Showing 1 words to 3000 words out of 61676 words
*MANARAH*
Β©
οΈ
MEENAT A 'YANDOMA
Wattpad: Meenat_A_Yandoma
ArewaBooks: Meenatyandoma
MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION
MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN NUMBER 08133562798
_DEDICATED TO_
ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine)
Alherin Allah ya kai maki a duk inda ki ke.
π«Άπ₯°
PG 1&2
Ihu da kururuwar neman agaji da ake ne suka fito da duk jama'ar da ke cikin gidan. mutuwar tsaye kowa ya yi cike da tashin hankalin abin da na mujiyarsu suka hasko masu.
Umma da ke tsaye lokaci
Ι
aya
ta ji kafafuwanta na neman kasa daukarta, ji da ganinta tsayawa suka yi na wucin gadi.
Ba shiri ta yi zaman 'yan bori tare da saka hannuwanta biyu ta dafe kanta da ke barazanar tarwatsewa.
Alhaji da ke tsaye bai san sa'in da wayar hannunsa ta fa
Ι
i ba. H
ajiya ce ta fara salati da sallallami
"Kai Hisham! Yanzu duk fa
Ι
an da ake maka baka ji ba. Fa
Ι
a da karuwa a cikin gidan Mahaifinka"
Ta
Ζ
arasa Maganar ta na
Ζ
o
Ζ
arin fizge figaggiyar yarinyar da ya ke jibga tamkar Allah ya aikosa.
Ganin ba shi da niyyar sau
rarenta tsakiya ta shiga tare da ri
Ζ
e belt
Ι
in.
A matukar fusace ya
Ι
ago kansa idanunsa sunyi jajur, jijiyoyin kan shi sun tashi.
"Ki fita a tsakani kafin in bi ta kanki. In ban kawo mace a gidan mahaifina ba a gidan uban wa kuke so in kaita? Har kin manta
ke ce kika kulla makircin da Alhaji ya ce in ya kara gani na da mace a Hotel ko wani wuri bani ba shi. Na dawo kawo mata a gidan nan shi ne za ki zo kina mini katsagal, ko ki kauce ki bani wuri ko in ha
Ι
a dake. Shi gurbin ido ai ba ido bane"
Ya karasa Mag
anar a fusace.
"Ki matsa ki ba mu wuri. Cin mutumcin juna ai ba ba
Ζ
on abu ba ne a wurinmu. Wallahi sai ka san wa ka daka"
Budurwar da ke bayanta ta fada.
"Bakin ki bai mutu ba kenan"
Ya karkashe maganar tare da zabga nata belt. Hajiya da ke a tsaki
ihu ta daka lokacin da belt
Ι
in ya sauka a gadon bayanta, ba shiri ta ba su wuri suka ci gaba da dambatuwa.
Umma da ke yashe a
Ζ
asa ba
Ζ
in cike ya kawota wuya ba ta san sa'in da ta mi
Ζ
e ba.
Zafafan marukan data
Ι
auke Hisham da su ne suka saka shi sakin bel
t
Ι
in ya dafe kumatunsa.
"Hisham! Hisham!! Ya Allah ka dauki rayuwa in huta da wannan bakin ciki"
Kukan da ya ji karfinta ne ya tilasta mata datse maganar.
"A huce Umma. Ban cika son in GA kina Kuka ba kinsan kaf gidan nan ke ce me kaunata. Na san sauran
duk munafukai ne biyayya da bin umurninki ya saka na daina kai mata gidana ko Hotel. Yanzu duk shiryuwar da na yi na koma kawo Bebs
Ι
ina gidan nan Umma bai yi miki ba?"
Tsawar da mahaifinsa ya daka masa ce ta saka shi yin shuru, amma babu alamar tsoro ko
Ι
ar a tattare da shi.
"Kana zubar min da mutumci a cikin gidana na sunnah ka kawo karuwa Hisham? Anya akwai
Ζ
wa
Ζ
walwa a cikin kan ka kuwa. Ko da ya ke lokaci na
Ι
ibar maka sai na saka kayi nadamar da baka taba yinta ba. Jikina ya jima ya na bani anya kai j
inina ne kuwa?"
Tamkar harbin bindiga haka Umma ta ji maganar mijin nata ta daki zuciyarta.
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Alhaji anya ka san abinda kake fada kuwa? Kada
Ι
acin rai ya sa ka furta abinda ba shi ba ne. Kar ka sheganta
Ι
an ka tare da lal
ata aurenmu na har abada"
"Aa fa Safiya! Ki barsa ya fa
Ι
in abinda ke ransa. Ni kaina na sha tambayar kai na anya ba kwashe-kwashe kika yi aka haifa wannan fitinannen yaron ba"
Rufe bakinta ya yi daidai da sha
Ζ
ar wuyanta da Hisham ya yi.
