Showing 27001 words to 30000 words out of 70760 words
babu ruwan ka da
ɗ
in kallo gareshi"
Mama Hajara ta zaro ido tanaso taga inda Aliyu zai shi
gar da mahaukaciya,
Tunda sukaga ya shigar da ita
ɗ
akin mamansa, suke jira suji malam yaro ya rufe shi da masifa, amma sukaji shiru,
Bayan ya gaishe da mahaifinsa, ya kalli mahaifiyarsa kana yace "Ummi ki taimaka mata, Malam yaro yace "tabbas baiwar All
ahan nan tana buƙatar taimako, amma Lantana sai kinsa baki"
Mama Lantana tace "insha Allah, idan mune silar warkewarta zan tayata da adu'a, kaima sai kaci gaba dayi mata temako"
"Da yardar Ubangiji a daren nan zamu gayawa Allah, insha Allah akwai ala
mun samun lafiya a tare da ita, yarinya ƙarama da ciwon HAUKA, kwata-kwata batafi shekaru21 ba amma jibeta"
Aliyu ya sunkuyar da kansa, ƙasa, sbda tausayinta yana yawan kariyar masa da zuciya.
Nan fa su Mama Hajara aka shiga gulma iri-iri.
"Mama z
an tafi gida, ko akwai abinda kuke buƙata?"
Malam yaro yace "eh ka siyo mana ruwan zam-zam da dabino dan Allah kayi sauri"
Cike da ladabi ya amsa ya fice.
Bai jima ba sai gashi ya dawo hannunsa riƙe da ƙatuwar leda, abinda ya bashi mamaki shine, g
anin mahaukaciyar ta nutsu sosai sai kallon malam takeyi,
Aliyu ya ajiye ledar tare da yi musu sallama,
Mama na bu
ɗ
e ledar taga madarar gari da milo da lifton harda ƙaton bredi da suga zam-zam
ɗ
in da dabino, kamar inda malam ya buƙata....!
Gobema
akwai posting da yawa, amma fa idan naga comments
ɗ
inku nayau
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
37-38
Zaku samu littafin tun daga farko har inda aka tsaya a gurare kamar haka
👇
Arewabooks@ Momislam11
Wattpad@momislam2021
"Allah yayi maka albarka"
Ummi ta fa
ɗ
a lokacin da Aliyu yake yi musu sallama.
Yana fita ya tari mashin zuwa anguwar da yake, duk da ba wani nisa ne dasu ba, amma yakan hau mashin wani sa'in,
Suna tafe yana yiwa mai mashin
ɗ
in kwatancen inda zai
saukeshi, suna zuwa ya sauka kana yaba mai mashin ku
ɗ
insa ya shiga gida.
Gidane madai-daici, bashi da wani girma, amma koda yaushe suna cikin rufin asiri, sana'arsa shine, siyarda kayan abinci, tun yana da ƙaramin shago, yanzu Allah ya sake
ɗ
aukakashi y
a bu
ɗ
e shago a kasuwa, Alhmdulilah anan yake samun duk wani abinda zeyiwa iyayensa hidima da gidansa, matarsa
ɗ
aya Heedaya, bata ta
ɓ
a aihuwa ba, a hakan suke cikin so da ƙauna.
Da sallama ya shiga gidan yana ƙwala mata kira, "Hadeey.. Hadeey"
Murmishi
yayi sakamakon ganinta akan sallahya da yayi, ta
ɗ
aga hannayenta sama tana roƙon Allah, shima ya
ɗ
aga hannunsa, lokacin da tazo shafa adu'ar a tare suka shafa, tace "sannu da dawowa"
"Yauwa sannu, ya kamata kiyimin oyoyo yau sai naji babu
ɗ
a
ɗ
i"
"Yi h
aƙuri yayah ka bini bashin na gobe idan Allah ya kaimu, ya ka baro su Ummi da malam?"
"Sunan lafiya, Hadeey na ha
ɗ
u da wata mahaukaciya"
Da sauri Heedaya ta miƙe tare da ninke sallahyar ta matso kusa dashi tare da cewa "Yayah a ina ka ganta?"
