Showing 45001 words to 48000 words out of 70760 words
ta ƙasan kujerun suyi kamar ba komai, kana ya maya
r da carpet gurin.
Koda layi yazo kansu, jami'an suka dinga haske-haske su biyu, har sun
ɗ
agawa Kharan hannu, suka hango carpet na motsi, cikin sauri
ɗ
aya daga cikinsu yace "stop!!"
Karan ya figi mota da Uban gudu, suma suka bisu da motoci guda uku,
Gudun da Kharan yakeyi har yafi na
ɗ
azu, sbda a halin yanzu idan yayi sake komai yana iya faruwa.
Da sauri yayi kwana da motar suka fa
ɗ
a wani ƙasurgumin jeji, a tunaninsu sun tsira, ashe ana tracking number Mona, da Hajara, sam hankalin Kharan baya g
a tunanin ta hakan yasa suke binsu,
Cikin sauri da
ɗ
aga murya Kharan yace "ku cire sim card ku yar wlhi tracking sukeyi"
Hajara ta zaro ido sbda number mahaifiyarta dake jiki da number danginta, dole ta haƙura tunda basu da wani isasshen lokaci, duk wa
ta hanya da ya gani kutswa yakeyi ta cikin jejin har Allah ya kawosu wani babban titi,
Cikin azama ya sake sauya hanya, ga mamakinsu dukkansu a jirgi aka koma bibiyarsu.
Yau kwanan Hassan bakwai a gidan Ala-Uddin Samir tun tana rashin sabo har ta sab
a, duk wani damuwa da take ciki da matsasti yanzu kam tana cin abinci tunda, taga babu larabar komawarta mahaifarta,
Kamar kullum tayi sallahar azhar ta
ɗ
aga hannayenta sama tana kaiwa Allah kukanta, kamar daga sama ya shigo hannunsa riƙe da babbar leda,
Sallama bata cikin huruminsa dan haka ya nemi guri ya zauna, tare da wurga mata ledar dake hannunsa, bayan ta shafa adu'a ta kaleshi ta kalli ledar kana ta ajiye a gefe.
"Haseeaina ki bu
ɗ
e wannan ledar sannan ki fito da kayan cikinta, inaso yanzu ki
sa, zaki iya shiga toilet ko bedroom kokuma in baki guri duk wanda kika za
ɓ
a"
Jiki a sanyaye ta ciro kayan riga ce mai ruwan ƙwai yellow mai hannu
ɗ
aya, iya ka nonuwanta kawai koda tasa zasu rufe mata, sai skel
ɗ
in shima mai ruwan yellow da ratsin baƙi,
shikuma mazaunanta zai rufe mata, gashi ko kauri babu, sai hula baƙa wacce ta kasance kamar ta sojoji mai adon tuta a gaba, cikin jin kunya Hassana ta kalli kayan tare da ƙare musu kallo, kafin tace,
"Dan Allah shugabana kayi haƙuri bazan iya wannan sh
igar ba, a musulunce ma haramun ne, Allah ya haramta"
"Okay haka kikace, idan baki saka kayannan ba sai na cire miki wanda ke jikinki in sanya miki wa
ɗ
annan sai ki za
ɓ
a..."
Tofa ya kuke ganin lamarin zai kasance?
# Mona
# Shahazad
# Ala-Uddin
#
Hassana
# Mahabob
Yawan comments yawan typing.
Mom Islam 08141799224
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
63-64
Book1
"Dan Allah kayi haƙuri, a musulunce haramun ne, ni kaina bazan iya shigar da zata fallasa tsaraicina ba"
Tana shirin s
ake yi masa magana, taji ya kamota ya ha
ɗ
e ta da jikinsa, kafin ya rabata da komai ya sanya mata wannan,
Da sauri ta runtse idanunta hawaye na sauka, tare da ambaton "Innalilahi wa inna ilaihir raji'un, astagfirullah Allah kana gani bana da niyar zina
ko sa
ɓ
a maka Allah kayimin katanga daga sharrin wannan bawa naka"
Cikin hukuncin Allah wayarsa ta fara ruri, rungume da hajaran ya ƙarasa ya
ɗ
auko wayar, tare da karawa a kunnensa, "da sauri taga ya miƙe tare da ficewa bai ce da ita komai ba,
Hakan y
a bata damar cire kayan ta mayar da wanda ya cire mata tana hamdala.
