Showing 105001 words to 108000 words out of 111738 words

Chapter 36 - Siyasa-ko-kabilanci-complete

08 Sep 2026

23

gaisheta tamasa barka, dan d'azun bata samu damaba saboda su Nazeefa Asiya Fa'iza Aysha zaliha dawasu dangi na familyn su Uncle duk suna a d'akin, sai yanzu daduk suka tafi, yarama da k'yar aka lalla6asu suka kwanta, amma da suka nanik'e da baby's.



Bayan zun gaisa ya d'auki babyn daketa barcinta, kallonta yake farinciki nakuma ratsashi dan copy d'in Amatallah ce awajen, sosai yarinyar ke kamada Uwarta, bedroom d'in yashiga inda ya tadda Ama... Na waya da 'yan jos, zama yay a bakin gadon ya d'auki Na

mijin yahad'a duk ya rungume a jikinsa, yanamaijin k'aunarsu tana kuma ratsashi dashiga 6argomsa tamkar sauran 'ya'yansa.

Bayan ta kashe wayar tace, "sannu Uncle".

Fuska d'auke da murmushi yace, " kece da sannu my heartbest, ALLAH yaymiki albar

ka".

A kunyace Amatallah tace "amin Uncle".

Tasowa yay yadawo kusada ita bayan ya kwantar da yaran, ya rungume ta yana bata zafafan kisses, tareda kuma sanya mata albarka.

Ita harma yabata kunya, tace, " Uncle jegofa mukeyi".

Murmushi yayi

yana kuma sumbatar wuyanta, "nima ai jegon nakeyi my besty".

" Uncle kaid'inan ko! Hummm".

Yaja kumatunta kad'an, "nid'in minayi?".

" a'a babu komai, ai abin bana fad'a baneba".

Dariya yayi yana fad'in "idan lokacin fad'ar ya

yi zaki fad'ane, wane suna kikeson nasama yarana?".

Ta murmusa tana kuma lafewa a jikinsa tace, " duk Wanda yamaka yamin nima Uncle".

"Shikenan my best, Brother kawai da Ammi".

Ta kalleshi da sauri, " Uncle har sau biyu? Sahib ai ya isa,

kar kuma abin yay yawa".

"Tab lallai yarinya, ko duk yaran gidannan zasu zama sunan brother bazasumin yawaba wlhy, kinsan kuwa yanda sunan keda daraja agurina, nama saka nagama, barama namusu hud'uba kawai".

Kasa cewa komai tayi, sai bins

a kawai takeyi da kallo tana hawayen farinciki dak'arin jin k'aunarsa a ruhinta da 6argo, itakam mizatama Uncle tabiyashi da wannan d'unbin k'auna dayakema mahaifinta, ai saidai taita K'AUNARSA har k'arshen numfashinta itama kawai.

😒

A kwanaki 7 d'

inan ansha abubuwa, 'yan barka kullum cikin cika gida suke, su Nazeefa Asiya Zaliha Fa'iza Aysha kullum suna gidan, Innani ma tazo taga jarirai. Ranar suna kam mun rak'ashe mun kwalle abunmu, munci rangam iyakar k'arfinnmu, kad'an yarage Cikin Xoxo yafashe

🀭

, saida na 6oye kular abinci ta tsagaita, amma su o e sai aka 6oye a bayan murfin k'ofa dankar in ganta nahanata

😜

, yara sunci sunan Ammi da baba, *ISMA'IL & SALIHA* za ana cemusu *RAYYAN & RAIHANA* to ALLAH ya raya 'yan duguy-duguy iyalan baba.

Was

he garin suna 'yan jos sukaso wucewa da Ama.... Saidai babu Dama saboda karatunta, daga k'arshedai gidan Innani takoma kamar yanda Innani tabuk'ata, Uncle dukda baisoba haka ya hak'ura, dan bashida damar jayayya da mafaifiyarsa.

A can Amatallah ta

cigaba da jego, ga kulawa ta musamman tana samu wajen Innani da gwaggo Rakiya, hakama Anty maijidda tasaka k'aimi wajen gyarata, acewarsu batada maimata saisu, hakama 'yan Jos ba'a barsu abayaba, kullum suna mak'ale da waya akunne.

Su Fateema kam duk

k'arshen Sati agidan suke yini, hakadai sukaita wankan hankalinsu a kwance.

