Showing 66001 words to 69000 words out of 111738 words

Chapter 23 - Siyasa-ko-kabilanci-complete

08 Sep 2026

19

cikeda tsoro ta d'aga, "ki sameni a sama". Kawai yace ya yanke wayar.

Takuma tsorata, dan haka t

atafi sukuku zuciyarta Na nadamar abinda tamasa d'azun.

Kusan a tare suka iso da Fateema, dan zaman Fateema kenan tashigo, murmushin dayakema Fateema tuni ya d'auke daga fuskarsa ganin Aneesa, bayan ya taimakama Fateema ta zauna kusadashi ya maida idons

a ga TV batareda ya kalli ko sashen da Aneesa takeba.

duk da Fateema ta lura da canjawarsa hakan baisa ta fuskanci wani abububa tsakaninsa da Aneesa.

Kusan mintuna biyar da zamansu babu labarin Amatallah. Wayarsa ya d'auka yakuma kiranta.

tana d

'agawa da sauri tace " ganinan zuwa Uncle toilet na shiga".

Baice komaiba ya yanke wayar.

K'irjin Amatallah Na dukan d'ari-d'ari ta yayi sallama a k'ofar falon.

Su duk suka amsa banda Aneesa.

"Shigo mana". tajiyo muryar Uncle.

Kanta

a k'asa tashigo, dan duk taga slifas d'in su Fateema a k'ofar falon. maimakon ta zauna a kujera kamar yanda sukayi saita zauna a k'asa.

Fateema tace, " haba Amatallah! tashi ki hau kujera mana".

"A'a Anty, nanma yayi, ina yini".

Amsawa Fateema

tayi cikin fara'a dason k'ular da Aneesa.

Aiko ta shak'a

🀣

.

Amatallah ta kalli sashen da Aneesa take tace, "ina yini?".

Shiru Aneesa tayi tak'i amsawa tamkar batajiba.

Wata uwar harara Uncle ya maka mata, babu shiri ta amsa gaisuwar.

Amata

llah kam baki ta ta6e, tad'an saci kallon Uncle taga shima itad'in yake kallo, amma fuskarsa babu walwala.

Kauda idon tayi azamaryi tana gyara zamanta sosai.

Kusan mintuna biyu yayi gyaran murya sannan yamusu sallama.

Atare suka amsa masa.



Addu'a yayi kafin yafara da abinda ya tarasu.

_"Alhmdllh, da farko dai zan fara da muku nasiha akan halin zaman takewar rayuwa. duk yanda karayu dawani mala'ikun ALLAH kan rubuta k'yautatawarka gareshi ko cutarwarka agareshi, kuma aranar kiyama z

aimuku hisabi akan wannan zaman tabbas, dan haka akeson ka kasance mai k'yak'yk'awar zuciya akowanne irin hali, karik'e kowa da zuciya d'aya, shi kishi ba hauka baneba, duk abinda kaga ubangiji ya halatta ga bawansa to shiyasan dalilin hakan, inamai gargad

'arku dakuji tsoron ALLAH akan cutar da juna koda da mummunan kallone bare magana, nidai harga ALLAH ban auri kowaccenku dan bana sontaba, duk d'inku so iri d'aya nake muku, banbanci yanaga yanayin yanda kowaccenku ta k'yautatamin, dan ita zuciya takan kar

katane gamai k'yautata mata. insha ALLAHU kuma nayi alk'awarin kare ma kowaccenku mutuncinta da hak'inta, bance muku nid'in dabanne acikin mazan duniya ko Hausa fulaniba, saidai inamai tabbatar muku zanyi duk wani k'ok'arin samun tazara wajen k'yautatama i

yalina tsakanina da sauran maza, dan tabbas kawai kuskure da sauran maza kanyi musamman mazan HAUSA FULANI ma, zakuga namijin bahaushe mafi aksarinsu sun dauka cewa, aure ba komai ba ne face jima'i da tara zuri'a. Hakan ne ma ya sa Yana da wuya ka ga ma'au

rata suna sumbatar juna a goshi koh a kumatu, kuma idan ka ga sun rungume juna, toh labari mai dadi ne ya samu."_

