Showing 63001 words to 66000 words out of 96103 words

Chapter 22 - RAGAYAR DUTSE BOOK 1 COMPLETE

25 Aug 2026

55

san ina bu?atar hutu nima, amma ka bi ka dame ni. Meye?" Jazy ya faWa yana shiga inda Rehaan yake.

Rehaan ya Wago a hankali ya kalle sa yana dafe kansa da yake ciwo ya ce, "kaina Jazy."

Jafaar a sanyaye ya ce, "ciwon kai ka ke yi?."

Bai amsa masa ba, Jazy ya Wan taSa kansa kafin ya ce, "Ayya, ko in kira Janan ta duba ka?."

Ya Wan girgiza masa kai alamun a'a, kafin ya gyara zama, duk da ciwon kan da yake ji ya daure ya ce, "Hotel Win nan da mu ka kwana, ina bu?atar cctv record Win ?ofar Wakin nan, daidai lokacin da ka zo ka same ni a tsaye."

Ya bisa da kallon mamaki ya ce, "ka yi me dashi?."

Ya girgiza kai yana jin yadda kansa yake harbawa, amma yadda ya ?agu da nemo Islaha ya saka ya ce, "akwai wata yarinya mara kunya, ina so in koya mata hankali, ina so ta san waye ni saboda nan gaba. She looked into my eyes and asked me who I was. I want to show her who I am" ya faWa yana dafe kansa cikin ciwo, dan sosai jijiyoyin kansa suke harbawa.

Jazy da mamaki ya ce, "yaushe yarinyar ta yi maka rashin kunya, bayan da nazo wajan ban ga kowa ba?."

Ya buWe ido ya kalle sa ya ce, "ina faWa maka kana sake maimaita min, in bai faru ba ai bazan faWa maka ba."

"Na yi mamaki ne, dan ni kai kaWai na gani a tsaye."

"Ni dai zan tura aje a karSo min record Win, a lokacin ban ji haushinta ba, amma a yanzu haushinta nake ji sosai, har nake jin raina ya Saci, ina ganin ta raina ni da yawa, in na bar haka baza ta san waye ni Win ba. Dole ta san waye Win kamar yadda ta tambaya."

Jazy ya taSe baki ya ce, "kai dai ka sani, sai ka san wanda zaka tura, dan ka san ni ba yaronka bane, ba biyana albashi ka ke yi ba balle ka aike ni."

Ya sake dafe kansa yana jawo coconut drink Win da Riyya ta yi masa, ya buWe ya sha kaWan ya rufe ya ajjjiye.

Rehaan ya ce, "nima ban ce ka je ba ai, zan tura a karSo min."

"Me zaka yi mata?."

Ya kalle sa suka haWa ido ya ce, "just wait and see."

Jafar ya taSe baki ya ce, "daman kana da lokacin sauraren mace ne har ta tsaya maka a rai har haka? Ko Alma bata taSa yin wannan tasirin ba. Anyway, na ji labarin aurenka" ya ?arasa faWa yana dariya.

Sai kuma ya tsayar da dariyar ya ce, "na ji daWi wallahi, ko babu komai an ajjiye maganar Alma a gefe, baza ka sake ce min auren ta zaka yi ba"

Rehaan bai ce komai ba, ya lumshe ido yana jin cikinsa yana Waurewa da ?arfi.

Jazy ya mi?e ya ce, "ni zan wuce, Mummy tana gaisheka."

Ya buWe ido da?yar ya ce, "zan zo in gaishe ta gobe, naso na zo yau but....." sai kasa ?arasa jin cikinsa ya ri?e sosai.

Jazy jin yadda yake magana a rarrabe sai ya harare sa ya ce, "shugaban ragwayen Adamawa state, shugaban masu raki Yola. Meye haka kuma?."

Rehaan ya runtae ido ya ce, "cikina!."

Yadda ya yi magana ya saka Jafar kallonsa, ya ce, "ciwon cikin ne ya tashi, ina maganinka?."

Ya kasa magana sai juya kai da yake yi yana ri?e da cikinsa.

