Showing 66001 words to 69000 words out of 70760 words
ta
ɗ
auro alwalah ta dawo, burinta be wuce gari ya ƙara yin haske Al'amin ya shigo ya Kaita asibiti, daga
ƙ
arshe ma su wuce gida.
Tana zaune akan sallahya malam ya shigo lokacin an fito daga sallah, yayi mata ya jiki yace da sauƙi,
A inda yaga yanayinta ya tsorata sosai, sbda sai juyi take tana riƙe da ciki, malam yace "bari mijinta yazo, ko asibitin beb
eji su tafi"
Kwatsam sai ga sallamar Al'amin, ya durƙusa ya gaishe da malam kana ya gaishe da Baaba ya kalli Juwairiya dake ta juye-juye, hankali a tashe yace "maiya sameta?"
Baaba tace "wllhi tun asbha take haka, malam ma yayi rubutu an bata tasha A
llah be kawo lafiyar ba tukuna"
Al'amin yace "tashi muje asibiti"
Tana kwance kamar wata wacce ta shekara tana ciwo, idan kaga inda take wani lanƙwashewa sai ka rantse ciwon gaske ne, gabaki
ɗ
aya ta tashi hankulan mutane,
Dole Baaba ta riƙeta suka
shiga motar Al'amin aka wuce da ita asibitin bebeji,
Bayan an shigar da ita
ɗ
akin da ake kwantar da marar lafiya, da farko test akayi mata suka tabbatarwa Al'amin da tanada cikin sati biyu, sai maleria da typod dake damunta, suka sanya mata drip yana z
uba ka
ɗ
an-ka
ɗ
an,
Baaba ta koma gida domin ya dafo musu abinci, Al'amin ya zauna kusa da ita tare da gyara mata zaman hannu, sai sannan wayarsa tayi ringing alamun ana kiransa, da sauri ya
ɗ
aga, harda
ɗ
an ranƙwafawa alamar yana magana da wani mai muhimma
nci, ji nayi yace "insha Allah megida gobe muna hanya"
Kana ya ajiye wayar, sosai Juwairiya taji da
ɗ
i tare da fara
ɗ
okin komawa gida.
Zuwa yamma, dole aka sallame ta, suka koma gida, bayan Baaba ma ta dawo, ta kawo abinci sai komawa dashi sukayi,
Bayan sun koma gida, Al'amin suka ke
ɓ
e da malam,
Acan bayan gari suka zauna, malam yace "Aminu bayan barin ka ƙauyennan wace irin rayuwa ka shiga?"
Al'amin ya sunkuyar da kansa ƙasa kafin yace...
Da farko daga nan na wuce garin Gombe, da sana'ar t
ura baro na fara, ina siyarda leda, kasancewar na tafi da dubu biyu ragowa bayan ku
ɗ
in mota, nakai shekara a haka, Allah ya ha
ɗ
ani da wani mutumi ya
ɗ
aukeni gadi a gidansa, kwanci tashi ya dinga yabona akan wai inada gaskiya da riƙon amana, yasa aka koya m
in dreba, daga nan kuma ya bu
ɗ
e min babban shago na siyar da turaruka, arziƙinsa nata hau hawa, har ya zamo na samu jari nawa na kaina, ya fara turani ƙasar waje sarin turaruka, nima ya zamo ya bu
ɗ
emin babban shago, a halin yanzu shagunansa bakwai, nikuma
inada shaguna uku a cikin garin Gombe ina da babban shago a ƙasar waje, a halin yanzu shikuma ya ƙara bunƙasa kasuwancinsa ta hanyar cigaba da sarin motoci yana siyarwa, wllhi har yanzu muna zaman arziƙi dashi, dama da muka zo inada niyar in siya muku gida
acan sai ku koma kai da Baaba"
Malam yace "Masha Allah haƙiƙa adu'ata bata fa
ɗ
i ƙasa banza ba, sbda babu dare babu rana adu'oi nakeyi maka"
"Sai dai bazan iya tashi in koma wani gari ba, idan ma haka kakeji ko fili ka siya sai kayi mana ginin zamani
, amma inaso ka tafi da Mari da yaranka, kodan samun nutsuwa da kwanciyar hankali"
