Showing 42001 words to 45000 words out of 96103 words

Chapter 15 - RAGAYAR DUTSE BOOK 1 COMPLETE

25 Aug 2026

77

ya ce, "kawai dan babu yadda zan ne, shiyasa har na barta ta fito yanzu. Kuma zan samu Chairman Win na ku, haka kawai tsakiyar dare a ce fito aiki, kawai saboda gayyatar wani interview?. Yanzu in interview Win ce ina jin kwana zata yi kenan ko?."

Saleem ya ce, "to ya za a yi? Abinda aka jima ana nema ne bai samu ba sai yanzu. In Chairman ya rasa damar hira da wannan bawan Allah ai zai iya yin zazzaSi. Ga shi Islaha tana da sa a sosai, in dai ta yi invinting sai an yi accepting."

"Bazai dinga takura min mata ba wallahi, sai a canja mata waje ta koma bayan camera."

"Ha?uri za a yi Hamma" ya faWa yana dariya ya kalli islaha ya ce, "Islaha shiga mu tafi."

Islaha ta shiga baya, Saheer ya kalle ta ya ce, "ki kula da kanki, kin ji?." Ta Waga kai tana murmushi.

Saheer ya ce, "Safeera fa? Ba tare za ku je ba?."

Saleem ya ce, "ka san ita a Sangaren record ta ke, irin wannan tafiyar ba a cika yi da ita ba."

Saheet ya ce, "nima Sangaren zan saka ta koma, bazai yu ta dinga fita ko ina ba." Saleem ya yi murmushi ya ja motar suka tafi.

Sai bayan motar ta tafi sannan ta gaisa dasu, Saleem ya ce, "an taso ki babu shiri ko?." Ta

Wan yi murmushi ta ce, "ni da na ji kiransa wallahi tsoro ne ya kamani. Gaskiya Chairman yana son gayyato mutumin nan, ban taSa ganin guest Win da ya mayar da hankali akan nemansa kamar wannan ba."

Saleem ya ce, "To ba gama garin ba?o bane, kowa zai zo ace shine na farko da ya fara hira dashi a channel Winsu da yaren hausa."

"Allah ya bamu sa a a kansa."

Ya amsa da amin suna cigaba da tafiya. Ba jimawa suka ?araso bakin hotel Win, aka buWe musu gate suka shiga suka yi parking.

Sai a sannan Muslim ya ce, "To a nan zamu tsaya ko zamu shiga ciki?."

"Zamu shiga mu yi reserving room Islaha ta zauna, babu daWi a barta a reception a zaune kowa yana ganinta. Daman ya ce a kama Waki Waya a zauna saboda bamu san lokacin barin mu nan ba, tunda lokacin sallah ya kusa sai mu shiga masallaci, ita sai ta shiga ciki ta zauna."

Islaha da mamaki ta ce, "wai a ta?aice a ina Mr Ray Win yake? A ina zamu gansa?."

"Waye ya sani Isalaha? Abinda na sani kawai tabbas yana cikin hotel Win nan. Amma floor Win da yake da room number ba mu sani ba. Amma Chairman ya ce zai turo mana."

"Ikon Allah, wannan shine zuwa gona babu fatanya" Muslim ya faWa yana kallon Saleem.

Saleem ya ce, "mu je mu kama Wakin, in mun kama sai ta je ta zauna, in fito daga sallah sai mu je mu same ta."

Muslim ya ce, "Waki a nan fa yana da tsada, haka ya bada kuWi a kama?."

"To ba so yake yi ba? Mu je" ya basa amsa yana fita itama ta fito tana gyara zaman id card Winta a wuyanta.

A hankali suke takawa zuwa ciki, Saleem ya ?arasa ya karSi Waki ya dawo wajan ya bata card key Win ya ce, "key Win ?an gayu ne, ba a haWa sa da waya, in ba haka ba bazai buWe ba sai kin dawo."

Ta yi dariya ta karSa ta ce, "tare zamu je?."

