Showing 63001 words to 66000 words out of 70760 words

Chapter 22 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

24

da cewa "kinga Allah ba azzalumin kowa bane, Tasneem marainiya zaki koma gidanki lafiyar Allah, dama ina ta

tunanin wannan yaron wllhi"

A ranar Hajiya ta kira wata ƙawarta ƴar mai duguri kasancewar ta zo gyaran amare wani gida anan cikin garin Kano,

Sukayi alƙawarin gobe da wuri zatazo,

Washe gari kafin matar tazo, Hajiya ta aika Tasneem kasuwa sbda ida

n an fara gyaran bazata dinga fita ba.

Dawowar Tasneem kenan taga mai gyaran amarya tazo, bayan sun gaisa, sukayi sallah lokacin an kira Azhar aka fara.

Yau kwana

ɗ

aya da Zahraddin ya bata waya, ya kira yafi sau biyar kuma ko wanne sai sunyi magana

,

Kasancewar a ke

ɓ

e suke da ita mai gyaran jikin, ta dinga gaya mata sirruka na zama da miji da inda zata zamo tauraruwa a gurin mijinta da sauransu.

Yau kwanan Alhaji Al'amin biyu da tafiya, sam Juwairiya taƙi bu

ɗ

e takarda, gashi ya kirata ya sana

r mata da cewar sun kusa shigowa gari,

Sosai ta shirya masa ha

ɗ

a

ɗ

en girki mai rai da lafiya, tare da drinks na abarba da su kankana da madara, sai kunun zaƙi da tayi masa, ta shirya cikin leshi mai ruwan shu

ɗ

i,

ɗ

inkin doguwar riga, tayi kyau sosai sabo

da a halin yanzu harda kumatu tayi.

Ƙ

arfe 5:pm na yamma sai ga horn

ɗ

in motar Alhaji Al'amin, kamar ta ruga da gudu ta tarboshi haka ta dinga,

Tana zaune a parlo taji sallamarsa, kana ya tura ƙofar ya ƙaraso ciki, da gudu taje tayi hugging

ɗ

insa ta

na murnar dawowarsa, fuskarsa yalwace da murmishi yace "i miss You my Juwairiya da fatan kema kinyi kewata?"

Tana kashe masa ido tace "eh man sosai ma"

Suna rungume da juna suka zube akan kujera,

Yaja kunnenta sai da tayi ƴar ƙara kafin yace "kin

bu

ɗ

e saƙon takardar nan baki cemin komai ba"

Juwairiya ta waro ido kafin tace "wllhi na mance ne, ban ma karanta ba"

"Oya jeki

ɗ

auko"

Taje ta

ɗ

auko a sanyaye ta dawo ta zauna akan cinyarsa, ta bu

ɗ

e ga abinda ta gani a rubuce"

"Matata farincikin

a, haƙiƙa zanyi kewarki, kafin in dawo ki shirya zamuje ƙauyen iyayena domin su sanya mana albarka, ya zamo already ina dawowa tafiya zamuyi"

Juwairiya ta sauke ajiyar zuciya, ya sake rungumeta tsam, kana yace "yaushe kike ganin ya kamata mu tafi?"

J

uwairiya tayi sama da ido tare da cewa "ko jibi"

Sosai yake shafa ta yana cewa "gaskiya ina tunanin bazan sake tafiya ba tare dake ba, wllhi har mafarki nakeyi, i miss You so much my wife"

Hannunta tasa ta ratayo ƙugunsa kana tace "uhm ni da ka tafi

ka barni na dinga kuka?"

Dariya yasa yana lakace mata hanci.

Tace "ka tashi muje kaci abinci"

"Gaskiya na gaji, sosai inason ki rakani in watsa ruwa sannan sai inzo inci abincin"

Ya miƙe tare da

ɗ

agota,

Rungume da juna suka wuce bedroom

ɗ

ins

a, sai da ta tayashi cire kaya kafin suka shiga toilet, aca n

ɗ

in ma wasanni suka dinga yi daga ƙarshe akayi wankan suka fito, sam ya kasa haƙuri da ita, dole ya nuna buƙatarsa a fili, ko be gaya mata ba idanunsa sun nuna mata....

