Showing 1 words to 3000 words out of 70760 words

Chapter 1 - Mu-Rayu-Tare- complete

27 Aug 2026

29

*MU RAYU A TARE*

                 

             

Zainab Habib (Mom Islam

Book1

Page 1-2

Zaune take gaban mahaifiyar tata wacce ta kasance mahaukaciya, Iffat yarinyar ƴar shekara hu

ɗ

u, tunda ta fara wayo ta gano basu da gidan daya wuce bola, ind

a taga mahaifiyarta take zama koda yaushe.

Iffat yarinya ce mai wayon gaske, gata da surutu, tana gyarawa mahaifiyarta zani wanda ya bu

ɗ

e ana ganin ilahirin cinyoyinta, taji ance "kee yarinyar mahaukaciya ungo"

Kafin ta juya taji saukar abu a gabanta,

a hankali takai dubanta tare da kunce baƙar ledar dake

ɗ

auke da abinda mutumin ya jefo mata,  tana washe baki tace "Umma tuwo ne miyar kuka zakici?"

Umman ta kar

ɓ

e ledar tare da ajiyewa a gabanta, ta fara ci hannu baka hannu ƙwarya, tunda Iffat taga Umm

a ta kusa cinye tuwon, ta janye ledar tare da rugawa da gudu, tana gudun tana cin tuwon.

Umma ta miƙe tana wasu irin yaruka wanda Iffat

ɗ

in ta gane me take fa

ɗ

a amma sam taƙi kula Umman,

UNGUWAR DALA, DAKE CIKIN GARIN KANO.

"Haba Wasila tun

ɗ

azu n

a kawo cefane amma naga ko tukunya baki

ɗ

ora ba?"

Cikin yanayin rashin jin da

ɗ

in gane halin da take ciki na hura wutar tace "malam tun

ɗ

azu nasa yara su kwasomin makamashi, wlhi har yanzu basu dawo ba gashi gawayin sam yaƙi kamawa, ko uffan bece ba ya j

uya yana tsaki, Juwairiyya ta fito riƙe da ƙugu tace "baba.."

Har ya kusa kaiwa bakin ƙofa ya juyo, cike da nuna kulawa yace "ƴar baba ya akayi?"

"Wlhi bacci tasha, har sai da naje na tashe ta , tasan yanzu ƙarfe

ɗ

aya na rana ne, muna jin  yunwa amma

taƙi

ɗ

ora abinci saboda mugunta, baba ni dai na fasa cin abincin"

Malam Yusuf ya dawo da sauri tare da cewa "haba ƴar baba, idan kikace bazakici abinci ba, ki gayamin me zakici?"

Cikin shagwa

ɓ

a Juwairiyya tace "baba Fate  nakeson sha"

Malam Yusuf

yace "ke  Hajara, sauke tukunyar shinkafar nan ki

ɗ

ora fate"

Cikin

ɓ

acin rai Hajara tace "haba malam gashi nayi sanwa har da kayan miyar, amma zaka ce in sauke?"

Eh ki sauke ki auni masara mudu

ɗ

aya akai

ɓ

arji ga nera hamsin"

"Juwairiyya zoki miƙa

niƙan"

"Ta

ɓɓ

wlhi nikam yunwa nakeji baba kai dai ka tafi kawai tunda ka fa

ɗ

i abinda za'ayi"

Malam Yusuf ya wuce yana cewa "ƴar baba kenan"

Yana fita Hajara ta kalli Juwairiyya dake girgiza tana kallon Hajara, cikin tuhuma Hajara tace "idan alkair

i kike ƙullawa zaki gani, idan sharri kike ƙullawa duk zaki gani"

Kafin Hajara ta ƙara magana, Juwairiyya taje tai saurin zubar da sanwar abincin da Hajara tayi...

Idan har naga ya samu kar

ɓ

uwa posting kullum, idan naga akasin hakan to sai sati-sati,



Cikin gadara Juwairiyya take cewa "kin kashe mahaifiyata kina neman mallakemin mahaifi, to ta Allah ba taki ba,"

Cikin tsananin

ɓ

acin rai, Hajara taje ta wanke Juwairiyya da mari, zuciyarta na ƙuna tace "karkiga ina biye miki ba tsoranki nakeji ba,

muddin kikace zaki dinga jifana da munanan kalamai wlhi sai nayi maganinki"

Juwairiyya na tsaye riƙe da kumatu, tana bin Hajara da kallon raini,

Kamar inda malam Yusuf ya bata umarnin aunar masara hakan tayi, a gajiye take tafiya har ta isa bakin ƙ

ofar gidan hannunta riƙe da ƙwarwar da ta auno masara, kafin ta ƙwalawa

ɗ

aya daga cikin yaran da suke wasa a ƙofar gidansu ta hango an

ɗ

auke wutar nepa, cikin baƙin cikin hakan, Hajara tace "nepa basu da tabbas ya zanyi nikam?"

