Showing 45001 words to 48000 words out of 96103 words

Chapter 16 - RAGAYAR DUTSE BOOK 1 COMPLETE

25 Aug 2026

62

kar aje shima kin haWu dashi."

Ta Wan yi dariya ta ce, "babu ba?ata, wata?ila in na gansa zan gane sa."

Saleem ya ce, "zata gane Ray, ai ba Soyayye bane ba." Suka koma suka zauna suka cigaba da tattaunawa.

Islaha ta gaji da zama, kwanciya take son yi amma bazai yu ba saboda waWanda suke tare. Duk ta takura, zaman ya ishe ta, har bacci take ji yana Waukarta.

Saleem ya kalli agogo ya ga ?arfe takwas na safe, ya ce, "ya kamata mu samu tea mu sha. Muslim mu je mu samo abinci mu barta a nan." Suka mi?e suka fita suka bar ta a Wakin.

Basu jima da fita ba ta taso ta fito tana sake kallon wajan ko zata ga Jazy amma babu kowa a wajan.

?arar elevetor ta ji sai ta juya tana kalon wajan, ta yi tsaki ganin wraiter tana tura table Win abinci. Ta kalli Islaha ta ce, "morning madam." Islaha ta yi murmushi ta amsa, ita kuma ta wuce room Win da tazo tana knocking.

?an buWe ?ofar da take knockinga aka yi, ta Wan kalli wajan sai ta ga bata ganin kowa sai waiter Win da ta shiga ciki da table Win. ?arar elevator ta sake ji, ta juya ta ga Saleem da Muslim sun dawo.

Saleem ya mi?a mata tea ya ce, "me ki ke yi a nan?."

Ta ce, "ina dubawa ko zan sake ganinsa."

Saleem ya ce, "mu shiga ciki, bazai yu mu tsaya a nan ba, har gwara mu mu je kan kujerun can mu zauna mu jira mu gani. Amma mu fara cin abincin." Bata ce komai ba ta koma suka biyo bayanta.

Har ?arfe goma suna zaune babu labari, duk sun gashi da zaman waje Waya.

Islaha ta ce, "zama a nan bazai yu ba? Hamma Saleem, mu fita mu je mu zauna a kan louge chairs Win can, mu dinga kallon masu shige da fice, kar mu je muna nan su bar hotel Win.

Saleem ya ce, "haka ne, mu je."

Muslim ya ce, "ku je zan fito." Ba musu suka fita suka bar masa Wakin.

Muslim ya Wauki wayarsa yana tsaki ya ce, "Ummi kin dame ni, meye wai?."

Daga can Sangaren ta ce, "bana so Islaha ta yi nasara a akan wannan aikin shiyasa na damu, ka san abinda zaka yi ka lalata haWuwarta da Mr Ray."

"Na fi ki sanin abinda nake yi, na fi ki sanin abinda zan aikata. Ki daina takura min da waya, kin san ta da shegen wayo, zata iya gano wani abun."

"Shikenan" ta faWa tana kashe wayar.

Ya kalli kan gadon ya hango handbag Winta, ya ?arasa ya buWe ya Wauko invitation card Win da yake ciki, ya ninke shi ya saka a aljihu. Ya Wauko wani irinsa sak a aljihunsa ya musanya da nata, ya mayar da jakar inda ya Wauka ya ajjiye.

Ya girgiza kai yana kallon jakar ya ce, "za ki haWu da Mr Rehaan Islaha, amma a police station zaki ?are, dan ni kaWai na san me na rubuta. Baza mu taSa bari ki yi nasara akan mu ba wallahi, sai mun Sarar da duk wata nasara da za ki samu a rayuwar ki, baki isa ki zo a bayan mu ki fi mu Waukaka ba. Kina samun damar hira da Mr Rehaan shikenan kin yi mana fintinkau, sai mu gani in hirar zata yu" ya yi ?wafa yana cize bakinsa sannan ya fito.

A zaune ya same su suna hira ita da Saleem shima ya zauna ya shiga sahun hirar.