"A
can hanyar anguwarmu, wlhi daƙyar da nakamota, na kaita gidanmu gurin malam, kafin in kaita har na fara tunanin ko malam
ɗ
in zai koremu ne, sai naga ya ƙyalemu ya amshets hannu biyu"
Cikin tausayawa Heedaya tace "Yayah duk wanda ya taimaki wani Allah za
i taimake shi, kaga idan ta sanadin ka Allah ze kawo mata lafiya, kaima kanada kaso mai tsoka a gurin Ubangiji"
"Hakane Hadeey amma ina neman shawara a gurinki, nasan bazaki bani shawara marar kyau ba"
"Tom Yayah ina jinka"
"Inaso sati mai zuwa mu
koma gidanmu tunda an gama saka tayis da winduna, kinga wannan gidan sai a barwa su Ummi"
"Cikin farinciki Heedaya tace "wlhi da nafi kowa farinciki, nidai badan karkaji haushina ba sai ince, dama wannan gidan na tsaneshi, sbda babu inda zanyi ne yasa
nake zuwa"
Aliyu bai ce komai ba, sai ma rungumota da yayi yana mammatsa mata hannu a hankali,
"Ga abinci can akan tabarma"
"Me kika dafa mana?"
"Shinkafa da miya ne sai kifi busashe"
Aliyu ya shagwa
ɓ
a fuska kamar wani jariri, kafin yace "n
ikam ba yanzu zan ci ba, banfa yi sallah ba, sbda kamo matarnan wlhi yau ban samu sallah ba"
"Yayah jekayi sallah idan ka dawo sai muci abinci"
"Uhm kinsan alƙawarin mu na jiya, kince yau zakiyi tsarki ya kamata ki gyara wlhi ina dawowa sallah hamm"
"Gimtse dariyar dake ƙoƙarin su
ɓ
uce mata tayi tare da ruƙo hannunsa, suka nufi inda butoci suke, butarsa ta miƙa masa kana koma ciki tana cewa "nifa nasan halin kayana"
Yana daga tsakar gida shima dariyar yakeyi.
Yana fita, ta
ɗ
auko kwa
ɓ
a
ɓɓ
en ha
ɗ
i
nta wanda yaji zuma ta lakata tayi matsi dashi, kafin ta
ɗ
ibo garin kaninfari ta zuba cokali biyu tare da madarar ruwa ta juye a ciki, ta nemi guri ta zauna tare da
ɗ
aga kai ta shanye,
Sai da akayi sallahar isha'i sannan ya dawo, lokacin ha
ɗ
in ya fara bin
jikinta, tanajin sallamarsa ta
ɓ
oye a cikin labule, tasani tsabar zumu
ɗ
i abincin ma bazai ci ba,
"Aslamu alaiku, Hadeey.."
Jin shiru yasashi ƙarasawa cikin
ɗ
akin yana cewa "wlhi ki fito kokuma idan na kamoki zaki gane shayi ruwa ne"
Da sauri ta fit
o, sbda ya ta
ɓ
a yi mata haka, bataji da da
ɗ
i ba.
Daga bayansa ta tsaya, ta rungume shi ya goyata yanata zagaye
ɗ
akin da ita, ciro soyayyar doya daƙawai sbda yasan tanaso, ya miƙa mata, godiya tayi masa kana ta kamo hannunsa suka wuce dakinta, sbda
ɗ
akun
a biyu ne a gidan, nata ciki da parlo sai kicin sai bayi,
A kan gado suka zube, ya ƙura mata ido, ga mamakinta sai taga hawaye na zarya a idonsa, ko me ya tuna oho.
Hankali a tashe take kallonsa, cikin tausasa murya tace "yayana ko nayi maka wani abun
ne?"
"Babu abinda kikayi min sai ma wanda kikeyi min gurin kyautata min, ina ganin kaf duniya babu matar da zata ji tausayina ta kyautata min ta somin iyaye sannan kuma ta jure buƙatata sama dake"
Sam tama kasa magana, cikin salo na kissa ta fara sha
fa masa baya kamar inda yake sanar mata yanaso,
Lumshe ido yayi tare da sake rungumota yana sinsinar kanta dake fitar da ƙamshin man kitso,
Sun da
ɗ
e suna wasa, daga ƙarshe suka fa
ɗ
a duniyar luv.
Daga airport aka dawo da Hakeem gida, lokacin duk sun
shiga jirgi sai dai muyi musu fatan isa lafiya.
ALGERIA
Lokacin da jirginsu ya sauka Iffat tana barci, Kai tsaye masaukin da aka shiryawa dady suka wuce, Hajiya ƙarama tana rungume da Iffat,
Gidane rantsatse mai kyau, tsayawa misalta kyau da tsarin g
idan,
ɓ
ata lokaci ne, gidane da idan mai karatu ya gansa zai ga kamar duk gilashi akayi, sbda walwali da gidan keyi.
