Showing 42001 words to 45000 words out of 163724 words

Chapter 15 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

98

byn ya tabbatar da dr dinne ya dafasa. "Jalaludden meke damunka?" Dr ya jefo masa tambayar, Abdoljalal ya zubo ma dr ido ji y

akeyi kmr ya fashe da kuka, sbda abinda yakeji a zuciyarsa baze misaltuba. "Jalaludden meke damunka pls saraki?'' Dr ya kara jefo masa tambaya ganin ya kuresa da ido amma ya gaza ce masa komi.."nothing..." Abdoljalal ya fadi a takaice shifa yanzu beso ana

shigo masa tunani yafijin dadin yayita tunanin yarinyar shine karatun da zuciyarsa tafi fahimta. "Wallahi karya kakeyi A.A, akwai abinda ke damunka dole, ai karya nema kace ba abinda ke damunka, sede ko in baza kayi sharing damuwarka dani ba..." Abdoljala

l ya zubawa dr ido ganin ya zage yanata mgna a hasale, ji yakeyi damanshi ze dawo dr din danya tabbatar zuciyarsa zero tension take, shiko ai nan shikadai yasan me yakeji yanzu kaf nazarirrikansa sun koma kan yarinyar, karatun sunanta a kullum yana masa ma

imaici goma sha ashirin a zuciyar tasa. "Na gaya maka nothing pls ka barni inji da zuciyata..."cewar Abdoljalal wanda da yayi mgnr ya juya fuskarsa gefe daya. Dr mus'ab dake kallonsa yace

"kagani ko wato in kyaleka kaji da zuciyarka, dole de kanada damuwa

abokina saraki,,in baka gayamin yau ba nasan dole wata rana zaka nemeni ka gayamin wallahi..." Yana gama fadar hkn ya mike ze bar dakin ya tsinkayi muryar Abdoljalal cikin dakiya yana cewa "wani magani ne yake sauke sha'awah..." Dr mus'ab ya juyo ya zu

bowa Abdoljalal ido wanda yayi tambayar kuma yaki juyowa ya Kalli dr din, tsananin mamaki ne, ya rufe dr jin wai AAsaraki ne ke tambayar maganin rage feelings yau, abinda be taba ba, a tsawon zamansu se yau. "Daman Shaawah ke damunka?'' Dr ya jefo masa ta

mbayar. A hasale Abdoljalal ya juyo yace "Bansaniba malam bi kwa-kwaf...kawai ni in zaka gayamin maganin rage sha'awah ka gayamin naga ai in marasa lafiya sukazo kungu suka gaya muku damuwarsu ba sake bin kwa-kwafin zance kukeyi ba seni daka rainawa wayau

...'' Abdoljalal Ya shiga sak'a jaraba ta inda yake shiga bata nan yake fita ba. Jarabar tasa taso bawa dr drya ga tausayi ga dariya duka suka hadun ma dr a lokaci daya, dole ya danne dariyar dan yasan inya masa dariya bazasu kare lafiya dashi ba yau. "

Okay sarakin yan matsifan duniya...bari inje in rubuta in bawa Ahamad ya siyo maka ammafa dole sekaci abinci, dan wannan azabtar da kankan da kakeyi da yunwa yayi yawa ka fadi me kakeso kaci, se ahamad din ya taho maka dashi..." Cewar dr. Kmr Abdoljalal n

a jira ya tashi zaune yana fadin "bazanci wani abinci, ko na gayawa wani inajin yunwa ne, nide a kawomin maganin kawai in za a kawo min!'' Cikin matsifa yayi maganar kai kace dr ne ya daura masa jarabar jin sha'awar. Dr mus'ab be bi ta knsa ba danya fuska

nci mutumin ya koyo matseefa karfi da yaji, juyawa dr yayi ya fice a dakin Abdoljalal ya koma ya kwanta rubda ciki. Ba jimawa ahamad ya kawo masa maganin ya amsa ya ajiye se zuwa can yasha, shifa yanzu haushin ma uwar uban kowa yakeji in ba yarinyar ba i

