Showing 3001 words to 6000 words out of 163724 words

Chapter 2 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

58

siririya me d'an dogon wuya to duniya ta gama biyansa alaji, Musammanma da dr Mus'ab ya bashi bayanin yadda doguwar mace takeda manya-manyan values, damanshi ma'abocin Buka

tuwar macece,kawai dandeshi yanada juriya ne da rike kai, sam bekaunar raini again ga miskilanci shiyasa ake kiransa da saraki tin yNa karami mahaifiyarsa ke kiransa hakan saboda izzarsa da mulkinsa da kuma uwa uba miskilanci ,.

A hankali mary ta ding

a shiga jikin AAsaraki Ta hanyar nuna masa zata shiga addinin musulunci kwad'ayin haka yasa AAsaraki kulata saboda yana kwad'ayin abinda ze samu na lada inta musulunta, da shige da fice mary ta samu ta sace masa zuciya tasashi dole ya Aureta bayan ta musul

unta a zahiri tabbas kowa na Abdoljalal basa son Aurensa da Mary wadda ta Musulunta taci sunan Saudat, da kyar me martaba ya bari Abdoljalal ya Aureta Mus'ab kam tinda ya ganta bata kwanta masa ba da kyar yaje daurin Auren saboda sunsha karon batta shida

Abdoljalal a kn Saudat ya nusar dashi abubuwa dayawa daya gani a tattare da ita wanda shi Abdoljalal be ganiba amma ya gaza ganewa sbda yayi nisan dabejin kira. Da akayi Aure Amarya ta tare a garin kaduna saboda wasu harkokin Abdoljalal din dake a nan, sa

m Abdoljalal baya wani samun kulawa a gunta kirikiri yana ganin abubuwa dayawa amma be iya magana, bayan Auransu da 2months Saudat ta raba Abdoljalal da kowa nasa hadda iyayansa se suyi 1yrs basu sashi a ido ba, tin abin na damunsu har suka fawwalawa Allah

suketa binsa da Addu'arh, Saudart ta riga ta gama da Abdoljalal da karfin sihiri kowa ya kalleta ya kallesa yasan ba saar auranta baneshi domin kuwa saarshine ko ince ma ta dan girmesa da kadan, sede dan sihiri da kaddararsa kawai yasa ya Aureta. Saudat i

ta kadai ke fantamawa da kudaden Abdoljalal duk abinda ta samu ta kaiwa uwarta ta gina mata gida dankarere ta mallakawa uwarta kudade masu dama, batason kowa ya kusanci Abdoljalal , inba Mus'ab ba daya zame mata ciwon ido, iya bala'i da karfin tsafinta ta

gaza rabashi da mus'ab ko taci nasara se sun dawo sun dinke, Saboda suna daf da junansu kullum se Mus'ab yazo office din Abdoljalal din in har yana kaduna, wasu lokutan yana yawan zuwa Abuja se yayi 2month ma a abujar shi Abdol din, yana can yana hidimomi

nsa ita kuma gimbiyarsa tana KD tana kulle kullenta sannan tanada manyan Restaurants guda hudu, da manyan shagunan kayayyakin sawa na mata duk mallakintane duk Abdoljalal ya bata kudaden data

budesu. Kusan 5yrs suna tare Amma Saudat bata taba ko bari ba ko

batan wata, kuma ta hana Abdoljalal yayi magana dukda abin na damunsa sam be iya katafus a kanta, to ze iya kirga ma ci nawa ya mata a shekarun dan basamu yake yana ciba, kwata-kwata bayajin dadin zama da ita a zuciyarsa yasan bayasanta amma a zahiri yana

santa ya zama wani iri duk beda nutsuwa a jikinsa gashi shi mutum ne me matukar bukatuwa da kusantar mace Amma sam baya samu yacita yadda yakeso, ko making love zasuyi se tabashi time wani lokaci 10mnt take bashi wani lokacin 5mnt, shi kuma irin mazannan n

e masu nisan zango ze iya 1h ma be kawo ba ita kuma sam bataso ko 10mnt dinma setaga dama take cewa yayi, sbda jinnun dake mata Aiki kullum cikin amfani suke da ita, dan haka se malaminta ya bata izinin mijinta yacita kana yake samun dama ya dan zira ya ci

