Showing 6001 words to 9000 words out of 70760 words
mashin da kular abinci,
"Malam dan Allah ka taimaka ka bani
ɗ
ari biyar, Ummana ce tace yau idan ban koma mata da ku
ɗ
i sun cika ba, sai tayimin duka"
Mai shagon ya girgiza kai, tare da jin takaicin iyaye masu irin
wannan halin, kafin ya ciro
ɗ
ari biyu, yace mata "nima ban da
ɗ
e da dawowa daga kasuwa ba, duk na kashe ku
ɗ
ina"
Da sauri ta kar
ɓ
i ku
ɗ
in jikinta na karkarwa, ta miƙe tanayi masa godiya,
A cikin zuciyarta kuwa bayan ta miƙe cewa takeyi "an kashe miciji
ba'a sare kansa ba"
Tana tafe tana kuka, ta ƙarasa shagon dake can bayan gidan mai, tana shiga shagon mai siyarda su drinks
ɗ
in ta ƙarasa ciki, kasancewar bataga kowa ba, ido
sha
ɓ
e-sha
ɓ
e da hawaye ta durƙusa a gaban mutumin da a ƙalla zeyi shekaru arba'
in, kana tace "malam ka taimakeni ka bani
ɗ
ari uku, zan cikawa Ummana ku
ɗ
in abinci idan na koma gida duka zatayi min"
Mutumin ya ce "meyasa zata dukeki?"
Huda tayi shiru, sakamakon kukan da ya ku
ɓ
ce mata,
"Zan baki amma nima zaki bani wani abu"
Jikin Huda na rawa tace "wlhi zan baka, saboda sam bata ma san abinda yake nufi ba, sbda kwata-kwata shekarunta basu wuce sha hu
ɗ
u ba, amma Allah ya azurtata da cikar halitta, sbda ƙirjinta a cike yake, idan ka kalleta sai kace mai shekaru sha takwas ko
ashirin.
Mutumin ya ciro
ɗ
ari hu
ɗ
u, kana ajiye su can kan dogon bencin dake shagonshi, kana yace "idan kika amince dani kinga harda nera
ɗ
ari na ƙara miki, yanzu Huda ta fara gano abinda mutumin yake nufi,
Tunda ta tuna da dukan da Umman tace zatayi
mata, sai taji zuciyarta ta tsinke, sbda idan Umman ta tashi yin duka bata raga mata, musamman ma akan dukiyarta, kamar wacce aka tsikara tace "na amince"
Me shagon ya ce "bismillah"
Yayi mata alamar ta shigo da hannunsa, ba musu tashigo, ya shiga da
takalmanta ciki, kana ya rufe ƙofar shagon, kafin ya rufe sai da ya duba yaga babu kowa sannan ya rufe, kana ya ƙarasa ciki, ya samu huda tana tsaye a ra
ɓ
e tana kuka, a hankali me shagon ya ƙarasa ya rungumota, tare da miƙa mata ragowar taliya wacce yaci,
ya rage,
Tana kar
ɓ
a ta fara ci, kamar wacce ta kwana da yunwa, tana gamawa, ta ajiye robar, ya miƙa mata ruwan wanke hannu ta wanke, kana ya fara matsota tana matsawa baya, har ya ƙureta a jikin bango,
Cikin ƙaramar murya yace "idan baki yarda na ta
ɓ
a nonuwanki ba wlhi bazan baki ku
ɗ
in ba"
Da sauri Huda ta yaye hijabinta, mai shago ya
ɗ
orata akan cinyarsa ya dinga lugui guice mata nonuwa, yana sauke wani fitinannen nishi, jin bugun ƙofar da akeyi ne ya sanya shi sakinta da sauri, yana cewa "gaskiya
idan ina ta
ɓ
awa kamar kar in dena, idan ku
ɗ
inki ya sake
ɓ
ata kullum ki dawo wlhi zan dinga baki,
Huda tace "to" jikinta na ci gaba da rawa,
Tana kuka ta sanya hijabi tare da riƙe takalmanta a hannu...
Shin me zakucewa Huda itada mahaifiyarta???
Nace ba? idan akayi shar'hi read more 6 zan dinga yi kuma kullum insha Allah
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
11-12
Sai da ya leƙa ta window yaga me buga ƙofar, kana ya dawo ya zauna, wanda idan ya bu
ɗ
e masa komai zai
iya faruwa,
Gurin Huda ya dawo, ya miƙa mata ku
ɗ
in kana yace "bari wancan munafikin ya wuce sai ki fita"
Huda tace "to" jikinta na ci gaba da rawa.
