Showing 15001 words to 18000 words out of 70760 words
kasance mai muhimmanci sosai ba na wasa ba,
"Ina jinka Hakeem, ka fa
ɗ
i koma meye bakada matsala"
"Dady ina ganin kamar idan aka fitar da Esha US zata iya samun lafiya"
Dadyn ya nisa, tare da ƙurawa Hakeem ido kafin yace "insha Allah zan duba inga abinda ya dace sai ayi, abinda yake yimin ciw
o shine har yanzu babu labarin danginta"
Hakeem ya sunkuyar da kansa, sam ya kasa cewa komai
Bayan kwana biyar da zuwan su Inna gidan Hassana, kasancewar koda yaushe Hassana tana tare da Hajara yasa, suka dinga zirga zirgar yin su hoto da duk wasu ab
ubuwa da ake buƙata, kasancewar itama hassanar tana da na gaba da ita a harkar,
Ana saura kwana biyu tafiyarsu, Hajara taje gidansu tun safe sai yamma ta dawo, duk zaman firar da sukayi ita da Goggo duk akan ta riƙe mutuncinta tayi abinda ya kaita, ta kiy
aye cin abinda ba nata ba, kana ta kiyaye lokutan sallah kar neman abin duniya yasa ka mance da ibadarka,
Da kuka suka rabu, Goggo kam tace ta yafe wa Hajara duniya da lahira, kana kuma tace "bazata iya zuwa suyi sallama ba, Allah ya tsare".
Goggo ta
ji da
ɗ
i da Baban Hajara baya nan bare yaji labari a gari, tunda shi ba waya ce dashi ba, sai yana son magana da ita, yaje gurin masu sana'ar kiran waya, ya kira su gaya masa minutes
ɗ
in da yayi ya biya su.
Washe gari, suka kammala shiri, Inna ma tayi ma
ta fa
ɗ
a sosai, jikin Hajara yayi sanyi dan har ta fara tunanin ko ta fasa ne, Inna sai ƙara mata ƙwarin guwaiwa takeyi....!
Ayi haƙuri kwana biyu an jini shiru, wanda sukayi comments ban yi musu magana ba suyi hakuri abubuwanne sunyi yawa, masu nema dag
a farko suyi min magana
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
_Arewabook@momislam11_
23-24
Cikin hukuncin ubangiji jirginsu ya sauka a Libiya,
Taƙaitaccen bayani akan ƙasar Libiya.
Mutunen Libya sun kai adadin 6000,000 a sahile
a arewacin kasar kabilolin Libya su ne, larabawa, barbarawa, tubawa karaglawa ( hadin turkawa da larabawa ), Buzawa da 'yan tsurarun ( hausawa da bare-bari ).
harshen larabci shi ne harshen kasar, larabcinsu yana da bambanci da sauran na kasashen larab
awa kuma da akwai harsuna da yawa masu bambancin harshen ( Amazik, Buzanci tubanci da harshen Hausa ) shi ne harshen kasuwanci a birnin sabha da ke a kudancin kasar .
katafaren gida ne, wanda idan kaga gidan zaka
ɗ
auka ba a duniyarmu yake ba, sbda tsay
awa misalta kyawun gidan zai iya zamowa
ɓ
ata lokaci, gidan babba ne, kai kace gidan mutane da yawa, a cikin gidan ko muce parlon wanda anan Nigeria, muke kiransa da mu ha
ɗ
u a parlo,
Cikin isa da ƙasaita yake saukowa daga steps, daga yanayin fuskarsa idan
ka kalla zaka tabbatar da koshi waye, shahazad kenan, da sauri ya ƙarasa saukowa kamar wanda ya tuna wani abu, kafin ya tako cikin taƙama ya zauna kusa da Mona, yana zama ta fashe da matsanancin kuka mai tsuma zuciya, kafin ya tallafo ha
ɓ
arta, cikin cold
voice
ɗ
insa wace ko yaushe yake using
ɗ
inta a gurin Mona, yana ci gaba da shafa ha
ɓ
ar tata yace "ƴan mata barka meyasa kika dawo parlo bayan kinsan ina tsananin buƙatarki a kusa dani?"
