Showing 42001 words to 45000 words out of 70760 words
da taga an sauya"
"Umma masha Allah
ɗ
aki yayi kyau"
Umma ta washe baki kana tace "wl
hi Huda aure zanyi nan da kwana shida, shiyasa naketa gyara gida"
Huda tace "kai Umma shine ko ki gayamin?"
"Huda ba gashi kin sani ba"
Daga nan suka
ɗ
an ta
ɓ
a hira, huda tayiwa Umma sallama suka wuce, da niyar sai ana biki saura kwana biyu zata zo
ta kwana.
Alhaji Lukman
ɗ
an tijara, sunan wanda Umma zata aura kenan,
Mutum ne mai arziƙin gaske, sai dai yanada wasu
ɓ
oyayyun
ɗ
abi'u, wanda ba kowa zai san da haka ba sai wanda ya zauna dashi,
Zuwa dare har Umma ta kwanta rurin wayarta ya tasheta,
murya irin ta mai barci tace "ranka shi da
ɗ
e Barka da dare"
"Barka amaryar Lukman ina fatan kina cikin ƙoshin lafiya"
Umma ta amsa da "lafiya lau Alhmdulilah"
"Dama inaso gobe idan Allah ya kaimu muje ki za
ɓ
i irin gidan da kikeso ki zauna"
Da sauri
ta tashi zaune, tare da cewa "ni harna gyara gidana wlhi"
"No ai bazai yiwu ba, dole a low cost zaki zauna G.R.A,"
Cikin farinciki tace "Allah ya kaimu goben"
Ya amsa da "Amin"
Alhaji Lukman
ɗ
an tijara ya kalli abokansa dake zaune kusa dashi,
kafin yace "mutuniyar ta fa
ɗ
a"
Suka sheƙe da dariya mai sauti,
ɗ
aya daga cikin abokansa yace "ya kamata ka sanar mata da larurar dake tare da kai, kar sai Kunyi aure a dinga kai ruwa rana"...!
Ayi haƙuri da rashin posting da yawa Please
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
59-60
Sam baiji da
ɗ
in maganganun nasu ba, sannan ya alƙawartawa zuciyarsa bazai baiyyana mata
ɓ
oyayyen sirrin dake lullu
ɓ
e a zuciyarsa ba.
Washe gari, breakfast kawai tayi sai ga kiransa ya shigo wayarta, ring
ɗ
aya ta
ɗ
aga cikin salon bariki tace "amincin Allah ya tabbata a gare ka Alhajin Allah"
Sai da ya lumshe ido, kana ya shafa tumbinsa, kasancewar daga shi sai gajeren wando yake zaune, kafin yace "tare dake, idan kin gama shiryawa zanzo mu tafi, kiga gi
dan da yayi miki"
"Eh na gama"
Ta fa
ɗ
a tana miƙewa tare da ajiye wayar.
Cikin sauri ta gyara ko'ina kana ta shirya cikin atamfa
ɗ
inkin riga da zani sai mayafi data yafa, kalar adon atamfar wato pink color, kana ta maƙala
ɗ
an kunne ta fito hannunta
riƙe da key na gidan, kana ta fito waje, lokacin da take kulle gidan Alhji Lukman
ɗ
an tijara ya iso, horn ya danna kana yayi murmishi, kallon Umma yakeyi kamar ƙaramar yarinya, sbda tashi
ɗ
aya tayi haske tayi kyau, musamman ma da ta shiga shafe-shafe.
Itama murmishin tayi kana ta bu
ɗ
e gaba ta shiga.
Suna cikin tafiya yace "zasu biya kasuwa domin suyi siyayyar kayan akwati"
Cikin jin kunya tace "Tom"
Kai tsaye suka wuce G.R.A dake
ɓ
ukur park, a bakin milk color
ɗ
in get yayi parking kana suka fit
o, key ya ciro a aljihunsa sannan ya bu
ɗ
e ƙofar suka kutsa kai ciki,
"Masha Allah gida yayi kyau"
Umma ta fa
ɗ
a daga shigarsu,
"Sai ma kin shiga ciki"
Koda suka shiga cikin gidan, a kan
ɗ
irkekiyar kujera mai numfashi Umma ta zube, tare da sauke
ajiyar zuciya kana tace "Alhji bani da bakin yi maka godiya, sai dai ince Ubangiji ya ƙara arziki da wadatacciyar lafiya"
"Amin ai kin wuce hakan, a gurina"
Sai da ya zagaya da ita lungu da saƙo na gidan, kana ya tambaye ta idan akwai abinda beyi mat
a ba ta fa
ɗ
a,
"Yayi komai gunin sha'awa"
Umma ta fa
ɗ
a jiki na rawa.
