Showing 15001 words to 18000 words out of 111738 words
da ita? gani nake bai dace nabarta ita kad'aiba anan.
Ajiyar zuciya Baban Ama ya
dauke, kawai saiyaji idonsa yacika da k'walla, zuciyarsa tayi rauni, a sanyaye yace, " karki damu, ga Brother nan yataho wajenta, idan kika d'akkomin saimu koma asibitin tare ni da ke".
Kanta ta jinjina tamkar tana a gabansa, tace, "to ganina zuwa".
Amatallah na kwance tanajin Ammin ta, jitayi bata k'aunar tafiyar Ammin, bayan Ammi ta yanke wayar Amatallah ta kalleta, hawaye taf da idonta tace, " Ammi ki kwatantama baba inda takardun suke saiya d'auka basai kinjeba". tak'are maganar da zubda kwa
lla.
Kallonta Ammi tayi, tana mamakin miye abin kuka anan? daga dai zuwa d'akko takardu tadawo.
Matsowa tayi jikin gadon, ta dafa kan Amatallah tana murmushi, "haba Khadija miye abin kuka to? yanzufa zanje na d'auka masa mudawo, kiringa hak'uri d
a rayuwa Khadija, wannan k'ulafucin namu dakikeyi ki ragesa, karfa ki manta akwai mutuwa, kuma ke d'iya mace ce, wataran aure zakiyi kibarmu dole, kizama mai hak'uri kinji, komi kike tunani, koya cutar dake, koya sakaki rud'ani, to kisaka *HAK'URI* agabans
a, insha ALLAH zaki zama mai riba a duniyarki da lahira..........
Sallamar Uncle M.A ce takatse Ammi........, shiru tayi tareda janye hannunta daga kan Amatallah, ta amsa sallamarsa, ya tambayi jikin Amatallah, tace da sauk'i sannan tafita.
Har ta
je k'ofa tajuyo takuma kallon Amatallah dake binta da kallo itama, jiki a sanyaye tafice zuciyarta na k'una.
Kawai sai Amatallah ta fashe da kuka.
da sauri Uncle M.A yak'arasa inda take yana fad'in " subahanallahi, My Best miya faru da kuka ku
ma?".
Kasa bashi amsa tayi, tacigaba da raira kukanta.
Kusada k'afafunta ya zauna yana lallashinta, shikansa gabansa sai fad'uwa yakeyi, gawata matsananciyar fargaba da yakeji tunda safe, harma zuciyarsa tana raya masa ko jikin babane?.
_____
___________________________
"Ka tabbatar kayi kamar yanda nace, karka bari asamu kuskure fa".
"Oga karka damu kanka, kasaka aranka kawai sun wulla, itakuma bab.. d'in tana hospital, hawan k'awara yakamata mumata da daddare".
"
karka damu, kaje afara wannan aikin first."
"Okey sir, babu damuwa".
_______________________________
Cikin mintuna k'alilan Ammi ta iso gida, a k'ofar gida sukayi kici6is da baba zaitafi salla, tashiga shikuma yanufi massalaci.
Ramzaki dake la6e bayan wani kwano da aka zagaye bishiyar mangwaro yafito, da sauri yashige cikin gidan, babu Wanda ya lura dashi saboda duhun magriba daya fara, gakuma garin da alamun hadari ma.
Ko kad'an Ammi bataji motsin shigowaba, tayi alwa
la tashige ciki. duk Ramzaki Na la6e yana kallonta. sai da yaga tashiga falon sannan shima yashigo cikin gidan sosai.
Bayan kamar mintuna biyu ya tabbatar Ammi ta kabbara salla. Sad'af-sad'af yashiga cikin falon.
Tabbas Ammi taga shigowar sa c
ikin falon, amma taza6i cigaba da sallarta, dan duk tunaninta 6arawone, hartayi raka'a d'aya yana tsaye a kanta, kallo yake k'are mata sama da k'asa, duk da gefen zuciyar Ammi ya tsorata, amma ta daure batabama shaid'an damar cin galaba akantaba bare ta sa
llame sallar.
Ramzaki sai da yabari tayi sujidar k'arshe sannan yazaro wuk'arsa daga k'ugunsa, dai-dai lokacin dazata d'ago ya soka mata wuk'ar a gefen cikinta na haggu.
π
Babu shiri Ammi takoma Sujudar datayi niyyar d'agowa, maimakin tayi ihu s
aita fara ambatar "La'ila ha illallah, muhammadarrasulullah, hazbinallahu wa ni'imal wakil". Wannan shine abinda keta fitowa daga harshenta, har Ramzaki ya zare wuk'ar, yadawo d'ayan gefenta yakuma sokawa.
Hawayene masu zafin gaske suka fara kwarara a
idon Ammi dake a sujuda har yanzun, Ramzaki nakuma zare wuk'ar saita zube kawai awajen, la66anta dake motsawa suna kalmar shahada har yanzu nake kallo.
