Showing 36001 words to 39000 words out of 70760 words
Abbana da ake labarin ha
ɗ
uwarsa bekai na Zahradden ba, an narka nera, anan muka wuni da mutane, tunda gidan ya cika naji da
ɗ
i gani nake kamar baza'a watse ba, kasancewar lokacin ƙarfe 3:pm ne, sai da s
uka jira akayi la'asar sannan kowa ya fara haramar tafiya ciki harda Hajiya, har Hajiya tayimin sallama tayi gaba, ta dawo da baya tana cewa "kiyi haƙuri Tasneem antynki Karima batazo ba, bansan meye nufin ta ba"
Duk da nasan ni take kwantarwa da hankal
i, nima nace "Hajiya yanzu haka tanayin nata taron ne acan"
Sannan naga fuskar hajiyan ta
ɗ
an sake, da kuka muka rabu, ashe haka aure yake.
Zuwa dare, lokacin inata rama salolin da ake bina Zahradden ya shigo, na gaishe shi, kasancewar nayi sallama ku
ma na shafa adu'ar, amsa wa yayi cike da fara'a kafin ya kamo hannuna muka dawo parlo ya bu
ɗ
e ledar dake
ɗ
auke da gasassun kaji har uku da fresh milk kana ya cemin "bismillah"
Shi ya dinga bani, duk da banci da yawa ba, nace barci nakeji,
Sam yaƙi y
arda, sai da yasa nayo alwalah dukkanmu mukayi sallah raka'a biyu, yayimin adu'a bayan ya dafa kaina, kana yazo fannin kar
ɓ
ar hakkinsa,
Duk da nayi kuka sosai, amma ban wani yi masa gardama ba, sbda garga
ɗ
in da Hajiya ta dingayi min.
Tunda nayi wanka na
dawo na kwanta, da asbha ya fice, aiki bayan ya dawo daga masallaci, lokacin da gari yayi haske wlhi na rasa nutsuwata, sam na kasa ban-bance halin da nake ciki, wani azababben ciwon kai ya ziyarceni,
Nidai kawai naga Zahradden ya dawo, na cukumeshi ina
cewa ka sakeni...!
Please and Please nasan yayi ka
ɗ
an kuyi manage dan Allah idan na samu time zuwa dare zanyi muku wani.
Mom Islam
https://arewabooks.com/chapter?id=648b370d0b7269564606cc70
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
49-50
Sam n
akasa gane abinda yasa nakeyi masa rashin mutunci, washe gari, ya riko hannuna ya dawo dani gidan Hajiya, lokacin da muka shiga
ɗ
akin Hajiya naji tana cewa "dama Uncle
ɗ
inta yace yau zaku zo, da naji shiru wlhi har na fara tunanin ko ta gudu ne?"
Zahrad
den ya fashe da matsanancin kuka ina kallonsa, Hajiya ta fara rarrashinsa tana ce masa "magani za ayi min idan na warke zan dawo
ɗ
akina"
Cikin kukan yake cewa "dan Allah karku rabani da matata wlhi ina sonta"
Duk wani kalami da zai kwantar masa da ha
nkali tayi amma ya kasa fahimtarta, dole Hajiya ta kirawo Uncle shima yazo ya dinga yiwa Zahradden nasiha, nidai
naga Zahradden
ɗ
in yayi waje, idanunsa sha
ɓ
e-sha
ɓ
e da hawaye, tun daga ranar naji soyayyarsa ta ficemin arai, idan yazo guduwa nake, idan naji
muryarsa toshe kunne nakeyi.
Na koma shiru-shiru bana fita ko'ina, hatta aiki Hajiya ta Dena bani, sbda na koma marar kunya tashi d'aya, Allah sarki duk da ciwon daya riskeni da rashin kunyar da nakeyi musu da rashin magana, basu ta
ɓ
a tsangwamata ko za
gi ba, koda yaushe mutum biyu suna hanyar nema min magani,
Ashe dukkansu biyu Uncle da Hajiya sun san inada ciki, kwanci tashi ina wannan hali cikina yakai wata bakwai, ciwo yanata gaba, lokacin cikina ya fito, Hajiya zata riƙemin hannu muje asibiti awo
ko scanning, lokacin da cikina yakai wata tara da kwana tara, wlhi bansan inda kaina yake ba, washe gari nadai ganni a kwance riƙe da yarinya Hajiya ta sanya mata nono a baki, ina yawan ji ana cewa bada nono ga jariri akwai zafi, nikam banji ba, wlhi bans
an ciwon komai ba, ranar suna yarinyar aka sanya mata Iffat.
