Showing 3001 words to 6000 words out of 70760 words
zata iya cin abinci kuwa?"
Hakeem ya fa
ɗ
a yana tsaye a bakin ƙofa,
"Babu buƙatar cin abinci sai zuwa gobe insha Allah"
Jikin Hakeem a sanyaye ya koma ya zauna, a haka har gari ya waye ko runtsawa beyi ba, kafin a shiga sallar asuba yaje yayi alwala ya fara nafila har aka shiga sallah, bayan an idar ya
ɗ
aga hannuwansa sama yana roƙawa Iffat lafiya a gurin
Allah, har kow
a ya fice aka barshi shi ka
ɗ
ai, daga ƙarshe ya fito, tare da kallon harabar asibitin, duk da bawai gari yayi haske sosai bane.
Sai yanzu ya tuna tun dare da ya kashe wayarsa be kunna ba, ya cirota kana ya kunna, kafin ya cire a security kiran dady ya sh
igo, Dady yace "suna mota Hakeem ya gaya musu sunan asibitin, bayan Hakeem
ɗ
in ya sanar dasu suka kamo hanya,
Shikuma Hakeem
ɗ
in ya ƙarasa cikin asibitin, yana shiga ya doshi
ɗ
akin Iffat, wani likita ya dakatar da Hakeem yana cewa "kaine ka kawo wata ya
rinya?"
Jikin Hakeem na rawa yace "eh nine lafiya?"
Likitan yace "akwai buƙatar a samo mata ruwan kunu ko shayi tasha"
Hakeem yace "insha Allah"
Jin Muryar su Hajiya babba yasa Hakeem juyawa yana yi musu sannu da zuwa, kafin ya nuna musu
ɗ
akin
da Iffat ke kwance har yanzu da oxygen a hancinta, jikin Hajiya ƙarama yayi sanyi matuƙa, sai kallon Iffat takeyi, wacce take ta rarraba idanu tana kallonsu kamar yau tazo duniya,
"Dady yace "iyayenta fa?"
Hakeem yace "dady kowa na tambaya cewa yakeyi
be ta
ɓ
a ganinta ba"
Dadyn yace "amma ya yanayin jikin nata?"
Hakeem yace "dady har yanzu dai banji tayi magana ba, duk da akwai abun numfashi a tare da ita, amma ance ƙwa-ƙwalwarta ta ta
ɓ
u"
Dukkansu suka kama salati Hajiya babba tace "yanzu aiki
kenan zasuyi mata ?"
Hakeem yace "wlhi nidai ban sani ba, gadai shi nan mun zuba musu ido"
Dady yayi shiru, tausayin yarinyar ya kamashi, yana son gano inda yasan yarinyar amma ya kasa ganowa, haka dai ya haƙura, ya kawar da tunanin ta, suna zaune li
kita ya shigo da kayan aiki, ya cire mata abin numfashin kana ya sake yi mata wasu gwaje-gwaje, kana yace "sannunku, zaku iya bata abinci amma marar tauri, suka amsa da "to"
BAUCHI
Cikin shirin tafiya aiki Alhaji Auwal ya fito, hannunsa riƙe da ja ka
irin wacce ma'aikata suke riƙewa,
Amani ta fito riƙe da hular Alhaji Auwal a hannunta, ita kuma Aseela hannunta na riƙe da turare, Amani ta sanya wa Abba hula, Aseela ta fesa masa turare, Mahabob kuma yana riƙe da mukulin motar Abban, Inaya ta fito a s
hagwa
ɓ
e, kasancewar itace autarsu, Abba na ganinta yace "ƴar albarka lafiya?"
"Abba aunty Aseela ce ta hanani wayarta, inyi Game"
Abba yayi dariya, shi yama
ɗ
auka wani babban abu ne, cikin sigar lallashi yace "karki damu zan siya miki sabuwa, Aseela
ayi haƙuri a bata kafin in siyo mata nata"
Aseela ta shagwa
ɓ
e fuska tace "Abba wlhi ta fiye shige-shige ne"
Kana Aseela ta miƙa mata wayar, ta koma ciki da gudu su kuma suka fita raka Abba parking space,
Suna tsaye ya shiga mota, Mahabob ya miƙawa
driver key, suka yiwa Abba adu'ar Allah ya tsare, kana suka koma ciki.
