Showing 24001 words to 27000 words out of 111738 words
M.A d'agowa yana girgizashi da kiran Isma'il! Isma'il!!!! Please karka tafi kabarni dan ALLAH, brother karka tafi please.........
Yanda Uncle M.A ke kuka da sambatu sai da kowa ya koka awajen, da k'yar aka iya janyeshi akan gawar Baban Ama, ak
a lullu6eshi da farin bedsheet d'in dake kan gadon.
πππππ
ππ»
ya ALLAH ka gafarta mana.
Mutuwa kenan 'yan uwa, bata kwankwasa k'ofar kowa, babu d'an sak'on isowarta, babu alama ko yanayin alamomin kusantuwarta.
Saika gama shagala da dun
iyar kawai saikajita, babu shamaki tsakanin mutuwa da d'an Adam, koka shirya, kobaka shiryaba saita d'auka, komai girman mulkinka ko dukiyarka ko talauci, komin yawan mak'iyanka ko masoya saika tafi, karki manta, karka manta, karna manta,
π’ππ₯π°πππ»
, n
i da kai da ke da su duk zata iya d'aukarmu yanzunnan, wlhy duk sai mun mutu muma
πππππ
.
Suda suka tafi basuyi sauriba, muda muka rage bamuyi jinkiriba narantse muku
π
..............β
π»
*_Yau kam inason naga comments ruwa-ruwa akan auren Amatal
lah da Uncle M.A, a kowanne groups, inba hakaba ALLAH bazan cigaba da typing ba sai sabuwar shekara idan ALLAH ya kaimu. Yawan comments d'inku yawan kwarin gwiwwarku gareni, inhar banji k'yashin typing ba, baikama kuji k'yashin comments dabai wuce layi biy
u zuwa uku ba gaskiya. Idan kunason naciga, nagani a k'asa
π€·π½
ββ. Dan yanzune labari zai fara
π
_*
*_YA ALLAH ka gafartama banana._*
πππ»
[1/16, 1:05 PM] Aysha Galadima: *_Typingβ
π»
_*
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
π‘
_{home of expert and perfect
writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_* β
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
π€π»
_*
____________________
*_Number 11_*
____________________
Rayuwa tacigaba da tafiya musu a cikin nasarori, Isma'il yafara ai
ki anan jos, amma Muhammad yacigaba da kasuwanci, babu ma maganar Neman aiki a tsarinsa.
Kwanaki sunyi saurin zama shekaru, harga Amatallah da shekaru bakwai a duniya, duk hutun duniya kuma a kano takeyinsa, tattali da kulawa mai ban mamamki take sam
u daga khadija da muhammad, bazaka ta6a cewa ba d'iyarsu baceba, tayi masifar sabo dasu sosai. itama dai mamanta tundaga ita babu wani labari, haihuwar taimusu cak ta tsaya. kamar yanda matar Muhammad itakuma sai a lokacinne ALLAH yabata ciki, fad'a muku m
urna da farincikin dasukayima 6ata lomacine, amma kam lamarin ba'a magana kam.
Watannin cikin Khadija 9 da kwana 9 tafara nak'uda, tasha wahala matuk'a wajen wannan haihuwa, da k'yar ALLAH yabata ikon haihuwar yaro namiji, sai dai tana haihuwarsa koma
ganinsa bataiba ALLAH ya d'auke kayansa, ta rasu
π
.
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, fad'a muku rud'anin da Muhammad yashiga 6ata lokacine ma, murnar haihuwa tazama kukan rasuwar Khadija da rud'anin da Uncle M.A ya tsinci kansa. yaronma kwanansa u
ku a duniya yakoma.
Halinda uncle M.A yashiga sai da yakaishi ga kwanciya asibiti, kusan tsawon sati biyu sannan aka sallamosa, suka cigaba da masa addu'ar ALLAH yabashi dan gana.
Tundaga wannan lokacin rayuwar uncle M.A ta canja baki d'aya,
yazama silently, maganama bayasonyi, inkaga maganarsa babane kokuwa isma'il Baban Ama.