Aslamu alaikum masoy

a makaranta littafin MURAYU A TARE,

Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700

Munkusa gama book1 abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, d

a izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na ha

ɗ

a abubuwa biyu, ga typing ga adding.

Wanda suka shirya biyan ku

ɗ

i su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan numbe

r 08141799224

Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki

ɗ

auka ki turomin

Ƴ

an Niger zasu tura da katin Airtel

Mom Islam

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

91-92

Sosai ya nuna mata kewarta da y

ayi na wasu lokuta, daga ƙarshe ya dinga fito mata da tsaraba iri-iri,

Washe gari, bayan anyi sallahar asbha, tare suka shiga kitchen suka

ɗ

ora breakfast, Juwairiya tana ta yi masa dariya harda riƙe kwankwaso kai kace mace, bayan sun kammala suka shiga

wanka a tare, suna fitowa suka shafa mai, tare da sanya ankon bikinsu shadda mai ruwan sararin samaniya, sunyi kyau matuƙa, duk da simple makeup tayi,

Bayan sunyi breakfast yace mata zasu fita yanzu, bata tambaye shi ina zasuje ba, bayan sun gama kintsa

wa ya kamo hannunta suka fito, tana sanye da ƙaton hijabi, suka shiga mota, da kansa yayi wa motar key suka fice, bayan an bu

ɗ

e musu get,

Kai tsaye kasuwa ya wuce, sukayi siyayya sosai mai yawa, har ta siyawa babanta shadda yadi goma da takalmi, siyayy

a sukayi na tafiya ƙauye, kaya na gani na fa

ɗ

a.

Daga nan suka dawo gida, a gajiye, ranar ko girki batayi ba sai tea suka sha suka kwanta, bayan sun rama sallolin da basuyi ba,

Suka kwanta da niyar gobe in Allah ya kaimu da wuri zasu fita,

Ikon All

ah barci yayi da

ɗ

i har da makara, ko kiran sallahar asbha basuji ba, sai ƙarfe shida da rabi Al'amin ya fara farkawa,

Kafin ya shiga toilet da sauri ya

ɗ

auro alwalah yana mamakin barcin da sukayi mai yawa haka,

Kana ya tashi Juwairiya, ganin gari ya

fara haske yasa ta farka da sauri, tare da durowa ta wuce toilet, alwalar ta

ɗ

auro kana ta shimfi

ɗ

a sallahya ta kabbara sallah,

Bayan sun idar aka fara haramar wanka kasancewar da ruwa a flaks,

Da safen ma tea suka sha kana ta janyo kayanta da ta rig

a ta shirya su, ha

ɗ

e da nashi, duk wasu abubuwa wanda tasan zata buƙata sai da ta sanyasu, ƙarfe 10:am dai-dai suka kulle ko ina kana suka wuce parking space, drivern gidan na ganinsu ya je da gudu ya kar

ɓ

i akwatin hannun Juwairiya kana yasa a Booth yana y

i musu Allah ya kiyaye hanya, yau ma Al'amin

ɗ

inne ya shiga mazaunin driver suka fice, ma'aikatan gidan sunayi musu adu'ar isa lafiya.

Suna tafe tana ƙare masa kallo, duk da shi

ɗ

in ba yaro bane, amma tana jin sonsa a cikin jikinta, koda yaushe tunaninta

bai wuce shi ba, jifa-jifa yakan kalleta su sakarwa junansu murmishi, sunyi nisa da inda suka baro, yace mata ƙauyen Kano zamuje Jibga, Juwairiya tace "ikon Allah wllhi ban ta

ɓ

a jin sunan garin ba, Allah ya saukemu lafiya"

Ya "furta Amen"

Sannu a ha

nkali Allah ya kawo su cikin garin Kano, ta

ɗ

auka har sun iso ne, sai taga ina abin dai za'ace wasa farin girki, wasu ƙyauyaku ya dinga kutsawa, itadai Juwairiya shiru tayi, sbda tafiyar ta shallake tunaninta, sunyi tafiya mai nisan gaske, gashi ƙauyen da

suke tunkara ko alamun pol waya na wuta babu,

Ƙ

AUYEN JIBGA

Ƙ

arar shigowar mota da ilahirin yaran suka ji ne yasa ko wanne ya rugo da gudu, bayan Al'amin yayi parking, suka zo jikin motar suna shafawa, shiko sai washe baki yakeyi, sam ƙyanƙyamin garin

takeyi bare ta zauna tare da mutanen cikinsa, ta tsani ƙuye ko ƴan ƙauye, musamman yanzu da ta sake komawa ƴar gayu,