Tunda suka dawo, suka kafa meeting, akan auran da suke son Abban nasu yayi, sunata adu'ar Allah ya ha
ɗ
ashi da mata ta gari mai tausayinsa,
A hankali drivern yayi tuƙi har suka i
so ma'aikatar Alhaji Auwal
ɗ
in ta ƙera kayayyaki, musamman atamfofi da rigunan sanyi, bayan drivern yayi parking an bu
ɗ
ewa Alhaji Auwal ya fito, idanunsa yai tozali da wata budurwa ta fito daga wani office, cikin nutsu yake kallonta har ta ƙaraso ta wucesu
, ya
ɗ
an tafi da sasarfa, kana ya tsaya ƙyam, yace "Ahmadu driver kiramin waccar yarinyar, cikin mamaki Ahmadu yace "to" har ta kusa fita daga get
ɗ
in ya isar da saƙon Alhajin, jin ance mata Alhaji Auwal ne yake kiranta, sai ta fara rawar kai da rawar jiki
, tunda ta sanshi tasan labarinsa, labarin gidansa ne bata sani ba, cikin nutsuwa ta iso gareshi, driver ya wuce, kana ta durƙusa ta gaishe shi, cikin farinciki da yabawa da hankalinta da yayi ya gyara tsayuwa, kana yace "sunana Alhaji Auwal"
A hankali bu
durwar tace "masha Allah" kana yace ko zan iya sanin sunanki?"
A kunyace budurwar tace "sunana Batool"
Allhji Auwal yace "masha Allah, idan bazaki damu ba ina sonki, so bana wasa ba so na aure, kinsan dai ni ba yaro bane"
Batool tace "to Alhaji ya
nzu zanje gida babana yanata kirana"
Alhajin ya kar
ɓ
i number wayarta tare da ciro ku
ɗ
i har kimanin 20k ya bata kana sukayi sallama,
Tana tafe gabanta na ci gaba da fa
ɗ
uwa, a zahiri bawai kiran nata akeyi ba, ƙafafuwan ta ne suka gaza
ɗ
aukarta dan hak
a ta samo mafitar fa
ɗ
an haka, Alhaji Auwal yayi murmishi, bai bar gurin ba har sai da Batool ta
ɓ
ace, kana ya shiga ciki,
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
7-8
Da sallama Huda ta shigo ita da wasu yara guda biyu,
ɗ
aya yana riƙe da kular abincin
siyarwarta,
ɗ
aya yana riƙe da bokitin miya, ita kuma tana riƙe da robar soso da omo,
Daga inda Umma take zaune ta amsa tare da cewa "oyoyo Huda ƴar albarka, an siyar da abincin duka ko?"
Huda na murmishi tana kallon yaran da suka ajiye mata kaya tace
"na gode" suka wuce.
Kafin tace "Umma an siyar amma naga ku
ɗ
in bekai kamar na jiya ba"
Cike da ruwan bala'i Umma tace "ni zaki mayar ƴar iska wacce batasan abinda takeyi ba, in tashi tun asuba in hana idona runtsawa kuma in hana jikina hutu, amma kic
emin ku
ɗ
in be kai ba?"
Kafin Umman ta kamo Huda ta cakumi wuyan rigarta tana cewa "gayamin wa kika bawa abinci bai baki ku
ɗ
i ba?"
Huda ta zazzaro idanu waje cike da tsoro tace "wlhi Umma babu wanda na bawa daga zubin abincin ne haka"
"Dan ubanki c
e miki akayi nima a shago irin zubin abincin da sukeyi min kenan?"
Huda ta girgiza kai cike da tsoro,
Umma tace "gobe in Allah ya kaimu wlhi tallahi kinji na rantse idan baki dawo min da ku
ɗ
ina cass ba sai na illataki tunda kin fara nunamin rashin g
askiya"
Jikin Huda na rawa tace "nayi miki alƙawari Umma ki sakeni wlhi zan kawo miki gobe"
Sannan Umman ta saketa tana mayar da numfashi kamar wacce tayi gudu,
Tsabar tsoro da ya kama Huda, tunda ta miƙawa Umma ku
ɗ
in ta
ɗ
auki buta ta yi alwalah,
ta dawo
ɗ
an
ɗ
akinta ta shimfi
ɗ
a wani
ɗ
an ƙyalle ta kabbara sallah, tare da rama sallolin azhar da la'asar, kana ta zauna jiran magriba.