re ba tare daya gusarwa da knsa sha'awa ba, tinda ta Auri Abdoljalal bata period shiyasa bazata taba haihuwa ba, da jinin jikinta Aljanu ke Amfani ana mata tsafi dashi a kan Abdoljalal ita sam rashin haihuwar baya wani damunta abinda take nema kaf babu wan

da bata samu ba a rayuwarta ta duniya, ba kasar da basujeba ita da Abdoljalal duk wata kasa dake fadin duniya sunjeta ita dashi, sannan itama data bushi iska take tafiyarta ita da kawarta hajiya Abulle wadda suka hadu a kaduna tin farkon Auranta da Abdolja

lal itama yar hannushi wato zani ce ta tadda muje se hali yazo daya ake abota, duk sun tare ko ina sun hana mazajansu kara Aure bayan ba komi suke iya musu ba, hasalima duk basu iya daukar dawainiyar Mazajan nasu na Auratayya, zallar hutu kawai suka iya, m

usammanma ita Saudat,Bahaushen mutum yace dan talaka be iya samun guri ba, to hakanne ya kasance da saudat da Abdoljalal tayi kane kane ta rabashi da iyayensa.

7yrs da Auran Abdoljalal da Hajiya chef madam Saudat iyayen Abdoljalal sukaga shirun ya

yi yawa ba haihuwa su kuma babban burinsu be wuce suga jikokinsu ba. Dan haka suka daurawa Abdoljalal Aure da wata yarinya yar mutumci yar gidan dattako Aysha wadda batafi 24yrs ba, kwata kwata me martaba be nemi shawara da Abdoljalal ba kawai ya masa Aur

en ne danya isa,ya kirasa yace yana nemansa ya hanzarta zuwa yanason ganinsa, a ranar ya isa yolar shima saboda Saudat bata sani bane, data sani dabe isa yaje ba saboda ita ke hanasa zuwa ga iyayensa daman, shi kuma ko kara tasa masa be iya ketarawa ko gan

inta yayi se gabansa yayita faduwa shiyasa in ya tafi abuja se yayi 3month ma be dawoba saboda kawai be buktr ko jin duminta kusa dashi, amma beda yadda zeyi, gashi be iya rabuwa da ita koda ze mutu, kuma be sha'awar wata diya mace inba ita ba, sam ma mata

n duniya baya ganinsu mata se ita kadai yanzu ba siririya doguwa ba ko wace mace ze gani kallon Arziki be mata duk ko musulkinta ko kyaunta, infect ma be ganin mata a mata kwata kwata a idanuwansa ganinsu yakeyi kmr maza..Koda Abdoljalal ya isa Yola me mar

taba Abdullahi ya masa naseeha Ainun a kn Auran daya masa ba tare da saninsa ba, seda gaban abdoljalal ya fadi jin abinda me martaba ya fadi, shi matsalarsa saudat amma dabadan ita ba shi yana bukatar auren a zuciyarta saboda yaba cike da bukatuwa da da

mace, uwa uba kuma yanason d'a saboda shekarunsa kullum

tafiya sukeyi dole yana bukatar yaga kwansa ko daya ne, Amma sam be sha'awar ko wacce mace se ita kadai. Yaso yama me martaba musu kan besan Auran Amma sede ba fuskar yin hakan me martaba ya bishi

da ido duk ya koma kmr wata mace, shida dansa ya taso da jajircewa cikakken namijine Amma yanzu ya koma kmr wata mace ko magana ma be cika yiba, koda damanshi bame yawan magana bane, to abin ya ninku ya zama kamar wani kurma in yana tare da mus'ab ne kawa

i yake bude baki yayi magana shima bawai wata magana sosaiba hirar kasuwanci kawai sukeyi se kuma jefi jefi suna hirar mus'ab a kan matansa shi mata biyu ne dashi, da yaransa shida maza hudu mata biyu., shi kam Abdoljalal be iya cewa komi a kan tasa matar