Ganin ta tsaya kallonsu yasa Al'amin kamo hannunta suka ƙarasa cikin gidan nasu,

Wata mata da ta taho taga riƙe hannun da Al'amin y

ayi da Juwairiya, ta ruga da gudu har tana bigewa da bango, kai tsaye cikin gidansu ta shiga tare da fa

ɗ

awa

ɗ

akin Mari, cikin ƙasa da murya tace "wllhi tallahi yau idona idon Aminu ya dawo shida wata ƴar iska wllhi Karki ganta sai kace baturiya"

Wacce a

ka kira da Mari ta miƙe tsaye cikin masifa tana sanye da rigar atamfa ko

ɗ

a

ɗ

iya sai zani daban ko zanen jiki babu shima ya fita hayyacinsa, ga nono ra

ɓ

e

ɓ

e har ciki, tana girgiza tace "wato da akayi masa asirin rabani da shi, aka ka

ɗ

ashi binni shine yaje yay

i ku

ɗ

i har ya mance dani da ƴa'ƴansa ko?"

Wacce ta kawo gulmar tace "wllhi Karki sake a koma babu ke, ki tattara yaransa ku koma, sannan ki gayawa malam kinsan mahaifinsa da tausayi ki gaya masa a ha

ɗ

aku kici uban shegiya, ubanme zata nuna miki a kula d

a miji....

😔

Wllhi rashin wuta yasa banyi muku typing

ɗ

in da wuri ba, gashi babu yawa, akwai bidiri a ƙauye

🤸

barci kuma nakeji..

A page 100 zamu ƙarƙare insha Allah, idan an gama biya da wuri muna gama book1 zamuci gaba da book2 idan ba'a biya da

wuri ba, aradun Allah sai mun fi sati

ɗ

aya ba'aci gaba da posting ba

Nagode masoyana masu comments da shar'hi.

Normal 300

Vip 700

08141799224

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

93-94

"Ki ƙyaleni da su ai indai makirci ne

irin na ƴan bariki babu abinda za'a nuna mana"

Tun daga babban zauren gidan Al'amin ya fara cewa Juwairiya "dan Allah ki saki jikinki kwana uku zamuyi ki koma"

A shagwa

ɓ

e tace "kai fa?"

"Tare zamu koma ai ban isa in barki ki tafi ke ka

ɗ

ai ba"

S

uka ƙarasa ciki bakunansu

ɗ

auke da sallama, babban gida ne gidan a ƙalla mutanen ciki zasukai talatin, gidan ya ha

ɗ

a da yara da jikoki harda surukai,

Tunda mutan gidan suka hangosu aka fara gulmace-gulmace, shiko fuskarsa wasai sai gaishe su yakeyi, Juwa

iriya kam gaisuwar take amma sam bakajin abinda take cewa sai dai idan ka lura da bakinta na motsawa, kai tsaye suka wuce sashin su Al'amin, sashin ya kasance yana kewaye da ginin ƙasa amma da karar dawa suke girki ko kashin shanu, Baaba na ganin Al'amin t

a washe baki, a fili tace "Aminu ashe rai kanga rai, zamu ha

ɗ

u, dama kana raye?"

Al'amin yayi murmishi kafin yace "Baaba ina raye, wllhi haka kawai naji hankalina ya tashi inason inga gida"

Baaba ta kalli Juwairiya da ta sunkuyar da kanta ƙasa, kana

tace "wannan kuma fa?"

