Showing 33001 words to 36000 words out of 96103 words

Chapter 12 - RAGAYAR DUTSE BOOK 1 COMPLETE

25 Aug 2026

66

dogon cikakken gashinta, wanda ya sauka har gadon bayanta, gashin a cike yake sosai, ba irin na fulani da aka saba gani mara cika sosai ba.

Saheer ya ce, "shine ki ka fito ko Wankwali babu? Asuba ce fa Islaha."

Ta shafa gashin kanta ta ce, "ina idar da sallah na zare hijjab Win, sauri nake ina na goge mata shiyasa."

Ya gyaWa kai ya ce, "ki je ki goge."

Har zata juya sai ta kalle sa ta ce, "Hamma da wa ka ke yin waya a wannan lokacin?."

Ya kalle ta ya ce, "?an gidan ku ne, suna yi min magana akan kin je kina yin wani abu kamar mai zargi a gidan, shine suka kawo min ?arar ki."

"Kuma su rasa lokacin kiranka sai yanzu?."

"Ni na kira su, missed call na gani."

"da asuba?."

"A'a, tun jiya suka kira."

"To meye na faWa maka naje Win?."

"Nima yadda suke yawan kirana akan zuwan ki yana bani mamaki. Kamar ba gidanku ba, meyasa basa so ki je?."

"Ka san da yawan yaran da ake adopting ba a cika bari suna mu'amala da inda suka baro ba. Maybe shiyasa suke yin haka."

"Laifi ne hakan?."

"Oho musu."

Ya girgiza kai ya ce, "jeki ki gama abinda zaki yi, in za ki tafi aiki sai mu yi magana da ke."

Ta girgiza kai ta juya ta nufi ciki ya bita da kallo. Godon gashinta yake bi da kallo, ganinsa har ?ugunta a kwance, gashi ba?i mai Waukar hankali. Kuma bata wasa da gyaran gashi, shiyasa ko yake a kwance da Waukar hankali. Ya sauke numfashi ya shiga Sangarensa.

Tana shiga Waki ta ajjiye rigar hannunta tana tunani, ta Wan yi shiru tana tuna abinda ta ji yana cewa, ta Wan Waga kai kaWan ta ce, "Ni ban san meyasa suke faWawa Hamma in na je ba, ana yiwa mutum iyaka da gidansu ne?" ta faWa tana shinfiWa doguwar rigar ta goge mata ita tasss.

Ta mi?e ta saka hula ta fito kitchen ta Wora abinda za a karya, bayan ta gama ta koma ta yi wanka ta shirya tafiya aiki.

Lokacin da ta fito falon da Baffa suka haWu, ta gaishe shi ya amsa sannan ta ce, "Baffa na gama abinci, na dama maka kunun da ka ke so."

Ya yi murmushi ya ce, "Allah ya yi albarka Islaha."

Ta amsa da amin ya ce, "ki cigaba da ri?e maraicinki, kar ki aikata wani abun mara kyau, ki cigaba da ri?o da addini, za ki ga amfanin hakan yanzu ko nan gaba. Ta Waga kai ta ce, "in sha Allah zan yi Baffa." Ya yi murmushi ya fita, yana jin alfahari da ita fiye da ?a?ansa.

Yana fita Mama ta fito tana waya, Islaha ta bari ta gama ta sake gaisheta duk da sun gaisa da asuba. Ta amsa tana binta da kallon Wai Wai, tana yi mata kallon sama da ?asa.

A lokacin aka yi sallama aka shigo, Islaha ta kalli wacce ta shigo gabanta ya faWi ganin aminiyar Mama. Itama bata ?aunarta kamar ?awarta, da wahala ta zo gidan bata haWa su da Mama ba, shiyasa bata so ta ganta kwata-kwata.

Islaha ta du?usa ta gaishe ta, ta amsa mata mata sama-sama. Hajiya Karima ta kalli Mama ta ce, "ashe wannan ragowar marayun tana nan har yanzu?."

Da sauri Islaha ta bar wajan ta shiga kitchen dan yanzu zasu fara ci mata mutunci kala-kala.

Kasa shan kunun ta yi, duk da sha'awarsa da take ji amma sai ta kasa, ta fito daga kitchen Win ta ce, "Mama zan ta fi aiki, na gama komai yana kitchen."

Mama ta ce, "to ya yi."

