Showing 39001 words to 42000 words out of 70760 words
gudu yabar gidan.
Sam ta kasa sakewa da inda take tsaye,
takai mintina a tsayen, wani saurayi yaji hausa yace "Oga yana magana"
Ya miƙa mata wayar,
A tsorace ta kar
ɓ
a kana tace "waye?"
"Hassienna"
Cikin sauri tare da in-ina tace "mai...gi...gida...me.."
"Ba sai kinyi doguwar magana ba, nine Ala-Ud
din Samir, nan gidana ne, a yau kika samu ƴanci wanda yafi na Lulu, zanso ki saki jikinki, muyi harkarmu tare bake babu talauci"
Rai a
ɓ
ace ba tare da jin tsoro ba tace "amma wlhi ka cuceni ka gama dani, dan Allah kasa a kasheni ka huta"
Ala-Uddin ya
yi murmishi kamar tana ganinsa, kafin yace "ki ƙarasa ciki, kin shiga kenan"
Ya katse kiran.
Jiki babu ƙwari ta juya ta kalli wanda ya kawo mata wayar, kana tace "ina ne cikin gidan?"
Ga ba ya shige, tana binsa a baya har suka isa, cikin gidan. Ka
wai zan iya ce muku gidan ya ha
ɗ
u, ba ƙaramin ku
ɗ
i ya kashewa gidan ba, sbda muhimmancin masu zaman gidan.
Sai da ya nuna mata ko ina sannan ya miƙa mata keys na gurin da ku
ɗ
a
ɗ
e suke ya fice.
Takasa cewa saurayin komai, duk da tanayi masa kallon kama
r mai sauƙin kai.
Abin mamaki, gabaki
ɗ
aya wayarta babu network ya
ɗ
auke.
Tunda Mona ta koma
ɗ
akinta, mai makon ta ajiye computer kamar inda Hajara ta gaya mata, sai ta sake bu
ɗ
ewa tana searching manya-manyan ƴan ta'addan ƙasar Libya.
Farko Shahaz
ad ta gani a farko, sannan Ala-Uddin Samir, sai Karan Khan, su Uku a jerin wanda akayi cancel da jan biro.
Hoton wani saurayi ta gani a gefe Mai suna Karan, kyakkyawan matashi mai ji da ƙarfi, da sauri ta bibiyi profile
ɗ
insa, kana ta shiga gurin chart
tayi masa magana, da farko ta rubuta please I need your help don't forget to call me kana ta rubuta masa numberta, ta ajiye ta fita tare da kashe computer.
Kafin ta zauna tana ci gaba da tsarawa zuciyarta da rayuwarta mafita,
Hajara na zaune a parlo
har yanzu ta kasa motsawa nan da can, ring
ɗ
in wayar tafi da gidanka yasata saurin miƙewa ta
ɗ
aga, "gobe ku shirya kuzo gurin bikin ƙanwata anan Ghat, nayiwa driver magana, sannan nasa a shirya komai, ki kularmin da Mona, na damƙa amanar Mona a hannunki, t
abbas idan wani abu ya sameta sai na sheƙe ki....
Kuyi haƙuri wlhi ciwon kai tun jiya nake fama dashi
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
53-54
Bayan ta ajiye ta haura sama tayiwa Mona nocking, bayan ta bu
ɗ
e ta gaya mata saƙon da Sh
ahazad ya sanar mata.
Daga haka ta juya ba tare da Mona tace komai ba.
Kai tsaye computer ta ƙara janyowa kana ta kuma serching sunan Kharan, duk da shi wancan wanda aka ha
ɗ
a hotonsu sunsa karan Khan, shikuma wannan karan sunansa,
Cikin sa'a taga y
asa mata, "a ina zamu ha
ɗ
u insha Allah zan taimaka miki"
Cikin sauri ta fara typing tace "gobe zamuje Ghat nida auntyna Please ka kawar dani daga gidan Shahazad, mugu ne"
Da sauri ya turo mata, "idan da wannan number kikeyin whatsapp ki yimin magana,
karki sake magana a system"
Nan da nan tasa number tayi saving sai gashi ta ganshi a online.
"Me ya kaiki gidan Shahazad?"
Bata da amsar da ta wuce tace "ƙaddara" hakan ko ta rubuta masa.