Al'amin yace "eh nima inada niyar hakan, sbda jiya naje mun gaisa, na yi musu siyayya na sanar mata da ta shirya gobe zamu wuce insha Allah, sbda mai gidana ya kirani
ɗ
az
u akan zamuyi tafiya tare"
Malam yace "to Masha Allah inayi muku fatan alkairi sai dai ka kula da matanka, karka dinga nuna musu bambanci a fili, duk da zuciya takan karkata ga
ɓ
angaren da akafi yi mata biyayya"
Al'amin yace "to"
Daga nan ya dawo
gida ya sanarwa da Baaba gobe zasu wuce, tare da alƙawarta mata zai turo da ku
ɗ
i su tashi anan su koma ginin da zeyi musu,
Tun da yamma Juwairiya take shiri, bayan ta gama, ta
ɗ
an kwanta, kasancewar Baaba ta ha
ɗ
a mata tea da bredi, da tasha ta
ɗ
anji dama
dama, sbda iskancin nata harda yunwa a ciki,
Can dare da dare kusan ƙarfe 9:pm sai ga Mari ita da yaran su uku, da wacce takai shekara goma sha biyar da mai shekaru goma sha uku, sai mai shekara goma, biyu mata
ɗ
aya mai shekaru sha
ɗ
ayan shine namiji,
Babbar Suwaiba, namijin Abubakar suna kiransa da Ɗan Bala, ƙaramar kuma Salma suna kiranta da Salamatu,
Bayan sun gaishe da mama da Juwairiya, Mari ma ta gaishe su, daga nan take gayawa Baaba Aminu yace ta shirya gobe su wuce,
Baaba tace "eh munyi
maganar dashi, ga ƴar uwarki nan, ku zauna lafiya, kece babba dan Allah karku
ɗ
auki zugar mutane"
Cikin sanyin murya Juwairiya tace "insha Allah"
Mari ma tace "in Allah ya yarda zamu zauna lafiya"
Baaba tasa musu albarka, suka
ɗ
an ta
ɓ
a hira Juwair
iya na jinsu, can anjima sukayi mata sallamar sai da safe, lokacin har Juwairiya tayi barci.
Tun daga ranar da Alhaji Abdussalam yazo har washe gari, umma bata da walwalah, duk da Alhaji Lukman ya lura da hakan, sai ya bari, akan tafiyar da ya gaya mata
ne,
Bayan kwana uku da faruwar hakan.
Alhaji Lukman ya fita aiki da wuri, sai ga wani saurayi yayi sallama, ƙarar bubuga ƙofar da Umma taji ne yasa ta
ɗ
auko hijabi tasa, kana ta fito, bayan sun gaisa yace "saƙo ne daga Alhaji Abdussalam yace sunada
taron saukar alƙur'ani na yaransu jibi insha Allah sanan yace a baki wannan"
Kar
ɓ
a tayi ta shige ciki ko uffan batace masa ba, hankali a tashe ta zube akan kujera tana tunanin mafita,
Koda aka kira sallahar Azhar, ta miƙe taje tayo alwala tazo ta ka
bbara sallaha, kuka ta kamayi tana gayawa Allah damuwoyinta domin kuwa sunfi gaban tunaninta she
ɗ
ani ya shigo cikin rayuwarta yana neman ruguza mata farincikinta, duk da cewar Alhaji Lukman bashi da lafiya, amma bata ta
ɓ
a tunanin rabuwa dashi ba, koda yaus
he tayi masa adu'ar samun lafiya da nasara akan aikin da za'ayi mas
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
Book1
97-98
Jiki babu ƙwari ta janyo ledar da Alhaji Abdussalam ya bayar a kawo mata, kamar kar ta bu
ɗ
e ledar, haka kawai ta tsinci kant
a da bu
ɗ
e ledar, kana ta ciro kayan ciki, doguwar riga ce abaya pink color sai mayafinta
ɗ
an siriri gunin sha'awa, har zata mayar da rigar sai ta hango envelope, ta
ɗ
auko ta bu
ɗ
e taga ku
ɗ
a
ɗ
e masu yawa, bata da lokacin ƙirgasu ta mayar ta ajiye, tare da miƙ
ewa da sauri ta haye saman drowa ta
ɓ
oye kayan.