"Karya ne! Ki sheg
anta ni kinfi kowa sanin wace ce tsaye a gabanki. Ban hada Mahaifiyata da kowa ba a kanta sai a mutu har liman a cikin gidan nan"
'ya'yan Hajiya da ke tsaye a gefe ganin abinda ya yi ma mahaifiyarsu a fusace suka yi kansa da duka. Sai dai ko gezau! Ya ki s
akar mata wuya.
Ganin gida ya rikice ya saka Deena sulakewa BA tare da kowa ya sani ba.
Alhaji da ke tsaye ya na kallon abin kamar a fim. Gidansa ne ya koma haka? Hisham
Ι
in da ya haifa ne ke ri
Ζ
e da wuyan Matarsa wadda matsayin uwa take a wurinsa.
Du
Ζ
awa
ya yi ya
Ι
auki wayarsa tare da karata a kunne.
Da kyar da ji
Ι
in goshi Umma ta yi nasarar
Ι
an
Ι
are Hisham. Ba a
Ι
auki dogon lokaci ba suka ji sautin motar 'yan sanda.
Shigowarsu cikin gidan ta saka Umma jin gabanta ya yanke ya da
Ι
i.
"Ga shi can. Ku kama shi
ku kulle har sai na bukace shi"
Alhaji ya karasa maganar tare da nuna masu inda Hisham ya ke.
"Ka saurareni don girman Allah! Duk lalacewar naka naka ne. Hannunka ba zai ta
Ι
a lalacewa ba ka yanke ka yar"
"Kiyi min shuru! Sai dai in bai isheni da
ciwon ba ne tuni na yanke
Ι
an banza na yar. Ina ki ka
Ζ
ara furta ko da kalma
Ι
aya ce a tare zan saka a ha
Ι
a muni ku a kulle"
Mutuwar tsaye Umma ta yi, hawayen da ke fuskarta cak suka tsaya. Hausawa suka ce ko mutuwa ta na tsoron idon mahaifi amma a gaban i
danunta jami'an tsaro suka tasa
Ζ
eyarsa suka fice. Ta kasa kwakkwaran motsi sai da kaf mutanen da ke wurin kowa ya watse ya rage daga ita sai Hajiya da ke dafe da wuyanta.
Jajen idanunta ta kafeta da su.
Murmusawa Hajiyar tayi tare da dafa kafa
Ι
ar Umma.
"
Safiyyatu kenan! Ko ba komai a yanzu na san kin fahimci ruwa ba sa'an Kwando ba ne. Sannan kin gane haihuwar namiji bata
Ζ
areki da komai ba fa ce masifa da tashin hankali. Shekara goma na kwashe a cikin gidan nan kafin in Samu haihuwa, kwatsam na haifi mac
e. A haka na yi ta tara 'ya'ya mata, Mijinmu ya auroki ne domin ki haifa masa Magaji sai ga shi wata goma kin aje masa
Ι
a namiji. Amma tambayar da nake so in yi miki ita ce
Ι
a namijin ke da shi ya zame maku kwanciyar hankali ne? In dai ina numfashi ko zany
i yawo tsirara Magaji sai ya zame maku makashi"
Ta na kaiwa nan ta rabata ta wuce.
Duk da ba yau ce rana ta farko data fa
Ι
a mata irin wa
Ι
annan maganganun ba. Tabbas na yau sun kara sakata cikin firgici da tashin hankali.
Da kyar ta karasa
Ι
akinta tare
da zubewa saman gado. Bedside ta bude, hoton Hisham ta fiddo.
Kafe shi da ido ta yi ta na kukan zuci.
"Tarbiyya, ilimi, addini. Da su muka rene ka, lokaci
Ι
aya ka canza daga Hisham me addini da tsoron Allah ka koma Hisham wanda baya jin kunya bare tsoron
fushin mahaifinsa. Kuruciya ta banyi abubuwan da kake yi ba bare in ce ni ka gada haka shi ma Mahaifinka"
Kukan da ta samu ya zo mata ne ya saka ta rage ra
Ι
a
Ι
in da take ji.
Hisham kuwa duk da ya na can amma zuciyarsa na wurin Umma. A cell aka watsa shi. M
utum biyu da ya iske da sauri suka mi
Ζ
e tare da furta Me gida.
Da mamaki ya ke kallonsu domin yau ce rana ta farko da ya fara ganinsu.
"Me gida kamar baka gane ni ba ko. Ni ne fa wanda ka taba yi ma nasihar in bar yin sata in kama sana'a ka manta har jari
ka bani?"