Jazy ya ga bin da gaske ne ba wai shagwaSar da ya saba yi bace, ya matso ya ri?esa ya ce, "Rehaan ina maganin ka yake? A ina ka ajjiye in Wauko maka!."

Rehaan ya kasa magana sai juya kai kawai yake yi. Jazy ya buWe baki zai yi magana ya ga kamar Rehaan Win ba ya numfashi.....

Nana Haleemad'?
'

*RAGAYAR DUTSE.*

?? *Nana Haleema.*

Masu nema daga farko, ku shiga whatsapp channel zaku samu.

https://whatsapp.com/channel/0029VbC1pVN42DcoY0dAzq46

*Book 1*
*Page 017.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah.
Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su suna nan kamar haka.

Kabbasa spray
Dufr khumrah
Mahlab khumra
Body milk
Kuleccam
Matan Maiduguri
Ready to use dilka
Halawa
Shuwa Arab hair mist
Cotton incense
Dorut after period
Dukhaan stool
Gabgab
Sandal flex
Sandal sukkaria
Kajiji
Halud
Arabian oud
Oil perfume
Room fresh
Multi purpose sprays
Curtains incense
Kabbasa
Farce
Marshoosh
Senegalese Kajiji
Dilka soap
Dilka cream

Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168
08164570032

____________


Hankalin Jafar ya tashi sosai, sai kai kawo yake yi a tsakanin Wakin da aka shigar da Ray dan a basa taimakon gaggawa.

Mamy kam tana zaune ta yi tagumi, ta yi kuka har ta gaji, fuskarta ta yi ja sosai, kana ganinta ka san ta yi kuka ba Wan kaWan ba.

Abba ma yana zaune ya yi shiru bai ce komai ba, hankalinsa yana kan halin da Rehaan Win yake ciki, dan yadda aka fito dashi yanayin ba mai kyau bane.

? ? ?? Mintinansu arba'in a wajan suna jira, sai a lokacin Dr Munib ya fito daga Wakin yana cire nosemask Winsa.

Jafar ne ya ?arasa inda yake ya ce, "Dr ya jikin Rehaan?."

Ya kalli Jafar, ya kalli Mamy da Abba da suke jiran amsarsa ya ce, "Alhamdu lillah, an samu an daidai matsalar."

Jafar ya ce, "Alhamdu lillah!. Amma bai taSa irin wannan ciwon cikin ba, duk da ka san ciwon ciki cutarsa ce, amma ba ya yin wrost haka."

Dr Munib ya Wan sauke numfashi ya ce, "Mr Jafar zan iya ganin abinda ya ci ko ya sha, wanda ya kasance na ?arshe?."

Jafar ya bi sa da kallo ya ce, "ban gane ba."

Abba ya ce, "Dr Munib ka yi mana bayani yadda zamu fahimta."

Cike da girmamawa ya ce, "i'm sorry to say, Mr Rehaan was poisoned!."

Mamy ta yi baya kamar zata faWi, Abba ya yi saurin ri?o ta, ta janye jikinta ta taho wajan Dr, a gice ta ce, "guda ka ce! Guba ya ci?."

Ganin ta gigice ya sai Dr ya ce, "calm down Mamy! Ba abinda zaki Waga hankalin ki bane."

Mamy hankalin ta a tashe ta ce, "ina so in ganshi, ka faWa min in ya mutu Dr."

Dr ya ce, ""Wallahi bai mutu ba Mamy, ki kwantar da hankalinki. Bacci yake yi yanzu."

Abba ya ri?e ta suka zauna, ya ce, "Don Allah ki nutsu, asibiti ne nan ba gida ba."

Jazy ya ce, "yanzu ya jikinsa?."

"Gudar bata da ?arfi ko kaWan, kuma kaWan ya ci ko ya sha a cikin abinda aka yi poisining Winsa. Yanzu ina so a samo min abinda ya zama last a cikinsa, zamu yi gwaji dan mu tabbatar."?

Jazy ya ce, "in kana ganin baza ka iya kai kaWai ba, mu sake kiran toxicologist ku yi handling case Win nan."

Ya yi murmushi ya ce, "don't worry mr Jafar, zan yi duk abinda ya kamata a kai. A fara kawo min abinda ya ci na ?arshe."

