Showing 12001 words to 15000 words out of 70760 words

Chapter 5 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

21

ranar Batol tayi kyau har ta ga

ji, anyi rabon invitation card da sauran su, iya walimah zasuyi yau, cikin ikon Allah akayi komai aka kammala,

Acan

ɓ

angaren su Amani kuwa ansha party wanda shi kansa Abban nasu besan sunyi ba, tunda maza aka tara da mata aka dinga raye-raye, abinci ma b

asu wahalar da kansu ba ordersa akayi daga restaurants, a ranar aka sanya Mata lalle, bayan tayi na henna da ja,

Washe gari dubban al'umma suka sheda d'aurin auran Alhji Auwal da Batool,

ɗ

aurin auran da ya samu halartar manyan mutane wanda sukazo daga

ƙ

asashe da dama, haka ma ƴan uwan Ummy da baban Batool suma ba'a barsu a baya ba, sunyo gudun mawar kayan ƙamshi na girki da kayan yaji da su kaninfari da sauransu, hatta can ƙaramar ma'aikata anyi wadaƙa da abinci da drinks da sauran abubuwan da aka dinga

rabawa,

Batool tasha fa

ɗ

a agun dangi, musamman akan tayi biyayya ta kula da yaransa kar ta sake ta

ɗ

auki zugar mutane ta cutar dasu Allah na ganinta,

Hakan yasa ta dinga kuka, tunda taji mutane nata cewa nauyi ya hau ta ga na mijinta, ga na yara.

Sai yamma liss sannan motoci guda biyar sharoon suka zo

ɗ

aukar amarya, mutane kam harda maƙota babu wanda bai je ganin gidan Batool ba, kodan azo a bada labari,

Alhmdulilah gida yayi kyau, ya tsaru, duk da dai anan

ɗ

in yaransa suke,

ɗ

akinta ne daban

da parlonta amma duk a sashen suke kuma Babu inda zaka ce kafin kaje ka fita waje,

Kowa sai yi mata fatan alkairi yakeyi, komai yayi,

Ana kawosu zuwa magriba bayan anyi sallaha masu motoci suka aiko duk wanda zai koma gida yazo su tafi, sbda ba'a k

wana, a gurguje aka sake jaddada mata nasiha tare da sake bata haƙu akan tayi zaman haƙuri tare da yi masa biyayya, kuma ta dinga jan yaran nasa a jiki.

Batool tayi kuka sosai, gashi ita ka

ɗ

ai a

ɗ

aki, hakan yasa tayi alwalah tazo tayi sallar magriba da

isha'i, wanda batayi ba, ta zauna akan sallahya bayan ta kammala adu'ointa,

"Aslamu alaikum"

"Wa'alaikumussalam"

Batol ta amsa tare da jirin shigowar masu sallamar, Amani Alhji Auwal da Mahabob, sune suka shigo, hannun Mahabob riƙe da ledar kaji,

ita kuma Amani hannunta riƙe da ledar Rufaida  Yoghurt....

Ayimin afuwa yarona ne babu lafiya shiyasa kuka jini shiru, Alhmdulilah yaji sauƙi, karku manta yawan shar'hi shike ƙarawa marubuci kuzarin yin typing..

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mo

m Islam

19-20

Kallo

ɗ

aya Batol tayi musu kafin ta, sunkuyar da kanta, cikin sanyin murya tace "sannunku da shigowa"

Amani tace "sannu Aunty Yaya Mahabob taso mu tafi"

Alhji Auwal yayi murmishi kafin yace "bye Allah ya tashemu lafiya"

Basu ƙara

sa

ɗ

akunan nasu ba, suka zube akan kujerun parlonsu, Mahabob akan 1 sitter Amani akan 3 ta miƙe ƙafa, sai ga su Inaya da Aseela sun fito suna cewa "kowa ya watse kenan?"

Inaya ta fara kuka tana shure-shure da ƙafafu, Amani ta tambaye ta "lafiya kuwa?"

"Nidai gurin dady zani"

Aseela ta

ɗ

auke ta, tare da ficewa da ita zuwa sashen Batool, da ƙarfi tayi nocking a bakin ƙofar, kasancewar kukan Inaya ya ƙaru sosai,

Har sunyi sallar nunawa Allah godiya,

Ya kamo hannun Batol kenan yaji nocking, da sa

uri yace "waye?"