Watanta d'aya dawasu kwanaki Uncle ya ta'azzara dole suka tarkatota suka maido masa.

Hummm fad'a muku yanda Uncle ya ragargaji soyayya 6ata lokacine, ammafa anshat

a tamkar babu gobe, yaransa sunata k'ara wayo, Ama.... bata wani shan wahalar raino, sanda tana gidan Innani da zama tsakaninta dasu sai bada nono, idan zasuje makaranta ta d'auki d'aya Aysha ta d'auki d'aya, yanzu kam tunda suka dawo gida Fateema da Anees

a da yara sune 'ya. Raino, tsakaninta dasu sai idan sunyi kukan yunwa kozasu kwanta barci.

Ahaka aka shiga rugumniyar za6e.

Kwanakin taron su Uncle kuma yarage kwana Uku kacal. zasuyine a Abuja dan matasan K'ASAR na 6angarori biyu suke son gani

.

Tun ana saura kwana biyu taron matasa suka fara turutwar tafiya birnin tarayya Abuja, kowa burinsa kar ayi babushi.

πŸ˜ƒπŸ€πŸ»

.

Ana gobe taron kam ai Abuja da'd'im tayi da matasa, abubuwa dayawa saida suka tsaya na harkar kasuwanci dawasu abubuwan.

Washe garin taron kam hummmm, ai d'an adam ba'a cewa komai, saima ka d'auka duniyar suka tara a wajen kawai saboda yanda MATASAN KUDANCI DA AREWACI suka amsa wannan kira.

Su Uncle sai aranar suka isa abujar da sassafe kuwa.

Zuwa k'arfe 10 na sa

fe taron yafara gudana.

πŸ€©πŸ‘ŽπŸ»

Tunda su Uncle suka hau munbarin taron yake bin matasan da kallo, kawai saiyaji kwalla sun cika masa idanu, shin dama zaiga wannan ranar a rayuwarsa? ko a mafarki baita6a tunanin zai tara matasan dasuka haura hamsinba,

amma ga sama da dubunnai a gabansa, hawayen dasuka cika idonsa suka fara gangarowa saman kumatunsa.

Alhaji Sani dake kusadashi yad'an bubbuga kafad'arsa yana murmushi. juyowa Uncle yayi yana kallonsa, shima fuskarsa d'aukeda murmushin, yasa handkerc

hief yana goge hawayen......

Maganar Husain Abubakar d'aya daga cikin matasan masu fad'a aji a k'ungiyar ya d'auki hankalinsu. cikin harshen turanci yake maganar. (Amma ni zan fassara muku da hausa

😜

).



"MATASANMU!!!".

suka amsa da ihu.

Yakuma fad'in " MATASANMU!! MATASANMU!!!!".

tamkar zasu fasa birinin Abuja haka suka amsa wannan kira cikin d'aga hannu da kuwwar ihu.

"Lallai Mun yarda MATASANMU suna buk'atar gyara a k'asarmu, amsa kiranku kawai ya tabbatar mana da hanakan, mu

na muku barka da zuwa wannan taro, da godiya ta musamman ga amsa wannan kira namu, MATASANMU!! abin alfaharinmu, kune k'asar, inhar babu Ku babu k'asa, kun AMINCE da hakan?!!!".

Cikin Ihu sukace " Eh!!!!!!!!".

"Kun Amince kune K'ASARMU?!!!".



" Eh!!!!!!".

"Kun Amince zaku had'a hannu wajen rik'eta dakawo zaman lafiya!!?".

" Eh mun amince!!!!".

"To Alhmdllh, muna godiya da wannan goyon baya, bara nabama shugaba kuma Uban jagoran wannan tafiya da jajircewar ganin munzama ababen

Alfaharin, wato *_Alhaji Muhammad Ahmad Labbo!!!"._*

Gaba d'aya suka hau ihu da sowa, duksun d'okantu dason ganinsa.

Uncle yatako cikin nutsuwarsa zuwa gaban Munbarin, nanfa ihu yak'aru, suka shiga d'aga masa hannu da raira wak'ar girmamawa a

gareshi.

Shima d'aga musu hannayensa duk biyu yakeyi, fuskarsa Na fidda Annurin murmushi da tsantsar farinciki ganin matasan nan.

Da k'yar aka samu suka lafa da ihun dasukeyi, Uncle yay gyaran murya yana kuma daidaita tsayuwarsa da gyara zaman babb

ar rigarsa ta farar shadda akan kafad'a.