Abba ya ce, "to me ya ci?."

Jazy ya ce, "ya sha coconut drink a gabana, kuma yana gama sha bai jima ya fara reacting. In zuwa" ya faWa yana barin wajan da sauri.

Mamy ta ce, "coconut drink kuma? Ta ya za a yi poisining Winsa a coconut drink bayan Riyya ce ta haWa masa? Sai dai in wani abun ya sha ba shi ba."

Dr ya ce, "ba abin damuwa bane, zai samu sau?i in sha Allah." Abba ne kawai ya amsa ya buWe ?ofar falon da suke zaune ya fita.


Jazy bayan ya Wauko drink Win suka haWu da Riyya, sai ya Soye sa a aljihunsa dan ya san itace ta haWa, in ta ji a ciki ya sha guba hankalinta zai tashi sosai. Ya san yadda suke son Rehaan kamar su goya shi, in bashi da lafiya kamar su Wauko ciwon su dawo dashi jikinsu haka suke ji.

Riyya ta kalle sa da idanunta da ta sha kuka ta ce, "Ya jikinsa?."

Ya zuba mata ido sannan ya ce, "ya ji sau?i, bacci yake yi."

"Me ya same shi?."

"Ciwon ciki, kin san kuma yana yi.

"Amma wannan ya yi yawa, unconsiouly aka fita dashi fa."

"Kar ki damu, ina tabbatar miki da ya ji sau?i, bacci ma yake yi."

Ta yi shiru bata ce komai ba, ta Wago taga ita yake kallo sai ta ce, "don Allah zan bi ka in je, ina ao naga halin da yake ciki, please!."

Ya Wan sauke numfashi yana kallon ta ya ce, "gobe kina da school fa."

Cike da shagwaSa ta ce, "msc nake yi fa, i'm not a small girl. Ka yarda mu je ka yi Hamma Jazy!."

Yadda ta yi maganar ya saka shi yin murmushi ya ce, "ki je ki rufe gashin nan na ki sai mu tafi. Na ce ki daina zama babu hula bakya ji ko?."

Ta yi murmushi ta shafa kanta, sai a lokacin ta ji ashe ma babu Wankwali a kanta, ta koma ciki shi kuma ya shiga mota yana jiranta.

Babu jimawa ta dawo, Janan da take ta hangosu ta ?araso suka tafi gabaWaya..

Bayan ya sauke su shi kaWai ya kaiwa Dr Coconut drink Win, su kuma suka je wajan da Mamy suke a zaune.

Riyya ta zauna a kusa da Mamy, ta fara hawaye ta ce, "Mamy me ya samesa? Ciwon cikin da yake yi ne?."

Abba ya ce, "ki kwantar da hankalinki Juwariyya, babu abinda ya same sa. Zai ji sau?i in sha Allah."

A lokacin Jafar ya dawo, Abba ya kalle sa ya ce, "Jafar ka kai masa?."

Ya Waga kai ya ce, "na kai Abba, sun shiga lab za a duba."

Mamy dai ta kasa cewa komai hawaye kawai take yi, bata son zaman Rehaan a Nigeria, amma mahaifinsa ya kasa fahimtar haka. Gashi daga dawowarsa har an fara ?o?arin kashe mata shi.

Babu jimawa Dr ya ?araso wajan da result a hannunsa. Ya daidaita nutsuwarsa, yana kallonsu dan baya so ya yi wani kuskure. Mai asibiti gabaWaya babu lafiya dole a nutsu, kuma Rehaan ba ya Waukar mistake ko kaWan.

Ya Wauko ragowar drink Win ya ce, "Abba a cikin wannan drink Win ya sha guba."

Abba ya ce, "innalillahi wa'inna ilairhir raji'un! Da gaske dai gubar ya sha?."

Dr ya ce, "da gaske ne Abba, guba ce amma bata da ?arfi sosai. Kuma Mr Jafar ya faWa min Wan kaWan ya yi sipping ba da yawa ba, shiyasa bata shiga jikinsa sosai ba."

Mamy ta ce, "ta ya zai sha guba a wannan drink Win?."

