Showing 99001 words to 102000 words out of 111738 words
ta manta da yandama yayarda suje Birthday d'inan? bara nima na gwada kiranta to".
Amatallah ma takira tak'i shiga, tace, "ba
ra nakira zaliha to".
''Yauwa, ni wlhy tunanin nanma bai zominba, yo dukna rud'e kirata muji........"
Maganar Fateema tamak'ale saboda sallama da Amatallah tayi alamun Zaliha ta d'aga. bayan sun gaisa taimata Happy Birthday d'in Hafsa d'in daba
ta hak'urin rashin zuwanta sannan tace Su Anty Aneesa fa? basu taho bane?".
"Yanzu suka taho Anty Ama..... wlhy Haneefa ce yarinyar Anty Mariya ta d'auki su Ummita da Siddiqa wai suka tafi gidan k'awarta can k'asan layinmu, gashi tabar wayarta agid
a, munrasa yanda za'a kirata tadawo dasu, kuma babu wanda yasan gidan. ALLAH yasa Yaya baiyi fad'aba dai?".
"A'a baiyiba, tunda dai suntaho shikenan, ALLAH yakawosu lafiya".
"Eh sun taho, ya shehu mane yarakosu saboda yaran sunmata yawa gash
i ba motar gidaba".
" wlhy kuwa, shikenan a gaidamin hafsa, sainazo cin cake".
Dariya zaliha tayi suka yanke wayar.
Ta fad'ama Fateema duk yanda sukayi, hamdala Fateema tayi, tace, "ALLAH ni tsoronma fita nakeyi, ran Abbunsu a 6ace yake, s
hirya mu tafi tare".
Ido Amatallah tazaro waje, " Anty Fatee ke kina tsoronsa bareni kuma?".
Karki damu saka kaya kedai, idan mu biyune k'ila ya sassauta.
Aysha najinsu, tayi murmushi cikeda sha'awar wannan family, ita kanta a d'azun taga
fuskar Fateema ta nuna rashinjin dad'in ganin Uncle ya kawosu, amma gashi yanzu sun had'u suna magance matsalar data shafi kishiyarsu, rayuwarsu na birgeta.
Doguwar riga tasaka kawai tad'an shafa fauda tasaka turare suka fito, yana zaune inda fate
ema tabarsa, yad'ago ya kallesu, ransa a 6ace yake amma kwarjininsa ya shanyeshi, duk sai tsoro yakama Amatallah, ta la6e bayan Fateema tana satar kallonsa.
Kauda idonsa yayi daga kansu kawai, a d'arare Fateema tace, "kozakayi wanka tunda gasunan tahow
am......"
Wata harara ya jefeta dashi wadda tasakata kame bakinta ta maida kanta k'asa.
Hakan yakuma bama Amatallah tsoro, dama Uncle ya iya fushi haka? lallai takuma yarda bayason abinda zai ta6a 'ya'yan nan nasa.......
Tunaninta ya kats
e saboda shigowar yara da gudu, daga Amatallah har Fateema ajiyar zuciya suka sauke, kowa yafurta alhmdllh a hankali.
Dukansu jikin Abbunsu suka fad'a suna masa oyoyo, abin mamaki sai Amatallah taga yaware yana musu dariya, Aneesa tashigo a d'an tsor
ace, Dan tunda taga motarsa a harabar gidan jikinta yay sanyi k'alau.
Su Amatallah duk sukai mata barka da dawowa, ta amsa tana nuna musu Uncle da ido, da hannu Fateema tamata alamar itadai tayi shiru.
Barka da gida tamasa, ya amsa kamar bata mas
a komaiba, (itama tasan bazaice mata komanba agabansu Ama....., saiya ke6e dagashi sai itane zataga 6ancin ransa).
Shehu yashigo d'aukeda Abubakar, zama yayi ya gaida yayansa dasu fateema, kamar babu komai sukad'an ta6a hira sannan yamusu sallama yata
fi.
Shima sallar isha'i suka fito da yaran.
Baidai sha ruwaba sai bayan isha'i daya dawo yay wanka............β
π»
*_wayata tagajine, iskanci takemin, ALLAH dai yasa nasamu na k'arasa buk d'inan, shiyyasama nabar chart d'in dannayi manage, ngd da
comments d'inku da addu'ar dakukema mahaifina, duk ina gani saidai babu damar amsawa, typing d'inma a wayar my Abdull nakeyinsa wani lokacin wlhy, dan wayata dana cika danne-danne saita k'ame
π€£
._*
π€©ππ»
One luv my sweet fans
*_ALLAH ka gafar
tama iyayenmu_*
πππ»
[1/24, 2:15 PM] Aysha Galadima: *_Typingβ
π»
_*
*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
π‘
_{home of expert and perfect writer's}_
*_SIYASA KO K'ABILANCI_* β
_(Hattara matasa)_
*_Bilyn Abdull ce
π€π»
_*
____________________
*_Number 38_*
____________________
A wajen shan ruwanma bai nemi kowaccensu ba, harma mai girkin kanta, tareda yaransa sukaci daganan ya zauna sauraren shirmensu.