Can anjima da ya tabbatar wanda yazo ya wuce, ya bu
ɗ
e mata ƙofa ta fita, tare da ƙara jaddada mata
idan tana neman cikon ku
ɗ
i ta dinga zuwa.
Kayan abincin nata ta kwashe ta ha
ɗ
asu a cikin kular, kasancewarta babba, kana ta tsare me mashin ta gaya masa anguwarsu ta hau, suka tafi.
Suna isowa ta nuna masa ƙofar gidansu, ya ajiye, ta sauka ta miƙa ma
sa kudin ya wuce, ita kuma ta shige gida, kanta
ɗ
auke da kular abincin,
Da sallama ta shiga, ta samu Umman nata tana kwashe shanya, sakamakon hadari daya ha
ɗ
o, "sannu da gida Umma"
Huda tace, lokacin da ta ƙarasa ciki, cikin dakin fuska Umman tace "yau
wa Huda ƴar albarka sannu, da fatan dai anyi ciniki?"
"Eh Umma, na dawo miki da bashin da kikebi"
Umman na murmishi tace "jeki
ɗ
auki abincinki kici ƴar albarka"
Huda zuciyarta a sake ta ƙarasa bakin murhu ta bu
ɗ
e kwanon abincin nata, ta washe baki
, kafin tace "Umma kice mutumina kikayi
Umma na washe baki, tace "ai kuwa idan ma zaki ƙara akwai"
Huda ta
ɗ
auka ta wuce
ɗ
aki,
Tunda ta shiga ta ajiye
ɗ
an waken a gefe, ta fara tuno abubuwan da wannan mai shagon ya dinga yi mata, a zahiri tace "in
har zai dinga bani ku
ɗ
i in dawo in samu Ummana cikin farinciki zan dinga zuwa"
Kafin ta
ɗ
auki abincin ta fara ci hankali kwance.
IFFAT
Yau kwananta Uku a asibiti, Hajiya babba ce ta koma kula da ita, Hakeem kuwa ya jingine zuwa aiki, saboda koda w
ane lokaci ka gansa baya cikin nutsuwa, yau
ake saka ran sallamarsu, tunda jikin Iffat
ɗ
in ya sauka, an samu ƙwararrun likitoci wanda sukazo daga waje, duk da taimakon Dady da shugaban asibitin, kasancewarsu abokan juna tun suna makarantar sakandare, idan
mutum yaga Iffat komai rashin tausayinka dole ka tausaya mata, duk da uwarta mahaukaciya ce, bai hana jikinta yin kyau ba, ga yalwar gashi, amma yanzu ta koma kamar tsinke tsabar sirantaka, gashin kanta kuwa yayi wani iri, duk da dama ba gyara yake samu ba
tun asali.
Iffat
ɗ
in na zaune akan cinyar Hakeem wani baturen likita ya shigo, cikin nutsuwa ya kalli Iffat kana yace "insha Allah akwai alamar nasara, a binciken da mukayi mun gano ciwon beyi mata yawa sosai ba"
Niko sai kallonsa nake, saboda inda
yake magana kai kace wanda yayi rayuwa cikin hausawa.
Kafin yaci gaba da cewa, akwai buƙatar ta dinga samun walwalah koda wane lokaci, a guji
ɓ
ata mata rai, sauran bayanan zamu rubutasu"
Ya nuna Hakeem yace, ya biyoshi office,
Kafin ya miƙe ya kam
o hannun Iffat yace "tare dake zamu tafi"
Iffat kawai kallonsa takeyi amma sam ta kasa magana, sosai takejin bakinta yana yi mata nauyi sosai, haka suka tafi tana
ɗ
an
ɗ
ingishi, suka ƙarasa office, aka basu magunguna da sauran abubuwan da ya kamata a kiy
aye kana ya miƙawa Iffat hannu, har yanzu kallonsa takeyi, Hakeem ya kamo hannunta yasa ana doctor, kana yace "Kyakkyawar yarinya inayi miki fatan samun lafiya"
Hakeem yace "insha Allah"
Lokacin da suka dawo
ɗ
akin da aka kwantar da Iffat, dady yazo s
uka tattara kayan su suka wuce gida.
