Showing 1 words to 3000 words out of 64639 words

Chapter 1 - Wata-Unguwa-Compelete

*WATA UNGUWA*

*(Labari game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan mamaki da al'ajabi)*

Alƙalamin: RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)

Marubuciyar: SOYAYYAR MEERAH.

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*A SANADIN KAMA*

*RASHIN GATA(GA

JEREN LABARI)*

*HALITTAR ALLAH CE*

AND NOW

*WATA UNGUWA*

GODIYA: Dukkan godiya ta tabbata ga Allah ma

ɗ

aukakin sarki buwayi gagara misali Sarkin da ya aramun rayuwa da lafiya ya kuma bani basira da damar rubuta wannan littafi d

omin ya zama fa

ɗ

akarwa da jan hankali a rayuwa al'umma baki

ɗ

aya.

Tsira da aminci su ƙara tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam

Tare da iyalan gidansa da sahabbansa baki

ɗ

aya.

*Gargadi:* Ban yarda wata ko wani ya canza mun

labari ta kowacce siga ba ba tare da izinina ba.

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Free page

P 1

BABI NA ƊAYA

GARIN MAMBIYA

UNGUWAR GARWA

Da misalin ƙarfe 6 na safiyar ranar Lahadi unguwar ta yi tsit baka jin

motsin komai sai na iskar dake ka

ɗ

awa, titin ya yi tsit kamar ba wani mahaluƙi dake rayuwa kusa da gurin.

Bayan shu

ɗ

ewar mintuna biyu sai ga wata dalleliyar baƙar mota ta hawo titin da alama matuƘin motar ya na cikin hanzari ne. Can kuma motar ta ci burk

i dai-dai kan wani ƙaramin layi.

Daga cikin motar wata matashiyar budurwa ce da ba zata haura shekaru 20 ba zaune a mazaunin mai zaman banza, Juyawa ta yi ta kalli wani babban mutum dake zaune a mazaunin Direba ta ce "Ya Alhaj ni zan ƙarasa gida ka

san

halin mutanen unguwar nan, da na sake wani ya ganni shi ke nan na shiga uku."

Yar dariya ya yi sannan ya kuma dubanta ya ce "Haba Hanee Baby da

ɗ

ina dake masifar tsoro, don kin sha da

ɗ

inki a waje miye?"

Tamke fuska ta yi tare da

ɗ

ora hannu kan Mabudin

ƙofar motar zata fita. Cikin zafin nama Alhaji Saminu ya riƙo hannunta yana Fa

ɗ

ar "Haba habah! Hanee Baby ki yi haƙuri na daina kawo jakarki na saka miki ku

ɗ

in hajarki."

Banza ta masa kamar bata ji ba ya

ɗ

auki jakar dake kan cinyarta yana murmushi irin

na yan bariki, ya ciro ku

ɗ

i daga gaban motarsa Bandir na yan

ɗ

ari biyar-biyar rafa

ɗ

aya ya saka mata a jaka, ya miƙa mata jakar.

Kar

ɓ

a ta yi ta fita daga motar ba tare da ta ce komai ba.

A zahirin gaskiya gangar jikinta ce kawai take a gurin amma ruhint

a yana gun tunanin me zai je ya dawo idan wani ya gan ta.

Sanye take da baƙar abaya amma a cikin jikinta riga da wando ne

ɗ

amammu wanda sai ka aje hankalinka sosai zaka lura da hakan.

Tana fitowa ta ji wani irin sanyi na ratsa ga

ɓ

o

ɓ

in jikinta ta yanda

har yake shiga ƙasusuwan jikinta.

Waige-waige ta hau yi ganin ba kowa ya saka cikin hanzari ta shige layinsu tana tafiya gudu-gudu sauri-sauri.

Abunda bata sani ba shi ne ashe tun lokacin da Alhajin ya faka mota Mamuda s/m yana zaune ketaren titin ya n

a kallonsu.

Tun lokacin da aka fito daga sallar asuba kowa ya koma gidansa ya rufe saboda tsananin sanyin da aka tashi da shi amma ban da Mamuda wanda ya Shimfi

ɗ

a ƙyalle ya zauna duk ya takure jikinsa saboda sanyi, amma baya son ya shiga gida don kada wan

i ya zo ya wuce ko ya yi wani abun bai gani ba tsabar munafunci.