Jikin Mona yana karkarwa, takai lallausar hannunta ta share hawaye
tare da,
ɗ
ago kanta fararen idanuwanta suka sauka a nasa kyawawan idanun, bakinta ne ke motsi amma sam ta kasa furta koda
ɗ
aya, "fa
ɗ
i abinda ke bakinki"
Murya na rawa tace "Please ka mayar dani gurin iyayena basu da kowa sai ni, a halin yanzu suna da buƙa
tata"
Ta ƙarashe maganar tana tura yatsunta cikin sumar kanta, wacce ta kwanta har gadon bayanta,
"Mona, kona mayar dake bazaki ta
ɓ
a canzawa a matsayin mata ta ba, ko kin mance munyi aure kuma da yardarki da yardar iyayenki, kece za
ɓ
ina don haka ki
kwantar da hankalinki"
"Ni bazan iya zaman aure dakai ba, karatu zan koma"
"Zan mayar dake makaranta tunda kinaso amma ki yarda ke
ɗ
in mata ta ce"
"Ya isaaaa.."
"Karka sake kirana da matarka, mugu azzalumi"
Da sauri shahazad ya dunkule hannu
zai kai mata naushi, ko me ya tuna sai ya fasa ya dafe kansa, tare da miƙewa,
Har ya yi taku biyu, wayarsa tayi ring, a hankali ya zaro wayar daga aljihu tare da karawa a kunnensa,
"A zubasu a gidan hutawa ta"
Mona ta runtse idanunta, tashi
ɗ
aya ha
wayen da take ƙoƙarin
ɓ
oyewa suka sake sulalowa, a hankali ta miƙe tare da juyowa ta kallashi, cike da nuna yanayi na sha'awarta yai saurin miƙewa ya kamo hannunta, a hankali ta fa
ɗ
o jikinsa, cikin nuna masa ƙarfinta ta fara fizgewa tana tureshi, kai kace
mai neman wani abu ya fara lalubarta yana kashe mata ido.
LIBYA ANGUWAR (Sabha)
Wata hamshaƙiyar mota mai numfashi ce tai parking a wani ha
ɗ
a
ɗ
den gida, ga mamakina na tsaya ganin suwaye a cikinta, Hassana da Hajara na gani ko wanne hancinsa sanye da
takum kumi, har shima balaraben dake driving
ɗ
insu,
Duk da jar fatarsa hakan bai hanashi jin Hausa ba, kai kace bahaushe, "bismillah ku shiga gidan a bu
ɗ
e yake"
Hassana tayi gaba Hajara na Bin ta a baya suka ƙarasa cikin gidan, subhanallah kuzo kuga t
saruwar gidan, ni kaina tsayawa kallo nayi, ga mamakina sai naga an shigo dasu gidan su Shahazad, tambayar anan shine ƙofar guda biyu ce?"
Dan ta baya aka shigo dasu, fentin kuma ba irin na gaban bane,
Da farko driver ne ya shiga ya nema musu umarnin
iso kafin ya dawo ya sanar musu zasu iya shiga.
Shima Shahazad
ɗ
in yaji Hausa sosai,
Suka shigo bakunansu
ɗ
auke da sallama, Mona tai ƙoƙarin kawar da fushinta ta hanyar amsa musu sallama, kafin ta dawo da baya ta nemi guri ta zauna, "barkanku da zu
wa"
Hajara ta ƙurawa Mona kallo a zuciyarta kuwa cewa take "ina mutanen gidan ko sunyi tafiya ne? dalilin tambayarta shine, taga Shahazad babban mutum sai dai ku
ɗ
i ya
ɓ
oye duk wani girma da wani abu na ganin muni a tare dashi, sai dai ma kaga kyawunsa,
ita kuma Mona a ƙalla batafi shekaru 12yrs ba, a duniya, Hassana ta ta
ɓ
o Hajara tare da ƙifta mata ido alamar ta rage kallo, zasu iya samun Matsala,
Shahazad ya ƙaraso cikin izza ya zauna kusa da Mona yana mai riƙe hannunta, kafin yace "masha Allah na g
ane ki, kece Haseena ko?"
Shahazad ya nuna Hassana, cikin rawar jiki Hassana tace "ga sister na sunanta Hajara"
"Masha Allah Hajar Barka da shugowa rayuwar Shahazad, ke Haseena mun riga da munyi magana da Abdul Alee akan can zakiyi masa aiki, ita kuma
sabuwar zuwa zatayi mana aiki anan gidan"
Hassana tace "Nagode sosai oga, alkairinka a gareni bani da bakin yi maka godiya"
Mona kuwa tana zaune ta zuba musu idanu.
