Showing 60001 words to 63000 words out of 70760 words

Chapter 21 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

17

/>
Rai fess suka dinga yi masa godiya, Umma ta miƙa masa bandir

ɗ

in ƴan dubu

ɗ

aya guda hu

ɗ

u kana ta sake

yi masa godiya,

Yasan Umma ko wacece a gurinsa baya ƙayyade mata ku

ɗ

i, sbda tana biyansa fiye da inda zai ambbata, kafin ya kalli Fawziya yace "kema ƴarinyar Hajiya ce?"

Jikin Fawziya na rawa tace "eh"

Boka ya miƙa mata wani icce dogo, kana yace "ki

jiƙashi a kofi kidinga wanka dashi, kafin kiyi wankan ki

ɗ

ibi ruwan da hannuwanki biyu ki kira sunan mijinki, na baki mako guda zaki dawo kibawa Aljani

ɗ

an gata labari"

Fawziya ta dinga godiya kamar bazata dena ba, Hajiya ma taji da

ɗ

i sosai,

Haka su

ka shigo mota ko wanne zuciyarsa wasai.

Sam Hajiya babba taƙi amincewa Fawziya ta wuce da ita gidansu, sbda zumu

ɗ

in aiwatar da abinda boka ya bata, a bakin hanya suka sauketa ta tari mai mashin zuwa anguwarsu,

Suna isowa ta bashi ku

ɗ

insa kana ta ƙwa

nƙwasa get, mai gadi na bu

ɗ

ewa ta miƙa masa dubu

ɗ

aya ta shige ciki,

Yanta yi mata Godiya itakam tayi gaba.

Idan kaga fuskar Hajiya babba kai kace ance mata gobe aljanna zaki shiga,

Da sallama ta shiga babban parlonsu, tana shiga ta samu, Hakeem d

a Iffat da Hajiya ƙarama har da Dady suna kallo,

Har zata balbalesu da masifa sai ta tuna kwana nawa ne ya rage?"

Ta nemi guri ta zauna tayi musu sannu da gida,

Dukkansu suka amsa da yauwa, Iffat tana ta kallonta tana murmishi,

Dady yace "dag

a yanzu zan dawo shikenan har ƙarfe uku na rana"

Hajiya ƙarama tace "Alhaji yace Umma babu lafiya, wllhi Ni ban san zaki tafi ba ai da na biki"

Hajiya babba tace "ai taji sauƙi hawan jininta ne ya tashi yanzu alhmdulilah tana gida"

A zuciyarta ku

wa cewa take "idan da kin biyo NI ai da kin taƙai tani"

Hakeem ya miƙe tare da wucewa

ɗ

akinsa ya

ɗ

auko key

ɗ

in mota ya dawo zai wuce, Dady yace "Hakeem ina zuwa?"

"Zanje duba Umma ne"

Ko Uffan batace ba ya wuce.

Hajiya ƙarama tace "a gaishe ta

nima gobe zaka ka kaini"

Hajiya babba ta miƙe tana cewa "washh"

Ta shige ciki.

A kan gado ta zauna tana tunanin yaushe ya kamata ta aiwatar da komai,

A fili ta furta "insha Allah zuwa dare zan gama komai"

UMMA House°°

Kiran sallahar Azhar n

e ya tashe ta a gurin, sbda jikinta yayi matuƙar sanyi har tunani takeyi da wane ido zata dinga kallon mijinta?

Bata bar kan sallahya ba har sai da aka kira sallahar la'asr,

Tana zaune jingine da jikin gado, taji sallamar Alhaji Lukman, jiki a sanyaye

ta amsa, tare da kai dubanta gareshi,

"Sannu da dawowa"

Fuskarsa

ɗ

auke da murmishi yace "yauwa Hajiyar Alhaji da fatan kin wuni lafiya ya baƙonmu"

Sai da ƙirjinta ya bada rass!! Kafin tace "ai ya tafi"

