Showing 153001 words to 156000 words out of 163724 words

Chapter 52 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

74

dauki rawa hnklinta ya tashi, tashiga tunanin anya kuwa wan

nan jalaluntane?'' mamaki da tsananin tashin hankali suka rufe hajiya saude. "Abdoljalal, dan Allah kaine kuwa? Ni kake cewa in bar maka gida yau?'' Ta fadi jikinta na kara macewa yayinda tashin hankalinta ke kara ninkuwa, wai yau itace jalalu ke kora a

gidansa,tabbas tasan tata ta kare, tayi babban sakaci, ta fara tunanin asiri yarinyar nan tayima mijinta wanda yafi nata sihirin karfi. "A, dake nake...ki bacemin da gani bnasan ganinki ki barmin gidana...!!!''' Abdoljalal ya fadi cikin tsananin tsawa kmr

ya daketa hk yakeji. Ganin hakan yasa jikin hajiya saude macewa sosai, mamakinta ya ninku, ganin Abdoljalal na niyar dukanta, yasata ficewa a dakin kmr mahaukaciya ta fito tana fadin "shikenan ta kasheni, ta kwacemin miji, ta bashi asirin dayafi nawa yas

ha... Nashiga ukuna ni saude..."saude ke sambatun tana tafiya, ta daura hannu a kai, ta nufo dakinta kmr zararriya ta daukko wayarta ko gyara jikinta bata tsaya tayi ba, ta dawo compound kmr zararriya tana tafe tana sambatu, ta karaso packing space ta kwal

owa dreva kira, yazo ta kalleshi ta watso masa wani ashar se kuka takeyi ta kasa controlling tashin hankalinta, dreva din ya kalleta yace "Kiyi hakuri hajjaju..." Saude da jikinta ya gamayin sanyi ga tashin hankali ga dmwa, a hasale tace "Kutmar bura uban

ubanda ya haifo ubanka duniya kaida hakurin dan durin uwarka,,,,shegu si duk kune munafukan yan bura uba shegu munafukai, bari in gama da wannan bala'in na gabana, in dawo kanku duk se naci kundun bura ubaku wlhi nice ajalinku kaf ma'aikatan gidannan, bade

daku aka cuceniba..." Saude ta fadi tana kuka, tashiga byn motarta, drevan data gama zagi ya kalleta kawai yaji zafin zagin amma ya shanye , ya fuskanci hakkina ke dawainiya sa ita Adduarh ya shiga mata Allah ya karo mata abinda yafi hakan, murmushi yayi

a zuciyarsa yashiga motar yaja suka fice a gidan se kallan saude yakeyi tana kuka sosai harda majina ta glsss. "Sakwato zamuje..." Saude ta fadi cikin kuka kmr ranta ze fita, har tsatstsede sumar kanta takeyi da hannayenta, ji takeyi kmr zuciyarta zata fas

he, duk tabi ta rame, wandan dake jikintama rawa yakeyi a kugunta. Jin tace suje sakwato Dreva ya kalli agogon motar yaga 11:pm ake nema yanzu,amma ba halin yayi magana, dole ya hau titin zuwa sakwato.

Manage.

41

Suna tafe saude na kukan bakin

ciki, har mamakin kanta takeyi anya itace kuwa saude? Se yanzu t take nadamar daukar yarinyar aiki a gidanta sauba adadi. Lalubo wayar hajiya Abulle tayi, ta kirata bugu biyu ta daga, saude ta fasheda wani irin kuka kmr ranta ze fita. "Hajiya jalalu ya cu

ceni..." Saude ta fadi yynda kmr ranta ze fita. Abulle taji wani farin ciki ya rufeta ruf, dukda batasan meya faru ba a bayya ne abulle tace "Meke faruwa hajjaju?'' Cikin muryar dmwa a zahiri. Nan saude ta kwashe labarin komi ta shaidawa Hajiya Abulle,. Na

n farin ciki ya lullube abulle a zuciya tace "Komi ka shuka aishi zaka girba...Allah ya ninka miki bala'i..." abulle ta fadi a ranta, amma a zahiri tashiga jimami mara misaltuwa."kai wannan Abu ya tsananin dagamin hankali hajjaju,,,innalillahi wa'inna ilai

hirraju'un! Shin yanzu yaza muyi? Ina boka yake har hakan ya faru...kai wlhi har zazzabi ya rufeni hajiya wannan bala'i dame yayi kama..." Cewar Abulle, da iya harshe tayi maganar. Saude ta kara rushewa da kuka tace "Wlhi bansan mani ta ina zan bullowa wan

nan matsifar ba Abulle, ji nakeyi daman mutuwata nagani da wannan tashin hankalin, yanzu haka gani a hanyar zuwa gun boka ..." "Okay karki damu kawata ki kwantarda hankalinki, tinda ma zakije gun boka ai magana ta kare...yanzu wai ina ita yarinyar?''cewar

