Showing 78001 words to 81000 words out of 111738 words

Chapter 27 - Siyasa-ko-kabilanci-complete

08 Sep 2026

37

Tamkar Amatallah ta FASA kuka haka t

a sakko tazuba masa sakwara dataji daka tayi luk'uy, tuni k'amshi ya gauraye hancin Uncle, harma ya k'agara tazuba ya fara zubama cikinsa.

πŸ˜€πŸ˜œ

Aiko tasha mamakin yanda taga yaci abincin sosai, sannan bai matsa mataba datace ta k'oshi, saiya tura mata

Leda d'aya acikin ledojin da Sahib ya kawo.

Shiru tayi tana kallon ledar, yad'ago kai yana kallonta, suna had'a ido tayi azamar janye nata tana d'an tura Baki gaba.

Yayi murmushi mai sauti yana fad'in "garama kichi yarinya, shikuma bakin anjima ka

d'an zaimin bayani dalla-dalla".

Kuma tunzuro baking tayi, yajawo ledar yana bud'ewa, kazace datasha gashi mai kyau sai k'amshin dad'i takeyi, ga kayan had'i Na musamman tasha na salad, sai yoghurt mai sanyi Na hollandia. Gabanta ya tura yacigaba da

cin sakwararsa yana zuba mata Santi.

Tun tana gimtse dariya harta fara yinta a fili.

dole yashagala a kallonta, harya kammala batakoci lauma d'ayaba akazar, ya wanke hannunsa tare da ture kwanikan gefe ya jawota jikinsa. Da Kansa yaciyar da it

a kazan, tun tana basarwa harta saki jiki taci, shima yoghurt d'in tasha babu laifi.

Nace, " habawa Ama....sai Uncle yamiki irin ta (Ya khaleel Na *Ciki da gaskiya* ya tsareki kibiyasa kazarsa tamkar yanda Sholly tabiya ya Khaleel itama).

πŸƒ

‍♀

πŸ˜‚

Ba

yan sun gama ta tattara wajen, ta d'auki kwanikan zata sauka dasu.

Harta kama handle d'in k'ofar yace, "sauran kuma saina biyoki yauma".

Shiru tayi batace komaiba, sannan kuma bata fitaba.

Harya d'auke kansa yakuma kallonta, " Yaya da

i?".

Idonta tab da kwalla tace, "Uncle yaufa su Anty maijidda anan zasu kwana".

" to saimi yafaru dan anan zasu kwana? hakan Na nufin bazaki kwana d'akin mijinki ba kenan?".

Kasa cewa komai tayi.

Yace, "minti talatin nabaki kacal, idan z

aki dawo kizomin da Lipton".

Kallonsa tayi zatayi magana taga yayi kicin-kicin da face. A sanyaye tafice.

Tana dire kayan a kitchen Anty maijidda ta shigo, hannunta kawai takama batareda tayi maganaba suka shige 6angarenta.

Mamaki ya kama Am

atallah data tadda abubuwa saman gadonta, nanma Anty maijidda batayi maganarba tabata Abu a kofi tace shaye.

Kar6a Amatallah tayi babu musu ta shanye, tasandai Anty maijidda bazata cutar da itaba, abinkam yamata dad'i sosai, kamar madara kamar waken su

ya dai, kai tagaza gane minene.

Wani d'an kad'an kuma Anty maijidda ta kuma bata, shima dai akwai dad'i, tabata wasu turarurruka kala hud'u, kowanne tamata bayanin inda zata shafashi, (ko kunya Anty maijidda bataji) cewar Amatallah a zuciya.......



Maganar Anty maijidda ta kuma katseta, idan kingama ki fesa wannan turaren kuma dukkan jikinki sannan ki saka wannan rigar barci, ga zani nan ga hijjab nan, in kin k'iyi kuma zangane". tana gama fad'a tafice ta barta.

Binta kawai Amatallah tayi da kal

lo, kafin tatashi tafara yin duk yanda tace tayi.

Cikin mintuna 20 Amatallah ta had'e, ga wani k'amshi daya kusa bugamin kwanya tana zubawa, (jinai inama ta sanmin nima na birkita my Abdull

πŸ˜‰

...lol).