Sai da ya

ɗ

an yi jimm kafin yace "Baaba mata ta ce, ko wata uku bamuyi ba"

Cikin farin ciki tace "Masha Allah ga mari can ma ashe lokacin da ka tafi tanada ciki, yanzu shekarar yarinyar goma"

Juwairiya ta zaro ido, tabbas ta

ji kamar sunason cewa yanada mata, amma bazata yarda da tatsuniyar da kunnuwanta sukeyi mata ba, har sai ta ji daga bakinsa,

Baaba na washe baki tace "ka shigar da ita can rumfa yanzunnan na kwashe dambu yaji zogale bari a siyo muku mangya

ɗ

an ƙuli yanzu

"

Juwairiya ta yamutsa fuska, sai kuma ta yi murmishi sbda ganin yanayi mata murmishin,

Hannunta ya kamo kana yace "muje can"

Ga mamakinta ko tabarmar kirki babu, sannan gashi

ɗ

akin duk warin daddawa, badan kar ta tashe hanci ya ganota ba, ai da t

a toshe, kafin Baaba ta shigo, aka shigo masu da kayan dake cikin booth dukkansu,

Nan fa mutane suka fara rubibin shigowa wasu su shigo wasu su fita, abinci kuwa sai da aka kawo kusan kala goma ko wanne da kwanonsa, Baaba ta shigo hannunta riƙe da dambu a

kwanon Silva, sai mangya

ɗ

a shima a

ɗ

an ƙaramin kwano da cokula biyu sai farantan Silva suma guda biyu, sannan ruwa a kofin Silva, tana cigaba dayi musu sannu, Al'amin ya kamo hannun baaba kana ya zaunar da ita, ya ce "Baaba duk wa

ɗ

annan kayan naku ne keda

malam"

Baaba ta washe baki kana fara firfito dasu madarar gwangwanin da sauran kayan shayin, sannan sai kayan abinci buhun shinkafa buhun taliya irin ƴar buhunnan sai mangya

ɗ

a da manja da sauransu,

Baaba ta fashe da kuka tare da cewa "wllhi Aminu na

ɗ

auka koda kaje binni ba a kintse kake ba"

Al'amin ya miƙe tare da cewa "malam ya fita ne?"

"Eh yana gona anjima nan zaka ganshi"

Juwairiya dai sai kallonsu takeyi, gabaki

ɗ

aya ƙauyen ya ishe ta ta gaji da zaman nan duk da yau sukazo, rabon ta da

shan ruwan randa ko na leda tun kafin tayi aure ƙila ma yanzu ruwan rafi zatasha,

Al'amin yace "Juwairiya kici abinci"

Baaba tace "ashe ma uwata ce, Allah ya sanya muku albarka, idan bazata ci ba tunda ga kayan shayi sai a ha

ɗ

a mata"

Juwairiya tai

saurin cewa "zanci mama"

Shima yaji da

ɗ

i sosai sbda yaga alamun bata ƙyamaci ƙauyensu ba.

Al'amin ya kamo hannun Baaba suka fice, can

ɗ

akin awakai ko me suke tattaunawa oho,

Juwairiya ta ciro wayarta taga network ya

ɗ

auke, tayi tsakin da iya kar

sa la

ɓɓ

a kafin ta sanya cokali a cikin kwanon dambun bayan ta bu

ɗ

e ta

ɗ

ibo takai baki, har zata kurma ihu sai kuma ta tuno da inda take, sannan ta ha

ɗ

iye abincin daƙyar kamar zatayi amai, ta mayar da murfin ta rufe.

Al'amin bai dawo ba har akayi sallaha

r la'asr, lokacin Baaba ta shigo, tare da cewa "Zuwaira kinci abincin kuwa?"

"Juwairiya tace "eh naci mama"

"To taso kiyi sallah yanzu malam ze shigo sai ku gaisa"

Ta miƙe tare da

ɗ

aukar butar tace "inane bayi?"

Baaba ta nuna mata, daƙyar ta iy

a tsugunawa tayi fitsari, sbda dole nema yasa ta yi, dan ya matseta sosai,

Ta fito tayi alwalah ta shigo

ɗ

akin, ta samu Baaba ta shimfi

ɗ

a mata wata yaloluwar darduma, Juwairiya ta kawar da dardumar kana ta shimfi

ɗ

a

ɗ

ankwalinta, tayi sallahar akai, Allah

yasa ma raka'a biyu zatayi.