Yana fita ya daddanna waya ya kira lambar Lulu,
Cikin tausayawa naji yana cewa "Lulu babu abinda ya sameki ko?"
Muryarta bata fita sosai tace "Please Hub ka zo"
Ya bu
ɗ
e mota y
a shiga, dole na kusa dashi ne yayi driving har suka isa hospital.
Ko rufe murfin motar beyi ba, ya shige,
Dokar asibitin ne sai ka tabbatar musu da wanda kake nema, sannan kuma sun yarda dakai ba cutarwa zakayi ba, sai da Ala-Uddin ya cika sharu
ɗ
a
n sannan ya samu damar shiga dubata,
Cikin murya irin ta nuna tausayawa yake cewa "Lulu ya ciwon cikin naki?"
Idanunta a bu
ɗ
e ta
ɗ
ora su ana Ala-Uddin kana tace "naji sauƙi"
Ya kamo hannunta yana mammatsawa a hankali tare da shafa gashin kanta,
Shigowar likita yasa Ala-Uddin cewa " yadai jikin nata babu wata matsala ko?"
"Eh juna biyu ta samu shine ya fita, befi na sati Uku ba"
Ran Ala-Uddin fess ya ce "okay"
Sbda a halin da ake ciki yanzu bayason Lulu ta samu ciki har ta aihu, hakan
yana iya zamowa matsala a gareshi.
Sai gab magriba sannan aka sallemeta suka dawo gida.
Sosai yake riritata saboda ya samu abinda yakeso, har wani lalla
ɓ
ata yakeyi,
Suna kawance yana rungume da ita, ya ra
ɗ
a mata "my Lulu ya akayi kikayi mana aji
yar baby bani da labari"
Lulu tayi murmishi kafin tace "naso nayi maka surprise ne sai kuma komai ya baiyyana"
Ala-Uddin ya sake rungumota kana yace "I love You so much my Lulu"
Ta lumshe ido tare da manna masa kiss a kumatu.
SHAHAZAD FOREST.
Yau SaLha ta kammala shirye-shiryen zuwa
ɗ
aukar fansar mutuwar ƴar uwarta,
Ba ƙaramin goyon baya Shugaba ta basu ba,
Har ta fara tafiya, Raza ya ƙwala mata kira, cikin
ɗ
aga murya yace "Salha karki kuskura ki ragawa mugu, zai iya dawowa ya kashem
u gabaki
ɗ
aya"
Salha ta shafi kansa kana tace "bazan ta
ɓ
a bari yayi nasara a kaina ba, har sai na aiwatar da duk abinda ya kaini, zan zamo masa ƴar leƙen asiri a lokacin da yake buƙatar taimako"
Duka mutanen garin suka goya mata baya, bayan wasu da
ga cikinsu suka bata ma'adanansu wanda idan ta siyar zata samu maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
e.
Rataye da jaka a wuyanta ta tafi, ƙafarta babu takalmi, har ta kuma yin nisa a karo na biyu, shugabarsu tace "Salha al'adar mutanen Libya sanya takalmi da kaya a jiki, kinga
ke bakiyi kama dasu ba, zaiyi wuya idan ba'a ganeki ba, amma nasan Ubangiji bazai bari ki cutu ba, Yakamata ki fara da neman aiki ko a gurin makusantansa, sannan ki kame kanki da furta kalmomin da muke yawan furtawa bayan haka, karki yarda kici abinci d
a hannu yin hakan zai sa a gano daga inda kika fito"
Slha tace "bazan bari su gane ba"
Jiki a sanyaye tabar yankin nasu.
Tunda su Kharan sukayi nasarar fa
ɗ
awa
ɗ
ayan titin, suka dinga tafiya a hankali, duk da jirgin dake bibiyarsu, hakan besa ya da
kata ba,
Abin mamaki wanda baya ƙare wa bai wuce saukar jirgin a filin jejin da yayi ba, cikin tsoro Kharan ya yiwa motar key suka arce da gudu, hakan ya bawa mutanen da suke cikin jirgi damar fitowa tare da kutsawa inda suke, sai waya da waya sukeyi,
tare da harbe-harbe da bindiga.