Cikin sassanyar muryarnan tasa yaymusu sallama.

Suka amsa.

Saikuma yay shiru yana binsu da kallo, dandanan hawayen suka kuma cika masa ido, yasaka handkerchief yana goge guntayen hawayen dasuka fara k'ok'a

rin zubo masa a kumatu, nanfa gurin yay tsit idanunsu duk suna kansa, jikinsu yayi sanyi ganin yana sharar ido alamar kuka kenan, ahankali muryarsa tafara ratsa sifikan, " Nagode muku, nagode sosai, bansanma yanda zan nuna muku farincikina ba, amma tabbas

ko ayanzu nabar duniya NACIKA BURINA, tabbas wannan shine CIKAR BURINA, KUN CIKA MINI BURINA na tsawon shekara da shekaru, banida abinda zan biyaku dashi, banidashi........

yakasa k'arasa maganar saboda kuka daya tokare mak'oshinsa (nace jama'a dama m

aza Na kuka irin haka

😨

?).

Kukan Uncle yasaka matasan dayawa kuka, Dan aganinsu sune yadace suyi kuka bashiba, kodan ceto rayukansu dayayi a mafi yawan had'ararruka, ya canja musu gur6atattun ayyukansu da zaman banzan dasukeyi.

Dak'yar Uncle yasam

u ya daidaita kansa ganin yakarya zukatan matasan, yagoge fuskarsa yana murmushi. yagyara zaman Microphone's d'in da'aka jera kala-kala, Na 'yan jaridu.

Yace, "kun shirya!!!!".

Cikin matsanancin d'okamtuwa suka amsa da " eh!!!!!".

Yakum

a fad'in "da gaske MATSAN K'ASARMU sun shirya canja KANSU DA K'ASARSU!!!!?.

" nanma suka amsa cikin matsanancin ihu".

Uncle dasu Alhaji sabi'u suka tuntsure da dariya.

_"Shin MATASANMU zaku yarda acigaba da amfani daku wajen BANGA

R SIYASA!!!?"_



"A'a bazamu aminceba!!!!!!!!".

_"MATASANMU Zaku kuma yarda abaku KAYAN MAYE domin Baku KU'DI kuyi bangar SIYASA ko wani TA'ADDANCI!!!!!!!!!?."_

" A'a bazamu aminceba!!!!!".

_"MATASANMU zaku kuma yarda acigaba da Amafani

daku wajen haddasa rikice-rikicen SIYASA KO K'ABILANCI ko fad'an ADDINI ko 'BANGARANCI!!!!!!?._

"A'a bazamu amince ba!!!!!".

_" MATASANMU zaku kuma yarda ku ringa keta HADDIN abokan jinsinmu MATA ta hanyar yimusu FYA'DE ko zama KIDNAPPER'S ko

FASHI da MAKAMI ko asakaku CIN ZARAFIN wani saboda KU'DI!!!!?"._

Nanma suka Amsa da bazasu aminceba.

_"Inhar dagaske MATASANMU sunyi alk'awarin daina wad'annan gur6atattun ayukan dake ruguza K'ASARMU to ina buk'atar Ku tabbatar min da hakan a

ZA'BEN dake tunkaromu, yakamata amatsayinku Na 'yan ADAM kuyi nazari akan yanda rayuwar talakan K'ASARMU ke tafiya. Nigeria babbar k'asace maifad'a aji a yankin Africa, k'asace mai tarin K'ABILU da ADDINAI, haka Ubangiji yaso ganinmu, wani bayajin yaren wa

ni, amma kuma saiya dunk'ulemu a k'asa d'aya. Shin munfi ubangijin sanin dai-daine da mukeson rarraba kammu??, Ku koma Ku bibiyi ASALIN TARIHIN k'asarmu Nigeria, kuga yanda magabatanmu sukasha wahalar gwagwarmaya wajen kafa k'asar da kwato mana 'yancinmu,

amma maimakon hakan abin bak'in cikin sai muka bari wannan wahalar tasu tatafi abanza, SIYASA taraba kawunanmu, nuna 'BANGARANCI da K'ABILANCI yahanamu zama tsintsiya mad'aurinki d'aya, WAY!!!!? kowa K'ABILARSA kawai yake kallo da gashin arzik'i, miyasa mu

kema juna kallon hadarin kaji?, manyan K'ABILUN K'ASARNAN sune HAUSA FULANI, YORUBA, IGBO, amma zakaga babu wata gagarumar jituwa atsakanin wad'annan k'abilun, kowanne jiyake shine agaba kuma dolene abisa, ko dolane yazama wani ginshik'in k'asar, amma kuma

fa bazamu iya had'e kai waje d'aya domin gyaran k'asarba, shin tayaya sauran k'ananun k'abilun zasuyi koyi damune?"._

"Shin kunsan miyasa hakan ya gagara tunma farko?".