Bayan ta idar tai saurin na

ɗ

e

ɗ

ankwalin nata ta ninke dardumar ta koma ta zauna,

Gyaran Muryar Malam da taji ne yasa ta gyara zama, har zata fito sai taji yayi sallama ya shigo,

Cikin ladabi ta gaishe shi, bayan ya ams

a yake tambayarta iyayenta, tace "suna lafiya"

Kana ya sanya musu alkairi yace "Aminu ya sanar dashi kwana uku zasuyi su koma"

Juwairiya sam bataji da

ɗ

in hakan ba, sbda a tunaninta gobe zasu koma, malam

ɗ

in ya fara yi mata magana cikin sigar fahimta

tare da sanar mata da yanada mata da yara guda biyar, anyi masa asiri ne yabar garin, har yakai shekaru goma bai dawo ba, sannan ya ƙara da cewa "matar ba ƙaramin dauriya da haƙuri tayi ba, idan sun cika kwanakin da zasu koma zai tafi dasu duka, kana ya ƙa

ra da bata haƙuri akan cewa tayi haƙuri su zauna lafiya"

Godiya Juwairiya tayiwa malam, a ƙasan zuciyarta kuwa gani take kamar an caka mata mashi, sbda har tafarfasa takeyi, malam ya fice yana farin cikin samun suruka ta gari.

Sai da akayi magriba da

isha'i, duk Juwairiya batayi alwalah ba, sbda batayi hutu ba, sannan tayi sallah, bayan ta idar ta ninke

ɗ

ankwalinta sai ga Al'amin nan ya shigo,

Bata nunar masa da komai ba, ta ƙirƙiro murmishi ta maye gurbinsa da baƙincikin da take ciki, kafin tace "

ina ka shiga na jika shiru har baba ya shigo?"

Al'amin yayi murmishi kafin yace naje gaishe da ƴan uwa da abokan arziki,

A zuciyarta tace "wllhi gobe bazanyi wunin ƙauyennan ba, bare ace zamu tafi wani gurin"

Suna zaune Baaba ta kawo musu tuwo miy

ar ku

ɓ

ewa bushashiya, Al'amin ya gyara zama kana ya ce a kawo masa cokali, bayan an kawo ya fara ci, sai da yayi mata magana kafin tasa hannu ta fara ci kamar mai tsoron abincin, shine ma yaci sosai, ya ƙudurtawa zuciyarsa baƙunta ne yake damunta,

Zuwa

dare ya wuce gurin kwana ita kuma Baaba tace "hau babban gado ki kwanta"

Ta haye tare da kunna kallo a wayarta,

Shiko ya samu yayi cajin wayarsa da power bank, asubha ta gari...

Washe gari, kiran sallahar farko a kunnen Juwairiya, ta miƙe zaune t

ana ƙarewa

ɗ

akin kallo, daga ƙarshe ta duro ƙasa tana kuka tana yarfe hannaye, daga ƙarshe ta dafe cikinta da kanta, Baaba ta sauko da sauri tana ce mata "maiya faru?"

A wahalce take cewa "cikina kaina hannuwa na....

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

Mom Islam

Book1

95-96

Hankali a tashe ta fito tana bubuga ƙofar

ɗ

akin malam, a firgice ya miƙe, kasancewar yana zaune kan darduma kana yace "lafiya?"

"Babu lafiya matar Aminu ce take ciwon ciki"

Malam yace "subahanallah ina zuwa"

Bai jima ba

ya fito hannunsa riƙe da allo yayi rubutu, ya miƙawa Baaba ta wanke ta bata tasha, tun daga nesa Juwairiya take jifan Baban da mugun kallo har ta iso, Allah sarki hankalin tsohuwa duk yabi ya tashi, Juwairiya kuwa sai ci gaba da juyi take, Baaba ta wanke

ta miƙa mata tare da cewa "kiyi Bismillah Kisha"

"To" baaban na ficewa ta bu

ɗ

e zip

ɗ

in jakarta ta ciro gorar fanta da tasha

ɗ

azu, ta juye rubutun a ciki kana ta zuge zip

ɗ

in, har taci gaba da ihun Baaba na waje tana ha

ɗ

a wuta, bayan wutar ta kama tayi alw

alah ta dawo

ɗ

aki tana jerawa Juwairiya sannu,

Irin ta jigatan nan har wani gya

ɗ

a kai takeyi, alamar bakin ma yayi nauyi.

Da ƙyar ta miƙe taje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login