Showing 33001 words to 36000 words out of 70760 words
har ta kaw
o gida.
Tana shigowa taga takalmin babanta, cikin
ɗ
aga murya take cewa "baba ka fito wlhi abin arziƙi ya samu"
Baba ya fito da sauri, sbda a tsakar gida ta zube ta kasa ƙarasawa gurinsa, yana fitowa yayi ido biyu da ku
ɗ
a
ɗ
e, sbda waya kam besan ku
ɗ
in
ta ba, sai ita da ta sani, bakinsa har yana rawa yace "ƴar baba waye ya baki?"
"Wlhi baba ina fita na ha
ɗ
u dashi, yace baya zama a Nigeria a ƙasar waje yake zama, kuma yace idan na amince nanda sati biyu zamuyi aure"
Jikin baba na rawa ya tattaro ku
ɗ
in yana rungume wa, tare da cewa "kice kin amince harda waya ya baki?"
"Eh wlhi baba bakasan tsadar wayar bane shiyasa baka
ɗ
agata ba"
Baba yayi tsaki yana cewa "yanzu dai tunda hidima yanzu ya fara, mu tafi hotal (Hotel) muci abinci, wlhi ƴan diram
a (Drama) suna birgeni idan naga sunacin abinci acan"
"Tabbas baya ka kawo shawara amma dole kasa kayanka na sallah saboda karsu rainamu"
LIBYA
Kamar inda babban likitan ya fa
ɗ
a yau za'a sallami Mona, yau
ɗ
in aka sallameta, kowa danginsa na zuwa, ba
nda ita da maƙiyinta take gani koda wane lokaci, taji sauƙi sosai sbda tana tafiya amma tana
ɗ
an
ɗ
ingishi, shima a hankali zata dena, cewar likitan.
Maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
e Shahazad ya cika sbda ayi masa aiki Urgent.
Da yamma suka dawo gida, lokacin Hajara ta
na barci a
ɗ
akinta, dan batayi zaton yau zasu dawo ba.
Sai da yaje
ɗ
akin Mona ya kwantar da ita, kafin ya dawo parlo ya nufi
ɗ
akin Hajara "Hajarrr!!!"
Ya fa
ɗ
a da kakkausar murya, wacce ko a mafarki ta jita sai ta firgita.
Da sauri ta miƙe zaune, t
are da ware idanuwanta tana cewa "ya jikin Madam?"
Kallon banza ya watsa mata kafin yace "ki
ɗ
ora abinci yanzu, Zarbiyan nake da buƙata akwai time table a sama ki duba da inda ake dafawa"
Zata kuma magana ya fice.
A hankali ta dafe kanta, tare da
cewa "gobe insha Allah zan nemi alfarmar dena aiki a wannan gidan, wlhi bazan iya ba, gara in koma gurin Inna ko dusa zamu dingaci muci"
Kafin ta share hawayen da suka kwaranyo mata ta miƙe zuwa kitchen.
Allah ma ya taimaketa ta iya turanci duk da ba
sosai bane, amma idan ta karanta tana gane wasu abubuwan.
Yau da wuri, Lulu ta tafi, dan ko ƙarfe 8:am batayi ba, sam taƙi yin brakfast a gida, sbda tace "sauri takeyi,
Gidan ya rage daga jami'an tsaro da ma'aikata sai Ala-Uddin da Hassana, tunda ta
gaishe shi ya sanar mata da Black tea zatayi bata sake ganinsa ba,
Bayan ta tafasa shayin ta juye a cup guda biyu, da nasa da nata, already yasan cup
ɗ
insa, tunda yafi nata kyau, sai da ya tabbatar da ta shiga
ɗ
akinta sannan ya fito cikin san
ɗ
a yaje ki
tchen tana kallonsa ta window, magani ya jefa a nata kana ya dawo
ɗ
akinsa da gudu,
Yanayin action
ɗ
in da yayi yasa ta zargi akwai abinda yayi, tafito kamar batasan ya shiga ba...!
Insha Allah zanyi muku wani 9:30 insha Allah
Yau ansha hira naji d
a
ɗ
i sosai
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
45-46
Tana ganin ya koma
ɗ
aki taje ta juye nata a gurin wanke-wanke, ta kunna pampo kana ta
ɗ
auraye cup
ɗ
in ta juyo ragowar na Kettle
ɗ
in kana ta fito da cup biyu nata da nashi, shima ta window yake leƙe
nta har yana taka rawa, burinsa tasha shikuma ya iso gareta, a kan table na parlo ta ajiye coffe
ɗ
in, kafin ta wuce da nashi
ɗ
akinsa.