Suka Amsa da A'a.

Tsayuwa Uncle yagyara yana share gumin fuskarsa, yac

igaba da fad'in.....

_"bakomai baneba face tsabar son MULKI da son tara dukiya, wlhy wlhy da wannane manyan k'asarmu suka rarraba kawunanmu, kowa buk'atarsa yazama SHUGABA, sannan idan yasami shugabancin bawaifa mu TALAKAWANNE agabansuba, ALJIHUNSU s

hine agabansu, damuwarsu shine su HADDASA MANA BALA'I su tattare IYALANSU subar K'ASAR da k'ud'inmu, yanzu inason namuku wata tambaya, tsakaninku da ALLAH kuma nakeson kubani amsa, nasan kashi 90 Na MATASANMU dake wajannan Government Schools mukayi karatu

ai!!?"._

Suka shiga amsawa da eh hakane hakane.

_" Shin kunta6a ganin wani d'an Governor ko Minister ko d'an Majalissan jiha kona datta6ai ko wani hamshak'in k'usar gwamnati a MAKARNTARKU ne ta gwamnati?"._

Gabad'a gurin ya kaure da ihun

cecekuce.

Saida akayi magana suka tsagaita.

Uncle yacigaba da fad'in....

_"BANGAR SIYASA dasuke sakaku akwai 'ya'yansu? ko'a wajen Campaign baka ganin 'ya'yansu, wanima saiya gama shugabancin bakaga d'ansa ko d'ayaba, to basa k'asar, sunacan k'

asashen TURAI suna karatu, idan sundawo k'asar kuma saidai ka hangesu A manyan motoci suna wucewa kan titi, shin wai mu 'ya'yan TALAKAWA bamusan kammu bane ko bamusan muhimmancin rayuwa baneba!!? idan Su badamuwarsu matasolinmuba mizai hana mu toshe duk wa

ta hanyar dazasu sami Damar shugabantar tamune_."

"Shin zamu iyane?".

Suka amsa da sosaima kuwa.!!!!!!!!!.

_"Alhmdllhi, kusanifa komai sukazama mune sila, dan haka awannan karon MATASANMU mu tabbatar musu da mune k'asar, mu tabbatar musu da lo

kacin amfani damu yawuce, mu tabbatar musu da yanzu munsan ciwon kanmu, mu tabbatar musu da dolene adama damu. ta hanya d'ayace hakan zata faru shine daina yarda ana amfani damu wajen aikata ta addanci, mutashi mu nemu Na kanmu, mudaina zama dogaro da gwam

nati, akwai sana'oi k'ananu dayakamata MATASANMU sunayi domin kare mutuncin Kansu, kwad'ayin aiki da burin sainayi kud'ine ke ruguzamu, dashine suke samun galaba a kanmu, idanfa munyi haratu bashine ke nufin dole samun sami aiki a k'aton office's ba, shi k

aratu anayinsane domin k'ara nemawa kai martaba da kima aduk inda katsinci kanka, mudaina Shaye-Shaye, dan shima yana ruguzamu da tasirantuwa wajen maidamu baya, MATASANMU dan ALLAH muringa fad'ama kanmu gaskiya kafin wani yafad'a mana, mu gyara kafin a gy

ara mana, mu canja kafin a canjamu, mu yima kammu hisabi kafin ayi mana, mu tsaftace kammu kafin a tsaftacemu, rayuwarmu tamuce, idan ta lalace mune mukayi asara, wlhy duk sonmu da gwamnati ta gyara sai muma mun gyara d'in, duk Wanda kaji ankira da suna WA

NE to wlhy badaga kwance ya tsinto sunanba, saida yasha wahalhalun rayuwa, SHUWAGABANNINMU fa suna zuwa dai-dai da halayenmu ne, to Ashe samun tsaftataccen shugabanci da dawwamammen zaman lafiya dayake a hannunmu, idan muka gyara kammu shugabannin kansu t

soron 6atamana zasu dingaji, dansai kazama nagarine zamu za6eka mu kaika inda kake kwad'ayin, Ku gyara dan aza6e nagaba sonake naga MATASANMU ne governor's, kune Senate's president, kune house of Rives kune Minister's kune kune kune........!!!!".