Yayi mata voice da cewar "a halin yanzu Shahazad ya fit
a a garin Libya jirginsu ya sauka a Bangkok, inaso kiyi taka tsantsan wajen kare kanki da duk wata hanya da zatasa ya gano inda kike"
"Eh zanyi ƙoƙari amma a ina zamu ha
ɗ
u?"
"Bani adreshin gidan bikin zanzo da kaina ba tare da kowa ya sani ba"
"M
ona tasa masa emoji na murmishi tare da yi masa godiya, ta tura masa bayanan komai akan anguwar da zasuje"
Hajara nacan kitchen tana
ɗ
ora abinci, ga mamakinta sai taga Mona ta fito yau fuskarta wasai da farinciki, tace "Hajarr yau inason cin Kaji kabsa
da Zabibi"
Cike da kulawa Hajara tace "Madam yau kina cikin farinciki kodai oga yana hanya ne?"
Hajara ta fa
ɗ
a da alamar zolaya.
"Haba Hajar, dan zai dawo yau kawai sai inyita farinciki nikam haka kawai nakejin shauƙi"
Hajara ta cigaba da ha
ɗ
a
abubuwan da zata buƙata, ita kuma Mona ta koma
ɗ
akinta tare da lodar kaya masu yawa.
*********
Duk da kyawun gidan, bai hana Hassana jin tsanar gidan a ranta ba, sam gidan ya isheta, Abin takaici network
ɗ
in wayarta bayayi, meke shiri
n faruwa da ita?, gashi
ɗ
azu yaron da Ala-Uddin ya kira, kiran ya shigo wayarsa amma ita kira baya tafiya, cikin fushi ta miƙe tsaye tana zagaye
ɗ
akin, a ƙasan zuciyarta tana nadamar zuwa Libya
aiki
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
M
om Islam
55-56
Washe gari da wuri suka shirya domin halartar taron bikin sistern Shahazad, sai da Mona ta tabbatar da ta gama shiryawa barin garin.
Abin mamaki wanda Hajara ta da
ɗ
e bai wuce mata ba shine, fitowar da Mona tayi ko jinkiri babu, a parl
o ta zauna tana jiran Hajara, har Hajara tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga irin ta larabawa ta fito rataye da jaka a kafa
ɗ
arta, Mona batace mata
komai ba, duk da hankalinta ya raja'a akan waya,
"Madam tun
ɗ
azu shugaba ya kira yana tambayar mun t
afi?"
Zuciyar Mona wasai tace "mun gama komai ni dama ke nake jira, sai kaya da zan sauya"
Hajara tayi murmishi sbda Sam ta kasa gane inda Mona ta dosa.
Sanye da riga da wando Mona ta fito tare da
ɗ
aura siririn mayafi a kanta kana suka wuce gurin
mota, driver na ganinsu ya bu
ɗ
e suka shiga, kana ya rufe, motoci biyi na biye dasu.
Har sukayi nisa Mona bata
ɗ
ago kai ta kalli titi ba, har sai da taji alamun mota ta daina tafiya sannan ta
ɗ
ago kai ta kalli Hajara, Hajara ko hankalinta na gurin mas
u wasa da ta hango a filin gurin.
Driver ya bu
ɗ
e musu mota tare da
ɗ
aukar kayan Mona da jakar Hajara aka shigar ciki, tashi
ɗ
aya hankulan mutanen gurin sukayo kan su Mona, dama bawai ta ta
ɓ
a zuwa gidan bane, sbda Bama kowa ta sani ba, tunda wannan shine k
aro na farko daya barta ta shiga cikin taron mutane.
Suna tsaye wata budurwa tazo gurinsu, cikin farinciki da
ɗ
aga murya take cewa " matar yaya tazo"
Hankulan mutanen gurin sukayo kansu, wata farar mata Balarabiya kamar su
ɗ
aya da Shahazad ta
rungume Mona tana cewa "Hindu zoki shigar dasu ciki"
Hajara sai murmishi takeyi, Sakamakon tattali da kula da taga mahaifiyar Shahazad take gwadawa Mona, riƙe da hannun Hajara aka shigar da Mona ciki,
Bayan sun huta lokacin da aka kira sallahar azhar H
ajara ta tashi ta shiga toilet
ɗ
in
ɗ
akin da suke ta
ɗ
auro alwalah kana ta shimfi
ɗ
a
ɗ
ankwalinta ta kabbara sallah, ga dukkan alamu ba sallah mutanen gidan sukeyi ba, abin ya bawa Hajara mamaki sbda wasu lokutan tana ganin Shahazad yana Sallah, duk da hakan
shima bai mayar da ita farilla ba.