Zani ta saka da hijjabin dasuma keta k'amshi san

nan tafito falonta, tsaye tayi tana tunani, waikuma yanzun dolene tajefa gaban Uncle ahaka? Itafa rigar barcinan kunyama take bata. Kodayake bazata cire zani da hijjab d'inba komi Uncle zai mata.

Da wannan tunanin tanufi kitchen, black tea ta had'a masa

kamar yanda ya buk'ata, ta d'ora akan k'aramin tire tafito.

A falo sukaci karo da Aneesa, kallan kallo akaima juna, Amatallah tawuce batareda ta tankaba.

Aneesa ma tashige nata 6angaren rai a 6ace, a ganinta da biyu Amatallah ta mata haka, ga wan

i k'amshi na masifa daya baje gidan ajikin Ama..... (Hhhhhh

🀣

to mita miki Anee? Kodai kishinne ya motsa?

😜

).

Tad'an dad'e tsaye a bakin k'ofa tanata sak'awa da kwancewa, Uncle kam duk yana kallonta ta labule, dan tunda tafara tako steps d'in k'ams

hinta ya iso masa.

Ganin tak'i shigowa yace, "kona kawo miki bargon kwanciya my bes......

Ai bata bari ya k'arasaba ta shigo falon.

Kauda kansa yayi yana danne dariyar dake taho masa.

Shan tea yake yana satar kallonta, saida yagama tsaf

sannan yatashi yashiga bedroom d'insa, mintuna kusan 5 yafito da alamar alwala yayi.

Kallonta yayi yace, " shiga kiyo alwala".

"Uncle nafayi isha'i har shafa'i da wutirima".

" nasani aii, jeki dai kiyi".

Bata kuma cewa komai ba taje tayo

alwala a toilet d'insa.

Yajasu sallah raka'a biyu yad'ora da addu'oin fatan alkairi da zaman lafiya agaresu, da had'in kan iyalansa, yay addu'a mai tsawon gaske akan mahaifinta, harda 'yan kwallansa kuwa, Amatallah kam kuka takeyi rurus harda shashshe

ka.

Bayan sun shafa ya rungumeta yana lallashi da fad'a mata kalamai masu kwantar da hankali, daga nan aka zarce da soyayya saboda kukanta ya kasa k'arewa, jin bakinsa cikin nata kuwa yasata had'iye kukan tilas.

🀭

(abinda yabiyo baya kuma Malam yahana f

ad'a

😎

).

Ganin fa za'ai abin kunya a falo ya cukuykuyi kayarsa sukai d'akinsa.

Inason binsu ina tsoron kar garin Neman gira arasa ido, kafinma Na yunk'ura Na tashin najiyo Uncle M.A ya Mirza makulli alamar basa buk'atar kallon k'urilla

πŸ‘€

, inb

a so kuke kuma Uncle yafad'ama Malam Na lek'aba....

πŸ€­πŸ™†πŸ»

to mu hak'ura kawai idan Ama... tafito tabamu labari

πŸ₯³πŸ˜†

, hanyar lafiya a bita da shekara

🀩

). Koya kukace my guys

🀷🏽

‍♀?.

😜

Kukan dana jiyo na Amatallah da kwala d'an wani ihunta wanda nake

addu'ar ALLAH yasa nikad'ai naji banda (Aneesa ko Uwargida fateema

🀭🀣

), yasani fad'ar shikenan Uncle ya wuce wajen, (Amatallah team yaufa kune aciki su Aneesa a kwana

πŸ˜‚

) masoyan Anee amin afuwa.

πŸƒ

‍♀

Ina nan zaune na zabga tagumi da jiran fitowar Uncle i

dan yagama ta6argarzar

😒

.

Anja wani d'an lokaci nalek'a da k'yau ta kafar makulli, can na hango Uncle rungume da Amatallah tana zabga kuka tamkar ranta zai fita, shiko babu abinda yake fad'a sai "ALLAH ya albarkaci rayuwarki my Heartbeat, Jazakallahu kh

airan! Jazakallahu bil jannah Amintacciya ma abociyar kame mutunci da bin dokokin Ubangiji, tabbas nayi k'yak'yk'yawan zato akanki, kumma kin tabbatar min hakan yau, yakuma k'ank'ameta da bata wasu zafafan kisses Wanda yasaka Amatallah tsaida kukanta dole

saikuma shashsheka.