"A'a ki je kawai, in an idar da sallah sai mu zo mu san abinda za a yi."

Ta girgiza kai ta nufi elevetor ta shiga zuwa floor Win da room Win yake.

? ? ?? A lokacin Rehaan ya fito daga Wakin yana tsaye a ?ofar room Win sanye cikin kayan bacci ya Wora rigar sanyi mai hula a kai, ya saka hular ya rufe kansa har kusan rabin fuskarsa ya rufe.

Neman Wakin da Jazy yake yi, dan shi bai san a wanne Waki yake ba ga shi ya kira sa yana bacci.

?akinsa yana kallon elevetor, tana buWewa ya kalli wajan a tunaninsa Jazy ne. Suka haWa ido da Islaha da ta fito daga elevetor tana kalle kalle, tana so ta ga room Win da zata shiga.

Islaha ta Wauke idonta daga kansa tana kalle-kalle har ta gano Wakin.

Ta gabansa ta wuce ta buWe Wakin ta shiga ba tare da ta sake kallon sa ba. Shima tunda ya kalle ta sau Waya bai kuma kallo ba, daman ya yi tunanin Jazy ne shiyasa ya kalle ta. Bai jima a tsaye ba ya koma Waki.

Islaha tana shiga ta ?arewa Wakin kallo, ta yi ajiyar zuciya ta cire facemask Win ta zauna tana kallon Wakin. Kiran sallah ta ji ana yi, ta shiga banWaki ta yi alawala ta fito ta tayar da sallah har aka yi asuba.

Tunawa ta yi ta bar handbag Win a mota, kuma a ciki iv card Win yake, ko yaushe zasu iya ganin Ray, da bu?atar ri?e iv card Win a kusa, yadda da an haWu a mi?a. Ta Wan yi tsaki ta mi?e ta fito daga Wakin da hanzari.

Tana kulle ?ofar ta juyo ta ji ta yi karo da abu, ta ji saukar abu kamar ruwa a jikinta, ta kalli jikinta ta ga black tea ne ya zube mata a jikinta. Ga paper cup Win da tea Win yake ciki a ?asa yana gangawara a ?asa. Allah ya taimaka babu zafi, amma ya Sata mata jiki.

Ta Wago ta kalle kalli abinda ta buge dashi har ya zuba mata tea Win hannunsa, ta ga ba ita yake kallo ba wani wajan daban yake kallo kamar ba da ita ya yi karo ba. Ya zagaye ta zai wuce, har yana tsallake cup Win bai ce komai ba.

Islaha ta kallesa, ta kalli cup Win da jikinta, ta ga in ta yi shiru fa ya raina mata hankali, gwara ta magantu. A nutse ta ce, "excuse me, Didn't you realize you bumped into me?!" ta faWa tana kallonsa

Rehaan kamar bai ji ba, ya Wauko waya yana kiran number Jazy.

Islaha ta zuba masa ido cike da takaici da ba?in ciki, ta kalli kanta ta ga yadda ta Saci da tea Winsa, ta sake kallonsa cikin Sacin rai da hasala. Duk da bata ganin fuskarsa dan ya Soye rabin fuskarsa da hular sanyi, amma zata iya gane kammaninsa, dan Wazu ta gan shi a tsaye har haWa idanu sun yi.

Ta zagaya ta tsaya a gabansa, ta yi snapping fingers Winsa suka ba da sound, dan ya bata attention Winsa sosai. Islaha ta ce, "kurma ne kai? Baka ji ka buge ni bane, ko baka ga ka zuba min da tea ba?."

Ta ?asan ido Rehaan ya kalle ta, ya sake Wauke kansa kamar ba ya jin yaren da take magana dashi, kuma yana tsaye bai bar wajan ba, kuma bai kalle ta ba.

Islaha ta ji takaici ya mamaye mata zuciya, ta ji kamar ta yi tsalle ta dinga dukansa har sai ta wuce takaicinta.