Ranar da Hajiya tace "idan mukayi arba'in, zamu koma gidan magani"
Aiko ana i gobe zamu koma, naji kamar ana kiran sunana a waje, riƙe da Iffat na tashi, tun daga ranar bansan inda nake ba,
sai yau..
Ummi ta dafa kafa
ɗ
ar Tasneem kana tace "ki kwantar da hankalinki, idan zaki gane gida insha Allah zamu kaiki gidanku"
Tasneem tace "nan wane gari ne?"
Ummi tace "nan Kaduna ne"
Tasneem ta zaro ido cike da mamaki amma ba tace komai ba
.
A ranar da yamma 4:pm Aliyu yazo gidan Ummi, sai da yabi kowane
ɗ
aki ya gaishe su kafin ya dawo
ɗ
akin Ummi, cike da murna Ummi tace "oyoyo
ɗ
an albarka ga baƙuwarka ta warke"
Aliyu yace "masha Allah godiya ta tabbata ga Allah tunda har akayi nasara,
baiwar Allah sannu"
Tasneem tace "Nagode Allah ya saka da alkairi Ummi ki tayani yi masa godiya"
Kasancewar Ummi ta sanar mata da taimakon da Aliyun yayi mata.
"Ummi malam yayi nisa ne?"
"A'a yaje gaishe da abokinsa Hudu ne a can katsina road,
na mance ban tambayeka Hadiya ba?"
"Ummi tace in gaishi ki, gobe insha Allah tana nan zuwa"
Cike da jin da
ɗ
i Ummin tace "Allah ya kaimu".
Bayan an dawo da Hakeem gida, yana shigowa ya fashe da kuka, Hajiya babba ta dangware masa kai, tare da cewa
"wlhi Hakeem dama inaso inyi maka magana tare da garga
ɗ
i na ƙarshe, muddin kace bazaka fita a harkar waccar matacciyar yarinyar ba, wlhi sai nayi maganinka, har yaushe kayi girman dazan gaya maka kaƙi jin maganata, ko kana so kai da mahaifinka ku kasheni
ne?"
Cikin tausayawa Hajiya yace "Hajiya wlhi bazan sake ba, amma Eshat tana bani tausayi sosai"
"Kai dalla can, wlhi idan da kasan asalin yarinyar nan, ko ance ka bibiyiyeta wlhi bazaka kulata ba"
"Hajiya kinada labarin iyayenta ne?"
"Eh mana
tsintacciya ce a bola, anyi cikin shege ne aka yarda ita, shiyasa ka tsintota babu wanda yace ƴarsa ce, inaso ka cireta a cikin rayuwarka ka mance da ita, mahaifinka yana son ha
ɗ
a matsayinku a guri
ɗ
aya"
Cikin sauri Hakeem yace "Hajiya kenan ƙazama ce n
a dena kulata wlhi"
Tsabar murna da hajiyar ke ciki, ta janyosa ta rungume tana sanya masa albarka.
ALGERIA
Abin farinciki abin jin da
ɗ
i Iffat a zaune a ƙafar Hajiya ƙarama, Dady ya shigo, fuskarsa
ɗ
auke da fara'a, naji yace "Hajiya gobe ne za'ayi s
allamar nan, ya kamata in samu in cika musu ku
ɗ
insu, Alhmdulilah"
Cike da jin da
ɗ
i Hajiya ƙarama tace "wlhi na
ɗ
auka zamuyi wata a asibitin nan sai naga kwananmu biyar, har an kammala komai, ragowar magungunan Islamic
ɗ
in duk ta shanye"
Dady yace "Es
hat zo"
Ta sauko daga jikin Hajiya ƙarama ta je gurin dady tana murmishi,
Washe gari ya cika ku
ɗ
in asibitin aka sallamesu suka dawo gida.
Kwanan Iffat shida da fitowa, suka tafi shopping, Iffat tayi kyau sosai, sbda duk kayan da Dady ya gani siyo
Mata yakeyi komai tsadarsa, koda yaushe yanayi Mata kallon Eshat
ɗ
insa ne, suna zuwa ShopRite dady ya ha
ɗ
u da abokansa turawa, sai
ɗ
aukar Iffat sukeyi suna cewa yarinyar tanada kyau, dady yana yi musu godiya, sbda Iffat yarinyace Mai shiga ran Wanda ya ra
ɓ
u da ita.
