Showing 48001 words to 51000 words out of 70760 words

Chapter 17 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

27

/>
Yace "dambu"

Ta kwashe da dariya, tare da cewa "uhm saura kwana shida ai"

Murmishi yayi, kana ya miƙe tare da ajiye mata maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e ya fice ta miƙe ta rakashi, a hanya yake nuna mata photon gidan daya siya mata, kana yace kar su malam su siyi komai har kayan sawa.

Kamar zata rungume shi tsabar Godiya.

Malam Yusuf na

dawowa ta sanar masa, yayi farin ciki harda ma ganin naman daya kawo musu.

Abinda kowa bai sani ba, Alhaji Al'amin bai sanarwa da danginsa auren da zeyi ba, ko meye dalili oho.

Acan

ɓ

angarensu Dady yau suka sauka a garin su Bauchi, cikin kwanciyar h

ankali, tare da Iffat da Hajiya ƙarama, bayan sun gaisa a parlo, suka zube, Hakeem kam bakinsa yaƙi rufuwa, Hajiya babba kuwa ta shirya musu abincin tarba mai rai da lafiya, bata nuna musu komai ba, saboda cikar ƙudurinta,

Har

ɗ

aukar Iffat tayi ta

ɗ

ora a

cinya, kana tace mata "ya jiki"

"Da sauƙi" Iffat tace tana kallon Hakeem,

Hakeem yace "wato kowa kinje gurinsa amma ni kinƙi kulani ko?"

Iffat tayi dariya kana tace "yi haƙuri yaya gani nazo"

Ta taho tanayi masa dariya,

Washe gari, Dady ya

koma

ɗ

akin Hajiya babba, Iffat ta saba dashi, abinka da yaro ta bishi can, bayan sun gama breakfast ta hanyare cinyarsa tana cewa "Dady jiya da dare yaya yace zai sani a school idan ka yarda"

Hajiya babba ta galla mata harara tare da kawar da kanta gefe

,

Dady yayi murmishi kafin yace "eh ni da kaina zan kaiki amma sai first an dawo hutu"

Iffat ta hau  tsalle tana murna, Dady ya miƙe tare da cewa "nikam barin je in duba abubuwan da suka wakana bayan tafiyarmu kuyi hira ga Eshat nan"

"Toh Alhaji a d

awo lafiya"

Yana fita ta kamo kunnen Iffat tace "wlhi idan kina shigo min sashe na sai na yankaki, kuma idan naji kin gayawa wani sai na ƙona bakinki"

Iffat ta toshe baki, tare da miƙewa zata fice, Hajiya babba ta fincikota ta fa

ɗ

i ƙasa, kana tace "m

unafuka ƴar zina"

Iffat ta sunkiyar da kai, tare da fakar idon Hajiya babba ta ruga part

ɗ

in Hajiya ƙarama da gudu.

Cikin tuhuma Hajiya ƙarama tace "my Eshat lafiya?"

"Babu kowa"

Iffat ta fa

ɗ

a tana zaro idanu.

Har rana tayi Dady bai fita aik

i ba, da yazo cin abinci yace "a kira masa Iffat"

Sai da Hajiya babba tayi jimm kana ta miƙe taje sashen Hajiya ƙarama ta tsaya a bakin ƙofa kafin ta dawo,

"Alhaji tayi barci"

Dady yace "ikon Allah barcinta babu wuya, nazo wucewa naji firarsu ita

da hajiya"

Aran Hajiya babba kuwa, baƙinciki ne yayi kwance sam bata son taji Dady ya ambaci sunan iffat ko ka

ɗ

an.

Hakeem ya mayar da hankalinsa ga jarabawar ƙarshe da suke yi na s.s.c.e, shi yasa bai cika zama a gida ba, sai dai idan ya dawo, yana c

in abinci zai wuce gurin aiki, hakan yayiwa Hajiya babba da

ɗ

i, sbda batason taraiyyarsa da Iffat.

Horn driver yayi a bakin get

ɗ

in gidansu Amani, mai gadi ya taso da gudu ya bu

ɗ

e get

ɗ

in tare da yi musu sannu da zuwa, cike da isa da iko ta zuro ƙafafunt

a waje, kana ta fito da jikinta duka tana gyara mazaunin gilashinta, gyara zaman mayafinta tayi tare da fara takawa i zuwa cikin gidan, kamar mai tsoron taka ƙasa, cikin rashin sanin inda ta dosa ta mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar part

ɗ

insu Mona, Mahbob dake tsaye

yana gyara zaman hular kansa suna magana da Amani, ta Kunno kai, a hankali ta jawo gilashinta tare da ƙaremusu kallo tace "Please nan ne gidan Alhaji Auwal?"