Har akayi isha'i bata fito ba, Umman ma bata nemeta ba,
IFFAT
A hankali Hajiya ƙarama ta dinga bata tea tana sha
cikin nutsuwa, sai dai har yanzu babu wanda yaji sautin muryarta, ko kallon da take yiwa mutane ma wani iri, marar kyau, duk wanda yaga ƙwayar idanuwanta inda suke juyawa yasan Iffat na cikin wani hali.
Haka suka wuni jiki a sanyaye babu wani kuzari, zu
wa yamma Dady ya
ɗ
auki Hajiya babba suka koma gida, ya rage saura Hakeem da Iffat
ɗ
in da kuma Hajiya ƙarama,
Hakeem ne ya fara fita yin sallahar magriba, bayan ya dawo Hajiya ƙarama taje tayi alwalah itama ta kabbara sallah, Hakeem na zaune yaga Iffat n
ata jijiga, alamun jikin ya tashi, cikin hanzarin da gudu yai ofishin likitan, ko sallama babu bare neman izini yace "doctor kazo yarinta zata mutu"
A inda Hakeem
ɗ
in yayi magana, doctor ya bawa wanda yake sallama haƙuri kana ya fice da gudu, abin al'aj
abi, likitoci uku ne suka ha
ɗ
u a kanta, amma sam har yanzu Iffat bata numfashi, a zahiri dai an fara kyautata zaton ko mutuwa tayi?, hankalin Hakeem yayi mummunan tashi, zufa babu ta inda bata karyo masa, rai a
ɓ
ace yace "aikin banza aikin wofi, likitoci k
unkai ku hu
ɗ
u amma kun kasa ceto rayuwar yarinyata kun kasa dawo mata da numfashinta?"
Ɗ
aya daga cikin likitocin yayi murmishi ya girgiza kai,
Ana fita da Hakeem yana ci gaba da gaggaya musu maganar da duk ta fito daga bakinsa.
GIDAN MALAM YUSUF
Har akayi kiran sallahar magriba Hajara na zaune akan kujera ƴar tsugunno ta rafka uban tagumi, tashin hankalinta baya wuce idan malam Yusuf ya shigo gidan ya fara surfa mata ruwan masifa, shine babbar damuwarta, jin an shiga sallah ya sanyata miƙewa ta
ɗ
a
uki buta ta nufi ban
ɗ
aki, tsaki tayi, sakamakon ganin tiƙeƙen kashi a bakin masai, kana ta samu tsinke ta tura tana Allah wadai da hali irin na Juwairiyya, kama ruwa tayi ta fito, kana ta tsugunna ta
ɗ
aura alwalah ta nufi
ɗ
akinta, tana shiga tasa ƙafa
ɗ
aya
ta fa
ɗ
i tiimm, sakamakon santsi da ya kwashe ta wanda batasan ta ina yazo ba, cikin
ɗ
aga murya tace "Juwairiyya bakya jina ne ?inata ihu dan Allah kizo ki taimaka min in tashi ƙafata ta gur
ɗ
e"
Juwairiyya na daga
ɗ
aki tace "kinga bani da lokacinki, kuma
wlhi girki ne dole kiyi, idan baba ya kawo"
Hajara tace "wlhi banga wanda ya isa ya sanyani girki a gidan an ba, musamman ma a wannan halin da nake ciki"
Juwairiyya na daga
ɗ
aki tace "idan baba ya dawo zaki mai-maita masa"
Hajara ta fashe da kuka
, mai ban tausayi, cikin ƙarfin hali ta kama bango da ƙofa ta miƙe, kana ta nemi guri akan kujera ta zauna, cikin ikon Allah aka kawo wutar nepa, Hajara ta kalli gurin da ta fa
ɗ
i, ga zahiri nan sosai mangya
ɗ
a aka zubar domin ta, tasan aikin na Juwairiyya n
e, ba sai an gaya mata ba, Hajara ta girgiza kai, ta fara tunanin itakam me ta tarewa Juwairiyya a gidannan ne?
Tana tsaka da tunani sai jin mutum tayi ya fa
ɗ
i timmm..., cikin firgici tace "malam lafiya?"