Sun kai wajen ƙarfe 5:pm, kafin wata mota ta dinga horn a ƙofar gidan, bayan masu
gadi sun bu
ɗ
e mata motar ta shigo, mamalakin motar ya aika
ɗ
aya daga cikin securityn gidan domin ya kira Hassana, cikin sa'a sai gasu sun fito har da hajara, kafin su ƙarasa can gurin motar, Hassana tace "Hajara wlhi idan kika kiyaye dokokin mutumin nan ba
ƙaramin hutawa zakiyi ba, keda talauci sai dai kiga anayi, amma fa kiyi ƙoƙarin riƙe sirrukansa saboda mutum ne mai ha
ɗ
arin gaske, wlhi tallahi ya kashe mutum ba wani abu bane a gurinsa, duk ƴan ta'addan da kikaji ana labarinsu a ƙasar Libya to da sa hann
unsa a ciki,
ɗ
an cocaine ne na bugawa a jarida, sai dai duk iskancin da yakeyi baya Wasa da sallah, wannan yarinyar da kika ganta matarsa ce, Kuma sirrinsa"
Hajara ta dafe ƙirji, duba da inda taga Hassana tana maganar tana waiwayen bayanta.
Sukayi sa
llama, yayin da suka iso gurin motar, dama sunyi musayar number waya,
Hajara ta dawo jiki a sanyaye, sosai tsoron Shahazad ya fara shigarta, a zuciyarta tace "ashe suma suna yin auren wuri kenan, banda rashin tausayi ace ƙaramar yarinya ta auri wanda ya
ke riki
ɗ
ewa saurayi da tsoho, wlhi wannan mutumin zaiyi shekaru 50yrs"
Kafin ta ƙarasa ciki bakinta
ɗ
auke da sallama.
Har yanzu yana zaune a parlon banda Mona da ta gudu ta ƙulle ƙofarta,
Yana ganin shigowar Hajara yace "zaki iya zama sbda in gabat
ar miki da dokoki da tsarukan gidan, sannan ki bani hankalinki duk abinda na fa
ɗ
a yanzu bazan sake mai-maitawa ba, sai dai muje ga abubuwa na gaba, cox bani da isasshen time da zan tsaya surutu".
Cikin ladabi da girmamawa Hajara tace "Nagode insha Allah
zan kiyaye koma meye"
Kafin ya fara magana ya cillo mata bandir-bandir na ku
ɗ
insu nacan, sannan yace na farko bana son munafurci, idan har kika sake koda kuskure kika munafurceni komai yana iya faruwa, Mona matata ce, inaso ki zamo uwa a gareta bana so
n a dinga takura mata ko
ɓ
ata mata rai, karki sake ko wani guri kukaje tayi magana da wani koda wani abun take buƙata ayimin magana, babu inda babu mutane
na, sannan kar ki sake in kamaki da lefin kina yiwa wani aiki bayanni, ko kina
ɗ
ibar sirrukan gidanna
n kina fitar mun dasu,
Inaso ya zamo koda wane lokaci kina tare da ita kuma kina kula da ita, da zarar na shigo ki fice ki bamu guri lokacinmu ne, idan har kika cika wa
ɗ
annan sharu
ɗ
an zamu zauna dake lafiya.."
Kan Hajara a ƙasa tace "nayi maka alƙawa
rin hakan insha Allah"
NIGERIA
Prince Abdul laƙabi (Arshad) niko nace iko sai Allah, can na hango shi a kan wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar kujera leda sit baka jin ƙarar komai sai na AC da TV wanda ya mamaye ilahirin bangon
ɗ
akin, tashar MBC action ne yake ta aiki a
TV ga mutane kamar ka zura hannu ka ciro su, Masha Allah gidan yayi babu makusa, hankalinsa yana kan faskekiyar wayarsa wacce yake ta lallatsawa, yana sanye da shadda getzner, mai ruwan ƙasa tasha aiki, duk da ba wani aiki mai yawa akayi mata ba, hakan ku
ma bai hana shaddar yi masa kyau ba, kansa kuwa hula ce, kalar kayansa zanna, yana danna wayar yana murmishi da alamu chart yakeyi,
Wata farar Mata doguwa bawai tsayi sosai ba, tanada jiki shima ba sosai ba, ta fito hannunta riƙe da tray na kayan marmari
, bayan ta zo gurin Prince, (Arshad) tace "
ɗ
an Umma yau kuma me aka samu, naga bakazo fira bane?"
