Showing 111001 words to 111738 words out of 111738 words
Shima saiya hak'ura, harma ya k'ara musu da k'yautar jari akan suyi kasuwanci, har
da Ama.... itama yabata kamar yanda yabasu dukda dai bawasu kud'i masu yawa baneba.
Tundaga lokacin kowacce takama kasuwancinta, Amatullah kan su kawu hafizu tabamawa akan sucigaba da juya mata anasu kasuwancin, itakuma tarik'e aikinta kawai tunda ba
tada matsalar ci ko sha balle sutura, mijinsu yana iyakar iyawarsa wajen sauke wannan hak'in nasu.
Humm, idanfa kukaga Amatullah dolene takuma birgeku yanzu, tayi k'iba ta murje, daka ganta kaga mata hamshak'ai masu aji, gata da k'ok'arin taimakon ma
ta akan kowanne fanni, kullum cikin basu shawarwari takeyi ta yanda zasu tattali Kansu da yaransu, gata da sauk'in kai da tausayin marasa lafiya, koyaya kake Ama... bata k'yamatarka, dantace ai itama talakance, mizaisa ta k'yamaci 'yan uwanta talakawa, gat
a da taimako, Rabin albashinta duk kan marasa lafiya mabuk'ata suke tafiya, 'yan yaranta abin sha'awa, kullum cikin godiya takema ALLAH dayabata su da miji irin Uncle, Wanda ayanzu shine duniyarta, shine babanta shine Amminta, shine Uncle d'inta shine kuma
miji shine dangi shida danginsa, takowanne fanni sun kare mata mutuncinta da nuna mata k'auna da d'unbin tausayi saboda rasa mahaifanta wad'anda kullum cikin musu addu'ar Neman gafara take dayin sadaka domin ladan yakai garesu, itakam babu abinda zatacema
ALLAH sai godiya, danya canja mata rayuwa fiyeda zaton mai tunani, kullum cikin ambaton ALHAMDULLAH takeβ
π»ππΌ
.
π
Tonima dai bilynku nace ALHAMDULLAHI.
_ina godiya ga UBANGIJIN Al'arshi daya bani ikon fara wannan littafi da kammalashi cikin Amin
ci, Abinda nafad'a dai-dai ALLAH kabani lada, wanda nayi kuskure ALLAH ka gafarta mini._
_Kulum ina k'ara rok'on masoyana akan su kasance masumin gyara yayinda sukaga kuskure a buks d'ina, insha ALLAH zan kuma fahimcesu da ganin k'imarsu, ina ganin da
rajar Wanda zaicemin Na gyara kuskurena, Dan haka karkuyi sanya Dan ALLAH, gyaran kuma yazamto ta k'yak'yk'yawar hanyar dazan fahimta, Ngd da k'aunar dakuke nunamin, nima ina matuk'ar k'aunarku wlhy._
π₯°
Naso buk d'innan yafi haka fad'ad'a, amma matsala
r wayata yasakani tilas Na datse labarin iya nan, kumin afuwa, ina kuma fatan iya hakanma zai gamsar daku da amfanar daku.
_Babbar nasarata shine Ku tasirantu akan abinda yake mai k'yau a labarinnan, sannan kuyi watsi da kuskurena kasancewar nid'in '
Yar adamce Azija.
π
, ina kuskure, bakuma komai nasaniba._
*_Tawan Miss xoxo ina godiya agareki, ked'in tadabannce a zuciyar Bily, babu abinda zance sai ALLAH yabar mana zuminci._*
π€π»π½π»π»
_Masu min comments kullum dama mahaifina addu'a bata
reda gajiyawaba kuma ngd sosai, ina alfahari daku, matsalar wayata bazai bari Na lissafokuba, amma kuna k'asan raina, kuma bazan manta dakuba, zuwa nan gaba kuma zan tabbatar muku da hakan.
ππ€π»ππ»
._
*Bilkisa Ibrahim musa (bilyn Abdull).
π
*
π€©ππ»
Marubuciyar...
_Rashin sani!!_
_Auren k'addara ko biyayya!?_
_K'anwar uwace ko kishiyar uwa!?_
_Ni da Aminiyata!!_
_Nawaff!!_
_Ban saketaba!!_
_Abdul-maleek bobo!!_
_karayar arzeek'i!!_
_Ciki da gaskiya!!_
_Sanadin bikin sallah!!_
_Sabon Al'amare
e!!_
_Kukan kurciya.....!!_
_Siyasa ko k'abilanci!!?_
_Wanda bai karantaba ya nema a kasuwar social media
π€£
, karku bari ayi babuku
ππππΌ
._
Ngd sosai.
One Luv
π»π»π»π»π»π»πππΌ
.
*ALLAH ka gafartama mahaifanmu dadukkan sauran 'yan uwa musulmai d
asuka rigamu kwanta dama, ALLAH ka jagoranci al'amuranmu akan wannan za6e dake tunkaromu, Rabbi ka azurtamu da shuwagabbani nagari masu zinariyar zuciya, ALLAH karkabama dukkan wani azzalimin shugaba damar hawa kujerar da suke kwad'ayi, ALLAH yasa ayi lafi
ya a gama lafiya batareda tada rikicin SIYASA KO K'ABILANCI ba, ALLAH ka d'aukaka Nigeria yarmu.*
NIGERIA is One Nation One people.
π³π¬πππ»ππΌ
*_HATTAR MATASANMU
ππ»ππ»
, Idan k'asarmu tarikece kune
ππ»
, idan anyi tsaftataccen za6e kune
ππ»
, Dan da
k'arfin samartakarku da wautarku ake amfani wajen tada rikice-rikice yayin za6e, inkunk'i bada had'inkai amfaninkune, dan kowa rai yayma dad'i BARAN MAI SHINE
ππ€π»
._*
_masoyana saikuma bayan Sallah k'arama idan munkai da darai, ALLAH ya had'amu da alkai
ri, kushirya da k'yau, zandawo muku da sabon salo insha ALLAH
π
, buk d'ina nagaba hummmm bara dai nayi shiru
π€π
, kuma karkuce komaifa
π€«π€
._
*_NEXT LEVEL_*
π¬π₯°π
*_BILYN ABDUL CE
π€π»
_*
π»π»π»π»π»π½πΉ
.