Ta wuce gida tana riƙe da

ƙwarya a hannunta.

Ko sisi bata dashi bare ta ƙirƙiro dafa wani abun, ruwan sanwar da zata mayar dashi fate, Juwairiyya ta kifar, bata da za

ɓ

in da ya wuce ta koma ta  zauna ta zubawa sarautar Allah ido, kana kuma ta jira hukuncin da malam Yusuf zeyi ma

ta.

HUDA

zaune take a

ɗ

an madai-daicin

ɗ

akinsu wanda ya kasance

ɗ

aƙi

ɗ

aya ne suke amfani dashi, kasancewar gidan nasu babu wasu yawaitar

ɗ

akuna,  a hankali Huda take bin kowanne sashe na fuskarta tana shafa jar hoda ƴar zazzage, Umma dake tsakar gida t

a ƙwala mata kira tare da cewa "Huda yanzu fa muna ƙarfe goma ne na safiya, tun tuni kike kwalliya sai kace mai sauya fata, kin da

ɗ

e gurin wanka yanzu ma bakida niyar fitowa naga kamar?"

Da

ɗ

an ƙaramin bakinta na tsiwa tace "Umma gani nan, na gama kaya

zansa"

A gurguje Huda tasa doguwar riga ta material wanda yayi mata kyau, duk da ya tsufa,

Tana sanya mayafi ta fito tana cewa "umma nagama ke nake jira"

Umman ta gyara zaman kular data ajiye abincin da bokiti wanda yake

ɗ

auke da robobi da cokula,

kana da omo da soso, sai

ɗ

an ƙaramin bokiti mai

ɗ

auke da jar miya taji mangya

ɗ

a, Huda tace "Umma wlhi kafin in ƙarasa bakin titi ina gajiya, kodai inje in taro me mashin ne?"

Kafin Umman tayi magana, daga can waje sukaji ƙarar mashina, Umma tayi waje da

gudu tana gyara

ɗ

aurin zani, tana leƙawa ta ƙwala wa me mashin

ɗ

in kira, me mashin yace "yana jira"

Umma ta dawo cikin gida ta samu har Huda ta kwaso kayan, Umman ta tayata miƙo ragowar, kana ta kunto bakin zaninta ta miƙawa Huda nera

ɗ

ari tace "Allah y

a kiyaye hanya, saura inji kin dawo kince wani yaci be baki ku

ɗ

i ba, wlhi sai na lahira yafiki jin da

ɗ

i, dan bazaki mai dani...

Mai mashin yai saurin figarsu da gudu, sbda ya gaji dajin kalaman Umman, ya girgiza kai.

Tana isowa gidan mai, kafin  taka

i ga sauka daga kan mashin samarin gurin suka taso suna shewa suna sauke mata kayan abincin, Huda ta miƙawa me mashin ku

ɗ

insa ya wuce, ta kalli samarin tana murmishi tace "kodai kunci kun ƙoshi ne shiyasa kuketa yimin dariya?"

Ɗ

aya daga cikinsu yace "mu

n isa ai bamu isa muci abincin wata yarinya anan ba, dole naki zamu jira,

Huda tasa dariya, ta gyara zaman kayan a cikin wata ƴar rumfa, kana ta nemi gefen dogon benci ta zauna,  sha biyu na rana, mutane suka fara zuwa, tana zuba musu, harda samarin gur

in,  wani saurayi yaci abinci be bata ku

ɗ

i ba, ta miƙe tsaye sbda taga ze tafi tace "malam baka bani ku

ɗ

ina ba?"

Cikin masifa da tsageranci saurayin yace "na ƙarfi ne naci kuma bazan bayarba"

Huda tace "kaje kaci nacan wlhi sai Allah ya sakamin"

S

aurayin ya

ɗ

aga hannu ze mareta, wani daga cikin wanda suke siyan abincinta ya taso yana cewa "amma baka da imani, kaci abincinta ka hanata ku

ɗ

i, har Kanada ikon dukanta?"