, dukda yanada abubuwan fadi dayawa amma be iyawa, yanada damuwa da ita Amma be iya fayyacewa kowa tsakaninsa da Saudat, sede ya barwa Allahnsa kawai, danmashi ma'abocin ibada ne, shiyasa wasu abubuwan Allah ke sassauta masa, dan ba haka akaso ganinsa ba,

koda yake Shide asiri gaskiyar meshine. A ranar Abdoljalal ya koma kaduna ko amaryar be tsayama yaga kalartaba, jiki a sanyaye ya isa gida saboda me martaba yace masa washe gari Amarya zata tare a gidansa. Abdoljalal ya gaza gayawa Hajiya saudat rnr beyi

bacci ba sbda fargaba. Washe gari saudat taga anata shigowa da kaya ana guda ayiriiiriii!!, ta shiga tashin hnkli fin tunanin me tunani, dukda a lokacin tasha ko batan kai yan kawo amaryar sukayi amma seda hnklinta ya tashi , bata tabbatarba seda da aka k

awo mata amarya gunta Aka musu natsiha ta tabbatar da dagaskene Mijinta Aure yayi, ta kalli Aysha kyakyawace Sosai a ranta tayi murmushi mugunta, A zuciyarta tace "da Kinsan wacece ni dako za a Kasheki bazaki shigo gidan Aurenaba..." A ranar Saudat gida

n bokanta ta kwana dake garin sakkwato daman a nan matsafin nata yake, wanda suke tare tin sadda Abdoljalal ke nemanta har zuwa yanzu. A ranar Amarya Aysha bata kwana gidanba kwacewa tayi ta fita tsakar dare wuraren 2:am ta balle tabi duniya ta haukace

hauka tuburan, Abdoljalal ya shiga tashin hnkli me tsanani, haka iyayen Aysharma suka shiga, me martaba yafi kowa shiga tashin hankali, danma mahaifinta dame martaba sunada fahimtar juna daba karamin dauki ba dadih za ayi ba, seda akayi 1yrs ana rokon Al

lah kana akaga Aysha a can birnin sinnn wato china, me martaba yasa Abdoljalal ya aiko mata da takaddarta ta saki, dan abin ya girgiza me Martaba Ainun, ranar da Aka ganta ranar Abdoljalal ya Aiko mata takaddarta saki uku rerass. Wannan kadanne daga Aikin

hajiya Saudat a kn mijinta ba wanda bazata iya kaudawa ba in har ze kawo mata cikas koda kuwa uwarda ta haifeta ne Saudat inde a kn kudine ba abinda bazata iya ba, zaman kudi takeyi da Abdoljalal dan ita be mata wani amfani a halin yanzu se kuma sanshi d

ake ranta, ba karamar sheke aya takeyiba da wannan bokan nata ko ince tantirin matsafi, Jinnu su cita, shima yacita ga uban kudi tana bashi ga kuma cinta yanayi tin tini har zuwa rana me kamar ta yau, ita kuwa burinta biyan bukatarta, inde a kan bukatart

a ne a kn Abdoljalal ba abinda bazata iya ba kaf zuciyarta ta bushe rakayau, ba alamar imani a zuciyarta. Tindaga Auran Abdoljalal da Aysha, saudat ta kara nisanta

Abdoljalal da iyayensa tazara me nisa, sam be zuwa inda suke sede su in sunada bukatar ganin

sa suzo su gansa a office dinsa ko suje Abuja su ganshi, dukda manyantarsu Amma sam basa gazawa gun zuwa ganinsa musammanma mahaifiyarsa wadda ta kwallafawa ranta shi daya tall, sam bata gazawa gun masa adduarh kullum cikin ma dannata Addarh take , iyayen

