Showing 57001 words to 60000 words out of 70760 words

Chapter 20 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

11

ta

ce "bro abinda nakeso dakai shine, ka kwantar da hankalinka, idan da zuciya

ɗ

aya take sonka zaka gani..."

"Please Amani ki rufe min baki, wace irin magana ne wannan, a halin da ake ciki ko maganar 5 minutes ban ta

ɓ

a yarda munyi ba, sometimes wari ma take

yimin, a hakan zamuyi zaman aure?"

Amani ta sunkuyar da kansa ƙasa, hawaye na bin fuskarta, cikin shesheƙar kuka tace "a tunanina da Ammy na da rai Abba bazai fara wulaƙantamu ba"

Mahbob ya kamo hannunta cikin marairaicewa yace "yanzu me kike ganin

ya dace inyi?"

"Kayi haƙuri insha Allah a hakan zamu samo mafita"

Amani ta fa

ɗ

a tana miƙewa tsaye,

Suna tafe a hankali suna magana, har suka kawo gurin motar Mahbob, ya jingina a jikin motar kana yace "ki sani zanbi shawararki, duk abinda ya biyo

baya kece sila"

Cikin sauri ta dafe ƙirji tare da zagayawa mazaunin driver, shima ya shiga tayiwa motar key"

Sosai Abban yaji haushin ƙin

ɗ

aga wayarsa da Mahbob yaƙi yi, har ya hassala, Batool ta matso tana bashi haƙuri, sannan ya sake kiran number

Mahbob

ɗ

in, jiki a sanyaye yakai hannu ya

ɗ

aga tare da sallama, kalmar data fara fitowa a bakin Abba itace..

"Kanada hankali kuwa, har da zan kiraka kaƙi

ɗ

agamin waya?"

Gaban Mahbob ya bada dumm cikin wani irin yanayi yace "Abba dan Allah kayi haƙuri

"

Sannan Abban yace "nasa an gyara ko ina na gidanka ka sanarwa da yarinyar Bama buƙatar komai"

"Tom Abba"

Mahbob ya fa

ɗ

a hawaye cike da idanunsa, da sauri Amani tasa hannu ta goge masa tare da cewa "karka damu wllhi wataran sai labari, abinda yaf

i bani mamaki da Abba bai wuce, komai ya dinga fifita wannan yarinyar a kanmu ba, sam yanzu baya ambatarmu ko kiran waya ka gani to maganar aure zeyi maka"

Har suka isa gida Amani na mita.

Yau kwanan Naeema

ɗ

aya da komawa, Dady yayi farin ciki da aur

an Naeema sosai, kaf abokansa kuwa babu wanda bashi da labari, sannan suka kira ƴar tashi da mai Sa'a, mama kuwa tun yanzu take ta kiraye-kirayen waya, akan danginta suzo su tayata aiki,

Abinku da gidan da za'a huta, washe gari suka cika gida harda masu t

ambayo kwana goma a gurin miji.

Ana biki saura kwana biyar, safiyar talata, Huda sam taƙi cin komai, Aseela ta damu sosai, suka dinga tambayarta meya faru, sai tace musu "babu komai"

Sosai Amani ta tsorata da yanayin ta, da sauri ta

ɗ

aga waya ta kira

Mahbob, kan kace me sai gashi ya shigo, har yana mancewa da cire takalmi, cikin tausasa murya yace "Huda gayamin me akayi miki?"

Kanta a ƙasa tace "Anty Batool ce ta kwaso kayan wanki da yawa kuma tace inzo inyi mata girkin dare, wai zasuje wankin kai"

Mahbob ya riƙe ƙugu, a fusace yace "yaushe ta ganki?"

"Tun su anty Amani suna barci ta aiko wata yarinya ta kirani"

"Okay kice mata ni Mahbob nace bazakiyi ba, idan ta matsa miki kiyi mata jiƙa-jiƙa ina Worshing machine

ɗ

in gidan?"

Huda tace "

tace min kar in kuskura inyi dashi"

Amani ta dafe kumatu tana mamakin irin samun gurin da Batool tayi har takeyi musu iskanci haka.