Sai da ya tabbatar da su
ɓ
ace musu sannan ya bar motar a gurin ya kamo hannun Hajara da Mona suka bar gurin, sbda gudu ƙafafunsu har ciwo sukayi, ga tsananin sanyi daya addabi Hajara, sai karkarwa takeyi.
Daga nan suka
ci gaba da shiga jeji wanda ya kasance ba mai ban tsoro sosai ba, dole suka yada zango a gindin wata bishiya, Kharan ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, kafin yace "Shahazad mutum ne mai hatsarin gaske, zai iya bibiyarmu har a wannan jejin ma,
da muke ciki,
a shawarce ya kamata mu bar gurin an idan muka sake shiga ciki sai mu huta"
Kamar inda ya umarcesu haka akayi suka dinga tafiya basusan inda suke shiga ba, suna cikin tafiya wani mutumi ya daka musu tsawa, wanda yasa Mona da Hajara shiga cikin firgici,
Mutumin yace "Ɗan saurayi barkanku da shigowa jejin sarki Raja"
Cikin salo na jin asalin labarinsu yace "meke tafe daku, dan naga kamar baku da gaskiya"
Kharan yace "munason mu ga hanya zamuje
Garin AL-KUFRA"
Mutumin yace "nawa zaku biyan
i"
Kharan yayi murmishi kafin yace "a halin yanzu babu ku
ɗ
i a gurina amma nayi maka alƙawarin idan muka sake ha
ɗ
uwa zanyi maka alheri"
"Ina bazan iya aikin wahala ba"
Karan ya shaƙo wuyan rigarsa tare da cewa "zaka nuna mana ne ko sai na sheƙeka?"
Jikinsa na rawa yace "kuzo muje"
Sukaci gaba da tafiya har suka
ɓ
ullo titin da zai sadasu da garin AL-KUFRA, sannan mutumin yace "amma kana kama da Kharan Khan wannan baban
ɗ
an ta'addan"
Kharan yace "tabbas muna kama amma komai namu bai kasan
ce
ɗ
aya ba, sannan mungode"
Suna hawa titi, Kharan ya ciro waya ya danna number abokinsa Majid, ring
ɗ
aya ya
ɗ
aga tare da cewa abokina ina ka shiga su mama sunata tambayarka, nifa har na fara tsorata amma dai kana lafiya ko?"
"Eh ina lafiya, Majid ka
taho da mota zuwa titin sabon titin tafiya AL-KUFRA"
"Mekuma ya kaika can, kai da ko yawo bakayi?"
"Haba Majid tambayoyin sunyi yawa a halin yanzu ina cikin hatsari"
Jikin Majid na rawa yai saurin
ɗ
aukar key ya fito tare da yiwa motar key zuwa gu
rinda su Kharan suke,
Yayi nisa sosai, yaga sojoji a hanya, bai kawo komai ba ya ci gaba da tafiyarsa har Allah ya kawo shi gurin sojojin, abin mamaki wanda bazai ta
ɓ
a wuce masa ba shine, hoton Kharan Khan mugun
ɗ
an dabannan wanda suke kama da Kharan
suka nuna masa, tare da
ɗ
ora masa bindiga a kai, sukace yanayi mana basaja da sunan su biyu ne, a safiyar yau ya saci matar babban
ɗ
an kasuwa Shahazad Khan munason ka gaya mana ka sanshi kokuma Kanada inda zakayi mu ha
ɗ
u?"...
More comments more typing
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
65-66
Jikin Majid na cigaba da karkarwa yace "ban sanshi ba gaskiya"
Sai da suka
ɗ
auki number motar kafin suka barshi ya wuce.
Duk da A C dake bada iska mai sanyi, amma gumi yake yi, sai da ya ba
ri yayi nesa dasu kafin ya danna number Kharan,
Dama jiran kiran Majid yake yi, ya
ɗ
aga cikin yanayin damuwa kana yace "Majid kayi sauri"
Daga can nesa Majid ya hango Kharan, hankali a tashe yake kallon matan dake tare dashi, kafin ya bu
ɗ
e musu mota
suka shiga,
Allah ya taimake su a hanya babu jam'i hakan ya basu damar wucewa anguwarsu,
Suna isa gida Majid yayi parking suka fito dukkansu, Kharan yayi musu umarni da su ƙarasa ciki, jikin mona da Hajara a matukar sanyaya suka shiga, Majid dake ƙare
musu kallo yaje ya kulle get tare da rufe ƙofar da suka shigo ya dawo ya zauna kusa da Kharan dake mayarda numfashi.