Ta kalli Riyya da take zare idanu ta ce, "?anwarsa ce ta jini ta haWa masa, ta ya za a ce akwai poison a ciki?."

Dr ya ce, "tabbas akwai guba a ciki Mamy, a ciki ya sha gubar."

Riyya ta fara girgiza kai ta ce, "wallahi ni kaWai na yi aikina, kuma ni ban saka masa poison ba, ta ya zan iya sakawa Hamma Rehaan poison? Ta ya zan yi ?o?arin kashe sa?."

Abba ya ri?e hannunta ya ce, "calm down Juwairiyya, babu wanda ya ce kin zuba masa guba. Ki nutsu ki kwantar da hankalinki."

Abba ya kalli Dr ya ce, "ka tabbatar a ciki aka zuba masa?."

Ya Waga kai ya ce, "na tabbatar yallaSai."

Mamy ta kalli Juwariyya da take kuka ta ce, "Ke da wa ku ka yi aikin? Ke da wa ku ka haWa drink Win?."

Muryarta tana cracking ta ce, "ni....kaWai....ce" ta faWa tana sake fashewa da kuka mai sauti.

Mamy ta dafa bayanta ta ce, "shikenan ya wuce, ai babu abinda ya same sa. Ki daina kuka."

"Amma Mamy ni kaWai na haWa komai, ta ya aka samu poison a ciki?."

Abba ya ce, "akace ki bar maganar, kar ki damu tunda babu abinda ya same shi sai mu godewa Allah. Dr ya jikinsa?."

"Da sau?i sosai, in sha Allah gubar baza ta yi wani tasiri a jikinsa ba. Yanzu bacci yake yi, zai iya kawai gobe kamar haka yana bacci. Za ku iya shiga ku gan shi."

Abba ya Waga kai ya ce, "Dr waye ka ce ma?."

"Dr Munib Sir."

"Thank you Dr Munib."

"My pleasure Sir" ya faWa tana murmushin jin daWi ya fita. So yake ya yi abinda za a gode masa daman, iyayen Rehaan ba abin wasa bane. Gashi kuma Rehaan Win ne da kansa a kwance, dole a nutsu a yi aiki dakyau.

Abba ya kalli Juwariyya ganin ta ?i daina kukan ya ce, "zo."

Bata musa ba ta koma kusa dashi, ya dafata ya ce, "ki kwantar da hankalinki, babu abinda zai samesa."

Ta Waga kai alamun to, Abba ya kalli Janan ya ce, "Janan ku koma gida dare ya yi sosai."

Jafar ya ce, "Abba zan kai ku na dawo, sai na zauna dashi."

Mamy ta ce, "In bashi da lafiya a jikina kaWai yake iya yin bacci, zan zauna dashi Jafar, ku koma gida."

Jafar ya ce, "Mamy ku je gida kawai, ni zan zauma dashi a nan."

Abba ya ce, "Jafar baka huta ba, ka dawo daga tafiya baka sosai ba."

Ya murmusa ya ce, "babu komai Abba. Riyya mu je na mayar daku gida, Abba mu je driver ya mayar daku."

Basu musa ba duk suka mi?e, suka shiga Wakin da yake kwance suka ga an saka amsa ruwa yana shiga jikinsa.

Abba ya dafa kansa ya ce, "Allah ya baka lafiya Muhammad."

Mamy ta shafa kwantaccen gashinsa wanda ya zube akan pillow. Sai kuma ta saka hannu ta cire band Win da ta Waure gashinta, ta kama gashinsa ta Waure masa, sannan ta yi masa peck a goshi tana shafa bread Winsa.

Ta sake ajiyar zuciya ta ce, "Allah kar ya bawa ma?iyanka ikon ganin bayan ka, Allah ya cigaba da kare ka a duk inda ka ke Rehaan!."

Suka amsa da amin, Riyya ma ta ?araso ta yi pecking Winsa tana kuka.

Janan ma kuka take yi tana kallonsa a haka suka fito.

Lokacin da suka fito security guard guda biyu ne a ?ofar Wakim, duk da asibitin na Rehaan ne, amma dole a saka masu kula dashi.

Mamy ta kalli Jafar da yake tafiya ta ce, "Jafar." Ya kalle ta ya ce, "Na'am Mamy."