Shima Baban Ama a 6angarensa lokacinne kawu mahaifinsa ALLAH yamasa rasuwa, wata d'aya tsakaninsa da Khadija, shima kan yashiga rud'ani sosai, Dan yana k'aunar mah
aifinsa, shikad'ai ya rage masa, gashi kuma yatafi.
Aifa rasuwar kawu takuma rikita Uncle M.A, dole baba yaymasa shiri yabar k'asar, yakoma Ghana da zama wajen wani abokin Baban.
Uncle M.A yacigaba da zama a Ghana har tsawon shekara uku, ganin ka
ryayta zaman banza sai kawai yafara karatu na wani cause.
A Ghana Uncle M.A yahad'u da Aneesa, anan makwaftan abokin baba take, tunda tagansa tarikice, sai dai takula yana cikin matuk'ar damuwa, wannan yasata d'aura d'ammarar dawo masa da farincikinsa,
musamman data samu cikakken bayani akan tarihin rayuwarsa.
Tasha matuk'ar wahala kafin tasamu kan Uncle M.A, kafin komai ya dai-daita Soyayya mai k'arfi tashiga a tsakaninsu.
Aneesa k'yak'yk'yawace sosai gaskiya, gata nitsatstsiya, ga kuma ilimi,
(kunsan dai 'yan Ghana suna karatu sosai), k'yawwawan halayen Aneesa ne sukajawo k'aunarta mai k'arfi a zuciyar Uncle M.A.
Sai dai kuma lokacin da Uncle M.A yashirya yazo Nigeria danya fad'ama baba a kai kud'in aurensa saiya tarara an saka masa ranar
aure shida Fateema d'iyar kawu yakubu k'anin innani, hankalinsa yatashi, amma bashida yanda zayyi, danshi mutumne dabai k'etare maganar iyayensa, dasunce yayi yakeyi, Dan haka ko'a fuska bai ta6a nuna bayason auren Fateema ba, sai dai yasanarma mahaifinsa
abinda yazo dashi shima.
Baba yaji dad'i sosai, babu kuma 6ata lokacin aka d'aura aurensa da Fateema, bayan sati uku sukaje Ghana kai kud'i, sai dai iyayen Aneesa basu wahalar dasuba sukace kawai a d'aura auren ya d'auki matarsa, tunda abune ba k'as
a d'ayaba, su baba sunyi farinciki dakuma jinjina dattako irinna iyayen Aneesa.
A kwana biyu akayi komai aka gama, aka basu amaryarsu.
Uncle M.A bai gayama Aneesa aurensa da Fateema ba saida suka iso Nigeria.
Ai kuwa Aneesa tayi matuk'ar b
irkice masa, sai da yasha bak'ar wahala kafin yasamu kanta lokacin.
Aneesa da Fateema ba gida d'aya yahad'asuba lokacin, Dan gidanshi da yazauna da Khadija ginin mace d'ayane, kuma bashida k'arfin yin gini, dole yakamawa Aneesa haya anan cikin anguw
ar, babu nisa da gidansa Inda Fateema take.
Dukkan hidimar bikinsa biyu Isma'il ne tsaye, (Baban Ama), Dan zumincinsu nan, duk da yanzu yanayin aiki kansasu yin watanni basuga junaba, amma kullum suna mak'ale da waya. Bakuma ko yaushe iyalansu ke
zuwa gidajen junaba, saboda Saliha ta girmi su Fateema, kuma batawani saba dasuba sosai kamar Khadija, amma suna girmamata gaskiya.
Baba ya tattara dukkan kasuwancinsa ya mik'ama Muhammad gaba d'aya, yace yacigaba da juyawa kawai, tundaga lokacin u
ncle M.A yakoma kasuwa baki d'aya, dukda yana wani aiki a nan B.U.K
Ubangiji ya sakama kasuwancin hannu, dandanan shagon atanfofi ya bunk'asa, har suka bud'e wani. Shekara d'aya da auren matansa duk suka haihu, amma Fateema Ce tafara haihuwar Namij
i, aka saka masa Ahmad suna kiransa (Abulkhairi) saboda sunan babane, Aneesa ma ta haihuwa, sai dai d'iyar batazo da raiba.