Abulle. Saude ta kara jin wani bakin ciki kmr ze kasheta , ta tsani yarinyar nan , bata taba tsanar wata halitta ba kamar yadda ta tsani yarinyar nan ba. "Kamar ta gudu a gidan yarinyar ,,, haka Abdoljalal ya nunamin,,, wlhi Abulle wannan lamarin yamin sh

igar bazata ko a mafarki ban taba tsammanin hakan ba, ji nakeyi kmr na kashe Abdoljalal dinma kowa ya huta....." Abulle tace "aah karki kasheshi ai shine ke din, yanzu de ki karasa gun boka muji yadda zata kaya..gobe zan dawo nima, wannan tashin hnkli ai d

ole in dawo..." Saude tace toh, daga hk sukayi sallahma ta ajiye wayar, yayinda kunci be bar ranta ba, data tuna Almuqri'ah se taji gabaki daya ta tsani kanta,. Se tsakar dare suka isa garin sakwato. Dreva ya ajiyeta a bakin wani daji, dmn yasaba kawota. H

ajiya saude ta daba tafiya a kafa, ko tsoron dajin bataji, abinda ya tinkarota yafi komi ban tsoro a rayuwarta, babban tashin hankalinta ace wai yau itace Abdoljalal ke kora a gidansa saboda wata can banza yar aiki, ita ko a banza bata dauki Almuqri'ah ba.

Seda tayi tafiyar 1h a dajin kana ta isa inda bokan yake, ta fashe da kuka, kmr mahaukaciya, ta shaidawa boka abinda ke faruwa a gidanta tass, tana kuka. Ta tuhumu bokan dayasan halin da take ciki, boka yace aah sam domin asirin da Almuqri'ah tama Abdolja

lal me karfi ne, kosu basu san faruwar hakan ba. Saude ta sauke ajiyar zuciyar tashin hankali tace "Ka temakeni boka Wlhi ji nakeyi kmr zan haukace...so nakeyi kawai a kashe yarinyar da d'an cikinta, sannan a dawomin da hnklin mijina kaina,, boka karkayi

wasa da Aikinnan nawa ina cikin tashin hnkli, yau waini Abdoljalal ke kora a gidansa a kn wannan karamar tsinanniyar yarinyar, sbda ta mishi asiri tasa yaci gindinta ya gigice,,,..." Saude ta karashe tana me kara fashewa da kuka. Boka ya kwashe da dariyar

su ta marasa imani kana ya fara mgna yayinda dajin ke amsawa. "Hahahaha...ki iwantarda hankalinki, ai yanzu tinda ta bar gidan to tabbas yanzu zamu kasheta da d'an cikin...hahahaha...ki kwantarda hankalinki, tinda kikace mu din, to tabbas mudin zamuyi miki

komi....hahahahaha..." Ya karashe da fashewa da dariya. "A kasheta kisan wulakanci boka,,a dawomin da mijina dai-dai boka...boka kacikamin aikinnan ina cikin dkwa, in har kayimin aikinnan babu abinda bazan iya maka ba,,karka karamin sakaci wannan tashin

hankalin yazo gidana, boka,,ni in zeyu ma kaf dangin yarinyar nan a kashesu..." Saude ta fadi cikin rashin imani. Boka ya fasheda dariya, yace "Angama!!!''' Ya kara kyalkyalewa da dariya. nan gun bokan ta kwana yana sukuwa a kanta, se asubahi ta dawo inda

ta bar dreva dinta nan ta taddashi, tashiga suka dakko hanyar dawowa kaduna,sam zuciyar saude bata nutsu ba, dukda bokan ya bata tabbacin yau yau dinnan ze kashe Almuqri'ah da abinda ke cikinta.