"Kharan wa
ɗ
annan suwaye a ina ka samo su?"
"Majid banason doguwar tambaya shi yasa ma na kawo su gidanka, tunda matarsa bata nan, id
an na kuskura na kaisu gidanmu, tambayar Papa ma ta isheni"
"Oky karka damu zan tayaka kula dasu"
"Zanyi sallah Please "
Hajara ta fa
ɗ
a da siririyar Murya,
"Bismillah"
Kharan ya nuna mata toilet.
KHARAN KHAN
Tunda yaji labarin Kharan y
a tsere dasu Mona, kuma yawancin mutane sun raja'a shine, hakan ya bashi damar farautar Kharan sbda wata manufa tasa, yasan idan har ya mallaki matar shahazad a sashin sa, babu shakka zai samu maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
e,
System
ɗ
insa ya
ɗ
auko tare da searching sunan
Kharan, tare da zooming na photonsa, Kharan Khan ya kalli fuskarsa a mirror kana ya kalli fuskar Kharan yayi makirin murmishi sbda kamar su
ɗ
aya, abinda ya bambanta su idanun Kharan ruwan gold ne, shi kuma Kharan Khan idanunsa brown ne, boll's
ɗ
in ciki,
Murmishi ya sake yi a karo na biyu, kana ya cigaba da bibiyar sunan mahaifinsa da inda yake zama da inda yafi zama,
Cikin Sa'a kuwa ya samu harda address na gidan Majid, hankali kwance ya
ɗ
auki kwalbar giya dake gefensa ya kora, kafin yace "a shawarce,
zanyi musu basaja, sannan nunar musu nine Kharan shi kuma idan ya shiga hannun jam'i nan ne zan samu damar buga wasa da shahazad, yana gama fa
ɗ
ar haka ya kashe system
ɗ
in, tare da yin tafi.
Bayan Hajara ta idar da sallah, ta
ɗ
aga hannu sama tana roƙon
Allah yayi musu kariya, Allah ya rufa musu asiri, daga zuwa aikatau ƙasar larabawa ta shiga rayuwar d bazata iya fassarawa ba, rayuwar da take gani a Film yau itace a ciki.
Majid da Kharan, duka sun fice ya rage saura Mona da Hajara, Mona tace "Hajar ki
yi haƙuri nasan zamu sha wahala amma wannan itace hanyar da zamu tserewa mugu"
"Babu komai, kowane bawa da tasa ƙaddarar"
Hajara ta fa
ɗ
a tana miƙewa.
Can anjima, Majid ya shigo hannunsa riƙe da leda, ya ajiye a gabansu, kana yace su bu
ɗ
e suci" Mon
a ta kwa
ɓ
e fuska, tare da riƙe ƙirjinta alamar tashin zuciya tace "nikam bazanci ba, basmati nake nema"
Majid ya zaro ido, sbda koda ya fita ana nan ana cigiyar inda Mona tayi, gabansa na tsananta fa
ɗ
uwa yace "garin ya rikice ko ina babu da
ɗ
i"
Kharan
na bayansa yace "kai rago me yasa zaka bada maza, ya bigi kafa
ɗ
arsa kana yace "jeka siyo mata abinda take so"
Majid ya fita jiki a sanyaye kana ya rufo ƙofar.
Yana driving ya kusa zuwa gidan Abinci, Kharan Khan kuma na tsaye a bakin hanya,
Sam Ma
jid ya mance su biyu ne, sbda gigicewa da yayi, ganin Kharan Khan yasa yayi parking kana yace "Kharan har ka sauya kaya ne?"
Murmishi kawai yayi, kana ya bu
ɗ
e motar ya shiga, yanata danne-danne a waya, har Majid yayi parking ya siyo Basmati ya dawo ciki
n motar, sunyi nisa sosai yace "
ɗ
azu nan fa ka gama zolayata amma yanzu naga kayi min shiru, iska cin naka ya motsa ne ko?"
