Showing 51001 words to 54000 words out of 70760 words

Chapter 18 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

13

a nawa ganin ka biya musu ku

ɗ

in Hajji dukkansu"

Uncle yace "nima nayi tunanin hakan, amma sai nake gan

in kamar zasufi buƙatar ku

ɗ

i"

"A'a kayi hakan, zan basu dubu

ɗ

ari bayan sun dawo duk da nasan ba komai zatayi musu ba"

"Allah ya shige mana gaba"

Uncle ya fa

ɗ

a cikin amincewa da shawarar Hajiya.

"Malam dan Allah ka rage wannan masifar da kake y

i, ita kanta Inna da tasan haka ne zai faru, Hajara ta tafi taƙi dawowa Wlhi bazata soma ba"

Kamar ana ƙara masa fa

ɗ

an, yace "shikenan ai talauci ba hauka bane, kinfi son a dinga nunani a layi kenan, babu wanda bashi da labarin inda Hajara taje, tsakani

na daku Wlhi ba zan yafe ba"

Ran goggo a

ɓ

ace ta gyara

ɗ

aurin zaninta, a tunzure ta fara magana,

"Karka yafe

ɗ

in, yarinyar da auranta ya mutu ka tozartata, ai a tunanina abin ka jata a jikinka ne, shine zaka dinga wani surfewa mutane masifa, ni nan m

ahaifiyarta Wlhi na fika shiga damuwa, dan haka karka sake yimin maganar Hajara"

"Anyi

ɗ

in kiyi abinda zakiyi, ita mahaifiyar taki ai abin duniya tabi, shiyasa ta turata garin larabawa nemo ku

ɗ

i, dan haka ki ficemin a gida"

Goggo ta ta

ɓ

e baki, kafin

tace "au ka mance gida ya zamo nawa, harda takardar sheda, ku

ɗ

ina nasa na siya dan haka sai ka barmin gida"

Jikin malam a sanyaye ya janyo kujera ƴar tsugunno ya zauna.

Hausawa sukace rana bata ƙarya..

Yau kam mutuniyarku ta shiga daga ciki, a wan

i katafaren gida ilahirin motocin kawo amarya sukayi Horn, mai gadi ya bu

ɗ

e, nan fa kallo ya koma sama, duk da kunsan garin Kano akawai tsararrun gidaje, to ga wani ma, wanda sai ka rantse a ƙasar Turai akayi ginin, yawancin murafen ƙofofin kai kace na zin

are tsabar walwalin da yakeyi,

Abin mamaki babu dangin Alhaji Al'amin sai iya dangin Juwairiya ta fannin babanta da mamanta, sai abokan arziƙi, ba wasu aiyuka sukayi ba, sbda gidan a gyare yake, anayin sallahar la'asr motocin komawa da mutane suka fara

ɗ

ibarsu,

Gida ya rage iya Juwairiya, sosai take jin tsoron gidan, musamman ma da ya kasance tafkeke, a fili ta fara shawarar idan har sun zauna sun fahimci juna zata ce ya nemo mata ƴar aiki ta dinga

ɗ

ebe mata kewa.

Har akayi sallahar magriba bai shig

o ba, har akayi isha'i shiru, hankalin Juwairiya ya tashi sosai, ta

ɗ

aga waya ta kira shi, ring

ɗ

aya ya

ɗ

aga tare da cewa "amarya bakya lefi, Wlhi tafiya ce ta kamani zuwa Dubai, bani da inda zanyi idan ba can na tafi ba"

Jikin Juwairiya na

ɓ

ari tace "har

ka tafinne?"

A'a ban riga da na tafi ba, akwai wasu muhimman takardu da nake cikewa insha Allah ganinan zuwa"

"Allah ya kawo ka lafiya"

Juwairiya tace hankali a tashe.