*_Masu karatu nikaina ina cikin rud'ani, wannan rashin imani har INA.
π
_*
Ramzaki Na tsaye ak
an Ammi har tagama shure-shure, numfashinta yakoma fita a hankali.....
Dai-dainan baba yashigo gidan, da sauri Ramzaki yakoma bayan labule ya 6oye.
Baba yashigo cikin tsokana yana ambatar " Uwargida ran gida! kina ina? Zokiga angon gobe........
Maganarsa ta mak'ale a mak'oshi saboda ganin jini Na mamalowa daga inda Ammi ke kwance, kasa motsawa yayi inda take, yabi jinin da kallo kafin ya maida kallonsa ga Ammi, takawa yayi a hankali har inda take kwance.
Da sauri Ramzaki ya kwantar da gall
on d'in fetur d'in daya shigo dashi, sad'af-sad'af yafice a falon.
Fetur d'in yafara malale falon.
Durk'ushewa baba yayi a gaban Ammi, yakama hannunta na haggu data dafe gefen cikinta na dama dashi, a hankali yad'aga hannun, soyake ya tabbatar d
aga nannne jinin ke zuba ko kuwa?.
Idanunsa yazaro, Dan ganin yanda jini ke 6ul-6ula, muryarsa na rawa yashiga kiran Saliha! Saliha!!, ke Saliha!!..........maganarsa mak'alewa tayi saboda ganin hasken huta, yajuyo a sanyaye.
Kasa motsawa yayi, y
ay sagade yana kallon wutar dakeci afalon, tanabin duk inda fetur d'in ya ta6a. ko kad'an baiyi yunk'urin motsawaba, saima matsawa dayayi jikin gawar Ammi ya kwantar da kansa bisa fuskarta ya fashe da kuka.
π
A hankali wutar tafara k'arfi, dan har ku
jeru sun fara kamawa, duk da zafin wutar na dukan baba yakasa tashi, motsin kirkima yakasayi awajen, jiyake tamkar an d'auresa da igiya. Sannu a hankali wutar ta iso inda yake, tuni numfashinsa yafara sark'ewa saboda hayak'in wutar.
Hankalin 'yan ang
uwa yafara dawowa gidan baba, saboda ganin hayak'i tasaman zinc.
Wanine ALLAH ya nuna masa fitowar Ramzaki daga gidan.
Ihu yafara yana nuna Ramzaki.
Ramzaki naganin haka yakwasa da gudu, hakanne ya tabbatarma da mutane baida gaskiya. nanf
a wasu matasa suka rufa masa baya domin kamashi. wasu kuma suka afka gidansu Amatallah dan ganin mike faruwane?.
Lokacin dasuka fara shigowa baba harya suma, Dan numfashinsa ya gagara fita, hayak'i ya sark'eshi, wutarma tafara bin kayansa shida Ammi.
Ihu mutane suka fara tareda d'aukar botikan ruwan dake tsakar gidan suka fara watsawa k'ofar falon, amma wutarnan kamar sake izata akeyi.
Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un.
Wutarnan batada niyyar mutuwa ko kad'an, wannan yasaka wasu fara
Neman 'yan kwana-kwana. duk da haka kuma anata watsa ruwa, makwafta sai kawo ruwa sukeyi.
******
Jikin Amatallah ne yafara rawa, ta fashe da kuka tana fad'in Uncle babana da Ammina. Dan ALLAH ka kiramini su, inason ganinsu, Dan ALLAH kirasu....
....
A tsorace Uncle M.A ke kallonta, ga mamakin rawar jikin datakeyi, duk da luguden daka da k'irjinsa keyi shima bai hanashi lallashintaba, ya kalli agogon hannunsa, 7 ta wuce, ana gab dayin sallar isha'i.
Cikin sassanyar muryarsa yace, "S
orry my best, maybe sai sunyi sallar isha'i zasuzo kinji".
Kanta ta girgiza masa, cikin kuka tace, " Uncle kakirasu, inajin tsoro wlhy, sainakeji kamar wani Abu na faruwa dasu Uncle, kiramin baba to yanzun".
Baice mata komaiba ya fiddo wayarsa ya k
ira number baba, kusan kira 4 bai d'agaba. alamun tsorone suka fara bayyana a face d'insa shima, shikansa jiyake kamar akwai abinda ke faruwar.
Zumbur yamik'e yana fad'in "kinga ina zuwa......
Ruk'o rigarsa tayi, "please uncle mutafi tare, Nima za
n bika, bazan iya zamaba wlhy inajin tsoro".
" haba daughter, kiyi hak'uri naje, kinga bakida lafiya, insha ALLAH yanzunnan zamu dawo tare dasu"....