Hajara na idarwa Mona tace "idan kin shirya gujewa wannan mugun zan tafi dake idan kuma zakici gaba da zama shikenan"
Murya ƙasa-ƙasa Hajara tace "ban fahimci me kike nufi ba?"
"Ina nufin zamana ya ƙare tare tare
dashi, dama na da
ɗ
e ina neman mafita da muhimmiyar yanya yanzu ko na samu komai"
Hajara tayi murmishi mai cike da tarin tambayoyi kana tace "bakya tsoron idan ya gano komai yasa a kashemu?"
"Haba Hajar wanda zai tafi damu nan da mintuna talatin zai ƙ
araso"
Hajara tace "shikenan amma nayi farinciki"
Suna zaune aka dinga jere abinci kala-kala a dining kana aka umarcesu da suje suci.
Koda sukaje cin abincin ka
ɗ
an sukaji, a zahiri jikin kowacce daga cikinsu ya tsinke,
Sannan ko wacce da tunan
in da takeyi a cikin ranta.
Wayar Mona tanayin ringing suka miƙe a tare, Mona ta kalli agogon dake manne a bango 6:30pm ga haske ta ko ina, tashi
ɗ
aya duhu ya gauraye ko'ina na gidan, hakan yabawa Kharan damar ce mata ta fito ta ƙofar baya, yana jiransu
,
Cikin san
ɗ
a suka fita riƙe da hannun juna, kana suka isa gurin motar, motarsu na tafiya haske ya baiyyana a gidan, kasancewar mutan gidan a gajiye suke, maman Shahazad tasa Hindu ta je ta nuna musu gurin kwana, cikin rashin sa'a Hindu na shiga taga wa
yam, babu su babu kayan su, ta duba toilet nan ma shiru kana ta zaune tana dogon nazari, sannan kuma ta fara tunanin me zataje ta cewa mama?.
ALGERIYA
Ikon Allah kenan yafi gaban wasa, yayinda lokuta suke tafiya kwanaki suke shu
ɗ
ewa, yau kwanansu Hajiy
a ƙarama goma sha hu
ɗ
u, 2weeks a Algeriya, inda sukayi nasarorin samun lafiyar Iffat tare da nasara akan aikinsa, gobe suke sa ran zasu koma gida,
Iffat kam lafiya ta samu, sbda babu abinda bata ganewa na game da rayuwa, sai dai yawan surutunta ya ragu s
osai.
NIGERIA
Tun ana saura kwana bakwai su dawo, dady ya sanarwa Hakeem da Hajiya babba, wani lokacin ma Iffat tana gaisawa da Hakeem idan dady ya kirashi, abinda Hajiya babba bata ta
ɓ
a tsammani ba kenan, wato samun lafiyar Iffat, abin ya dagula mata
lissafi,
A ranar da suka sanar mata da lokacin dawowarsu, ta shirya zuwa gidansu, cike da mamaki mahaifiyar Hajiya babba take kallonta, kafin ta amsa sallamar tana cewa "yaushe rabon da inji muryarki ko a waya?"
Hajiya babba ta fashe da kuka mai cike da
makirci, kana tace "umma ina Fawziya?"
"Fawziya tana ciki auren ma ya mutu"
Hajiya babba ta dafe ƙirji kana tace "innalilahi wa inna ilaihir raji'un, wannan wane irin mummunan labari ne?"
Umma tayi shiru tana kallon yanayin Hajiya babba.
Koda ta
shiga
ɗ
akin tagumi tayi, Umma ta shigo kana ta zauna gefenta, cikin sigar lallashi tace "wai meke faruwa ne naga duk kin rame kin lalace tashi
ɗ
aya Hajiya babba ta sake fashewa da kuka, a cikin kukan take cewa "yanzu alhaji baya Sona yafi son waccar shegi
yar, ga wata y'ar tsintuwa da Hakeem ya samo aka kaita gidanmu, anyi cigiyar iyayenta har an gaji, dayake ciwon juyewar k'wakwalwa ne ya sameta, shine ya fitar da ita waje, har yanzu basu dawo ba".