Kharan Khan yayi murmishi tare da cewa "uwum" ta cikin bakinsa,
Suna isa gidan motoci biyu wanda suke binsu suka shigo tare da
parking, Kharan Khan yasa aka kama Majid, kana ya ƙarasa ciki, cikin Sa'a yaci karo da Kharan yana shan coffee, hankali kwance ya toshe masa baki ya fita dashi ta baya, shima aka sanya shi a mota suka wuce dasu.
Hannunsa riƙe da Basmati ya shigo tare d
a cewa "wacece a cikinku takeson Basmati?"
Mona tace "nice" tare dayi masa godiya,
Hajara tace "kanata
ɗ
awainiya damu mungode" Kharan Khan yayi murmishi kafin yace "ai yiwa kaine, taimakawa mutane ya zamomin abokin rayuwa....
Kuyi hakuri wayata ba
bu chaji, dan karkuyita zuba ido ne yasa nayi muku ka
ɗ
an anjima zamu
ɗ
ora
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
Book1
67-68
Inda Mona take cin Basmati
ɗ
in sai yayi matuƙar burgeshi har wani murmishi yayi, kafin ya
miƙe tsaye yace "amma ke ƴar Nigeria ce ko?"
Ya kalli Hajara.
"Eh amma ina fatan komawa nan bada jimawa ba"
Murmishi ya sake yi a karo na biyu kafin yace "Mona matar shahazad Junaid Khan, ki ayyana a ranki kin tsere masa, abinda nakeso dake shine,
ki rage tunani ni nan zan zamo muku gata ko wacce zata koma inda takeso"
Ya fa
ɗ
i maganar yana shafa sajen da yayi luff a gefen kumatunsa.
"Bamu da isasshen lokaci, yanzu zamu bar nan zamu tafi India, sbda tserewa Shahazad, ya baza jam'i ta ko ina, m
afitarmu shine mubar garin an, nariga na gama komai zamubi jirgin ƙasa"
Inda yake maganar sai ka rantse da Allah har cikin zuciyarsa yakeyi, hankalin Mona a kwance tace "nifa ƙauyenmu nakeso ka mayar dani, ita kuma taimako take nema zuwa Nigeria"
Kha
ran Khan yace "na fahimceku, Abinda nake nufi, duk wata hanya da zamubi za'a iya gano inda muke matsawar ba India muka tafi ba"
Gabaki
ɗ
aya kan Mona ya kulle a fili tace "idan har sai mun koma India a bar mu anan ai lokacin dana nemi taimakon ka bakace
min haka ba"
"Keee!!"
Kharan Khan ya daka mata tsawa, tare da cewa "bawai sai abinda kikace zanyi ba, ko kubini India kokuma in barku anan"
Tashi
ɗ
aya suka fara kuka, Hajara kam sai ambaton sunayen Allah takeyi, gabanta na cigaba da fa
ɗ
uwa.
Kha
ran Khan zeyi magana kenan, sukaji jiniyar motar sojoji.
Nigeria
Abubuwa sun faru, ha
ɗ
uwar Juwairiyya da Alhaji Al'amin, sati guda da ha
ɗ
uwarsu Amma ya sauya musu gida, ya siyawa Malam Yusuf Mashin ita kuma ya mayar da ita ƴar gayu, a take malam Yusuf
ya tara shedu aka sanya ranar auren Juwairiyya akan sadaki dubu
ɗ
ari bakwai, ku
ɗ
in gaisuwa dubu
ɗ
ari.
Yanzu kam Alhaji Al'amin ya zamo
ɗ
an gida, saboda daga yazo da mota zeyi sallama ya shigo,
Kamar koda yaushe idan yana gari baya rabuwa da gidan nasu
, yauma hakan take hannunsa riƙe da babbar leda ya shigo da sallama, kasancewar malam Yusuf ya fita sai Juwairiyya yasa taje ta kar
ɓ
i ledar tana gaishe shi, amsa wa yayi kana yace "nama ne na kaji ki juye, jiki na rawa taje ta juye, ta dawo tsakar gida ind
a ta shimfi
ɗ
a masa tabarma,
"Uhm kin kusa zamo wa mallakina ina jiran wannan ranar har mafarkinta nakeyi"
Juwairiyya ta rufe ido tare da cewa "me kakeci na baka na zuba?"