Showing 51001 words to 54000 words out of 163724 words

Chapter 18 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

100

kan wannan yanayin da nake ciki, dan Allah dama haka shi SO din yake?'' Dr mus'ab ma tini damuwa ta rufesa ganin abokinsa na kuka haka ba kakkautawa. "Saraki wallahi SO ka afka, amma ni ban fahimci me kake nufi ba at all k

o ince na shiga rud'anu, dan Allah wacece wadda ka kamu da santa har haka Abdol a ina take pls?'' Nan Abdoljalal ya kwashe labarin al-muqri'ah ya bashi daga farkon fara ganinta har zuwa yanzu be boye masa komiba. Tini wata azababbiyar zufa ta rufe dr mu

s'ab, duk sanyin AC dake office din bejinsa, sema yaji AC din zafi take basa, saboda azabar tashin hankali, tinda saraki Ya fara basa labarin ba abinda yake tunanowa se saude, tausayin yarinyar ya kamashi, dukda be ganta ba,again gata bebiya gata me aiki

, duk makirci da bala'i da matseefar saude babu wanda dr besani ba. "Ya Arrahamanirrahim! Ya Zaljalalu wal-ikram'!'' Dr mus'ab ya fadi, yayin da zuciyarsa tayi masa sanyi karai, tausayin yarinyar kawai ke yawaita a zuciyarsa kuma gata karamar yarinya dan d

uk saraki ya gaya masa. " Dan Allah dr ka gayamin yazanyi da abinda nakeji a kan yarinyar nan..." Cewar saraki da har zuwa lokacin yaketa kwallah, kai bakace babban mutum bane. "Saude..." Itace kalmar data fito daga bakin Dr. "Banjin tsoron kowa a kn yar

inyar nan dr, in duk duniya zata taru nasan bazasu ciremin san yarinyar ba, haka in duniya duk zasu taru a kaina zasu kasheni bazan iya daure wannan abin da nakeji ba..." Abdoljalal ya fadi ba gudu ko ja da baya,. Dr mus'ab ya kara firgita da lamarin, Sabo

da yana hango bala'in dake kwance yana bacci tsawon shekaru amma yanzu ake neman tadasa. "Dr SO nakeyi na kusanci jikin yarinyar nan, abin ya min yawa ga Azabar SO, ga azabar

sha'awah, wallahi so nakeyi na kusanceta, jiki da jiki...." Abdoljalal ya fadi b

abu alamar wasa. Dr ya zaro ido wato de dr ya fahinci lamarin ya wuce zurfi da tsawon tunaninsa. "Sex kenan fa kake nufi saraki?'' "Yeah so nakeyi nayi making love da ita ko zanji sauki a marata, wallahi dr babu wanda ze iya fahimtar me nakeji a zuciyata,

innaga yarinyar nan bakuncin hauka ke ziyartata, bana iya controlling kwata -kwata a kan yarinyar dr..." Abdoljalal ya fadi yayinda fuskarsa ke bada tabbacin abinda yake fadi zuwa lokacin hawayen idanuwansa sun kafe sbda azabar ta shahara iya shahara. "N

o no no...saraki Pls karka ci yar mutane sede in zaka Aureta ne..." Cewar dr. Abdoljalal yace "Yeah zan Aureta wallahi dr, ban taba san wata halitta da tsananin sha'awartaba se yarinyar..." Dr mus'ab ya gama fahimtar da gaske Abdoljalal yakeyi son bebiya

yakeyi, amma kuma sede in saraki yashiga rayuwar yarinyar to tabbas yarinyar zatasha wahala bashi sarakin ba ita zata wahala. "Frnd kode kaci yarinyar ne?'' Dr ya jefowa Abdoljalal tambayar. "Meyasa kace haka?'" Abdoljalal ya jefesa da tambaya ba tare da

ya bashi amsar tashi ba. "Saboda san da kake mata yayi yawa saraki, in ba de ka cita bane kaji band'ashenta da dadih taya zaka mata wannan san shiyasa na tambayeka kode ka riga ka hau kn yarinyar ne..."cewar dr. Abdoljalal dake kallon dr yace "Wallahi dr

ban cita ba, ni tsoro take bani ko hugging dinta na kasa yi, amma wallahi yarinyar ta gama nakasamin rayuwa dr pls help me my Frnd!'' Ya karashe mgnr da magiya kai kace dr mus'ab ne ze cire masa abinda yakeji a kn yarinyar. "Pls ka fita a rayuwar yarinyar

nan jalalu kafin itama a sabauta mata rayuwa a kanka,,dan muddin ka Aureta matarka tasani wallahi itace ajalin Yarinyar nan...so dan haka is better ka fitar mata a rayuwa dan Allah saraki ka duba nakasar yarinyar, pls kada asata a wahala kamar yadda akasa

