Showing 18001 words to 21000 words out of 70760 words

Chapter 7 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

20

ya kalli Aseela kafin yace "tashi muje asibiti"

Aseela ta miƙe dafe da kai, tace "Abba naji sauƙi"

"No bana son wata matsala ta sake faruwa ki tashi kawai muje asibiti"

Amani tace

"Abba na bata magani taji sauƙi"

Da haka Abban ya  fara jan Amani da yaga fuskarta babu walwala da hira.

Washe garin ranar mahaukaciya ta tashi da matsanancin jin sanyi mai shiga jiki, zazza

ɓ

in da takeji ya zarce na ranar,

Ta yayibo wata baƙar led

a wacce ta

ɗ

uri ruwan saman da akayi jiya, ta juye ruwan tare da farka ledar tayi riga da ita, a hakan tana nufin zeyi mata maganin sanyi,

Da ƙyar ta miƙe tare da ficewa daga cikin ginin ta fara tafiya tana surutai, lokaci zuwa lokaci idonta na dama yan

a tsiyayar ƙwallah, har tayi nisa, wani saurayi ya ce "mahaukaciya gashi kici"

Tasan sunanta kenan, ta waiga tare da ƙyalƙyale masa da dariya tana nunasa da yatsa, kana ta finciki ledar ta bu

ɗ

e tana dariya, saurayin ya girgiza kai tare da Bin ta da gudu

   ya ce "mahaukaciya ina son taimakonki zaki amince?"

Kallonsa ta tsaya yi, daga bisani ta ruga da gudu har da gyara zaman ledar da tayi riga da ita, tana ci gaba da gudu, shima beyi ƙasa a guwaiwa ba ya bita, duk gudu da yakeyi  sam ya kasa cimmata, har

yarfe zufa yake, tare da durƙusawa dan tayi masa nisa, kuma yana hangota.

Kamar wanda aka ƙarawa ƙarfi ya cigaba da Bin ta, tana ganin ya sake biyota ta bi wani lungu shima ya bita, haka suka dinga kewaye anguwa kamar masu wasan tsere.

Cike da tarin

baƙinciki Juwairiyya ta dawo gida tana turo baki,

Baba ya fito ya ganta a wannan yanayi, "ƴar baba lafiya kuwa na ganki haka?"

Yana maganar ne yana miƙar da ƙafarsa da takeyi masa ciwo,

"Baba wani yaro ne yazo gurina, wlhi idan kaga kayan jikinsa

kamar mai yawo a bola"

"Wlhi ƴar baba koni ban goyi da bayan ki auri wanda daga baya zamuzo muna nadama ba, banason in siyar da Akuya tazo tana ci min danga, da yardar Ubangiji sai kin auri mai fa

ɗ

a aji a fa

ɗ

in ƙasar nan, dole idan na samu lafiya zanje

gurin malam mai Almajirai akan yayi mana istahara muga irin mijin da zaki aura, sannan kuma ya bamu maganin farinjini"

        ************

Yankin MARZUK dake ƙasar LIBYA yanki ne wanda ya ƙunshi mutane da dama, a cikin ƙauyen akwai wani yanki da suke

yi masa laƙabi da SHAHAZAD FOREST, haka suke yi wa anguwar laƙabi.

Wasu irin mutane ne a yankin, Hausa sukeyi amma Hausar sai wanda yake da asalin fahimta ne zai gano mai suke cewa, yawancin ƴan matan garin haka suke rayuwarsu, inda ko wanne yake neman



ɗ

an uwansa mace, duk namijin da aka haifa idan sukaji labari sai sun kashe shi, a cewarsu maza bala'i ne a tare da mutane, suma da suke rayuwa sunzo a sa'ar rayuwa kuma Ubangiji ya sanya musu albarka,

Yau ma kamar ko wanne ƙarshen wata, Mutanen Shahaza

d sun shigo ƙauyen, tunda mazauna yankin suka fara jin jiniyar motoci, ko wanne ya fara guduwa, masu yara maza suna

ɓ

oyesu a cikin ciyayi masu yara mata wanda suka kai ƴan mata iyayensu zasu dinga

ɓ

oyesu, saboda gudun fya

ɗ

e,

Tunda motar ta yanko tsakiya

r anguwar, suka hango wata mai ciki tana ta ihu, hannunta tallafe da mararta,  sosai hawaye ke kwaranya a fuskarta, kuma tashin hankalin ganin wa