Hajiya babba ta k'arasa maganar tana sake fashewa da ku
ka,
Umma ta matso kusa da ita kana tace "haba y'ata ki kwantar da hankalinki, wato yana nufin, har yar kwararo ta fiye masa na cikinsa, to wlh inaga akwai ayar tambaya akansa, kodai yarsa ce?"
"A'a Umma wlhi ba yarsa bace, nidai so nakeyi a kaini guri
n wani malamin yayimin temako dan waccar shegiyar ta lashe masa zuciya sai abinda tace shi yakeyi"
"To ki kawantar da hankalinki idan har Ina raye saina share Miki kukanki, akwai dubu goma a gurina, Babanku baya gari, barin k'arasa aiki inzomuje gurin m
alam Mai turakar yasin wlhi idan kika amayar masa da duk matsalolin da suke damunki anyi an gama"
Hajiya babba ta share hawaye, tare da rungumo Ummanta kafin tace "Umma wlhi Ina alfahari dake".
Bayan Umma ta kammala aiyukanta ta d'auki hijabi da key
motarta, Hajiya babba ta zauna mazaunin driver Umma ta zaro ido, tare da cewa "ni wlhi ban isa ba, kice lahira salamu alaikum, ace duk kudin mijinki har yanzu baki mallaki mota ba, ki duba ki gani motata ta uku kenan, ke ko d'aya baki ajiye ba"
Hajiya b
abba ta fito tana cewa "umma ai yanzu nasan abinda yafi mota ma zan samu insha Allah...
Ina mai bawa ma masoyana hak'uri, musamman akan rashin ganin posting kuyi hak'uri dan Allah insha Allah yanzu zamuci gaba.
Mom Islam 08141799224
*
💋
MU RAYU
A TARE
💋
*
Mom Islam
57-58
Kai tsaye suka wuce gurin boka, wani ƙasurgumin jeji suka dinga tafiya, bakajin kukan komai sai na, tsuntsaye, riƙe da hannun juna suke tafiya har Allah ya kawosu gindin wata
ɗ
irkekeyiyar bishiyar kuka, cikin ƙaraji da mu
rya marar da
ɗ
in sauraro sukaji ance "ku koma da baya, sannan kuma bama son sallama"
Jikin Hajiya babba ya
ɗ
auki kyarma, ta riƙe hannun umma gam tana cewa "Umma wlhi mu koma nikam bazan iya jure wari da tsawar nan ba"
Shiru Umman tayi bata kulata ba, ha
r suka iso gurin bokan suna tafiya da baya, kana Umma taja hannunta suka zube a ƙasa.
"An gaisheka boka an gaishe da madugu an gaishe da hatsabibi"
Cikin jin da
ɗ
in kirarin yayi murmishi jajayen haƙoransa suka baiyyana, sai kuma ya tur
ɓ
une fuska kafi
n yace "baku da matsala da maganina, duk wanda muka bawa sai ya dawo yayi mana godiya, dan haka ku kwantar da hankalinku, meke tafe daku?"
Umma tace "wlhi kishiyar yarinyata ce ta mallake mijin bayajin maganar kowa sai Tata, sannan akwai wata maiyyar ya
rinya da aka tsinto, yana mugun sonta"
A gaggauce boka yace "yanzu me kukeson ayi mata?"
Hajiya babba da sai yanzu ta samu bakin magana tace "inaso ya zamo maganata kawai yakeji, sannan ya zamo danginsa suna sona sosai, ita kuma yarinyar inason a san
ya ya mance da labarin ta, sannan ya dinga ji dani kamar tsoka
ɗ
aya a miya"
"Duk wannan zancen da kikayi, anyi an gama,
ɗ
an gajere na jinki shine zeyi komai, amma kafin nan munason gashin kan ita kishiyar taki, sai kuma farcen Alhaji shima muna buƙata,
sannan munason rigar yarinyar guda
ɗ
aya"
Jikin Hajiya babba na rawa tace "ni yanzu ina zan samu wa
ɗ
annan abubuwan daka ambata?"