Tun suna zaman daWin rai har suka gaji, ta koma Wakin ta sake dawowa ta zauna, suma suka koma Wakin. Kiran sallar azahar ya saka Saleem da Muslim fitowa daga Wakin, suka kalle ta tana inda take a zaune.

Muslim ya ce, "zamu wuce masallaci."

Ta Waga kai suka sauka ita kuma ta rufe ido cike da gajiya da kasala.

?aramin bacci ne ya fara Waukarta, a lokacin Jazy ya buWe ?ofa ya kalli inda take, ya ganta a zaune akan kujera ta Wora ?afa kan Waya amma idanunta a rufe.

Ya Wauke kai, ya fito ya yi knocking Wakin Ray ya buWe masa ya shiga. ?arar rufe ?ofar da Jazy ya yi ya saka ta buWe ido, ta mi?e zaune ta nufi Wakin dan ta yi sallah.

Jazy yana shiga ya bi Ray da kallo da yake sanye da ?ananun kaya marasa tsaho. Ya ce, "har ka dawo daga sallar ne?."

"Ban je ba, a nan na yi."

"okay, ?arfe nawa zamu wuce?."

"Ban sani ba nima."

Jafar ya zauna yana kallon sa ya ce, "?arya ka ke, duk bala'i yau sai mun koma gida wallahi."

Shi dai bai ce komai ba ya waya da ya Wauka yana dannawa.

Jazy ya ce, "wannan room Win na kusa da naka, ashe wani babban Wan siyasa ne a ciki, ya gayyato wata yarinya ta taya shi kwana, yanzu zancen da nake yi maka ta yi masa sata ta gudu."

Ray ya ce, "Allah ya ?ara, saboda son tonawa kai asiri ne ya saka suke son suke mu'amala da ?an nigeria. In iskancin ka ke so ka je ka smau baturiya, babu sata balle yi maka video ta yaWa."

Jafar ya taSe baki ya ce, "matsalar su ce ba tamu ba."

"Na ga yarinyar, kuma na ga fuskar ta, har bayan ta wuce ya le?o yana cewa ta manta facemask Win ta."

Jazy ya kalle sa ta ?asan ido ya ce, "zaka taya sa bincike a kamata kenan?."

"Da zan ganta kyauta zan yi mata, ta ci kuWinta hankali a kwance."

Ya yi dariya ya ce, "ka shirya kawai malam, ina so na ci girkin Mummyna wallahi."

Ray ya kwanta ya ce, "bacci zan yi, zuwa dare sai mu koma."

Jafar ya mi?e ya ce, "wallahi zaka neme ni ka rasa, domin bazan tsaya kana wahalar dani ba. In ba dan Mamy ba, bazan tsaya ina saurarenka kana abinda ka ga dama ba, kaima ka san baka isa ba" ya faWa yana fita daga Wakin.

Kallon inda Islaha ta zauna Wazu ya yi, bata nan amma akwai id card Winta a wajan. Kamar bazai ?arasa ba, sai ya ?arasa dan ya duba, haka kawai bai yarda da ita ba.

Ya Wauki Id card Win yana kallo, ya girgiza kai a bayyane ya ce, "no wonder, ashe yar jarida ce."

A daidai lokacin Islaha ta fito daga Wakin ta ?araso wajan.

Suka haWa ido da Jazy, kamar a mafarki ta ganshi yana kallon ta, ta ?araso da sauri ta ce, "Good day Mr Jafar."

Ya bita da kallon up and down, ya ?i yi mata magana sai kallonta kawai yake yi kamar mai son gano wani abun a jikinta. Islaha itama kallonsa take yi kamar yadda yake kallonta, tana jira ya amsa mata.

Kamar bazai ce komai ba, sai daga baya, cikin yanga da jan aji ya ce, "so why are you following me?."

Ta kalle sa tana Wan murmushi ta ce, "I'm not following you, sir. I don't even know you personally. My colleagues were the ones who showed me your picture."

Ya kalli Id card Winta ya kalle ta, kafin ya yi magana ta ce, "zan iya samun lokacinka?."