ɗ

annan mutane ne yasa tashi

ɗ

aya naƙuda ya kamata, suna daga nesa da ita, suna shirya makirci da zalunci da zas

uyi mata, kawai sukaji kukan jariri"

Da sauri dukkansu suka sauko daga motar suka nufo gunta, Already da adda suka taho wasu Kuma hannunsu riƙe da wata kakkaifar wuƙa, cikin yanayi na rashin mutunci suka figota, ta runtse ido tare da bu

ɗ

ewa, ta fara mag

ana da Hausar ta da bata fita "don Allah ka ƙyaleni karka cutar dani da abinda na haifa, wlhi ina sonshi babanshi ya kashe kansa saboda tsoronku"..

"Keeee!!  banza marar hankali!!"

Babu abinda kakeji sai ƙarar wuƙa da Adda, sun kashe ta sun kashe

ɗ

an

da ta haifa, sannan suka jata suka wurgata ruwan tsafinsu dake tsakiyar garin, cikin halin ko ina kula suka bar ƙauyen tare da ƙarewa ko ina kallo sukaga babu komai.

Suna tafiya kowa ya fara fito da yaransa, duk iya kaf-kaf

ɗ

insu babu maza a ciki sai z

allar mata, ƴan mata kuwa sunyi girma sosai amma dole suke rayuwar da suke tunanin itace ƙwarai, babu batun musulunci ko kwatankwacinsa,

Bayan nan basusan mutunci ba, haka duk wasu kayan more rayuwa na alatu basu sanshi ba, abinda suka sani noma da aihuw

a, wanka ba damuwarsu bane sai mutum yaso kaya kuwa, na jikinsu yayi wata basu sauya ba, wasu ma sai sun yage, maza suna

ɗ

aura zani suyi shi kamar wando, mata kuma suna

ɗ

aura zani a kwankwaso a samansu ma suna

ɗ

aurawa su rufe nonuwansu, abinci basu damu su

ci mai kyau ba, sunfi ga cin ganye wanda suke shukawa a

ɗ

anyensa, idan kaga rayuwar mazauna yankin , abin tausayi ko ince abin tsoro.

Hajara na tabbatarwa da Shahazad ya dawo ta koma

ɗ

akin dake mazaunin nata a yanzu, kai tsaye

ɗ

akin Mona ya wuce, cikin

sa'a yana tura ƙofar ta bu

ɗ

e, tana nan tana aikin nata wato tunani, kukanne kawai batayi ba, a hankali ya ƙarsa ya miƙar da ita ta zauna akan cinyarsa, tare da cewa "haba Mona, tunda mukayi aure babu abinda ya ta

ɓ

a shiga tsakaninmu to meyasa?"

Cikin ga

utsin baki tace "saboda baka cancanta ba, kai ba mijina bane, ka mayar dani gurin iyayena, bai saurareta ba, yaci gaba da shafa sumar kanta yana shinshina, da sauri ya miƙe sakamakon tura wasu muhimman abubuwa da zeyi,

Ya shige bedroom

ɗ

in ta, a hankali

Mona ta

ɗ

auki wayarta ta fara yi masa Video, wasu yanki na ƙasar yake neman mallakewa, ita kuma ta

ɗ

au alwashin sai ta tona masa asiri sai tasa yayi nadamar abinda yake aikatawa, cikin sauri ya gama cike takardun tare da hotunan mutanen da za'a kashe, duk t

a

ɗ

auka, tare da bom da za'a jefa a gurin, bayan anyi kisan, a tsorace take

ɗ

aukar, da sauri ya juyo sukayi ido hu

ɗ

u dashi, hankalinta in yayi dubu ya tashi sbda bata ta

ɓ

a tsinto

ɓ

acin rai irin na yau ba a ƙwayar idonsa,  a tsanake yaci gaba da makawa wasu

mutane jan biro, daga ƙarshe ya tattara takardun ya fice dasu, kai tsaye ya koma

ɗ

akinsa...!

Tofa gwarama?