A fusace ta ce, "wallahi ba dan sauri nake yi ba, sai na koma na je na siyo tea, na zo na watsa maka a jikinka dan ka ji abinda na ji. Dan wuala?anci, ka zuba min abu a jikina kuma ka ?i kallona balle ka bani ha?uri? Waye kai?."

A duk duniya kalmar da take tsayawa Rehaan a rai bata wuce kalmar waye kai ba, yana ganin kamar raini ne a kalle sa a ce waye shi. Yana daga cikin the most popular people a arewa, amma a kalle a ce waye shi, duk sai ya ji kamar an raina masa wayo.

Hakan ya saka ya Wago fararen idanunsa ya kalle ta. Ita kuma ta nunasa da yatsa ta ce, "Kar ka yi fatan mu sake haWuwa, in mu ka haWu abin bazai yi maka kyau ba, dan wallahi ko a ina na ganka sai na Sata maka rai da lokaci, kamar yadda ka Sata min yanzu. Bana Waukar raini da wula?anci, ko waye kai daidai nake da kai. Na ?yale ka yanzu dan ina sauri, kuma na yiwa Hamma al?awarin bazan yi faWa ba, da sai na tara maka jama'a wallahi, sai ka ji ina ma baka zo hotel Win nan ba!."

Rehaan kamar ba jinta yake yi ba, hankalinsa yana kan waya ya mayar da ita ?aramar mahaukaciya. Duk da kalmanata suna shigarsa, amma ba shi da lokacin da zai Waga ido ya kalle ta.

Takaici ya sake kamata, ta yi ?wafa ta bar wajan tana mita.

"Haka kawai an taso ni tun asuba akan inviting wani banza Rehaan Yola, ni ban ga Rehaan ba, a banza da wofi wancan ?aton banzan ya Sata min rai. Ko ina Mr Rehaan yolan oho. Mtsww! Shirme!."

Elevetor yana buWewa Jazy ya fito, ta Wan kalle sa suka haWa ido, ta Wauke kai ta basa hanya ya wuce ita kuma ta shiga.

Tana shiga elevertor aka buWe wani Wakin, wani namiji ya le?o yana dariya ya ce, "Beb you forgot your facemask, me yasa ki ke gudu?. I love you." A tare Jazy da Ray suka kalli wajan, sai aka kulle ?ofar aka koma ciki..

Nana Haleema
'
*RAGAYAR DUTSE.*

?? *Nana Haleema.*

*Book 1*
*Page 012.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah.
Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su suna nan kamar haka.

Kabbasa spray
Dufr khumrah
Mahlab khumra
Body milk
Kuleccam
Matan Maiduguri
Ready to use dilka
Halawa
Shuwa Arab hair mist
Cotton incense
Dorut after period
Dukhaan stool
Gabgab
Sandal flex
Sandal sukkaria
Kajiji
Halud
Arabian oud
Oil perfume
Room fresh
Multi purpose sprays
Curtains incense
Kabbasa
Farce
Marshoosh
Senegalese Kajiji
Dilka soap
Dilka cream

Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168
08164570032

_______________________

Rehaan ya bi Jazy da kallo ya ce, "ina ka je?." Jazy ya ce, "na je masallaci mana."

Ya harare sa ya ce, "nima ai na je, amma ban ganka ba."

Ya Wan shafa kansa ya ce, "ana idar da sallah na je na sha tea. Meye ka ke nemana kamar na ci maka bashi?" Ya faWa ya buWe room Winsa.

Rehaan ya ja tsski ya ce, "bana so ka dinga yawo, kar a yi noticing muna cikin hotel Win nan."

Jazy ya shiga Wakin sa yana cewa, "kai dan kana Soye kan ka ni bazan Soye kaina ba, kai ake nema ai bani ba."

"Shine ka je ka sha tea baka taho min dashi ba, nawa da aka kawo min ya zube."

Jazy ya wani kalle sa ya ce, "Kai! Ba fa yaron goye bane ba kai, in baza ka je ka ka siya ko ka yi order ba ka bar shi. Ni bacci nake ji, sai anjima" ya faWa yana rufo ?ofarsa ya bar sa a tsaye.