"Aslamu alaikum wai Huda tazo inji anty Batool"

A hassale Mahbob yace "kice inji Mahbob bazata zo ba"

Amani ta k

amo hannun yarinyar tace "Karki fa

ɗ

i haka kinji beautiful baby zan siya miki ice-cream"

Yarinyar tayi murmishi kana tace "to me zance?"

"Kice kawai tana zuwa"

Yarinyar ta fice da gudu,

"Bro nasan nayi maka lefi na tari numfashinka, karka manta,

danginta sun cika gidannan so kakeyi su tafi damu a baki?"

Shiru yayi bai ce da ita komai ba, sai ma shigewa ciki da yayi rai a

ɓ

ace,

Yarinyar na zuwa tace "wai tana zuwa"

Batool ta kalli ƙanwar mama da itace mahaifiyar yarinyar tace "wllhi Ummi

kinga kisisinar da yarannan suke yi min?"

Ƙ

anwar mahaifiyar Tata tace "hamm ai yaran miji ruƙonsu sai me haƙuri wllhi koni nayi banji da

ɗ

i ba, ki godewa Allah matane kuma sun girma nan bada jimawa ba auransu za'ayi, lokacin ne zaki miƙe ƙafa kiyi abinda

kike so"

Batool ta sauke ajiyar zuciya,

Dawowar Abba ne yasa Ƙanwar maman nata tafiya, Abba ya ƙirgo 5k ya bawa yarinyar kana suka wuce sunayi masa godiya,

A ƙofar shiga part

ɗ

insu Amani Batool ta ha

ɗ

u da Huda zata wuce, Batool ta janyo mata wuy

an hijab tare da cewa "ke har kinyi wayewar da zan aika a kiramin ke amma kiƙi zuwa?"

"Kuyi haƙuri anty wllhi aikana akayi"

"What!! Kar gidannan ki gayamin akwai wanda ya fini matsayi da har sai kin gama masa nasa aikan sannan zaki yimin nawa?"

"K

afin in ƙirga uku ki wuce kiyi abinda na saki kuma Karki sake ki ta

ɓ

amin Worshing machine"

Sum-sum Huda ta wuce kai tsaye sashen Batool.

A parlo ta samu Abba hannunsa riƙe da newspaper yana karatu, cikin ladabi ta durƙusa ta gaishe shi, amsa wa yayi

fuskarsa

ɗ

auke da murmishi kafin yace "ya kamata in baku ku

ɗ

in ankon yayanku"

Kan Huda a sunkuye ta miƙe, Batool na shigowa taji maganar Abba na ku

ɗ

in anko,

Sai da ta yatsina baki kafin ta wuce

ɗ

akinta ta fara watsowa Huda kaya, abinda bata ta

ɓ

a tsam

mani daga Abban ba ta jishi yau, cikin fa

ɗ

a yake cewa "waye zeyi wannan wankin?"

Kai tsaye Batool tace "Huda"

"A'a Huda ba ƴar aiki bace, koda na kawota ban ajiye ta a matsayin ƴar aiki ba"

Ko Uffan Batool batace ba, dan bata son alhajin ya fahimc

i inda ta dosa akan Huda,

Cikin Muryar munafurci tace "ki tashi ki wuce"

LIBYA***

Har yanzu suna cikin Libya, kasancewar rashin samun tikitin shiga ƙasar India, sakamakon tunani da Kharan Khan yakeyi akan kama mutane musamman ma matafiya tare da

bincike a kansu,

Yau kwanansu Hajara da Mona biyu a hannun Kharan, sam baya basu kyakkyawan abinci, sbda ƙuntatawa, zaune suke a wata tsohuwar ma'aikata wacce ta kasance ake lodin kayayyaki a jiragen ƙasa, duk da basa tunanin wani ze zo, amma yana tuna

nin makomarsu muddin jami'ai suka san da zamansu a gurin.

Cikin san

ɗ

a wani wanda bai saka kaki ba yake binsu, ga mamakina na hango jami'an sunkai goma, a bayan inda Kharan Khan suke zaune, cikin Sa'a kawai yaga an sanya masa bindiga a goshi, da sauri su

Mona suka

ɗ

aga hannu sama, tashi

ɗ

aya suka fara kuka, duka aka tura su mota.

