Showing 30001 words to 33000 words out of 70760 words

Chapter 11 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

30

huda suka tafi gurin mota, sbda jikinta babu ƙwari.

            __________

Tunda malam Yusuf ya kawowa Juwairiyya magani da turare taje tayi wanka, ta da

ɗ

e a wankan kamar zata sauya fata, ta fi

to hankali kwance, ƙasan zuciyarta fara'a ne a lullu

ɓ

e, ta nufi

ɗ

akinta ta shafa mai, tayi kwalliya kai kace gurin ƙwararru taje, tasa shaddarta pink color tasha aikin wuta, har ƙasa, tayi kyau sosai, nima dai cewa nayi kumafa ba matar yara bace.

Turaru

ka kala biyu ta fesa masu sauƙin ku

ɗ

i, kafin ta yafo farin mayafinta, ta

ɗ

auko farin takalmi, kafin tazo

ɗ

akin babanta ta

ɗ

auki kwallin tasa,ta fesa turare,

ragowar ƙullin maganin sai dare, ta fice bayan tayiwa baban sallama yace da ita "Allah ya bada sa'a

"

Amin tace masa ta fice tana karairaya,

Can ƙasan anguwarsu ta nufa, tana tafe tana karairaya, cikin yauƙi ta ke kallon wata ha

ɗ

a

ɗ

iyar mota dake tahowa, yana zuwa daf da ita ya rage gilashin motar, tare da cewa "ƴan mata idan bazaki damu ba, zan iya

sanin sunanki, cikin sauri tace "sunana Juwairiyya"

"Wow nice name suna mai da

ɗ

i, ko zan iya samun soyayyarki"

Cikin zumu

ɗ

i tace "mezai hana?"

"Okay Tom shiga mota in rage miki hanya"

Motar ta shiga tare da nuna masa wani danƙareren gida tace

"nan ne gidansu"

Saurayin yace "sweety ni baki tambayi sunana ba?"

Juwairiyya ta rufe fuska tare da cewa "yi haƙuri mantuwa nayi"

Sunana Abdul-Alee cikin zumu

ɗ

i tace "wlhi sunan yamin da

ɗ

i"

Suna isowa yace "zanzo anjima"

"Ai nan gidan antyna

ne gidanmu yana can ƙasa"

"Okay Tom ki bani number waya"

Ta karanto masa ya

ɗ

auka, kana yayi mata flashing ta duba ta gani, sannan tace "ya shigo, sai da ta sauka taji kunyar ciro wayarta da wani gurin ma

ɓɓ

allan duk sun cire babu.

Da farinciki ta

dawo gida ta gayawa babanta, shima yayiwa Allah godiya harda taka rawa.

Kuyi haƙuri na fara gyangya

ɗ

i

🤣

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

41-42

Yau kwanan mahaukaciya

ɗ

aya a gidan su Aliyu, alamomin waraka da sauƙi suna baiyyana,

Tunda aka

fara maganin malam ya hana Ummi ta barta fitowa waje, ko alwalah za'ayi mata, sai dai a kawo roba, har fitsari ma a po takeyi.

A rana ta uku, da safe mahaukaciya na zaune, bayan sunyi sallah, ta kalli Ummi tace "sannu da aiki"

Cikin jin da

ɗ

i da tsan

tsar farinciki Ummi tace "masha Allah ina ne yake yi miki ciwo?"

Mahaukaciya tayi murmishi kafin tace "babu ko ina sai dai inajin ciwon kai amma ba sosai ba"

"Insha Allah zeyi sauƙi shima a hankali"

Suna cikin magana Malam ya shigo bakinsa

ɗ

auke d

a sallama, dukkansu suka amsa cikin ha

ɗ

in baki,

Cikin farinciki malam yace "masha Allah munayiwa Allah godiya Ubangiji ya ƙara lafiya"

Suka amsa da Amin,

"Ki cire kayan jikinki, tun jiya suke jikinki da nasa miki, sai kije kiyi wanka"

"Eh ya kama

ta idan zaki fita ki dinga adu'a koda innalilahi wa inna ilaihir raji'un, ko li'ilafi quraish"

Mahaukaciya tace "toh"

Sabulu mai ƙamshi Ummi ta fito mata dashi, kana ta miƙa mata kwandon soso, da kuma zanin da zata

ɗ

aura in zata fito,

Ummin ta miƙ

e ta juye mata ruwan wankan ta kai mata, har yau babu wanda yace mata ya mai jikin da Aliyu ya kawo, hakan kuma bai damu su Ummin ba.