Kana ta sakko tana tunanin idan har Lukman ya gano abinda ke shirin faruwa, tabbas bazai ta
ɓ
a fahimtar ta ba, tanason ta sanar dashi tana tunanin garga
ɗ
in da Alhaji Abdussalam yayi mata, akan cewar idan ha
r ta sanarwa wani sai ya tozartata kuma sai yasa mijinta ya tsaneta, hawayen baƙinciki suka zubo mata,
Ta rasa wa zata gayawa matsalarta, tana tunanin sanarwa da Maryamah tana shayin kar maryaman ta tona mata asiri, dole dai tabar abin a zuciyarta duk
da zai zame mata dafi!
Zuwa dare Alhaji Lukman ya dawo a gajiye, sai da yayi wanka ya sanya sleeping dress sannan dawo gurin Umma da sam taƙi zuwa
ɗ
akinsa alhalin ba haka ta saba masa ba, koda ya shigo bedroom
ɗ
inta ya samu tana kwance ta ƙudundune,
da sauri ya ƙarasa inda take yakai hannu ya shafi fuskarta, hankali a tashe ya cire tare da ƙare mata kallo, ya fara kiranta a hankali, shanyayyun idanuwanta ta zuba masa haƙoranta suna karkarwa tace "sannu da dawowa"
Cikin tausaya wa yace "haba uwar
gida baki da lafiya shine kika kasa kirana, ai da duk abinda nakeyi zan bari inzo gareki, yanzu dai tashi muje asibiti"
Duk da ciwon yaci ƙarfinta, amma gara ciwon da takeyi da ace taje walimar sauka tayi ido biyu da maƙiyinta gara ta wuni a asibiti,
Ƙ
arfe 8:30pm tayi musu a asibitin Dr shugaba, bayan an bata gado anyi mata ƴan gwaje-gwaje, suka tabbatar masa da akwai abinda yake shirin faruwa musamman ciwon zuciya dan tana shikin firgici da tashin hankali,
Kwananta
ɗ
aya a asibitin, sai dai dinga y
i musu take away na abinci, alhamduliy jikinta yayi sauƙi har ta samu tayi sallahar asbha, bayan ya dawo daga masallaci kiran Alhaji Abdussalam ya shigo wayarsa, jiki na rawa, gaishe shi yayi kana yace "ranka shi da
ɗ
e dafatan an wayi gari cikin ƙoshin lafi
ya?"
"Lafiya lau dama inaso in gaya maka jiya har muka rabu ban sanar maka ba, akwai saukar alƙur'ani da yarana guda biyu zasuyi, idan matarka ta samu zuwa sai ka kawota"
Alhaji Lukman yace "wllhi gamu a asibiti zazza
ɓ
i anan muka kwana amma ina tun
anin zasu sallamemu zuwa anjima"
Alhaji Abdussalam yace "toh shikenan insha Allah zamuzo dubaku nida Hajiya Abida"
Daganan sunayi sallama,
Nidai nace Allah ya taimaka bataji zasu zo
ɗ
inba, da ta sake firgita.
Koda ya leƙo ya ganta akan sallah
ya tana zaune ya koma siyo mata tea da kayan shayi, cikin sauri ya dawo ya ha
ɗ
a mata tasha shikam ya kasa sanya komai a bakinsa,
Ƙ
arfe 10:am aka rubuta musu sallama tare da bashi takardar magani yaje pharmacy yasiya, ta biya ku
ɗ
i suka wuce a motarsa.
Koda suka koma gida, a parlo ta kwanta sbda ji takeyi duniyar ta ishe ta, shikuma yanason ta samu sauƙi ya tambaye ta wace matsala ce take damunta?
Ƙ
arfe 12:dai-dai wayar Alhaji Lukman tayi ringing, ya
ɗ
aga yana cewa "Allah ya taimaki oga"
Alhaji A
bdussalam yace "gamunan mun kusa isowa"
Jikin Alhaji Lukman na rawa yace "Allah ya kawo ku lafiya"
Kafin ya matso kusa da Umma yace "oga fa suna hanya shi da matarsa"
A
ɗ
an firgice ta bu
ɗ
e ido, tare da runtsesu kafin tace "Allah ya kawo su lafiya"
Ya lura da ita kamar batayi murna da zuwan da zasuyi ba, amma sai yayi shiru tunda yaga ba isashiyar lafiya ne da ita ba.