Ala-uddin samir House**

Tunda Hassana tabar gida Lulu ta kasa gane kan ala-uddin, sbda sam hankalinsa baya kanta, maganar yaƙi da yakeyi akan masarauta ma duk ya dena, han

kalinta yayi matuƙar tashi, gashi suna jarabawar ƙarshe tana neman ta samu matsala.

Washe gari ta kama Saturday tun da asbha aka tashi da ruwa, sanyi ya kara

ɗ

e ko ina, sosai Lulu take tsananin buƙatar Ala-uddin amma sam yaƙi ya nunar mata ya gane da hak

an,

Daga ƙarshe da ta matsu da yawa ta rungumeshi kai kace wani zai kar

ɓ

e mata shi, sosai take ta goga jikinta da nashi, tare da manna masa tudun boobs

ɗ

inta, a hankali take shafa gashin kansa tana yawo da

ɗ

ayan hannunta a tsakiyar bayansa, ga mamakinta

yau sai taga ya juyo gareta, cikin zafin nama Yahau maida mata, daga ƙarshe ya rungumota ta gabansa, already shima ya cire komai, daga nan naga abinda yafi ƙarfina na rugo da gudu.

Acan

ɓ

angaren Hassana tabbas tasan kowane bawa da tasa ƙaddarar, duk da

tana cikin wannan yanayin tafi tunanin halin da Hajara take ciki, sbda itace silar shigowarta ƙasar waje, sannan tana matuƙar tunanin halin da iyayen Hajara zasu shiga, a taƙaice ma dai bata da ikon zuwa wani guri bare tayi kira taji ya Hajaran take ciki,

Ko ina na gidan a kulle yake, sannan mutum

ɗ

aya ne a gidan wato me gadi,

Sai sashen ta da koda yaushe yake a kulle keys

ɗ

in kuma suna hannun ala-uddin, bata da ikon fita sai dai ta bu

ɗ

e window shima akwai net a bayansa,

Dole ta haƙura ta koma rayuw

ar kulle, duk da komai take buƙata zata samu amma hakan sam baya burgeta, ta gwammace da tayi irin wannan rayuwar gara tayi rayuwa a gidan da zatayi ta cin garin kwaki kullum, babban abinda yake mugun

ɗ

aga mata hankali, bai wuce fushin da Ala-uddin yayi ba

, lokacin da yazo ya so tilasta mata akan tasa wa

ɗ

annan kaya tahau yi masa wa'azi, tun daga ranar bai sake waiwayarta ba, sati guda kenan.

******

Jikin Sahla sai rawa yake, koda wane lokaci tuno garga

ɗ

in wannan matar da ta bata diamon

d takeyi, tana rungume da jaka har suka ƙarasa cikin garin SABHA, abin mamaki sukayi parking a gidan iyayen Shahazad, tare da umartarta da ta sakko,

Kun san ƙasar waje ba kamar nan Nigeria ba, da bamu cika yarda da mutane ba, aradun Allah har murna suke

suyi baƙi,

Shakur ya kamo hannunta yana cewa "ƴar uwa ki saki jikinki" itadai burinta ta samu matsuguni sannan ta fara binciken abinda ya kawota,

Kai tsaye suka shiga main parlo na Mama,

Suna zaune a kan kujera harda ƙanwarsa, tana ganin Sahla t

a taso da murmishinta kafin ta kamo hannunta suka zauna, cikin girmamawa Sahla ta miƙe ta gaishe da mama ta dubi Shakur tace "godiya nake"

Kallon ta suka tsaya yi, ga dukkan alamu ba daga Libya take ba, amma a hankali zasu binciko labarinta....