Kanta ta girgiza musa alamar bata yardaba.
Ya d'anyi shiru kafin yakuma fad'in "to bara naga
likitanki nadawo, saimu tafi".
Yanzu batayi musuba ta sakesa.
Fita yayi kamar zaije wajen doctor d'in, yana fita wajen motarsa yaje, yashiga da sauri yabar asibitin.
Kusan atare Uncle M.A ya iso da 'yan kwana-kwana. jikinsane yafara raw
a saboda hango dandazon jama'a a k'ofar gidan brother d'insa, ga jiniyar motar 'yan kwana-kwana a bayansa, fitowa yayi da sauri yana bin hayak'in dake turnik'e da saman gidan. Zufa kawai yaji tafara ketoma jikinsa. Ya kutsa cikin mutane shima yana k'ok'ari
n shiga cikin gidan.
Sai dai hakan ya gagara, saboda zafin wutar dukya gauraye matsakaicin gidan, mutanen dasuke a cikima duksun fito.
Jirine ya kwashi Uncle M.A lokacinda kunnuwansa suka jiyo masa furicin wani mutum na fad'in ai Alhaji Isma'il
d'in da matarsa suna ciki, wani saurayine akaga yafito daga gidan da..........
Baiji k'arshen zancenba ya sulale awajen yafad'i a sume................β
π»
Masoya kumin afuwa
πππ»
nakasa cigaba da rubutun saboda kuka, wlhy kuma da gaske nake
π
*Ya ALLAH ka gafartama iyayenmu
πππ»
*
[1/16, 1:05 PM] Aysha Galadima: *_Typingβ
π»
_*
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
π‘
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_* β
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
π€π»
_*
_Kina inane *Ummu Basheer!?* maza ki matso kusa, wannan page d'in nakine ke kad'ai, kiyi yadda kikeso dashi dear, ki tabbata kina can k'asan zuciyar bilyn Abdull, ina alfahari dake, ALLAH yacigaba da jagoanci a lamarin rubutunki k
ema my dear, ya raya manasu Abdul
π₯°π€π»
ke d'in tadabance
ππ»
._
*_Happy marriage life Ayush Ilyasu, Ubangiji ALLAH yabaku zaman lafiya da zuri'a d'ayyiba, yasa alkairi da farinciki a rayuwar aurenku
ππ»π₯°π₯°π
._*
_writer's d'inmu dasuka hallacci b
ikin suka wakilcemu ALLAH yabar zuminci
ππ₯°π₯°
._
Nina naje, Baku ganni bane kawai, INA bayan Maman bobo da sadnaf ne, Ummu abrar ta 6oyeni da hawwer
π
, saura kuce k'ayya nayi
π
. A tambayi hassy da Ummu Alisha ma ehe
π
.
____________________
*_Num
ber 8_*
____________________
Tun Amatallah na sauraren dawowar Uncle M.A har tafara fidda rai, kuka sosai takeyi Wanda yafara dawo da hankalin mutane kanta, sauka tayi daga gadon tafito, duk da bazata iya gane motar Uncle M.A ba hakan baihanata w
aige-waige ba, amma ko maikama dashi bata ganiba, harabar asibitin tafara zagayawa tana lek'a motocin mutane, a nufinta kozataga uncle d'inta.
K show yace, "yauwa Oga kaga babyn can, maybe akwai abinda take nema, kaga tama sauk'ak'a mana aikinmu, basa
i mun shiga cikiba".
Wata dariya zike yayi, ya lashe la66ansa yana gyara tsayuwa. Kad'an ya bigi kafad'ar k show yana fad'in " wannan ai tanada amfani kafin ta wulla itama".
Dariya shima k show d'in ya tuntsure da ita danya gane inda ogan nasa ya
dosa, ahankali yace, "Oga please nima ko sid'one abani inka kammala".
" hhhhh kar ka damu k show nawa".
Amatallah ta jingina da bango takuma fashewa da kuka, ta tabbata uncle wayau yamata ya gudu.
Gani tayi wasu doctors biyu da nurs
es sunfito da d'an gudu, motar ambulance suka shiga ta asibitin suka fice da gudu.
Tsayawa tayi da kukan tabi k'urar motar da kallo, k'irjinta sai kuma dukan uku-uku yakeyi.
Su zike dake a la6e har yanzu suna kallonta suka fito, dai-daita Kansu s
ukayi suka nufota, suna daf da zuwa inda take doctor Joshua yafito yana waige-waigen nemanta, danya zo zai mata allurar k'arfe 8pm ne yaga bata nan, mutanen dake wajen suke masa bayani akan tafita kusan 18munutes, shine yafito nemanta.
Can ya hangot
a jikin wata mota ta tsurama waje d'aya ido tana hawaye, ga wasu samari biyu Na tunkarota. kafin ya k'arasa wajen su zike sun k'arasa, k show ya saka mata handkerchief d'in hannunsa a hanci.