Da sallama ta shiga, ta sameshi yana sanye da ƙananun kaya, ba kamar inda Lulu ta barshi ba, tare da hannunta ya ha
ɗ
o c
up
ɗ
in da take miƙa masa, kana yace "Haseeaina"
Cikin sanyin murya ta amsa da "na'am"
Makirin murmishi yayi, kafin yace "kin amince da buƙata ta?"
Jikinta na karkarwa tace "nidai kayi haƙuri ka barni in koma garinmu dan Allah na yafe maka duk abin
da kayimin"
"Never!!!"
Yana saurin ajiye coffe
ɗ
in,
"Wlhi bazaki koma ƙasarku ba har sai kin amince da ƙudurina, nima inaso burina ya cika akan masarautar mu"
Sam ta gaza fahimtar abinda yake nufi, dole ta zube a gurin tana roƙonsa, ganin yaƙi
saurararta yasata cewa "shugabata tanada zafin kishi zata iya kasheni idan ta ganmu tare"
"Sai me? ƙarya ne, ni bazan bari ta gano komai ba, sosai nake samun nutsuwa dake, tun kafin a bani umarnin kusantarki, dan haka ko kinaso ko bakyaso sai na dinga s
ex dake koda wane lokaci"
A firgice Hassana ta miƙe tare da juyawa zata fice, da sauri ya fincikota ta fa
ɗ
o jikinsa, cikin sauri ta kauce tare da sunkuyar dakai, hawaye na ambaliya a fuskarta, sam ta gaza ha
ɗ
a ido dashi, sbda iya idanuwansa fa
ɗ
ar mata d
a gaba yakeyi,
Yayi kisa a gaya mata zai sauya mata gida wanda yafi wannan, sai ga Lulu nan, ashe tanata sallama basuji ba, ganin Hassana a durƙushe gaban Ala-Uddin Samir
yasata wurga jakar kan gado, tana gyara sumar kanta da ta rufe mata ido, tare da r
iƙe ƙugu tace "Hub lafiya?"
"Mu Lulu wai dole sai ta tafi gida, naga kina buƙatar zamanta yasa nace "babu inda zata shine taketa kuka"
"Kai Haseeaina, wannan karon bakizo da niyar yin aiki ba, wancan karon ai kinkai shekara
ɗ
aya da rabi, meyafaru kik
eson zuwa gida, idan ku
ɗ
i ne baki dashi ki bani number account zansa miki"
Har Lulu tayi maganganunta ta gama Hassana ta kasa magana,
Sai ma miƙewa da tayi ta fice da gudu, tayi kuka sosai da ta koma
ɗ
akinta, sbda ta kasa
ɗ
aukar coffe
ɗ
inma ta sha.
Hajara na kammala abincin tasa a faranti mai fa
ɗ
i fari na tangaras, tare da saka cokula biyu, sbda haka Shahazad ya umarceta tun farkon zuwanta,
Tana haurawa steps gabanta na tsananta fa
ɗ
uwa,
Batasan takamaiman
ɗ
akin da suke ba, dole ta fara nockin
g na Mona, cikin sa'a, yace "Yes"
"Na kawo abinci ne"
Hajara ta fa
ɗ
a tana jiran abinda zece mata,
"Okay"
Ta shigo bakinta
ɗ
auke da sallama, karfa idanunsu ya sarƙe ana juna,
Hajara tai saurin sauke idanuwanta ƙasa, ashe Shahazad yana kallons
u,
Bata jira an bata umarni ba, ta fice.
Shahazad yayi wani irin makirin murmishi,
Jikin Hajara na karkarwa ta ƙarasa
ɗ
akinta, itakam gida take buƙatar zuwa, amma bataga fuskar magana ba, "gashi sai ya dinga yi mata mugun kallo ko meye dalili oho
?"
Mona na kwance, duk irin kallon da Shahazad yake yiwa Hajara tana kallonsa, murya wata iri tace "shin Hajar tayi maka wani abunne?"
"Ehhh, tana shiga gonar da ba Tata ba"
Shahazad ya fa
ɗ
a cikin kakkausar murya.