Comments da shar'hi shine burina idan anayi posting kullum insha Allah

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Masu nema daga f

arko ko masu son shiga group suyi min magana ranan

👇

http://wa.me/08141799224

27-28

Mona ce ta fa

ɗ

o masa rai, sai kuma yayi murmishi mai tarin ma'anoni da yawa,

Kamar inda ya gindayawa Hajara sharu

ɗ

a da ayyukan da zata dinga yi musu, kallon

ɗ

akin

da take tayi, a fili ta furta "Aljannar duniya, ban ta

ɓ

a tunanin zanzo wannan duniyar ba ko ince ha

ɗ

a

ɗɗ

en gida wanda ya gaji da kyau"

Kafin ta miƙe tsaye, Mona ce ta fa

ɗ

o mata, ta fara tunanin ta ina zata ganta?

Tana tsoron shige mata da yawa wannan

mai kama da aljanin ya illata ta, tana tsaka da tunani taji Mona tana cewa "Hajarr"

cikin

ɗ

aga murya ta amsa, jiki na rawa ta fito, Mona tana zaune kan kujera mai zaman mutum

ɗ

aya, hannunta riƙe da waya tana kallon video

ɗ

in da tayiwa Shahazad

ɗ

azu, ji

n ƙarasowar Hajara ya sanyata ajiye wayar tare da kashe hasken ta kalleta tace "uhm karki damu da wannan mugun ya fice, inaso ki rakani wani guri"

A tsorace Hajara tace "Hajiya me gidan ya san

"Eh"

Mona tace a taƙaice,

"Jeki shirya nima ina nan f

itowa"

Mona ta fa

ɗ

a tare da miƙewa ta haye saman bene,

Kamar daga sama taji ana bubbuga ƙofa, batayi tsammanin shi

ɗ

inne ba, tai sauri zuwa ta bu

ɗ

e,

Da sauri ta fara ja da baya, har sai da takai jikin gadonta, kafin ta tsaya cak,

"Gudun me kikey

i bayan gani nazo gareki"

Har yanzu Mona bata dena ci gaba da ja da bayan ba, yanzun ma sai da ta ƙure jikin bango kafin ta tsaya, shiko dariya ma ta bashi, har sai da ya dara, kafin ya tattaro ƙarfinsa ya fincikota ta fa

ɗ

o jikinsa, cikin salo irin nasa

yai kissing

ɗ

in goshinta, kafin ya fincike ƴar yaloluwar rigarta, dama ba wasu na shanu ne da ita ba sosai, sai kuma ƙyalƙyale da dariya, kafin ya zuge zip

ɗ

in sikel

ɗ

inta ya zame ƙasa, ya cire mata pant.

A taƙaice dai tsirara yayi mata, Mona kuwa tun

tana kuka ƙasa-ƙasa ta koma yi da ƙarfi har sai da kunnen Hajara yaji, ita dake zaune a parlo tana jiran fitowar Mona su tafi,

A tsorace Hajara ta miƙe jikinta babu inda baya rawa, tunda tayi ido biyu da Mona take jinta kamar ƴar cikinta da ta haifa, sbda

idan da Allah ya bata aihuwa da tuni ta ajiye budurwar ƴa,

A hankali ta hau steps

ɗ

in, tana tafiya tana waigen bayanta gabanta na ci gaba da dukan  uku-uku,

"Yau rana ce da nayiwa zuciyata Alƙawarin kasancewa dake, bakya ganin nayi ƙoƙari da auranmu

wata

ɗ

aya kenan ko rungumarki ban ta

ɓ

a yiba, ai abin kizo ki tambayeni ne shin na dena sonki ne ko ya?"

"Meyasa zan tambaye ka, ka ƙaddara nabar rayuwarka, wlhi Gara in kashe kaina da inci gaba da zama a gidanka"

Abin mamaki, Shahazad bai damu da ka

kkausan kalaman da Mona take danƙara masa ba, sai dai yana kici-kicin cire mata hannu a ƙirji,

Yana cire hannun yai saurin kai bakinsa  kan nipple

ɗ

inta yana fizga  kamar wani kare, a zabure Mona ta ƙamƙameshi tana cewa "wayoo zai kasheni babu kowa ne?"