"Malam mutane suna bani mamaki, wannan yarinya ce fa ƙarama, amma ina tunanin asiri akayi mata bawai haka kawai ciwon y

a sameta ba?"

"Malam ya kawar da kansa gefe, kana yace "tabbas asiri akayi mata, kuma ƴan uwanta ne kokuma tayi aurene tanada kishiya ban sani ba, amma wanda yayi mata yanada alaƙa da ita"

Cikin tausayawa Ummi tace "Allah ya saka mata, Allah yasa zat

a iya tuna danginta"

"Amin ya rabbi"

Malam ya fa

ɗ

a, ya

ɗ

aukar kofin silba mai

ɗ

auke da koko a ciki.

Har malam ya fice mahaukaciya bata fito daga wanka ba, sai can anjima sai gashi ta fito, sabulu kam ya kusa ƙarewa tsabar durje jiki,

"Wai-wai f

ans barinyi muku gulma wlhi mahaukaciya sai kace balarabiya, duk wanda ya santa da sunanta na mahaukaciya idan ya ganta ƙarya ne ya ganeta"

Su Mama Lantana da suka kafa kujerar hira sai kallonta sukeyi,  suna cewa "kodai aljana ce kunga ta sauya fata"

Mahaukaciya na jinsu ta ƙarasa

ɗ

akin Ummi da sallama,

Already Ummin ta fito da man shafawa da hoda tare da tozali, ta ajiye Mata, kana ta fito Mata da sabuwar atamfa wacce Aliyu yayi Mata tun sallah

ɗ

inkin ya matseta sosai,

Godiya mahaukaciya tayiw

a Ummi, kana ta shafa man tayi kwalliya tasa kayan, duk da batasa bra ba tayi kyau sosai.

Ummi ta kalleta, cike da farinciki tace "ammata na tayi kyau, kin kalli kanki a mudubi kuwa?"

Mahaukaciya ta sunkuyar da kai.

"Na gama aiyuka saura

ɗ

ora girk

i, shikuma sai anjima, so nakeyi ki bani labarinki tun daga lokacin da kikasan kanki har kawo yanzu"

"Mahaukaciya tayi murmishi kafin tace "zan baki labari, amma da farko sunana Tasneem, amma ki kawo aikin girkin mu fara inayi ina baki labari"

Ummi t

ace "karki damu, taliya zamu dafa, kuma ai akwai ruwan zafi a ajiye"

Mahaukaciya tace "da farko dai asalin sunana Tasneem, ni bahaushiya ce, asalin ƴar garin Kano, iyayena sun rasu, a hatsarin mota, zasuje shiga jirgin tafiya Saudiya basu ma ƙarasa fili

n jirgin ba sukayi hatsari, lokacin banfi shekara goma sha uku ba, ranar da su Ummana sukayi kwana bakwai da rasuwa, danginta suka tafi dani gurinsu, a gurin ƙanwarta na girma, mahaifina babban

ɗ

an kasuwa ne, Alhaji Sulaiman Bushasha, itama ƙanwar Umman ta

wa mai suna Karima, sunada ku

ɗ

i sosai, sai da nayi primary da secondary amma a jss na tsaya, dama tun ina k'arama aka sani a school, lokacin da na dawo gurin anty Karima naci gaba da secondary da Islamiya, inada shekaru goma sha shida, yaron aunty Karima y

a fara neman aure na, mutane sunata cewa nayi ƙarama amma ita anty Karima bata ganin ƙan-ƙanta ta, haka ya dinga zuwa gurina hira yana zuwarmin da kayan ciye-ciye, har da kayan sawa, kwatsam wani mai suna Zahradden ya fito shima wai yana sona,yaron  hamsha

ƙ

in mai ku

ɗ

i ne, sbda mahaifinsa, yanada shaguna a kasuwa sunkai bakwai, sannan a wani garin ma yana dashi, banda ƙasar waje da sukasan da zamansa, dama anty Karima matar ƙanin Ummana ce, mijinta ne ƙanin Ummana, uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya suke da Ummana, shikuma m

ahaifin Zahradden abokin ƙanin Ummana ne, ina kiransa da Uncle, wata ranar Lahadi, da safe, ya kirani corridor sbda yana tsoron anty Karima, yacemin, kar in sake in kar

ɓ

i soyayyar ƙanin Anty Karima, sunansa Haseem,

Nace "Uncle mayasa kace haka?"