Masu gadin gidan ma sunkai mutane biyar, sbda gidan babba ne, ha
ɗ
e da jami'an tsaro,
A parlo suka zube, Hajiya ƙarama har ta zauna ta miƙ
e domin kwantar da Iffat, tsarin gidan sai yayi mata wani iri,
ɗ
akunan gado wanda ta leƙa sunkai hu
ɗ
u,
ɗ
akin da Allah ya bata iko ta shiga, ta kwantar da Iffat tare da yi mata adu'a, gurin dady ta dawo ta samu yanata waya, har ta da
ɗ
e a zaune bai gama waya
r ba,
Miƙewa tayi ta shiga neman bayangida sbda tayi alwalah, wayarta ta mutu batasan ko ƙarfe nawa bane yanzu.
Cikin sa'a ta hango bayangida, ta shiga ta kunna pampo dan bataga buta ba, kallon numbobin dake jere tayi, kafin ta
ɗ
aga kanta sama duk iya
bokonta da sanin kayan zamani takasa kunnawa, sai da ta dawo ta kira dady, lokacin ya gama waya, ya danna wasu numbers sannan ruwan ya zubo Mai kyau ga da
ɗ
i.
Kafin tayi alwalah ta bu
ɗ
e jakar tafiyarsu ta ciro sallahya, ta dawo
ɗ
akin da ta kwantar da Iff
at ta fara Sallah.
Kamar kullum da koyaushe, tana yawan saka Iffat a adu'a, bayan ta gama ta shafa.
Jingina tayi da jikin gadon, kafin Hajiya babba ta fa
ɗ
o mata, Hajiya ƙarama ta girgiza kai tare da miƙewa ta ninke sallahyar,
Parlo ta dawo, ta samu
dady baya nan ya fita,
Ta koma gurin Iffat lokacin harta tashi,
Little Eshat kin tashi?"
Iffat ta zubawa Hajiya ƙarama ido kamar meson cewa wani abu.
Dady ya shigo hannunsa riƙe da cajar Hajiya ƙarama yace "kisa wayarki sannan kuzo dining room abi
nci na can"
"To" tace masa, tare da jona wayar Tata, sannan ta kamo hannun Iffat suka fito zuwa gurin cin abinci.
Suna zuwa, Hajiya ƙarama ta zaunar da Iffat akan cinya tare da bu
ɗ
e warmers
ɗ
in dake
ɗ
auke da abinci,
Hannu Iffat takai kan farfesun k
aji, Dady yace "masha Allah Iffat tanaso zataci"
Saukowa ƙasa sukayi kan grass carpet mai taushi, Hajiya ƙarama ta fara bata a baki, dama ba ƙashi ne dashi ba.
A daren yayi magana da babban likitan ƙwaƙwalwa,
Washe gari, da sassafe aka shigar da
Iffat
ɗ
akin aiki.
NIGERIA
Zaune yake gaban malam mai Almajirai hannunsa riƙe da
ɗ
ari uku, bayan sun gaisa, malam Yusuf yace "nikam na warware, nazo ne akan yarinyata Juwairiyya"
Malam mai Almajirai yace "masha Allah ai tunda na ganka nasan lafiya ta
samu, to menene matsalar ita ƴar wajen naka?"
Malam Yusuf yace "wlhi babu manena ne, babu wanda yake zuwa gurin ta, ni nafison samari su dinga yi mata layi, koma basuyi mata layi ba, inaso ta samu hamshaƙin mai ku
ɗ
i, wanda zata huta"
Malam mai Almaj
irai yace "to yanzu dai wani hanzari ba gudu ba, akwai abubuwan da zamu siyawa aljanun kanta, sbda sune suke Kore mata samari, bayan haka zan bata wani kwalli da hoda, idan zata fita ta shafa, amma fa ta tabbatar anguwar masu hannu da shuni zataje, ko ba a
ikanta akayi ba ta dinga zagayawa"
Malam Yusuf yace "to kamar nawa ne ku
ɗ
in turarukan?"
