Showing 33001 words to 36000 words out of 111738 words

Chapter 12 - Siyasa-ko-kabilanci-complete

08 Sep 2026

25

agidan.

Baba kuma ya sanarma Uncle M.A yakamata yaje Jos dan Neman dangin Ammin Amatallah, yakamata a sanar dasu komai gameda rasuwar 'Yar uwarsu da mijinta, dakum

a aurensa da Amatallah tunda hankali yad'an kwanta zuwa yanzu saboda sojoji aka zuba a jihar jos d'in da Kaduna.

Sosai Uncle M.A yayi Na'am da batun, bai kumayi k'asa a gwiwwa ba ya shirya yaje jos.

Sosai lamarin ya tsa6a zuciyarsa, yanda yaga gaga

rumar 6arnar da akayi a jihar sakamakon rikicin da ya afku, har yay sanadin rasa d'an uwansa.

A dangin Ammi ma mutane da yawa sun rasu, wasu kuma suna asibiti suna jiyya, nan dai ya kwashe komai ya sanar musu, sunsha kuka sosai, dan dama sunata neman

su, ashema sune farko-farkon rasuwa.

Duk sunyi na'am da zancen auren, sun kuma saka albarka, sai dai sun rok'i alfarma ya dawo musu da Amatallah nan bayan ta kammala Exam, sai ayi biki kafin a maidota Kano gidansa.

Godiya yamusu, da alk'awarin mai

do Amatallah d'in, dan aganinsa hakan ma zaisata tad'an rage wani rad'ad'in, takuma dingajin an mata aure irin na kowacce mace.

Sosai yamusu alkairi sannan yatafi suna zabga masa albarka da addu'oin fatan alkairi.

Su Amatallah sun cigaba da zan

a jarabawa cikin nasara, ahaka suka kammala NECO & WAEC cikin farin ciki.

Har zuwa yanzu kullum Amatallah saitayi kukan rashin iyayenta k'oda a 6oyene saboda kar Innani ko Nazeefa wani yagani, bakamar randa suka gama exam tasha kuka tamkar ranta zai

fita, jitake inama Ammi da baba nada rai, suga wannan rana dasukaita buri.

Da k'yar ranar aka samu kanta a gidan, harda zazza6i tayi.

Satinsu d'aya da kammala exam Uncle M.A da Nazeefa suka kaita Jos wajen dangin mahaifiyarta, tayi matuk'ar far

in ciki da ganinsu, sai dai ansha kuka ranar itada dangi, daga baya dai suka sakama ransu dangana tunda kuka bazai dawo da wad'anda aka rasaba.

Zamanta cikin dangin mahaifiyarta saiya rage mata wani rad'ad'in, tad'an samu sauk'in k'unar zuciyar data

ke ciki sosai, gashi kowa tattalinta yakeyi saboda tausayin datake basu.



**********

Uncle M.A kam dasu Nazeefa sai suka shiga kewarta, dan d'an zaman datayi yakawo sabo da shak'uwa mai k'arfi tashiga tsakaninsu.

Su Aneesa kam da Fateema d

ad'i sukaji, dan koba komai yanzu yarage zarya gidansu, sai dai yana zuwa kamar yanda yakeyi da, da safe kafin yatafi kasuwa ko aiki, kokuma idan ya taso.

A kuma wannan tsakaninne tafiya wani Cause a Dubai na tsawon watanni tara ya sameshi. kuma cik

in gaggawa.

A daddafe yaje sukai sallama da Amatallah, yakuma sanar mata data shirya Jabeer zaizo akan makarantarta idan result ya fito, amma sai dai tayi hak'uri, k'ilan zata koma Kano da zama fa.

Kanta ta jinjina masa tana k'ok'arin maida h

awayenta.

Shiru yayi yana kallonta, murya a sanyaye yace, "bak'yason Kano ko my best?".

Da sauri tace, " a'a Uncle, inaso wlhy".

Guntun murmushi yayi kawai, yace, "OK shikenan to, ammafa ba wajen Innani ba wannan karon".

Kallonsa tayi,

murya na rawa tace, "Uncle ina to?".

Shima saiya kalleta da d'an murmushi yace, " gidana, kobak'ya son zama?".

Hawayen datake mak'alewane suka zubo, amma batace komaiba.

Hannunsa kawai taji akan kumatunta yana goge mata hawayen, mur

yarsa can k'asan mak'oshi yafara lallashinta.

"Kiyi hak'uri Khadija, mu kar6i jarabawar mu da hannu biyu, ni kaina ina cikin rud'ani wlhy, bansan yanda zuciyata zata d'aukeki a matsayin matata ba, bayan kuma matsayin d'iya mafi soyuwa kike dashi agare

ni, banida wata mafitane akan hakan, saboda alk'awarin rik'eki naima Brother yayinda Numfashinsa yarage k'iris ya k'are daga gangar jikinsa."