ta kadai ce bejin haushinta ita wannan ai halarar jin dadin zuciya take sashi. Da daddare dayasha maganin da dr ya rubuta aka siyo masa seyaji sassauci sosai, amma fa after 2h mgnin na sakinta abubuwan ya dawo, ya kumasha, sannan ya samu sassauci, amma

fa sha'awarta ce ta sassautu bawai azabar SO dake manne da zuciyarsa ba, AAsaraki na mulkin jama'ah ammashi anacan ana mulka zuciyarsa da san dabesanma yanayinsaba, sbda shi ba shahararre bane a bannin SO balle ya gane SOn yarinyar tasa yakeyi. Washe gar

in rnr aka aiko musu da wasikar wai dole wata daya zasu kasance a abuja saboda wata dayan cir meeting zasuyita yi, Abdoljalal na karanta letter din ya yaga tsinanniya ya fara madara da sugar din jaraba da masifa a falon dayake dagashi se dr, shide dr din

ido yabishi dashi. "Wallahi ba tsinannan shegen meeting din dazan zauna ayi tayi har tsawon 1month a garin abuja ko an gaya musu dan iska ne ni, takarar nan a gaya musu kawai ni bnsanta a bawa wani!'' Yana gama fadar hkn ya juya ya nufa dakinsa se mita yak

eyi kasa kasa. Zallar alhinin mamaki ya rufe dr mus'ab, wai yau Abdoljalal ne ke fada da matsifa a kan bazeyi 1month a garin abuja ba, ah lallai akwai matsala babba, mutumin da ada se yafi 5month yana garin abuja ko marmarin kd beyi amma shine ke zazzaga

madara da sugar din matseefa wai bazeyi wata dayaba.."ba shakka!'' Dr

ya fadi a bayyane, gabaki daya ma gani yakeyi amininsa neman zarewa yakeyi ya kuma chanza halaye, Yanzu da an cakalosa seyahau yayyafo da ruwan bala'i da madarar matseefa, kai kace jira

yakeyi, ada ba hk yake ba ynzu ne ya koma kmr gyambo.. (Haka meso yake , shi kullum ji yakeyi kmr a cangwalosa ya fashe So gaskiya ne, nima Allah ya barni da hubb amin)

Washe gari 7:am ya tashi ya shirya shirin barin garin abujar, ya isa bedroom din

Dr ya dinga masa knocking, dr ya fito ya gansa tsaye ba tare da dr din yayi mgna ba Abdoljalal yace "Kasemin jet nida Ahamad kd zan koma wallahi yau dinnan insha Allahu..." Dr da mamakin Abdoljalal din keta kara kashesa yace "wai wani abin ne zakayi a kd

din? Ko wata uwar ka ajiye a kd din'' Ba tareda Abdoljalal din ya basa amsar tambayarsa ba yace "Kawai ni kasemin jirgi zuwa kaduna yanzu ni zanje airport in jira ..." Yana gama fadin hkn ya fice zuwa side din da ahamad yake dr mamaki ya hanasa rufe baki,

nan da nan yase masa jirgin zuwa kd wanda ze daukesa shi kadai, danshi zuwa yanzu wallahi tsoron ma Abdoljalal din yakeji. Masu tsaronsa dake nan abujar tini suka hada masa mota zuwa airport ahamad kuwa ko wanka beyi ba, yasako kaya , suka hau mota zuwa

airport din kafin su isa tini, jirgin da aka saya masa ya shirya, sede suka shiga shida Ahamad din, motocin dasuka kawosa suka juya. Abdoljalal be samu nutsuwa ba seda ya gansa a jirgin saman sannan zuciyarsa ta nutsu....wani farin cikin ma seda suka iso k

d, akazo daukarsa, ya isa gidansa, direct side dinsa ya nufa, a dinning room dinsa ya tadda komi tsaf-tsaf, but ba food a dinning, sbda batasan da dawowarsaba daman yasan da wuya yasamu Abincin a kn dinning din, daman shima ba abincin yazo dubawa ba, kaw