Aysha a wahala..." Girgiza kai Abdoljalal ya shigayi tin kafin dr ya dire maganarsa. "Dr ta ina zan cire abinda nakeji? Wallahi bani nasawa kaina ba...dani nasawa kaina da tini na cire sbda ta hanani sukuni..." Dr ya gyara zamansa a kan kujerar dayake ya

ce "Kayi try pls...wallahi lamarin yarinyar kawai nake dubawa, kasan halin matarka ba mahalicci a zuciyarta..." Abdoljalal yayi shiru yana nazarin maganar dr mus'ab, tabbas yasan haka ne duk abubuwan da mus'ab din ke fadi, yauce rana ta farko da dr ya fadi

aibun hajiya saude suka zauna lafiya shide Abdoljalal domin ada be kaunar lefinta ko kadan, ko maganarta ma be bari ayi. "Bakasan meye SO ba , alamominsa kadai kasani amma wallahi bakasan So ba,," cewar Abdoljalal wanda shi kadai yasan me yakeji. Dr mus'a

b yace "Nasan SO mana cutarwa ceni bnso...kasan kana shiga rayuwar yarinyar nan ka cuceta, domin kashe mata rayuwa zakayi..." Abdoljalal da knsa ke masa barazanar tarwatsewa saboda ciwon da yake masa yace "Ni Bani magani kawai in tafi gida,..." Dr mus'ab

ya mike hadi dacewa "Ai dole fa sede a kwantar dakai, wannan hawan da jinin ka yayi, yayi yawa..." "Kar ka kwantar dani, bnso , baxan iya kwana yau bansake ganin yarinyar nan ba, kawai ka bani magani, ko kazo gida kayi treated dina..." Cewar Abdoljalal.

Dr mus'ab dayake kallonsa, ya fahimci de abinda yafi

mahaukacin SO yakewa yarinyar. "Zaka ganta insha Allahu amma ka bari insa maka drib wanda ze temakawa jininka ya sauka, kuma zakaji karfin jikinka..." Abdoljalal bashi da zabi dole ya barshi yayi aikinsa

,, Abdoljalal be bar asibitin ba se 2:am har bakin mota dr ya biyosa yana kara jadda da masa, kan yayi taka tsan-tsan kar a sabauta yarinyar mutane..." Abdoljalal yajishi kawai, amma a kasan ransa abinda yakeji baze bari ya bar yarinyar ba ko yayi taka ts

antsan din be iyawa... 2:20am suka koma gida, Allah-Allah ya dingayi ya isa side dinsa, sbda yanaso ya ganta kuma yasan baze samu ganinta ba, saboda dare yayi. Yana shirin shiga side dinsa daya daga wayoyinsa tayi ringing fiddota yayi a aljihu ya duba yaga

saude ce, dagawa yayi ya kara a kunne, cikin isa ta fara magana daga cikin wayar. "Ashe ka dawo daga abuja?'' Haushi ya kamashi wai tambaya ma takeyi ashe ya dawo, yana mijinta tana matarsa amma ita sam bata san hakkinsa dake knta ba, shide yana sauke nat

a hakkin bakin kokarinsa. Jin yayi shiru yasata ci gaba da magana, dan tasan halin mulkin gogan nata. "Usman ya gayamin ka dawo, bakajin dadih kaje asibiti, ya karfin jikin?'' "Dasauki..." Ya amsa a takaice , wato bazatazo taga jikinsa ba, sede ta kirasa

a waya,saboda ma ba ruwanta ko ze mutu. "Allah ya kara sauki mijin saude... ka dinga cin abinci jn time seda safe..." Ta fadi cikin nata mulkin mara amfani. Ba tare da Abdoljalal yace komi ba ta katse wayar. Takaicinta ya kuma kashe Abdoljalal kawai ya may