_"Yana da wuya ka ga miji yana baiwa matarsa abinci a baki, Idan ka ga hakan kuwa toh ka tabbata matar ce bata da lafiya, shima ba kowan

ne kema yin wannan k'ok'arinba, wanima yana kallon matar zai tsallake yatafi ga harkokinsa, a ganinsa bashida lokacin zama ya kula da ita ma a haukarsa."_

_"ldan ba a drama ko Novels ba, zai yi wuya ka ga miji ya bude wa matarsa kofar mota ko taimaka

mata da rainon yaransu ko ma d'aukar yaron gaba d'aya, wani saiki samu in anmasa haihuwa daga ya d'auki d'an yamasa hud'ubar suna bazai sakeba sai idan yaron yana cikin matsanancin ciwo koya mutu yad'auki gawarsa, amma bawai haka kawaiba danjin dad'i, a tu

naninsa raino sai mata, shi nashi kawai yanemo abincine yabasu, babu maganar neman shak'uwa tsakanin 'ya'ya da mahaifi, to mahaifiyarsuma bata samuba bare kuma su yaran"._

_"Abu guda daya da yake sanya magidanci a Arewa ya taba wuyan matarsa shine lok

acin da take korafin zazzabi yana damun ta, ba zai kuma kara tabawa ba sai wani sabon zazzabin ya zo, ko fad'a ya had'asu 6acin rai yasakashi shak'e wuyan domin mata hukunci, saikace yasamu dabba ko baiwarsa"._

_"Lokaci daya ne za ka ga miji ya dauk

o matarsa a hannu, lokacin kuwa shine idan ta fara labour (nakuda) zai kai ta asibiti, ko daren farkonsu yanaji da zumud'in son samun biyan buk'atarsa, kokuma inta mutu ya fiddo gawarta daga asibitin ko d'akinta, hakama yimata wanka ko suyi tare, idan kaga

haka sai dai wankan gawarta bayan mutuwarta, shima idan ansamu mai mata shikenan, amma koda wasa bata isa gifta band'akiba idan yana wanka, koda wani Abu ya manta zaice ta kawo masa, kodai tamik'a ta katanga kokuma yad'an bud'e k'ofar kad'an ya kar6a yako

ma ita kuma fuskarta Na gefe gudunma karta kalleshi yace batada kunya."_

_"ldan ka ga ma'aurata na zaune a waje da daddare, kada ka dauka tsabar soyayya ce, maganin sauro suka watsa a dakin suna jira warin ya ragu, kokuma 6era yamutu sun kasa zama a

d'akin ko zafine, mafi yawama zakaga tabarmar kowa daban"._

_"Yawancin mata idan ka ga sun sayawa mazajensu wani abu kyauta, toh ka tabbatar an kwantar da mazajen ne a gadon asibiti, sannan ne mai tausayi za ka ga ta sayi lemo da ayaba ta kawo masa. l

dan ka ga ma'aurata suna tsere-tsere, toh ka tabbata abin tsoro suka gani kowa yana ta kansa, kokuma fad'a suke yanason dukanta ta tsere dan tsoro shikuma yabiyota yana banbamin masifar son kamata yamata hukunci. Amma ba soyayyaba"_

_"ldan ka ga ma'aur

ata tare sun fito da yammaci suna tafiya, ba wai shawagi suka fito ba, yawanci k'ara za su kai na wani da ya doki

Ι—

an su, kokuma wani Abu tashin hankali ya riskesu kowanne yana gida saisu fito atare domin zuwa. a lokaci daya ne mace ke kallon idon mijinta

dab da dab, lokacin da ya nemi taimakon ta don wani abu da ya fa

Ι—

a cikin idanun sa kokuma ita ya fad'a mata anata idon"._

_"Idan aka yi sa'a miji ya zama mai bawa iyalin sa kulawa, sai ka ji jama'a suna cewa : Ai mijin Hajiya ne, Bawan mata, ko k

uma ta gama dashi ko d'ankwali yaja hula, k'arshe ma ka ji ana kiran sa da Mijin tace"._

