Showing 54001 words to 57000 words out of 70760 words

Chapter 19 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

15

bada jimawa ba,

Shin kun

shirya jin zazzafar cakwakiya

🤷

‍♀



Mom islam

💋

08141799224

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

77-78

Zahraddin ya kawar da wayar daga kunnensa, kafin ya ware ido,

Da sauri ya fito daga mota, yana cewa "Uncle a ina kaga

Tasneem?"

Uncle yayi murmishi, su kuma idanun su suka sarƙe ana juna, a nutse yake ƙare mata kallo a zuciyarsa yana jin zafin nesa da juna da sukayi na wasu shekaru, tabbas soyayya abin so ce, musamman idan ka gamu da masoyin gaskiya, Uncle ya tsaya ya

na kallon irin yanayin da suke ciki, a fili ya furta "yaran zamani babu kunya, to zakizo mu tafi ne ko zaki bi mijinki?"

Tasneem ta sunkiyar da kanta ƙasa, sosai kunya ta lullu

ɓ

eta, tarasa yanayin da takeji game da Zahraddin

ɗ

in.

A kunyace ta rufe mu

rfin motar da bata san lokacin da ta bu

ɗ

e ba, Zahraddin na tsaye Uncle yayiwa motar key suka wuce.

"Ikon Allah ashe ina da rabon ganin mata, ashe zamu sake rayuwa cikin farin ciki kamar inda mukayi a gidana".

Kana ya shiga mota ya wuce gidan Hajiya.

A mota Tasneem sai sunkuyar da kanta ƙasa tayi, saboda kunyar Uncle da ta lullu

ɓ

eta, har suka iso gidan Hajiya kanta na ƙasa, shiko da ya lura da yanayin ta sai yayi murmishi, bayan yayi horn mai gadi ya bu

ɗ

e masa ya shige, tare da parking motar, kafin

ya fito ta riga shi fita da sauri ta shige ciki gurin Hajiya.

Hajiya na ganinta ta washe baki, tana cewa "ikon Allah keda waye kiketa sauri har zaki murjemin ƙafa?"

Tasneem tasa dariya tana cewa "Uncle ne Wlhi"

Kafin Hajiya ta sake magana taji mu

ryoyi biyu sunyi sallama, Hajiya da amsa da "wa'alaikumussalamu"

Uncle ya shigo shi da Zahraddin, kasancewar Uncle

ɗ

in na tsaye motar Zahraddin ta shigo shine suka shigo tare.

Hajiya na washe baki tace "lale marhabun, angona sannu da zuwa"

Zahradd

in yayi murmishi kafin yace "ƴar tsohuwa mai ran ƙarfe, shine ko ki kirani a waya kicemin Tasneem ta dawo ko?"

Uncle yayi gyaran murya, wacce tasa Zahraddin gimtse dariyar da ta kufce masa,

Hajiya tace "kaga tashi ka shiga ciki, yanzunnan ta wuce"

Sum-sum ya miƙe ya shige, kai tsaye

ɗ

akin da take, duk da besan inda ta shiga ba, cikin Sa'a ya hango ta zaune akan gado, da murmishi a fuskarsa ya ƙarasa, ita ko ta juya baya kamar mai tunanin wani abu,

Ta baya ya rungumeta, har ta bu

ɗ

e baki zatayi ih

u ya rufe mata baki tare da

ɗ

agota cak, duk da tanada

ɗ

an ƙiba ba sosai ba, amma bai ji nauyin

ɗ

agata ba, ya

ɗ

orata akan gado, kana ya zauna a gefen ta, cikin Cold voice yace "Wlhi da kinsan irin missing

ɗ

inki da nayi da baki dinga jamin aji ba, ace kin da

wo garinnan amma bani da labari?"

Kafin tayi magana sai da ta

ɗ

au lokaci, kamar bazata ce komai ba, sai kuma tace "jiya na dawo"

Ya kwaikwayi muryarta yace "jiya na dawo"

Wannan abu nasa yana bata dariya, tana murmishi tace "har yanzu kana nan da hal

inka"

Shima murmishi yayi kafin yace "yaushe zaki dawo gareni?"