Aseela tace "Abba Inaya ce take kuka, tace gurinka zata zo"

Abba ya mayar da babbar riga ya miƙe ya bu

ɗ

e ƙofar kafin ya ƙar

ɓ

i inaya, har ya juyo Aseela tace "aunty ina wuni"

Batool ta amsa da "lafiya lau ya karatu"

Kafin Aseela

ta bawa  Batool amsa, Abban yace "oya sai da safe"

Bayan ta tafi, ya rufe ƙofar, tare da dawowa gurin Batool, ya kalli Inaya dake zaune akan cinyarta kafin yace "Auta kin gaishe da Auntyn baki kuwa?"

Inaya ta kwa

ɓ

e fuska zatayi kuka,

Har ƙarfe 1

2:am na dare suna zaune, da zarar Inaya taji ance za'a kwanta sai ta fashe da kuka,

Batool kam sai gyangya

ɗ

i takeyi, har Allah yasa Inaya tayi barci, Abba ya

ɗ

orata akan gado, yazo ya

ɗ

aga Batool itama ya kwantar, sosai yaci alwashin raya

wannan dare ta

re da Batool amma hakan bai yiwu ba, dole ya haƙura, ya tashi ya yi alwalah, ya fara salloli tunda asbha dai tariga da tayi, sai dai a jira kiran sallah.

IFFAT

Washe gari, dady ya kira ƴan jaridu da masu aiki a gidan TV da duk masu ya

ɗ

a sanarwa a kafaf

en sada zumunta, tare da hotunan Iffat,

Abin mamaki su Dadyn nata zuba ido suji an samu iyayen Iffat amma shiru.

Hankalin kowa ya tashi, musamman ma su Hajiya babba da Hajiya ƙarama,

Hakeem ya koma bakin aiki, a hakan ma sai da Dady yayi ta masa

fa

ɗ

a sannan, Iffat kuwa komai ta gani kallo ne, gashi bata cika magana ba, duk da suna yawan zuwa gidan Zoo ko zataga wani naman daji ko abun da zai sanya tayi magana, batayi sai dai kallo kawai.

Bayan sati Uku.

Hajiya babba da Hajiya ƙarama da Iffa

t suna zaune a parlo, hira sukeyi akan mugayen iyaye wanda suke jefar da ƴa'ƴansu a bola wasu tsinta suyi rainonsu, duk  maganar akan Iffat ake yinta, suna tsaka da hira Hajiya Fawziya tayi sallama, cikin fara'a dukkansu suka amsa, bayan sun gaisa ta kalli

Iffat kafin tace "a ina kuka samo wannan yarinyar?"

"Hajiya ƙarama tace "wlhi yarinyar sisterna ce"

Hajiya Fawziya ta ta

ɓ

e baki, duk Hajiya ƙarama na kallonta, kamar meyin wani abu Hajiya ƙarama ta miƙe, a sukwane tabar gurin.

Parlon ya rage daga

Hajiya babba sai Iffat da Fawziya,

Fawziya ta ta

ɓ

o Hajiya babba kafin tace "aunty wannan yarinyar waye?"

"Ƴar tsintuwa ce, wlhi Hakeem ne ya bigeta shikenan ta samu juyewar ƙwaƙwalwa, kin ganta nan anyi cigiya har an gaji babu iyayenta"

Hajiya Fa

wziya ta zaro ido, cike da tsegumi tace "shine kike zaune da ita?"

Kinsan dai Hakeem befi shekaru 18yrs ba, bakya tunanin ya taso yace yana sonta?"

Hajiya babba tace "wlhi kuwa, nima dai na fara tunani amma ai wannan Eshat

ɗ

in ƙarama ce"

"Mtsw aun

ty ina baki kina ƙin kar

ɓ

a wlhi tallahi irinsu ne suke zamowa wanda ya riƙesu masifa, wata ƙil ma aljana ce baki sani ba, dubi idanuwanta, dubi gashinta har gadon baya"

Hajiya babba tace "Ƙanwata yi a hankali, dan wannan me baƙin halin ta jiki wlhi sai

tayiwa Alhji famfo...

Ayi haƙuri babu yawa, insha Allah zan dinga yi da yawa, nidai burina aci gaba da comments, nikuma kullum in dingayin typing insha Allah mai yawa

Ana wata ga wata muje zuwa...