Daga nan suka wuce kasuwa, ya kashe mata ku
ɗ
i sosai musamman gurin siyan zannuwa da turaruka.
Daga nan suka wuce Shan Rufaida yoghurt, koda sukaje Umma bata wani yi kauyanci ba
, saima burgeshi da take dad'ayi,
Daga nan ya dawo da ita gida, kaf kayan da suka siyo harda akwatunan yace ta wuce dasu gida.
Bayan ya ajiyeta ya wuce.
Tana shiga gida ta nemi guri ta zauna tare da ƙarewa kayan kallo.
Jiki na kyarma ta
ɗ
auki w
aya ta danna number Maryamah, kamar jira take, ring
ɗ
aya ta
ɗ
aga tare da cewa "sai kuma na jiki shiru"
Umma ta kwashe da shewa kana tace "hamm Alhji ya kashemin ku
ɗ
i, da kinada halin zuwa da kinzo kin kashe ƙwarƙwatar ido"
Maryamah ta gigice tare da
cewa "wlhi ganinan zuwa ko zan sami wani abu"
Lokacin da Maryamah tazo ana kiran sallahar azhar, ta samu umma na sallah, bayan ta idar ta shafa adu'a kana ta kalli Maryamah tayi murmishi kafin tace."ƙawata kwaso kayan a kan gado"
Jikin Maryamah na r
awa ta kwaso kayan, tare da cewa "kai-kai ƙawata Allah ya yanke miki wahala, gaskiya irin wa
ɗ
annan alhazan abin riritawa ne, gaskiya ki riƙe shi gam ƙawata"
Umma tayi murmishi kafin tace "ya hutar damu maganar kayan
ɗ
aki wlhi gida yayi kyau"
Maryamah
tace "haka akeso amma a shawarce ya kamata ki je garinku saboda kinsan aure ba abin wasa bane, dalilin...."
Cikin daka tsawa, Umma tace "bakisan komai a kaina ba bakisan kowa nawa ba, dan haka bana buƙatar kowa ya sani"
"Haba Umman Huda, ya ina baki
muhimmiyar shawara kina kaucewa, bakya tunanin ta dalilin ƙaryar waliyai da zakiyi masa idan ya gano gaskiya abin bazaiyi kyau ba?"
KANO•• Ƙauyen ƴan yakuba
Garine wanda ya kasance ƙauye sosai, yawancin abinda sukeyi shine noma da kiwo, kowanne mag
idanci taƙamarsa noma da kiwo,
Gidan malam Ado, gidane mai
ɗ
auke da mata biyu, koda yaushe basu da aiki sai masifa, duk da dukkansu babu wacce ta ta
ɓ
a aihuwa, amma masifa taƙi ƙarewa a cikin gidan,
Hansa'u itace babba sai Saratu ita kuma itace amarya
, hansa'u ta kasance mace mai haƙuri da kawaici, yayinda Saratu ta zamo gagararriya a cikin gidan, shekararsu biyar da auren Saratu, ya shawarcesu akan zai koma zuwa Jos cirani, dukkan su sunyi na'am, Wase Gari kuwa Saratu taje gidansu ta sanarwa mamanta m
aganar da malam Ado yayi, cikin rashin amincewa da tafiya da Saratu, tace "wlhi da ke zai tafi, ƙarya ne, tashi muje gurin baba insha a anyi an gama"
Saratu ta miƙe tare da yafa zanin da ta lulu
ɓ
a kana suka wuce gurin malam wato baban mamanta, suna zuwa
maman nata ta isar masa da duk abubuwan da suke so, kana suka kwashe ƙarya da gaskiya suka gaya masa,
Yayi musu alƙawarin kawar da hankalin jama'a akan tafiyarsu, sannan aka sanya masa tsanarta a zuciyarsa. "ammafa tanada juna biyu harna wata uku"
Malam ya fa
ɗ
a yana kallon Saratu, Saratu ta zaro ido tare da dafe ƙirji kana tace "wlhi sai na kashe abinda ke cikinta ko ta haisheshi"
Daganan suka dawo da ƙulle-ƙullen magunguna, Saratu ta dawo gida, bayan sati
ɗ
aya, abubuwa suka fara faruwa, kama dag