Fuskarsa babu walawala ya ce, "for?."

"A few questions sir."

Ya Wan girgiza kai ya ce, "So you've been following me just to ask me a questions?."

"Yes, Mr Jafar."

Ya Wan taSe baki yana girgiza kai, zai yi magana ta ce, "don Allah, give me a chance."

A lokacin Saleem da Muslim suka zo wajan suna kallonsu da mamaki. Jafar ya bisu da kallo, ya kalle ta ta yi sauri ta ce, "there are my colleagues."

Ya Wan kalle su kafin ya ce wani abu ta sake cewa, "please Sir."

Ya Wan kalle ta ya Wauke kai, yana kallon Wakin da Rehaan yake, ya sake kallon ta ya ce, "Okay, come in" ya faWa yana shiga Wakin da yake.

Ta juya ta kalli su Saleem, Saleem ya yi mata alamar da ta shiga kar ta Sata lokaci, ta daidaita nustuwarta ta ri?e handbag Winta ta shiga da sallama.

Ya amsa yana zama a akan kujera ya nuna mata wacce take kallonsa ya ce ta zauna.

?arewa Wakin kallo take yi, ganin kamar ba a hotel Waya suke ba, ganin Wakinsa mai kyau da girma fiye da nasu, komai na ciki luxury, ga sanyi da ?hamshi mai daWi da yake yi.

Bayan ta zauna, ya Wora ?afa kan Waya yana juya id card Winta a hannunsa. Kafin ta yi magana ya ce, "Miss Islaha from toron guiwa tv."

Ta girgiza kai ta ce, "Yes, Mr Jaafar."

Sai ya canja harshe zuwa hausa ya ce, "okay ina ina jinki, me ke tafe dake?."

Da mamaki ta kalle sa, dan gaskiya bata Wauaka yana jin hausa ba, ta Wauka turanci kaWai yake ji, ko fulfulde bata saka a ranta yana ji ba, tunda ance ba a nan suke rayuwa ba. Gayen ya burge ta sosai, dan ya haWu, irin ?arshen haWuwar nan.

Ta Wan yi ajiyar zuciya cikim nutsuwa ta ce, "Sunana Islaha daga toron guiwa tv, na zo nan dan na bawa Mr Rehaan invitation, da neman izinin hira dashi."

Ya Wan buWe ido da mamaki ya ce, "ya aka yi ki ka san Rehaan yana nan?."

Ta Wan yi murmuahi ta ce, "ban sani ba Sir, Chairman ne ya kira ni tun daren jiya, ya ce na shirya zuwa nan na haWu dashi."

"Shi Chairman Win na ku ya aka yi ya sani?."

"I don't know Sir."

"You know, miss Islaha."

Ta Wan yi murmushi ta ce, "Sir in na sani bazan ?i sanar da kai ba, ban san ya aka yi ya sani ba."

"Well, in baza ki faWa min ba za ki iya tashi ki fita" ya faWa yana nuna mata ?ofa.

Islaha ta Wan yi shiru, in ta fita ta rasa damar ta, sannan in ta faWa masa ta zama ma?aryaciya.

Ta Wan yi murmushi ta ce, "zan iya zuwa na tambayi abokan aikina akan hakan? Amma sai ka bani dama" ta faWa cikin muryarta mai sanyi tana kallon sa.

Ya Waga mata kai alamun ta je, ta yi godiya ta mi?e ta fita.

Jazy ya girgiza kai ya ce, "Lallai akwai ?aramin ya?i, ashe har an san da labarin dawowarsa, duk wanda ya yi gangancin fitar da labarin nan shi da Rehaan" ya faWa yana ?ar dariya sanin halin kayansa.

A hankali ta Wan yi knocking sannan ta shigo da sallama, ta koma inda ta tashi ta ce, "An samu? maganar daga wajan P.A Bilal."

Ya Wan yi murmushi yana girgiza kai, sannan ya Wauko waya ya kira Bilal ya saka a speaker.

Bilal yana Wauka ya ce, "Good day Sir." Jazy ya ce, "gidan tv nawa ka bawa labarin dawowar Ray?."