Ishala da hanzari ta shiga Waki ta Wauki abinda zata Wauka, har lokacin ?a?an gidan bacci suke yi, ta fito ta nufi gidansu Safera.

Tana fita ?awar Mama Karima ta ce, "Zulai kina bani mamaki wallahi, har yanzu kin kasa maganin yarinyar nan?."

Mama ta ce, "To ya zan yi mata Karima? Saheer sonta yake yi kamar ya busa mata rai, alfarmarsa take ci take zaune a gidan nan har yanzu."

Karima ta ce, "za ki bari ya aure ta Win ne?."

Mama ta ce, "wannan bazai yu ba wallahi, babu abinda zai saka na bari Wan da nake ji dashi ya auri wannan yarinyar."

Karima ta ce, "dah ki ka ce kin amince, saboda a hannunki ta ke."

"Ina jin tsoron sirikan zamani shiyasa nake so ya aure ta wani lokacin, dan ita bata isa ta kawo min iskaci ba, daidai nake da ita. Ta sanni na santaa, ta san me zan yi da wanda bazan yi ba. Dan wallahi ko gida bazan bari ya canja mata ba, a gidan nan zasu zauna, yadda duk abinda za a yi a kan idona za a yi. Bazai yu na haifi yaro shekara da shekaru wata ta zo ta fini morarsa ba."

Karima ta ce, "ta wani fannin hakan yana da amfani, amma idanun yarinyar nan a buWe yake wallahi, babu kalar iskanci da bata gani ba. Amma tunda ya ji ya gani sai mu ?yalesu, ko babu komai amfanin mu ne."

"Ina faWa miki, shekaran jiya iskanci ta zo min dashi, bata san nasan labarinta kaf tun na gidan marayu har na wajan aiki. Wai kuWin da ake bani duk sati, ni zata kalla ta ce mata da kuWi...."

Kafin Mama ta kai ?arshe ta katse ta ta ce, "Amma kin yi maganin ?ar iska? Bayan mun san asalin ungulu, wannan yarinyar meye bata samu a wajan maza?."

"Kin san tana da wani ciwo kamar asthama, bata san sanyi da ?ura da zafi. Kin san shekaran jiya anyi sanyi sosai, na tura ta waje nace ta je sai na nema ta. Kin san wanne bariki ta yi min?."

Karima ta ce, "Sai kin faWa."

"?akin Saheer ta je ta kwana."

Karima ta zaro ido ta ce, "Saheer Win ta saka a Waki suka kwana tare? Amma da safe kin duba shi ko? Dan na tabbatar ta lalala mana shi."

Mama ta ce, "bari kawai, kuma wai ina magana yarinyar tana magana. Har da cewa Hanan ba da ita take magana ba ta daina saka mata baki, shi kuma yazo, yana cewa wai wallahi ba a gidan nan ya kwana ba fita ya yi. ?arfe bakwai yarinyar nan ta tashi ta fita sai dare ta dawo. Wani lokacin shiyasa zancen auren nan yake fita daga raina, bana son sirikar da zata yi sa'insa dani."

Karima ta ce, "ubanta zamu ci, wallahi bata isa ta auri Saheer ta ce zata mallake sa ba. Ita Win banza, a hanun mu take, me biye mata ma mahaifin Saheer Win a hannun mu yake balle ita. Ki kwantar da hankalin ki, baza ta auresa ba, ni so nake mu ?aru da ita."

Mama ta ce, "kamar ya kenan."

"Aikatau mana, mu turata wata ?asar ta je tana kawo mana kuWi. Yarinyar nan tana da kyau, irin fatarta larabawa suke so. Gashi tana jin turanci, babu inda baza ta yi aiki ba."

Mama ta yi dariya ta ce, "ba ki fi ni son hakan ba, amma duk inda ki ke tunanin wannan shaWaniyar yarinyar ta wuce haka, tsaf zata saka camera ta yaWa mu a labarai."

"Duk da haka dole mu san hanyar da zamu bi. Gida aka samu a Jedda, matar tana neman ?ar aiki ido rufe. Tana neman ?ar aiki kamar zubin Islaha, mai jin turanci kuma mai ilimi. Kin san nawa zasu bayar albashi?."

"Sai kin faWa."

"riyar dubu da Wari biyar zasu bayar duk wata."