ar da wayar aljihunsa, ya shige bangarensa yana tafe yana takaici da zallar bakin ciki, shi be taba ganin aure irin na saude ba, shi ba gindi yake ciba, kuma ba kulawa wannan ai ba aure bane..." Ya fadi a ransa, be taba jin haushin saude kamar yadda yake

ji ba a halin yanzu. Yana isowa falonsa ya ganta tsaye, mamakin ganinta a time din ya rufesa, amma sede yaji dadin hakan, yana ganin Allah ne ya dubi halin da yake ciki,. Ta zubo masa ido, zuciyarta na harbawa, yanzu ta shigo side din nasa, tinda usman ya

gaya mata yaje asibiti hankalinta ya gaza nutsuwa, duk bayan mintoci se tazo ta duba side din nasa ko ya dawo, Amma taga be dawo ba, har taje ta kwanta yanzu ta gaza bacci shine tazo sake dubasa, dan ta tabbatar in bata ga ya dawo ba hankalinta baze kw

antaba. Ta zuba masa ido, se taga duk ya kara fita a hayyacinsa ga idanuwansa duk sun kumbura saboda kukan da yayi. Gaisadasa tayi hadi da tambayarsa ya jiki?'' Da bebanci. Ajiyar zuciya ya sauke, yana mejin fin abinda yakeji a knta, ya jingina bayansa da

bango, ya lumshe ido ya budr, ya amsa mata da "Dasauki..." Taji dadin jin yace da sauki, da bebanci ta kara tambayarsa. "Dasauki sosai...'' Ya fahimta, yace "Aah ba sauki sosai ba..." Nan take tashiga damuwa da tashin hankalin jin yace ba sauki,. Tambaya

rsa tayi meke damunsa yanzu... " da bebanci nuna mata saitin zuciyarsa yayi, hadi dacewa "zuciyata kemin ciwo...zo kiji yadda take bugawa kamar zata fashe,..." Cikin hanzari ta karaso inda yake , ta daura kanta a saitin inda ya nuna mata, nan taji yadda zu

ciyar tasa ke bugawa da karfi da karfi, tana shirin dagowa ta kalleshi, ya jawota gabaki dayanta ta fado jikinta, kmr wani gigitacce ya rungumeta tsam a jikinsa, yayinda wani

irin dadih me tattare da sanyin ni'ima hadi da zazzafar shocking suka shiga rud'a

sa kaf jikinsa ma seya dau rawa, amma hkn be hanashi sakin taba, sema ya kara rungumeta sosai da sosai yana sauke numfarfashi da kyar da kyar, ji yadingayi wani abu na kara ziyartosa a kn yarinyar...



Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdulla

hi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.

SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)

Page13

Wani irin mutuwar jiki rungumar dayayi mata ya haifar mata dashi, nan da nan tsokokin kuzarin jikinta suka mutu murus. ta sauke ajiyar

zuciya tana meci gaba da jiyo heart beat din da zuciyarsa keyi da karfi da karfi,... Kokarin kwace jikinta ta shigayi daga rungumar dayayi mata, kai kace wani ne ze kwace masa ita daga jikinta runguma sekace fada,, Tana kokarin kwace jikinta, taji ya sauk

e ajiyar zuciya hadi dacewa "ki bari in ji sauki a jikinki plz, karki kwace jikinki daga nawa so nakeyi naji sassaucin da nakeji a zuciyata..." Ya fadi da low voice yayin da duk jikinsa ya mutu murus, ya kara rungumeta sosai a jikinsa ya daura kansa a kan

kafadarta, yayin da zuwa ynzu rawar da jikinsa keyi tini ya bari, saboda jikinta ya samar masa da nutsuwa. Jin yace beda lafiya yasata hakura da kwace jikinta daga garesa, duk duniya bataso yace beda lafiya hakan na daga mata hankali, sakin masa jikinta t

ayi sosai ta yadda zeji dadin rungumarta kwarai da ainu..,, "sssshhhh!!" Yaja yajin azanar sha'awar data gigita masa lungun mara, hnklinsa a knta ya kuma tashi saboda yadda ta sakar masa jikinta, hatta da nonuwanta suna tabasa, nan take ya shiga wani yan

ayin dabe taba shigarsa ba bema san yadda ake shigarsa ba, ni'ima ta ratsashi yayin da tini sha'awarsa ta tashi a kan yarinyar, saboda sosai nonuwanta ke tabasa ta cikin hijjabin jikinta, ya kara zagayo da hannunsa bayanta sosai ta danno kirjinta sosai j