Har barci ya fara

ɗ

aukarta taji alamun shigowarsa, da sauri ta murza idonta t

are da tashi zaune, kana tace "baby Wlhi kasa na firgita"

Al'amin yayi murmishi kafin ya ƙaraso gurinta, yace "matsoraciya"

Tare da lakutar hancinta,

Murmishi tayi kafin ta zauna kusa dashi a bakin gado, a shagwa

ɓ

e tace "uhm nikam Wlhi tafiyar nan

bada son raina za'ayi ta ba, dan Allah karka tafi ka barni"

Cikin kwantar da hankali yace "insha Allah, babu abinda zai sameki, nidai fatana koda yaushe mu kasance cikin so da ƙaunar junanmu,

Kafin ya kamo hannunta suka wuce kitchen, nidai cewa nayi

ko pillow aka miƙo min wallahi zanyi barcina a kitchen, yayi kyau sosai, ya bu

ɗ

e gurin gasa cake ya

ɗ

auko kaji a faranti mai kyau, kana ya miƙa mata ya rufe,

Kar

ɓ

a tayi tanayi masa murmishi tare da kallon farantin dake cike da gasashen naman kaji an ya

nkasu,

Riƙe da hannun juna suka taho parlo, da kansa ya bu

ɗ

e fridge yace "wane irin lemo zakisha?"

"Fanta"

Juwairiya ta fa

ɗ

a.

Kawo mata yayi, ya ajiye akan table kana ya dawo ya zauna,

Kamar wata jaririya ya

ɗ

auko tare da miƙa mata baki, ta

ƙ

ar

ɓ

a tana yi masa murmishi.

Bayan sun gama ci ta tattare kayan ta mayar dasu suka koma bedroom

ɗ

inta, umartar ta yayi da tayi alwalah, already shima yayi, suka kabbara sallah raka'a biyu, kana ya dafa kanta yayi mata addu'a sannan ya riƙe mata hannu su

ka haye gado, sun raya daren cike da soyayya mai tsayawa a rai, musamman ma inda yake lalla

ɓ

ata kamar wani ƙwai, a daren sai da ya mayar da ita cikakkiyar mace, tare da yi mata alƙawarin zasu tafi honeymoon ta za

ɓ

i ƙasar da takeso, bayan ya dawo daga tafiy

a zasu wuce.

Washe gari tun asbha Iffat ta tashi da zazza

ɓ

i, wanda ya tayar wa da mutanen gidan hankali, banda Hajiya babba da take shirin ƙa

ɗ

ata a gidan,

Jikin Dady na rawa yace wa Hajiya ƙarama ya kamata mukai Eshat hospital sbda jikin nata ya tsana

nta"

Ya ƙara da cewa "ba zanyiwa Hajiya babba magana sai ta kaita"

Sam Hajiya ƙarama bataji da

ɗ

in abinda Dady yace ba, amma batasan ya fahimci akwai wasu matsaloli sai taja baki tayi shiru, dama ta riga da ta shirya Iffat

ɗ

in, bayan gari yayi haske D

ady ya tafi da Hajiya babba da Iffat Asibiti...

Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,

Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1  abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudi

n su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na ha

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda suka shirya biyan ku

ɗ

i su tura t

a nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224

Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin Nagode

*

💋

MURAYU A TARE

💋

*

Book2 coming soon

💃

Takensa *Wasa





‍♀



farin

girki

🍵🔥

*

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

       Book1

Page 73-74

Cikin ƙungurmin jejin garin Shahaza forest  Sahla take ci gaba da tafiya, a gajiye ta yada zango a gindin wata bishiya,

Sai fitar da numfashi takeyi mai cik

e da alamomin gajiya,

Ƙ

ugin da cikinta yayi ne yasa ta bu

ɗ

e jakarta ta ciro gurasa guda

ɗ

aya ta dinga ci kamar wacce bata ta

ɓ

a ido biyu da abinci ba,

Acan saman bishiyar kuma wani ƙaton maciji ne yake saukowa yana harin gurin Sahla, kamar ance ta wai

ga, cikin sauri ta wurgar da ragowar gurasar hannunta kana ta

ɗ

auki jakarta zata ruga da gudu,

Cikin rashin tsammani ta zame a kan ganyayyakin dake shimfi

ɗ

e a ƙasa, ta kurma ihu tare da cewa "abar bauta ki taimakeni"