Cik

in kwantar min da hankali yace "wlhi yana shaye-shaye, nikuma maraicinki nake dubawa, duk da kinada gata ba na wasa ba, amma Allah da kansa yace "ki za

ɓ

awa ƴaƴanki uba nagari, haka shima mijin, to kinga Haseem akwai gyara a lamuransa, tunda har neman mata

yakeyi, kema kanki kin sani ba sai na gaya miki ba, zai fi ki auri wanda zai kula dake da ƴa'ƴanki, mahaifinsa mutumin kirki ne, kinga lokacin rasuwar iyayenmu, sai da yayi sati yana zarya wlhi naji da

ɗ

i, sannan iyayenki suma suka rasu, duk da bawai mun ra

sa bane, wlhi shi yake biya miki ku

ɗ

in makaranta".

A lokacin kaina ya kulle, ina tsoron

ɓ

ata mu'amalarmu da Anty Karima sannan ina tsoron bijirewa Uncle, wata rana ta kirawoni akan in gaya mata tsakani da Allah nake son Haseem?, wlhi bansan lokacin da b

akina ya su

ɓ

uta nace "ni Zahradden nakeso ba"

Cikin sauri anty Karima ta kalleni kana tace min "au kina nufin bakyason

ɗ

an uwana kenan?"

"Ba haka bane anty nidai shi nakeso"

Nan fa ta rufeni da masifa, tare da cemin "wlhi bazan ƙara tausaya miki b

a, a matsakinki na marainiya, har nawa kike da zaki dinga nunawa mutane isa?, badan Haseem yace yana sonki ba, wlhi baza'ayi miki aure yanzu ba"

Nidai ina jinta uffan ban ceba, taci gaba da cewa "karki sake neman wani abu a gurina, nima na cire hannu a

lamuranki, kuma wlhi koda wasa kika sanarwa da yayanki maganar bakyason Haseem sai nayi maganinki"

Ashe Uncle yana la

ɓ

e a bakin ƙofa yana jinta,

Washe gari da ta fita anguwa ya kirani yacemin "in kwantar da hankalina anty Karima mutumce da inhar ta ƙ

wallafa rai a abu sai ta sameshi, shikuma bazai bari na auri Haseem ba, insha Allah gobe iyayen Zahradden zasu zo tambaya tare da dukiyar aure, in nuna bansan komai akai ba zeji da ita"

"Toh" nace masa idanuna na tsiyayar ƙwallah,

"Tasneem bawai kin

isa aure bane, kawai ina son ku

ɓ

utar dake daga wannan gidanne nasan koda ina lura da wasu abubuwan bayan na dawo, idan na fita bansan abinda zatayi miki ba"

"Daga nan ya miƙe yabarni a parlo inata kuka"

Washe gari, ina

ɗ

akina naji Uncle yana sanar ma

ta da cewar "iyayen saurayina suna hanya tayi musu girki"

Cikin rashin fahimta tace "bata fahimci abinda yake nufi ba, dama zugani yakeyi akan kar inso Haseem, shi kenan ta zuba mana ido, abinci ne bazatayi ba yayi abinda zeyi"

Kasancewarsa mai haƙur

i banji yace mata komai ba, sai ma ficewa da yayi,

Can anjima na fito ina wanke-wanke, naga ya shigo da babbar leda, ashe abinci ya siyo a restaurant ya nemi kula ya juye ya Kai

ɗ

akinsa,

Dama yanada fridge ya

ɗ

ibo kayan sha ya ajiye musu.

Ina kallo

nsa ta labule, tunda ba mai duhu bane,

"Allah Sarki iyayena"

Na fa

ɗ

a lokacin da hawaye ke bin fuskata.

Abinda zai baki mamaki, ta ƙofae baya suka shigo, har sukayi maganganu su suka gama babu wanda ya sani, ashe harda ƙanin kakarmu da abokin ƙani

n kakarmu Uncle ya kirawo akayi maganar.