Cikin kunnenta yacigaba da fad'a mata sirrin zuciyarsa (banajinsu fa

πŸ˜’πŸ€«πŸ™„

).

Adaren dai Alhaji Muhammad bai bar Amatallah ba saida ya taimaka mata tagyara jikinta tsaf tana zuba masa shagwa6a wadda ke sake dulmiyasa a k'au

narta

😻

.

Yabata sauran yoghurt d'in tasha da Paracetamol sannan ta kwanta. Lalla6ata yaytayi har tayi barcinta tanata sauke ajiyar zuciya lokaci-lokaci. Ahankali yake shafa kanta yana murmushi, ya sumbaci la66anta da goshi akaro na babu adadi " I lov

e you so much my heartbeat, ALLAH ka gafartama brother da Amminki, tabbas ked'in kinzama wani yankin na rayuwata, kin mayemin gurbin brother d'ina, ina miki son danima bansan iyakarsaba". Ya k'ank'ameta ajikinsa yana zubar da hawayen danima bansan fassara

rsuba sai ALLAH sai kuma shi kansa

πŸ€ͺ😢

................✍

🏻

_kuyi manage da wanan, nid'in nazama sai'a slowly wlhy

πŸ™

. ngd da comments d'inku da addu'ar dakukema mahaifina, ALLAH yabar zuminci._

😘😘

*_Team Ama..... Today is your day fa

πŸ€ͺπŸ‘ŒπŸΌ

._*

πŸ€©πŸ‘Ž

🏻

One luv my Sweet Fan's.

*_ALLAH kagafarta ma iyayenmu_*

πŸ˜­πŸ™πŸ»

[1/16, 9:01 PM] Aysha Galadima: *_Typing✍

🏻

_*

*_HASKE WRITER'S ASSO..._*

πŸ’‘

_{home of expert and perfect writer's}_

*_SIYASA KO K'ABILANCI_* ⁉

_(Hattara m

atasa)_

*_Bilyn Abdull ce

πŸ€™πŸ»

_*

_gaisuwarku dabance kamar yanda kuke na daban agareni,_ *perty novels and Manshat Novels + Nice & cul novella & Kundin Haske, Siyasa ko k'abilaci group 1-2-3, Taskar littatafan Hausa, Home of Novels & Hous

e of Novels, MF & J hausa novels*

_Inayinku irin trillions d'inan, inajin dad'in comments naku da yadda kuke hira akan wannan buk, ALLAH yabar k'auna_

πŸ™πŸ»πŸ€ͺ

One luv all

😻😻πŸ₯°πŸ₯°πŸ˜˜

.

____________________

*_Number 31_*

____________________



Da asuba kam da k'yar ya tada Amatallah, (to dama yaya lafiyar kura.....

🀭

) dama can Ama.... Ana shagwa6a ballantana kuma yau mai dalili ta samu.

Tana bud'e idonta suka had'a idanu, maidawa tayi ta rufe da sauri.

Murmushi yayi yana shafa ku

matunta, "haba my heartbeat a taimaki Uncle atashi please mana".

Baki ta turo gaba tana hawaye, a shagwa6e tace " babu fa wani Uncle nidai, bayan ma......."

Saikuma tayi shiru tajuya masa baya.

Murmushi yak'arayi ya hawo gadon sosai ya kwanto

a bayanta da d'ora kansa bisa dokin wuyanta, cikin kunnenta yace, "shikenan bara to a maimaita irin na jiya tunda babu wani Uncle kikace......"

Ai bata bari yakai k'arsheba ta tureshi ta diro daga gadon, wuff tafad'a toilet d'insa.

Dariya sosai y

akeyi, (daka gansa kasan yana cikin tsantsar farinciki) nishad'in dake kwance saman fuskarsama kawai ya isheka amsa. Sakkowa yayi yafita Dan tada jama'ar gidan.