"Kullum cikin tunanin mafita nake, amma nakasa samowa, ni kaina inajin tamkar mun cutar dake, gashi kuma bakin

alk'alami yarigada ya bushe, dan banida damar ruguje alk'awarin danaima brother bayan k'asa ta rufe idonsa. kiyi hak'uri, insha ALLAH komai zai zama labari, lokaci na zuwa dazamu fara kallon kammu ni da ke amatsayin miji da mata kinji".

Kai kawai ta

iya d'aga masa.

Waya mai k'yau ya bata a kwalinta, " ga wannan ki rik'e, nasaka miki Number ta, duk abinda kike buk'ata kobai mikiba ki kirani ki sanar mini, da nayi tunanin kicigaba da zama wajen Innani harna dawo. to sai kuma baba yace hakan bai

daceba, gara kawai a kaiki gidan, k'ila kafin na dawo kin saki jikinki, ga

🏧

d'ina nan duk sanda kike buk'atar kud'i saikiyi amfani dashi, Nazeefa zata dawo gidan itama harna dawo, karki yarda wani Abu ya had'aki da Aunty's naki kinji, (duk da ma dai baya

n tafiyata d'aya a cikinsu zata Bini) kibasu girmansu kamar yanda na sanki, kuma kicigaba da hak'uri akan duk abinda za'a miki bai mikiba, (duk da dama nasan ked'in mai hak'urice), duk Wanda yamiki wani Abu a cikinsu ki kirani ki sanarmin kinji."

Nanm

a kanta kawai ta jinjina masa.

"Yawwa my best D.. , ALLAH yay miki albarka, d'inkunanki nacan Nazeefa takai da duk abinda kike buk'ata, banda wasa da karatu, banda tarkacen k'awaye, ki maida hankali sosai, kuma dan ALLAH kirage yawan damuwarnan kin

ji ko".

Yanzuma kanta ta jinjina.

Yace, " kimin magana please naji mana".

Yanda yay maganarne yasakata murmushi, ta share ragowar guntun hawayenta, "ngd sosai Uncle, ALLAH ya biyaka da mafificin alkairi, Yakuma Baka nasara akan abinda zak

a nema".

" amin my best D..., ngd da addu'arki, yanzu miza'a bani dazan ringa tunawa".

"Uncle mikake so?".

" komai nasamu inaso my best D.."

Shiru tayi alamar tunani, zuwa can ta kalleshi, "Uncle kafad'a, ni narasa mizan Baka ai"

.

Murmushi yayi yana kamo hannun damarta.

Kallo tabishi dashi dantaga mizaiyi da hannun.

Bud'e yatsunta yayi sosai sannan yakai bakinsa tsakkiyar tafin hannunta ya sumbata.

Wani yarrr taji ajikinta, harda 'yar girgiza da runtse ido.



Ya d'ago yana kallon fuskarta da murmushi.

Saurin kama k'ofar motar tayi zata gudu. Yay saurin rik'o hannunta yana fad'in " yazaki gudu baki baniba?".

Wata matsananciyar kunya da mamakin sane ya cika Amatallah, a zuciyarta tace dama haka Unc

le yake? naga ta kaina.

Ba yanda baiyiba amma tak'i juyowa ta kalleshi, ganin bazata juyo d'inba saiya zame gyalen kanta tareda d'an kwalin.

Idanu Amatallah ta zaro waje dan mamaki wannan aiki na Uncle.....

Kafin takai k'arshen mamakinta taji

ya zare pink d'in Ribbon d'in data d'aure tsaka tsakin gashinta daba wani tsawone dashiba.

Yana zarewa tasamu ta fice, da gudu tashige gidan kakanninta da yayan Ammi da k'aninsa ke ciki yanzu.

tabar Uncle da dariya.

Ribbon d'in ya saka a hannun

sa sannan ya d'auki d'ankwalin atanfarta data bari ya d'ora a cinyarsa, ya tada motar kawai yatafi, yanamai jin wani nishad'i dashi kansa baisan ma'anarsaba...........✍

🏻

πŸ€©πŸ‘ŽπŸ»

*_ALLAH ka gafartama Mahaifanmu

πŸ˜­πŸ™πŸ»

_*

[1/16, 1:29 PM] Aysha Galad

ima: *_Typing✍

🏻

_*

*_HASKE WRITER'S ASSO..._*

πŸ’‘

_{home of expert and perfect writer's}_

*_SIYASA KO K'ABILANCI_* ⁉

_(Hattara matasa)_

*_Bilyn Abdull ce

πŸ€™πŸ»

_*

____________________

*_Number 13_*

____________

________

Da sallama ya shiga d'akin.