Amani ta ture Mahbob ta ƙarasa fitowa gurinta kana tace "dallah banziya marar tarbiyya ki koma

idan aka koya miki sallama da tarbiyya sai ki zo ki tambaya, nan gidan ya samu ingantaccen yabo kinji"

Shikam Mahbob har ya riga ya fice, sbda baya son hayaniya,

Naeema ta zaro ido kana tace "kee!!!, kinsan dawa kike magana kuwa?"

"Ahh to dawa na

ke magana idan banda marar tarbiyya?"

Naeema ta danna number Batool tana

ɗ

auka, Naeema ta fashe da kukan ƙarya kana tace "tayi mistake

ɗ

in shigowa yaran mijinta sunyi mata duka"....!

Uhm nace kuyi haƙuri har yanzu banyi muku mai yawa ba.

More comm

ents more eheem

Mom Islam

*

💋

MURAYU A TARE

💋

*

Mom islam

            Book1

page 69-70

Tuntsirewa da dariya Amani tayi, kana tace "shagali, sharri ga mai yinka"

Ta shige ciki tare da bugo ƙofa.

Naeema tayi ƙwafa tare da gyara

zaman gilashinta, taci gaba da tafiya zuwa part

ɗ

in su Batool,  cikin zafin rai, take bubuga ƙofar, Batool ta bu

ɗ

e mata tare da rungumeta,

Suna shiga ciki, kai tsaye suka wuce bedroom

ɗ

in Batool, Naeema tace "wlhi anty Batool yaran mijinki basu da kunya

harni zasu gaggayawa magana?"

Batool ta tashe bakin Naeema da tafin hannunta, cikin rage murya tace "haba Naeema so kike yi mahaifinsu yaji kinsan fa yana gida?"

"Mtsew ai yaran ne basu da tarbiyya wlhi"

Naeema ta fa

ɗ

a tana cire mayafin jikinta,

"Yauwa ƙanwata, abinda nakeso dake, ki yi iya yinki gurin farauto zuciyar Mahbob, wlhi ba ƙaramin ji dake zai yi ba, kinga inda kika sake fresh ne ga kumatu kin ajiye"

"Highe anty Batool duk ma ba wannan ba, shine kika zuga su Dady da mama dole sai n

a auri wannan yaron?, Bayan kinsan a tsarina babu batun aure har sai na cika muradi na?"

Batool ta ta

ɓ

o kafa

ɗ

ar Naeema kafin tace "nasani amma dole ki kawar da ƙudirinki, tunda ga aljannar duniya zaki samu, ki wataya inda kike so ki taka wanda kikaga da

ma, duk da ke ba matar gwamna bace, amma dole da yawan mutane zasu biki, girkifa sai kinga damar yi har wanki wanke-wanke da guga, kinga kuwa rayuwar jin da

ɗ

i zakiyi"

Duk da haka dai Naeema batace komai ba,

Wayar Batool ta fara ruri, kallon screen

ɗ

i

n wayar tayi, kana ta miƙe da sauri, tace "ki shirya zuwa gaishe da sirikinki"

Naeema ta waro ido kafin tace "uhm nifa banason takura"

Batool tace "nidai karki bani kunya"

Batool na fita Naeema ta cire rigar ta ya rage daga ita sai bra da dogon wa

ndo,

A hankali ta mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar

ɗ

akin Abba, tare kutsa kai ciki, ga mamakinta taga har ya shirya cikin shadda fara, tasha aikin wuta,

Zama tayi a gefensa tare da kamo hannunsa tace "wlhi na

ɗ

auka kana barci har yanzu shi yasa ban shigo ba"

Cike da so da ƙauna ya janyota jikinsa, yana cewa "inason fita da wuri shi yasa"

"Naeema tazo"

Batool ta fa

ɗ

a, tana rungume a jikinsa.

"Masha Allah tazo lafiya?"

"Lafiya lau"

"Am na mance ban gaya miki ba, jiya yayana yakai dukiyar auren Ma

hbob gidanku"

Batool tayi kamar zata shige jikinsa, a fili tace "Masha Allah, Ubangiji ya sanya alkairi"

Abba ya amsa "da Amin".