"Barin guard Win nan babu damuwa? Ka ga fa babu kowa a wajansa, za a iya biyansu kuWi su cutar dashi."

Abba ya yi murmushi yana girgiza kansa, wato in kana so ka ga wacce bata iya Soye son da take yiwa yaranta aka samu Mamy an gama.

Abba ya ce, "Nadira babu abinda zasu yi masa, akwai cctv a nan, babu wanda ya isa ya cutar dashi. Ki nutsu don Allah."

Ta sake kallon guard Win bata ce komai ba suka yi gaba. Abba da Mamy motar driver suka shiga, Juwariyya da Janan suka shiga motar Jafar.

Janan da Riyya dukkansu kuka suke yi, Jafar ya yi musu bai ce komai ba har suka je gida. Janan ta buWe ta fita da gudu tana kuka.

Riyya zata buWe ya ri?o hannunta ya ce, "Riyya!."

Kamar jira take ya yi mata magana, ta fashe da kuka mai sauti wanda ya fi na farko.

Ya sake ri?e hannunta sosai ya ce, "ki daina kuka Riyya, zai samu sau?i in sha Allah."

Ta kalle sa da jar fuskarta ta ce, "Guba fa ya sha, guba aka zuba masa a abinda ni na yi making Winsa na kai masa da kaina."

Calmly ya ce, "ki nutsu! Babu abinda zai same shi."

"amma a cikin abinda na bashi aka bashi poison."

"Amma kowa ya san bake bace ba."

"Ku ne zaku ce haka, amma mutane da yawa zasu ce ni na bashi guba" ta faWa hawaye yana sakkowa daga idonta.

"Kowa ya san ba ke bace ba Riyya, an yi amfani da damar da aka samu daga wajan ki ne shiyaasa haka. Amma ki daina kukan nan bana so."

Ta goge fuskar ta ta ce, "waye yake son kashe mana shi?."

"Kawai ki cigaba da taya shi da addu'a, in sha Allah komai zai zama daidai."


Ta yi ajiyar zuciya ta kalle shi ta ce, "Kar ka bar komai ya same shi, ka ji?."

Yadda ta yi maganar da shagwaSa ya saka shi ya ja hancinta ya ce, "okay ma'am, zan kular miki dashi sosai, ke kuma sai ki kula dani."

Ta yi murmushi bata ce komai ba, ya ce, "je ki, dare ya yi sosai."

"In ya farka ka sanar dani, ka ji."

"Okay Ma'am" ya faWa yana pecking hannunta ta fita a sanyaye shi kuma ya juya motar ya fita daga gidan a guje.

Janan tana shiga falon Mama ta zube a akan kujera tana kuka. Sameer ya ja tsaki ya ce, "malama lafiya zaki shigowa mutane kina kuka a daren nan? Daga ina ki ke?."

Cikin kuka ta ce, "Hamma Rehaan aka bawa poison a cocunut drink, yanzu haka yana asibiti a kwance."

Mama ta buWe ido ta ce, "Poison! Yaushe?."

"Wazu aka tafi dashi asibiti, yanzu daga can nake, an tabbatar da a cikin drink Win ya sha."

Sameer ya ce, "waye ya haWa masa to?."

Ta goge ido ta ce, "Riyya ce ta haWa masa."

"Kashe shi take son yi kenan?."

"Ta ya Riyya zata iya kashe sa? Riyya ko peacock Winsa baza ta iya kashewa ba."

Ya harare ta ya ce, "to waye ya bashi?."

Janan ta ce, "kawai an yi amfani da abinda ta haWa an zuba masa poison ne."

Sameer ya taSe baki ya ce, "faWan cikin gida ne, abinda babu ruwanka daWin kallo ne dashi. Mama sai da safe, Allah ya bashi lafiya" ya faWa yana mi?ewa ya fita daga falon.

Janan ma mi?ewa ta yi ta shiga Wakinta jikinta a sanyaye.

Mama ta bita da kallo har ta Sace, a bayyane ta ce, "waye ya bawa Rehaan guba? Waye yake son kashe shi a cikin gidan?. Ni dai ban bashi guba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login