"Sai abinda su Hajiya sukace?"

"Ke baki da abinda zaki ce musu? kawai ki sameta kice kinason komawa gidan mijinki"

Tasneem ta zaro ido, kafin tace "ehhh, sokakeyi suce bani da kuny

a?"

Zahraddin ya tallafo kumatunta, murya ƙasa-ƙasa yace "nayi missing

ɗ

inki sosai, sai dai naga kamar ta

ɓ

angarenki ba haka bane?"

Dariya kawai tayi, cikin ku

ɓ

utar baki tace, "bazaka gane bane"

Kamar wanda aka zabura ya rungumeta yana ce mata, "d

a gaske kema hakanne a zuciyarki?"

Gya

ɗ

a masa kai tayi, sbda rungumar da yayi mata, ta gamsu da kewarta da yayi, kamar Maraya ya kwantar da kansa a gadon bayanta yace "dan Allah ki dawo da wuri, my Tasneem kowacce mace na gani wlhi batayimin kyau, amma ya

nzu da nayi tozali da kyakkyawar fuskarki sai naji sanyi a raina, a kanki na fuskanci ƙalubale a gurin Dady, har cewa yayi zai ha

ɗ

ani aure da yarinyar abokinsa.."

Cikin sauri tare da kishin da ya taso mata, ta kuma kasa tareshi tace "ai da ka aureta!!"

Zahraddin na rungume da ita yace "ban riga da na amsa ba, bare aje babin aure, kinga amaryar Zahraddin mayar da wuƙar daga ke babu ƙari, na rufe ƙofa"

Ajiyar zuciya ta sauke, lokaci

ɗ

aya taji sonsa ya sake nunkuwa a cikin ranta,

Uncle kuwa abin na

su yafi ƙarfinsa, yayiwa Hajiya sallama ya fice.

Sun shafe awa

ɗ

aya, Zahraddin yana ta nanata mata kewarta da yayi, da Hajiya ta gaji, tace "zoka fice ka barmin ƙawata ta huta haba"

Zahraddin yayi murmishi kamar hajiyar na kallonsa, kana ya zare jiki

nsa ana Tasneem yayi mata kiss a goshi ya sauka daga kan gadon kana ya tsaya yana ƙare mata kallo, itama narkakkun idanuwansa take kallo, tashi

ɗ

aya ya bata tausayi ta sauko da sauri ta rungumeshi tare da fashewa da kuka, hankali a tashe yake bubbuga bayan

ta, a hankali yace "Babyna lafiya?"

Cikin Muryar kuka tace "sam banji ka ambaci jininka ba, banji ka kira sunanta ba, banji ka sanarmin da yadda kayi kewarta ba, zuciyata tana zafi idan na tuna na aihu amma bana tare da ƴata"

Zahraddin ya cireta a ji

kinsa, tare da dafa kafa

ɗ

arta yace "tabbas ko barci nazo yi, ina tunanin ta, dan me zai sa in famo miki ciwo, nazo saki farin ciki in tafi kina kukan baƙinciki kenan?"

Tasneem ta girgiza kai, shikuma yai saurin ficewa,

Koda yazo parlo babu kowa, haka

n ya bashi damar ficewa ko sallama bai yiwa hajiyar ba.

UMMA House

💋

Washe gari, da asbha ta farka, lokacin ma an jima da kiran sallah, duk mugamcinta bata ƙetare lokacin kiran sallah, amman Alhaji Lukman bai tashi ba, har ta shiga kitchen ta

ɗ

ora ru

wan zafi tazo ta gyara gidan, duk da ba wani datti yayi ba, lokacin da ta ajiye ruwa a flaks a kan dining lokacin ya fito, yana waya, da alamu kiran da akayi masa ne ya rage masa jin da

ɗ

in barcin.