Ta

ɗ

auko agogon hannu ta

ɗ

aura masa,

Kana ya miƙe tsaye, itama miƙewar tayi hannunta riƙe da hula, suka fito parlo

.

"Barin yiwa Naeema magana"

Tana tura ƙofar ta ganta daga ita sai bra da dogon wando, murya ƙasa-ƙasa tace "dan Allah ki sanya kaya da hijabi ki fito ku gaisa"

Naeema ta turo baki, tare da cewa "uhm ni wlhi kina takuramin da yawa"

Hijabi ta sa

ka kafin ta wuce parlo, zubewa tayi ta gaishe shi, ya tambaye ta yasu mama, tace masa "lafiya lau"

Kana ta koma

ɗ

aki,

Batool tazo ta zauna kusa dashi, dama ta riga da tasa masa hular, Abba yace "gaskiya Naeema akwai hankali ga tarbiyya"

Batool tace "

kai Alhaji"

Yace "da gaske gidanku ai babu wanda zai samu mata yayi buruss iri mai albarka"

Batool ta kalli agogon dake manne a jikin bango, ƙarfe 12:30pm, Batool tace "Alhaji breakfast fa?"

"Zanyi yanzu"

Taje kitchen ta

ɗ

auko flaks na ruwan za

fi da gwangwanin madara da bonbita ta kawo, da cup kana da bredi, bayan ta ha

ɗ

a masa shayin ta miƙa masa, ta kunce ledar bredi ta miƙa masa,

Suna hada ido sukayi murmishi a tare.

Yana kammala breakfast

ɗ

in ya miƙe tare da cewa "sai na dawo"

"Allah y

a kiyaye hanya Allah ya tsare"

Batool tayi masa kana ya fice.

Kai tsaye part

ɗ

insu ya wuce, dukkansu suna zaune a parlo yai sallama ya shiga, "walaikumusalam" suka amsa, kowanensu ya gaishe shi, lokacin suma suke karyawa,

Bayan ya amsa yace "ankai

ku

ɗ

in auren Mahbob"

Inaya ta taho da gudu ta rungumeshi,

Cikin tsokana yace "auta maiyasa kwana biyu bakya zuwa part

ɗ

in momynki?"

"Babu komai"

Inaya tace.

Daga Batool har Aseela babu wanda yace komai, bare Huda, da bakowa ba.

Da kallon

mamaki yabi Amani, sbda ya santa farin sani, baya ta

ɓ

a magana tayi masa banza, sannan duk abinda yake so shi takeso "

"Amani lafiyarki kuwa?"

Amani ta ƙirƙiro murmishin yaƙe kana tace "lafiya Abba"

Abba yace "ba haka kike ba maiyasa kika sauya"

Cikin ƙosawa da tambayoyin Abban tace "Allah ya sanya alkairi "

Amin yace, jiki a sanyaye ya miƙe, tabbas gabaki

ɗ

aya yaran sun sauya masa, har Inaya da batasan komai ba,

"Ku shiga ku gaishe da budurwar Mahbob tazo

ɗ

azu"

"Toh" sukace cikin ha

ɗ

in

baki.

Yana fita sukace babu inda zasu,

Amani ta kalli Huda tace "wlhi idan kika sake zuwa sashen Batool sai na

ɓ

ata miki rai"

Huda tace "Anty Amani, wlhi itace takeyi min masifa"

"Ai ƙarewar masifa ta dukeki shine zata tabbatar da ita ba kowa b

ace fashe muguwa"

Aseela tace "Abin mamaki aure da

ɗ

i, Abba baya shigowa ya duba tafiyarmu, ko yaga mun ci abinci ko bamuci ba, sannan ko fira ya dena yi damu"

Amani tace "mtsew ke kika damu dasu ma"

Huda tace "za'ayi bikin Ummana yau nakeson tafiy

a"

Aseela tace "bari bro Mahbob yazo sai ya kaiki"

Acan

ɓ

angaren Umma kuwa, tayi sharr da ita, saboda harda shafe-shafen zamani akayi, tayi kyau, abokan malam Ado, wato mahaifin Huda, sunyi rawar gani, dan har kar

ɓ

ar auren sukayi, sai ranar

ɗ

aurin au

ren Mahbob ya kawo Huda, a hakan ma yace "da yamma zai zo ya

ɗ

auketa.

Umma tayi kyau sosai, ta ha

ɗ

e cikin atamfa

ɗ

inkin riga da skirt, dama ba jiki ne da ita ba, sannan kuma bata da wasu yawaitar shekaru, sbda bata wuce 35yrs ba.