LIBYA
Sosai Mona taji sauƙin jikinta, duk wani motsi nata yana tafin hannun Shahazad,
Washe gari ta kama monday da misalin ƙarfe 5:am Shahazad ya fito cikin shirinsa na fita aiki, bata saba ganin ya fito cikin wannan lokacin ba, tana cikin
barci, taji kamar a mafarki an turo ƙofarta,
Firgit ta farka tare da miƙewa zaune, kallonsa kawai take ba tare da tace dashi komai ba, tako cikin isa tare da zama kan bed ya miƙo wuya kamar me neman wani abu, hannu ya tura cikin aljihun suit
ɗ
insa ya c
iro biro kana ya bu
ɗ
e tafin hannunta ya rubuta mata, idan har kika kwashe sirrin komai nawa kika bawa mutane sai na kasheki"
Da sauri ta fara ja da baya, alamar tsoro,
Yana wata makirar dariya yace "ai ban kashekin ba, garga
ɗ
i dai nayi miki akan ki
riƙe bakinki"
Yana fa
ɗ
ar haka ya gyara gashin bakinsa, yayi Mata kiss a goshi ya fice,
Da sauri ya ke sauka daga kan steps yana waya, har hajara ta fito, tana hangoshi ta koma da gudu,
Cikin wayartasa ne yake cewa "banason wasa, hannu na da naka g
obe zamu shiga India, jirgin safe zanbi, ku zamo cikin shiri, duk Wanda yayi gardama ku harbeshi"
Kafin yace "Hajarr.."
Da sauri ta fito daga d'akinta tare da zubewa a ƙasa tace "Barka da fitowa me gida"
"Yauwa ki kulamin da matata kar in ji mummu
nan labari a kanta idan har naji hakan' hhhh, ki ƙaddara kin mutu"
Jikin Hajara na rawa tace "hakan ma bazata faru ba da yardar Ubangiji"
Har yayi gaba, ya juyo yace "nasa 1 million a account
ɗ
in da sisternki ta bani lokacin da kukazo"
Hajara tace
"godiya nake Allah ya saka da alkairi"
"Amin yace kana yayi gaba"
Jikin Mona a sanyaye ta miƙe tsaye, dan ita ba sallah takeyi ba, amman shi Shahazad yanayi shima
ɗ
in dai sai a hankali,
Cikin sauri ta sauko ta nufi
ɗ
akin Hajara, ta samu tana sal
lah,
Bayan Hajara ta idar da sallahar tace "Barka da safiya Madam"
Barka "Hajar inason in baki labarina Please ki taimakeni, ina ganin kamar kece zaki iya miƙani ga iyayena"
Gaban Hajara ya bada rass tare da tsoro, tace "idan inada halin hakan zan
taimaka miki, amma karki manta muna cikin hatsari ni dake"
Mona tace "karki damu Bama cikin hatsari, amma kin iya aiki da computer?"
Mona ta tambayi Hajara.
"Gaskiya ban ta
ɓ
a amfani da ita ba, amma ina ganin abubuwa in karanta"
"Akwai wata wac
ce Shahazad ya siyamin, sbda harkar kasuwancinsa da yakeso in temaka masa, nikuma bani da ra'ayin hakan"
"Uhm nifa tsoro nakeji dan Allah karki
ɗ
auko"
Hajara ta fa
ɗ
a tana runtse idanu.
Cikin rashin tsoro Mona ta miƙe, tare da, ficewa da gudu.
Computer ta
ɗ
auko ta fito hankalinta kwance, bazaka gane tsoro ya gushe a zuciyarta ba, har sai kunga inda ta zauna a parlo tana sarrafa computer hankali kwance,
"Hajarr"
Mona ta ƙwala mata kira.
Cikin rawar
ɗ
ari ta fito, kamar me jin sanyi, ta za
una daga nesa.
Kai tsaye Mona ta shiga searching ta rubuta Shahazad forest,
Da sauri Hajara ta matso kusa da Mona tana cewa "mijinki yanada wani gari ne mallakinsa Kuma me sunansa?"
"Eh yanada anan muke rayuwa"
Gaban Hajara ya sake fa
ɗ
uwa, ta
fara jajantawa kanta mutuwarta, sbda har ta hango inda Shahazad zai kashesu babu tausayi,
"Hajar kalla ki gani ga wani video"
A tsorace Hajara ta sake matsowa, videon kashe-kashen da akeyi a yankin ta gani, tare da mutanen ƙauyen da suketa guduwa, gu
dun ceton rai.