a kaf danginsa abokan arziƙinta da ƴan uwanta duka suka tsaneta, ko ina Hansa'u ta shiga sai dai a dinga kyararata tare da hantara, hakan yasa ta dena fita ko ina, sai alwalah da wanka ne yafe fito da ita, abinci kuwa sai dai idan almajiri ya shigo ne sara
tu zata zuba abincin ya miƙa mata,
Sosai Saratu ta zamo tauraruwa mai haska ko ina, duk wannan gwagwarmayar da akeyi, mahaifiyar Hansa'u tayi tafiya garinsu sati Uku kenan bata gida, bayan ta dawo ta samu mummunan labari game da ƴarta Hansa'u, itakam as
irin beyi tasiri a kanta ba, sbda tayi kuka kamar me,
Kwanan mahaifiyarta biyu da dawowa su Saratu suka tafi Jos,
Koda ta kawowa Hansa'u ziyara ta sameta tana kuka, ta tambaye ta lafiya ta sanar mata su malam Ado sun tafi sun barta, tana kuka take ma
ganar,
Maman ta dinga rarrashinta tare da sanar mata, inhar Allah ya sauke ta lafiya, bayan ta yaye zata bashi yaronsa, idan namiji ne, idan kuma mace ce Tom"
Da wannan shawarar suka koma gida, mamanta taci gaba da taimaka mata.
Sun sauka lafiya
a Anguwar Dogon agogo, dama ya riga da ya kama gida, kai tsaye shiga sukayi tunda mukulin gidan yana hannunsa, sukaci gaba da rayuwa cikin so da ƙauna, baya ganin lefinta sam ko me tayi masa, sannan ko aiki yaje ya dawo zai zazzage mata aljihu su raba ku
ɗ
i
n dai-dai...!
Dan Allah ayi haƙuri zafa mu shiga typing da yawa
🤣
insha Allah amman yau anguwa naje, sannan ina jiran shar'i..
Ayi haƙuri da typing error
Mom Islam
*
💋
MU RAYU A TARE
💋
*
Mom Islam
Book1
61-62
Acan ƙauye Hansa'u na ai
huwa aka ra
ɗ
awa yarinya suna Huda, wato sunan mahaifiyar malam Ado, shekarar Huda
ɗ
aya a duniya Hansa'u ta rasu, sakamakon ciwon nono wanda ya zame mata cutar ajali,
Sai da akayi kwana bakwai sannan malam Ado yazo gaisuwar rasuwa, mahaifiyar Hansa'u ta
damƙa masa huda a hannunsa, yayi magiya akan su barta zai dinga aiko da ku
ɗ
i, ai mahaifiyar Hansa'u taƙi yarda, washe gari dole ya dawo da Huda Jos.
Saratu na murna mijinta ya dawo, kawai ta hango yarinya a jikinsa, cikin yamutsa fuska tace "mezan gani
ƴ
ar wa ka kwaso mana?"
A tunaninsa murna zatayi tunda bata ta
ɓ
a aihuwa ba, sai yaga akasin hakan, ta murtuke fuska tana tuhumarsa,
"Yarinyar Hansa'u ce da ta mutu ta bari"
"Toni ina ruwana da mutuwarta wannan kai ta shafa, nidai kasan ba ƴar raino
bace ko?"
Cikin lallashi ya siye zuciyarta tare dayi mata alƙawarin siya mata kayan
ɗ
aki,
Haka huda ta taso cikin rayuwa marar da
ɗ
i ga tsangwama da kyara da duka, har Allah yasa ta girm, tun tana da shekaru goma Saratu take
ɗ
ora mata tallah, Huda na
da shekara goma sha daya malam Ado ya rasu, yafuta gurin aiki sai dawowa akayi da gawarsa,
Saratu tayi kuka sosai, duk da bawai yana nunawa Huda kulawa bane, amma hakan bai hanata yin kuka ba.
Bayan rasuwarsa, Saratu taci gaba da
ɗ
orawa huda tallar s
hinkafa da miya, a haka har ta ƙara shekaru biyu, shine har kawo yanzu da Allah ya ha
ɗ
ata da Mahabob.
Back to story
Bayan kwana uku da yin maganar sistern Batool, Abba ya kira Mahabob a waya, kasancewar lokacin 12:pm yana barci bai ga kiran Abba, way
ar sai ringing take, kasancewar a silent take.