Amatallah dake zaune a bakin katifar Nazeefa tana canja rigar filo da sauri ta juyo tana amsa sallamar cikin rawar murya. jikinta har rawa yakeyi.

Shiru yay yana kallonta. Sai yaji babu dad'i ganin y

anda yanzu kamar tsoronsa takeji, saima yazo gidan sau uku bata bari sun had'uba, yau ma yasan k'ila batasan yazo ba.

Murmushi gefen baki yayi, ya d'an kauda kwayar idonsa daga kanta saboda zanine kawai da vest a jikinta.

''My best D......", sa

i kuma yakasa k'arasawa, yace, " kintashi lafiya?".

Da sauri tace, "Uncle sorry ina kwana".

Yanzun ma murmushin gefen baki yayi, kafin ya amsa, ya kuma kallonta kad'an, "bak'ya jin sanyine? Kika zauna haka?".

Gaban tane yafad'i, tama man

ta da kayan dake jikinta, hijjab tajawo da sauri ta saka, wata matsanan ciyar kunya takuma lullu6eta, saita koma ta zauna bakin katifar ta kifa kanta a cinya.

Zama yayi bisa wani stool dake d'akin, cikin sanyin muryarsa yace, " yanzu yaya kikejin jiki

nki?".

Bata d'agoba, ta amsa da "naji sauk'i, sai dai yawan ciwon kai".

" tunanifa kenan my best?".

Kanta ta d'ago, idanunta cikeda kwallah ta girgiza masa kai batareda tayi maganaba.

Shima kan ya girgiza mata alamar kartayi kuka.



Ta saka hannu ta share hawayen dasuka fara bin kumatunta.

Mik'ewa yayi tsaye dan bayaso ta karya masa zuciya, yace, ''inaga zuwa Monday zan nema miki school d'in dazaki koma, anfara Reghestiretion d'in SSCE, koba k'yason ki zana a wanan year d'in s

ai next year?".

Share hawayenta ta shigayi tana murmushi, "a'a Uncle inaso zanyi".

Murmushi yayi saboda ganin tana kuka tana dariya, ya matso kusada ita Yakuma k'asa da muryarsa kamar mai tsoron kar a jisu, yace, "kimin alk'awari to".



Yanda yay maganar sai bugun zuciyar Amatallah ya k'aru, ta d'ago manyan idanunta dasuka yi d'an ja ta kalleshi.

Ya jinjina kai alamar ta amince.

" uncle alk'awari kuma?".

"Yes my best".

" uhm Uncle nami to?".

Komawa

yayi inda yatashi zaune yasake zama kan stool d'in, "my best inason kimin alk'awari zaki rage yawan damuwa, rashin kwanciyar hankalinki nawane, kukanki yana ta6amin zuciya ainun Khadija, ki daure wajen kar6ar wannan jarabawar tamu, duk sanda kikaji zuciya

rki cikin k'unci ki d'auki alkur'ani ki karanta, su brother addu'armu suke buk'ata kawai a yanzu kinji".

Kanta ta d'aga masa tana share hawaye, " uncle insha ALLAHU duk zanyi".

''Yauwa my dear, ALLAH yay miki albarka". 'Yay maganar yana mik'ewa'.

Amatallah tace, "amin".

Agogon hannunsa ya kalla yana fad'in " bara naje to, idan na dawo saimuyi magana ki za6i school d'in da kikeso ko?".

"To Uncle, amma ko wacce kaza6amin tamayi".

"Shikenan, amma baradai Na dawo d'in".



Kanta ta jinjina masa, sannan tamasa addu'ar dawowa lafiya.

Yana murmushi ya amsa sannan ya fice.

A tsakar gida yatarar da Nazeefa.

"Lah Yaya dama kana gidannan?".

Murmushi yayi yana kallonta gaidashi tayi, ya amsa yana tambayarta

babu dai wata Matsala akan Amatallah ko?.

" eh wlhy Yaya tarege yawan kukan bakamar da ba, kuma danaga zata fara tunani sainayita janta da hira danta saki jikinta, amma nakula kamar bata isashen barci".

"Nima nalura da haka kam Nazeefa, Dan ta

ma min complain akan kanta yana ciwo".

" rashin barcine da tunani Yaya".

"Babu damuwa, insha ALLAH zan d'auki mataki, kedai kicigaba da k'ok'ari wajen rage mata yawan tunani da damuwar, a satin nan zan nema mata school dazata zana SSCE d'inta,

maybe hakan yad'an d'auke hankalinta".