Fitowar Uncle ya tabbatar min da sun tafi,

Tun daga ranar na fara fuskantar matsaloli sosai, saboda wlhi ko abincin kirki bana samu, gashi kakannina duka sun rasu, sai dai ta wajen uwa, itace a raye, mahaifin

Ummana ya rasu,

Ranar da Anty Karima ta tafi anguwa na samu Uncle nace "masa, ya mayar dani gurin Hajiya, kakata mahaifiyarsu kenan, yacemin inyi haƙuri lokaci ka

ɗ

an ya rage"

Kuka nasa masa, dole ya tausayamin washe gari, yasa na tattara komai nawa

na koma can da zama, ranar nayi bacci sosai dan babu masifa, ita farinciki tadingayi da zuwana

Dama Uncle ya sanar mata da maganar saka ranar biki da akayi sati Uku, Hajiya ta dingayi masa masifa akan ya gaji dani ne da ake shirin aurar dani yanzu ba a ba

ri nayi karatu ba?"

Haƙuri ya bata, daga nan bata sake cewa komai ba.

"Allah Sarki Tasneem kice kinga uqubar rayuwa, bari mu

ɗ

ora girki naga har ƙarfe

ɗ

aya saura 12:45pm"

Back to story

🤞

Sosai tausayin Huda ya kama Amani, sosai taji zafin abin

da Ummanta tayi Mata, amma ta fara tunanin Anya uwarta ce kuwa?

Suna isowa gida, Aseela ta riƙewa Huda hannu suka wuce part

ɗ

insu, Amani kuma ta

ɗ

auki jakar kayan, Mahabob yaji da

ɗ

in kulawar da suke nuna mata.

Su kuma su Abba da Batool suka wuce nasu p

art

ɗ

in, Inaya tana murnar ganin Huda tace "yau kam bazata kwana a gurinsu Abba ba"

Lokacin da suka dawo ƙarfe 5:30pm tayi, Abba na zaune a parlo ya danna waya ya kira Amani, cikin bada umarni yace "Please ku dafa indomie ko kusha tea, na aiko Mahabob d

a bredi"

Dayake suna zumu

ɗ

i babu wanda yace komai.

Sosai Batool taji da

ɗ

in hutar da ita da Abba yayi, ta taho kusa dashi tare da zame

ɗ

ankwalin kanta, ƙananun kitsonta suka baiyyana,

A hankali yakai hannu yana shafa su, cikin kasalalliyar murya ya

ce "yau inaso in kasance da matata"

Abinka da mai zumu

ɗ

i ko ince yarinta, sai cewa "tayi bakada matsala" ko wayewa ce oho.

Rungume da juna suka wuce bedroom, kafin sai da ta tabbatar da ta kulle ko ina sannan, da sauri-sauri ya rabata da kayan jikint

a, shima haka, tare da rage hasken glob

ɗ

in

ɗ

akin, sosai yake murza mata bre hankalinsa kwance, har wani mammatsasu yakeyi tana nishi ita Kuma, a kunne ta ra

ɗ

a masa magana,

"Inason yin magana dakai"

"Haba hajiyata kome kikeso ƙofa a bu

ɗ

e take"

Cik

in kissa da shago

ɓ

a Batool tace "uhm dama inason in roƙi alfarma ne, naga Mahabob yarone mai biyayya, wlhi nayi masa sha'awar auren ƙanwata da ta gama karatu a Dubai, satinan har ta dawo gida"

Cikin gamsuwa da maganar tata, Abba yace "haba ai kema momyn

sa ce, baki da matsala indai akan wannan ne an gama, nima ai samunki da nayi Mai tarbiya ga biyayya, wlhi ba k'aramin da

ɗ

i naji ba"

Sosai Batool tayi murna saboda koba komai, kamar inda mamynta ta fa

ɗ

a zasuci gado mai tsoka, inhar suka zamo su biyu a fa

milyn Alhji Auwal.

Naso yi muku sau biyu, wlhi hakan bata samu ba, masu comments Nagode wlhi kuna raina Kunyi yawa bare in lissafoku

ɗ

aya-bayan

ɗ

aya, wannan saƙo ne ga duk wani masoyina meyin comments.

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

43-44

Kwanansu biyar da zuwa Algeria, anyi aiki cikin sa'a,

A Koda yaushe Hajiya ƙarama takan ke

ɓ

e kanta ta dinga gayawa Allah halin da Iffat

ɗ

in take ciki, duk da har yanzu bata fara magana ba, amma alamomin sauƙi sunata samuwa, su da kansu likit

ocin suka gayawa dady ya ha

ɗ

a mata dana islamic.