Ray Waki ya shiga yana kallon inda tea Win ya dan ya Wan zube masa a jiki, ya ja tsaki ya cire rigar ya ajjiye sannan ya zauna a kan gado. Sai kuma ya jawo wayarsa ya duba ya kuma ajjiyewa bai ce komai ba.

Islaha kuwa cike da takaici ta sauka groundfloor, a reception ta haWu da su Saleem suna niyar zuwa floor Win. Ta kalle su ta ce, "na manta handbag Wina a mota, shine zan je in Wauko."

Muslim ya ce, "gata na Wauko miki, na san dole zaki nema ta." Ta karSa fuskar ta babu walwala.

Saleem da ya san halinta ya ce, "ya dai?."

"Wani Wan rainin hankali ne ya buge ni ya zuba min tea, kuma dan wula?anci ina magana ya yi min banza kamar bai yi laifi ba. Ji inda ya Sata min riga, ga abaya mai sauri ri?e dauWa."

"Ina fatan ba ki mayar masa ba?."

"Kaima ka san bazan zuba masa ido ba ko?."

"Islaha nan fa hotel ne, akwai mutane mabanbanta wanda baki san matsayinsu ba. Ki dinga kula."

Ta Wan yi tsaki ta ce, "sai me? Dan yana da wani matsayi baza a nuna masa kuskurensa ba?. Tea ne a hannunsa fa, ya buge ni ya zube min a jiki, ba a hannuna tea Win yake ba, amma yi ha?uri ya gagaresa faWa. Kuma sai in zuba ido ina kallonsa, ya zubawa banza mara gata ko?."

"A'a, ni ban ce ba."

"Ka ma ce Win, ka san ba bari zan yi ba. Kuma bai yi kama da Wan ?asar nan ba ko kaWan."

Saleem ya girgiza kai ya ce, "nidai ina so ki rage wannan tsiwar taki, gidan wani zaki je."

Ta Wan harare sa ta ce, "gidan Hamma zan je ai, ya san kuma ya nake. A haka ma na ?yalesa ne saboda Hamma ya ro?e ni kar in yi faWa, Allah da sai na tara masa jama'a."

"Daman shi ya taSarSara ki ai."

Suka yi dariya a tare, suka nufi elevetor suka shiga zuwa floor Win.

Sai da ta sake kallon inda ta ga Rehaan amma babu alamunsa, wajan babu kowa sai waiter da table tana knocking Waya daga cikin ?ofofin wajan inda suka yi order abinci.

Suna shiga suka zaunna akan kujerun da suke Wakin, ita kuma ta shiga bathroom ta Wan wanke inda tea Win ya zube mata, ta dawo ta zauna a gefen gadon ta ce, "tsakani da Allah awa nawa zamu kwashe a wajan nan? Bamu da tabbacin a ina wannan bawan Allah yake."

Muslim ya ce, "wallahi har na gaji Islaha, har yanzu babu cikakken information akan inda zamu same sa."

Saleem ya Wauki waya ya ce, "bara na kira Chairman, ya kira PA Winsa ya faWa mana ko da floor Win da yake ne, in yaso sai mu tara zuwa lokacin sallar azahar."

Ta wara ido ta ce, "har azahar?."

Saleem ya ce, "muna da mafita ne Islaha? Dole haka zamu yi."

Saleem ya kira Chairman suka yi magana, bayan ya kashe ya ce, "Sun yi magana da PA Winsa, ya ce zai turo mana hoton wanda suke tare, ya Wan fi sa sau?in gani, amma yana da ?ar shariya kaWan. Ya ce indai mun gansa kamar mun ga Mt Rehaan Yola ne."

Islaha ta gyaWa ki tana taSe baki ta ce, "taS, ka ce wannan aikinka ne, dan bazai wula?anta ni ko ya share ni ba wallahi. Kun san in hakan ya faru da faWa za a rabu dani. Garin son ganin Ray mu ?are a police station."