Mama ta buWe ido cike da mamaki jin kuWin ta ce, "kusan dubu Wari shida fa kenan a naira...."

Karima ta ce, "cass kuwa, ban da alkhairin larabawa."

Mama ta girgiza kai ta ce, "tashin hankali, ga bikin zuwa babu zanin Wauwara."


"Akwai zani fa, akwai zani mai kyau gata nan ta fita. Meye amfaninta da zama mu turata ba? Yanzu ko rabi muka raba kuWin, muka Wauki rabi muka bata rabi bamu ci riba ba? Kawai tana zaune damu bamu san kowa nata ba, ba dangin uwa babu na uba, sai dai mu ciyar da ?atuwar budurwa dan kawai zata auri Wanmu? Ya kamata mu sake nazari da tunani wallahi."

Mama ta ce, "baki san Islaha ba, shegiyar kanta ce, bata da kunya. Wallahi baza ta amince ba, Saheer ma bazai taSa bari ba."

Karima ta ce, "Haka zamu zuba ido kenan? Haka zamu bari wannan abin alkhairin ya wuce mu Zulai? Riyar dubu Waya da Wari biyar fa, kuma in mu ka matsa tsaf zasu cike riyal dubu biyu."

Mama ta gyara zsm jin ruwan kuWi ta ce, "kin san ma?ociyata Maimuna? Babar Safeera ?awar Islaha?."

"Na santa."

"Mun yi magana da ita tana son zuwa ita da kanta, me zai saka baza mu Wora ta ba?."


Ta girgiza kai ta ce, "ta yi girma da yawa, ?an mata take so, kuma wacce take jin turanci. Mu tura Maimuna mu ce mun turawa don Allah?. Kin san larabawan nan basa son manya, kuma Maimuna ko larabci bata ji, gidajen aikin nan sun fi son mai jin larabci. In tana son akwai na riyal Wari bakwai, sai mu tura ta. Wannan gidan da Islaha ya dace wallahi. Kawai ki shiga ki fita a samu ta je."

Mama ta yi shiru tana tunanin mafita, ta kalli Karima ta ce, "baza ta yarda ba wallahi, Saheer ma bazai taSa amincewa ba."

Ta gyaWa kai ta ce, "shikenan ai, sai mu kai bare muna ji muna gani arzu?i ya tsallake mu. In kuwa itace ba sai abinda muka ga dama zamu bata ba? Sai abinda muka yi niya zamu manna mata mu ri?e sauran."

Mama ta yi shiru ta ce, "Zan san abinda zan yi akan hakan, amma ba abu ne wanda zai yu ba gaskiya, na san halin Saheer, na san halin Islaha, duk baza su amince ba."

Labiba da ta fito tana jinsu ta ce, "To gani, a tura ni mana."

Duk suka juya suna kallon ta, Mama ga ja dogon tsaki ta ce, "baki da hankali ai, ke zan tura aikatau Win?."

Labiba ta ce, "da arzu?i a gidan wasu gwara a gidan ku, ni ba sai in je na samo ba."

Mama ta kalli Karima suka tafa, Karima ta ce, "ku cigaba da zama a nigeria, kuna yin ?an dabaru kuna kawo mana kuWi, amma zuwa wata ?asa ba na ku bane. Ita dai da take ba jinin mu ba ta je, amma ku kam kuna gida, sai aure ne zai raba mu."

Labiba ta ce, "meyasa? Ni ina so in je ba, sai a kaini ba?."

Mama ta ce, "babu inda za ki je, tafiyar nan da Islaha ta dace, kuma da ita za a yi. ?aya gidan kuma zan yiwa babar Safeera magana in tana so."

Labiba ta ce, "Mama da gaske ina son zuwa, in na je sai na fi sakin hannu, ina na turo da kuWi akan Islaha, ni ta ku ce, ita kuma ba ta ku bace. Ku yi tunani."

Bayan barin Labiba wajan Karima ta kalli Mama ta ce, "kuma fa abinda ta faWa haka ne Zulai, Labiba tana da wayo, tsaf zata iya tara mana abinda mu ke da bu?ata."

Mama ta bita da kallo ta ce, "ke kin san Baffa bazai yarda ba, nima kuma bana son tura su, saboda yawancin masu tarbiyya in suka je suna komawa fanko ne."