Ya na ganin shigewar Hanifa layin ya miƙe tsaye ya na Fa

ɗ

ar "Kai! Ashe kura ce muke gani da fatar Akuya dama wannan yarinyar 'yar bariki ce? Ba mamaki...

Dariyar jin da

ɗ

i ya yi sannan ya

koma ya zauna yana Fa

ɗ

ar "na samu rahoto na

ɗ

aya bari na zauna ko a samu na tarawa."

Lokacin da Hanifa ta isa gida ta tarar da ƙofar gidansu a rufe kamar dai yanda ta yi tsammani hakan ya saka ta yi sauri ta kewaya ta hanyar da ta tanadarwa kanta saboda

hakan, ranta fal tsoro ta taka dutsen ta haura kan katanga sai gata cikin gidan tsulum.

Ajiyar zuciya ta sauke da ƙarfi "Hmmm!" sannan ta wuce sa

ɗ

af-sa

ɗ

af ta nufi hanyar

ɗ

akinsu.

Har ta wuce

ɗ

akin Inna kamar yanda ta yi tsammani suna nan suna barcin as

arar da su ka saba, dama Baba sallar Asuba bata dame shi ba sai ƙarfe takwas na safe ma watarana yake yi bare kuma ya tsawatar masu.

Bai fi saura taku biyar ba ta shiga

ɗ

akinsu kamar daga sama ta jiyo a bayanta "Kambu.... Ashe ba a gida kika kwana ba?" Ta

jiyo Muryar yayanta Mankas yana fa

ɗ

a cikin muryar 'yan daba.

Tsuru-tsuru ta yi tana kallonsa shi kuma ya matso kusa da ita ya ce "Daga ina ki ke? Bari Baba ya tashi yau akwai kallo a gidan nan kenan."

Sanin halin yayan nata ya saka ta

ɗ

an ha

ɗ

e fusk

a ta ce "Matsalata da kai kenan baka da sirri, yanzu dai zan baka cin hanci sai ka rufa min asiri."

"Yawwa yarinya da kinwa kanki adalci." Ya fa

ɗ

a.

Jakar hannunta ta bu

ɗ

e tana ƙoƙarin lalibo masa ku

ɗ

i shi kuwa ya zuro kai yana leƙen ku

ɗ

in. Ko da y ky

alla ido ya ga ku

ɗ

i da yawa sai ya sake baki kamar wani gaula, har ya bu

ɗ

i baki zai yi magana kenan ta

ɗ

unguna masa dubu

ɗ

aya a hannu ta ce "ga shi sai ka sake mun kurwa ko?."

"In kin isa Allah ya tsinen, in ga ku

ɗ

i da yawa ki bani dubu

ɗ

aya rak, ko an

gaya maki wannan ku

ɗ

in ne zai ishe ni yin chaji? Gama yau muna da wani ofireshin da zamu fita tun safe."

Cuno katon bakinta ta yi tana fa

ɗ

ar "Haba Mankas, Ni ka san wahalar da na sha kafin na samu ku

ɗ

in?."

"Ok ajiye kayanki a jaka bari in ta so Baba.

"

Daga murya ya yi yana Fa

ɗ

ar "Baba!, Baba!!."

Cikin hanzari da rawar baki Hanifa ta ce "Don Allah Mankas yi shiru zan ƙara ma."

"Kin kyautawa kanki."

Cikin ƙunƙuni ta dauko dubu biyu ta ƙara masa, tana 'yan maganganu can ƙasa-kasa yanda ba za

i ji ba.

Da bata da niyyar ƙarasa masa amma sanin jaraba irin ta Mankas ya saka ta bashi, ta yi sauri ta ƙarasa

ɗ

aki tana fa

ɗ

ar "Jarababbe kawai, ni Ya Abba yafi mun kai don baya yunƙurin tona ni, mu kashe mu binne ba wanda ya sani. Amma kai a karon ban

za kana son janyo mun tsinannen duka."