"Eh ance baza'a bada ba ko Kanada abinda zakayi ne?"

Mai kare Huda yace "eh yan

zu ma kuwa"

Kafin wanda ya shigarwa Huda ya zaro bel, saurayin ya gudu,

Huda ta fashe da kuka gashi abinci ya ƙare, tsabar tunanin ku

ɗ

in hannun wannan saurayin ta cikawa mutane abinci,

"Kiyi haƙuri Huda, nawa ne ku

ɗ

in wancan

ɗ

an iskan gayen?"

Hud

a tace "

ɗ

ari uku"

Saurayin yace "ga

ɗ

ari biyar ki ajiye a gurinki, gobe zanci abinci"

Huda tayi godiya, sai a lokacin taji mugun sanyi a ranta, ta tattara kayan abincin, harda robobin da bata wanke ba ta tari mashin ta wuce gida.

IFFAT

Yamma tayi

sosai, ga wani gagarumin hadari ya ha

ɗ

a, Iffat ta kamo hannun Umman ta tana cewa "Umma zomu samu gida, ruwa ze jiƙaki"

Mahaukaciyar sai wasu irin abubuwa take, tana ta fizge-fizge, da soshe-soshe, Iffat ta tattaro ƙarfinta ta turo Umman nata, kafin ta ka

mo hannunta sunata tafiya, a barandar wani gida suka zauna, Iffat ta kalli sama, tace "Umma ruwan ya fara zubowa"

Kasancewar ba magana mahaukaciyar takeyi ba, yasa ta ƙurawa Iffat

ɗ

in ido kamar me shirin yin magana, me gidan ya fito yana ganinsu, ya has

ka fitila, kana yace "ke riƙe hannun mahaukaciya kuyi wani gurin, tsabar iskanci ku rasa inda zaku zauna se nan gurin?"

Iffat tace "malam ka bawa Ummana abinci dan Allah yunwa takeji"

Cike da masifa yaci gaba da cewa "dalla tashi anan yunwo"

Iffat

ta kamo hannun Umman ta suka bar gurin, suna cikin tafiya, wani mutumi ya kira Iffat, a tare suke tafiya da Umman nata har suka iso gurin Mutumin, ya miƙawa Iffat dubu

ɗ

aya, kana yace "jeki cikin kasuwa ki siyo muku kayan shayi"

Yasan suna cikin tsananin

jin yunwa, sbda yana gani aka koresu.

Iffat ta kar

ɓ

i ku

ɗ

in kana ta ruga a guje tana fara'a, duk da ana shirin kiran sallahar magriba,

A hankali wannan mutumin ya fara tunkaro mahaukaciyar yana wani irin murmishi, daga karshe ya cafke ta ya sanyata a

motarsa wacce ya parkata can nesa dasu, motar babba ce irin Sharon

ɗ

innan, ya tura mahaukaciya a ciki yabar anguwar da ita,

Tana ta buge- bugen gilashin motar da surutai, hakan besa yaji tsusayinta ya ajiyeta a kusa ba, sai da ya iso can bayan gari, g

urin babu mutane sai gonaki, hanyar ma, ba kasafai mutane suke Bin ta ba, sai uzirinsu ya kawosu, bayan yayi parking ya kwantar da kujerar gaba tare da kallon baƙin tinted baƙi na gilashin motar, kana ya cire rigarsa ya kuma cire wandonsa, ya rage saura ga

jere.

ALHAJI AUWAL

Babban

ɗ

an kasuwa a Bauchi, birni da ƙauye babu wanda be san sunansa ko labarinsa ba, ya shahara sosai yana uku daga cikin masu ku

ɗ

a

ɗ

en NIGERIA.

Zaune take a katafaren parlonsu, wanda yake fidda ni'im taccen sanyi da sanyayyayen

ƙ

amshi mai kwantar da hankalin wanda ya shaƙar, yarinyar ƴar shekara goma sha biyar ta fito hannunta riƙe da tsadaddiyar waya I phone 13pro, a yanayin inda tayi da fuskarta dole abin zai bawa mai karatu dariya, a hakan wai fushi takeyi, cikin girmamawa ta

ɗ

an risina, sakamakon ganin fitowar Abban nata, "good morning Abba"

"Morning how are you?"

Cikin shago

ɓ

a Amani tace "Abba ina lafiya sai dai akwai wata ƴar matsala"

Cike da nuna kulawa Abban yake kallon ta kana yace "my lovely daughter meke faruwa?"