ikinsa,seda ya sauke ajiyar zuciya me tattare da zallar dadih, yayin da mararsa ta kuma amsawa...Ita knta jikinta ya mutu murus amma sede batasan sha'awah ba, balle ta fahimci ko sha'awarsa ce takeji, ita de taji gabaki daya pant din Dake jikinta ya fara

jikewa da wani ruwan dake zubo mata daga cikin farjinta, haka ranar ma daya taba mata hannu a karon farko seda ruwa ya jike mata pant, bata luraba seda ta koma dakinta... "Inaso nasha harshenki pls don Allah knji yarinyata..." Ya fadi yayin da duk yabi ya

gigice, jikinsa ya kuma macewa murus, baya hayyacinsa kwata-kwata. Jin abinda yace yasata saurin kwace jikinta daga nasa, da temakom mutuwar da jikinsa yayi, ta fuskanci ma abin iskanci yakeson komawa dan ita kakarta ta gaya mata ba kyau namiji yayita ta

ba mace ammashi gashi har rungumeta yayi, yanata wani

nishi. Ja da baya tayi, daga daf dashi bayan ta kwace jikinta daga jikinsa, yabita da ido , yayinda kwad'ayinta ya bala'in taso masa. "Pls knga banda lafiya mutuwa zanyi kngani aikou...'' Ya fadi hadi d

a uban marairaicewa, sbda in be sha bakinta ba wallahi yau bacci ma baze iya yinsa ba. Ido ta zuba masa yayin da jikinta ke mace, duk duniya bataso ya ambaci wai beda lafiya, ko ze mutu hakan na daga mata hankali. Ganin tausansa a cikin kwayoyin idanuwanta

yasashi fara takowa inda take, tana tsaye ta zuba masa ido, ita mamakima yake bata zuwa yanzu, wai babban mutum dinnan datake ganin mutumcinsa da darajarsa shike mata irin wad'annan iskanci iskancin da kakarta tace ba kyau. Karasowa yayi daf da ita yana

niyar sake jawota kirjinsa, tasa hannunta na dama a kirjinsa ta tokare faruwar hakan. "Pls i want to hug you sosai, tinda bazaki bani harshenki insha ba, na hakura, but ki bari in rungumeki pls knga ke yarinyata ce..." Ya fadi out of control ga idanuwansa

sunyi wani mitsi-mitsi cike da jaraba, se wani narkewa yakeyi kmr kitse a wuta, azabar jaraba kawai ta taso masa. Kin bari tayi ya kara rungumarta kmr yadda yakeso ta juya ta bar falon cikin hanzari ta fice a side dinma gabaki daya, da gudu gudu... Yan

a kallo ta bar falon, amma beda yadda zeyi saboda bayaso ya cika matsa mata danyawa, ya fuskanci yarinyar nada tsananin tarbiya, dajin yadda yakejin jikinta a jikinsa yasan ba d'ana mijin daya taba kusanto jikinta, hakan yasa zuciyarsa ta kara cika da soya

yyar yarinyar hadi da karuwar zallar ruwan sha'awarta daya tarun masa a mara, .. A daddafe ya karasa, ya kwanta a kn kujerar 3ct, yanajin kamar yanzu take rungume a jikinsa. "Jikinta dadih...kamshinta soft... Nonuwanta tsini kmr mashi..." Ya fadi a zuciyar

sa, yayin dayake kara tunano kaciyar nononta dayaji a jikinsa, hankalinsa ya kuma tashi. "Ina san yarinyar nan wallahi!'' Ya fadi a bayyane kamar wani zautacce, ga azzakarinsa dake cikin wandon manyan kayan dake jikinsa se kara mikewa yakeyi yana zillow, A

zzakarinsa be taba irin wannan mikewar ba, kamar yadda ya mike yau. Ji yayi wandon dake jikinsa na takurawa azzakarin nasa gurin mikewarsa., tashi yayi da kyar, ya cire wando manyan kayan dake jikinsa, ya rage dagashi se boxes da rigar manyan kayan dake ji

kinsa, komawa yayi ya kwanta kn kujerar rubda ciki, ya daura kansa a hannun kujerar, yayinda ya lumshe idanuwansa, kawai tunano jikinta yakeji a jikinsa sadda ya rungumi yarinyar, abinda yakeji a kan yarinyar duk bayan seconds karuwa yakeyi kn jaruwa. "Ya