Ashe tun daga
ɗ
akin Juwairiyya yake surfa mas
ifa, yazo yiwa Hajara ya fa
ɗ
i a bakin ƙofa, santsin man gya
ɗ
an ya yar dashi, hajara ta rufe bakinta sakamakon dariya dake zuwar mata, malam Yusuf ya tattaro dukkan ƙarfinsa, yana cewa "ƴar baba zo kiyi temako babanki ya fa
ɗ
i"
Juwairiyya ta fito da gudu,
ta banka
ɗ
o labulen
ɗ
akin Hajara, tana cewa "wlhi baba ina kallonta ta zuba maka miyar yauƙi a gurin kawai zata kashe mana kai ne"
Tana maganar tana kamo hannun mahaifin nata, cikin ikon Allah ya miƙe amma har yanzu yana riƙe da Juwairiyya, Hajara ko ta
zuba musu ido ba Um, ba um-um.
Har zasu fice "Hajara tace "baba kasan dai ni marainiya ce, mahaifiyata ta rasu dan Allah baba ka rabu da Hajara, domin inada yaƙinin zuwa gaba zata iya kashemin kai"
Cikin bin umarnin Juwairiyya yace "Hajara kije gida
har sai na nemeki"
A hassale Hajara ta miƙe, tama mance da zugin da ƙafarta keyi, cikin masifa tace "wlhi tallahi idan har baka sakeni yau ba, baka cika lusari me jin maganar fitsararriyar ƴarsa mai gur
ɓ
atacciyar tarbiyya"
Sosai maganar tayiwa malam
Yusuf zafi, zuciyarsa na ra
ɗ
a
ɗ
i jikinsa na
ɓ
ari yace "Hajara yaushe kikayi baki da har kike jifana da munanan kalamai?"
Kafin Hajara tayi magana, Juwairiyya ta saki baba ya fa
ɗ
i ragwab, ta taho da sauri tare da
ɗ
aga hannu zata mari Hajara, cikin azama
Hajara ta riƙe hannun ta yar da Juwairiyya a ƙasa ta dinga duka kamar an aikota, malam Yusuf dake ƙoƙarin miƙewa ya kasa, gashi yaji Juwairiyya tana nishin mutuwa, cikin
ɗ
aga murya yace "Hajara ki tattara duk abinda kika sani naki ki barmin gida, na sakeki
saki uku na sake ƙara uku, kai idan anayin goma sha biyu yau nayi miki fice, karki kashemin yarinya ita ka
ɗ
ai Allah ya bani, dan kinga ke bakya aihuwa shine zaki kashe ta, munafuka muguwa,
Hajara tayi tafi tare da cewa "ayirii- yirrii, wlhi tafi nono f
ari, dama zaman gidanka ya zamemin dabaibayi ne, babu inda zanyi, yanzu kam Alhmdulilah"
Ta fara tattara kaya, Juwairiyya ta miƙe jiki babu ƙwari, ta kamo baba suka fice, ita kuma Hajara ta fara tattara kayanta, takai kusan azhar sannan ta gama, ta fita
ƙofar gida neman mota, cikin sa'a kuwa ta hango motar wani saurayi, wanda suke mutunci dashi, wato akori kura, ta ƙarasa tayi masa magana, ya amince zai kwashe mata kayan, amma zata nemi ku
ɗ
in fetur ta bashi, kan kace me, har sun kusa kwashe kayan, hatta
tukwananta duk ta kwashe, babu abinda ta bari wanda ya kasance mallakinta.
Bayan sun gama ta shiga gaban mota suka wuce anguwar su dake Rugan Julli, bayan drivern yayi parking a ƙofar gidansu, kasancewar ta nuna masa tun suna nesa, ta bu
ɗ
e motar ta fito
, shima haka, ta shige ciki, shi kuma ya fara firfito mata da kaya, tana shiga ta fashe da kuka, Goggo Dije na ganinta ta taso da sauri tana cewa "Hajara lafiya?"
Hajara ta share hawaye, kana tace "mama baba yana ciki ne?"
Goggo tace "ai ya tafi Kaduna
neman ku
ɗ
i, ki sanar dani meke faruwa?".
Kafin Hajara tayi magana, samarin anguwar sun fara shigowa da kayan gado, Goggo tayi shiru, domin ta fara zargin aikin gama ya gama,
"Hajara kaso auran naki kikayi?"