Kafin takai ƙasa macijin ya shimf

i

ɗ

e a ƙasa, ganin a kansa zata fa

ɗ

o dole, yasa ta runtse idanun ta tare da gama saddaƙarwa ta mutu an gama,

Duk da yanayin fatar jikin macijin ta ban banta da sauran majizai, hakan yasa ta sake razana, gata uwar tsoro,

Shiko yabi ƙasa ya da

ɗ

a gyara

mata kwanciya tayi luff a gadon bayansa, ashe sumewa tayi tsabar fargaba,

Abin mamaki da al'ajabi macijin ya riki

ɗ

e zuwa fatar larabawa harda yanayin fuskar ma, ya

ɗ

auketa ya tsallake ruwa kai kace iska, sbda ni kaina bazance ga lokacin da suka tsallake

katafaren kogin dake gabansu ba, cikin wasu lokuta ya kawo ta gidansu, ikon Allah kenan, gidan dai zamu iya cewa kamar gidan tarihi, sau da yawan turawan yankuna da dama, wannan gida ya mugun tsole musu ido, ansha kawo masa hari ta fannin tsafi, adu'ar mu

sulmai akan galaba, duk Allah besa sun shiga ba, a taƙaice dai ginin kai kace bada ƙasa aka yi shi ba, sannan tambari da adon dake jikin ginin shine zai matuƙar firgita mai karatu, gini ne wanda ya amsa sunansa gini, sannan tambarin yawancin masu fa

ɗ

a aji

wanda suke da tarihin wannan guri sunada hoton tambarin, ada kenan zamu ce da kowa yake iya ganinsa, duk wanda kuka gansa a gurin zamu iya cewa yakai ƙwaro sosai, ma'ana Jarumi, yana

ɗ

aya daga cikin dalilin da yasa shahazad Junaid Khan ya ƙirƙiri wannan je

jin kenan, sukuma mazauna jejin tun kafin shahazad ya shirya wani tuggunsa suke zaune a ciki"

A hankali ta bu

ɗ

e ido, tare da kallon inda take, da sauri ta waiga taga babu kowa a

ɗ

akin, hankali a tashe ta miƙe zaune tare da sake gyara zaman jakarta, kall

on abubuwan da aka kewaye

ɗ

akin, jikinta na karkarwa ta zuro ƙafafunta ƙasa, kana ta kalli fitillun da aka kunna sunkai guda goma,

Shi kansa gadon da take kwance kyawunsa yafi gaban kwatance,

Wata kyakkyawar mata ta fito daga cikin

ɗ

akin dake kallo

n inda Sahla take, cikin zazzaƙar murya budurwar tace "sannu dame zan iya taimaka miki?"

Sahla tace "inaso a mayar dani hanya, ni matafiya ce"

Budurwar ta yi murmishi kafin tace "karki damu kafin nan ki bari Ludtfi yazo"

Sahla ta ware ido, kana ta

ce "waye shi?"

Zaki gansa amma kafin ga wannan yace "ki tafi dashi, yanada labarin gurin shahazad zakije, sannan yace ki riƙe shi a matsayin kariya kuma dukiya, idan kinason dawowa nan ki ajiye diamond

ɗ

in a gurin da rana take fitowa, sannan ki rufe ido

nki"

Sahla tace "Nagode"

Nocking

ɗ

in ƙofar da akayi ne yasa Karan Khan firgita, murya ƙasa-ƙasa yace "ƴan sanda ne"

Ya kamo hannun mona da na Hajara, a sukwane ya fice dasu ta ƙofar da jami'an Basu san  da ita ba,

Suna tsaye suna shirya inda za

su yi su kama karan Khan ashe ya tsere musu,

Kowanne da waya a hannunsa, suna magana a hankali tare da tafiya cikin san

ɗ

a,

A hankali suka fa

ɗ

a cikin gidan, suka hau banka

ɗ

e ko ina amma sukaga wayam, sawun takalmin Karan Khan da suka gani a hanyar da s

uka fice ne yasa suka fara shiga ta hanyar, amma sai dai kash sun tsere.