_"gabaki daya an dauki aure tamkar azaba, abin da ake yin sa bisa turbar soyayya da k'auna da koyi da fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD S.A.W, idan zaka binciki

gidan auren malam bahaushe 99 zaka samu sunbar koyarwar addini sunkoma nasu tsarin Mara 6illewa, shiyyasa kullum matan ke cutuwa da azabtuwa suna kallon gidan auren prison ma yafishi sauk'in zama, da mace tayi watanni biyu gidan miji akai rashin sa'a tasam

u ciki a wannan tsakanin to tazama tsohuwa ga mijinta, komin k'ok'arin ta Na gyara masa kanta a d'age yake kallonta, yanzu idonsa yakoma kan 'yan mayan waje kuma, shiyyasa saikiga ka ajiye mace hud'u a gidanka amma idonka bai daina hange-hangen 'yan matan

layinkuba, soyayyar tazama ta titice kawai saboda ana d'aukin juna. to tayaya za'a samu raguwar mace-macen aure a arewacin k'asarnan, babu abinda ADDININMU baizo mana dashiba, amma duk munzubar sai yahudawa keyi, yanzun kuma muna k'ok'arin komawa koyi dasu

, shiyyasa kuma saikuga soyyayar babu wani tsarin birgewa saboda ancire muhimman abubuwan da Manzon ALLAH yakoyar damu, tunda babu kunya, babu girmama juna a soyayyar d'an boko ko kad'an, a kowane waje gaban kowa zaimata duk abinda yazo kansa koshima yamat

a don nuna sunason juna, sannan kowannensu yanada 'yanci babu tazarar girmama juna tsakaninsu dazai nuna shi mijine ita matace, to tayaya za'a samu yanda ake buk'ata a ganinku?"._



Suduka ukun suka girgiza kai suna fad'in "babu".

Ya nisa yan

a binsu da kallo d'ai-d'ai, cikin tausasa harshe yace, " to ina rok'onku banason irin wannan makauniyar rayuwar,, kuzo mugudu tare mu tsira tare, Fateema kece babba, kicigaba da rik'e girmanki, idan lamarin gidana ya 6aci kezan fara zarga, haka kuma Aneesa

da Khadeeja, karna sake naji wani raini yashiga takaninku da Fateema, dukda ke Aneesa kina ganin kusan shekarunku d'aya, to agidana itace babbarki koda kuwa kin girmeta, ki rik'e girmanki kema Aneesa, dan kina sama da Amatallah, idan kika ringa mata Abu m

arasa k'yau kece zaki zubar da kimarki a idonta, sannan kekuma Khadija ki Sani daga Fateema har Aneesa gaba dake suke, koda ban aurekiba amatsayin iyaye suke a wajenki, ki kiyayi ma wata rashin kunya a cikinsu, idan naji hakan zanyi matuk'ar 6ata rankine."

Gaba d'ayansu kowacce gyad'a kanta tayi alamar amsawa.

Yace, "ALLAH yay muku albarka, yakuma bamu zaman lafiya gaba d'aya".

Suka amsa da amin.

" yauwa sai maganar kwana, daga yau Khadija zata fara kwanakinta bakwai da shari'a ta tsara,

saikuma bayan tagama acigaba da kwanakin dazaku za6a a yanzun. nabaku za6i, kwana bubbiyu ko uku-uku ko d'aid'aya? Wannene za6inku?".

Duk shiru sukayi alamar tunani, Aneesa tace, "nidai anawa ra'ayin kwana d'ai-d'ai, amma idan ana ganin bibbiyun zai

fi shima banda matsala, kwana uku dai yaymin nisa, bazakaga minjin kaba har kwana shida kenan, haba kudai duba lamarinnan".

Murmushi kawai Uncle yayi baice komaiba, sai kallon Fateema dayayi alamar tace wani Abu itama.

Murmushin mugunta tayi, ita

ma tafison bibbiyun amma danta bak'anta ran Aneesa tace " nikuma a nawa ganin ukun zaifi, sai ka more sosai da mijinka yanda ya kamata kokuwa? amma idan an tsaya a biyun ma banida matsala nima".