Hajara tace "wlhi Goggo duk hakurin da nak
eyi bai gani ba, ya sakeni saki uku, Goggo tace "me kikayi masa?" sai ga wani saurayi nan ya shigo da takarda a hannunsa ya miƙawa Hajara, Hajara tayi masa godiya kana ta kalli takardar, kasancewar ta
ɗ
an ta
ɓ
a hausar boko tace "Goggo takardar saki ce"
Gogg
o kam ta kasa furta koda kalma
ɗ
aya, tunanin ta bai wuce baban Hajara idan yazo ya surfa musu masifa itada Hajara ba, dama sau tari yakan ce itace take hana Hajara zaman aure, tunda auran Hajara na biyu kenan, duk da ƙarancin shekarunta.
HUDA
Yau ma ka
mar kullum, taci kwalliyarta ta sanya riga da zani na atamfa,
ɗ
inkin yayi mata kyau, kayan ma sababbi ne, kasancewar
ɗ
inkin ƙaramar sallah ne da Umma tayi mata, rataye da jaka da hijab ta fito tsakar gida, Umman ta miƙa mata abinci a kwano tare da cewa "lo
kaci dai ba tsayawa jiranki zeyi ba"
Cikin sauri-sauri, Huda take cin abincin, bata kai ga cinyewa ba ta miƙe tana cewa "Umma na ƙoshi"
"Ai ke haka kike, daga ance miki kiyi sauri sai ki ajiye kwanon abinci, to wlhi kanki kika yiwa ba niba"
Umman
ta fa
ɗ
a tana shiga
ɗ
aki ta
ɗ
auko mata takalmin sallahar ta,
Huda na gani, ta zaro ido, kafin tace "umma wannan ai takalmin sallah ta ne"
"Eh sai me, inace ni na siya miki?"
Huda bata sake magana ba, tasa tare da
ɗ
aukar bokiti tayi waje, Umman kuma
ta
ɗ
ouko babbar kula, sukayo waje, cikin sava sai ga mai mashin
ɗ
in da Umma ta samar mata, wanda sukayi dashi zai dinga zuwa yana
ɗ
aukarta kullum,
Cikin ikon Allah suka iso gurin sana'arta, bayan ta sauka ya sauke mata kayan abincin, tayi masa Allah ya
tsare ta wuce,
Yau kam anfi koda wane lokaci cika a gurin, dan harda baƙin ido wanda bata sansu ba, lokacin zuba abinci nayi ta fara zuzzuba musu, suna bata ku
ɗ
i, wasu sai sun gama ci sannan zasu miƙa mata ku
ɗ
i, wanda yake tare mata fa
ɗ
a, ya miƙe tare
da cewa "Huda dama ke nake jira kizo inyi miki sallama, babana yace in koma gida saboda aurena ya kusa"
Idanun Huda sun ciko da hawaye, tace "Allah ya kiyaye hanya, shike nan bazaka sake dawowa ba?"
Saurayin yace "gaskiya da kamar wuya, inayi miki fa
tan alkairi"
Ya wuce shima zuciyarsa babu da
ɗ
i,
An kammala cin abinci mutane biyu basu bata ku
ɗ
i ba, Huda ta miƙe tace "dan girman Allah ku bani ku
ɗ
i zan tafi gida",
ɗ
ayan ya ciro
ɗ
ari biyu ya miƙa mata, Huda tace "hamsin
ɗ
in fa?"
Saurayin yace "k
i yafemin"
Shiru tayi batace komai ba, shiko wanda bai bata ku
ɗ
in ba, ashe ya faki idonta ya gudu, gashi kowa ya tafi,
Hankalin huda a tashe ta
ɗ
ora hannu a kai, kana ta fara hararo masu shagunan gurin, tare da shawarar "gurin wa zataje ya taimaka ya
bata ku
ɗ
in abincin, gashi jiya tayiwa Umma alƙawarin yau zata ciko mata ku
ɗ
in daya
ɓ
ata"
Ayi min afuwa kwana biyu banyi posting ba,
Please a tayani share fisabilillah
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
Page 9-10
Jiki a sa
nyaye ta nufi shagon wani saurayi, yana siyarda manja da man gya
ɗ
a da kuma kayan hatsi, cikin ladabin dole ta durƙusa a gabansa, kafin tace "ina wuni"
"Lafiya lau ya kasuwa?"
Me shagon yace mata, lokacin da yake fitowa daga cikin shagon sbda ya ganet
a, yana yawan ganin an wuce da ita a