"Masha Allah ai ya kirani a waya yake s

anar min da kayan tarba da aka shirya masa, wllhi har kyautar dubu

ɗ

ari biyar yamin, yace in baki dubu

ɗ

ari, ya ƙara da cewa wllhi Alhaji Abdussalam mutumin kirki ne ba ƙaramin kyauta ne dashi ba, yana yimin alkairi da yawa"

Umma tace "Masha Allah mun g

ode"

Kana ta miƙe dan kar ya gano tana cikin damuwa, hannunsa ta kamo suka dawo parlo, ta zubo masa ragowar abincin da ta dafa, dan a halin yanzu ƙarfin hali takeyi kawai,

Yana ta zuba mata sumbatu yana cewa "abincin yayi da

ɗ

i kamar zai tsinke kunn

e"

Bayan ya kammala cin abinci, ya miƙe ƙafarsa a kujerar da yake zaune, kafin ya kalli Umma yace "kuyi haƙuri wataran sai labari, nasan akan rashin lafiyata ne abun yake damunki insha Allah komai zezo ƙarshe, tunda yau munyi magana da Alhaji Abdussalam

akan rashin lafiyata kwanannan zan tafi asibitin Egypt domin a sake dubani, kinsan sunada Islamic hospital acan"

Umma ta kawar da kanta tare da runtse ido sai kuma ta bu

ɗ

esu a hankali tana ambaton sunan Allah,

Ya lura da yanayin ta, cikin kwantar da

hankali yace "haba wannan aikin da za ayi domin mu ne gaba

ɗ

aya, a tunanina farin ciki zakiyi ba

ɓ

acin rai ba"

"Ta wan gefen ina farin ciki ta wani gefen ina baƙincikin rabuwar da zamuyi na wasu lokutan da bansan yaushe zaka dawo ba"

Ba jimawa zanyi

ba, bai wuce wata

ɗ

aya ba, sai dai kuma daga nan idan maganar transfer da za'ayi min ta taso zan wuce ko one week ne inyi"

Tabbas duk wannan shirin yana daga cikin makircin Alhaji Abdussalam ya gaya mata komai game da hakan, ita kam ta kasa gano mafita

, daga ƙarshe ta miƙawa Allah lamuranta,

Haka suka dinga hira jifa-jifa sbda yana lura da yanayin ta, shiyasa yake janta hira.

Har aka kira sallahar magriba suna zaune, daga ƙarshe ta miƙe zuwa sallah, shima alhajin ya miƙe ya wuce masallaci,

Ak

an sallahya bayan ta idar da sallah adu'oi ta dinga kwararowa tana kuka....

Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,

Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1 abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda

sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na ha

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda su

ka shirya biyan ku

ɗ

i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224

Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin

Ƴ

an Niger zasu tura da katin Airtel

Mom Is

lam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

85-86

"Umma kawo kunnenki"

Hajiya babba ta ra

ɗ

a mata magana, umma tace "ya kamata ki tashi mu wuce sbda kinsan ba wani lokaci ne damu ba, ga gari na damina"

Fawziya ta wuce toilet tana

cewa "nima dani za'aje"

Bayan sun gama kintsawa suka wuce a motar Umma, Fawziya tayi driving

ɗ

insu, har suka iso ƙungurmin jejin, kamar inda Umman tayi hakan sukayi yau ma, wato parking can nesa da jejin, sannan suka fara tafiya a ƙafa,

Sunyi tafiya

mai nisa sannan suka iso gurin boka, a halin yanzu Umma ta dena jin

ɗ

arr game da boka sbda ko fargaba da tsoronsa bataji, burinta kawai taga aiki yayi kyau.

Tun kafin ya basu Umarnin shigowa da baya, suka juya kana suka shigo kamar inda yake buƙata, cik

in tausasa murya Umma tace "boka namu boka gatanmu mun zo da babban albishir duk abinda ka umarta yau an kawo su"

Boka yayi murmishi kafin yace "buƙatarku ta biya"

Hajiya babba ji takeyi kamar ta rungume bokan tsabar murna.