Acan

ɓ

angaren Shahazad kuwa, ya da

ɗ

a baza jami'an tsaro ta hanyar mota da jeji da jiragen ƙasa,  lokaci guda ko ina suka ji labarin an sace mona ita da ƴar aikinta,  ƴan jaridu sum

a ba'a barsu a baya ba gurin bincike da ya

ɗ

a sanarwa,

Shi kansa yana binciken duk wani motsi na mutanen garin a na'ura.

          

💋

Wani irin juyi yayi akan kujerar da yake zaune, a fusace ya miƙe ya wankawa sojan dake tsaye a gabansa mari,

"Get

out of my office"

Cikin ladabi sojan ya fice,

Zancen banza zancen wofi, abin mamaki duk yawan mutanen garinnan ace sun kasa gano min inda mata take, Wlhi nan da kwana uku idan ba'a gano inda take ba, sai na sa an bu

ɗ

ewa ƴan garinnan wuta dukkansu,

Da sauri Ministan harkokin kayayyakinsa da suke shige da fice, ya miƙe na kusa dashi ma suka miƙe cikin ha

ɗ

in baki sukace "ayi mana sassauci mai girma shahazad, a fusace ya miƙe tare da cewa...

Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,

Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1  abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1

mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na ha

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda suka shirya biyan ku

ɗ

i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224

Dan Allah kar ayi mi

n Vtu Please

👏

  banda Vtu

idan kuma kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin Nagode

*

💋

MURAYU A TARE

💋

*

Book2 coming soon

💃

Takensa *Wasa





‍♀



farin girki

🍵🔥

*

Mom Islam

*

💋

MURAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

_Ina taya masoya ba

rka da sallah, Allah Ubangiji ya biya mana buƙatunmu na alkairi, Allah yasa munada rabon ganin ta ba

ɗ

i da rai da lafiya_

💋

75-76

Sharce zufar dake sintiri a fuskarsa kana yace "na baku nan da kwana uku, bayan nan idan Mona bata dawo ba duk hukunci

n da na yanke shine dai-dai da tsarina.."

Dukkansu suka amsa da cewa "mai girma shahazad da yardar Ubangiji hakan ma bazai faru ba"

Ko kallonsu beyi ba ya fice.

Kai tsaye ya nufi gidansu, a nutse ya zauna akan kujera 3 sitter, kana ya shafin gash

in da ya kewaye masa baki, a fili ya furta "never..!!"

Rai a

ɓ

ace ya miƙe ya nufi upstairs, da sauri yake haye benen har yakai ƙofar

ɗ

akinsa, hannu yakai kan handle

ɗ

in ƙofar zai bu

ɗ

e, kamar wanda ya

tuna wani abu, sai ya fasa, ya koma ƙofar

ɗ

akin Mona

, jiki a sanyaye ya bu

ɗ

e ƙofar tare wucewa bedroom

ɗ

inta, kallonsa yakai kan kayan

ɗ

akin tare da kallon madaidaiciyar hand bag

ɗ

in dake ajiye akan gado yayi, kana ya bu

ɗ

e jakar yaga babu komai, wurgi yayi da ita gefe tare da miƙewa ya kunna computer

ɗ

in Mo

na, a farkon gurin searching yaga sunan Kharan, a tsorace ya shiga profile

ɗ

insa, kana ya hau binciken asalinsa duk da shi

ɗ

in ba

ɓ

oyayye bane a gurinsa,

Har chatting

ɗ

inda sukayi da Mona duk ya gani, sbda har Whatsapp

ɗ

inta ya duba,

Cikin yanayin j

arumta mai cike da tsantsar tunanin irin hukuncin daya dace ya miƙe, kana ya hau kewaye

ɗ

akin yana bubuga hannu.