*Adamawa Yola*

wani babban private hospital hajiya

ummusalma ta umurci dreva dinta ya nufa dasu. Suna isa aka shiga da ita dakin haihuwa cikin gaggawa, ummusalma ta tsaya a wajen dakin tanata zagaye zuciyarta na kan yarinyar, haka kawai takeji a jinin jikinta yarinyar nan akwai wani abu me karfi tsakanint

a da ita, ita de kawai taji ta kamu da tsananin san yarinyar da abinda ke cikinta. Kusan 1h suna tsaye bakin kofar dakin haihuwa hajiya salma da jakadiya, amma sukaji shiru, hankalin ummusalma yaki kwanciya se zagaye kawai takeyi a kofar dakin, zuciyarta n

ata bugawa da tsananin karfi. Awa daya da minti goma sha biyar suka shude kana dr ya fito ya kalli hajiya ummu salma yace ta biyoshi office, ba musu ta bishi ya kalleta ya cire glass din idanuwansa kana ya fara magana cikin harshen turanci. "Hajiya bazata

iya haihuwa da kanta ba sede a mata CS din gaggawa..." Nan take ummusalma tace "Inde ba damuwa a mata CS din..." Cikin harshen turanci. Nan dr ya tambayeta wacece dinta? Hajiya salma tayi jim ta rasa yazatace se kuma ta tsinci bakinta dacewa "Ni uwar miji

ntace..."dr yace okay..ya bata wata takadda tasa hannu,. Dr suka dukufa a kan Almuqri'ah aka mata CS ,ba bata lokaci aka ciro mata yaranta guda hudu uku maza daya mace. Dr ya fito ya samu hajiya salma inda take tsaye sam ta kasa zama jakadiya na zaune. Ta

na ganin dr ta nufosa kafin ya karaso inda take. "Ya ake ciki?'' Ta tambayesa cikin harshen turanci, yayinda take cikin tashin hnkli, gabaki daya tunaninta na kan yarinyar da yayan dazata haifa. Dr yayi murmushi kana ya cire face marks din fuskarsa cikin l

adabi ya fara mgna cikin harshen nasara "ina tayaki murna ranki ya dade, anyi CS lafiya an samu nasarar ciro mata yara hudu uku maza se mace daya..." Hajiya salma taji wani irin sanyi da ddh sun ratsata a lokaci kankani. "Alhamdulillahi..." Ta fadi hadi da

dukawa nan tayi sujjadar godiyar ubangiji, ta dago ta kalli Dr din bakinta har kunne, yayinda tini itama jakadiya ta taso ganin hajiya salma na sujjada. "Ta haihu ta haifa yara hudu uku maza daya mace..."hajiya salma ta fadima jakadiya bakinta kmr gonar a

udiga..haka kawai itama jakadiya seta tsinci kanta a zallar farin ciki. "Alhamdulillahi Allah ya rayasu dan Annabi SAW..." Duk suka amsa da Amin. Nan take salma tama dr din daya mata albishir dinnan gagarumar kyautar kujeru guda hudu na hajji , se guda hud

u na umrah..dr ya dinga dogiya domin musulmi ne, ya dinga godiya kmr ze tsugunna mata. "Aje a siyo kayayyakin jarirai maza na Alfarma..." Ummusalma tayi mgnr da jakadiya fuskarta nata kara fadada da murna da zallar farin ciki, batasan meyasa ta tsinci kant

a a farin ciki mara misaltuwa ba. Jakadiya tace angama, ta fice a asibitin domin gudanar da umarnin hajiyarta. Ummsalma ta dawo da dubanta kan dr muhammad tace "Dr a kaini inga babys dinnan dan Allah..." Da turanci tayi mgnr. Dr yace "Angama ranki ya dad

e

.." Suka juya zasu nufa dakin da yaran suke, ganin me martaba ya nufo inda take yasata dakatawa, ya kureta da ido yana me mamakin ganin farin ciki da Annashuwar dazece be taba ganin irinsaba a tattare da ita se yau, tsawon shekaru suna tare. "Waya gaya

maka ina asibitin me martaba?'' Ta jefo masa tambayar yayinda bakinta ke a bude dan dariya. Me martaba ya karaso hadi dacewa "Ai duk abinda ya faru a kan idonane,,, matata sarkin temako, tin dazu nake jira inga kun dawo naji shiru shiyasa na kira drevanki

ya gayamin inda kuke shine nasa a kawoni..."ummu salma tace "To barka da zuwa..wannan karan temakon da nayi yasani a nishadi mijina, wlhi ji nakeyi kmr anmin bushara da Aljannarh..." Me martaba ma ya shiga annashuwa ganin farin cikinsa a annashuwa yace " a