Wani azababben kallo Aneesa tamata, badai tace komaiba.

Nanma murmushi Yayi, yakai dubansa ga Amatallah, wadda tunda aka fara maganar kanta a k'asa tana wasa da bezar gyalenta, tana jinsu sarai, amma aganinta maganar ta manyace, shiyyasa ma tayi k'asa da kanta.

"Khadija kefa, bakice komaiba?".



Kanta ta girgiza amalar batada abin fad'a.

" miyasa? Kema matar gidance aii, kuma kinada hak'k'in fad'in ra'ayinki, fad'i kwana nawa kike buk'ata ke?".

Duk da tahowar wani kuka haka ta dannesa, dan batason suga lagonta, murya a sanyaye tace,

"Uncle nidai duk yanda su Aunty's suka tsaya yamin, ni dama za'a cireni a ciki nafi buk'atar hakan".

A zuciyar Fateema tace gulma kenan yarinya, itako Aneesa bayan ta antayama Amatallah harara tace " munafuka". a zuciyarta.

Uncle kam wani k'

asaitaccen murmushi yayi yakuma gyara zamansa yace, "ai cirekinnan ba abune mai yuwuwaba Khadija. daga nan ya maida kallonsa gasu Aneesa da kowa haushi ke nuk'urk'usar ranta, yace, " Anyway duk naji za6inku, amma tunda naga kowannenku nada za6in ra'ayi d'a

ya way not muzauna akansa kawai, inaga kwana bibbiyun yayi OK?".

Gaba d'aya sukace yayi, amma banda Amatallah da ko kallonsu takasa yi.

Daga nan Nasiha yakuma musu mai ratsa jiki da 6anrgo, sannan suk rufe da addu'a ya sallamesu.

Bayan

sun mik'e ya kalli Amatallah daketa hanzarin fara fita yace, "Khadija!".

Cak ta tsaya zuciyarta na dukan hamsin-hamsin, tajuyo da k'yar amma bata kalleahiba.

Murmushi yayi yace, "a kawomin abinci inajin yunwa".

Fateema harta saka k'afart

a waje taji abinda yace, murmushin mugunta tayi, dan tasan Aneesa ce tayi abincin ba Amatallah ba.

Itama Amatallah d'in yawu ta had'iye da k'yar sanan tace, " Uncle Anty Aneesa ce tayi girkin ai".

Kallon Aneesa yayi kad'an ya kauda kai dan ganin ta

cika fam, "uhm koda ita tayi ai kece yadace ki bani d'in ko".

Kanta ta jinjina masa kawai tafice a sanyaye.

Aneesa har zatayi maganar kuma, komi ta tuna saitayi shiru ta juya tafita rai a 6ace.

Wata 'Yar dariyar mugunta yayi ya gyara zamansa

...............✍

🏻

Mace hummm, Uncle karfa Aneesa ta

🀭

babu ruwana dai, baza'aji mutuwar 'yan group d'ina a bakinaba

πŸ˜‚πŸ˜œ

πŸƒ

‍♀

πŸ€©πŸ‘ŽπŸ»

*_ALLAH ka jik'an iyayenmu_*

πŸ˜­πŸ™πŸ»

[1/16, 9:01 PM] Aysha Galadima: *_Typing✍

🏻

_*

*_HASKE WRITER'S ASSO..._*

πŸ’‘

_{home of expert and perfect writer's}_

*_SIYASA KO K'ABILANCI_* ⁉

_(Hattara matasa)_

*_Bilyn Abdull ce

πŸ€™πŸ»