"Dan Allah ka sassauta mata,
tabani labarin batada iyaye, shiyasa ta za
ɓ
i tayi aiki anan"
Shahazad ya shafi gashin kanta, kafin yace "ki kwantar da hankalinki ki ci abinci zamuyi magana zuwa anjima"
Mona ta fashe da kuka tana shure-shure tace "nidai kayi min alƙawari zaka riƙeta
cikin aminci?"
A gurinsa Alƙawari ba ƙaramin abu bane mai muhimmanci, idan yayi zaiyi wuya ya sa
ɓ
a,
Sam yaƙi cewa komai,
Taci gaba da kuka tana ihu,
Tunowa da dokokin asibiti da suka sanya masa, ya sashi saurin kamota ya
ɗ
orata jikinsa kana
yace "nayi miki alƙawari inhar kema kikayi min alƙawari"
Batasan Alƙawarin meye yakeda buƙata ba, cikin sauri tace "nayi maka"
Yana shafa gashin jikinta tare da mammatsa mata hannaye yace "Yakamata kisan ni masoyinki ne, inada burin baki farinciki sa
ma da Ni kaina Amma kin kasa fahimtata"
Sosai tayiwa Allah godiyar wannan tambayar da yayi mata, dan ta samu damar tuhumarta iyayenta.
"Ka kawomin iyayena in gansu, nayi maka alƙawarin zan zauna dakai"
Shahazad yai saurin ture ƙafafunta, kana yace
"me kikeso ince miki?"
"Dama kinsan zaki jawomin tashin hankali, su suka bani auranki, mahaifinki ne ya damƙamin ke a matsayin mata, nikuma na kar
ɓ
a"
Da sauri ta tare bakinta, a fili tace "ka kashesu"
A nitse kamar ba kuka takeyi ba, yace "suna r
aye"
"Yaushe zaka ha
ɗ
ani dasu"
"Ranar Litinin saura kwana uku tunda yau muna Asabar"
Sosai farinciki ya kamata, shiko a halin yanzu yana jin babu da
ɗ
i a zuciyarsa.
Da sauri ya miƙe ya koma wani
ɗ
aki can nesa da nata ya
ɗ
aga wayar tafi da gidank
a, wanda ya kira yana
ɗ
agawa yace "kasan iyayen Mona?"
"Eh na sansu sun jima da mutuwa"
"Eh nasan da haka, inaso a samomin mutane biyu wanda suke da murya irin tasu, ka gaya musu ko nawa sukeda buƙata zan biya"
Wanda ya kira yace "to angama me gid
a"
Mona kuwa tanata farincikin zatayi magana da iyayenta.
NIGERIA
Yau kwanan Huda
ɗ
aya a gidan Abba, bayan sun kammala cin abincin safe ta tattara kwanuka takai kitchen ta wanke, tana zama Inaya ta taho da gudu tana cewa "anty Huda wai kizo ki yiwa
momy wanke-wanke"
Amani ta ta
ɓ
e baki, kana tace "zauna ki huta, ai ba ke aka kawowa ita ba"
Huda tace "ai ba hutu nazoyi ba aiki aka
ɗ
aukeni"
Karaf a kunnen Mahabob, ya kamo hannunta ya zauna akan kujera ita ta zauna a ƙasa kan carpet kafin yace "
ke ba ƴar aiki bace, dole a tausaya miki, shima Abban ba a ƴar aiki ya
ɗ
aukoki ba, dan haka ki kwantar da hankalinki"
Sam ta kasa kwantar da hankalin kamar inda suka fa
ɗ
a, dan gani take kamar zata iya fuskantar hukunci a gurin momyn nasu,
Yana fita A
mani itama ta shige ciki, Huda ta fice da sauri.
Lokacin Abba ya fita,
Batool na ganinta tace "wato har kin fara samun gurin da zaki miƙe ƙafa a kirawoki kiyi burus kamar ba ke aka kirawo ba"
Cikin tausasa murya, Huda tace "kiyi haƙuri Hajiya, na
tsaya wanke nasu anty Amani ne"
"Aikinsu yafi nawa kike nufi?"
Kan Huda a ƙasa sam ta kasa
ɗ
agowa, saboda cikowa da hawaye da sukayi,
Kicin ta wuce, kasancewar Batool
ɗ
in ta nuna mata tana ci gaba da masifa.