Aneesa tasan tanada laifi shiyyasa tak'i fit
owa, Amatallah kam firarsu sukesha da Aysha hankali kwance, tasan ba itace da mijinba, abincima yana tafiya salla dama ta d'ebo musu, Fateema kam zamanta tayi itama ta sharesa.
Sauraren surutun yaran kawai yake, amma hankalinsa nakan matan nasa
, yasaba ko yaushe indai yana a gida duk suna gefensa, yau kuma yalura sunma had'e masa kai sun barsa shida yaransa.....
Wayarsa dake wringing ta dawo dashi hayyacinsa, Innani yagani ajiki, da mamaki yad'aga dan saiya had'a watanni bata kirashiba inba
shine ya kirataba.
A ladabce ya gaisheta, ta amsa tamkar yanda ta saba, ta d'ora da fad'in ya yaran.
"Lafiya lau suke Innani, ya baba?".
"Yayi barci, Aysha ce bata dawoba, shine abin yadameni nace bara na nemeka, danna kira warta bata
zuwa".
''Kiyi hak'uri Innani, wlhy naje d'aukar Khadija saita biyomu akan idan nasha ruwa zanzo gidan saina maidota, tokuma saina iske Aneesa basu dawo daga gidan Shehu ba hankalinna yatafi can, amma yanzu zan maidota".
''Alhmdllh, dama ni
damuwata kar wani Abu ya samarmin yarinya, amma tunda tanan shikenan dama kun bari saida safe kawai, tunda dare yayi har tara fa, yaushe kukazo ka koma, nifa banason yawon darennan".
" to shikenan ALLAH ya kaimu goben a gaida gwaggo".
"Zataj
i". ta fad'a tana yanke wayar.
Ajiyar zuciya ya sauke kafin yamik'e yanufi 6angaren Amatallah.
Tunkan yashigama yafara jiyo dariyarsu, yashiga falon da sallama, film ya iske suna kallo, da sauri Aysha tace, " sorry Uncle, nataso kagama?".
"A'a Innani tace ki kwana anan, amma ki kirata dantata kiranki wayar tak'i shiga".
" to Uncle".
Bedroom d'in Ama...... yashige, hakan yasata mik'ewa dole tabi bayansa, ta iskeshi a bakin gado zaune.
d'an nesa dashi ta zauna. ya kalleta
fuska babu walwala, "saboda 'Yar uwarku tamin laifi kuka had'e kai kuna fushi dani?".
Ama.... ta d'an zaro ido waje, " Uncle fushi kuma?".
"Eh mana, bagashi kunbarni nida yaranaba kowacce ta dawo d'akinta".
" nidai Uncle wlhy bahaka
baneba, kawaidai ganin karna bar Aysha ne ita kad'ai, amma kayi hak'uri".
Baice komaiba yamik'e ya fice, yaran yacema suje su kwanta gobe akwai school.
Duk suka amsa da to, samansa ya haye shima.
Shigowar Siddiqa da saifudden yasaka Aneesa ta
mbayarsu ina Abbunsu?, Saifudden yace "momy yafi d'akinsa".
" umma fa?".
"Itama tana d'akinta".
Sakasu tayi suka kwanta, taima Abubakar shirin barci sannan ta d'an kuma fesa turare tafito, 6angaren Fateema taje, itama isketa tayi tanama yara sh
irin barci.
" Umman yara alfarma nazo nema, dan ALLAH bara naje nabama Abbunsu hak'uri, nasan lattinmu yajawomin laifi".
"Hakan yayi, dama yanzu zanje nace kozakije kibasa hak'uri, naga muduka ukun haushinmu yakeji, yatasa yaransa gaba ya
share kowaccenmu".
" kuyi hak'uri, nasan nina jamuku".
"Wlhy kibarma zargin kanki, kinsan halinsa dai akan yara, kijedai naji sunce yatafi 6angarensa".
" okey ina zuwa".
A bedroom ta samesa yana shirin barci, sallamarta kawai y
a amsa yacigaba da abinda yakeyi.
A bakin gadon ta zauna harya kammala sannan tace, "dear!".
" uyim". yace batareda ya kalletaba.