rabbih santa nakeyi wallahi, da gaske ne ina santa,...ya ilahil alamin ka jibanceni, ya Allah kasa kada nasha wahala bayan wahalar SO ga wahalar sha'awah, ya Allah kasa kaddarata ta duniya tazama me sauki..." Ya fadi a cikin zuciyarsa, kawai saude ce ta f

ado ransa, nan take seyaji yana tausayin yarinyar da knsa. shi kadai yasan abinda ykeji a kan yarinyar, ba kadan bane balle ya iya daurewa, shi kwata-kwata ma besan yadda ake dauriyaba a duniya inde a kn abinda yakeji ne a kan yarinyar....be rintsa ba har

4:30am yana kwance kan kujerar falon nasa, se tunanin rungumar daya mata yau kawai ke yawo a memory dinsa, se murmushi yake saki shi kadai, "yau na rungumeta..."ya fadi a

bayyane, yana mejin wani dadih na ratsashi, mikewa yayi tsaye kmr kwai ya fashe masa

a ciki haka yaji jikinsa ba laka, yadda ya kwana be rintsa ba haka azzakarinsa ta kwana a tsaye, duk tabi ta cika boxes din jikinsa, tinda nake ban taba ganin azzakari me tsawo da girma irin nasa ba, dukda a boxes na gansa amma na tabbatar girmansa na fit

ar hankali ne, domin har shafin kaciyar Azzakarin ya nuna shadi ta jikin boxes din dake jikin nasa... wandon daya cire ya dauka, hadi da fara takawa a falon, nan take yaga jirin dayakeji ya yawaita yasan rashin bacci ne dabeyi ba, a daddafe ya haye upstai

rs yana shiga dakinsa ya fada bathroom ruwa me zafi ya hada yayi wanka, ya fito daure da alwala, ya saka jallabiya milk color, a memakon yaji dadin wankan da yayi se yaji kmr ma ya karawa knsa rashin jin dadin jikinne. Zaunawa yayi a kn dadduma yayi lazi

mi zuwa lokacin sallar asubahi, kana ya tashi ya bada farali,a duk sujjadarsa seya sanar da ubangijinsa ya kawo masa abinda yakeji a kn yarinyar da sauki, kuma ya dinga mata adduarh neman kariya daga tsarin mutum da aljani, dominshi ya riga ya zura kafa ba

zancan cirewa, ya tafi sam bazeyi waiwayeba.,, bayan ya idar da sallarh ya jima yana lazimi da addu'ur'i a kan yarinyar, hadi dama ubangijinsa godiya domin zuwan yarinyar rayuwarsa alkhairi ce, se yanzu ya fara fahimtar shi din mutum ne, yasan san da Alla

h yasa masa nata ne yayi sanadiyar dawowar rabin hayyacinsa garesa.. 7:am kana ya iya kwanciya a kn bed dinsa yana me adduarh Allah yasa bacci ya daukesa domin yana bukatarsa,. Da kwanciyarsa seda ya shafe 3h yana tunaninta kana wani bacci mara dadih yayi

awon gaba dashi me cike da tunanin yarinyar sunyi aure wai har sun haihu a mafarki.

12:30pm kiran dr mus'ab daya shigo wayarsa dake bedside ya tasheshisa daga baccinsa me cike da mafarkinta. dole Abdoljalal ya daga kiran, suka gaisa dr yaji alamar d

aga bacci yake yace "Kamar kana bacci nema na tasheka kou?'' Abdoljalal yace "Yeah...ba damuwa daman ba wani jin dadin baccin nakeyi ba ..." Daga cikin wayar dr yace "Ko jikinne?'' Abdoljalal yace "Nop...abinda yafi jikin ne ke min ciwo, sanadin masrufin

jijiyoyina ..." Daga cikin wayar Dr yace "Mekenan?'' Abdoljalal yace "Abinda ke sarrafa gangar jiki da jinin jiki nace maka..." Dr yace "Zuciya?..." Abdoljalal ya amsa da "Yeah ita ke min rad'ad'i..." Ya fadi hadi da lumshe idanuwansa wallahi shi kadai yas

an wani hali zuciyarsa ke ciki. Dr ya fahimci abinda yakeji dan haka ya sassauta murya hadi da cewa "Dan Allah saraki kasawa ranka hakuri, shifa SO in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login