Daga haka ta ƙarasa

ɗ

akin nasu da kallo

ɗ

aya zaka masa kasan yana cikin gidan talakawa ne, domin kuwa ginin bulo ne kawai ko filasta babu har wani bangare na ginin ya fara kwakwarewa.

Abayar ta cire tare da riga

da wandon ta na

ɗ

e ta tura su can ƙasan bakkon kayanta, sannan ta janyo wani tsumman zanin atamfa da kallo

ɗ

aya zaka masa kasan ya yi kewar ruwa da sabulu, ta yi

ɗ

aurin ƙirji sannan ta haye yagalgalallar katifarsu da ko Shimfi

ɗ

a babu ta takure daga can gef

e gudun kada ta tashi ƙannenta 'yan mata biyu da suke kwance kan katifar. zama ta yi tana kirga ku

ɗ

in da ta kar

ɓ

o gun farkanta, kawai sai ta ji motsin

ɗ

aya daga cikin ƙananun yaran dake kwance a ƙasa kan tabarma.

Da sauri ta mayar da ku

ɗ

in jaka ta

Kwa

nta kamar mai barci tana ta faman ƙissima abubuwan da zata yi da ku

ɗ

in.

Bayan gari ya yi haske Inna ce ta fito daga

ɗ

aki tana ƙoƙarin gyara

ɗ

aurin ƙirjinta, buta ta

ɗ

auka ta nufi bayi bayan ta fito ta zauna a tsakar gidan ta yi arwala sannan ta shiga ci

ki, a lokacin ta yi sallar

Asuba. Har zuwa Lokacin Mudi(Baba) bai tashi daga barci ba bare ayi zancen Sallah ko fita nema, sai kusan ƙarfe goma na safe ya fito ya yi Sallah. Koda Inna ta tambaye shi ku

ɗ

in karin kummalo sai ce mata ya yi "Ni yau ko asi bani

da, je gun wacce kika saba kar

ɓ

a gunta."

Bata bi ta kansa ba ta fice sai

ɗ

akinsu Hanifa lokacin duka yaran sun tashi daga barci, sai Hanifa dake ramakon barcin da bai isheta ba daren yau.

Hannu ta saka tana bubbuga kafa

ɗ

arta "Hanifa! Hanifa!! tashi

ki bamu wani abu mu karya."

Cikin barci da jiyo dukan ta farka tana turo le

ɓ

e "oh shit! Habah Inna! Wai miye haka bakya ganin barci na ke?" Ta fa

ɗ

a tana tashi zaune.

"Ku

ɗ

in kari zaki bamu tunda kinsan Uban naki ba bayarwa yake ba sai ya ga dama." Inn

ar ta mayar mata.

Jakarta ta janyo tare da ciro dari biyar guda biyu ta miƙawa innar "Ga shi a siyo abinda za'a siya a kawo mun canji su ka

ɗ

ai nake da su ma ku

ɗ

in da na yiwa wasu mata kitso ne jiya suka biya ni."

"To an gode." Innar ta fa

ɗ

a har ta ju

ya ta fita ta hanka

ɗ

o yagalgallen labulen

ɗ

akin ta ce "Ɗazu Faridar gidan Bargaja ta zo nemanki zancen kitson da kuka yi alƙawarin zaki mata yau da safe, na ce kina barci. Yanzu sai ki aika yaro ya kira miki ita." Daga haka ta juya ta tafi abinta don neman

abinda za'a sarrafa.

Ƙ

anzon shinkafar da suka ci jiya ta gyara aka siyo kayan ha

ɗ

i innan ta kwa

ɗ

anta musu. Shi aka kakkasawa yaran gidan kowa ya

ɗ

auki na shi cikin halamniya suka cinye ba don sun ƙoshi ba.

Ba abunda yafi

ɓ

atawa Hanifa rai irin yanda

Baba ya matso kusa yayin da ake rabon kwa

ɗ

on ba ko kunya wai a saka mi shi na shi.

Da yamma bayan Hanifa ta sallami yan kitsonta ta je maƙwafta neman ruwan da zata yi wanka. Daƙyar Ladidi ta sammata

ɗ

ai da karamin bokitin ƙarfe.