Tace, "dan ALLAH kayi hak'uri, nasan namaka laifi tunda nasa6a lokacin dakace mu dawo, wlhy Hanifa ce ta d
'auki su Ummita suka fita, gashi tabar wayarta kuma babu Wanda yasan gidan".
Kallonta yayi cikeda takaici, " amma shine kika gagara kirana ki sanarmin? inda nasan Baku tahoba aizan biya na d'akkoku kamar yanda na kaiku, saboda tsabar kin rainani
shine bakiyi hakanba ko?".
Shiru tayi tana kallonsa, tama rasa ta ina zata farane, danta kula yakai mak'ura a 6acin rai.
Matsawa tayi kusadashi sosai, ta marairaice murya tamkar mai kuka, "dan ALLAH kayi hak'uri dear, wlhy ba raini bane,
naga kayi azumi ne karmu shiga hak'inka, ka yafemin hakan bazai sake faruwa ba wlhy, kuma nikad'ai namaka laifin banda 'yan Uwana".
" bandasu amma kuka had'emin kai?".
"Bahaka bane wlhy dear, maybe su Baka fahimcesu bane, kayi hak'uri to".
Tausayi tabashi yanda yaga dukta damu, harda guntun hawayenta.
" shikenan na hak'ura ki kiyaye gaba, karki kuma min irin haka, inhar hakan takuma faruwa ki kirani ki sanarmin, miye amfanin wayar, dan baki ta6amin hakanba kuma yasa na hak'uran"
.
Cikin farinciki ta rungumeshi tana godiya, saikuma tasakeshi da Sauri tace sorry".
Murmushi kawai yayi ya d'aga mata kai, takuma masa godiya tafita.
Ganin yanda tafito ya tabbatarma Fateema komai ya daidaita, dan haka tashiga itama, (d
ama tasan mijinsu yanada saurin sauka afushi inhar zaka nuna masa nadamarka) saikuma tad'anji haushi, kar Aneesa tagama rurrungume mata miji tana nan. (Abin dariya masu karatu
π€£
).
Itama dai saida yamasa k'orafin sun had'e masa kai, hak'uri tabas
hi tacigaba da tattalin mijinta, shima kuma yabada kai bori ya hau.
Amatallah kam tun fitarsa tabishi da kallo, a fili tace, "ALLAH ya huci zuciyarka Uncle". daga nan tafito suka cigaba da hirarsu da Aysha, dukda lamarin Uncle d'in na caccakar mata r
ai haka ta danne.
*********
Washe gari
Da safe sai Amatallah taga da d'an sauk'i kamar ya sauka, hakanne yasa tasaki jikinta kad'an, amma jiya da damuwar fushin Uncle ta kwana, tsaf yalura da yanda takeyi agabansa, shareta yayi danta bashi dariy
a.
Koda suka gama break fast bata yarda sun jirashi akan sufita tareba, da wuri tace sutafi itada Aysha.
Lokacin daya fitoma sun dad'e da tafiya.
ALLAH yasotama ranar Aneesa ce zata kar6i girkin.
Haka rayuwar gidan take tafiya musu cikin
kwanciyar hankali da annashuwa, idan kuma wani damuwar ya gifta a fuskanceta a yanda tazo.
Wata safiyar laraba kuma Nazeefa tatashi da nak'uda, Uncle mijinta yafara kira, dan haka yatafi a rikice daga kasuwa.
Nazeefa tasha wahalar haihuwarnan kaf
in ALLAH ya sauketa kuma, dan harma sun fara shirin mata cs. tasami d'anta namiji k'ato mai kamada babansa.
A ranar daga makaranta Amatallah suka wuce itada Aysha, a can suka iskesu Fateema itada Aneesa. sunta santin baby kuwa, Amatallah harda kuka tay
i a 6oye da addu'ar itama ALLAH yabata.
Uncle yazo kusan 5pm ya d'aukesu, dankar yara su dawo islamiyya basa nan, kallo d'aya yayama Ama.... yaji ajikinsa tayi kuka, dan ita koyaya tayi kuka sai manyan idanunta sun nuna. bai tambayetaba suka tafi,
dama ranar girkintane, dan haka ta zauna a gaba, Aneesa da Fateema suna baya, mah-mah da Abubakar ma suna gaba wajen Amatallah.
Tausayinta yakuma kama Uncle d'in, ganin yanda taketa luguyguyta Abubakar da Mah-mah, koma saka baki a hirarsu batayi saboda
yaran gaba d'aya sun d'auke hankalinta.
Suna zuwa gida mai napep d'in dake kai yara school yana isowa, ya d'akkosu daga islamiyya.
Tare suka shiga cikin gidan.