ai so yakeyi yaga inda ta tsaya sadda zeyi tafiyar zuwa abujar. Tsayawa yayi ya tsurawa guri daya ido, se murmushi yake saki, tinda yayi tafiyar beyi nishadi ba se yanzu wai a haka danma be gantaba kenan.. zaunawa yayi kn daya daga kujerar dinning din, ya

zubawa inda ta tsugunna yace ta taso ta dawo kn kujera taki ido, ji yakeyi kmr yana ganin, seya fashe da murmushi me fidda sauti yayin da beautiful point dinsa suka bayyana (wato wushiryarsa). Yana nan zaune seda akayi azahar kana ya iya mikewa ya haye up

stairs dinsa komi tsaf tsaf ya gansa dmn ko benan 2tyms ake gyara masa side dinsa. Watsa ruwa yayi a gaggauce ya sauya kaya zuwa jallafiya dark golden , ta amshesa ainun hannunsa rike da carbi ya nufa masallaci be baro masallacinba seda sukayi la'asar, kan

a ya fito sukayi kicibus da larai wadda tazo gayawa salisu tantiri sako daga hajiya saude. Nan larai ta zube ta kwashi gaisuwa cikin sakewa gogan ya amsa, kana ya wuce , larai ta mike tana fadin "Ohhh shide mijin na Allah Amma matar qasurgumar kahira..." K

asa kasa tayi maganar. Taje ta gayawa tantiri sakon, ta juya zata bar inda suke ya taso ya iso inda take ya dktr da ita daga tafiya kana kasa kasa yace "larai ina yarinyar nan kyakyawarnan ne da hajiya kande ta kawota ni naga banganintane..." Larai ta ga

llarawa tantiri harara tace, "bansani ba tantirin dan iska, maciyin gindin yara..." (Tasan komi daya aikatawa yarinyar me aikinnan dan kande ta shafa

mata labarin) Tantiri beji haushi ba saboda aishi me nema ne yace "aah larai wannan abu fa daza muyi nida

ke na sirrine, wal-sirru da sirrantawa kinsan shi sirri halak ne, toni wannan abu daza muyi nidake kema zaki karu, ban gishiri ne za ayi in baki takand'a...." Larai ta kara watsa masa harara kana tace "Allah ya rabani da karuwa da dan iska irinka dankai k

lmnka ma ba alkhairi bane, ko a gidan ubanwa kasan fadar Allah, ai na tabbatar da dawuya ka dinga aikata tsinantaka dakasan fadar Allah..." Salisu tantiri yayi murmushi hadi da shafo ringimemen tumbinsa kana yace "To larai koda kike cewa ni dan iska ne, ai

nasan kema kinasan kaciyar bura dande baki da yadda zakiyi ne,,amma ai nasan wallahi kina mafarkin bura shi ya hanaki maida jikinki , ai da kina samun burar da tini kinfi haka zama bul-bul, to yadda kike bukatar bura ni nafiki bukatar gindin mace ..." Hau

shinsa ya kuma rufe larai tace "Allah ya kyauta, aini ban rungumi sabo ba kmr kai, koda bnyi karatuba ai nasan abubuwan da in akayi zunubi ne, Zina babban lefi ce a gurin Allah..." Tantiri yayi murmushin shu'uman maza kana yace "To ai shikenan karai naga a

i nidake kabarinmu ba daya bane dan haka ki gani ki qi gani..." Larai ta juya zata bar inda yake danta fuskanci maganganunsa bana kamawa bane, salisu tantiri yabita ya dktr da ita, ya zato kudi a aljihunsa yan dubu dubu, dubu biyar, ya mikawa larai, to a d

uniyar nan inde a kn kudine larai na iya saida d'anta na cikinta sbda tanada azabar san kudi, san kudinnema ya hanata zaman gidan mijinta ta fito bariki neman kudi gashide Neman takeyi Amma bata tsinana komi ba..larai na ganin kudin jiki na rawa ta amshe

hadi da washe baki tace "Yawwa tantiri nafi gane zancennan na mutane biyu....to gayamin bukatarka a kn kudinnan daka bani so kakeni in baje maka a gado ka zungura ma gindi bura kaci iya ci?'' Tantiri ya saki wata uwar dariya se lumshe ido yakeyi irin na y