Bilal ya yi shiru bai ce komai ba. Jazy ya ce, "baka jin magana ko? Me ya ce maka a airport?."

Bilal ya ce, "a yi ha?uri, na riga...."

Ya katse sa ya ce, "ayi ha?uri dame Bilal? Sau nawa kana yi kana bada ha?uri, dan ka ga ina sakawa ya ?yale ka ko?. Shikenan wannan tsakanin ku ne, bazan shiga maganar ba" kafin Bilal ya ce wani abu ya yanke wayar.

Ya kalli Islaha ya ce, "Miss ?ar jarida, kin samu labarin ya dawo jiya. Kuma sai ku zo interview yau?."

"no Sir, ba mun zo interview ba ne, mun zo mu yi inviting Winsa ne, duk lokacin da ya saka mana, a ko ina ne muna maraba da hakan. Mu dai burinmu ya amince mana Win."

Ya Wan kwanta a akan kujerar ya ce, "Kin san babu channel Win da ya taSa hira dashi?."

Islaha ta ce, "shiyasa nake so na zama first presenter da zan fara interview dashi, ina mafarkin hakan a rayuwata? Sir."

Ya yi murmushi, dan yanayin yadda take magana da ?arfin guiwarta ya burge shi sosai.

Jafar ya ce, "meyasa?."

"hira da Mr Reehan ba abu ne mai sau?i ba, iya tattaunawa dashi babbar nasara ce a gare ni."

Ya Wan girgiza kai ya ce, "to kuma sai ga ki a zaune a wajan Jafar ba Rehan ba."

Ta sake yin murmushi mai kyau ta ce, "in na ga Mr Jafar kamar na ga Mr Rehaan ne. Wannan zama da na yi tare da kai shima babbar nasara ce, at least a tarihin rayuwata zan ce na zauna da Mr Jafaar har mun yi magana. Ina komawa gida, zan rubuta a diary na."

Ya girgiza kai tana jinjina girman wayonta, ba ?arya ta iya aikinta sosai. Haka ake son ?an jarida da iya harshensu, da iya sarrafa magana, sa amfani da yanayin fuskar wanda suke tare.

Ya ce, "ta ya dan kin ga Jafar zai zama kin ga Ray?."

"Saboda duk abu Waya, jini Waya ba wasa bane."

Ya yi murmushi yana jinjina ?arfin wayonta, muryata ko rawa bata yi in tana yi masa magana, ko kaWan babu tsoro a tare da ita. Aikin ya ratsa ta, ta ?ware babu da wanda baza ta yi hira ba.

Ta yi ?asa da murya ta ce, "I've been here since 4 a.m. and haven't even had breakfast, just because I want to see your cousin. Please, ka bani damar ganinsa."

Da mamaki ya kalle ta ya ce, "dake muka haWu za ki shiga elevetor ko?."

Ta Waga kai ya ce, "ni ce."

Ya Wan yi murmushi ya ce, "kuma ba ki ga Rehaan ba?."

Ta girgiza kai ta ce, "ban gan sa ba, kana tare dashi?."

Ya girgiza kai da mamaki ya ce, "kafin yanzu, kin taSa ganin Rehaan?."

"Actually ina ganin hotunansa amma bazan iya cewa ga kamanninsa ba, in na ce ban san shi ba ban yi ?arya ba. Wannan shine gaskiya."

"Good girl!"

Ya furta yana girgiza kai jin ta faWa masa gaskiya, dan tabbas ta ga Rehaam bata ganesa bane ba. Kuma gwara hakan, da ta tunkaresa da wata magana da an shiga tara.

"Miss Islaha yanzu dai Rehaan bacci yake yi, ko da ba bacci yake yi bazai amince ba. Kuma Bilal da ya ba ku labari zai koresa ne. Dan ba ya so ya faWa ba a cika ba."

Islaha ta yi shiru bata ce komai ba. Jazy ya ce, "A ta?aice ban yi miki al?awarin ganinsa a yau ba. Ba yau ba ma, gabaWaya wannan zuwan bana tunanin zaki samu damar da ki ke so."