Kamar inda saurayin Juwairiyya Abdul-Alee yayi mata alƙawarin zuwa, sai gashi da daddare, zama yayi ƙofar gidansu kan dakali kafin ya kirata yace "ya iso gashi a ƙofar gidansu"

Juwairiyya jiki na rawa

ta fito, harda wani karairaya, kallon gefenta dataga mutum tayi kafin tace "malam lafiya kazo ka zauna mana anan kalan ka shafa mana talauci?"

Abdul-Alee ya miƙe tare da cewa "haba Juwairiyya nine da muka ha

ɗ

u dake

ɗ

azu, dama motar abokina ne, na aro da

n Allah karkice nayi miki ƙaryar arziki"

Tunda ya fara magana Juwairiyya ta ke kallonsa cike da raini tace "mtsw asara ance maka ni ajinka ce?, ka tambayi kaf samarin anguwarnan sunana matar manya, kul karka sake zuwa gidannan dama kaso ka yaudareni ne?

"

Jiki a sanyaye ya miƙe har tana tofa masa miyau,

Ta shige gida fuuu kamar zata tashi sama.

Cikin takunsa na nutsuwa ya ƙarasa jikin mota tare da kallon Mubashir, suna ha

ɗ

a ido, Mubashir ya galla masa harara tare da cewa "wlhi kai wawa ne, ina ga

nin wulaƙancin da yarinyar tayi maka amma bazaka fasa zuwa gurin ta ba?"

Prince Abdul yace "wlhi tallahi Allah ya jarabceni da soyayyar wannan yarinyar, amma daga yau na haƙura insha Allah bazan sake zuwa ba"

"Oho wlhi kaci gaba da zuwa"

Daga nan

suka shiga mota suka wuce.

Niko nace Allah sarki kwalli da turare ya kamo miki Prince kin koreshi.

Cikin

ɓ

acin rai taje ta

ɗ

ibi gaushi tasa magani tayi hayaƙi, kana ta

ɗ

auki turaren malam tasa tare da tozali, ta sauya kaya ta fice, a cewarta yau za'a

yita ta ƙare.

Kai tsaye wata anguwar ta masu ku

ɗ

i ta nufa, tana tafiya tana sauya salon tafiya, cikin sa'a wata danƙareriyar mota tayi parking a gefenta, Juwairiyya taci gaba da tafiya, bata saurari taga waye a ciki ba,

Cikin

ɗ

aga murya mutumin yace "ƴ

an mata dan Allah ki tsaya"

Cike da jan aji ta juyo tare da kallon motar, sbda bata hango mamallakin motar Ba, tunda a gaba take shikuma yana baya.

A hankali ta dawo gurin motar, da sauri ta sake kallonsa, a shekaru zeyi 40yrs amma sai kace ba wani b

abba ba, fuskarsa ce zata nuna maka yawan shekarunsa, "da farko dai sunana Alhji Al'amin, ina zaune a garin Abuja, bana zama a Nigeria nafi zama a Chad, bayan munyi aure zaki iya za

ɓ

ar ƙasar da kikeson ki zauna a cikinta Ni bamai takura bane"

Mamallakin

motar ya fa

ɗ

a yana kashe mata ido,

"Masha Allah ni kuma sunana Juwairiyya"

"Am ina fatan zaki amshi soyayyata dan bada wasa nakeyi miki ba, inhar kin amince nanda sati biyu zamuyi aure"

Cikin jin kunya Juwairiyya tace "babu damuwa Allah ya shige

mana gaba"

Tana shirin wucewa, ya ciro waya ƙirar I phone 13pro max ya miƙa mata a kwalinta, mamaki ya kamata hannunta har rawa yake, tace "duk wannan nawane?"

Alhji Al'amin yayi murmishi yace "inhar kika zamo matata sai kin riƙe wacce tafi wannan, w

lhi har cikin zuciyata nake sonki"

Har ƙasa ta durƙusa tayi masa godiya,

Yace "akwai sim card a ciki idan kika kunna zakiga kirana"

Tace "toh"

Zuciyarta nata rayo mata abubuwa da dama.

"Yanzu ina sauri zanje airport ne wlhi, ga wannan babu

yawa, ku

ɗ

i ya miƙo mata bandir na dubu

ɗ

aya guda biyu,

Hankalin Juwairiyya ya tashi, ta dinga yi masa godiya,

Har ya yi mata sallama ya wuce bata dena leƙen motar tasa ba, cikin sauri ta nanna

ɗ

e ku

ɗ

in a mayafi tare da wayar, ta dinga gudu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login