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

*W

anda suke nema daga farko suyi min magana*

👇

http://wa.me/08141799224

21-22

A gurguje suka gama shawar-warin inda za'akai Iffat ba tare da sanin kowa ba, cike da ƙwarin guwaiwa Hajiya Fawziya tabar gidan,

Yau kam da wuri Hakeem ya dawo daga gurin

aiki, duk da cewar ba wani aiki yakeyi ba, amman dai dady ya tsaya masa akan koda yaushe ya dinga zuwa yana ganin abinda sukeyi,

Yana shigowa kai tsaye

ɗ

akin Hajiya ƙarama ya wuce, murya ƙasa-ƙasa yace "Hajiya na dawo banga Iffat ba ko tayi barci ne?"

Sai a lokacin ta dawo daga dogon tunanin da takeyi, kafin ta juyo tace "ka duba

ɗ

akin hajiyarka tana nan, idan ka ganta ka kawomin ita"

"Tom"

Yana tafe yana waƙe-waƙensa har ya iso bedroom

ɗ

in hajiyar tasa, kalaman da yaji Hajiyar tasa tana ambata n

e yasa hankalin Hakeem mugun tashi, bai yi aune ba yaji tana ci gaba da cewa "nifa tunda na ganta a hospital nasan Alhji zai bata muƙami da daraja irin wanda zai bawa Hakeem, kinga kuwa ya kamata in

ɗ

auki mataki tun yanzu, karki damu gobe insha Allah zanzo

gidanki, domin muyi shawarar inda lamuran zasu kasance"

Hankali a tashe Hakeem ya kalli ƙofar

ɗ

akin hajiyarsa kafin ya waiga yaga babu kowa, a hankali ya juya tare da toshe bakinsa ya nufi

ɗ

akinsa, yana shiga ya fa

ɗ

a kan gado, tare da wurgar da ƴar ƙar

amar leda wacce ke

ɗ

auke da chocolate da biscuits a ciki, bai damu da zubowa kan tails da sukayi ba, ya tura hannu cikin gashin kansa wanda ya kasance baƙi wulik, irin mai kwanciya ne kamar anyi masa shampo.

Tambayar da yakeyiwa kansa, shin dawa Hajiya ta

ke yin waya?"

Bashi da mai bashi amsa, kana kuma baya fatan hajiyar tasan yaji duk wani ƙulli da take shirin yi akan Iffat, dole ya fara ƙoƙarin kawar da fushinsa, ta hanyar miƙewa ya sha ban

ɗ

aki ya kulle kansa, a hankali ya

ɗ

ago hannunsa tare da kallon



agogon dake

ɗ

aure a tsintsiyar hannunsa, ƙarfe 5:20pm na yamma, kafin ya mayar da kallonsa ga mudubi yana ci gaba da tattaro sumar kansa.

"Babana.! Babana..!"

Hakeem naji hajiyar nayin nocking amma yai banza da ita kamar beji ba, sai da tayi sau uku

sannan yace "ina toilet"

"Okay zan duba girki a kitchen koda zaka nemeni"

"Iffat

ɗ

in fa?"

Hakeem ya fa

ɗ

a a hankali.

Cikin san

ɗ

a ya bu

ɗ

e ƙofa tare da wucewa

ɗ

akin hajiyar, sai da ya tabbatar da babu mai ganinsa, kafin ya tura ƙofar, ya samu bab

u Iffat sai wayar Hajiyar, cikin sauri ya cire code

ɗ

in jiki, kasancewar sunansa ne a jiki, kafin ya duba gurin da tayi kira

ɗ

azu,  number sister Fawziya  ya gani a farko, cikin hikima da dabara yayiwa Hajiya Fawziya Text massage, kamar haka,

"Kiyi haƙur

i ƙanwata yanzu Alhji ya shigo yacemin zamu fita anguwa gobe bazan samu zuwa ba"

Hakeem ya tura saƙon,

Saƙon yana tafiya sai ga kiran Hajiya Fawziya, Hakeem ya rage volume, tare da katse kiran, tabbas taji haushi sosai, saboda dama ba wani shiri suka

cika yi da hajiyar ba, sai dai idan tanaso ta yagi wani abun, a jikinta, wanda ita hajiyar har yanzu ta kasa gane hakan.

Kamar Wanda ya tuna wani abu, sai ya miƙe ya dawo

ɗ

akinsa ya kwanta, duk da cewar yasan kwanciyar yamma bata da kyau hakan ya kwant

a.