Cikin sauri ya

ɗ

auki number Kharan yayi saving a wayarsa, kana ya rufe computer ya koma

ɗ

akinsa.

"Hello Samir ga number wanda ya sace mon

a nan na turo maka"

Samir yace "ai munada numbersa, a halin yanzu bata shiga, sannan mun bibiyi layin an dena amfani dashi"

Shahazad ya cilla wayar kan gado tare da ture table

ɗ

in dake kusa dashi, glass cup

ɗ

in dake kai ya fashe, be bi ta kansa ba, y

a dafe kansa.

Sahla na tsaye ita da budurwar nan, sai ga wani kyakkyawan saurayi ya shigo, fari dogo kayan da yasa ba irin nasu wanda suke sawa bane, sbda ya banbanta da shigarsu, doguwar riga ce a jikinsa mai tambarin zanen dake jikin ƙofar shigowa,

rigarsa har ƙasa baka iya ganin ƙafafunsa, sai da budurwar ta rusuna da kanta kafin tace "ya shugaba, baƙuwarmu tana son wucewa"

Kansa a sama yace "an gama"

Kana ya shige

ɗ

akin da wannan budurwar ta fito,

Shin Ludtfi mutum ne ko aljan?

A hankal

i suka fito tare da budurwar ta nuna mata hanya kana ta koma cikin gidan,

Sahla ta juyo ta kalli ginin, ya matuƙar bata tsoro da mamaki, sai dai wannan tambari da ta gani, bazai ta

ɓ

a wuce mata ba, kamar ƙiftawar ido, ta tsallake kogin, kana taci gaba da

tafiya,

Tafiya takeyi kanta tsaye, tunda tasan wannan hanyar zata sadata da babban titin da zata je garin SABHA, wato garinsu Shahazad.

Idan kaga inda take tafiyar kai kace bata sauri, sbda ƙafarta ko takalmi babu,

Tashi

ɗ

aya taga yamma tayi sosai

, hankali a tashe ta fara tunanin inda zata yada zango, batayi yunƙurin tsayawa ba taci gaba da tafiya har Allah ya kawo ta kusa da bakin titi,

Sahla tayi murmishi tanaci gaba da rungume jakarta, a gefen hanya ta zauna, tare da gyara zaman jakarta a kan

cinyarta, cikin Sa'a wata mota ta hasko fitila, cikin sauri Sahla ta miƙe kana ta taho da gudu tana cewa "temako -temako"

Drivern ya yi murmishi tare da kallon abokinsa dake kusa dashi a fili yace "sabuwar kamu"

Dukkansu sukayi murmishi,

Har ta c

ire rai zasu taimaka mata, sai gashi sun bu

ɗ

e mata ƙofar baya, ta shiga tare da sake rungume jakarta.

NIGERIA( Kano

Sai washe gari Uncle ya kai su umma tasha, bayan albishir da yayi musu na zuwa Makkah dukkansu, tare da kyautar dubu

ɗ

ari uku, sosai T

asneem taji da

ɗ

in kyautar, sbda harda ita aka yi musu rakiyar, basu dawo gida ba sai da motar su ta tashi, a hanyarsu ta dawowa gidan Hajiya, Uncle ya hango Zahraddin yana cikin mota yana waya, duk da ance fuskar masoyi ko Muryar masoyi bata

ɓ

acewa masoyin

gaskiya, tabbas Tasneem ta mance da kamaninsa, amma tunda ta samu lafiya soyayyarsa take yawo a ko ina na jinin jikinta,

Cikin

ɗ

aga murya uncle yace "yarona..."

Kunsan meye?"

Wannan ta

ɓ

a ka lashe ne, aiyuka ne sukayi min yawa shiyasa banyi muku

typing da yawa ba, amma insha Allah komai yanzu yayi sauƙi alhmdulilah.

Sannan albishir

ɗ

in da zanyi muku shine,

Kawo kunnenki kiji

👂

Idan har kinason gano bakin zaren labarin, ki bibiyi book2&3 dake shirin zuwa nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login