Abdoljalal suna fatan Dansu ya dawo da hankalinsa kansu kafin su koma ga ubangijinsu, sam Iyayen Abdoljalal basa zargin Saudat a kan lamarin Abdoljalal din saboda sun san girman lefin zato a musulunci sede kawai sun fawwalawa Allah lamarinsu suna fatan ya

jibancesu Ya kawo karshen wannan lamarin. A bangaren Saudat bata taba takawa taje gun iyayen nasa ba, tin farko har zuwa yanzu dasukeda 20yrs dayin Aure ita da Abdoljalal hidimar gabanta kawai takeyi tana fantamawa da kudinsa yadda taso. taci tasha ta cika

fam ta kara zama wargatsetse da ita a fari ba haka take ba dukda daman de tin can bata da shape me kyau, data samu guri taci dadih wahalar datasha ta duniya ta goge ta kara rusa wata kiba mara asali, bata da wata matsala, ta riga ta gama sakin jiki tasam

u duniya 100% yadda takesonta, shiyasa bata da fargaba duk inda Abdoljalal ze shiga, dukda hnklinta be kwanciya inde yana abuja tana kaduna amma inta tuna irin Tsafin dake dawainiya dashi seta sassautawa knta bakin kishinsa da damuwa, ta riga ta tabbatar d

a ko mace be iya kalla a wannan sihirin dake binsa duk inda yake.

*Back to story*

Bayan ta gama wannan tunanin ta sheke da wata iriyar dariya ta nishadi, ta lunshe ido sau biyu a lokaci guda, ta kara Beading A kan kujerar lukutar fuskarta na fidda

dariyar nishadi. ''Bade mutum ba...nikadai ce mata daya tal a gurin Alhaji Abdoljalal Saraki..." Ta fadi tana kara shekewa da dariya kmr wadda akawa bushara da Jannatul-firdausi. "Hmmm nasamu duniya wai nice kuwa mary ada..." Ta kara fadi tana bin kaf jiki

nta da kallo se nishadinta ya yawaita ta fiddo harshenta waje ta lashi saman lips dinta ta kuma cizasa a lokaci guda tace "Hajiya Saudat Mrs Saraki!" Ta fadi tana jijjiga kafafuwa cikin takama da zallar isa hadi da dumbin kasaita, tafi karfin 20mnt a zaune

tana nishadi kana ta mike ta Nufa dining Area se uban girgiza takeyi tana juya plat bom-bom dinta. Ta isa ga dinning din ta jawo daya daga kujerun dining din ta zauna tana karewa warmers din dake can table din kusan guda goma, daman ita a ka idarta abinci

kala goma sha ake mata nasafe batacin na rana domin se 2:pm ko after 2 dinma take cin abincin safe, sena dare datakeci wuraren 12:am ake sauke mata shi a dining ko 1mnt masu Aikin abincin nata suka kara ranar se an musu wulaknci na innalillahi kuma a hada

musu da korar innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!. Wani malatsi ta danna a kn dining din nan da nan wani shirgegen katon igala ya fado a falon daga kiching , shine kukunta, sanye yake da uniform dinsu na ma'aikatan gidan kalar launin blue black. Zubewa

yayi kasa ya fara kwararo mata gaisuwa cikin harshen turanci kai kace ze mata

sujjada dan tsanar zallar ladabi da biyayya,..ko samun damar amsashi batai ba daman beyi tsammanin hakan daga garetaba, mikewa yayi ya fara gudanar da abinda ya kawosa wato yayi

serving dinta dan ita ko cokali bata iya matsoshi gabanta saboda tsabar lalaci da samun guridan duk wanda kaji yace baze iya abu ba wallahi bata kamashi bane. Serving dinta yayi da tuwan Alabo miyar kubewa busashiya wanda yaci uban gandoji, tana kaunar Tuw

an Alabo domin shine best food dinta saboda dashi ta ginu duk rnr duniya seta cishi, kafin ta kwanta bacci take fadin abubuwan dazataci da safe da daddare gata da shegen ci kmr gara, duk irin abubuwan dadih datake ci har yanzu cikinta be cunkushe ba, sbda

ita din horon yunwa, shiyasa ynzu data samu abinci ba dama. Seda ta gama cinye tuwan alaban malmala biyar duk ma'aikacin nata na tsaye daman inde za ayi serving dinta tsayawa akeyi harse ta gama sannan a tafi. Byn ta gama ya kara zuba mata farfesun naman

kai, nanma ta cinyeshi tass ya kara zuba mata farfesun naman Sa nanma ta cinyeshi tass, ya kara zuba mata farfesun naman rago nanma ta lamusheshi tass ga kunun zakinta a glass cup se korawa takeyi dashi shima seda ta shanye jug daya kana ta dawo kn water