an bariki yace "aah larai dakata dakata, ni ai koda nake bariki banacin gindin wadda ta haihu, ke yanzu nan larai ko a mafarki ai knsan bazan iyasa ko fashin kaciyata ba a cikin gindinki, kefa dagani kin haifo yara sunfi goma a kauye..." Larai ta hade rai

jin tantiri naci mata fuska tace "Aah ni yarana tara..." Tantiri ya zaro ido hadi da rufe baki yace "Wai-wai-wai yara tara, ,,tabdijan to ai knga daya ne babu a goma, gindi yayi jaga-jaga kenan wannan ai mijjnki na kauye dukya cinye dadin gutsun mezanyi d

a saura...." Larai ta dakatar dashi sbda cin fuskar ya isheta haka, tace "To ya isa hk salisu tantiri...yanzu me kakeso a game dani a kn kudinnan tinda kace ba ramina kakeso ba..." Tantiri ya kara kasa da murya yace "Yawwah larai, ni ba raminki me zurfi

nakeso ba,,,wannan yarinyar da hjya knde ta kawo farar nan me siffar larabawa yawwah ita nakeso ki tsaramin ita har Allah yasa na danne na hau, in kashe kwad'ayi..." Larai ta zaro ido zatayi gardama ya kara narka mata kudi, nan take larai tace aiko ya kwan

tar da hankalinsa kmr ya samu ne, farin ciki ya cika tantiri ya juya ya koma bakin aikinsa bayan yayima larai alkawarin kudi nera dubu Hamsin in burinsa ya cika a kn yarinyar.. Larai ta isa dakin al-muqri'ah tasameta kwance kan bed aikinde takeyi data saba

wato aikin tunaninsa gani takeyi

kmr baze dawo gareta ba sbda shirun ya mata yawa gani takeyi kmr an shekara daya bata sashi a ido ba. Ganin larai ta shigo yasata tashi zaune suka gaisa, larai ta sanar da ita ai oga ya dawo yau zata ci gaba da dafa masa

abincinsa, farin ciki ya cika al-muqri'ah amma ta boye sbda ta fuskanci wacece larai a yan kwanakinnan, tagano ita larai bakin ganga ce, kasancewar al-muqri'ah nada tsananin wayau , kuma sannan tasha gwagwarmaya a duniya dan haka ko kallonta kayi tana fahi

mtar ma'anar kallon. A tare suka fito daga dakin al-muqri'ah sanye da hijjabi normal green, tayi kyau sede ta dan rasa kwanciyar hnkli na kwanaki sbda rashin ganinsa dan haka ta dan zurma kadan. Larai nata murna tana tunanin ta yadda zata shigar da yarinya

r a kan maganar salisu danta samu taci 50k, da wannan tunani tunanin yadda zatayi ta koma bakin aikinta, ita kuma al-muqri'ah ta nufa kiching cikin nishadi ta fara shirya masa abinci, seda ta shirya masa abinci kala bakwai da abinsha kala uku, se murna tak

eyi da farin ciki hadi da Allah Allah ta gansa,. 8:30pm ta gama komi, ta hada a kn trea kusab trea uku, ta dauki trea na daya zuwa side din nasa, da sallama dauke da bakinta ta bebaye, ta shigo dinning room din, kamshinsa ya doketa seda ta rintse ido, bata

ga kowa ba a dinning room din amma taji a jikinta ynzu ya bar gurin sbda kamshinsa ne ya sanar da ita hkn, to tabbas hakanne yanzu ya bar dinning room din zuwa upstairs saboda yanaso ya duba wani sako a system dinsa. Seda tayi 5mnt tsaye byn ta ajiye trea

din hannunta a kam dinning kana ta fice zuwa kiching still kamshin turarensa na manne da hancinta, bata taba san kamshi Kmr yadda takesan nashi ba. Trea na biyu ta daukko ta kai dinning room din nasa, ta fice se faman nishadi takeyi wanda batasan dalilin

sa ba, ta dawo ta dauko trea na uku ta kai, nanma seda ta tsaya ta kara 4mnt tsaye kana ta fice a side din zuciyata cike da kwad'ayin ganinsa bataji dadih ba da har ta gama kai food warmer din basu hadu ba.

