Showing 69001 words to 70760 words out of 70760 words
yace "Kharan nikam wllhi gida zan koma bazan iya ci gaba da zama anan ba, sbda idan sojoji ko ƴan sanda suka zo neman wani bayani dole a tafi damu, zan koma ƙasarmu gaskiya"
Kharan yace "t
abbas haka ne, sbda a halin yanzu bamusan damuwar da iyayen mu da danginmu suka shiga ba, babbar damuwata kawu da bashi da lafiya ko a wane hali yake oho"
A tare suka ha
ɗ
a kaya, ragowar motar Yazid ce ka
ɗ
ai a gidan, ya shiga inda ya ajiye key ya
ɗ
auko,
suka fito tare da garƙamawa gidan ƙaton kwa
ɗ
o suka shiga mota, cikin Sa'a sai gashi ta tashi suka wuce.
Sunyi tafiya mai nisan gaske sannan suka iso garinsu *Ghadamis* gari ne mai yalwar kayan itatuwa ga tsari, abin mamaki ashe sunada ku
ɗ
i sosai, da Ya
zid da Kharan
ɗ
an yaya da ƙani ne, mahaifin Kharan shine babba sannan sai mahaifin Yazid uwarsu
ɗ
aya ubansu
ɗ
aya, kuma duk suna zaune a wannan babban gidan, parking
ɗ
in da Yazid yayi ne yaja hankulan mutan gidan, Anty ta fito wato mahaifiyar Yazid sai Mam
a itace mahaifiyar Kharan, dukkansu da kuka suka ƙaraso dan basuyi tsammanin yaran nasu na raye ba, hakan yayi daidai da tsayuwar motar
Leila, tunda Kharan ya hangota a cikin mota ya sauya fuska, Allah yasa yana rungume da mama har suka ƙarasa, Leila yar
inyace ga Ministan Ghadamis, sam mahaifinta baya son lefin ta sannan duk abinda take nema bata rasashi ko
ɗ
aukar rayuwar wani ne, yayi mata alƙawarin inhar yana raye sai ta samu duk abinda take so, ko zeyi yawo babu ko sisi,
Sosai take son Kharan tun sun
a yara, tanada hali mai kyau, damuwarta idan har tana son abu to babu makawa sai ta sameshi,
Tunda Kharan ya tafi, kullum sai tazo gidansu ta taya iyayenshi aiki, da haka ta sace zuciyarsu, kowanne su yaji yana matuƙar ƙaunarta, duk da sunada rufin asir
i bai hana mahaifinta hidumta musu ba, musamman da ya tabbatar da zasu yarda ta auri Kharan
ɗ
in, shima yayi iya bakin ƙokarinsa gurin ganin ya sa an nemo Kharan
ɗ
in amma abin ya ci tura,
Da sauri Leila take haura matatakalar da zaka taka ka haura babban
parlonsu Kharan
ɗ
in, cikin sakin fuska take cewa "Anty yaushe Kharan da Yazid suka dawo bani da labari?"
Shiko yasha mur daga ƙarshe miƙewa yayi a sukwane ya wuce
ɗ
akinsu, acan ya samu Yazid yana kiraye-kirayen waya, bayan ya gama ya kalli Kharan yac
e "mun dawo ko hutawa bamuyi ba, kana neman
ɓ
ata mana komai, haba Kharan yaushe zaka gane Leila sonka takeyi?"
Bebi takan maganar Yazid
ɗ
in ba yasa pillo ya toshe kunnuwansa.