ALHJ AUWAL
Bayan ya gama binciken cigaban da aka samu da naƙasun da ya shigo, ya dawo gida da wuri kafin sallamar magriba, sbda lokacin ma ƙarfe biyar ne, tun da su Mahabob da Amani sukaji ƙarar tsayuwar motarsa s
uka fito da sauri, Amani ta bu
ɗ
ewa Alhaji murfin mota, bayan ya fito Mahabob ya ƙar
ɓ
i takardun hannunsa sukayi masa sannu da dawowa,
Cike da farinciki Alhaji Auwal yake kallonsu, kafin yace "Aseela da Inaya ?"
Amani tace "Abba suna ciki"
Suna taf
e suna hira suka ƙarasa cikin gidan, a parlo dukkansu suka yada zango, su Aseela suka fito, ko wanne yana ƙoƙarin tambayar Abban "ya gajiyar aiki"
Cike da nuna kulawa yace "Alhmdulilah albishirinku"
Dukkansu suka amsa da "goro" suna son a gaya, mus
u.
"To yau dai burinku ya cika nayi budurwa, yanzu ma zan kirata, amma me kuke ganin zance mata?"
Amani tace "Abba Gaskiya ayi bikin da wuri, Mahabob yace "Abba nidai inason kafin bikin dukkanmu har da antyn muje Makkah"
Inaya tace "kai bro iyayen
ita antyn basu da hankali ne, ba'a
ɗ
aura aure ba zasu bayar da ita?"
Aseela tace "nidai Abba kayi mana kaya iri
ɗ
aya da antyn harda kai"
Inaya tace "eyeeee Abba zai kawo mana anty"
Abban ya ƙyalƙyale da dariya kana yace "Mahabob sai anyi aure, wa
nnan alƙawari ne, harda sabuwar mota zan siya muku kai da Amani da Aseela, ita kuma Inaya zan siya mata kayan wasa"
Dukkansu suka fara yi masa godiya, kana gurin yayi shiru, Abba yace "yau anje makaranta kuwa?"
Dukkansu sukayi shiru, sbda basu da gas
kiya.
Mahabob yace "Abba ka kirata mu gaisa"
Dukkansu suka matso kusa da Abban,
Alh Auwal ya danna number Batool, ring
ɗ
aya zuwa biyu ta
ɗ
aga, cikin zazzaƙar muryarta, kafin tace "Aslamu alaikum Barka da yamma Alhji"
Mahabob da Amani da Aseela
da Inaya suka zaro ido.
Alhji Auwal yace "Barka da fatan kin koma gida lafiya?"
Batool tace "lafiya lau"
Alhji Auwal yace "ga yarana zaku gaisa",
Bata damu ba, tace "to"
Cikin nuna ko
ɗ
arr ya bawa Mahabob, ga mamakinta sai taji Muryar ƙato,
bayan sun gaisa, aka bawa Amani itama bayan sun gaisa aka miƙawa Aseela, Aseela ta miƙawa Inaya, cikin shagwa
ɓ
a Inaya tace "anty ai zaki zamo Mamyn mu ko?"
Batool tayi murmishi kafin tace "eh insha Allah, ya sunanki?"
Inaya tace "sunana Inaya"
Bat
ool tace "masha Allah suna mai da
ɗ
i"
Kafin Inaya ta miƙawa Abba,
Yana dariya yace "kinji Inaya da rigima ko?"
Batool tace "uhm"
Kana ya sake cewa "ki sanarwa da iyayenki zan aiko magabata na"
Nan da nan cikinta ya bada Ƙuuuuu,
Sai kuma t
ace "toh"
Sukayi sallama ya ajiye wayar.
Acan
ɓ
angaren Batool, suna gama waya da Alhji Auwal, ta fashe da matsanancin kuka, cike da nuna kulawa mahaifiyarta dake zaune akan carpet ta kalleta kafin tace "Batool lafiya naga kina kuka?"
Cikin kuka Ba
tool tace "Ummy wlhi wani Alhaji Auwal wanda yake da ma'aikatar sarrafa kayayyaki ne yace yana sona, dalilin ha
ɗ
uwata dashi, naje Company
ɗ
insu gurin Sadeƙa, anan ya ganni, yanzu fa muka gaisa da yaransa, harda wani mai babbar murya, duk inda akayi
ɗ
ansa m
a ya haifeni"
Ummy tayi murmishi kafin tace "lallai Batool sai yanzu na tabbatar da ƙuruciya na damunki, kin dangwalo mana arziƙi kina neman yi mana haramiyarsa? kin kuwa san alkairin dake cikin auran wannan mutumin?"