A

slamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,

Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1 abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare d

a

ɓ

ata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na ha

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda suka shirya biyan ku

ɗ

i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar b

iya ta wannan number 08141799224

Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin

Ƴ

an Niger zasu tura da katin Airtel

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

83-84

Shakur yace

"mama a hanyar jeji na ganta tana neman agaji"

Hindu dake ta zumu

ɗ

i tace "shikenan na samu ƙawa"

Sam Sahla bata wani saki jiki dasu ba, duk da taga suna nan-nan da ita, a taƙaice ma batasan inda suka kawota ba,

Tunda Shakur yaga bata saki jiki da

su ba, ya cewa mama "idan ta gama cin abinci zanzo mu tafi yawo"

Cikin shagwa

ɓ

a Hindu tace "haba Shakur nayi baƙuwa shine zaka fice da ita?"

Mama nayi musu dariya,

Kawo abincin da kuku yayi ne yasa su katse maganar kowa na cewa ga abinda yake so,

banda Sahla da ta gama aiyyanawa ranta ba cimarta bace, sannan dole zasu ganeta,

"Yarana kuje kuci abinci sai ku kwanta"

Mama ta fa

ɗ

a tana kallon Shakur da ya turo baki da hindu da Sahla, "mama idan mun gama Karki manta zamu fita"

Dubanta takai

ga agogon bango kafin tace..

"No dare yayi kasan baƙuwace da alamu ba ƴar garinnan bace"

Sahla tayi ajiyar zuciya, duk da tanason su fita kodan ta tambayi wasu abubuwan.

Koda suka je gurin cin abinci, Sahla sam ta kasa cin abincin da su Hindu sukay

i, sai dai coffee dake ajiye tadinga kur

ɓ

a har ta kusa shanyewa,

NIGERIA

Kamar inda Hajiya babba tayiwa Boka alƙawarin kawo masa gashi da farce da sauran abubuwan da ya buƙata,

Washe gari ta shirya tsaf, cikin dakakken leshi mai ruwan malmo purple c

olor yayi mata kyau sosai, kasancewar Alhaji ba a

ɗ

akinta yake ba, ta

ɗ

auko mayafinta kai tsaye ta wuce sashin Hajiya ƙarama,

ɗ

akin Alhajin na farko shiyasa ta shige ba tare da ta

ɗ

aga murya ba, bare Hajiya ƙarama tasan ta shigo,

Cikin natsuwa wacce da

dyn ya da

ɗ

e bai gani a tare da ita ba, ta shigo tare da durƙusawa ta gaishe shi, kana tace "Ummanta babu lafiya zata je yanzu a kaita asibiti"

Da sauri Dady ya kalli agogo ƙarfe 7:am, kafin ya kalli fuskarta yace "Allah ya tsare"

Har ta miƙe zata wuc

e sai kuma ta dawo tace "Alhaji zanyi abinda na saba, tunda daga nayi magana ace na cika kishi, da Hajiya ƙarama ce zata fita, kana rawar jiki zaka kaita kokuma ka miƙa mata ku

ɗ

i, amma ni hmm"

Ta wuce kamar wacce aka tura.

Yana magana ma bata tsaya

saurararsa ba, ta wuce parking space ta yiwa driver magana suka wuce,

Hakeem dake zaune a bedroom

ɗ

in Hajiya babba a kan gado, ya zuba tagumi, yana mamakin hanashi bin ta da tayi, sbda tunda suke yawanci shike kaita gidan ƙawayenta, wannan karon tace

ya huta,

Suna isa anguwar, Hajiya babba tacewa driver "ajiyeni a bakin get"

Abin yayi matuƙar bashi mamaki, hajiyar da ko parking kayi ba dai-dai ba sai ta dinga surfa masa masifa,

Yanayin parking ta fito tare da cewa "ka koma gida kawai nagode"

Har ya hau titin da zai sadashi da anguwarsu yana tunanin sauyawar da Hajiya babba tayi.

Nocking tayi a get

ɗ

in, mai gadi ya bu

ɗ

e, tare da zubewa har ƙasa yana gaishe ta, Hajiya babba ta amsa cikin sakin fuska ta shige ciki,

Tun daga nesa da bakin

ƙofar take kwa

ɗ

a sallama,

Abby dake zaune a babban Parlo ya amsa yana cewa "kamar Muryar Zainab?"

"Eh itace zahiri"

Umma ta fa

ɗ

a.