Hajara da ta iso yanzu ta toshe bakinta a tunaninta shirin yankata yakeyi,

Sai kuma taji Shahazad yana cewa "ai zasufi saurin fitowa, wahalar sha zasuyi min a haka"

"Nikam bana so ka ƙyaleni mugu"

Yana lakatar hancinta ya cire bakinsa, tare da z

ura hannunsa gabanta yana wani turawa sai kace wanda ya samu bebin roba, Mona ta zabura saboda zafin da ya ziyarceta tun daga tafin ƙafarta har tsakiyar kant, ƙoƙarin ƙwacewa takeyi amma sam ya tattara ƙarfinsa ya matseta yanata tura mata hannu a gaba,  it

a kuma ko saurarawa ta kasayi sai ihu take,

Yana riƙe da ita ya cire kayan jikinsa ya zamo tsirara,

Mona ta runtse ido tare da  matse jikinta, tsoro firgici tunanin ta mutu an gama, duk da batasan abinda yake shirin yi ba, duk suka dirar mata, batayi a

une ba taji ya shigeta da masifar ƙarfi wanda ko yanke wa tayi bata ta

ɓ

a jin kwatankwacin zafin ba,  ihu iya ihu tayishi, Hajara kam

ɗ

akinta ta koma ta rushe da kuka, a fili tana cewa "bazan iya zama a gidannan ba"

Yanzu ne ma Mona take ihu mai tushe, sab

oda sam yaƙi

ɗ

agata sai sukuwa yake a kanta, a take jini ya

ɓ

alle sai kwarara yakeyi, Mona kuwa harta sume babu numfashi, hankalin Shahazad a tashe ya fara kiranta amma shiru, duk da hakan bai yarda babu numfashi a jikinta ba, sai da ya bu

ɗ

e freezer ya

ɗ

au

ko ruwan sanyi ya watsa mata yaji shiru, gashi har yanzu jini yaƙi tsayawa, da sauri ya bu

ɗ

e ƙofa ya fito, kasancewar yasa gajeran wando, ya fito hankali a tashe "Hajarr.."

Hajara ta amsa tare da fitowa da sauri,

"Jeki gyara min Mona barin

ɗ

auko key

muje asibiti"

Gaban Hajara ya fa

ɗ

i, yana wucewa

ɗ

akinsa ta wuce na Mona, ta dinga jijigata amma babu numfashi, ga jini yaƙi tsayawa,  da sauri ta wangale ƙafafun Mona ta hango aika-aikar da Shahazad yayi, cikin takaici ta girgiza kai tare da

ɗ

aurayewa

mona

ɗ

in inda ya sauwwaƙa, kafin ta samu leda babba ta na

ɗ

eta a ciki, sbda kar jinin ya

ɓ

ata guri.

Riga da wando yasa masu kamar Pakistan ya fito yana gyara sumar kansa,

Sai da ya

ɓ

ata lokaci kafin ya fito suka riƙe Mona akasa a mota,

Ma'aikatan

gidan sai Allah ya kyauta sukeyi.

A

ɗ

ari ya figi mota hajara na riƙe da  Mona suka wuce.

Kai tsaye ya wuce da ita (Tripoli  international hospital healthcare Libya)

Kasancewar assibitin ya samu ƙwararrun ma'aikata, suna isa aka wuce da ita

ɗ

akin

gaggawa, a gigice suka kar

ɓ

eta, saboda a ido kawai zaka gane jini yayi ƙaranci gashi ko numfashi batayi,

Tunda suka shigar da ita, sun hana Shahazad shiga, babban doctor na fito yaga Shahazad, har ƙasa ya durƙusa ya gaishe shi, kafin yace well come to  (T

RIPOLI INTERNATIONAL HOSPITAL HEALTH CARE)

Shahazad yayi murmishi kafin ya gyara tsayuwarsa yace "mata ta ce na kawo saboda sun rainani basu cemin komai ba"

Doctor ya zaro ido, sbda yana cikin tsoro yai saurin zuwa

ɗ

akin da aka kwantar da Mona, abu n

a farko da yayi ido hu

ɗ

u dashi, gabanta ya wani daddage kamar wace aka faffasa, doctor yace "menene asalin damuwar ne?" Shahazad ya shigo a hassale ya cakumo wuyan mutum biyu kafin ya gwara kansu, a fusace yace "zaku kulamin da ita ne ko sai na kaiku lahir

a?"