Yana tsaka da tunani yaji ana nocking

ɗ

in ƙofar

ɗ

akinsa, cikin

ɗ

aga murya yace "waye?"

"Nice,  Hajiya ce take kiranka tana kicin"

"Tom ina zuwa"

Hakeem ya fa

ɗ

a yana mita..

Tunda mutumin ya yasar da ita a gurin bola, take ta wani yage-ya

ge, ga duhu yayi, a hakan duk wanda ya santa da yarinya zai iya gano damuwa akan fuskarta, wanda hakan yasa idonta

ɗ

aya keta fitar da hawaye,  da sauri ta miƙe tare da rugawa da gudu tana surutai, babu wanda ya kulata, bare ya tausaya mata.

Lokacin anyi

sallahar magriba da isha'i duhu yayi sosai, sanyin iskar da akeyi ne, tare da gagarumin hadari kamar na

ɗ

azu, ya sake ha

ɗ

owa, ta rasa mafaka sbda idan ka lura da ita ba wani gani takeyi sosai ba, tunda babu haske a garin, sai

ƙ

amƙame jikinta takeyi tana r

awar sanyi haƙoranta na ka

ɗ

awa, a hankali ta tsagaita gudu tare da shiga irin ginin nan wanda ba'a rufa masa kwano ba, tashi

ɗ

aya ruwa ya fara zubowa kamar da bakin ƙwarya, duk da ta raku

ɓ

e a jikin ginin hakan bai hana ruwa dukanta ba, sosai ruwan ya jiƙat

a ga wani masifaffen zazza

ɓ

i daya dirar mata tashi

ɗ

aya, acan ƙasam zuciyarta tana kewar ƴarta Iffat, ba magana takeyi ba bare intayi a gane, koda tayi maganar ma babu mai fassara mata idan har ba Iffat

ɗ

in ba, wani irin caku

ɗ

in yare takeyi wanda kome tace

"Allah yana sanar da Iffat, duk da ruwan ya jiƙata sosai hakan bai hana idonta na dama ci gaba da tsiyayar da ƙwalla ba, ga wani fizge-fizge da soshe-soshe da takeyi tare da rawar sanyi, har har ruwan ya

ɗ

auke tana raku

ɓ

e a gurin,  a hankali ta

ɗ

aga kanta

sama, taga haske ya gauraye ko ina, alamun an kawo wutar nepa, ta miƙe jikin nata na karkarwa ta fara zagaye ginin, can ta hango leda a ƙulle, da sauri ta isa gurin ledar tare da kuncewa, tsarsaman abinci ne wanda mutane suke wurgowa idan ya lalace, ta gy

ara bakin ledar har ji take kamar ta tura har da ledar tsabar yunwa, hannu baka hannu ƙwarya take cin abincin, tana gamawa ta su

ɗ

e hannunta tare dayin gyatsa, ta nemi  guri ta kwanta, ƙafarta

ɗ

aure da gora.

"Aslamu alaikum.. ina mutan gidan?"

"Wa'ala

ikumussalam, oyoyo Inna sannu da zuwa"

Goggo ta taso daga wanke-wanken da takeyi, tare da

ɗ

auko tabarma dake jingine a bayan ƙofar

ɗ

akinta ta shimfi

ɗ

a wa Inna, sanin innar bata shiga

ɗ

akinta.

Bayan sun gaisa tayiwa Goggo jajen mutuwar auren Hajara, I

nna ta gyara zama, kafin tace "arziƙi yana binmu har gadon barcinmu"

Cikin rashin fahimta Goggo tace "ban gane ba Inna wani abu ne ya faru?"

"Eh to, wlhi wata yarinyar maƙotanmu ce, zata yiwa Hajara hanyar zuwa ƙasar waje aiki, shine nace bazanyi ƙas

a a guwaiwa ba gurin zuwa sanar dake"

Goggo ta jinjina kai, tare da cewa "Inna ke bakya tsoron wata matsala ta

ɓ

ullo nikam ina tsoro wlhi, Hajara ko Kano bata ta

ɓ

a zuwa ba, bare ƙasar waje"

Inna ta rufe Goggo da fa

ɗ

a, harda cewa, da kinga alkairin da

Hassana ke samowa wlhi bazaki kushe alkairin da na nufoki dashi ba, amma baki da hankali, mijin naki ya kori ƴarki kika barshi, bayan yanzu ga dama tazo miki, inda zaki nuna masa ruwa ba sa'an kwando bane, amma kin tsaya ni kina tijarani"

Har ga Allah

Goggo bataji da

ɗ

in shawarar da Inna ta kawo mata ba, "amma akwai Allah"

Goggo ta fa

ɗ

a a zuciyarta, tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya.