Sai 12:20pm ya farka, ya kunna haske wayarsa, ganin miss call
ɗ
in Abba hankalinsa ya tashi,
ɗ
aurayo baki kawai yayi ya fito zuwa part
ɗ
in Batool.
Da sallama ya shiga, suna parlo Abban na breakfast, Batoo
l ta amsa fuska a sake, kana ya nemi guri ya zauna, cikin girmamawa yace "Abba kayi haƙuri lokacin da ka kirani ina barci"
Sannan ya gaishe da Batool ya gaishe da Abban,
"Babu damuwa, dama inason in sanar maka nayi maka mata ne, duba da yabawa da han
kalinta da nayi sbda yarinyar nitsatsiyace, kuma nasan bazaka bani kunya ba"
Sam zancen beyiwa Mahabob da
ɗ
i ba, kasancewarsa mai biyayya yasa ya kawar da damuwar da takeson lullu
ɓ
e masa fuska, yai ƙoƙarin aro murmishi kana yace "Abba godiya nake"
Abb
a yace "wato Mahabob nidai babu abinda zance dakai sai godiya, sbda biyayya kam kanayi min, hakan yasa na baka kyautar Company
ɗ
ina na cikin gari"
Batool ta zaro ido ba tare da kowa ya sani ba, sannan tace "godiya yake Alhaji"
Abba ya ƙara da cewa "yar
inyar ƙanwar Batool ce, sannan yau zatazo gidannan sai ku gana"
"Toh Abba"
Mahabob yace.
Kafin Abba ya idda magana Batool ta ha
ɗ
owa Mahabob shayi mai kauri da bredi da wainar kawai kana ta ajiye masa cokali mai yatsu,
Ruwan shayin kawai ya iya
kur
ɓ
a kana ya ajiye cup
ɗ
in bai shanye duka ba, sannan ya miƙe yana cewa "Abba godiya nake"
Cike da so da ƙaunarsa Abba yace "Nine da godiya Mahabob"
Bayan fitar Mahabob Abba yace "idan har za'a dinga samun ƴa'ƴa irinki to wlhi kaf zuri'arku abin a a
ura ne"
Batool tayi dariya tare da rufe fuska,
Daga nan Abba ya miƙe, tare da kulle ƙofar part
ɗ
in su ya dawo gurin Batool,
Wani irin mayataccen kallo yake mata wanda yasa ta gane buƙatarsa, cikin sigar soyayya ta taho gurinsa tare da
ɗ
aga rigarsa
ta tura hannunta kan nipple
ɗ
insa
ɗ
aya tana murzawa da hannu
ɗ
aya kuma yana bakinta tana jujuyashi a hankali, ajiyar zuciya ya dinga saukewa mai cike da sha'awarta, daga ƙarshe dai ta cire masa rigar gaba
ɗ
aya, shikuma ya rungumota ya tura hannu ƙasan mara
rta, nidai nace bari mu barsu su shaƙata muje gurinsu Amani muji ya ake ciki.
Jiki a sanyaye Mahabob ya ƙarasa part
ɗ
in su Amani, yana shiga ko sallama babu,
Cikin yanayin damuwa ya zube akan kujera tare da dafe kansa, yana mai runtse idanuwansa.
B
abu kowa a parlon hakan ya bashi damar yin tunani.
Yayi zurfi a cikin tunani sai ga Amani ta fito, Aseela ta fito Huda tabiyo bayansu, cikin yanayin damuwa Amani ta taho da sauri tare da cewa "bro lafiya kuwa?"
"Babu lafiya sis"
Hankali a tashe su
ka zube kan carpet tare da cewa "waye bro meke faruwa?"
Aseela da Amani suka tambaye shi.
"Abba ne yakeson yimin aure, wai harya za
ɓ
amin mata ƴar uwar Momy"
Amani ta zaro ido kafin tace "aure kuma? sannan ƴar uwar matarsa?"
"Never wlhi karka am
ince"
Huda da sai yanzu tayi magana tace "haba Aunty Amani duk wanda ya sa
ɓ
awa iyayensa wuta zai shiga, ya kamata yayiwa Abba biyayya"
Jiki a sanyaye Aseela tace "hakane bro kayi haƙuri kabi umarnin Abba"
Kamar da wasa, sai ga wasu siraran hawaye
sun kwaranyo ta fuskar Mahabob, ya share su da tafin hannunsa kana ya miƙa tsaye, yana ajiyar zuciya.