"Abba inason kayi aure, tun bayan rasuwar Ummi ko maganar aure bakayi, ko jiya ma sai da mukayi shawara da bro Mahaboob da aunty Aseela da Inaya, sukace ya dace"

Abba ya nemi guri ya zauna tare da zuba mata idanu, kafin yace "zanyi shawara amma kafin

nan meyasa kikeson inyi aure?"

Amani ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta, kafin ta bu

ɗ

e tace "Abbana kodan ta dinga yi maka abinda kakeso, kaga duka abokanka sunada mata kaine kawai baka da ita"

Abba yace "shi kenan naji, amman nikam dalilin da y

asa naƙi aure, banason in auri matar da zata dinga takura muku"

Amani tace "Abba karka damu"

IFFAT

Da gudu ta dawo tana cewa "Umma ga kayan shayin, kinga me shayin ma har a kofinsa ya zuba miki"

Shirun da taji ne yasata sake leƙa inda suke kwana,

wato gefen bola taga wayam babu Umman, cikin

ɗ

aga murya, tana shirin yin kuka tace "Ummaaaa naaa mahaukaciyataaaa"

Duk da haka babu wanda ya fito bare yasan ga halin da take ciki, hankali a tashe Iffat ta fara zagaye unguwa tana ƙwalawa Ummanta kira, s

am ta gagara zama tasha shayin sai yawo takeyi dashi a hannu...!

Page 3-4

Tana cikin tafiya tayi karo da ƙaton dutse wanda yai sanadiyar kai ta ƙasa, cikin kuka Iffat ta ta

ɓ

i bakinta wanda yakeyi mata zugi, hannun nata ta kalla, ganin jini ya sanyata f

ashewa da kuka tana yarfe hannaye, daga can gefe shayin da bredin ya zube, bredin ne dai beyi komai ba, dan haka ta miƙe tana karka

ɗ

e jikinta ta, kasancewar garin yayi duhu, yasa bata hango kofin ba, ta riƙe bradin taci gaba da tafiya tana kuka.

A hanka

li mutumin ya raba mahaukaciya da zanin jikinta, idan mai karatu yaga mahaukaciyar nan, wlhi bazai fara tunkararta ba, duba da inda jikinta yake fitar da tiririn wari, marar da

ɗ

i,

A haka ya fa

ɗ

a mata ya dinga sukuwa a kanta, daga ƙarshe ya wani shigeta da

ƙarfin bala'i har ƙafafuwansa na rawa, kafin ya

ɗ

aura mata zaninta kamar inda ya ganta, shima ya mayar da kayansa, yasa tissue paper ya goge gurin ya fesa turare, kana ya bar gurin da motarsa,

Suna tafe yana waya, sai cewa yake "ai nasamu na kwashi gara

duk da mahaukaciyar ba wata babba bace amma wlhi tayi da

ɗ

i".

Kafin mutumin yayi parking a inda ya

ɗ

aukota, ya waiga ko ina baiga kowa ba, kana ya ajiyeta tana dukansa, harda cafke masa riga, yai saurin ƙwacewa ya ƙara da gudu, tare da shigewa mota.

I

ffat kuwa tayi nisa da anguwar sosai, saboda tsakaninta da inda aka dawo da mahaukaciya yakai nera

ɗ

ari, babu wanda ya ganta ya taimaka mata, haka ta dinga tafiya har, takai bakin titin anguwar da suke, wato

ɗ

orayi, tana kuka ta nufi bakin titi ko waigawa

batayi ba, sai ji kake ƙuuuuu...ƙiiii..., kafin kace me, wanda basu ga tsayuwar yarinyar ba duk suka hallara a gurin, sakamakon ƙugin motar da suka ji,

Kowa sai ambatar "innalilahi wa inna ilaihir raji'un" yakeyi, a gigice mamallakin motar ya fito, hank

alinsa a tashe yana cewa "ku taimaka ku samin ita a mota wani ya biyoni mu kaita asibiti"

Wanda ya taya mai motar sa Iffat a mota, shine yabi mai motar suka wuce asibitin Murtala.