Cikin rashin damuwa ta ce, "zan jira daga nan ko yaushe ne, burina da fatana ya amsa gayyata, ya amince na zama ta farko."

Jay ya ce, "Don't worry, ?arfin guiwarki da nutsuwar ki, da gaskiyar ki ya burge ni. Dan haka na yi miki al?awarin ke ce mace ta farko da Rehaan zan yi hira da ita. Sannan da kaina zan neme ki in lokacin hakan ya yi."

Ta faWaWa murmushin ta, kyawunta ya sake bayyana ?arara ta ce, "na gode Mr Jafar, na gode Allah ya saka maka da alkhairi. Ka wuce yadda na yi tunani, yadda aka faWa min kai ba haka ka ke ba. Na gode."


"ya aka ce miki nake?."

Ta Wan yi dariya ta ce, "An faWa min kana da shariya, kuma kirkin ka bashi da yawa" ta faWa tana Wan rufe bakinta cikin salon wasa.

Ya yi ?ar dariya ya ce, "wannan sai Rehaan ba dai ni ba. So you can go."

Ta sake yi masa godiya ta ciro iv card ta mi?a masa ta ce, "his invitation card."

Ya Wan girgiza kai ya ce, "no need, je ki dashi."

Ta yi murmushi ta mi?e ta ce, "thank you for your time, Mr Jafar."

Ya gyaWa kai ya ce, "Thank you, miss Islaha."

Ta yi murmushi, ta Wauki jakarta zata fita. Har zata fita ya ce, "You forgot you id card" ya faWa tana mi?a mata. Ta dawo ta karSa ta fita ya bi ?ofar da kallo...


Nana Haleema
'
*RAGAYAR DUTSE.*

? ? ? ? ??? *Nana Haleema.*

*Book 1*
*Page 013.*


SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah.
Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su suna nan kamar haka.

Kabbasa spray
Dufr khumrah
Mahlab khumra
Body milk
Kuleccam
Matan Maiduguri
Ready to use dilka
Halawa
Shuwa Arab hair mist
Cotton incense
Dorut after period
Dukhaan stool
Gabgab
Sandal flex
Sandal sukkaria
Kajiji
Halud
Arabian oud
Oil perfume
Room fresh
Multi purpose sprays
Curtains incense
Kabbasa
Farce
Marshoosh
Senegalese Kajiji
Dilka soap
Dilka cream

Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168
08164570032

__________

Muslim tunda Islaha ta shiga Wakin ya kasa tsayawa, sai zagaye yake yi yana ji kamar ya zama iska ya shiga Wakin ya ji abinda ake tattaunawa.
Sai kallon Wakin yake yi, yana ji zuciyarsa babu daWi a kan hakan.

Saleem da yake zaune ya bi sa da kallo ya ce, "ka zo ka zauna mana, sai zagaye ka ke yi kamar sabon soja."

Ya Wan kalle sa ya ce, "so nake ta fito kawai, ina ta addu'ar Allah ya sa ya amince."

Saleem ya ce, "to ka zauna mana." Ya dawo ya zauna yana kallon ?ofar har lokacin bata fito ba.

Wani iri yake ji a zuciyarsa, dan bai san me ake yi a ciki ba, ba haka yake so ba, so ya yi a buWe iv card Win a gabansa, dan ya ji irin cin fuskar da za a yi mata.

Ya kalli Saleem ya ce, "kar fa mu je wani abun yake yiwa yarinyar nan."

Saleem ya zaro ido ya ce, "me zai yi mata kuwa? Ka jira ka gani mana."

"Ka san namiji ba abin yarda bane ba akan mace." Saleem ya Wan yi murmushi bai ce komai ba.

A lokacin Islaha ta fito duk suka mi?e suna kallon ta, ta ?araso wajansu ta ce, "mu je ko?."

Saleem ya ce, "ba ki faWa mana komai ba."

"Na yi tunanin sai mun je mota ai."

"FaWa mana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login