Cikin rage murya tace "Alhaji Barka da fitowa anyi salla

h tun

ɗ

azu"

"Toh"

Kawai yace mata, kana ya wuce bedroom

ɗ

insa acan yayi sallahar.

Kafin ta dawo

ɗ

aki, ta dinga tunani kona meye oho,

Ragowar ruwan ta juye ta shiga wanka, tana fitowa ta shafa mai tare da murza hoda tasa tozali kana ta bu

ɗ

e dr

owa ta ciro, doguwar riga irin ƴar katinnan koda tasa ta matseta sosai, ana ganin shatin nonuwanta da mazaunanta, kasancewar rigar pink color ce, tasa hula pink, ta fito ta koma kitchen, acan Alhaji Lukman ya sameta, tun daga can nesa yake ƙare mata kallo,

dama yazo sanar mata da cewar zai wuce gurin aiki, sai yayi ido biyu da abubuwan da sukafi burgeshi,

A hankali yaje ya rungumeta tashi

ɗ

aya, Umma taji ta dunguri robar fitsari, a ƙasan zuciyarta haushinsa ta kama ji, ga mutum har mutum amma bashi da l

afiyar yin aiki, mtsew, shiko sai jifanta da murmishi yakeyi,....

Anjima akwai new update Amma fa idan kukayi comments,

Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,

Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1

abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na h

a

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda suka shirya biyan ku

ɗ

i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224

Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin

Ƴ

an Niger zasu tura da katin Airtel

Nagode

Karkisake ayi book2 babu ke

😂

domin kuwa hmmm

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

79-80

Rurin da wayarsa ta yi ne, yasa ya matsa gefe tare da amsa kiran,

Bayan ya gama wayar, ya

juyo gurin Umma, kafin yace "yau munada manyan baƙi ina tunanin koda sun zo bazasu sameni ba, ko shi ka

ɗ

ai Alhaji Abdussalam

ɗ

in yazo, sai ku gaisa".

"Ai Gara ka bari su zo sai ka tafi"

Alhaji Lukman ya kamo hannun umma tare da cewa "karki damu babb

an abokina ne, shida sauran abokanmu"

"Toh"

Umma tace, kafin ta narke ido tace "uhm ko abinci safe bakaci b"

"No karki damu, kedai ki fara hidimar yi musu girki, yanzu zan fita"

Cikin gamsuwa Umma ta juya kitchen taci gaba da hada hadar girki,

Ƙ

arfe 7:30am ya wuce gurin aiki,

Bayan Umma ta gama zuba sanwa a tukunya tare da sinadarin

ɗ

an

ɗ

ano, ta dawo parlo tana tunani,

Tabbas duk wanda yaga Alhaji Lukman bazai yi tunanin yanada wata matsala ba, sbda yanayinsa da walwalarsa na, kamar bai d

amu da sharholiyar ba,

Sosai tayi zurfi a tunani, daga ƙarshe ta tashi ta koma kitchen, cikin Sa'a ta samu ruwan ya tafasa, ta zuba shikafa da busashen kifi, bayan ta wankeshi da gishiri, kafin ta kawo hantar da dama ta riga da ta tafasata, ta yankata ƙ

ana ƙanana, sannan ta motsa ta rufe,

Duk da cewar ba wasu kalolin abinci ta iya ba, amma tanada yaƙinin wannan

ɗ

in zeyi da

ɗ

i.

Ɗ

akinta ta koma tana duba kayan da zata sauya, taji wayarta tayi ruri, rufe drowar tayi kana ta dawo kan gado ta zauna,

S

ai da ta daidaita nutsuwarta kafin ta

ɗ

aga wayar, daga cikin wayar Maryamah tace "amarya an mance damu, ko kira babu?"