Shigowar anty da tiran abinci ne ya sashi saurin tashi ya kar
ɓ
a yana cewa "
sannu Anty"
"Ya kamata Leila ta shigo ku gaisa tana tsananin sonka meyasa kake wulaƙantata karfa ya zamo tayi maka nisa a lokacin da kake buƙatarta a cikin rayuwarka"
Yazid yace "wllhi Anty abinda nake gaya masa kenan, amma kice ta shigo Ni barin fit
a inga gari"
"Zauna dai kaci abinci ai Leila ƴar gida ce, kunsha tafiya"
Sam be bari ya zauna
ɗ
in ba ya fice, daga shi sai dogon wando da farar bes,
Kharan yakai Strawberry bakinsa kenan, Leila ta shigo fuskarta
ɗ
auke da murmishi,
Bai nuna yaj
i alamun shigowarta ba sai dai ga mamakinsa yaji ta rungumeshi, kyakkyawar rungumar da kowanne namiji zai buƙaci hakan daga gurin cikakkiyar mace kamar Leila,
Ko in kula yayi mata, duk da har wani feeling yakeji game da hakan, ya rasa meyasa zata dinga ta
kurawa rayuwarsa, shi san bai shirya dawowa ba, amma gashi ya dawo zata addabeshi da tsiyarta, sai da tayi masa kiss a gurare hu
ɗ
u kafin ta ratayo hannunta a kafa
ɗ
arsa, cikin azama ya fara yunƙurin ture ta sai dai ina ta dage karfnta harda zagayo da hannuw
anta a ƙugunsa, turo ƙofar da akayi ne yasa tai saurin zare hannayen, sai dai aikin gama ya gama dan Anty ta riga ta gansu,
Cikin sauri ta juya fuskarta
ɗ
auke da fara'a har take sanarwa da mama abinda ta gani, mama tace "dama yana sonta gulma ce, kinga a
satinnan sai ayi biki kowa ma ya huta..
Shin za'ayi auran kuwa? idan sunyi auran wane irin zama zasuyi? amsar ku na cikin book2
Acan gidansu Shakur yau kwanan Sahla uku, mama ta gama ganota, abinda bata sani ba shine, yarinyar shahazad forest da kum
a bincike akan shahazad
ɗ
in da zatayi, sai dai jiya da suka ke
ɓ
e ta tambayi Hindu labarinsa, ta kuma bata sbda hindu mace ce mai ruƙon gaskiya da Amana ta kasance mai ƙyamatar duk wani abun Ashsha da yake aikatawa, suna zaune a main parlo ya kira mama a wa
ya, dama kamar jira take, ta
ɗ
aga wayar jiki na rawa, "anga su Mona a halin yanzu ma zanje
ɗ
aukosu ne"
Mama tace "munayiwa Allah godiya gaskiya naji da
ɗ
i, gamunan sai mu ha
ɗ
u acan"
Ya katse kiran sbda isowa police station da yayi yaga mutane sun taru
da uban yawa, hankali a tashe yayi parking mota tare da fitowa, abinda sam kwanyarsa bazata iya mantawa ba kenan, Mona ta fa
ɗ
o tun daga gidan sama kanta ya fashe jini nata zuba babu rai a jikinta, ita kuma Hajara na kusa da ita a sume...
Tofa
😔
idan Ha
jara ta farka wane irin hukunci kuke tunanin zai biyo baya?
Muje zuwa
Acan
ɓ
angaren su Mama da Sahla da Hindu har da Shakur da Kawunsu aka shirya tafiyar, dan har sun isa gidan an bu
ɗ
e musu tafkeken parlon mona, tun daga nan Sahla ta fara jin inama a
ce zata zamo ƴar aiki a wannan gidan, tabbas da sai ta mayar da shahazad mabaraci...!
Kuna ganin hakan zata yiwu?
NIGERIA
Ƙ
auyen JIBGA
Washe gari, bayan anyi sallahar asbha already dama sun gama shirya kayansu, tun kafin Mari ta fito Juwairiya ta
shiga da kayanta mota, sbda tasan lokacin da za'a tafi, sannan ta shige gaban mota, dama sunyi sallama dasu malam da Baaba, dan har ta ha
ɗ
a musu tsarabarsu an riga da ankai mota, acan
ɓ
angaren Mari, masu zugata nayi masu yi mata nasiha sunayi,
Daga nan
suka fito tare da mutane da yawa, dan aƙalla zasukai fin talatin sai koke koke akayi, dole ma Mari ta shiga baya ita da ƴaƴanta,
Kafin Al'amin
ɗ
in yayi musu sallama suka wuce Abuja,
Tun basu fita a cikin garin bebeji ba Mari ta kwarara Amai ta wanke
motar, da sauri Al'amin yayi parking yana cewa "haba Mari, kinsan kina amai ai saiki ruƙo baƙar leda baki yimin amai a mota ba, wllhi duk motar ta
ɗ
au tsami"
Cike da masifa tace "kai Aminu wllhi kul ka kiyayeni dan ka auri ƴar binni mai kamada kasar Ma
yu hine zaka wani dinga himin togaciya wllhi bazan yarda a cimin mutunci ba, hegu munafukai"
Ita dai Juwairiya ta toshe hancinta sannan ta sake yin ƙasa da gilashin gefen da take,
Sunyi nisa sukaga mai rake, Mari tace "haka zamu dinga tafiya sai kac
e wasu waliyai ai dai ka saya mana abin sawa a bakin salati ko? Ga mai awara da miya can ma, sai da Juwairiya ta juyo ta kalleta, suka ha
ɗ
a ido Mari ta galla mata harara...