Dukkansu jikinsu yayi sanyi matuƙa, idan ka cire Huda da take ganin gata Abban yayi masa,
Sai da Abba ya samu nutsuwa kana ya je toilet yayi wanka,
ya fito
ɗ
aure da towel, kana ya goge jikinsa ya shafa mai, sannan ya zauna akan bed, gefensa ya kalla yayi murmishi, ya
ɗ
auki kayan da Batool ta ciro masa ya
ɗ
ora kan cinya, tare da ajiye hular a gefe.
Bayan ya gama shirinsa, lokacin har Batool ta fito
daga wanka itama ta shirya cikin abaya dark blue tayi mata kyau sosai, ya
ɗ
aura agogon hannu kana ya miƙe tare da rungumarta, a tare suka taho bakin ƙofa hannunta riƙe da hular Abba, tasa masa tana cewa "Allah ya kiyaye hanya, Allah ya bada sa'a"
"Amin
ya rabbi"
Abba ya fa
ɗ
a yana bin ta da kallo.
Dalilin da yasa bata rakashi parking space ba , sbda ya hanata rakashi har can.
Sai da ta tabbatar da ta kulle ko ina, kafin ta dawo ta
ɗ
auki wayarta ta kira mamanta, maman na
ɗ
agawa tace "mama Albishir
inki"
"Goro
Mama tace tare da cewa Ƴar albarka sai gashi jiya an kawo mana kayan abinci cikin both"
Batool tayi murmishi kafin tace "wlhi Alhji ne"
Sannan tace "mama ina wanda nace miki inason a ha
ɗ
a autarki dashi, wlhi Alhji ya bashi kyautar danƙa
reren Company wanda maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
e suke shigowa"
Mama ta miƙe tsaye tare da dafe ƙirji, cikin farinciki tace "wannan auren ya zame mana taki, gashi sai samun alkairai muketayi".
Batool tace "wlhi kuwa sai ma ta aureshi, ki sata ta ha
ɗ
o kayanta ta tah
o saboda suga juna, kinsan zafi ƙara jin sonta tunda kullum suna tare"
"Eh kuma haka ne,insha Allah driver zai kawota ki kwantar da hankalinki"
Batool ta katse kiran.
Kwance take rungume da teddy, murya ƙasa-ƙasa take magana a waya, bugae ƙofar da
mama tayi ne ya sata mirginawa tace "mtsw ba hali mutum ya kwanta sai an tasheshi, ni walhi nagaji da takura.
Ta miƙe tana bubbuga ƙafa, ta bu
ɗ
e ƙofar.
Da murmishi Mama ta shigo tana cewa "Auta munyi samuwa Please ki tashi"
Cikin sauri ta miƙe ta
re da cewa "mama nifa idan aikin wahala ne bazan iya ba"
Mama ta rungumeta kana tace "wlhi iri aka samu, babban
ɗ
an Alhaji Auwal wanda yake tashen nera"
Naeema ta wurgar da teddy tana cewa "mama nifa sai dai muyi soyayya dan ban shirya aure ba, akwai
wani baby na Wanda mukayi alƙawarin aure dashi"
"Mtsw kaji irinta ai meyasa bazaki ta
ɓ
a ganewa bane? arziƙi yana binki kina guduwa?"
Daƙyar mama ta shawo kanta, harta amince amma da shara
ɗ
in bazai hanata sakewa ba,
Zuwa yamma Dady ya dawo, mama t
a sanar masa ya amince shima yana murna, Naeema ta shirya, driver ya wuce da ita gidan Batool.
LIBYA (Ghat)
Sosai hankulan mutanen gidan ya tashi, basuyi ƙasa a guwaiwa ba gurin kiran Shahazad suka sanar masa, hankali a tashe yace "karsu damu zaiyi
wani abu"
Cikin sauri ya kira babban ofishin jami'an tsaro, tare da sanar musu da su saka ido akan kowacce mota da take shige da fice,
Abinka da masu fa
ɗ
a aji, tunda da
ɗ
aurin gindin manyan suke aikata komai, tashi
ɗ
aya aka datse titinan shige da fic
e, da hanyar zirga-zirga.
Gudu Kharan yakeyi dasu, babu tsayawa, suna zuwa checking point aka dakatar dasu,
Kasancewar da layin motoci a gabansu yasa, Kharan ya samu damar umartar su Mona, da su kwanta