Suna isa aka kar

ɓ

esu cikin kulawa, sakamakon jinin da yake kokawar kwarany

owa jikinta, aka wuce da ita

ɗ

akin gaggawa,

Sosai suka fara bata kulawa ta musamman, kafin suka sanar musu da cewar "dole zata iya kaiwa gobe, bazai yiwu a sallameta a yau ba"

Hakeem ya danna number Hajiya babba,  cikin wani irin yanayi na damuwa yace

"Hajiya babba nayi hatsari a hanyar

ɗ

orayi, nidai banji ciwo ba, amma yarinyar taci ciwo, bazan dawo gida yau ba sai zuwa gobe, dan Allah ki sanarwa da Hajiya ƙarama da Dady"

Cike da nuna kulawa Hajiyar tace "Allah ya cigaba da karamin kai yarona"

Hakee

m ya amsa da "Amin"

Kafin tace "muma goben zamu taho da izinin Ubangiji"

Yace "Allah ya kawoku"

Bayan an gama gyara Iffat, barci mai nauyi ya

ɗ

auke ta, doctor ya kira Hakeem zuwa office, cikin azama Hakeem

ɗ

in ya bishi, anan ne doctor yake tambaya

rsa "ina iyayen Iffat?"

Hakeem ya sunkuyar da kansa ƙasa, kana yace, "sir a bakin titi na ganta, banma lura tana gurin ba, kawai ƙarar motata ne ya fargar dani, na tambayi wani mutumi wanda suka taimaka min gurin kawota da sanyata a mota, sunce basu san

ta ba"

Likitan ya girgiza kai kana yace "gaskiya bazan

ɓ

oye maka ba, yarinyar ta samu ciwon ta

ɓ

uwar ƙwa-ƙwalwa, ba komai zata iya fahimta a yanzu ba, sai dai nan gaba insha Allah idan kuka kiyaye maganin da zamu

ɗ

oraku akai, abubuwan zasu dinga warwarewa

a hankali, sannan a kiyaye

ɓ

ata mata rai..

*

💋

MU RAYU A TARE

💋

*

True life story

Mom Islam

Page 5-6

Hakeem yace "insha Allah doctor"

Kafin doctor

ɗ

in yace "zaka iya tafiya"

Jikin Hakeem a sanyaye ya dawo harabar asibitin, ya samu jerin kuje

run da suke ajiye a gurin ya zauna akai, hankali a tashe ya fara tunowa da illata rayuwar ƙaramar yarinya da yayi, besan iyayenta ba, bai ma san ta inda zai fara nemansu ba, a hankali wasu siraran hawaye suka zubo masa, yasa lallausan hannunsa ya share tar

e da ambaton "innalilahi wa inna ilaihir raji'un" kafin ya kalli mutumin da suka zo tare wanda, tunda Hakeem

ɗ

in ya shigo yake kallonsa, a hankali mutumin ya ƙaraso jikinsa a sanyaye ya dafa kafa

ɗ

ar Hakeem, kana yace "bawan Allah ni zan koma gida, iyalina

zasu shiga tunani da fargaba tunda ba waya ne dani ba, ka kwantar da hankalinka, ko ban dawo ba idan an sallameku ka tafi da ita gidanku, duk da ban sanka ba, kuma ban ta

ɓ

a ganinka ba, nasan kai mutumin ƙwarai ne ba mai cutarwa ba, zaka kula da ita inda ya

kamata".

Hakeem ya sake share hawayen da suka ƙara samun nasarar zubo masa, murya a disashe yace "Nagode Nagode Allah ya tashemu lafiya, ga numberta ko zaka buƙaci magana dani"

Mutumin ya kar

ɓ

a yana yiwa Hakeem godiya kana ya wuce.

Duniya tayiwa

Hakeem zafi, duk da zamu kirashi mai ƙarancin shekaru, dan tunda ya taso ko a tv bai ta

ɓ

a ganin inda akayi hatsari ƙwa-ƙwalwa ta bugu tashi

ɗ

aya ba, har ya fara zargin kodai likitan ƙarya yayi masa,

Kamar wanda aka tsikara ya matsa jikin tagar asibitin,

ya kafa idanunsa a gilashin tagar yana hango Iffat an na

ɗ

e mata kanta, sai wani irin numfashi take,

A razane ya sake kai kallonsa gareta ya kuma fashewa da kuka, kafin daga baya ya fara tunanin ya za'ayi taci abinci?,

Yanke shawarar komawa gurin likita y

ayi, cikin azama ya nufi ofishin likitan, yana zuwa kai tsaye ba tare da neman izinin shiga ba, ya shige,

"Likita nace marar lafiyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login