Ta na shigowa gidan ba

ta nufi ko'ina ba sai ƙofar ban

ɗ

akin dake tsakar gidan, har zata shiga ta tuna da sabulu da sosonta, ajiye bokitin ruwan ta yi ta nufi

ɗ

akinsu.

Can bayan minti biyu sai gata ta dawo hannunta riƙe da kwandon soso, sai dai me? Ko da ta ƙaraso ta duba sam

a da ƙasa bata ga bokitin ruwanta ba, haka kofar ƙazamin ban

ɗ

akin nasu a rufe take ruf, sa

ɓ

anin mintuna biyu baya.

"Waye ne a ciki?" Ta fa

ɗ

a cikin

ɗ

aga murya, sai dai ba alamar wanda ke cikin zai bata amsa.

Tana nan tsaye a gun tana jijjiga ƙafa tare

da mamakin waye wannan a gidan nan da ya rainata haka?

Maryam ce ta zo wucewa zata fita, ta ga yayar tasu tsaye.

"Yaya Hanee me ya faru ne?" Ta tambaya.

"Ke wai Ruwan wanka na samo maƙota shi ne daga na shiga

ɗ

aukar sabulu wani wanda ya fi ni jiki

n wankewa ya

ɗ

auke." Ta fa

ɗ

a tana kada kai cikin alamun jin masifa.

"Tab ni dai ba ruwana yaya Sofi ce , na ga lokacin da ta shige."

Maryam na gama fa

ɗ

a ta ka

ɗ

a kanta ta fice daga gidan, yayin da zuciyarta ke azalzala mata ta yi azama ta je ta dawo d

on ganin bidirin da za a sha a gidan yau, ba don ma tana shakkar Mankas ya zo ya tarar bata je aiken shi ba masifa ta fa

ɗ

a mata da ba abunda zai hana mata kallon wannan series da za'a fara kafcensa a yau.

Bayan kamar mintuna biyar sai ga Sofi ta fito

daga bandakin tana yarfe ruwan jikinta.

Cikin azama Hanifa ta yi kanta tana huci tamkar zakanya. Ƙwace Bokitin ƙarfen dake hannun Sofi ta yi cikin shammata ta kwa

ɗ

a mata shi a gaban Goshi, sai da jini ya yi feshi.

Wani Uban ihu Sofi ta kwarara tare da

dafe gaban goshin nata da tafin hannunta

ɗ

aya cikin Muryar kuka ta ce "Ni zaki fasawa goshi?"

"An fasa miki

ɗ

in, uban wa ya ce ki

ɗ

auke mun ruwa? Kin san wahalar da na sha kafin na same su, ko kin san inda nake shiri za ni?" Ta fa

ɗ

a tana huci, da ganin

yanayin ta ka san ranta ya mugun

ɓ

aci.

"Tab! Ai ko yau zaki ga haukar da yafi naki don sai dai mu yi kare jini biri jini dake a gidan nan." Tana gama fa

ɗ

a ta wuce da sauri ta nufi madafa tana waige-waigen neman wuƙa, yayin da Hanifa ta

ɗ

auko wata jibgeg

iyar ƙotar Gatari ta tsaya cak tana jiran Sofi.

Duk wannan bidirin da ake ba kowa a gidan Inna ta ficewarta zuwa ƙauye kamar yanda ta saba duk ranar Lahadi, sai ƙananun yara kawai suma sun fice gun wasarsu Sadik da Basma kawai suka rage a gidan, sai ihu

suke suna fa

ɗ

ar "Fa

ɗ

a na da da

ɗ

in kallo, fa

ɗ

an da ba naka ba tsura ido, Ku kashe kanku a gidan Ba mai raba ku."

Can Sofi ta rarumo wata sabuwar wuka mai kaifi ta nufo inda Hanifa take tana fa

ɗ

ar "Yau sai na fitar miki da jar kala ajikinki kamar dai yan

da kika mun."

Hanifa gyara tsayuwar ta ta yi tare da

ɗ

aga ƙotar gatarin tana fa

ɗ

ar "Allah ya baki Sa'a jiki bai fi jiki ba, haka kuma ba ki fini iya daba ba..."