Umma tayi murmishi na iya gefen baki kafin tace "haba Maryamah ni na isa in mance dake, ai da na zamo butulu"

Maryamah tace "hmm za

ki iya tabbas, sbda wannan tafkeken gidan da kika mallaka komai ze iya shige miki duhu"

"Haba Maryamah ki dena wannan zancen, kinga zansa a tura miki da dubu goma yanzu, sai ki turo da lambar account"

Jikin Maryamah na rawa tace "tabbas alamomi sun n

una baki mance dani ba"

Cikin sauri ta turo mata da number account

ɗ

in tare da sake kira tayi mata Godiya, Umma tace "kinga nikam ban iya tura ku

ɗ

in ba, zan bawa mai gadi ya kai a tura miki"

Daga nan Umma ta katse kiran.

Fasa ciro kayan tayi ta

koma kitchen ta duba abinci, lokacin ta kusa tsotsewa ta dawo bedroom ta bu

ɗ

e drowa ta ciro riga da zani wanda basu kamata ba, ta ciro ƙaramin hijab iya ƙirjinta tasa, kana ta dawo kitchen ta sake duba abincin ya dahu, ta sauke, ta rasa me zata sake dafa m

usu kawai ta kashe electric stove

ɗ

in.

Lokacin da ta kammala komai har 11:am tayi,

Hakan yayi daidai da nocking

ɗ

in ƙofa da taji, a tunaninta mutum biyu ne ko sama da haka, sai taga akasin hakan mutum

ɗ

aya,

Cikin sakin fuska tayi masa sannu da zuwa,

tare da nuna masa gurin zama, ta janyo table gabansa, kasancewar yana da

ɗ

an girma yasa ta ajiye tiran abincin akai, tare da

ɗ

auko drinks na kwalba kala uku ta ajiye da duk wasu abubuwan da tasan ana buƙata, sam ta kasa sakewa, Allah -Allah takeyi ya fita

kawai.

Ringing

ɗ

in da wayarta tayi ne ya sata miƙewa ta koma can dining ta

ɗ

aga kiran,

Daga can Alhaji Lukman yace "wannan wanda yazo shine ogana kuma masoyina, duk wasu lamura nawa shine dan Allah karkisa muji kunya"

Umma ta leƙo ta kalli ogan na

sa kafin ta koma da kanta ta katse kiran, bayan tayi masa alƙawarin baza'aji kunya ba, cikin rage sautin muryarta.

Ga mamakinta sai taga yaci abincin sosai, yasha lemun kwalba, kafin ya ajiye cup

ɗ

in, yace "sunana Alhaji Abdussalam, da fatan mai gidan y

ayi miki bayanin koni waye?"

Fuskar Umma a sake tace "eh yace mai gidansa ne, muna godiya Allah ya saka da alkairi"

"Amin Alhaji Abdussalam yace, kafin ya kalli agogon Hannunsa yace "sai dai wani hanzari ba gudu ba, kinada masaniyar mijinki bashi da

lafiya?"

"Eh"

Umma ta gya

ɗ

a kai.

"Hakan baya damunki?, tabbas zai dameki, kamar ke mace mai aji mace mai kyan diri mace mai jini a jika mace mai zubin halitta irin taki, ace da auren Lukman kikayi tozali,"

Umma ta sunkuyar da kanta ƙasa, tana n

azarin maganarsa,

Kafin ya sake cewa "yakai shekaru shida, yana fama da wannan cutar har ƙasar waje anje ba'a dace ba, sannan lokacin da ya fara maganin gargajiya, wani mutumi yace "Aljanu ne suka shafeshi, to gashi har yanzu beyi dacen magani ba"

"A

kwai shawarar da zan baki, nasan zatayi miki amfani"

Duk da Umman batasan me yake shirin cewa ba, amma ƙirjinta ya fara lugude, sbda har zufa tafara yi.

Ya ƙara da cewa, "idan har kin amince zan aureki, in baki sadaki a hannun ki, sannan inyi miki k

ayan lefe, sannan in baki kyautar gida bayan haka zan biya miki Makkah a matsayin nayiwa Lukman kyauta,

Idan kikaƙi amin cewa da buƙata ta, tabbas zan kafa shedu in fa

ɗ

awa kowa kin nemi nauyi lalata dake nikuma naƙi yarda, kinsan wane sakamako alhajin zai

baki?, rabuwar wulaƙanci zakuyi nikuma inada ikon ajiye ki a gidana ko kinaso ko bakyaso".