Bayan ta miƙa masa ya k

ar

ɓ

a, ya

ɗ

aga ƙoƙo yana surkullensa a ciki, kana ya ajiye ƙoƙon da a halin yanzu yazo cike da magunguna da laya a ciki,

Ƙ

ullin magani ya

ɗ

auko kana yace "wannan ki tabbatar kin sanya mata a cikin abinci"

"Wannan laya ce, ya zamo koda yaushe tana kank

i, kokuma kiyi kitso da ita, ma'ana ki binne ta a cikin gashinki, ga wannan maganin kin ganshi, ba a ko'ina zaki sameshi ba, shi wannan ko fesawa yarinyar kikayi ko kuma kisa mata abinci taci, shikenan kamar inda naji kunyi shawara zata zamo biri rayuwarta

a jeji zata koma yi"

Rai fess suka dinga yi masa godiya, Umma ta miƙa masa bandir

ɗ

in ƴan dubu

ɗ

aya guda hu

ɗ

u kana ta sake yi masa godiya,

Yasan Umma ko wacece a gurinsa baya ƙayyade mata ku

ɗ

i, sbda tana biyansa fiye da inda zai ambbata, kafin ya kall

i Fawziya yace "kema ƴarinyar Hajiya ce?"

Jikin Fawziya na rawa tace "eh"

Boka ya miƙa mata wani icce dogo, kana yace "ki jiƙashi a kofi kidinga wanka dashi, kafin kiyi wankan ki

ɗ

ibi ruwan da hannuwanki biyu ki kira sunan mijinki, na baki mako guda

zaki dawo kibawa Aljani

ɗ

an gata labari"

Fawziya ta dinga godiya kamar bazata dena ba, Hajiya ma taji da

ɗ

i sosai,

Haka suka shigo mota ko wanne zuciyarsa wasai.

Sam Hajiya babba taƙi amincewa Fawziya ta wuce da ita gidansu, sbda zumu

ɗ

in aiwatar da

abinda boka ya bata, a bakin hanya suka sauketa ta tari mai mashin zuwa anguwarsu,

Suna isowa ta bashi ku

ɗ

insa kana ta ƙwanƙwasa get, mai gadi na bu

ɗ

ewa ta miƙa masa dubu

ɗ

aya ta shige ciki,

Yanta yi mata Godiya itakam tayi gaba.

Idan kaga fuska

r Hajiya babba kai kace ance mata gobe aljanna zaki shiga,

Da sallama ta shiga babban parlonsu, tana shiga ta samu, Hakeem da Iffat da Hajiya ƙarama har da Dady suna kallo,

Har zata balbalesu da masifa sai ta tuna kwana nawa ne ya rage?"

Ta nemi

guri ta zauna tayi musu sannu da gida,

Dukkansu suka amsa da yauwa, Iffat tana ta kallonta tana murmishi,

Dady yace "daga yanzu zan dawo shikenan har ƙarfe uku na rana"

Hajiya ƙarama tace "Alhaji yace Umma babu lafiya, wllhi Ni ban san zaki tafi

ba ai da na biki"

Hajiya babba tace "ai taji sauƙi hawan jininta ne ya tashi yanzu alhmdulilah tana gida"

A zuciyarta kuwa cewa take "idan da kin biyo NI ai da kin taƙai tani"

Hakeem ya miƙe tare da wucewa

ɗ

akinsa ya

ɗ

auko key

ɗ

in mota ya dawo za

i wuce, Dady yace "Hakeem ina zuwa?"

"Zanje duba Umma ne"

Ko Uffan batace ba ya wuce.

Hajiya ƙarama tace "a gaishe ta nima gobe zaka ka kaini"

Hajiya babba ta miƙe tana cewa "washh"

Ta shige ciki.

A kan gado ta zauna tana tunanin yaushe y

a kamata ta aiwatar da komai,

A fili ta furta "insha Allah zuwa dare zan gama komai"

UMMA House°°

Kiran sallahar Azhar ne ya tashe ta a gurin, sbda jikinta yayi matuƙar sanyi har tunani takeyi da wane ido zata dinga kallon mijinta?