A cikin shekara biyu Uncle M.A harkar kasuwa takuma fad'ad'a, dan zuwa yanzu sunada kusan shaguna Hud'u, sunada shagon atanf
ofi, shaddoji, materials, gale, kaya 'yan kanti, dakuma kayan yara, kowanne nau'in sittira kaje saika samu a shagonsu.
Zuwa lokacin Aneesa ma ta haihu, Namiji, Wanda yaci sunan Abdul'aziz (Saifudden), sunan babanta.
Shekara d'aya tsakani ita
ma Fateema tasake haihuwar Namiji Isma'il (yayma Baban Ama takwara
π
), yana cemasa Sahibi, (Sahib) kenan.
A lokacinne kuma yagama ginin gidansa daya d'auki tsawon shekaru uku yanayi, ya had'e matansa duka a waje d'aya.
Had'uwar Aneesa da Fateema
kam bata zama da sauk'iba, Dan rikici sosai akaita sha, Aneesa tanada kishi sosai, bata k'aunar ganin abinda zai ra6uda mijinta ko kad'an
π
.
Itama Fateema a kwai kishin, amma tafi Aneesa wayau Na 6oyewa. Sai da yaymusu zagir-zagir sannan yasamu sauk'in
yawan rikicinsu, daganan aka koma kishin kissa, to duk masu ilimi aka tara, dolene salon kishinsu yayi matuk'ar bigeka gaskiya, Dan kowa sotake tazama star a wajen boss.
Zuwa yanzu Fateema Nada 'ya'ya uku, Ahmad (Abulkhairi) Isma'il (Sahib) Ai'sha ma
i sunan mamanta (Ummita).
Aneesa nada biyu, Abdul'aziz mai sunan babanta (Saifudden), Sai Zainab mai sunan Innani (Siddiqa).
Shekaru uku dasuka wuce ciyo yasamu baba, kad'an-kad'an abin ya fara masa, tun suna magani a tsaitsaye harya kwanta ri
juf, sosai Alhaji Muhammad ke tsaye akan ciwon baba, sunje asibitoci da dama Nigeria amma lamarin sai dai addu'a kawai, ciwon koya tafi saiya dawo, saboda yahad'a da girma, ciwon baba dakuma harkar kasuwancinsa daya bunk'asa, ga aiki yahanashi ziyarar jos,
sai dai koyaushe Baban Ama Na hanyar duba jikin baba, wani lokacin suzo da Ammi wani lokacin shi kad'ai, Amatallah kam bata biyosu, tun wani zuwa datayi ita kad'ai Hutu su Aneesa sukayi fad'a a kanta itada Fateema tace bata sake zuwa.
Koyaya su Ammi s
ukayi da ita saitak'i biyosu, in zasuzo saitayi tafiyarta gidan ka kanninta iyayen Ammi, Dan zuwa lokacin tafara zama budurwa, tana secondary kusan js 2, duk da yakamata acema taje SS, amma yawan rikin da jihar jos ke fuskanta yasaka karatun yana samun kom
a baya a jihar sosai.
Kullum zancen Uncle M.A ina best daughter d'insa? yakamata tazo masa Hutu.
Amma k'iri-k'iri Amatallah tak'i.
Hak'ura yayi yabarta saboda shima ciwon Baban da dawowar nauyin gidansu gana iyali ya gama d'auke hankalinsa, ga k
uma aiki dayakeyi duk da ba kullum yake a office ba dai.
Kwatsam sai Baban Ama yasamu wani mai Maganin gargajiya, ya d'aukeshi sukaje har Kano domin duba baba, Alhmdllh kuma aka dace, Dan baba nasamun sauk'i sosai da wannan Magani, bayan yak'arene Uncl
e M.A yazo jos kuma kar6awa baba wannan Magani.
Anan yaga yanda Amatallah ta girma, duk saiya rikice da mamaki da al'ajabi, Dan yanzu tana shekara 19, SS 3 kuma a Secondary, sune zasu zana SSCE a wannan shekarar.
ya d'aukko hotunanta dan nunama ma
tansa suga yanda ta koma, amma sai kishi ya rufe musu ido, suka fara tunanin ko sonta yakeyi, saboda motsi kad'an yace, "my best daughter".