Dariya Hisha yayi domin shi da ya ke
Ι
an iskan kansa, ta ya zai yi ma wani nasiha ya daina iskanci.
"Ba ni bane kalleni da kyau dai malam"
Hisham ya fada ya na kokarin zama.
Dayan ne ya karbe zancen
"Wallahi me gida kai ne. Ka manta a can
garin da muka fara zama kai ne shugaban babban
masallacin garin. Wallahi kai ne ga shi nan har gemon na gane. Ka manta kai ne ka ce mu bi Allah mu daina abubuwan da muke. Me gida don Allah ka daina nuna kamar baka gane mu ba, ni abinda nake tambaya Me ya k
awo ka cell?"
A karo na farko da ya ji fa
Ι
uwar gaba ta ziyarce Hisham. Da gaske suke yi domin a fuskarsu babu alamun wasa. To in haka ne wa suka gani kenan?...
Meenat A 'Yandoma
08133562798
MASU BUKATAR LITTAI SU SHIGA NAN CIKI
πππ
https://whatsapp.c
om/channel/0029VbBLlphK5cDDv95Own3H
Tallah.
LADY'S BEAUTY PALACE
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGAN
IJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi d
aidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar d
a Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S BEAUTY PALACE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
ππ»
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Lace
Hijabs
Supplements
Kayan yara
Saloon
Kunshi na salatap Dana zane
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata
matsala ba
ππ»ππ»
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
π―
Whatsapp or call 08169307477
Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace)
Instagram Hajara Rabiu
*MANARAH*
Β©
οΈ
MEENAT A 'YANDOMA
Wattpad: Meenat_A_Yandoma
ArewaBooks: Meenatyandoma
MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION
MASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN NUMBER 08133562798
_DEDICATED TO_
ASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai maki a duk inda ki ke
π«Άπ₯°
PG 3&4
... "Ku dai kara dubawa da kyau. "
Hisham ya fada d
omin ya kara tabbatar da abinda ya ke son tabbatarwa.
"Haba me gida! Ai ko da muna shaye-shaye ba za mu rasa gabe ka ba. Domin kai mutum ne me matukar halacci addininka shi ya saka kowa ke kaunarka. Ka taimaka ka sanar da mu wane
Ι
an balaja'un ne ya yi san
adiyar zuwanka wannan wuri. Domin mu mun san tabbas ba a kan hakkinka ba sai dai
Ζ
azafi ko sharri ne suka kawo ka wannan wuri"
Daya daga cikinsu ya karasa maganar ya na huci.
A yanzu kam Hisham ya tabbatar abinda suke fada da gaske ne. Saboda ga dukkan ala
mu daga cikin zuciyarsu ya ke fitowa. To amma waye suka gani shi dai ya tabbata ba shi ba ne, domin duk iskancinsa baya shan kayan maye bare ya yi tunanin ko ya sha ya bugu ne ya aikata haka ba tare da ya sani ba.
"In na fada muku gaskiya za ku yarda?"
"S
o sai ma Me gida. Domin ba ka yi kala da mutanen da za su yi mana karya ba"
"Ba ni ba ne kuka gani, hasalima ban taba zuwa garin da kuke fada ba. Babban abinda ya bani mamaki waye wannan kuke fadar kun gani daga ina ya ke me ya sa muke kama?"
Mamakin da k
e fuskarsu kasa boyewa ya yi. Suna shirin magana wani daga cikin yan sandan ya bude kofa tare da fito da Hisham.
Wadda ya gani zaune saman kujerar ce ya saka shi hade girar sama da ta
Ζ
asa.
Kasancewar duhun dare ya fara Dpo din da case din Hisham ke
hannunsa ya je ya dawo. Ba a bata lokaci ba Deena ta yi masu barin ku
Ι
i suka bata Hisham. Kasancewarta
Ι
iyar masu ku
Ι
i kowa ya san waye mahaifinta. Cikin gaggawa suka bata shi.
Tamkar wanda aka aiko wa da mutuwa haka ya ci kunu.
Ζ
an juyowa ta yi ta kalles
a, murmushi ta yi ta ci gaba da tuki.
"Ki tsayar da motar nan ki aje ni"
Yi ta yi kamar bata ji me ya ke fada ba ta ci gaba da tuki.
Tsawar da ya daka mata ce ta saka Sitiyarin ya kusa kubce mata. Ba shiri ta yi parking a bakin hanya.
"Hisham ka sauraren
i ka yi hakuri na ga dai ba yau muka fara irin wannan fadan ba. Kamata ya yi
ka tsaya mu fuskanci juna"
"Ke har kin isa ki kayyade mini matan da zanyi tarayya da su. Mata tambar numfashi na ne. Ki bar ganin ina
Ι
aga miki kafa ba wata wahala ba ce in rabu
da ke"
Rass! Gabanta ya yanke ya fadi.