Bata bar kan s

allahya ba har sai da aka kira sallahar la'asr,

Tana zaune jingine da jikin gado, taji sallamar Alhaji Lukman, jiki a sanyaye ta amsa, tare da kai dubanta gareshi,

"Sannu da dawowa"

Fuskarsa

ɗ

auke da murmishi yace "yauwa Hajiyar Alhaji da fatan kin

wuni lafiya ya baƙonmu"

Sai da ƙirjinta ya bada rass!! Kafin tace "ai ya tafi"

"Masha Allah ai ya kirani a waya yake sanar min da kayan tarba da aka shirya masa, wllhi har kyautar dubu

ɗ

ari biyar yamin, yace in baki dubu

ɗ

ari, ya ƙara da cewa wllh

i Alhaji Abdussalam mutumin kirki ne ba ƙaramin kyauta ne dashi ba, yana yimin alkairi da yawa"

Umma tace "Masha Allah mun gode"

Kana ta miƙe dan kar ya gano tana cikin damuwa, hannunsa ta kamo suka dawo parlo, ta zubo masa ragowar abincin da ta dafa

, dan a halin yanzu ƙarfin hali takeyi kawai,

Yana ta zuba mata sumbatu yana cewa "abincin yayi da

ɗ

i kamar zai tsinke kunne"

Bayan ya kammala cin abinci, ya miƙe ƙafarsa a kujerar da yake zaune, kafin ya kalli Umma yace "kuyi haƙuri wataran sai lab

ari, nasan akan rashin lafiyata ne abun yake damunki insha Allah komai zezo ƙarshe, tunda yau munyi magana da Alhaji Abdussalam akan rashin lafiyata kwanannan zan tafi asibitin Egypt domin a sake dubani, kinsan sunada Islamic hospital acan"

Umma ta kawa

r da kanta tare da runtse ido sai kuma ta bu

ɗ

esu a hankali tana ambaton sunan Allah,

Ya lura da yanayin ta, cikin kwantar da hankali yace "haba wannan aikin da za ayi domin mu ne gaba

ɗ

aya, a tunanina farin ciki zakiyi ba

ɓ

acin rai ba"

"Ta wan gefen

ina farin ciki ta wani gefen ina baƙincikin rabuwar da zamuyi na wasu lokutan da bansan yaushe zaka dawo ba"

Ba jimawa zanyi ba, bai wuce wata

ɗ

aya ba, sai dai kuma daga nan idan maganar transfer da za'ayi min ta taso zan wuce ko one week ne inyi"

Ta

bbas duk wannan shirin yana daga cikin makircin Alhaji Abdussalam ya gaya mata komai game da hakan, ita kam ta kasa gano mafita, daga ƙarshe ta miƙawa Allah lamuranta,

Haka suka dinga hira jifa-jifa sbda yana lura da yanayin ta, shiyasa yake janta hir

a.

Har aka kira sallahar magriba suna zaune, daga ƙarshe ta miƙe zuwa sallah, shima alhajin ya miƙe ya wuce masallaci,

Akan sallahya bayan ta idar da sallah adu'oi ta dinga kwararowa tana kuka....

Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU

A TARE,

Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1 abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na g

ama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na ha

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda suka shirya biyan ku

ɗ

i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224

Dan Allah

kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin

Ƴ

an Niger zasu tura da katin Airtel

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

89-90

Da kallon mamaki Bappa Dattijo yabi Prince, kana ya nemi g

uri ya zauna yana kallon ƙwaryar furar da Prince besha ba,

"Abdullahi meyasa bakasha fura ba, ko baƙunta kakeyi mana?"

Prince ya sunkuyar da kansa ƙasa kafin yace "zansha Bappa wayata ce a hannun yarinyar da tazo dama wannan nonon har yanzu bata shig

o ba"

Bappa ya miƙe da sauri ya fice yana cewa "Ashsha Bo

ɗɗ

o lamarinta sai ita"

Koda ya fita waje bai ganta ba, ya tsaya a ƙofar gida tare da tunanin inda zai gano inda take.