Shikuma kawai mamakin yanda tayi girmane ya tsaya masa a zuciya bawani abuba. amma matansa sun hau sun zauna
sonta yakeyi. To kuma ga yanda al'amarin ubangiji ya kasance, Ashe ALLAH ya k'addarata acikin matansa Na aure
π
.
Wannan shine asalin labarin wad'annan brothers guda biyu.
Hummmm koya zata kaya kuma idan matan Uncle M.A sukaji a gaske Amatallah t
azama matar mijinsu, kishiyarsu, tabbas a kwai cakwakiya.
π
Ku dai Ku kasance dani bilynku kawai.
*_WASA FARIN GIRKI!! My fans_*
π€©
Mukoma labari
ππ»
_____________________________
Hankalin Uncle M.A yatashi, yanda yaga rikicin ya fad'
ad'a har zuwa wasu jihohin, bak'amin ta6a zuciyarsa lamarin yay ba, musamman daya tuna babu brother d'insa yanzu a doron k'asa, dama a wajensane yasamu kwarin gwiwwar kafa k'ungiyar dazata farkar da matasan, a yanzun kam baisan ta Yaya zai tunkari lamarinb
a, sai dai insha ALLAH zaiyi k'ok'ari wajen hana kansa rashin k'warin gwiwwar aikin alkairin daya kulla niyya, shawarar da amininsa brother d'insa yabashi itace zata zam jagora wajen k'aiminsa da wanzuwar himmarsa........
Ringing d'in wayarsane yasash
i sakin ajiyar zuciya, hannunsa yasa yafara lalubenta a gefensa, Dan kwance yake a kan gado, tunda yadawo sallar asubahi yakuma d'an kwanciya, saboda tunani baya barinsa samun isashen barci, tunanin jikin baba da rashin d'an uwansa, ga kuma Amatallah da au
renta, Dan har zuwa yanzu bata farfad'oba, iyalansa kuma basusan da aurenba.
Ganin sunan doctor Shu'aibu yasashi d'aga wayar da hanzari, ko gaisawa basuyiba doctor Shu'aibu ya shaida masa Amatallah ta farfad'o, kuma Alhamdllh cikin hayyacinta, sai dai
tanata kuka da kiran iyayenta.
Da hanzari ya diro daga kan gadon, jallabiyarsa daya dawo masallaci ya d'auka ya Sanya, ya d'au key d'in mota yafita da sauri.
A falon k'asa yaci karo da Fateema dake k'ok'arin had'a break fast saboda yara zasuje ma
karanta.
"A'a lafiya kuwa Nurri? Saurin mikakeyi haka?".
Bai ko juyo ya kalletaba yace, " zanje asibiti ne, Amatallah ta farfad'o".
Duk da tana matuk'ar tausayin yarinyar, amma sai da zuciyarta ta sosu, taraka bayansa da kallo harya fice da
ga falon, wani takaici yadaki zuciyarta akan mazarin da mijin nasu keyi. (Wata zuciyarta tace, aiko baikamata kiji haushinsaba, Dan babu Wanda ya cancanci damuwa da lamarin yarinyarnan sama dashi, kiduba halin data shiga mana).
A sanyaye Fateema tace,
"hakane kuma, ALLAH kabani hak'urin jure duk abinda zan gani".
Nace, " to amin uwargida".
π
********
Uncle M.A a rikice ya isa asibitin, tun a k'ofar d'aki yay karo da gwaggo Rakiya tana kuka, bai ce komai ba yashiga d'akin da Amatallah take.
Doctor Shu'aibu Na tsaye kanta, sai Nazeefa dake zaune gefen gadon rungume da ita, kuka takeyi rurus da fad'in a kaita taga babanta da Amminta.
A hankali Uncle M.A ya sauke ajiyar zuciya, ya k'araso gaban gadon idonsa akan Amatallah. d'ayan gef
en gadon yaje ya tsaya, ya kalli doctor Shu'aibu a raunane.
Jin jina masa kai doctor Shu'aibu yayi, tareda masa nuni ya lallasheta da idanu.