Cikin daka tsawa yace "idan har kinason aiki dole kibi hanyoyin dana fa
ɗ
a idan kuma bakyaso ku
ɓ
acemin anan"
Umma tayi
murmishin yaƙe cikin sigar bada haƙuri da kwantar da muryar,
"Dan Allah boka kayi mana rai, saboda inganci aiki irin naka shiyasa muka taho gurinka domin ka taimakemu"
Boka ya sheƙe da dariya, kana yace "na gama magana idan an samu abubuwan dana ambat
a ko yanzu kuka kawo, yanzu aiki zai wakana"
Umma ta riƙe hannun Hajiya babba kana ta fiddo ku
ɗ
a
ɗ
e dubu ashirin ta ajiye a gabansa, kana suka miƙe, suna tafiya da baya-da baya har suka iso gurin mota.
Koda suka shiga mota, Hajiya babba ta rafka uban
tagumi kana tace "Umma a ina zan samo wa
ɗ
annan abubuwan da boka ya ambata?"
Umma tace "haba kekuwa sai kace ba mace ba, idan har ke jinina ce wlhi zaki iya, kidena bani kunya"
Hajiya babba tace "to shikenan Umma zan jaraba in gani"
Sai bayan isha'
i sannan ta koma gida,lokacin Hakeem ya da
ɗ
e dayin barci, sai da ta leƙashi sannan ta wuce ta kwanta babu batun Sallah, sai ma tunanin "ta yaya zata samo abinda boka ya umarceta?"
Da wannan tunanin barci mai nauyi yayi awon gaba da ita.
Tun bayan taf
iyar Huda daga gidan Ummanta, ta koma sarin kayan sawa takalmi da kayan koli hoda janbak da sauransu, sannan ana kawo mata kayan
ɗ
aki irin kamar idan auren mutum ya mutu ta siya, sannan tana siyarda maganin mata sosai, dan yafi ƙarfi ma a sana'ar ta,
Safi
yar Asabar, bayan ta kammala gyara gida tayi abin karyawa, ta
ɗ
aga waya ta kirawo ƙawarta, abin mamaki ku
ɗ
in da Alhji Auwal ya bata ba ƙaramin bunƙasa sukayi ba,
Bayan ta
ɗ
aga Umma tace "Maryamah ya zakiyi min haka, kawai jiya wani mutumi yazo hira gurina
?"
Wacce Umma ta kira da Maryamah ta tuntsure da dariya kana tace "wlhi gani nayi Kun dace shiyasa nayi masa hanya"
Umma tace "to duk ma ba wannan ba, kinsan kuwa yace da wuri yakeson auren, nida nafi shekara goma ban waiwayi dangina ba, to yanzu me
zance musu?"
"Hhh Gaskiya ƙawata akwai ki da tsoro, a tunanina zaki fara nemo mana hanyar jin da
ɗ
i da huta kawai sai ki dinga wani tunani can, ko ance miki masu
ɗ
aura miki aure babu su ne a garinnan? "
"Gaskiya ne Maryamah Allah yasa mu dace, ya kama
ta kizo gobe ki rakani siyo kayan
ɗ
aki tunda ya fara maganar bikin bayason ya wuce sati
ɗ
aya"
Maryam tace "ai komai zai tafi dai-dai insha Allah kedai kici gaba da tsuma kanki da magungunan nan naki masu rikita kwanyar mazaje"
Umma tayi dariya kana t
ace "sai kinzo"
Ta katse kiran.
Jiga-jigan magunguna ta dinga ci gaba dasha, sbda ta gigita sabon ango.
Washe gari, suka shiga kasuwa suka siyo gado da katifa da drowa da madubi, duk da na hannu ne, amma basu wani ji jiki ba, a ranar aka jera komai,
da yamma sai ga Mahabob da Huda sun shigo da sallama, baki washe Umma take amsa wa, kana ta shigar dasu
ɗ
akinta, bayan sun gaisa, Huda ta ajiye wa umma sabulai da omo tace Mahabob ne ya siya mata,
Godiya Umman tayi masa kana ta sanya musu albarka, ta ta
mbaye su ya iyayen nasu,
Sukace l"afiya lau"
Mahabob ya miƙe tare da cewa "Huda zan jira ki a waje"
"To" tace masa kana ta mayar da hankali kan kayan
ɗ
akin