"Ki bar batun mahaifinta, indai zata je Win ba komai bane, zamu iya maganinsa. Batun tarbiyya kuma mun yarda da wacce mu ka bawa ?armu, baza ta watsar da ita ba. Mu turata kuma mu bita da addu'a. Ni ba dan yaran sun yi aure ba da mai zai hana ban tura Waya ba? Mahaifin nan nasu ba wata tsiyar yake yi musu ba, in suka je ko kuWin aurensu suka tara basu rage mana wahala ba?."

Mama ta yi ajiyar zuciya ta ce, "gaskiya ne wannan, amma nafi bu?atar zuwan Islaha akan zuwan Labiba gaskiya."

"Sai mu haWa su duka biyun su tafi. Amma yadda ki ka gani fa, ban ce dole hakan za a yi ba. In kina ganin zaki amince sai ayi, in baza ki amimce ba sai a bar sa."

Mmaa ta gyaWa kai ta ce, "Zan yi tunani a kan hakan, amma kafin nan wannan gidan Islaha ce zata je aiki cikinsa. Shi kuma Waya gidan zan yiwa Maimuna magana, in zata je a shirya mata komai ta Waga."

Karima ta ce, "Ya dai kamata, ayi a tura musu kin san basa son Satan lokaci. Daman shi gidan ba su ce ga wacce suke so ba, kin ga babar Safeeran zata iya tafiya."

Mama ta ce, "zan yi mata magana, na tabbatar zata je." Suka cigaba da hirar yadda abin zai kasance.

? ? ? Islaha da ta fita gidan su Safeera ta shiga da sallama, fitowar Umma tsakar gida kenan ta zare sakata Islaha ta shigo.

Ta amsa tana binta da kallo, Islaha ta du?a ta gaishe ta. Umma ta ce, "lafiya haka da sassafiya?."

Islaha ta ce, "wajan Safeera nazo Umma."

"wajan Safeera da safe haka kamar kina binta bashi?."

Islaha ta sauke kai ?asa bata ce komai ba. Ummansu Safeera ce, baza ta iya yi mata komai ba.

A lokacin Safeera ta le?o ta ce, "Bestie shigo mana." Islaha ta kalli Umma, kafin ta mi?e ta shiga jiki a sanyaye.

Safeera ta ce, "Ki yi ha?uri da abinda Umma take yi miki, wallahi Mama ce take zugata."

Islaha ta murmusa ta ce, "ke kar ki damu, Umma ai uwata ce. Ga rigarki ta jiya, undies kuma na ri?e bazan bayar ba."

Safeera ta karSa tana dariya ta ce, "daman kin riga kin buWa min ya za a yi ki dawo min dasu? Ya na gan ki da safe haka?."

"Bari kawai, gidan ne gabaWaya ya fita daga raina. ?awar Mama ce tazo, wannan Kariman mai zubin ?an bariki. Yanzu in suka saka faifan zagina sai na yi hawaye, shiyasa na baro gidan kawai."

Safeera ta ce, "Shegiya, na tsani wanan matar wallahi."

Islaha ta ce, "ki ka tsane ta ko na tsane ta?."

Safeers ta ce, "Jiya Saleem ya ce min kin je gidan ku, shine baki faWa min mun je tare ba?."

"Wallahi kawai na ji ina son zuwa ne shiyasa kawai na tafi. Kuma na je duk basa nan wallahi, Hafsa da Zeey kawai na samu."

Safeera ta ce, "ina suka tafi?."

Ta Wan gyaWa kai ta ce, "akan wannan case Win da na muka yi magana dake, ni jikina yana bani hakan ne gaskiya."

Safeera ta ce, "hakan zai iya faruwa fa Bestie, komai na duniyar nan yanzu ya Saci wallahi, abinda baka yi zaton zai zama gaskiya ba sai ya zama, abubuwa sai a hankali."

"Hmmm! In na tabbatar da maganar nan gaskiya ce zan yi Sarna Betie, babu wanda zan bari ya sha wallahi. Sai na saka gwamnati a maganar nan wallahi."

"Da gaskiyar ki wallahi, in dai hakan ya kasance zai iya faruwa kar ki bar maganar, ina bayan ki."

Sai kuma ta ce, "Ya maganar Mr Rehaan? Ya dawo ?asar kuwa?."

Ta girgiza kai ta ce, "bai dawo ba, amma ana tunanin gobe zai dawo."