Cikin sauri ta wanke kwanukan tunda
ba yawa ne dasu ba, ta fito tasa hijabi ta koma part
ɗ
insu Amani, Batool ta bita da mugun kallo,
Tana zuwa ta samu Aseela a zaune ta share hawaye, kana tace "ina anty Amani?"
Aseela ta ƙwalawa Amani kira,
Sai gata ta fito tana gyara dogon wandont
a.
"Ehee fita kikayi, sannan naga kamar kuka ma kikayi keda waye?"
Sam huda bataso sanar musu da komai ba, amma ta kasa daurewa sai da ta gaya musu abinda Batool ta fa
ɗ
a mata,
Aseela tace "Anty Amani kira Abba kice matarsa tayiwa Huda duka"....!
Kunsanni da barci da wuri
😫
wato yau comments
ɗ
in da nagani, wlhi naji da
ɗ
i sosai sbda kuna ƙaramin ƙarin guwaiwa sosai.
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
47-48
Sa'arsu
ɗ
aya wayar Abban yaƙi shiga, dole suka haƙura.
Bayan Tasnee
m da Ummi sun gama ha
ɗ
a girki, tasa taliyar bayan ruwan ya tafasa, kana ta kalli agogo 1:pm, sukayi sallah sbda gudun katsewar labarin, lokacin da suka idar abincin ya dahu, babu maganar ci, aka juyeshi a kula, kana Ummi tace "Tasneem nikam ina jiran ci g
aban labari"
Murmishi Tasneem tayi, kafin taci gaba..
"Duk da na koma gidan Hajiya, Haseem bai dena bibiyata ba"
Zuwansa biyu, Hajiya ta tareni tana tambayata meyasa nake kulashi tunda ba shi zan aura ba, sam na kasa gaya mata komai, sbda bata san
shi ba, bata ma san yanada dangantaka da Uncle ba, da ta matsamin nace, Hajiya sbda nace bana sonsa shine anty Karima ta fara tsangwamata shine Uncle ya dawo dani gidanki"
"Ana auran dole ne yanzu?, har guda nawa kike da zasu aurar dake, nifa har yanzu
hankalina bai kwanta da auranan da za'ayi miki ba, shi
ɗ
in yaron waye?"
Hajiya ta tambayeni cikin fushi.
"Yaron ƙanwar anty Karima ne, ya da
ɗ
e a gurinta dan haka take kiranshi yaronta kuma
ɗ
an uwanta, dalilin da Uncle yace in dena kulashi, yana shaye-
shaye"
"Innalilahi wa inna ilaihir raji'un, wato ke kuma taƙi ƙaddarar kenan, shi wanda ya turo iyayensa me sunansa?"
Kaina a ƙasa nace "Zahradden"
"To Allah yasa idan anyi auran ya riƙeki tsakani da Allah"
Nidai bance komai ba, na tashi na tat
tara kwanukan da nazo na samu, wanda hajiyar bata wanke ba, tass na wankesu na kife, na dawo
ɗ
aki,
Zuwa yamma, wayar Hajiya tayi ring, ina daga tsakar gida, naji Hajiya ta ƙwalamin kira, da sauri na shigo
ɗ
akin na sameta ina cewa "Hajiya gani"
Ta miƙ
o min wayar, tana cemin "Uncle
ɗ
inki ne ya kira"
Ƙ
ara wayar nayi a kunne kana nace "Uncle ina yini"
"Lafiya Tasneem ki shirya Zahradden zai zo yau Please ki nutsu karkiyi masa shirme"
"To" nace cikin jin kunya.
Sai da akayi sallahar magriba nayi,
sannan na shiga wanka, ina fitowa na goge jikina da towel, na
ɗ
auki mai na shafa, dama kwalliya bawai ta dameni bane, sai dai powder da na shafa, kana na bu
ɗ
e akwatin kayana na ciro doguwar riga ta material, sai da na fesheta da turare, sannan nasa, kana
na kalli kaina a mudubi, na
ɗ
auki hijabi nayi sallahar isha'i kasancewar ana kiran sallahar, na zauna adu'a dama tunda nayi wanka nayi alwalar sallar isha'i.