"Inaso inje jejin nan domin inga iyayena dangina da sauran ƙawaye na, zamana a ƙauye nan yafi min zaman ƙuncin da nakeyi a wannan gidan"
Hajara tace "tabbas garinku-garinku ne, amma ni sai nake gani kamar zaman gidannan yafi kar
ɓ
arki"
Hajara tayi maganar domin kaucewa Maganar Mona.
Gaskiya "Hajar kin yi kuskure sbda wannan gidan da kike gani kamar lahira yake, ina tsoron Shahazad, haka kawai yake zuwa ya kashe mutane ba tare da sunyi masa komai ba, shi
ɗ
in mugu ne"
Hajara dai, i
dan ta tuno da garga
ɗ
in Shahazad gareta sai cikinta yayi ƙugi, tsabar tsoro.
Daga ƙarshe Hajara ta zame ta durƙusa gaban Mona kafin tace "dan Allah kiyi haƙuri ki gafarceni ki mayar da wannan abun, saboda wlhi tallahi zai iya ha
ɗ
awa dake ya kashemu, ina
ganinsa kamar me wankin idanu"
Mona ta rufe computer tare da murmishi tace "komi daran, da
ɗ
ewa wlhi sai na koma garinmu"
Hajara tace "wlhi ni zaki shafawa dan bazai ta
ɓ
a amincewa da abinda zance masa ba, nima kasheni zeyi, ki gafarceni"
Mona ta m
iƙe tare da hayewa steps tana sheƙewa da dariya.
Tunda Hassana ta koma
ɗ
akinta tunanin Ala-Uddin Samir ya addabi rayuwarta, duk zuwanta gidansa da takeyi bata ta
ɓ
a tsammanin haka yake ba,
Acan
ɓ
angarensa yanason Lulu tayi barci yaje ya dubo Hassana ya
gani, shin maganin ya fara aiki.
Sai shafata yakeyi yana cewa "my Lulu ya kamata ki kwanta ki huta, bakya samun enough time da zaki dinga barci da rana"
"Hub idan ina tare dakai sam barci ƙauracemin yakeyi sbda tunaninka, amma yaushe ne zamu je masa
rautar ku"
Ta fa
ɗ
i maganar tana kashe masa idanu,
"Ya kamata muje a cikin watannan sbda wasu shirye-shirye da nakeson gabatarwa a gidan, duk da bani da uwa uba duk sun mutu nine zan zamo mahaifin kaina, inaso in kawar da Nara a doron ƙasa, inaso Raza
ya zamo maƙasƙanci a ƙarƙashina, inaso in tura ahalinsu wata duniyar, a halin yanzu na gama zana irin kujerar da zan sauya zanen taswirarta bayan nahau, ko bakyaso a kiraki da Princess Lulu?"
Cikin farinciki tace "tabbas Nima na gano wani haske a tafiy
ar, sai dai kasan mutanen garinnan matsafa ne, meyasa bazamu shirya ba kafin muje"
Ala-Uddin ya bubuga kafa
ɗ
arta a hankali, kafin yace "kamar kin mance waye Ala-Uddin Samir?"
Ta tallafo ha
ɓ
arsa tare da sanya harshenta a cikin bakinsa, ta fara karka
ɗ
awa...
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
51-52
Sun da
ɗ
e cikin wanan yanayin.
Duk da haka zuciyarsa bata tare da ita, gangar jikinsa ne a tare da ita, hankalinsa ya tattara ga Hassana, itace burinsa da buƙatarsa, har waswasi yakeyi
anya boka Namraj bai sanya masa soyayyar Haseeaina a zuciyarsa ba.