_*

____________________

*_Number 27_*

____________________



Koda suka dawo massalaci Un

cle 6angarensa ya koma, dama Amatallah nata addu'ar ALLAH yasa karya dawo. gadon takoma ta kwanta, tajawo filon daya d'ora kansa tana shinshinar k'amshin turarensa daya manne ajiki, tuni tana matuk'ar son k'amshinsa, dan bata mantawa lokacin tana kusan 11y

ears sannan tazo hutu, ta ta6a cewa yabata turarensa tanason k'amshin, lokacin kam dazata tafi yabata, babanta yayta fad'a akan yazai bata turarensa mai tsada haka. Uncle yace ina ruwanka, wannan tsakanin uba da d'iyane. Dole baba yay shiru ya barta da tur

aren. A saninta da k'amshinnan tasansa tun fil azal, dukda takula yanad'an had'awa dawasu turaren yanzu, takuma baje hanci tana shinshinawa sosai. wani tunanine ya fad'o mata a rai, anya kuwa Aneesa zatayi break fast yau?, ganin batada Amsa ta jawo wayarta

da nufin kiran Fa'iza tabata haske, dan tace mata a jiya Amaryarsu zata kar6i miji.

Bugu d'aya kuwa Fa'iza ta d'aga.

Da kirarin amarya kinsha k'amshi tafara mata.

Amatallah tace, "kai Fa'iza banason tsokana wlhy, ni babu wata amarya anan".



"Hhhh 'yammata zaki magantu, inba amaryaba miyasa kikaimin wannan kiran sassafen?".

" humm bazaki ganebane kawai, nifa tambayarki zanyi?".

''To ina saurarenki".

"Yanzu kenan nizanyi girki a gidan". Amatallah tafad'a kamar zatayi kuka.

Sosai Fa'iza takeyin dariya, " kai Amarsu irin wannan shagwa6a haka, tuna dai banine Uncle d'inba".

Amatallah tafara k'uluwa, tace, "ni inbazaki fad'a minba Na kashe wayata".

" sorry amaryar Muhammad labbo" Fa'iza ta fad'a tana danne dariy

arta, "yanzu dai kinga inda da had'inkai ai suyakamata sucigaba dayin abincin harki gama kwana bakwanki, amma dai nasan dakamar wahala tunda Aneesa cema mai girkin kawai, Uwargida Na fama da kanta, kawai kije kiyi, kuma wlhy ki matse basira kiyi Wanda zai

tada kunnensa sama dan dad'i, kindai San d'and'anon abincin kowacce acikinsu, dan haka kema saikizo danaki salon, tunta ALLAH bai hana mijinku ajiye muku abubuwan buk'ataba dai-dai gwargwadon iko".

"Hakane Fa'iza ngd sosai, bara naje nayi komai da w

uri, kinsan yau dai Lectures d'inmu duk Na safene".

" hakane kam, ALLAH yabada nasara".

"Amin saimun had'e a school".

Duk suka yanke wayar.

(Kunsanfa Amatallah batasan Uncle Na azumiba).

Ajiye wayar tayi tafito domin shiga kichin.

Ta

d'an dad'e tsaye tana nazarin mizatayi, Google tashiga tayo searching break fast mai k'ayatarwa, taduba taga alhamdllh sunada mafi yawan abinda ake buk'ata, Wanda babu kuma tabarsa akan zatayi manage kawai ahaka.

Dan danan gida yafara d'aukar k'amshi,

abinka da kitchen a falo.

Daga Aneesa har Fateema suna can sunama yaransu shirin makaranta. Cikin abinda bai wuce 1Β½ ba ta kammala komai, kamar yanda taga masu gidan kanyi tagyara babban falo ta jere komai a tsakkiya, takoma ta gyara kitchen d'in ta wa

nke abinda ta 6ata, a gaggauce takoma 6angarenta nanma ta gyara dukda bawani datti kedashiba tunda itama ba zama takeyiba.

Sai lokacin ta lura da mug d'in shayi da ledan cake dana per water, kofin ta d'auka tad'an jujjuya da mamakin waye yasha tea?, it

adai tasan batashaba, a fili tace, " ko yunwa ta tashi Uncle ne yasha? "Inaga hakane kam". tafad'a tana kwashewa tanufi kitchen d'inta, d'auraye kofin tayi ta maidashi mazauninsa, tadawo takarasa gyaran bedroom d'in, annan taci karo da wayoyinsa, kwashesu

tayi ta zube a drowar gefen gadon, su Kansu k'amshin sukeyi, gaba d'aya k'amshinsa yakama komai nasa Na mu'amular yau da kullum.

Saida ta tabbatar ta kammala komai sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login