Inajin ring
ɗ
in wayar Hajiya gabana ya bada rass, sbda nikam ban ta
ɓ
a hira da saurayi ba, wann
an shine karon farko,
"Tasneem zoki kar
ɓ
i waya"
Na fito da sauri,
"Yazo ki fito"
Bakina yayi nauyi, a zuciyata kuwa cewa nake "lallai ma ya raina Uncle shine
ɗ
an aikensa"
Cikin sauri na dawo
ɗ
aki na
ɗ
auki hijab wanda ya tsaya min iya guwaiwa f
ari nasa, kana na fita jikina na kyarma sbda fargabar inda zan sameshi.
A hankali nake tafiya kamar wacce ƙwai ya fashewa, har na iso gurin da Hajiya tasa a ajiye fararen kujeru banga kowa ba, cikin sanyin murya naji ance "ji inda kike zaro ido kamar ma
tsoraciya"
Da sauri na waiga idanuwanmu suka sarƙe dana juna,
Kunyarsa ta lullu
ɓ
eni, bansan lokacin dana durƙusa har ƙasa nace "ina wuni ba"
"Lafiya" ya amsa yana dariya,
"Wow na samu yarinya har da durƙusamin"
Da sauri na
ɗ
ago, tare da san
ya tafin hannuna na rufe fuskata,
Kafin ya sake wata magana nace "dan Allah kayi haƙuri zan koma gida cikina na ciwo"
Lura da yayi na riƙe cikin ina yamutsa fuska yasashi, cewa "tom sai gobe, ga wannan zamudinga waya"
Da sauri nace "a'a"
Harna f
ara tafiya, naji yace "sai na gayawa Uncle"
A zuciyata nace "yasan sunan da nake gayawa Uncle
ɗ
in kenan?"
Dole na karbi wayar, yacemin "harda sim card a ciki" nayi masa godiya na wuce.
Ina shiga na miƙawa Hajiya wayar, na wuce toilet na dinga kash
i, ƙarshe gudawa ne ya biyo baya, duk na tsure saboda tsoro, banyi zaton haka hirar take ba,
Ina fitowa, na zube a gaban Hajiya.
Kafin nayi magana, tacemin "masha Allah wayar tayi kyau"
Wlhi na
ɗ
auka zata yimin fa
ɗ
a ne,
Hajiya tayi-tayi dani in
ci abinci na kasa, na shige
ɗ
akin da nake da wayar, na bu
ɗ
e kwalin, infinix ce hot 10, ina kunnata kira na shigowa,
Ikon Allah har yayi saving sunansa wai My life,
Haka rayuwa ta dinga tafiya, koda yaushe muna waya, amma bana son inji yace zezo, shim
a da ya gane nafi sakewa a waya bai cika zuwa ba,
Kwanci tashi asarar mai rai har bikinmu ya rage saura kwana biyar, zuwansa hu
ɗ
u, duka bana wani sakewa dashi, an sanarwa dangi na kusa dana nesa, tunda bikin ya rage kwana uku, mutane suka fara zuwa, ir
in gyaranan na fata da ake yiwa amare nikam babu wanda yayi min, ko meye dalili oho, amma fa naga gata sosai, ta fannin dangin mahaifina da mahaifiyata ku
ɗ
i da kaya har sai da aka nemi wani
ɗ
akin,
Uncle yayi ƙoƙari shima, ta fannin furnitures daga ƙasar w
aje aka kawosu,
Ana biki saura kwana biyu, yayan Abbana yasa aka yankamin zabi manya aka soyesu akayi min miya, ranar da aka samin lalle nayi kuka sosai, sbda tunowa da mahaifiyata da nayi, duk da an nunamin gata amma wlh nayi kukan rashinta, ana gobe bi
ki, Uncle ya kawomin
ɗ
inkuna kala goma sha biyar, duk ciki babu na ƙaramin ku
ɗ
i, dama Ni ba ƙawaye ne dani ba, haka akayi taro ina
ɗ
aki, anyita soya cincin da nakiya da dubulan, ranar da aka
ɗ
aura aure, sabuwar gudawa ta dawo min, gani nakeyi kamar a mafa
rki, ban gama tabbatarwa gaske bane sai da naji ance wai motocin tafiya da amarya sunzo"
Lokacin anata yimin nasiha inata kuka, Hajiya ta riƙe hannuna muka shiga mota nida ita,
Motarmu ce ta fara tafiya kafin ta sauran iyaye ta biyo baya.
Gaskiya
dangane da kyan gidan babu abinda zance, sbda ko gidan