πŸ™‹πŸ»

‍♂

😁

_

Gaba d'aya wajen yarud'e da ihun sowa, fad'i suke "ALLAH yaja zamaninka, yak'ara maka lafiya da yawancin kwana.......".

Saikuma suka koma wak'ar girmamawa agaresa (Ku saurara zan reromuku wak'ar kuji

πŸ˜‚πŸ˜œπŸšΆπŸ»

‍♀).

'Daga musu hannu kawai Unc

le yakeyi, bakinsa yakasa rufuwa saboda jindad'i da farincikin ganin wannan rana mai tarin tarihi a history nashi

😁😁😁

βœ‹

🏻

βœ‹

🏻

βœ‹

🏻

βœ‹

🏻

.



Da k'yar sukayi shiru Alhaji Sabi'u shima yay nasa jawabin cikin girmamawa, dukdai gargad'ine akan karsu bari ayi

amfani dasu wajen haddasa rikice-rikicen za6e, kowa yaza6i za6insa cikin lumana, kuma suza6i mutumin kirki bawanda zaiyi amfani da mulkiba ya ruguzasu suda k'asar baki d'aya, suyi amfani da shawarwarin shugaban wannan k'ungiya Alhjai Muhammad Ahmad Labbo,

kada subari kud'i su rud'esu, dansu kwana kad'an zasu k'are, mutuncinsu dana k'asarsu kam yacigaba da sauka kenan harta koma babu abin moruwa, suduba gobensu da jibinsu bawai yau d'insuba, shima yagudanar da nasiha mai ratsa jiki, wadda tasaka matasan jinj

inama k'ok'arinsa da yin na'am da wannan nasiha.

d'aya bayan d'aya shugabannin sukaita jawabi da nasiha ga matasan.

Taro yatashi lafiya Alhmdllh, su Uncle dole suka kwana Abuja dan sun kuma gudanar da taro isu-isu Na manyan k'ungiyar Na jihohin

Nigeria baki d'aya.

Su Amatullah duk a NTA suka kalla live. kafin kacemi taron yazagaye kafafen yad'a labaran social media dana redio's television's, Jaridu, bawai a Nigeria kawaiba harma da k'asashen k'etare.

Dayawan 'yan SIYASA kam lamarin ya

tsoratasu, tabbas matasan da gaske sukeyi gyara suke buk'ata 100%, gakuma sarakunan gargajiya Na kudanci da arewaci sunbama wannan k'ungiya goyon baya 100%................✍

🏻

πŸ€©πŸ‘ŽπŸ»

One luv

😻😻😻😻

βœ‹

🏻

[1/25, 5:58 PM] Aysha Galadima: *_Typing✍

🏻

_*

*_HASKE WRITER'S ASSO..._*

πŸ’‘

_{home of expert and perfect writer's}_

*_SIYASA KO K'ABILANCI_* ⁉

_(Hattara matasa)_

*_Bilyn Abdull ce

πŸ€™πŸ»

_*

____________________

*_Number 46/50_*

____________________



Alhmdllh wannan lamari yakuma k'ara fiddo kimar Uncle a idanun duniya, nanfa wasu manyan k'ungiyoyin duniya na matasa suka fara gayyatarsa domin zama Na musamman, harma dawasu shuwagabannin k'asashe.

Uncle yazama babban gwaska, tauraro abin alf

arin MATASANMU da k'asarmu, kowa burinsa yayi mu'amulla dashi, dolensa ya ajiye aikin dayakeyi a bayaro, dan nauyi yamasa yawa sosai, ga iyali ga aikin al'umma.

Dukda wad'annan nauye-nauyen hakan bai hanashi cigaba da tattalin iyalansaba, saima abinda y

ay gaba, suma kuma suna tattalinsa dabashi kulawa, kowacce tana kishinsa da k'ok'arin kafa babbar fada a zuciyarsa.

Duk d'insu yana yabama k'ok'arinsu da jinjinama halin dattakonsu, dan kishinsu shine yakamata asamu akowanne gidan aure, saidai yasan wan

i zafin kishin yakan had'a da zalincin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login