Ta

ɗ

ayar ƙofar Bo

ɗɗ

o ta shigo da uban gudu, tare da sunkuyawa gaban akuy

arta dake

ɗ

auke da tsohon ciki, kurma ihu tayi tare da rungume akuyar tace "unguwar joma ta shusheni"

Prince ya fito da gudun dan ganin me take yiwa ihu, ga mamakinsa sai ya ganta gaban akuya ta rungumeta idanun ta sha

ɓ

e-sha

ɓ

e da hawaye,

"Dan Allah k

i bani wayata, No

ɗɗ

o kike ko Jo

ɗɗ

o? nikam ki taimakeni Please"

Bo

ɗɗ

o ta zaro masa manyan idanun ta tare da cewa "kai mara taushayin ina ne, akuya ta jata aifu kana min jancen wani abun banja da wofi"

Prince ya zaro ido, sbda yana maganar hankalinsa n

a gurin akuyar, ta wahala sosai, cikin sauri yace "kawo leda"

Bo

ɗɗ

o tace "bamu da leda me jakayi?"

"Zan taimaka wa wannan akuyar ne"

Da gudu ta miƙe ta kawo masa leda guda biyu, yasa ya

ɗ

aure hannuwansa, cikin ikon Allah shi ya taimakawa akuyar ha

r komai ya dai-daita,

Tashi

ɗ

aya ƙyanƙyami ya kama Prince, sai zubar da miyau yakeyi, ta kawo masa omo da ruwa ya wanke hannu, yana miƙewa sai ga Bappa ya shigo,

"Ah Abdullahi me kakeyi anan?"

Kafin yayi magana Bo

ɗɗ

o tace "anguwar joma tayi mana"

Bappa yace "Masha Allah ashe ka karanshi aikin anguwar joma?"

Dariya ta kama Prince ya gimtse ya shige

ɗ

akin yana cewa "eh"

Bappa kam ya mance da maganar waya, tunda yaga akuyar Bo

ɗɗ

o ta haifi yara uku, ya fice waje yana farin ciki,

Bayan bo

ɗɗ

o ta bawa akuyar abinci da ruwan sha, ta fice da gudu, ta tari ƙawayenta ta fara gaya musu akuyarta ta aihu sannan kuma anguwar joma tazo gidansu,

Suka

ɗ

unguma kan yashi, ashe anan ta binne wayar Prince ta zuba ƙasa akai,

Wayar ta fara ring, ai dukka

nsu suka watse a gurin, tsabar tsoro, sai da akayi kira kusan goma suna nesa da wayar, daga ƙarshe wata a cikinsu tace "waƙa ce Kuzo muyi rawa,

Idan wayar tayi ringing sai suyi ta rawa, idan kiran ya katse sai su tsaya,

A haka har Prince ya zo gurin

da suke, cikin sa'a yaji ringing

ɗ

in wayarsa, sam ya rasa a ta ina take, cikin lallashi yace "dan Allah ku bani wayata"

Bo

ɗɗ

o ta matsar da yashi kana ta ciro masa tana cewa "kinshi darajar anguwar joma"

Gaba

ɗ

aya burin Prince bai wuce yaga wayar tas

a batayi komai ba, amma fa ta cika da yashi, ya koma ciki yana gogewa.

Sai da ya gama, ne ya samu damar shan nonon, sannan ya fara shawarar asubar fari zeyi sammako yabar garinnan sbda wannan yarinyar zata iya hallaka shi,

****. ***

Tun

da Tasneem ta dawo kullum sai Zahraddin ya zo, safe yamma, har abun ya fara damun Hajiya, ta kira Uncle a waya tace "itafa mijin Tasneem ya dameta da zarya dan Allah yazo ayi maganar mayar da ita, Uncle yace "insha Allah nan da kwana biyar zata koma"

Am

ma Allah yayi wa yaron ƙanwar matarsa Rashida rasuwa,

Tasneem na daga nesa da Hajiya tace "Allah ya gafarta masa"

Hajiya ta amsa da Amen tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login