Uncle M.A ya jinjina kansa, sannan yay k'ok'arin maida kwallar idonsa yana cije le6ensa Na k'asa. Alama y
ayma Nazeefa ta barta ta fita itama, saboda doctor Shu'aibu shima yafitan.
Nazeefa ta zare jikinta daga Na Amatallah, ta sakko daga gadon.
Hakanne yasaka Amatallah d'ago jajayen idanunta, tana ganin Uncle M.A tak'ara k'arfin kukanta tana fad'in "Un
cle ka kaini naga babana da Ammina Dan ALLAH".
Bai ce komai ba har Nazeefa tafita. Sannan ya zauna a bakin gadon kusada ita, hannu yasa ya jawota kusadashi ya rungumeta kawai, tuni idonsa suncika da kwallah, harsun fara taruwa a gefen idonsa.
Rud'
anin da Amatallah take cikine yahanata mamakin rungumar da uncle yaymata, Dan tunda tafara girma da wayo ya daina rik'e koda hannuntama. jinta a jikinsa yasakata kuma fashewa dawani kukan mai tsuma rai.
d'an yatsa d'aya Uncle yasaka ya d'auke hawayen
dasuka taru masa a gefen ido, ya k'ara rungume Amatallah sosai ajikinsa, cikin daidaita muryarsa yace, " Khadija! ".
Yanda yakira sunantane yasakata tsaigaitawa da kukan, amma bata amsaba.
Ya kuma fad'in " Khadija! Kina jina?".
Cikin da s
hashshiyar muryarta ta amsa da "Na'am uncle"..............β
π»
π€©ππ»
Inaga maybe gobe idan ALLAH ya kaimu bazaku ganniba gaskiya
π₯°π₯°π₯°π₯°
.
Idan kuma naga comments yanzu idan nadawo anguwa nayi muku
π
.
One Luv my fans
π₯°
*_ALLAH ka gafartama
iyayenmu
πππ»
_*
[1/16, 1:29 PM] Aysha Galadima: *_Typingβ
π»
_*
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
π‘
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_* β
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
π€π»
_*
___
_________________
*_Number 12_*
____________________
Shiru yad'anyi Na wani lokaci, kafin yagyara mata kwanciya a jikinsa, murmushi yayi mai ciwo sannan yace, "Khadija duk duniya wayafi kowa a halittun ALLAH?".
'Dan d'agowa tayi ta kalleshi
kad'an, sai kuma ta maida kanta a gefen hannunsa, muryarta a dusashe tace, " MAZON ALLAH (S.A.W) Uncle ".
Lumshe idanunsa yayi yana fad'in " masha ALLAH Khadija, yanzu yana ina?".
Yanzun kam tashi tayi sosai tabar jikinsa, jingina tayi da
gadon
idonsa Na kanta.
"Uncle ya koma ga Ubangijin sammai da k'assai".
''Alhmdllh Khadija, yakikeji darashin kasancewarsa a duniya".
Mamakin tambayoyin Uncle suka fara bata, amma saita dake tace, " inajin babu dad'i, amma nayi hak'ur
i tunda ubangijine ya tsara hakan, ina dai Addu'ar ALLAH ya sadamu dashi a ranar ceto".
Kansa yakad'a mata, muryarsa takuma sanyi fiyeda sanyin datake dashi, yakamo hannayenta biyu yarik'e a nasa, "Khadija ke musulma ce kuma mumina, kinsan k'addara
da jarabawa, duk wani mumini akwai irin jarabtar da ALLAH kanyima rayuwarsa, wani yabashi dukiya mai tarin yawa, amma bashida lafiya, wani talauci amma yanada lafiya da 'ya'ya, wani ilimi amma sai ya jarabceshi da hatsabibiyar mace ko shi d'in ya kasance h
atsabibin, ko cikin 'ya'yansa, wani haihuwace ALLAH bai bashiba, wani ya haihu 'ya'yan sun zame masa fitina, wata macen gidan mijine jarabtarta, wata rashin aure, wata rashin lafiya, wasu kuma saikiga ALLAH ya had'a musu komai Na rayuwa, sai dai kinsan wan
i Abu?".