwa6afa kayi".
" lah da gaske? aini bamma San nayi wani abuba. tashi ki wanke hannu kizo muyi maganar School d'in da kikeso".
"To". Tafad'a tana mik'ewa d'auke da
kwanon.
Har taje k'ofa ta juyo, yanda taga yana kallontane yasata k'asa da kanta sannan tace, " uncle tuwonfa?".
"Kansa ya girgiza mata sannan yace, " a'a Na k'oshi, wasa nake miki, ban dad'a dacin abinciba ne da naci".
Kai kawai takad'a t
a fice tana mamakin wannan sabon salon da Uncle kemata a yanzu, tamkar ba Uncle d'in taba, babuma abinda ke takurata kamar yawan kallonta da yakeyi.
*******
Ganin yara sun dawo babu shi yasaka Aneesa kiran Abulkhairi ta tambayesa.
"Momy bansan
ina yajeba, yacene mu shigo gida shi zaije wani waje".
Shiru Aneesa tayi tana kallon yaron, k'asan ranta haushi da kishi na cinta.
Sallamar Abulkhairi tayi, ta d'auki waya ta kirasa.
Amatallah na fita daga falon kiran Aneesa na shigowa, murmush
i yayi dayaga my Wife Neesa.
d'agawa yayi, cikin sanyin muryarsa yamata sallama.
Batareda ta amsaba tace, " dear wai ina kuma kaje a darenan?".
Bai iya k'aryaba, dan haka kai tsaye yace, "ina wajen Khadija ne my Neesa".
Ai tamkar
yadaki zuciyarta da mashi, ta dai daure tace, ''amma a darennan?".
"uhm akwai abinda najeyine mai muhimmanci, amma bazan dad'eba zan dawo, kedai kawai kishirya kar6ar tsoho yau, dan dolene mu goga raini ki tabbatar da saurana har yau".
Shiru
tayi, takasa cewa komai.
" hello, bak'ya jinane Neesa? ko harma kin tsoratane?".
Dariyar basarwa tayi, "saika zo d'in, nima na shirya".
" ko babyna?".
"Eh mana". cewar Aneesa.
Murmushi yayi mai sauti, dan hartana jiyosa, yace, "
my Siddiqa zatayi k'ani ko k'anwa kenan yau"....
Da sauri ta katseshi da fad'in ''my dear!, dan ALLAH bar fad'e, wasa nakeyi wlhy, sai ka dawo...."
Bata jira cewarsaba ta yanke wayar.
Girgiza kansa yayi yana murmushi, A fili yace, ''my Neesa
m......
Shiru yayi bai k'arasaba sabida ganin Amatallah tsaye a bakin k'ofa, baisan tashigoba ko kad'an.
Itakam bama tadad'e da shigowarba taji yana waya, duk da taji da wacce yakeyi hakan baisa taji komaiba azuciyarta, zama tayi nesa dashi.
Shikam duk saiyaji babu dad'i, a zatonsa zatayi kamar yanda su Aneesa ke masa, sai yaga ko'a jikinta. Saima Neman waje tayi ta zauna.
Nikam nace, "Hhhh, yo Uncle ita kishin mi zatayi? tunda har yanzu batasan mi akema kishinba
π€£
ai da sauran time
π€
.
List d'in sunayen Schools yabata taza6a, tace itadai kowacce ma ya za6a mata, daga k'arshe dai sai Nazeefa da ya Jabeer ne suka za6ar mata.
Kusan 10pm yay musu sallama ya tafi, akan zuwa gobe zai kawo mata form ta cike.
*********
Ai ko
daya koma gida saida yasha fama da Aneesa kafin su dai-daita.
Kishi kumallon mata kenan, bana ganin laifin Aneesa kam, sai dai gaskiya mata kud'an ringa rage zafin kishi, musamman ma agaban miji, dan yana ragema mace daraja wlhy. ko zakiyi kishin kiyi ma
i aji kamar na uwargida Fateema
πππΌ
.
____________________________
Alhmdllh komai ya kammala gameda exam d'in Amatallah, ta kuma maida hankali sosai a karatun, musamman da taimakon da Nazeefa ke bata sosai, shima Uncle idan yaje gidan yata bata has
ke kenan akan abubuwan, tunda yasan sirrin jarabawar. kowa k'arfafa mata gwiwwa yakeyi