Babu maganar shiga 6angaren kowaccensu, Dan duk da bak'i, knocking kawai yayi musu, yan

a tsaye har suka tattashi, yacema Aneesa ta tado masa su Abulkhairi, dan a 6angarenta suka kwana.

"Kashigo mana, mufa kad'aine sai Nazeefa da Zaliha, kuma suna d'akina su". murya ad'an cinkushe take magar, Dan haka kawai haushi yake bata tunjiya data

ga Amatallah zata 6angarensa.

Bai damu da yanda tai maganaba yashige, a zatonsa ko mura keson kamata

😜

, harma tabar falon takoma d'akinta.

d'ayan d'akin yashiga yatadasu, sukayi alwala sannan yatasasu gaba suka tafi massalaci, ana idar da salla

h aka rad'a sunan baby Ameenatu (sai muce ALLAH ya raya Uwargida).

Suna dawowa yashiga d'akin Amatallah, ALLAH yaso Anty maijidda takwashe kayan jiya, ko ina tsaf saidl mayataccen k'amshinta daya rigaya ya mannewa 6angaren. Waldrop yabud'e ya d'ak

ko mata wani less mai k'yau da d'aukar ido, yahad'o da mayafi kalar filawoyin less d'in, ya d'auki takalma flat suma dai kalar gyalen, sannan ya d'ibi kayan kwalliyar saman mirror d'inta da turarruruka, dukda wasuma baisan amfanin suba shidai duk ya had'a

mata yafito.

A falo suka had'u da Aneesa tafito d'aukarma siddiqa ruwa, kallonsa take shida ledar hannunsa, dakuma kallon 6angaren Amatallah daya fito. yad'anji kunya, Dan haka cikin basarwa ya kalli ledar da d'an d'agata sama sannan ya kalli Aneesar

yana murmushi.

Harararsa tayi tara6a ta gefensa zata shige kitchen abinta.

Da sauri yasha gabanta, "my Nessa ba gaisuwa?".

Dukda taji kunya saita dake, batace komaiba ta kauda fuska gefe.

Ya marairaice murya tareda d'an langa6e kansa g

efe ''haba Neesa ninefa Muhammad d'inki, miyayi zafi ake fushi dani?".

Dariya yabata sosai, Dan haka ta murmusa, rissinawa tayi ta gaidashi da tanbayar ya angwanci.

Yad'an zaro ido waje ''my Nessa! angwanci kuma?".

Haushi yakamata, ar

anta tace, " Namiji munafuki.." (Bani nafad'aba Neesa ce

🀭

).

Gaba tayi abinta tashige kitchen d'in.

Yabi bayanta da kallo yana murmushi har hakwaransa Na bayyana, gwalo yayma bayanta yanufi 6angarensa yana fad'in "baki k'aryaba Nessa, yaukam ni an

gone mai lasisi".



(Hoooo Uncle d'inmu, kana aljannah muna binka da addu'ar fatan alkairi

🀩

).

Aneesa kam saida tayi hawaye a kitchen (duk dama batasan koya angwance d'in da gaskeba) tana son Muhammad harma batasan iyakaba, shiyyasa take kishins

a, itafa ko'a makaranta kishin kar afita yasata kasancewa mai k'ok'arin tsiya, bare kuma Muhammad d'inta, duniyarta, farin cikinta, tanamasa so irin Wanda batama San adadinsaba, ta wanke fuskarta sannan tafito.

(Neesa sai dai hak'uri, duk sonsa dakike k'a

ddararki kenan zama da kishiyoyi

πŸ€­πŸ˜†

. Sai hak'uri dai. Nina Inason my Abdull d'ina, kuma k'ila saiyamin kishiya

πŸ˜’πŸ˜’

).

Ya tarar Amatallah na shirin fitowa, taja baya yashigo, kanta a k'asa ta rissina ta gaidashi.

Murmushi yayi kafin ya amsa yana

fad'in " ya gajiyarki babyna?".

Bata iya amsashiba, saima k'asa data kumayi da kanta. Bai damuba danshi kunyarta kuma tsundumashi a kogin k'aunarta yakeyi.

Yakama hannunta suka koma ciki yana tambayar INA zataje?.