"Na'amince, amma a ina za'a samo ku

ɗ

in tafiyar, nikam sisi bana magani nasan koda kayan Hajara aka siyar duka ku

ɗ

in bazasu isa ba"

"Habawa ai Hassana ƴar albarka ce, tace zatayi komai, inyaso idan aka samu abinda ake nema sai ta cire a ciki"

Inna ta fa

ɗ

a tana miƙewa tsaye.

"To Allah ya shige mana gaba, yaushe ne tafiyar?"

"Nan bada jimawa ba, ai hajaran

ma zatazo"

Daga nan sukayi sallama Inna ta wuce.

Goggo ta dawo kan tabarma tare da jingina da bango tana tunanin tafiyar Hajara, tayi nisa a tunani sosai ta tuna da kayan miya dake ajiye a kicin, a hankali ta miƙe tare da nufar kicin

ɗ

in tare da shar

e hawaye, a fili tace "Akwai Allah"

Cikin tsananin buƙatuwa tsohon ya runtse ido yana cewa "yauwa ƴar albarka, shafa ta a hankali inda saƙon zai isa inda ake so, Huda taci gaba da ta

ɓ

a masa idanunta na zubar da hawaye, kan kace me har ya fara shirin yay

e mata mayafin jikinta, tunda har ya kai hannunsa saman ƙirjinta, a hankali murya a sanyaye tace "sai ka bani ku

ɗ

i"

Jikinsa na

ɓ

ari sbda ya gama rikicewa da abin da Huda takeyi masa, ya miƙo mata dubu

ɗ

aya, kana yace "to ciremin mayafin, Huda tayi kamar

zata cire mayafin ta miƙe ƙafa kamar me shirin yin wani abun, shikuma ya kwanta a rigingine, huda ta miƙe da sauri, tare da zubawa da gudu har tana fa

ɗ

uwa, batasan ta fasa baki ba sai da takai ga gurin kayan abincinta, sannan ta shafo bakinta dake yi mata

zogi, tama kasa kuka, farincikinta ku

ɗ

in da ta samu, tayi canji tasa ku

ɗ

in daya

ɓ

ata ragowar ta ƙulle a gefen zani, ta ƙarasa bakin titi ta tari mashin zuwa anguwarsu.

Washe garin safiyar Litinin an tashi da sanyi mai shiga jiki, ƙarfe 8:pm, Hakeem ya

shigo

ɗ

akin Hajiya ƙarama da sallama, tana zaune hannunta riƙe da

ɗ

an ƙaramin cup wanda yake

ɗ

auke da zuma, ta amsa tare da cewa "Hakeem bismillah"

Ƙ

arasowa yayi tare da risinawa ya gaishe da Hajiya, kafin ya leƙa fuskar Iffat dake barci cikin kwanciyar

hankali, duk wanda yaga inda take barcin zai tabbatar da lafiya tana sake samuwa,

"Hajiya Iffat har yanzu bata tashi ba?"

"Ai Iffat tunda ta tashi cikin dare tasha tea ta koma barci"

Hakeem yayi murmishi tare da sake leƙata yana ci gaba da murmis

hi.

Hajiya ƙarama ta fice, sbda yau itace a kitchen,

A hankali yaje ya shafi gefen fuskarta tare da kamo lallausan hannayenta yayi musu kiss kafin ya tallafo kanta yana wasa da jelar kitso na kalaba, yana wasa

dashi, kamar wanda ya tuna wani abu, a h

ankali yayi baya yana ci gaba da ƙura mata ido,

Sai kuma ya fice da sauri.

Kai tsaye bedroom

ɗ

in dady yaje, cikin sa'a ya samu dadyn a zaune da jarida a hannunsa, bakinsa

ɗ

auke da sallama ya shiga kafin dadyn ya amsa masa, yana cewa "banga ka shirya b

ane, ko yau kana hutu ne?"

Kawar da zancen yayi ta hanyar cewa "Dady dan Allah ina roƙon alfarma a gurinka"

Jikin dadyn a sanyaye ya kalli Hakeem, sbda Hakeem baya ta

ɓ

a roƙonsa wani abun har sai dai in ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login