Prince yayi murmishi wanda ya sake fito da ainihin kamar da sukeyi da matar, kafin yace Hajiya wlhi wata yarinya ce zata raina min hankali, kinga hotonta w
ai ta fini kyau, dan Allah Hajiya ki kalleni ki kalleta wa yafi wani kyau?"
Hajiyar ta sake yin murmishi kafin tace "gaskiya nidai tayi min kyau"
Prince ya kwa
ɓ
e fuska kamar ƙaramin yaro, kafin yace "Hajiya wato kina nufi ni mummuna ne?"
"No ba ha
ka bane, gani nayi nan bada jimawa ba, wata ƙila ta zamo surukata"
Prince yayi dariya kafin yace "Hajiya ƴan matan yanzu babu abinda suke buri sama da auran mai ku
ɗ
i, babu duba nasaba hali ko wasu abubuwan da suka danganci hakan, sudai burinsu kenan, ni
kuma na
ɗ
au alwashin bazan ta
ɓ
a auran matar da ta ganni cikin kyawawan kaya ba, Prince ya miƙe tare da
ɗ
auko kayan da yake zuwa neman ƴan mata dasu, ya ajiye su a gaban Hajiya kafin yace "dasu nake zuwa neman aure, har yanzu Ban samu mai sona ba"
"Meyasa
haba babana, ba girmanka bane yawo da wa
ɗ
annan kayan, duk da nasan babu wacce ta sanka a garinnan amma ya kamata ka dinga shiga ta mutunci"
Prince ya miƙe tsaye ya kwashe kayan ko parlon bai dawo ba, ya wuce
ɗ
akinsa ya kwanta.
"Meyasa koda yaushe Ha
jiya bata fahimtarsa, batasan auran yanzu sai mutum ya dage zai samu mata mai biyayya ba, shikam yana neman matar da ko talauci ya
shiga zata tsaya a tare dashi ta kula dashi bazata ƙyamaceshi ba, yana kuma sa ran insha Allah zai sameta"
Kafin daga ƙars
he ya kashe data ya kalli agogo ƙarfe 12:pm ko breakfast beyi ba, haka ya kwanta, sbda barcin dake idonsa, jiya beyi barci da wuri ba.
Idan kaga inda yayi kwanciyar dole abin zai baka dariya, pillow biyu ya ajiye a gabansa,
ɗ
aya yana rungume dashi
ɗ
aya
kuma ya
ɗ
ora ƙafafunsa akai, koda yaushe haka yake barcinsa hankali kwance....
Hi fans kunsan meye? burina inga ana ruwan comments nikuma yanzu kullum zaku dinga ganin posting amma da ƙarfe 9:pm insha Allah, Nagode da soyayyarku a gareni much love
Mo
m Islam ce....
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
25-26
Washe gari ta kama lahadi, duk da ya
ɗ
au hutu a gurin aiki, amma yana son fita zuwa gurin aikin nasu, sbda wasu ƙananun maganganu da suka fara
ɓ
ullowa, lokacin da ya kammala wanka tare da sanya
kaya, Batool ta fita zuwa kitchen, cike da so da ƙauna irin na uba da,
ɗ
a ya kalli Inaya kafin ya matsa kusa da ita yace "yarinyar Abba me kikeso in siyo miki?"
Cikin shagwa
ɓ
a Inaya tace "Abba zanje gurinsu Aunty Amani"
"Okay ki bari kiyi brakfast s
ai momynki ta kaiki"
Dole ta yarda da maganar Abban, har Abban ya miƙe yana
ɗ
aura agogon hannu, Batool ta shigo tana sanye da doguwar rigar abaya milk color, ta yafa
ɗ
ankwalin a kanta, "Alhj na kammala brakfast amma sai kaci zaka wuce ko, sbda naga kama
r kana shirin fita?"
A shagwa
ɓ
e tayi maganar, hakan kuwa ya matuƙar burgeshi, sosai yake ƙara jin sonta na shigarsa, yama mance da Inaya a zaune ya kai hannunsa ƙugun Batool kafin yace "muje ki bani a baki"
Abinka da yaro, Inaya ta zaro ido, itama Ba
tool
ɗ
in ta mance da Inaya saboda tana can bedroom, ita kuma Batool lokacin da ta shigo har ya kusa kawowa parlo, shine suka fito, suna fita, Inaya ta fice a sukwane sai gurin su Amani, my baby ya akayi na ganki ko wanka bakiyi ba?"