Har barci ya fara
ɗ
aukarta suka ji nocking
ɗ
in ƙofa, Alhaji Lukman yaje ya bu
ɗ
e yanayi musu sannu da zuwa cikin fara'a, tare da
yi musu umarnin su ƙaraso.
Akan kujera mai zaman mutum uku suka zauna,
Umma ta gaishesu
ɗ
aya bayan
ɗ
aya, sukayi mata ya jiki, tace da sauƙi, duk da ta
ɗ
an rufe idanuwanta amma tana ƙarewa Hajiya Ubaidah kallo, farace tass babu abinda Umman zata nuna
mata, duk da tafi Umman shekaru amma jin da
ɗ
i ya
ɓ
oye hakan, ƴar gayu ce ajin farko, dan sai a
ɗ
auki wata budurwar ma ba'a
ɗ
auketa ba, kafin suka miƙe suna cewa zasu wuce gurin walimah, sai da suka fita masu gadi da driver suka fara shigo da kayan abinci
harda na ƙwalama kamar bazai ƙare ba, sam kayan babu abinda ya burgeta a ciki, sannan ta lura da irin kallon da yake bin ta dashi, duk da Hajiya Abidah bata lura ba, da Alhajin.
Suna can parking space Alhaji Abdussalam yake ce masa idan jikin yaƙi ya sa
uyawa Umma asibiti, Hajiya Ubaidah tace "kodai laulayi takeyi kake
ɓ
oye mana?"
Dariya yayi yanayi musu Allah ya kiyaye hanya tare da rufe musu murfin mota.
Ita ko ta zurfafa cikin tunanin ga matarsa kyakkyawa me zeyi da ita mugu kawai.
Alhaji Lukm
an ya dawo cikin fara'a yana cewa "Masha Allah Alhaji akwai halin kirki"
"Mun gode" kawai Umma tace, kamar mai jin barci, hakan yasa shi wucewa
ɗ
akinsa ya barta ta huta"
Bayan kwana uku da rashin lafiyarta ta samu sauƙi sosai, dan idan ka ganta bazak
a ce tayi ciwo ba, sai dai idanun ta da suka shishiga ciki,
Kwana bakwai da samun lafiyarta kiran Alhaji Abdussalam ya shigo wayar Alhaji Lukman lokacin yana office, sai da gabansa ya fa
ɗ
i, Alhajin ya sanar masa da maganar tafiyarsa da ta tashi, dama suna
jira lokaci yayi ne tunda an rigada an shirya komai,
Sam baiji da
ɗ
in hakan ba, amma yace "insha Allah,"
Ya fara tunanin halin da Umma zata shiga duk da ya tambaye ta abinda ke damunsa tace masa burinta ta ganshi ya zamo cikakken mutum kamar kowa, da
wannan maganar ne yake samun ƙwarin guwaiwaar tafiya ƙasar waje.
A ranar jiki a sanyaye ya dawo gida, ya sameta ta yi kwalliya cikin riga da skirt English wy tayi kyau sosai, a zuciyarsa kuwa ji yake da ace shi lafiyayyen namiji ne babu abinda zai han
a shi shayar da ita a daren nan sai ya raba dare yana gamsar da ita, duk da kamar ya lura da ita mabuƙaciya ce,
Kamar zata zauna a jikinsa yau kam sbda shago
ɓ
a tadinga yi masa iri-iri, daga ƙarshe dai ya kasa
ɓ
oye mata komai dole ya sanar mata, da sauri
ta miƙe tabar gurin alamar tayi fushi, dole ya bita ya lallasheta tare da jaddada mata domin ta zeyi tafiya,
Duk da tasan cewar akwai tuggu a A lamarin, ta aminta, ta zubo masa soyayyen dankalin turawa da gurasa wacce taji ƙuli da tumatur da albasa, sa
i kunun aya, sosai yake santi tare da ce mata zeyi missing girkinta idan yaje can, amma yanason yau ta taimaka tayi masa wani abun da zai dinga ci acan...