Hajiya babba ta turo ƙofae tare da sake yin sallama,

Abby ya washe baki, kafin yace "yaushe rabon da in ga ma

mana?"

Hajiya babba ta zube gaban Abby ta gaishe shi, kafin ta gaishe da Umma da ke ta yi mata murmishi,

Abby ya tambaye ta mai gidan da abokiyar zamanta,

Hajiya babba tace "duk suna lafiya"

Abby ya miƙe tare da kallon agogon dake

ɗ

aure a han

nunsa yace " nakusa yin latti barin shirya in wuce"

Hajiya babba tayi masa Allah ya tsare Umma tabi bayansa,

Ganin haka yasa Hajiya babba shigewa

ɗ

akin Fawziya,

A kwance ta sameta ta lullu

ɓ

a da bargo tana barcinta cikin kwanciyar hankali,

H

ajiya ta bubbuga pillon da take kwance, Fawziya ta farka a tsorace, tana bu

ɗ

e ido taga Hajiya tayi tsaki, mtsew kana tace "wllhi kin firgitani"

"Ke dallah tashi ki bani shawara wane irin ciwo ya kamata a sawa Hajiya ƙarama?"

Kamar dama Fawziyar na ji

ra tace "wllhi warin ja

ɓ

a yafi komai a ganina, yarinyar kuma a mayar da ita wata dabba daban, da babu mai iya gano mutum ce akayi mata hakan"

Hajiya Babba ta dafo kafa

ɗ

ar Fawziya kana tace "gaskiya na yarinyar yayi mun wani iri"

Fawziya ta tashi zaun

e tare da cewa "shikenan wllhi ko ciwon hauka aka saka mata sai an samu mai yi mata magani, kinga kamar ace a mayar da ita dabbar dake rayuwa a jeji sosai jejin da ba'a cika shigarsa ba, wllhi ke kanki hankalinki zai fi kwanciya"

Suna tsaka da magana Um

ma ta shigo tana cewa "wace shawarar kuka yanke?"

Wasa farin girki kuyi babu yawa,

Nace ba

😂

Anjima a gidan Umma zamuyi lunch

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

85-86

"Umma kawo kunnenki"

Hajiya babba ta ra

ɗ

a mata magana

, umma tace "ya kamata ki tashi mu wuce sbda kinsan ba wani lokaci ne damu ba, ga gari na damina"

Fawziya ta wuce toilet tana cewa "nima dani za'aje"

Bayan sun gama kintsawa suka wuce a motar Umma, Fawziya tayi driving

ɗ

insu, har suka iso ƙungurmin j

ejin, kamar inda Umman tayi hakan sukayi yau ma, wato parking can nesa da jejin, sannan suka fara tafiya a ƙafa,

Sunyi tafiya mai nisa sannan suka iso gurin boka, a halin yanzu Umma ta dena jin

ɗ

arr game da boka sbda ko fargaba da tsoronsa bataji, burin

ta kawai taga aiki yayi kyau.

Tun kafin ya basu Umarnin shigowa da baya, suka juya kana suka shigo kamar inda yake buƙata, cikin tausasa murya Umma tace "boka namu boka gatanmu mun zo da babban albishir duk abinda ka umarta yau an kawo su"

Boka yayi

murmishi kafin yace "buƙatarku ta biya"

Hajiya babba ji takeyi kamar ta rungume bokan tsabar murna.

Bayan ta miƙa masa ya kar

ɓ

a, ya

ɗ

aga ƙoƙo yana surkullensa a ciki, kana ya ajiye ƙoƙon da a halin yanzu yazo cike da magunguna da laya a ciki,

Ƙ

ull

in magani ya

ɗ

auko kana yace "wannan ki tabbatar kin sanya mata a cikin abinci"

"Wannan laya ce, ya zamo koda yaushe tana kanki, kokuma kiyi kitso da ita, ma'ana ki binne ta a cikin gashinki, ga wannan maganin kin ganshi, ba a ko'ina zaki sameshi ba, sh

i wannan ko fesawa yarinyar kikayi ko kuma kisa mata abinci taci, shikenan kamar inda naji kunyi shawara zata zamo biri rayuwarta a jeji zata koma yi"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login