i naga Alama farin cikina meke faruwa?'' Ummusalma ta kara fadada murmushinta tace "Wadda na kawo asibitin CS aka mata ta haifi yan hudu uku maza daya mace,,kaji kyautar Allah ko mijina, muje muga yaran wallahi dukna kagu in gansu,,,dr yimana jagora.." Ta

karashe mgnrta da dr muhammad. "Masha Allahu..." Me martaba ya fadi cikin zallar nishadin da shima besan kona menene ba. Dr ya gaidasa Cikin girmamawa domin ya ganeshi. Kana ya musu jagora zuwa dakin da yaran suke kwance a kan wani kyakyawan mayen bed. Ha

jiya salma da me martaba sukabi fararen yaran da ido yayinda duk yaranma suka idanuwansu a bude yake an killacesu cikin kayan yaran da asibitin kesawa yara in an haifesu, in mace zata haihu a asibitin sam bata bktr zuwa da kaya sede in ita tazo, macen sany

e take da peach din kayan jarirai masu azabar kyau an lullube mata kai da hula peach abin lullubintama peach ne ta bude idanuwanta tarr ga idanuwan nata manya manya,,su kuma sauran mazan sanye suke sa kaya sky blue towel din lullubinduma sky blue ne. Me m

artaba da ummusalma suka tsinci kansu dajin faduwar gaba ne tsanani dasuka daura idanuwansu a kan kyawawan yaran, gani yadda yara mazan suke kama sak da Abdoljalal ya tsananin sasu a wani irin yanayi, dukkaninsu duk sunga kamannin, macen kuma sak kamannint

a da hajiya salma, har wani digon baki gareta irin na jikin ummusalma. "Kinga abinda nagani kuwa?'' Me martaba ya dago ya fadi yana kallan salma wadda ko kyaftawa batayi a kallon yaran, ba tare data dago ba tace "meka gani?'' Me martaba yace "Yarannan sak

kamar su daya da Abdoljalal mazan, abin mamaki, har idanuwansu da komima irin na Abdoljalal, macen kuma wallahi sak kamanninki ne da ita.." Me martaba ya karashe mgnrsa yana kallan macen yana kallan salma. "Nagani wlhi, yadda mazannan suke sak haka Abd

oljalal yake da yana jariri, me martaba kamannin ya baci..." Salma ta fadi tanasa hannu ta dauki yaron namijin guda daya ji takeji kmr yaran jininta ne, tamkar zata maidasu ciki haka takeji. "Allah me iko..." Cewar me martaba shima yasa hannu ya dakko mace

n da maza biyun duka, ya rungumesu jikinsa, ummusalma ta tsurawa yaran data dauka a hannunta ido, haka kawai taji hawaye na zirya a kan kuncinta itade tasan bana bakin ciki bane na zallar farin cikine. "Inajin yarannan kmr jinina ne me martaba.." Salma ta

fadi still tana kwallah. Me martaba ya dago ya kalleta yaga tana kwallah yace "Nima haka nakeji wlhi salma,, kinga yaran sak d'ana danafiso a duniya,,, munaso musan wacece wannan uwar yaran kuma waye uban yaran, in zeyu kawai uwar da uban su bar mana yara

n ko kudi sukeso semu basu mu su bamu yaran..."cewar me martaba. Hajiya salma ta dago ta kalleshi tace "In bazasu bamu ba se in bisu gidansu wlhi ina san yarannan bani sauran in daukesu duka.." Duk dr na tsaye yana kallansu sede besan me suke cewa ba sbda

bejin hausa shi ibra ne. Murna mara misaltuwa salma da Me martaba suka shigayi. Salma tayi tayi me martaba ya bata sauran yaran yaki sede ta rike dayan ta hakura shikam ya hakimce ya zauna yaki bada yara kai kace shine ubansu. Ba jimawa jakadiya ta dawo d

a uban kayayyaki kama daga na babys har zuwa wanda uwar baby zata bukata duk seda jakadiya ta kawo, datazo taga babys din itama seda gabanta ya yanke ya fadi, ganin yaran sak Abdoljalal, macen kuma sak hajiya salma,. Seda jakadiya ta kasa daurewa tace "yar