Huda ƴar amarya, tar

e Umma tayi musu

ɗ

inkin, yanzu kam ta rage yi mata kyara ko hantara,

Zuwa la'asar motocin

ɗ

aukar amarya suka zo guda uku, sharoon, yawancin mutanen anguwar sai da suka tafi, wasu sunje ganin ƙwaƙwaf, wasu sunje Allah ya sanya alkairi.

Kasancewar Mahb

ob yazo lokacin da motocin zasu tafi, yace Huda ta shiga ya Kaita, bayan sun ga gida, suka yiwa Umma sallama ya koma da ita gida.

Wannan gida shi ake kira da aljannar duniya, saboda gidan ya ha

ɗɗ

u ya gaji da ha

ɗ

uwa, mai kushe kyansa da tsaruwarsa sai ma

ƙ

iyi.

Wasu ma cewa suke yi ko sana'ar yankan kai mijin nata yakeyi,

Lokacin da motocin suka dawo domin komawa da mutane, Maryamah na gurin Umma, sai gaya mata sirruka ake yi, daga ƙarshe suka yiwa Umma sallama suka tafi,

Ita kuma ta bu

ɗ

e toilet ta

shiga, tsayawa kallonsa tayi, wasu abubuwan ma batasan inda ake amfani dasu ba, ta kunna famfo tayi alwalah, ta fito ta kabbara sallah.

Bayan ta idar gami da yin addu'a, ta ninke sallahya ta hanye gado,

Kiran sallahar isha'i ne da akayi, yasa ta sak

ko tayi sallah, lokacin Alhaji Lukman ya shigo, ita kuma tana ninke sallahya, Barka da shigowa tayi masa, kana ta zauna a bakin gado,

Hannunsa riƙe da ledoji guda biyu, ya ajiye tare da cewa "kawo mana faranti"

Da lalube taje kitchen ta

ɗ

auko da cok

ali da cups ta dawo, umartar ta yayi da ta bu

ɗ

e kajin da gasashen naman, ta zuba ko wanne ka

ɗ

an-ka

ɗ

an, ya zauna suka fara ci, ta tsiyaya musu 5alive mai sanyi,

Ita ta fara cire hannu kana ta miƙe taje tayi brush ta sauya kaya zuwa na barci,

Shima a na

sa

ɓ

angaren fridge yakai, kana ya koma

ɗ

akinsa ya sauya kaya zuwa na barci.

Ɗ

akinta ya dawo, lokacin ta kwanta, abin tambaya anan banga sunyi alwalar masu first night bane HHH, ya bi bayanta ya rungume,

Kun sanfa Umma an tsumu sosai, sai wani turo ma

sa ƙirjinta da yaci ku

ɗ

i tsabar gyara takeyi, shiko yanajin tudun nonuwan yayi burus ko meye dalili oho, shafo gashin kanta yayi, wanda yasha gyara, yace "maiyasa ba'ayi min kitso ba?"

Murya ƙasa-ƙasa tace "uhm babu komai"

Burinta bai wuce taji ya zu

ra hannu a ƙasanta ba, sbda a halin yanzu duk ta fara tsiyaya, sai wani mammatse ƙafafu takeyi, harda dabara duk dan kar ya gane ta,

Bakinsa yakai kan nipple

ɗ

inta, hannunsa

ɗ

aya yana murza

ɗ

ayan,

Daga ƙarshe ta kai hannunta gabansa, taji wani babban

Abu,

Murya ƙasa-ƙasa tace "meye wannan?"

"Robar fitsari ce"

Umma ta zaro ido.

Acan Garin Bauchi, Ummi da Aliyu sunata shirye-shiryen komawar Tasneem garin Kano, yau kwanan Haneefa biyu da zuwa, tazo ta gaishe da Tasneem da jiki,

Jiya suka k

oma sabon gidansu, ita kuma Ummi gobe zasu koma,

Washe gari, dama mota ta gama kwashe kayan, su Tasneem da matar Aliyu sunje sun gaya kayan, zuwa yamma Umma tayiwa mutan gidan sallama ita da malam suka tafi.

Nanfa tsegumi ya tashi, kowanensu na tofa

albarkacin bakinsa,

Kwanansu biyu da komawa, Aliyu yace Tasneem ta shirya gobe zasu tafi Kano harda Malam.