"Za ka iya rabuwa da ni?"
"Ke uwara ce da bazan rabu da ke ba?"
Ta karasa maganar tare da jin kansa ya sara.
Murmushin muguntar Deena ta saki, ko ba komai a yanzu ta san ciwonsa ne ya tashi. Sai yadda ta yi da shi.
Juya kansa ya ke tare da saka hannuwans biyu ya dafe shi. Komai ya koma masa bibbiyu. Muryar da ko a gigin bacci ba zai taba mantawa da ita ba ya ji ta fara kiran sunansa.
So ya ke ya bude idanunsa amma ya kasa wani irin duhu ya gilma masa. Daga nan ya ka
rasa kwanciya a kujerar motar.
Dariya ta kwashe da ita. Belt ta saka masa.
"Dadina da gobe saurin zuwa. Duk wulakantar da za mu yi ni da kai mutu ka raba. Ta ya ma zan yarda in rabu da Kai wa zai yarda ya aure ni karya kake Hisham yadda muka fara tare sai
mun karasa tare."
Ta karasa maganar tare da fizgar motar.
Kai tsaye katafaren gidanta da mahaifinta ya mallaka mata ta nufa.
Me gadi bai bata lokaci ba ya bude mata kofa. Da taimakon me gadi ta shigar da Hisham ciki saman gado suka tasar da shi.
Saman Bedside ta zauna tana me kare masa kallo. Wata 'yar karamar Kwalba ta dauko almakashi ta saka ta yanki gashinsa ta mayar a jikka ta rufe.
Kai tsaye Toilet ta fada.
Mahaifiyar Hisham kuwa ta kasa bacci alwallah ta tashi ta yo ta tayar da sallah. Ta j
ima ta na kai kukanta ga Ubangiji kafin bacci ya dauke ta.
A tsakiyar
Ζ
asurgumin jeji ya tsinci kansa. Siririyar Muryar da ta saba kiransa a wannan lokacin ma ita ce ta ci gaba da kiransa. Abinda ya kula da shi a karkashin wata bishiyar kuka ne sautin ke
fitowa.
Duk da tsoron da ya kamashi haka ya yi ta maza ya karasa. Kogo ne wanda baka iya hango karkashinsa saboda tsabar hudu.
"Ka taimakeni, ka fito da ni"
Wata murya ta fada a daidai lokacin da ya hango wani hannu alamar ana neman taimako. Mika hannun d
a yayi da karfin tsiya aka fizge shi cikin kogon.
A gigice ya farka daga wannan mummunan mafarki tare da kallon inda ya ke.
Safiya ta yi har rana ta fito.
Deena da ya hango tsaye a gaban mirror ne ya saka shi hade girar sama data kasa.
"Ba dai za ki
fita hanya ta ba ko?"
"In fita a hanyarka ai har abada. Ka fito kawai ka aureni duk da dai kasan na wuce ajinka. Kudin da mahaifina ya mallaka rabinsu naka mahaifin bai mallaka ba. Ko da ya ke ya zanyi kai
Ι
in kaddarata ne"
"Shi ya sa ba zan taba aurenk
i ba. Kina yar bariki sannan baki tauna magana ko alama. Ke tsaya kiji duk iskancina ba zan auri yar iska ba"
Wata ashar Deena ta watso tare da mikewa ta yi kan Hisham.
Tusa hali bare anci wake, mai hali baya barin halinsa. Fada suka kaure da shi ya samet
a ya yi mata ru
Ι
u-ru
Ι
u, ba tare da kowa ya raba su ba suka koma gefe suna haki musamman Deena da ya ha
Ι
awa gajiya a jiki.
Bai ce mata uffan ba wanka ya yi ya fice.
Bata dauki dogon lokaci ba ta fizgi motarta ta bar gidan kai tsaye wurin boka ta nufa.
Kasa
ncewar ba da mota ya fito ba napep ya tsaida.
Sai dai abinda ya faru a cell Shi ya Kara faruwa a napep.
"Oga kaine da kanka. Me gida tun daga ranar da ka yi mini kyautar kudin nan Mahaifiyata ta cika mini na siya napep din nan. Wallahi me gida na gode ka
zama sanadiyyar canza rayuwata. Da ace kowa irin zuciyarka gareshi tabbas da an rage mabarata"
Da mamaki Hisham ke kallon me Napep din kasancewar yau ya fara ganinsa.
"Ka ga ba ni bane. Ka nemi wanda taimakesa"
Hisham ya karasa maganar cike da mamakin wann
an lamari me kana da almara. Shi