"Dubu goma, nayi maka alƙawarin inhar kwalliya ta biya ku
ɗ
in sabulu sai kun ninka dubu goma sau miliyan kuma zakace munyi wannan zancen"
Cike da jin da
ɗ
in alƙa
warin da malamin yayi masa, yace "ina komawa gida zan taho maka dashi, ya miƙa masa
ɗ
ari uku yace "gashi asiyi goro"
Godiya malam mai Almajirai yayi kana yace "yana tsumayinsa"
Bayan tafiyar malam Yusuf malam mai Almajirai ya fara ha
ɗ
o magunguna hard
asu hayaƙi da turare na jiki da hoda da kwalli,
Sai yamma liss lokacin ankusa shiga sallah, sannan malam Yusuf yazo,
Bayan sun sake gaisawa ya miƙawa malam mai Almajirai ku
ɗ
in, shikuma ya miƙa masa magani, yayi masa godiya ya wuce.
Washe gari, da
wuri su Amani suka shirya, bayan sun gama karin kumallo sukayi wanka, suka ha
ɗ
e cikin shadda mai ruwan sararin samaniya ita da Aseela, ita kuma Inaya doguwar riga ƴar kanti Batool ta sanya mata, Batool tasa Abaya milk color mai ratsin yellow ba sosai ba,
sai adon duwatsu da rigar tasha, sam Abba ya hanata sanya mayafin dole sai dai tasa dogon hijabi, ta
ɗ
auko handbag
ɗ
inta ta fito part
ɗ
insu Amani, suma sun gama shiryawa, har suka gaisheta suka fito,
sbda Mahabob yana parking space yana jiransu, Abba ma ya
fito dukkansu suka wuce,
Kasancewar sabuwar motar Mahabob
ɗ
in mai
ɗ
iban mutane kamar 8 ne yasa suka tafi a sake, kai tsaye anguwarsu huda suke shirin zuwa, a hanya Abba yace a siya musu kayan marmari, koda mai kayan ya zuba a leda ya miƙo Abba ya miƙa
ku
ɗ
in sukaci gaba da tafiya.
"Wlhi kinji sauƙi duk wani lam
ɓ
o da kikeyi saboda karkije tallah na rantse gobe sai kinje, ni zaki mayar shegiya marar galihu, in girka in baki kina daga zaune, gobe nayi zaki wuce tallah kinji na gaya miki karma kice bakisa
n da maganar ba"
Sosai Umman take fa
ɗ
a kamar zata ari baki, dama bawai taji sauƙi irin sosai
ɗ
innanne ba, jikin dai ya warware mata, tashi
ɗ
aya ta fara rawar sanyi daga inda take zaune, Umman ta leƙo tana cewa "jibi abinda kikeyi sai kace bugun aljanu,
wlhi abokin sharrinki yayi nisa, ni zaki gayawa ciwo, tun kafin kizo duniya nasan ana rashin lafiya, ke ciwon ma da yazo miki da gata harda asibiti sai kace ƴar gwamna, kina ganin idan zan kwanta ciwon mutuwa babu mai temakamin dole dai haka zan warke tund
a jikin talaka ne"
Idon Huda ta gefe na zubar hawaye tace "Umma sanyi nakeji Umma ki
ɗ
agani anan Umma zan mutu"
"Au..au ashe me mutuwa ma yanada kama? da ciwon gaskiya kikeyi zan
ɗ
agaki amma tunda ciwon ƙarya kika rakitowa kanki nabar
ɗ
agaki"
Tun
daga zauren gidan su Mahabob sukejin magana kamar ana fa
ɗ
a, da gudu Mahabob yaje ya
ɗ
ago Huda, tare da kallon Umman da idanunta ya rufe, sbda har ta shiga
ɗ
aki tana ci gaba da surfawa huda masifa,
"Aslamu alaikum" Abba yayi sallama muryarsa wata iri, duk
da sunyi
ɗ
azu tun kafin su shigo Umman bataji ba,
Da sauri ta fito tana amsa sallamar baki kamar gonar auduga, tace "ku shigo"
Tunda suka shiga Mahabob ya fara shawarar inda zai nesanta Huda da gidan, a zuciyarsa yace "ta zamo ƴar aikinmu shine maf
ita....
Mom Islam ce...
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
39-40
Da kallon tausayi Amani ta bi Huda dashi, sakamakon kwanciyar da taga tayi.