Wai kuna ganin anya idan aka isa gida babu matsala?
RUGAR FULANI
Sai yam
ma liss sannan Inna ta dawo Mahaifiyar Bo
ɗɗ
o ta dinga bata labarin unguwar joma da Prince yayi, lokacin Bappa Dattijo ya shigo ya sanar mata da Prince
ɗ
in koshi waye a gurinsu, Allah sarki jika ba wasa ba, Inna sai nan nan take dashi, dama ya sanar musu wa
she gari ze wuce,
Washe gari, bayan anyi sallah ya shirya kayansa dan kwana uku yayi niyar yi, tunda yaga Bo
ɗɗ
o zata kasheshi ya fasa,
Bayan yayi wanka ya fito ya dawo
ɗ
akin Bappa ya shirya cikin lallausan yadi mai ruwan ƙasa, sannan yasa hula yasa t
akalmi yayi kyau sosai, ya
ɗ
aura agogo, ya fasa turare, dama an riga da an juye masa nono a robar fenti da lafiyayyar fura harda dambu, da man shanu shima a roba, tunda Bo
ɗɗ
o taga ya fito ta fara buga ƙafa tana cewa "anguwar joma jan bika dan Allah ki tafi
damu"
Aikuwa Bappa yace ta kwaso kayanta tunda dai shanu yanzu basa gida,
Gaban Prince ya bada rass idanunsa har fitar da ƙwalla suka fara...
Tofa fans me kuke tunani, hamm idan ya sanyata a mota suka fara tafiya yaya kuke gani anya bazata aikata
ɓ
arna ba kuwa?...
Tabbas nayi mamakin makaranta littafin MURAYU A TARE, ashe haka yake da masoya, wllhi Nagode sosai ina sonku ina ƙaunarku, fatan shine mu ha
ɗ
u a paid group domin aci gaba da gashi, karku mance littafin book1&2&3 ne zanyi kewarku
😔
Allah ya bawa Kowa ikon biyan kudin littafin MURAYU A TARE, gwarama cakwakiya zallar ban dariya
Wai Mona ta mutu ne kokuma dai ya akayi?
Domin jin Ansar duk wa
ɗ
annan sai mun ha
ɗ
u a can HHH nace ba, wllhi littafin an ya wuce tunanin mom Islam
Idan aka gama biyan kudi gobe ma zakuga posting, amma da kamar wuya duk da har yanzu mutane basu kai adadin inda nakeso ba, Karki siyi littafina ki fitarmin dan Allah na roƙeki
Ga tsarin biyan ku
ɗ
in
Normal group 300
Vip700
Dan Allah kar ayi mi
n Vtu idan kuma ya zamo dole ayi min magana kafin ayi,
Masu turo kati mtn zaku tura hoton katin ko numbobin jikin katin shedar biya ta nan 08141799224
Masu turawa ta account ga account number ta 3175689751 Zainab Habibu first Bank
Shedar biya tan
an 08141799224
Ƴ
an Niger kuma zasu tura karin Airtel
Nagode
Sai mun ha
ɗ
u a paid group
Inayiwa kowa fatan alkairi dan Allah wanda na
ɓ
atawa ya yafe min nima na yafewa kowa..
*WATA MIYAR SAI A MAƘOTA KARKI BARI KIYI MISSING
🤸
*
Mom
Islam takuce a koda yaushe
fy