annan se naga kmr suna kama da farin cikinki mamanmu, ita kuma macen tana kama dake uwar dakina..."jakadiya ta fadi cikin mamaki. Salma dame martaba suka hada idon kallon junansu "e wlhi kinga ikon Allah ko.." Cewar salma. "Babban ikon Allah ma kuwa..." Ce

war jakadiya da mamaki ya daskarar da ita, amma kuma seta tuna ba a mamaki da ikon Allah. Almuqri'ah ta farka cikin aminci taga yaran da ubangiji ya bata kyauta, ita kanta seda gabanta ya fadi ganin kamannin yaran da ubansu ya baci, se macen de ta rasa gan

e dawa take kama ita, amma tafi kaf yaran kyau da farin fata kmr a tabata jini ya fito. Seda Almuqri'ah tayi kukan farin ciki, tayima hajiya salma dame martana godiya. Se a yanzu be suka fahimci bebiya ce, se tausanta ya kara ratsasu. Salma dame martana z

uciyoyinsu na cike da zallar tambaboyi ga Almuqri'ah amma sede ba halin hakan ganin halin da take ciki. Tashiga bawa yaran nata nono suka amshe kmr suna jira, nan suka zuko nonon se adduarh take musu dasa musu albarka, a zuciyarta tana ayyana inama ace Abd

oljalal na nan yaga yaran nasa har hudu reras. Jefi jefi Almuqri'ah nata bin hajiya salma dame martaba da ido, se yanzu take kara ganin kamanni su da Abdoljalal. "Ikon Allah..." Shine abinda Almuqri'ah keta fadi a ranta yayinda zuciyarta ke yawan faduwa i

nta kallesu. Da kyar me martaba da salma suka bari yaran sukasha nonon uwarsu suka koshi suka amshesu suka rungumesu in suna rike da yaran wani irin yanayi suke shiga. Satinsu daya a asibitin Almuqri'ah tasamu sauki aka sallamesu suka koma gida da niyar n

urse zata dinga zuwa duba Almuqri'ah din sbda dinkin da aka mata a ciki.. Suna komawa gidan hajiya salma tabawa Almuqri'ah part daya ita da yaranta,.wata iriyar kulawa salma ke bawa Almuqri'ah da yaranta da kullum suke gunta ta musamman. Me martaba da sal

ma da jakadiya kullum suna part din da Almuqri'ah take, ga yara na hannunsu sallah kawai kesasu ajiye yaran a hannunsu Almuqri'ah na mamakin irin san da suke nunawa yaran nata zata iya cewa ko ita bata sansu kmr yadda su suke sansu. Byn dasowarsu da sati d

aya salma ta kasa daurewa , suna zaune a kayataccen dakin Almuqri'ah ta kalli Almuqri'ah ta kalli me martaba dake zaune, da kuma jakadiya dake zaune. "Baiwar Allah ki bamu labarin wacece je dan Allah? Wanene uban yarannan naki dasuke tsananin kama da d'ana

dana haifa da cikina..." Cewar salma. Gaban Almuqri'ah ya yanke ya fadi jin abinda hajiya salma tace. "Suna kama da d'anki? Nima kunamin kamanni da baban yaran nawa.." Almuqri'ah ta fadi cikin zallar mamakin data jima dashi a ranta, ganin hajiya salma na

sata a tsananin dmwr kewar mijinta wasu lokutan ko baccin kirki bata iyawa sbda tasan mijinta na cikin zallar tsananin dmwa da tashin hnklin rashinta a kusa dashi musammanma cikin jikinta. Dukda da bebanci tayi maganar amma duk sub fahimci me take nufi. Me

martaba da salma suka kalli juna. "Dan Allah wanene ku a ina mijin naki yake?'' Cewar salma. Almuqri'ah tayi jim kana ta basu lbrin dalilin barowarta gidanta da mijinta na aure, tace ta bar gidanne kawai sbda kishiyarta zata kasheta data fahimci tanada c

iki. (Almuqri'ah ta boye musu abubuwa dayawa ta basu short labarinta da Abdoljalal da saude) sukaji tausanta me tsanani, nan take duk sukaji sun kara santa soyayya me tsanani, yayin da zuciyoyinsu duk suka cika da kwad'ayin san ganin waye uban yaran nan na

Almuqri'ah. "A ina yan uwanki duke?'' Cewar salma. Almuqri'ah ta basu lbrin cewa batq da kowa se kakarta kuma bata kasar tana can kasar waje gun nema mata lafiya,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login