Cikin zumu
ɗ
i ta gaishe su, bayan sun gama gaisawa Abba yace "dama munzo duba jikin marar lafiya ne"
"Lahh ai taji sauƙi iskanci takeji shiyasa kuka ganta haka"
Abba yace "Ash shaa.. Allah ya shirya mana zuri'a"
Bayan shiru da gurin yayi, Mahabob yayi gyaran murya kana yace "Abba ya kamata mu
ɗ
auke ta aiki kodan su dinga rage zafin wani abun"
Sai da Abban yayi nazari, kafin ya kalli Huda dake kwance har yanzu tana rawar sanyi, yace "eh hakane, idan ta samu lafiya muna neman alfarmar a bamu ita ta dinga yi mana wanke-wanke sai ki fa
ɗ
i albashin da ya kamata a biyata"
Abba ya fa
ɗ
a yana kallon
Umman Huda, tare da jiran amsar da zata bayar.
"Toh Alhaji nidai bazance muku "eh ko a'a ba, sbda tana zuwarmin tallah, kuma dashi muke ci muke sha harma mu
ɗ
inka tufafi"
"Amani tace duk ba wannan ba, ku
ɗ
in kawai zaki gayawa Abba koma nawa ne zai bak
i"
"Uhm gaskiya riba tsugugu nake samu a sana'ar shinkafa"
Cikin ƙosawa da ƙaguwa Mahabob yace "am sorry ku
ɗ
in kawai zaki gaya mana"
"Kullum idan na dafa shinkafa ina samun ribar dubu biyar"
Huda ta
ɗ
ago jajayen idanuwa da suka rine tsabar zazz
a
ɓ
i, tare kallon Umma, murya ƙasa-ƙasa, Huda tace "dubu
ɗ
aya ne da
ɗ
ari uku"
Umma tace "ke...ke kee gidanku, maƙaryaciya zaki mayar dani? cewa fa kikayi baki da lafiya, shiyasa nace ƙarya kikeyi"
Abba yace "zan dinga biyanta dubu
ɗ
ari biyu da hamsin
duk wata"
Cikin sauri "Umma tace "to aiko mun gode amma tafiya da ita zakuyi ko anan zata zauna ta dinga sintirin tafiya kullum?, nikam bani da ku
ɗ
in mota"
Mahabob yayi murmishi sbda umma dariya take bashi, kafin Abba yace wani abu, Mahabob ya riga s
hi yace "zamu tafi da ita Asabar da Lahadi zata dinga zuwa islamiyya duk ranar Lahadi sai ta dinga zuwa gaisheki.
"Ah ai babu komai, koni in dinga zuwa gaisheta ba?"
Babu wanda ya sake cewa da ita komai, sbda a maganganun nata sai kace na mai ta
ɓ
uwar
hankali,
"Mahabob jeka mota ka duba gurin da nake ajiya akwai ku
ɗ
a
ɗ
e a
ɗ
aure, kowanne dubu hamsin ne sai ka kwaso guda biyar"
Cikin ladabi Mahabob yace "toh Abba"
Umma kam hankalinta ya tashi, ashe Amani tanata yi mata magana bataji ba, sai da "
Huda ta matso tace "umma anayi miki magana"
Sannan tai firgit kamar me mafarki ta wayance da cewa "rikicin duniya, meye?"
"Yaushe zamu tafi da ita?"
Amani ta fa
ɗ
a fuska a tamke.
"Ko yanzu wlhi zaku iya tafiya"
Batool ta girgiza kai.
Mahab
ob na kawo ku
ɗ
in ya miƙawa Abba, tun kafin a miƙowa Umma take leƙe, duk suna kallonta.
Sannan Abba ya miƙa mata kana yace "a shiryawa yarinyar kayanta"
"To..to Alhaji mungode dama munajin labarinka a gidajen talabijin ashe Allah zai ha
ɗ
amu da irinku
masu mutumci da sanin darajar
ɗ
an adam"
"Ke huda tashi ki shirya kayanki"
Umma ta fa
ɗ
a tana danne ku
ɗ
in da guwaiwar ƙafarta.
Cikin dakiya, Abba yace "ayi mata uzuri a shirya mata"
Duk wani kaya da Umma ta sani nata duk ta ha
ɗ
a mata dashi harda
takalmanta, da kayan kwaliyarta, ta ajiye musu gana masgo
ɗ
in a gabansu, duk ta yage babu mamora, ta wani gefen duk ku
ɗ
in cizo"
Abba yace "Batool ki juye kayan a mota, mu wuce"
Kafin Abban ya miƙe dukkansu suka tashi, tare dayi mata sallama suka wuc
e,
Tayi godiya kamar zata ari baki,
Amani ce ta riƙe