Kafin ta gama rufe bakinta Sofi ta dako zalle cikin zafin nama da Sa'a ta kaiwa Hanifa s

uka."

Dai dai lokacin Maryam ta Kunno kai cikin gidan, a tare suka saka ihu da Hanifa. Ita tana ihun firgicin data gani Hanifa kuwa tana ihun azaba da zogin da take ji.

Kafin Maryam ta yi wani yunƙuri jiri ya

ɗ

ebe su duka suka zube a gurin sumammu.....

.....

Hmm! Wannan labarin salon shi daban ne kamar yanda yake na dabam....

Kai dai ka biya ku

ɗ

inka N200 kacal domin ci gaba da karantawa

A dadin comment naku da kuma soyayyar da zaku nunawa littafin gurin siyenshi shi zai tabbatar mun da yanda k

uka kar

ɓ

e shi.....

Kada ku manta

ɗ

ari biyu ne kacal

Domin biyan ku

ɗ

in littafin ku Tuntubi wannan number : _08109634202_

Bank name: Rukayya Ibrahim lawal

Account number: 0431343346

Gt bank

Ku biya ku

ɗ

inku ta wannan account

ɗ

in.



200 ne ka

cal cikin sauƙi don faranta wa masoya rai.

Washegari ranar ma kamar wacce ta gabata an tashi da tsananin sanyi wanda ya so yafi na jiya

*WATA UNGUWA*

*(Labarin game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi)*

*ALƘALAMIN RUƘAYY

A IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)*

*MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH*

*YAR GANTALI*

*RIKICIN MASOYA*

*RASHIN GATA (GAJEREN LABARI*

*HALITTAR ALLAH CE*



*AND NOW*

*WATA UNGUWA*

*AREWA WRITERS ASSOCIATION*

*BISMILLAHIR RAH

MANIR RAHIM*

Free page

P2

BABI NA BIYU

A wannan ranar da misalin ƙarfe 11 na safe, wata ƙaramar yarinya da ba za ta wuce shekaru biyar ba a duniya ce na hango a cikin wani layi tana tahowa daga nesa.

Bata sanye da komai face bante fari

wanda tsabar dattin da yayi idan ka gan shi sai ka

ɗ

auka kalar ruwan zuma ne. Fuskarta ta yi face-face da busasshen kunu hancinta dame-dame da majina, kallo

ɗ

aya zaka yiwa jikinta ka fahimci cewa jikinta ya jima bai ga ruwa ba.

Tafe take tana yan wasan

ninta irin na yara har ta zo ƙofar wani gida, turus ta tsaya tana kallon ƙofar gidan. Turawa ta yi ta ji kofar a rufe gam.b

Da ganin haka ta koma gefen kofar ta zauna tana kuka tana fa

ɗ

in "Mama! Mama!! Mama!!!"

Wata sassanyar iska ce ta ratsa ta shig

a cikin jiki da

ɓ

argonta, ta ƙara takure jikinta guri

ɗ

aya alamun sanyin ya ratsa ta sosai.

Can bayan wani lokaci da ta ga ba alamar dawowar mahaifiyarta yanzu sai ta miƙe ta fara tafiya tana kuka tana shiga gida-gida tana neman Maman nata.

Wani gida t

a shiga a layinsu ko sallama bata yi ba.

Matar gidan tana duƙe tana wanke-wanke ta ga yarinya tsaye a kanta tana kuka.

ɗ

agowa ta yi tana duban yarinyar "A'ah! Salma! Lafiya ki ke kuka?"

"Mamata!" Ta fa

ɗ

a cikin kuka

"Me Maman naki ta yi?" Ladidi ta

tambaya.

Cikın shessheƙa ta ce "Ita nake nema bata shigo ba?"

"Bata shigo ba, je gidan yaya Hanne ki duba ta."

Yarinyar ta fice tana ci gaba da kukanta.

Ita kuwa ta ci gaba da wanke-wankenta tana fa

ɗ

ar "Biba ikon Allah! Yau kuma gantalin ya tash

i a unguwa ko ina ta shiga ta bar wannan kucakar yarinyar?"

Ganin ba mai amsa mata ya saka ta ci gaba da aikinta.

Salma tana fita ta miƙe hanyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login