milo drink nan shima ta shanye jug daya tass ta dawo kn Coconut drink ta dukufa knsa shima.... Samuel ya kara zuba mata farfesun naman kaza nanma ta cinyesu tass se kasusuwa ta bari, karfa kuce kadan ake zuba mata aah dayawa ne, dan kazarma guda daya ce ta

cinyeta tass, duk Samuel na tsaye yana satar kallonta a kullum mamakin irin uban cinta yakeyi kai kace da Aljanu takecin aincin. ze zuba mata farfesun dodon kodi ta dktr dashi alamar ta koshi kenan mamaki ya rufesa sbda yau yaga tayi saurin koshi wato yau

abinci kadan taci. Ta umurcesa daya kwashe komi. Ya fara kwashewa ya nufa kiching dasu har seda ya kwashe tass tana zaune kn kujerar dining din se uban gyatsa takeyi dmn inta gama cin abinci setayi kusan 30mnt a zaune kana take iya mikewa. Kofar shigo f

alon ce tayi kara alamar za a shigo tasan gogan nata ne, wato dawisunta, domin taji karar sa yatsanshi a jikin kofar shigowa falon, kofar bata buduwa seda yatsanshi ko nata yatsar. Uwa uba kuma kamshin turarensa daya iddota tin kafinshi ya iso falon. Lums

he ido tayi ta bude seda tsigar jikinta ta tashi sbda dadih da gardin kamshin turaren nasa, ya shigeta ta wani ji yarr nan da nan jikinta ya narke uban abincin data narka yayi down alaji jikinta yayi weak.... A hnkli ya ziraro kafafuwansa cikin falon ba

yan kofar ta bude. Kananun idanuwanta ta watso masa su kyar a knsa shiko kallo daya ya mata ya dan dauke knsa cikin izzar mulki, sanye yake da wani irin lallausar yadi kalar buter milk (shine best color dinsa) ba karamin amsarshi yadin yayi ba, sumar knsa

ta kwanta luf irin ta larabawa, kafafuwansa sanye da lallausar takalmi irin na yan hutu, kyawawan hannayensa masu azabar laushin ni'ima rike da wayoyi guda goma cir, dama biyar hagu biyar. Biyar duk latest Samsung ne se biyu Apple ce se biyu wadansu kamfa

ni ne da bansansu ba i swear dayarde nokia ce cikon ta goman kenan. Duk wawoyin nasa da wuya kaga wani a duniya da irinsu saboda direct company ke masa waya special ba irin ta hannun mutane ba,. Tini

kamshinsa ya cika ko ina na gidan, ya karasa kn kujerar

3ct milk din ya zauna hadi da ajiye wayoyinsa a gefensa ya dauki waya daya kirar Samsung ya shiga dubata a hnklin yake shafar wayar irin na yan gayu wato latest ajeboters kalar camera. Tinda Saude ta zuba masa ido bata dauke ba, kokarin controlling knta t

akeyi, daganinsa duk ta gama jikewa ta kasanta gindinta har motsi yakeyi musammanma daya kalleta dukda be jima yana kallon nata ba amma seda ta danna gindinta a kn kujerar datake zaune ji tayi kmr tayi releasing wallahi! Gabanta ya wani mata dum dum! sede

ba halin hakan sbda bokanta be bata damar hkn ba, itafa dan bata da yadda zatayi ne amma wlhi tana cikin bukatuwa da mijinta tsananin bukatuwa ma kuwa Ainifin bukatarsa take! dabadan boka da aljanu dake cintaba da Abdoljalal ya bani sbda ita harija ce ta k

arshe, ko 10mnt da take bashi ya cita ba lefinta bane umarni ne daga sama wato daga gun bokantane , da ace tsakani da Allah ne zaman ko ince Auran daba karamin Gindinta zatayi ta bashi yana ci ba, sbda yanada dadih ga gardi kaciyarsa a 1mnt dinnan in yasa

mata ita har lumshe ido takeyi tanajin kmr bacci ze debeta. "Ashe ka tashi....'' Ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login