"Dan Allah Alhaji kayi haƙuri wlhi wannan haramune ne, ya haramta a musulunci"

Da sauri ya dakatar da ita, tare da cewa "sati

ɗ

aya na baki, zan aureki dole "

Umma tace "aure kan aure?"

Gyara zaman hularsa yayi, yana daga tsaye yace "nan da kwana uku zanyiwa Lukman transfern gurin aiki, zai koma ƙasar waje da aiki, zan ƙara masa matsayi ninki biyu sannan kema zai ƙara miki matsayi,

"Ki rubuta ki ajiye

sai wata rana"

Yana fa

ɗ

ar haka ya fice.

Umma ta rafka uban tagumi, tare da fashewa da kuka, ta

ɗ

aga hannu sama tana cewa "Allah ka kawomin mafita na shiga uku"

JUWAIRIYA House

Yau kwananta biyu a gidan Alhaji Al'amin

Soyayya yake gwada ma

ta mai tsayawa a rai, kamar inda ya fa

ɗ

a yau zeyi tafiya zuwa ƙasar da aka sauya masa a gurin aiki, London,

Hankalin Juwairiya ya tashi sosai, tunda ta shirya masa kaya take kuka, shima jikinsa yayi sanyi, cak ya

ɗ

agata ya

ɗ

ora kan kujera tare da mann

ata da jikinsa, ya ha

ɗ

e goshinsu guri

ɗ

aya sannan tayi shiru, da yaga haka, hankalinsa ya kwanta, tana kwance akan doguwar kujera har ya shiga ya fito da kayan bata biyo shi ba,

Yana zuwa parlo yaga harda gyara kwanciya, tayi barci, da sauri ya

ɗ

auki bir

o yayi rubutu ya ajiye mata ya fice,

Yana zuwa parking space ya ƙwalawa driver kira, cikin sauri drivern ya shiga mota shikuma Al'amin ya shiga backside suka wuce....

Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,

Book2&3 zai zo muku a p

aid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1 abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya b

a, zamu dakata da posting sbda bana son na ha

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda suka shirya biyan ku

ɗ

i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224

Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma

kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin

Ƴ

an Niger zasu tura da katin Airtel

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

81-82

Duk da tashi

ɗ

aya barci mai nauyi yayi nasarar

ɗ

aukarta, hakan bai hanata farkawa ba, sakamak

on wani mugun mafarki da tayi, da sauri ta sauko da ƙafafunta ƙasa, kafin ta miƙe tsaye tana yamutsa fuska, a tunaninta Al'amin yana bedroom

ɗ

insa, cikin rashin sa'a ta leƙa ko ina bata gansa ba, rai a

ɓ

ace ta

ɗ

aga waya zata kirashi, sai ta fasa kamar wacc

e ta tuna wani abu,

Parlo ta dawo ta zauna akan kujerar da ta kwanta, kana ta kalli agogon dake manne a jikin bango, ƙarfe 11:am, sauke idon da zatayi idonta ya sauka akan takarda, a tsorace ta jujuya takardar sbda ya ninketa, a fili ta furta, "gaskiya

idan nace na bu

ɗ

e wannan takardar akwai matsala, karfa azo ya rubuta abinda zai dameni ne, barin

ɓ

oyeta.

Jiki a sanyaye ta wuce kitchen domin samawa cikinta abinci.

Bikin Naeema da Mahbob ya rage saura sati

ɗ

aya, abin mamaki, ko sau

ɗ

aya Mahbob bai

ta

ɓ

a furta wa abokansa maganar aurensa ba, har kawo yanzu da lokacin bikin ya matso,

Da maraice Abba ya kirashi a waya, lokacin yana tare da Amani a wani gurin hutawa, suna tattauna abubuwan daya kamata su aiwatar a lokacin bikin,

Cikin lallashi Amani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login