Batool tace "Ummy wataran zasu i
ya dukana fa"
Ummy tace "wlhi basu isa ba, jefa baki da wayo, bakisan irinsu masu shekarunan sunfi nunawa yara kulawa ba, bazai ta
ɓ
a bari a rainaki ba, duk da mahaifinki yanada
ɗ
umbin dukiya amma ai kema kinsan be kamo ƙafar Auwalu ba, inhar na isa dake
ki sanarwa da Alhaji kokuma ni in sanar masa"
Cikin gamsuwa da maganar Ummynta tace "to Ummy ki sanar masa, nadena tsoro"
Kiraye-kirayen sallahar magriba yasa suka bar parlo Ummy ta wuce
ɗ
aki domin tayi alwalah, Batool ma ta wuce
ɗ
akinta.
Bayan a
nyi magriba, har lokacin sallah isha'i yayi, sannan Baban Batool ya dawo,
Da sallama ya shigo, Ummy tayi masa sannu da dawowa, haka ma Batool
ɗ
in kafin suka hallara a dining, tuwon shinkafa Ummyn tayi miyar ku
ɓ
ewa
ɗ
anya wace taji soyayyen kifi, kana su
ka fara ci, sam Batool ta kasa zagewa taci abincin sakamakon tunani da yayiwa zuciyarta ƙawanya,
2 Baba yace "Mamana lafiya kuwa?"
Kamar wacce ta razana tace "baba babu komai"
"A'a ban yarda ba"
Ummy ta ajiye cokali kafin tace "Alhji wai dan A
lhaji Auwal yace yana sonta shine tabi ta damu mutane"
Baba yace "wane Alhji Auwal?"
Ummy tace "wanda dai ka sani to shi,
ɗ
an kasuwa"
Baba yace "Mamana ke kinyi arziƙi ai ke abin alfaharinki ne ma, ace sunanki ya kewaye duniya"
Sunata ƙarfafa m
ata guwaiwa, har Ummy take gayawa baba cewar gobe zai turo da magabatansa,
Baba yayi murna sosai,
Acan
ɓ
an garen Alhji Auwal bayan sunyi salloli harda isha'i, kafin suci abinci, Mahabob da Amani, sukace "Abba mu zamu siyo kayan lefe"
Alhji Auwal
yace "kamar nawa kuke ganin zai isa?"
Sukace "sai dai munje gobe amma harda kai ko Abba?"
Yana dariya yace "a'a kune zakuje, ai kunsan duk abinda ya dace"
MALAM YUSUF.
Da ƙyar Juwairiyya ta taimaka masa ya miƙe tsaye, ta
ɗ
auko tabarma wacce tak
e
ɗ
akinta ta shimfi
ɗ
a masa, tasa masa pillow kana ta kwantar dashi, sai wash-wash yakeyi, tanayi masa sannu.
A wahalce yace "na rabu da Hajara na huta da ƙaya, Juwairiyya tace "ai kuwa wlhi Baba idan ka samu lafiya ka auro budurwa"
Malam Yusuf yace
"ina ni ina auran budurwa, ƴan mata yanzu idanuwansu sun bu
ɗ
e kowacce budurwa zakaji tana cewa sai mai mota.
Juwairiyya tace "nima baba ina fatan Allah ya bani mai mota"
Tana cikin magana wani yaro ya shigo tare da sallama,
Bayan ta amsa, akace wa
ni mutumi yazo yace ayi masa sallama da Juwairiyya,
Juwairiyya tace "kace ina zuwa"
Ta miƙe tana cewa Allah yasa me mota ne.
Ɗ
akinta ta koma ta feshe jikinta da turare, kana ta lullu
ɓ
a mayafi ta fito,
A hankali ta kalli saurayin dake tsaye, ky
akkyawa dashi son kowa ƙin wanda ya rasa, sai dai jikinsa wata ko
ɗ
a
ɗɗ
iyar rigace wacce ta gaji da duniya, ƙafarsa kuwa tsohon silifas ne shima ba'a magana, a tsanake ta ƙare masa kallo kafin tace "a'uzubillahi wlhi nafi ƙarfin talaucinka, insha Allah sai m
e mota, ni zaka shafawa farar ƙafa, ma za wuce ka bani guri da jikinka kamar tsohon almajiri"
Saurayin yayi murmishi kafin yace "haba ƴan mata, baki tsaya kinji abinda zan..."