Muslim ya ce, "wallahi aikin ki ne ba mu ba, ga ki a tare damu me zamu yi?. Ai indai da mace a irin wannan tafiyar namiji baya saka baki. Macen ma irin ki, mai kyau da sa a."

Ta Wan yi murmushi ta ce, "Aa fa, ni wallahi ba za a wula?anta ni a banza ba. Zan iya Sarar da komai wallahi, sai dai Chairman ya saka a kulle ni" ta faWa tana Waukar wayarta da take ?ara.

Ganin Hamma ne sai da ta yi murmushi sannam ta Wauka ta saka a kunne ta ce, "Hamma ina kwana."

"Islaha kun gama?."

"Ina fa, har yanzu ban samu damar ganinsa ba. Ba mu san a wanne floor yake ba har yanzu."

"Babu lokacin dawowar ki kenan?."

"Gaskiya babu."

"Kina ina yanzu haka?."

"Mun yi reserving room, ina ciki."

"Su kuma fa?." Ta Wan kalle su ta ga Muslim ya zuba mata ido, saSanin Saleem da yake danna wayarsa.

Ta Wan sauke numfashi, ta yi ?asa da murya sosai ta ce, "muna tare."

A Wan fusace ya ce, "a Waki Wayan ku ke?."

Ta Wan girgiza kai ta ce, "eh, da yake muna tattaunawa akan yadda abin zai kasance ne."

"Islaha gaskiya bazan jure wannan shirmen ba, ki zauna Waki Waya da maza biyu a hotel?."

"Kar ka damu, aiki ne ya kawo hakan. Na san ka yarda dani ai ko?."

Sai da ya yi ajiyar zuciya sannan ya ce, "ki kula, zuwa anjima in baki dawo ba zan zo." Kafin ta yi magana ya kashe wayar, ta yi murmushi tana ajjiye wayarta a gefe.

Muslim ya ce, "Isalaha kina son Hamma da yawa." Ta Waga ido ta wani kalle sa, sai ta share bata basa amsa ba.

A lokacin Saleem ya ce, "yauwa, ga hotonsa an turo min. Sunansa Jafar Yola, inkiya Jazy. Cousin Win Rehaan ne kuma abokinsa, da babansa da babansa uba Waya suke."

Muslim ya karSa yana kallon hoton Jazy ya ce, "wannan ai na san shi, indai zaka ga Ray to da?yar baka gan shi ba. Da yawan hotunansu a tare suke."

Ya mi?awa Islaha ta karSa tana kallo, ta Wan buWe ido ta ce, "kai wannan ai na gan shi."

A tare suka ce, "a ina?."

Ta kalle su da mamaki ta ce, "a floor Win nan, lokacin da nake faWa mu ku an zuba min tea, elevator Win da ya fito na shiga, har sai da basa hanya ya wuce."

Saleem ya ce, "oh Islaha! Meyasa baki yi masa magana ba?."

"Ban san shi ba ai, ko guest Win na mu ban san shi ba, ban taSa tsayawa na ?are masa kallo ba balle na ri?e fuskarsa a raina."

Muslim ya ce, "kai, mun yi wasa da damar mu." Ta Wan yi shiru ta ce, "Hakan yana nufin Jazy da Ray a wannan floor Win suke."

Saleem ya ce, "Za ki iya gane room number Winsa?."

A tare suka mi?e suka fito bakin ?ofar, tana kallon Wakunan da suke a kulle ta ce, "ban ga Wakin da ya shiga ba, amma ina da tabbacin a wannan floor Win ya yake."

Saleem ya ce, "shikenan, hakan ma an samu cigaba ai. Mu koma tukunna."

Suka dawo Wakin Islaha ta ce, "da na san shine da nayi masa magana, ohh! Yanzu a ina zamu sake ganinsa?."

Muslim ya ce, "kar ki damu, ba laifi bane ba hakan, rashin sani ne. Amma yana da kyau a nuna miki hoton Ray

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login