" yawwa yaya, hakan ma yayi sosai".

"Yawwa bara na wuce time Na tafiya, yau bazakije school bane?".

" eh Yaya. Yau bamuda exam......



Fitowar Shehu daga d'akinsa yana mik'a da hamma, babu zan

cen rufe baki a tsarinsa, dagashi sai gajeren wando da vest.

kallonsa sukayi suduka.

Uncle M.A ya had'e fuska yana kallonsa, cikin daka tsawa wadda bata hana muryarsa fita da sanyiba yace, "kai! Shehu!, wane irin iskancine wannan? zaka fitoma mutane

tsakar gida da boxer? kamar kai kad'aine a gidan?".

Shehu ya yad'an Sosa k'eyarsa yana duk'ar da kansa, " kayi hak'uri Yaya, ni bansan kana gidanba ai".

"Lallai kam, wato sai ina gidanne zakayi shigar mutunci? Nazeefa da Amatallah ba k'anne

nka baneba? kai bakajin kunyar su ganka a haka? to ni abindama nakeson na sani, sai yanzu katashine kokuwa?".

Nazeefa tayi saurin " fad'in ALLAH Yaya sai yanzunne yatashi, da asuba babu irin bugun da ya Jabeer bai masaba amma yak'i bud'ewa, hakama in

nani".

Harararta Shehu yayi, amma baice komaiba.

Cikin matuk'ar 6acin rai Uncle M.A yace, "wai Shehu mikakeso kazamane kaikuwa? Wannan wace irin rayuwace kaza6ama kanka? gwargwadon iko kowa k'ok'ari yake dakai agidannan kan kazama mutumin kirki,

amma gakanan tamkar wanda bakin iyaye ke d'auniya dashi? yanzufa ka kalli agogo kusan 7:30 amma bakayi sallar asubahiba, amatsayinka na matashi mai lafiya, ko baba dake kwance yana jiyya kullum saiyabi jam'i a gida, kaje kayi tayi wlhy, rayuwarkace, idan

ka gyara kaine zaka anfana, idan kabari ta lalace asararkace, shekarar k'arshe kake a makaranta amma yanzu haka yau kunada exam, kana kwance kana barci k'ilama ko karatu bakayiba?".

" Yaya nafayi, dad'ewama danayi ina karatunne yajamin makara.....



"Rufema mutane baki kafin na sa6a maka kammanni wlhy, ina k'ofar gidan su Rabi'u kazo ka wuce kaida abokanka kunata warin sigari, nasan baka ganniba ai, kuma koda na dawo gida kwance na iskeka kana barci zakace wani karatu kayi. walhy Yaya idan yaronan

bai tsallakeba wannan karon karka kuma 6ata kud'inka akansa, banza kawai Mara amfani wa kansa bare waninsa".

Jabeer ne mai maganar cikin k'unar rai da bak'incikin halin d'an uwan nasu daya biyema abokan banza suna shashanci.

"Abinda dama na y

anke kenan Jabeer, ka duba shekarun da yaronnan ya d'auka a makaranta, tunfa Nazeefa na ss2 a secondary, gashi harzata kammala degree d'inta tareda dashi, k'ilama takuma barinsa....

''Dan ALLAH Yaya karkace haka, insha ALLAHU zan dage nabar jami'a wa

nnan year d'in, kodan naga kunyi farinciki, kuyi hak'uri Dan ALLAH, kucigaba damin addu'a".

ALLAH sarki, d'an uwa rabin jiki, sai kuma tausayinsa ya kamasu, a raunane Nazeefa tace,

" please ya Shehu ka canja mana, kodan k'ok'ari da Yaya Muhammad

keyi a kanmu kullum shida ya Jabeer, ga halin da baba yake ciki, ALLAH abinda kakeyin nan yana k'ara saka damuwa a ciwon baba, kai abin baya damunka ne?".

''Ya za ayi ya damesa Nazeefa? tunda duniya da abokan banza na kaimasa yanda yake buk'ata, AL

LAH ya shiryeka Shehu, kawuce kaje kai Salla rana na kumayi, ni bara na wuce kasuwa".

"Yaya nagama karin kumallo fa, kazauna kaci dan naga yanda kafito da safen nan dawuya idan kayi a gida".

"No auta, karki damu, ina saurine yau kayanmu suka is

o, gashi zanje office yau, inada meeting da lecturers".

Bai jira cewartaba yabama Jabeer hannu sukayi musabaha ya fice.

Dariya Jabeer yayi yace, " auta kema kinsan Yaya da abinci aii, nidai bani nawa na d'ora natai aiki".

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login