Kafin yakai ga idda maganar Juwairiyya ta shige ciki,
Abokinsa Mubashir
ya ƙaraso yana dariya ya ta
ɓ
a kafa
ɗ
arsa kana yace "Prince Abdul ya kamata ka dena wannan basajar da ka
ɗ
auko wa kanka, ka fitowa ƴan mata a kamanninka, nan ne zakaga rububi, mahaifinka sananne ne, kai kuwa kwanan nan ka dawo daga, Bangkok"
Prince Abdul
yayi murmishi, kana yace "nayi alƙawarin bazan ta
ɓ
a auran matar da burinta ajiyemin yara da kuma burin mutuwata domin taci gado na, nafison matar da zataji tausayina kana ta soni tsakani da Allah, sannan kuma ta kula dani sannan ta haifamin yara masu tarb
iyya, kasan kuwa zansha wahala, kuma yanzu na fara wannan shigar...!
Waye shi ?
Ya Rayuwar Iffat zata kasance?
Ina mahaukaciya
Juwairiyya fa?
Hajara?
Matar tsoho Batool?
Idan akayi comments na gobe sai yafi nayau
*
💋
MU RAYU A TARE??
*
Mom Islam
13-14
Kai tsaye su Prince Abdul suka wuce mota.
Mubashir ne a mazaunin driver, shikuma Prince Abdul yana kusa dashi, Mubashir ya harari Prince Abdul lokacin da yake tuƙi sun kusa fita a anguwar, dariya kawai Prince Abd
ul
ɗ
in keyi, sbda ha
ɗ
e fuska da Mubashir yayi, yasan fa
ɗ
a zasuyi dole.
IFFAT
Yau kwanansu biyu da komowa gida, hankulan mutanen gidan duk ya tattara ga Iffat, saboda ta shiga ransu sosai, abin mamaki ko ruwa Iffat batasan ta inda zatasha ba, sai dai Al
lah bai mantar da ita sunansa ruwa ba, Hakeem kam koda wane lokaci yana ƙoƙari akanta da kuma abinda yake ganin zai gina mata jiki, washe gari, ta kama Lahadi, Dady yana gida, sbda tun asabar suke hutu, ya sanya Hakeem suzo shi da Iffat, yana riƙe da hannu
nta suka ƙaraso
ɗ
akin dadyn yana zaune da tulin jaridu a gabansa, Hakeem yace "dady barka da rana"
Dady yace "my son anyi la'asar sai dai muce Barka da yamma"
Hakeem yayi murmishi kafin yace "hakane Dady, gamu"
Iffat kuwa tana ta wasa da jaridun k
asancewar komai ta gani abun wasa ne, sbda ta zamo mai juyaiyyar ƙwaƙwalwa, batasan abinda zai amfaneta ba, bata kuma san abinda zai zamo illa ga rayuwarta ba.
Hakeem, wace shawara kake gani ya kamata mu yanke akan wannan ƙanwar taka?, ya kamata mu nemi
iyayenta, Susan halin da take ciki, in yaso sai mu roƙi alfarma akan su bar mana ita muci gaba da kula da ita"
Tunda Dady ya fara magana Hakeem ya fara sharar ƙwallah, gani yake za'a rabashi da farincikinshi, yanayi mata so na ƴan uwan taka, sbda ada H
ajiya ƙarama ta haifi wata yarinya mai kama da Iffat, sai dai waccar da tana duniya da tuni ta kusa shekaru goma, ita kuma Iffat bata wuce hu
ɗ
u ba,
Dady yace "Hakeem bakace komai ba"
Duk da dadyn ya lura da yanayinsa, bayason goyon bayansa akan abind
a basu da ƙwaƙwarar hujja akai.
Hakeem yaja numfashi "uhhhm"
Kafin yace "dady nikam da zakaji shawarata da kaci gaba da riƙeta har abada"
Dadyn ya girgiza kai, tare da fa
ɗ
in "yaro-yaro ne tabbas bakasan komai akan duniya ba, dole daga yau zuwa ƙar
shen satinnan mu fara bincikar iyayenta"
Hakeem dai bai gamsu da shawarar dady ba, babu inda ya iya, ita kuma Iffat
ɗ
in wasanta ma takeyi, sai dai taji suna kiranta da Eshat, wato sunan yarinyar Hajiya ƙarama wacce ta rasu.
Dady yace "kuje"
Hakeem
ya kama hannun Iffat suka wuce.
Suna komawa part
ɗ
insu, Hakeem ya kirayo Hajiya ƙarama da Hajiya babba, kana ya zaiyyana musu kaf abinda dady ya fa
ɗ
a, ga mamakinsa sai yaji dukkansu sunce,"shawarar Alhji tayi