Tom masoyana, saura pegi
ɗ
aya mu kai 100 kowa yasan daga nan zamu shiga book2, wanda suka biya ku
ɗ
i suke yimin maganar dan Allah nayi adding
ɗ
insu a paid group na riga nayi sanarwa tun kafin mukai 80 nace idan har kunason daga mun gama book1 mu shiga book2 to tabbas ya kamata Ku biya ku
ɗ
inku, anjima zanyi posting posting page 99-100 daga nan zan rufe p
ost section da comments section yau
ɗ
innan zan rufe insha Allah,
🤸
Am sorry to say duk wanda yaga littafin MURAYU A TARE a waje wllhi littafin sata ne, idan kuma zaki siya dan ki fitarmin na yafe
👏
Ga tsarin biyan ku
ɗ
in
Wanda suka shirya biyan
ku
ɗ
i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224
Normal group 300 Vip 700
Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki
ɗ
auka ki turomin
Ƴ
an Niger zasu tura da katin Airtel
Mom Islam
Book1 yana yi muku sai watarana
😅
wllhi inason duk wani masoyina ya karanta littafin nan sbda cakwakiyar cikinsa
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
Book1 page 99-100
Finally book1 ya ƙare mu ha
ɗ
u a book2
LIBYA
Z
aune yake hannunsa riƙe da waya, da alamu akwai abinda yake jira, rurin da wayarsa tayi ne ya sanya shi miƙewa da sauri tare da wucewa upstairs da sauri, abin mamaki bai
ɗ
aga kiran wayar ba amma ya sauya kaya tare da sauya takalmin ƙafarsa, ya fice da gudu
,
Kai tsaye ya wuce parking space tare da bu
ɗ
e mota zai shiga, cikin ladabi drivernsa yace "oga ayi haƙuri" kana ya nufo gurin shahazad
ɗ
in, a inda drivern ya kalli yanayin fuskarsa, kamar an aiko masa da mala'ikan mutuwa, shahazad
ɗ
in bai kulasa ba, da
n ko arziƙin kallo bai samu ba, ya shigo mota, mai gadi na ganinsa ya wangale get yana miƙa gaisuwa,
Acan station kuwa Mona da Hajara sunyi tsuru-tsuru, a tunaninsu hukuncin kisa za'a yanke musu, suna zaune a wani
ɗ
aki wanda ya kasance bawai na tsanani
bane, dan a gidan sama suke hawa na biyu, gabaki
ɗ
aya Mona ta tayar da hankalinta sam ta gaza samun nutsuwa gani takeyi idan shahazad yazo sai ya yanke mata mummunan hukunci, tunda ita ce tayi musu silar komai, Hajara da ta lura da yanayinta tadinga yi ma
ta fa
ɗ
a akan ta kwantar da hankalinta sai taga beyi mata komai ba, tunda shi
ɗ
in wani lokacin yanada sanyi wani lokacin yanada zafi,
Acan
ɓ
angaren jami'an tsaro tunda suka gano Kharan da Kharan Khan su biyu ne, ana kama Kharan Khan aka saki Karan shi da Ya
zid, ranar da aka sake su aka buga jarida akan tarzomar dake faruwa, Kharan Khan kam sai inda hali ya yiwu, sbda yasha mugun duka, shahazad ya bada Umarnin ayi masa dukan da bazai gane wanda yake kansa ba,
Kai tsaye su Kharan da Yazid suka wuce gida, ya
u kwanansu ashirin kenan rabon su da gidan inda suka bar gidan haka suka sameshi, har da abincin da Mona ta rage bata ƙarasa cinyewa ba, gashi duk tsutsa ta gama ci har ta bushe, tunda suka tafi aka kar
ɓ
e wayoyinsu, ana sakinsu aka basu, dama shi karan ƙar
ama ce a hannunsa tunda ya riga da ya yarda babbar a hanya sbda tracking number da ake yi, duk da haka har yanzu yanajin done ya taimakawa Mona, sbda halin da take ciki, ya sani ita da wacce ya gansu tare suna tsananin halin neman taimako, amma yana tsoron
daga fitowarsu ya tunkareta ai za'a iya samun matsala,
Yazid