Da gudu doctor Joshua ya k'araso wajen yana fad'in "kai! Kai
!.....
Daga k show har zike sun tsorata, sakin Amatallah sukayi a k'asa, tafad'i yaraf saboda abinda suka shak'a mata.
Jikin doctor sai rawa yakeyi, bata su zike yakeba, dan ko kallonsu bai kumayiba har suka fice. Kin kimar Amatallah yayi yakima c
iki da ita.
A dai-dai nan motar Ambulance tadawo.
Innalillahi..... Kawai nake maimaitawa saboda ganin wad'anda aka fiddo daga Ambulance d'in
π
.
Ammi ne da baban Ama, sai uncle M.A, wanda daka masa kallo d'aya zaka tabbatar a rikice yake,.
Har aka shiga dasu baba ciki ban iya Na motsaba daga inda nake, saboda tashin hankali.
___________________________
Su zike na fita da gudu sukaci karo da yaran gagis, wad'anda tundaga bayan gidan Mr Pam suke binsu abaya dama, amma basu saniba.
Daga k show har zike a tsorace suke kallon dabar matasan, wad'anda zuciyarsu tarigada tagama bushewa, kowanne rik'e yake da makami mai had'arin gaske.
Fitsari kawai k show yafara a wando, Dan yasan babu makawa yau d'innan suma zasu wulla inda s
uke wulla wasu.
Babu 6ata lokaci yaran gagis suka far musu kawai, a cikin mintuna dabazasu wuce 20 ba suka zama labari, tuni yaran gagis suka watse a wajen, sukabar gawar zike da k show kwance jina-jina.
*******
Ramzaki kam daya kunnama su Baba
n Ama wuta da k'yar ya tsira shima daga farmakin matasan anguwar su Amatallah, ALLAH yabashi sa'ar fad'awa d'akin wasu matasa 'yan k'abilarsu.
Tambayarsa suka shigayi miya farune?.
Ramzaki ya tak'ark'are ya mako k'arya, wai wasune zasu kashe
shi saboda sun zagi yarensu ya rama.
Tuni matasan suka mik'e suna hura hanci, kafin kace me sunshiga zaro makamai kala-kala a k'ark'ashin katifar d'akin. Wani ramine a k'asan katifar, shak'e yake da makamai kala-kala.
Dad'ine yakama Ramzaki, shima
yakar6i biyu suka fice........
ππ»
ββ
π¨
*********
Koda yaran gagis suka bar bakin asibiti sai suka nufi gidan uncle d'in zike, Dan sunyi alk'awarin k'arar da dukkan ahalinsa.
Babu maganar Neman ba'asi ko dalili suka haikema Mr Marcel Wand
a baijiba bai ganiba da iyalansa, hasalima kullum cikin yima zike fad'a yake a kan rayuwar daya saka kanshi. yakashe kud'i babu adadi akan yayi karatu amma zike yay watsi da maganarsa, sai gashi yau ta sanadinsa anzo har cikin gida an kasheshi shida matars
a da yaransa biyu
π
.
____________________________
A asibiti kam lamarin ba'a cewa komai, ALLAH yayima Ammi rasuwa
π
.
Tunkafin wuta dama tarasu ita, saboda wuk'ar da Ramzaki ya soka mata sau biyu. Baba ma dai lamarin sai addu'a, danba k'aramar k
'onewa yayiba, likitoci kusan hud'une a kansa.
Uncle M.A yakasa zaune yakasa tsaye, jiyake tamkar zuciyarsa zata fito waje daboda tashin hankali, yana tsaye a k'ofar d'akin da'aka shigadasu baba shida wasu makwaftan Baban Ama d'in, sai kaikawo sukey
i, da jimamin lamarin, abin tamkar wani film.
*_washe gari_*
A washe gari saiga k'aramar magana tazama babba, domin kuwa ba k'aramar 6arna su Ramzaki sukayi a anguwar su Amatallah ba.
6angaren yaran gagis ma saita kwa6e, dan kisan su Mr Marcel y
ayan zike tasaka danginsu maida murtani, kafin k'arfe 2pm komai ya cakud'e, sallar azuhur ma tagagari jama'a, sai a gida aka yita.
ππ»
ββ
_____________________________
Hankalin Uncle M.A yayi masifar tashi, gani yayi inhar yabari suka kai
dare a jos to tabbas dagashi har Amatallah d'inma bawai tsira zasuyiba, musamman yanda yaga ana kawo masu raunika asibitin, wasuma sun rasu. abinda kuma yak'ara tada hankalinsa shine bayanin likita akan jiya wasu sunzo sace Amatallah. har zuwa yanzu abunda
suka shak'a mata baima saketaba.
Da sauri yamik'e ganin su doctor Joshua sunfito daga