Ta girgiza kai ta ce, "Allah ya dawo dashi lafiya. Bara in je na kawo mana abinci mu ci sai mu wuce. Jiya na bar aiki da yawa, gwara na je da wuri na ?arasa" daga haka ta fita daga Wakin Islaha ta yi ajiyar zuciya, ta Wauko waya tana dubawa ganin sa?on Hafsa..



Nana Haleema
'
*RAGAYAR DUTSE.*

? ? ? ? ? ? ?? *Nana Haleema.*

SCENT BY SAPNAH BORNO.

Hajiya ta kina son gidan ki yayi Kamshi? Kina so kiyi wannan kamshin irin na matan borno? Kina so tun kafin isowarki waje k amshin kabbasar ki ta rigaki isowa? To indai wannan ne kizo scents by Sapnah Borno, zaki samu fiyeda yadda kike bukata da yardar Allah.
Sapnah takawo muku turaren kabbasa irin na manyan matan Borno Wanda ko turara Kaya kikayi indai kika zauna waje sai kin bar kamshin ki, tanada kabbasa spray mai musulmin dad i, sannan tanada turarukan wuta masu bada nutsuwa, bata tsaya iya wannan ba tana saida ready to use dilka, sannan tana zuwa duk garin da mutum yake tayi gyaran amarya, abubuwan datake saida su suna nan kamar haka.

Kabbasa spray
Dufr khumrah
Mahlab khumra
Body milk
Kuleccam
Matan Maiduguri
Ready to use dilka
Halawa
Shuwa Arab hair mist
Cotton incense
Dorut after period
Dukhaan stool
Gabgab
Sandal flex
Sandal sukkaria
Kajiji
Halud
Arabian oud
Oil perfume
Room fresh
Multi purpose sprays
Curtains incense
Kabbasa
Farce
Marshoosh
Senegalese Kajiji
Dilka soap
Dilka cream

Tana nation wide delivery ko wacce k asa. Sannan Tana promo a yanzu haka, karku sake a Baku lbr.

Zaku sameta ta wannan number Kai tsaye 08093772168
08164570032


*Book 1*
*Page 010.*

A hankali ya tura ?ofar ya shiga yana cewa, "Rehaan ya kamata ka dakatar da Alma, me...."

Sai maganar ta tsaya ganin Rehaan cikin duvet ya rufe fuskarsa. Ya ?arasa ya janye duvet Win ya ce, "lafiya ka ke?."

Kafin ya basa amsa ya taSa wuyansa ya ce, "your are runing tempureture, me ya same ka haka?."

Rehaan ya mi?e zaune da?yar ya ce, "bana son tafiya nigeria Jazy."

Jay ya Wan yi tsaki ya ce, "ka cika maimaita magana Waya wallahi, ka san dole sai ka je, meye na wanna maganar?. Ka tashi mu tafi airport" ya faWa yana mi?ewa daga kusa dashi.

Sai ya kuma juyowa ya kalle sa ya ce, "waccan yarinyar Alma, ya kamata ka dakatar da ita haka, dan yanzu haka tana downstrais. Ni ban yarda da ita ba wallahi, ka yi a hankali kar ta Sallo maka ruwa."

Rehaan ya fesar da iska ya yaye duvet Win da ya rufe jikinsa, ya ziro ?afarsa ya sakko ya mi?e tsaye yana furzar da iska.

Jazy ya kai hannunsa ya ri?e gashin Rehaan ta baya ya ce, "Mamy ta ce ka cire gashin nan fa."

Ya buge hannunsa ya ce, "wallahi bazan cire ba, ai ba da ra'ayin kanta ta faWa ba, tsarin wannan tsohuwar ne" ya faWa yana saka takalmi zai fita.

Jazy ya ce, "ina zaka je? Ka zo ka Wauki abinda zaka Wauka mu wuce."

Ya Wan juyo ya ce, "zan je wajan Alma, zan dawo yanzu" ya faWa yana fita daga Wakin.

A hankali yake sauka downstairs Win yana kallon ta a zaune, tana ta kalle-kalle kamar ba?uwa a gidan.

Ya ?araso ya tsaya ya ce, "Alma what up?."

Alma jin muryarsa sai ta mi?e tana takowa inda yake a hankali, ya haWe rai ya ce, "don't you

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login