"Aunty Amani Abba n
e ya rungume momy"
Inaya ta zaro ido, a fili tace "Abban da kansa?"
"Eh wai zasuje brakfast ko magana basuyi min ba"
"A hassale Aseela tace "wato har tazo ta fara gwada mana iskanci ko, muda muka bada goyon bayan a aurota shine zata raina mana han
kali a gidan mahaifinmu?"
Amani tayi dariya mai sauti "Hhhh, wlhi waccar matar Abban dariya take bani, dan wlhi na tashi yi mata rashin mutunci kare ma baze ciba, ƙanwar tamu zata wulaƙanta?"
°°°°°°°°°°°°°°°°
"Alhji me kake so a fara zuba maka?"
Sa
m hankalinsa baya ga maganar da takeyi, ya karkata ga murmishin da takeyi, da kuma kyawawan fararen idanunta da kuma mazaunanta da suka fi mazaunin kujerar girma,
A hankali takai bakinta saitin fuskarsa ta hura masa iska,
Yai ajiyar zuciya kafin yac
e "duk abinda zakici shi zanci"
Dama abinci tayi kala uku, kuma ba wasu masu wuyar dahuwa ba, soyayyen dankali da miyar ƙwai sai yam balls sai indomie jollof sannan sai Black tea wanda yaji kayan ƙamshi,
Cikin nutsuwa takai cokali ta
ɗ
auko dunƙulalli
yar doyar da aka soya da ƙwai, kafin takai bakinsa, ya lumshe ido yayin da ya fara taunawa "gaskiya kin iya girki"
Batool ta lumshe ido, shikam sai ci yakeyi, idan ta kuma
ɗ
aukowa ya bata a bakinta, duk abinda sukeyi Amani na tsaye tana kallonsu, kasanc
ewar duk sunyi nisa, babu wanda yasan da zuwanta, har ta gama yi musu Video ta koma part
ɗ
insu basu sani ba,
Tana shiga ta kirasu
ɗ
aya-bayan
ɗ
aya tana cewa "kuzo kuga abinda Abba yakeyi"
Aseela Amani Inaya Mahabob baya nan, dukkansu ukun suka fito, A
mani ta nuna musu videon da tayiwa su Abba, cike da mamaki suka wangale baki, Amani tace "kunga tabbacin tanaso ta mallake mana Abbanmu, ko leƙowa dubamu beyi ba, bare yasan muna nan munyi kewarsa, Aseela tayi wani makirin murmishi kafin ta danna number Ab
ba, har ring uku bai
ɗ
aga ba, a zuciye tace "abu ya tabbata shikenan kashinmu ya bushe, ƙila ma da asiri tazo gidan"
Amani ta gwada kiransa a wayarta, cikin sa'a ya
ɗ
aga, yana rungume da Batool hannunsa na cikin rigarta, murya a kasalance yace "yarana k
una lafiya, kuyi min afuwa yau na tashi da ciwon kai ne"
Amani tace "Abba Aseela ce a kwance babu lafiya har suma takeyi"
Cikin sauri Abban ya janye Batool daga kan cinyarsa yana cewa "Aseela babu lafiya"
Batool ta shige
ɗ
aki da gudu ta sanyo hija
bi tabi bayansa,
Suna jin motsin shigowarsa, Aseela ta lullu
ɓ
a da bargo, dama an riga da an ajiye mata, ta hau rawar sanyi na ƙarya,
Jikin Abba na rawa ya iso
ɗ
akin hankali a tashe tun daga bakin ƙofar ya fara ranga
ɗ
awa Aseela kira,
Amani tayi kal
ar tausayi kamar zatayi kuka, Batool na shigowa Inaya tace "Abba ko abinci ban ciba"
Sai a lokacin Abba ya dafe kansa tare da matsawa ya kamo hannunta,
"Amani jeki kicin
ɗ
in momynku ki kawo abinci"
Jikin Batool na rawa tace "dama nasa musu a kula,
ina jira ka kammala ne sai in kawo musu, barin
ɗ
auko musu"
Abba