A marairaice tamkar zatayi k

uka tace, "Uncle please kabarni Na sauka, kaga akwai ayyuka da za'ayi, ga breakfast ga......."

Baima bari Takai k'arsheba yajawota saman gadon sosai "yo karsuci breakfast d'in Indai saikin sauka kinyi musu, ai idan wani ya ganki a k'asa saidai nand

a 12 Na rana", ya rungumeta a jikinsa " kinga muyi barcinmu ma".

"Uncle!" tafad'a tamkar zatayi kuka.

Hannu yasaka kan la66anta yay mata Alamar zip

🀐

.

Shiru kuwa tayi Dan dolenta, wani salo yafara mata, ahankali tafara lumshe idanu Dan

sak'on Na shigarta, jin yana neman canja hanya sai hankalinta yatashi (karfa Uncle yace zai k'arayine nashiga uku ni Khadija), shiru tayi tahau barcin k'arya, dukda zuciyarta Na bugawa da sauri-sauri saboda tsoro, a sannu dai har barcin gaskiya ya kwashet

a, dama barcin takeji dauriyace kawai yasata son saukar dakuma kunyar aganta da safe tafito daga 6angarensa.

Jin shiru da saukar numfashinta ahankali bisa k'irjinsa yasashi lek'a face d'inta, goshinta ya sumbata Yakuma rungumeta da k'yau yana murmushi

da jero mata wasu addu'oin fatan alkairi zuciyarsa, shima babu jimawa barcin yay gaba dashi.



Babu wanda ya nemeta acikinsu Anty maijidda, saima hidimar d'aura breakfast dasukeyi abinsu.

Garama Aneesa tasoyin magana saikuma tayi shiru.

Dasu

ka kammala breakfast d'inma Anty maijidda tace Nazeefa ta d'auka takai sama.

Har Nazeefa tashiga ta ajiye bataji koda motsinsuba, hasalima k'ofar bedroom d'in arufe take. 'Yar dariyar mugunta tayi kafin tafara gyaran falon nashi, a zuciyarta kuma t

ana addu'ar ALLAH yasa an gamune, sai zabga murmushi takeyi harta kammala, ta saka turaren wuta sannan taja musu k'ofar tafice abinta.

A k'asama ta iske su Anty maijidda sunata gyaran gidan, an kora yaran duka waje, 6angaren Amatallah tashiga, tayi

mamakin yanda taga mirror d'in a hargitse, batace dai komai tagyara mata ko'ina, ta saka turaren wuta sannan tarufo tafito.

Bayan sunyi breakfast kuma suka shiga kujiba-kujibar d'aura girkin suna da duk abinda za'a buk'ata, zuwa lokacin kuma su Ant

y Mariya yayyen maijego sun dawo, Dan da daddarennan duk suka tafi gida, yanzn kuma suka dawo Dan kama girki.

*****



πŸ˜€

Koda Amatallah da Uncle basukai 12 ba kamar yanda Uncle yay fata sun kai dai 10 suna barci abinsu, Amatallah ce tafara farkawa,bayan

tayi addu'ar tashi barci ta kalli yanda ta kanannad'e jikin Uncle, kai kace zata komane jikin nashi, ta tsurama fuskarsa ido tana kallo, Uncle yanada k'yau dai-dai misali, kuma yanada haske babu laifi, amma bak'ine, gemumsa da zagayayyen gashin bakinsa su

ne suka k'ara masa kwarjini da cikar haiba, hannu takai a hankali ta shafa gemunda tadad'e tana kwad'ayin ta6ashi saboda burgeta dayakeyi, masha ALLAH tafad'a a zuciyarta, saboda wani laushi da santsi ga k'amshi da gemun keyi, (ba dole yayi laushiba, kud'i

n da gemunnan ke lashewa aiba Na wasa bane).

Tunda tafara ta6a gemunsa ya farka, kokad'an bashida nauyin barci, amma bai nuna mata yatashiba, danya kula tanajin dad'in shafa gemun nasa.

Ringing d'in wayarsa yasaka ta janye hannunta da sauri, ta

yi k'ok'arin janye jikinta amma yak'i bata damar hakan, kallonta takai ga agogon d'akin kafin tadawo da kallonta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login