Kamo joyst
ɗ
insa da tayi tana mulmulawa ne yasa ya firgit, lokaci
ɗ
aya yanayinsa ya sauya, sha'awar da yake yiwa Hajara ta riki
ɗ
e i zuwa gurin Lulu,
Ganin ya zuba mata narkakkun idanu
wansa, ya sanyata rungumeshi murya ƙasa-ƙasa tace "my Hub meyasa bakason saukemin haƙƙina alhalin kasan l love sexy Hub musamman da ƙirar jikinka take gwada jarumtarka"
"Uhm Lulu nima inaso, sai dai some times tunanin kujerar da zan hau, take janyowa in
ji bana marmarin wata mace a kusa dani"
"Haba my hub yakamata ka nutsu ka San Lulu zata taimakeka, kadena sanya damuwar da ta zamo ƙarshe a tarihin rayuwarmu, zanyi komai dominka, amma yanzu lokacin Hub da Lulu ne"
Baya da za
ɓ
i daya wuce ya biye mata
, tunda bai samu ta
ɓ
angaren Hassana ba,
Da kanta ta cire masa komai tana wani shafeshi kamar mage, ko wane sashi na jikinsa da lungu lashewa takeyi, cikin salo na jan hankali,
Acan
ɓ
angaren Hassana, ta kammala ha
ɗ
a kayanta a jaka, burinta taji murya
rsu a parlo ta tambaye su zata koma gida mahaifiyarta babu lafiya, tayi kuka har ta gaji, idanunta sun kumbura, wannan zuwan bata zo a sa'a ba, ko tun da
ɗ
in ma dai batasan yana amfani da ita bane oho?.
Daga ƙarshe ta fito parlo ta zauna sanye da hijabi
, da jakar kayanta a gabanta, takai kusan awa a zaune, sai da ƙarfe 1:20pm tayi, sannan suka fito rungume da juna,
"Hassienna akwai matsala ne, na ganki da jakar kaya a gabanki?"
"Babu inda zaki ai ba haka mukayi dake ba"
Ala-Uddin ya fa
ɗ
a yana juy
ar da kansa gefe.
Cikin tausasa murya ta sauko kan carpet ta durƙusa kafin tace "dan Allah, kuyi haƙuri ku barni in tafi mahaifiyata babu lafiya"
"Mahaifiyarki zata samu lafiya nawa kike da buƙata a tura mata?"
Lulu ta tambayi Hassana cikin tausay
awa.
Dai-dai lokacin da zata bu
ɗ
e bakinta tayi magana, hawaye suka zubo a tare tace "ina buƙatar ganinta dan Allah kuyimin rai"
Lulu ta ciro wayarta a aljihu kana tace samin number,
Sai da tayi jimm bata motsa ba, Ala-Uddin Samir yace "muna jirank
i"
Jikin Hassana na karkarwa tace "ba sai kun kirata ba, duk da kunajin Hausa amma ita bataji"
"Okay okay shi kenan ai ke kinajin Yaren da takeji ungo saka number ki kirata muyi magana"
Bata da za
ɓ
in daya wuce ta kirawo Inna, cikin rashin sa'a ko
da aka gwada number bata tafiya,
Ala-Uddin Samir yace "bazakije ko ina ba, ance miki zuwa Nigeria kamar zuwa nan da cikin garinan ne?"
Da sauri ta
ɗ
auki jakar kayanta ta koma tana kuka,
"Da girmanta amma bata da ikon yin komai, mtsw"
Bayan taf
iyarta, Lulu tace "Hub na rasa abinda ke damun Haseeaina"
"Mance da maganar sakarci ne kawai"
Washe gari, bayan sunyi brakfast, cikin sauri Lulu suka shirya fita, Ala-Uddin Samir zai ajiyeta a makaranta daga nan ya wuce gurin aiki,
Hakan yasa H
assana ta samu damar sake fito da jakar kayanta ta fito da gudu, kamar ha
ɗ
in baki duka masu tsaron gidan basa nan.
Da gudu ta fice, anguwar shiru babu mutane, hakan yasa ta dinga gudu kamar bazata tsaya ba.
Cikin sa'a wata mota ta fito tana tafiya a
hankali, ganin Hassana yasa mai motar tsayawa yace "can I help you?"
"Eh taimakeni dan Allah"
Cikin sauri ya bud'e Mata ta shiga.
Ya figi motar da uban gudu,
Suna cikin tafiya tace "gidan Shahazad zaka kaini"
Matuƙin motar ya jinjina kai kaf
in yace "no problem"
Abin mamaki, a wani katafaren gida ya tsaya, tare da danna horn sai gashi an wangale get d'in, da masifar gudu ya ƙarasa shiga ciki.
Cikin rashin fahimta Hassana tace "ina ne nan ka kawoni"
"Your guest house welcome"
Cikin
sauri tace "me kake nufi, ka kawoni a kasheni ne?"
Bai sake cewa komai ba, sai wata ƙofa daya nuna mata da hannu kafin ya juya ya shiga mota.
Tana shirin sake cewa wani abu ya figi motar da