Tuni babban doctor ya saka kayan aiki ya fara ceto rayuwar Mona, tana aikin hankalinsa a tashe yana tunanin da wuya Mona zata rayu, gefe kuma ledar jini ne ake sanya mata, da yake sun siyo wanda zeyi dai-dai da nata a Lab,

Dole Hajara ta nemi gur

i ta ke

ɓ

e ta dinga kuka kamar wata ƙaramar yarinya, larabawan gurin sai kallonta sukeyi, wani farin Balarabe ya kamo hannunta tare da miƙa mata hanky ta share hawaye, ga mamakinta sai taji yana cewa "kiyi haƙuri, mutuwa dole ce sai dai idan lokacin mutum b

eyi ba"

"Shikam musulmi ne"

Hajara ta fa

ɗ

a a zuciyarta.

Shahazad ya fito hannunsa riƙe dana doctors biyu yana tafiya dasu yana gwara kansu, ya hango Hajara tsaye da wannan mutumi, kan Hajara yayi kamar wani mahaukacin zaki har wani kamar zai tashi

sama yakeyi, kan kace me ya kamo Hajara ya shaƙo wuyanta, idanunsa sunyi jajir, sai cewa me kike  yakeyi gaya masa? Tunda balaraben yaga Shahazad ne yai saurin tattara iyalansa, harda matarsa da tazo a duba lafiyar babynta kasancewar ciki ne da ita, suka

gudu.

Shiko ya shaƙeta sai cewa yakeyi, me kike gaya masa sannan meye tsakaninki dashi?"

   

Sam ta kasa cewa komai, sbda iya shaƙewar da  yayi mata ko magana  bazata iya yi ba.

NIGERIA***

Bayan kwana biyu da maganar da Hakeem yayiwa Dady ya kira

Hajiya ƙarama da Hajiya babba,

Hajiya ƙarama ce ta fara zuwa, ita da Iffat, bayan ta zauna ta zaunar da Iffat,

Hajiya babba nacan

ɗ

aki fa

ɗ

a ya kaure a tsakaninta da Fawziya sam sun kasa fahimtar junansu, daga ƙarshe dai dole hajiyar ce ta kashe waya

rta duka, tare da sake kumnawa tace "Ni yaushe na rubutawa Fawziya saƙo?"

Daga ƙarshe ta miƙe zuwa

ɗ

akin Dady.

Tana shiga tahau rarraba idanu,

"Badan komai na taraku ba sai dan in gaya muku zan fitar da Eshat waje sannan zan tafi da mutum

ɗ

aya"

Yana gama magana, Hajiya babba tace "dani za'aje ko?"

Sanin halinta da son abin duniya yasa ko kallonta neyi ba, bare ya nunar mata da yaji maganar,

"Gobe ki shirya zamu wuce Algeriya daga nan akwai wasu muhimman aiyuka da zan yi"

Hajiya ƙarama ta

ce "haba Alhji da kaje da Hajiya babba"

"No banyi ra'ayi ba, idan kema kin fara canza hali ne ki sanar dani?"

"Allah ya huci zuciyarsa, wlhi badan komai na fa

ɗ

i haka ba"

Hajiya babba ta miƙe cike da masifa tace "nuna banbanci da nuna kafin son wat

a shine damunka, nidai abinda na sani Allah sai ya saka min, sau nawa kake cewa ta shirya ku tafi, kodan kuci amana ta"

Daga dadyn har hajiyar babu wanda yace mata komai.

Aslamu alaikum saƙon godiyata ga masoyana, nayi farinciki da naga kun amshi lit

tafin cikin aminci, dan Allah ina roƙon alfarma a tayani sharing

ɗ

insa, sannan masu yawa. Kawo ƙorafi akan lokacin yin posting yayi yawa, to ina tunanin ince kamar ƙarfe takwas zan koma posting, insha Allah sannan yawan comments yawan typing.

Insha Alla

h daga gobe zamu fara fatan dai adinga shar'hi Nagode masoyana.

Mom Islam taku ce

💋

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

29-30

Kafin ya basu umarnin tashi, Hajiya babba ta miƙe tana ci gaba da surutu har tabar gurin.

Dady ya kalli Iffat kallo n

a tausayi kafin tace "Hajiya yarinyar nan tausayi take bani"

Hajiya ƙarama ta janyo Iffat kusa da ita, kana tace "babban abinda yake damuna bai wuce, iyayenta da suka jita shiru ba, amma basu nemeta ba, bayan haka ga yarinyar kyakkyawa wlhi nikam tana b

urgeni, gashi ko sau

ɗ

aya bamu ta

ɓ

a jin muryarta ba"

Dady bai ce komai ba, sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login