Washe gari, kuwa ta shirya, cikin baƙar abaya tasha ado, kasancewar Aliyu ya siyo mata kaya da

ɗ

an yawa, da safe suka wuce tasha suka hau mota

zuwa Kano,

                     *****

Cikin hukuncin Allah sai gashi sun shigo Kano, bayan an saukesu a tasha, suka tari napepe zuwa anguwar Kurna,

Ikon Allah duk haukar da Tasneem tayi bata mance da gidan Hajiya ba, suka ƙwanƙwasa ƙofa, wani

ɗ

an ƙa

ramin yaro ya bu

ɗ

e yana ta kallonsu, suka shiga, bayan sunyi sallama a ƙofar

ɗ

akin hajiyan, bata

ɗ

auki Muryar Tasneem

ɗ

in ba, sai ganinsu tayi sun shigo, Hajiya ta mutsike idonta ta bu

ɗ

e kana tace "Tasneem ashe kina raye?"

Sai kuma ta fashe da kuka mai

ban tausayi.

Ummi da Aliyu sukace "Hajiya farin ciki zakiyi ba kuka ba"

Tasneem tace "Hajiya ina uncle"

Hajiya tace "ya lafiya ko jiya sai da yayi maganar ki, ina Iffat jaririyark?"

Wasu zafafan hawaye suka kwaranyo a idanun Tasneem, zata yi ma

gana kuka ya sarƙeta,

Hajiya ta

ɗ

aga waya, ta kira Uncle, yana

ɗ

agawa tace "ga marainiyar Allah ta dawo gida, Tasneem"

Jikin Uncle na karkarwa yace "gani nan zuwa Hajiya"

Ba'a

ɗ

au tsawon lokaci ba, sai gashi nan ya shigo, tsabar gigicewa a ƙasa ya

zauna yana ƙarewa Tasneem kallo,

"Ikon Allah ashe zamu sake ha

ɗ

uwa, adu'armu bata fa

ɗ

i ƙasa banza ba"

Kana yace "Tasneem su waye wa

ɗ

annan"

"Sune suka taimakeni, Uncle wannan shine ya tsintoni, ta nuna Aliyu, kana tace "malam kuma mahaifin Aliyu n

e shine yayimin magani, ga mahaifiyarsa itace ta kula dani....

Idan har naga comments sosai, zanyi wani, idan babu comment an jima  bazaku samu ba

🤩

*

💋

MURAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

        Book1

Page 71-72

Cikin jin da

ɗ

i Uncle yace "Masha A

llah" tare da kallon Ummi da malam kana yace "muna godiya Ubangiji ya saka muku da mafificin alkairi"

Hajiya tace "Aliyu haƙiƙa kayi namijin ƙoƙari, Ubangiji yasa a gama da duniya lafiya"

Aliyu ya amsa da "Amen"

Hajiya tace "Tasneem jeki kitchen k

i

ɗ

ibo musu abinci"

Tasneem ta miƙe tana murmishi kana ta wuce kitchen,

Babbar foodflaks ta

ɗ

auko taci ka musu shi da shinkafa, sannan ta

ɗ

auko na miya tasa miya, ta zuba soyayyun nama kamar inda ta gani a ajiye,

Sai da ta

ɗ

auki cokula da farantai m

asu kyau, kana ta fito ta kawo parlon Hajiya.

Har yanzu Uncle bai gaji da kallon Tasneem ba, shi a tunaninsa ma tariga da ta mutu,

Ƙ

aramin yaron da suka samu a bakin get ne ya fito yana cewa "Hajiya na bige wayo Allah"

Hajiya taje da sauri tana du

ba masa goshin da ya bige,

"Babu abinda ya sameka kai dai raki irin naka"

Tasneem kam kallon yaron takeyi babu ko ƙiftawa, sbda yayi mata kama da wani sashi na rayuwarta, sam bata bari kowa ya lura da hakan ba, amma kash Hajiya ta gane kallon da Tasn

eem take yiwa yaron, kawar da kai Tasneem tayi, tare da zuba musu abincin, Uncle ya fito waje tare da kiran Hajiya,

Bayan Hajiya ta fito yace "Hajiya mutanen nan sunada kirkin da suka can canci ayi musu babbar kyauta, a ganinki meya kamata ayi musu dan

nuna godiya?"

Hajiya tace "sosai ma kuwa, kaga inda Tasneem tayi kyau kamar ba itace ta fita cikin wani yanayi ba, munyi cigiya har mun gaji, nidai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login