Da daddare bayan sun gama cin abinci da 'Yar hira yace yaran suje suyi shirin
barci su kwanta.
Kafin yashige yaje yayma Aneesa saida safe yayma su saifufden addu'a kamar yanda yasaba yafito, itama Fateema yashiga yayma yaran addu'a.
Amatallah tagama tsaftace jikinta da baje ko wanne lungu da sak'o na jikinta da k'amshi
, duk a sanyaye takeyin komai, dan rashin haihuwarnan tata na damunta, musamman yau dataga babyn Nazeefa ma. A sanyaye tashigo bedroom d'in nashi, haryama kwanta danya gaji da jiranta.
Hannu yamik'a mata alamar tazo gareshi ganin ta tsaya a bakin k'o
far.
Idonta harya cika da kwalla ta taka a hankali zuwa gaban gadon, shiya kamo hannunta yajawota tafad'o jikinsa.
Rungumeta yayi sosai, a cikin kunanenta yace, "my heartbest waya ta6amin kene?".
Ai tamkar yazugata saita rushe masa da
kuka kawai.
Dama yasan za'a rina dan tund'azu batada walwala koda ana hirama.
Bai hanataba ya barta tayi kukan sosai yana shafa bayanta a hankali, alamar lallashi, saida tayi sosai sannan yad'ago kanta ya manne bakinsa kan nata kawai, yafara mata
lalashin dazatafi gamsuwa dashi.
Saida hankalinsu yadawo jikinsu sannan yashiga mata kalamai masu sanyi da ratsa 6argo.
" haba my best fad'amin matsalarki please, nine Uncle nine baba nine Ammi nine miji kuma kinji?".
Kanta ta d'aga masa,
murya a raunane tace, "uncle maganar haihuwarnan bata damunkane?".
Shiru yay danya rasa mima zaice mata, zuwa can yace ''ki kwantar da hankalinki khadeeja, insha ALLAH baki tare da kowacce matsala, Amma ranar Monday ki shirya saimuga doctor mana".
" Uncle inajin tsoro wlhy, inajin tsoron kar ace bazan ta6a haihuwaba........."
Da sauri yarufe bakinta, ''insha ALLAH zaki haihu, sainaga jinin brother d'ina da nawa cakud'e a waje d'aya da izinin ALLAH my best, ki d'auka komai akwai lokacinsa,
watarana sai labari, kikama sani ko nayi ajiya wannan watan". yay maganar cikin tsokana yana shafa shafaffen cikinta.
Kanta takuma cusawa a k'irjinsa tana 'Yar dariya.
Yayi dariyar shima yana sumbatar Sumarta da fad'in kokefa, amma da anatamin r
owar fara'arnan dake yalwata farincikina da annashuwata nima.
Kuma k'ank'amesa tayi tana fad'in kai Uncle".
"ALLAH kuwa my Dee....."
***** ******* *****
Ranar Asabar d'in week d'in Abulkhairi yashiga layin yara masu zana jaraba
war fita daga primary, shima zai wuce secondary insha ALLAH A wannan year d'in, yaron yagirma, kamanninsa da Uncle suna kuma fitowa sosai, hakama Sahib shima yaron yayi girma, dan dakad'anma Abulkhairi zai fishi tsawo, yamafi Abulkhairi wayo.
A rana
r Monday d'in kuwa Amatallah ta zabgama Uncle wayo dankar suje asibiti, dan itafa tsoro takeji taje ace akwai matsala.
Dukda yaganota haka ya k'yaleta, dama shimad'in bayason aje asibitin.
Agurguje please
π«
Rayuwar tacigaba da tafiya ahaka, yau fa
ri gobe tsumma, yau dad'i gobe hak'uri, ansha sunan yaron Nazeefa, (Sulaiman). su Amatullah kam anata karatu, dukda tanada damuwa azuciyarta bata bar hakan yazama silar raunanar karatunta ba, kullum Fa'iza da Aysha cikin kwantar mata da hankali suke da nu
na mata muhimmancin hak'uri da yarda da k'addara.
Hakama 6angaren danginta su kawu hafizu, koda yaushe sukayi waya yakan k'ara kwantar mata da hankali.
Shikansa Uncle d'in duk abinda zai kwantar da hankalinta da kauda mata damuwar rashin ha
ihuwar yanayi. ganin yanda duk suka damu sai itakuma tafara rage nuna tata damuwar, tama d'auke tunaninta daga wajen gaba d'aya, ta duk'ufa gayama ALLAH kukanta dayawan azumi, sadaka dadai sauransu.
To Ama..... ALLAH dai yasa mudace
π’ππ»
.
****** ***
*** ******
"Wai lafiyarki kuwa