Bayan ya gama duba abubuwan daze duba a syste

ms dinsa, ya dan kwanta danyasan da wuya yau yarinyar tazo kasancewar batasan dawowarsa ba. Be jima da kwanciya ba, bacci nannauya ya daukesa.... Data ajiye abincin bata dawo ba, se wuraren 11:pm ta dawo side din, tin kafin ta karaso dinning din, taga ala

mar ba a taba abinda ta ajiye ba. Karasawa tayi ta bubbude dan tabbatar da ba'acin ba, nan ta tsaya tsaye tana tunanin to meyasa be ci ba,?... Kamar a mafarkin baccinsa yaga ta shigo dinning room din, a gigice ya tashi daga nannauyan baccin dayayi awon gab

a dashi. Ya ziro takalminsa na hutu ya sakko down stairs cikin sauri sauri, direct ya isa dinning room din, jijiyoyin jikinsa na gaya masa tana nan tsaye, aiko yana shiga ya ganta tsaye hannunta daya bisa warmer se tunani tunani takeyi kan meyasa beci abin

cin ba,...idanuwanta ta sauke masa, shima nasa idanuwan ya sauke mata yana mejin wani abu na jansa, tabbas yasan yayi tsananin kewarta ji yakeyi kmr ya karaso ya jawota jikinsa ya rungume ko ze samu yaji sassaucin abinda yakeji a zuciyarsa game da yarinyar

. Murmushin farin cikin sake ganinsa ta sakar masa...murmushin datayi masa ba karamin sa zuciyarsa nutsuwa yayi ba. "I miss

you..."ya fadi a marairaice kmr wani karami irin yan 20yrs dinnan, ya gama tabbatar da zuciyarsa bata iya controlling magana inde

a kan yarinyar ne... Wata iriyar kunyarsa ce tayi aure ta kara tarewa a zuciyarta jin yadda yace mata i miss you, taji dadin kalmar kuma se kunyarsa ta yawaita garesa, daman tana tsananin jin kunyarsa, ba a taba halittar datake jin kunya ba kmr shi. Tsugun

nawa tayi ta gaidasa tana kare masa kallo, daman tin a kallon farko ta fahimci ya rame. Amsa gaisuwar tata yayi, hadi da karasawa ya zauna kn daya daga kujerun dinning din, zuciyarsa na cike da nishadin farin cikin, se yanzu yasamu nutsuwa daya sata a ido,

daman dan ita ya dawo garin. "Ya akayi kikasan na dawo?'' Ya jefo mata tambayar zuciyarsa cike da nishadin daya jima beyi ba se yau. Da bebanci tace nasa "Larai ce..." Ya fahimci me take nufi, domin kome zatace yana fahimta. "Ta kyautamin...." Ya fadi a

zuciyarsa, nishadin gani ta na ratsashi, tsayawa yayi ya zuba mata ido, tana tsugunne daga gaisuwar data masa bata tashi ba, ganin yadda ya tsura mata ido yasata yin kasa da knta, wasu irin hawaye ne suka cika masa idanuwa taf, besan hawayen kona meye ba

,, saurin juyawa yayi saboda ganin hawayen na neman zubo masa,yana juyar da knsa kuwa hawayen suka wanke masa fuska, abin mamaki kuma masu zafi, saurin goge hawayen yayi, da hannunsa yayi controlling sauran kada su zubo, dai-dai ta dago taga ya kauda fusk

arsa gede. After 2mnt ya juyo da face dinsa yana kokarin danne abinda yakeji a zuciyarsa. "Kiyi serving dina pls'..." Ya fadi hadi da marairaicewa. Ba musu ta tashi tayi serving dinsa, byn ta gama zata juya ta bar dinning room din, ya mata umarni data zau

na a kn dayar kujerar dinning din, kuma yace karta masa musu..." Taso ta masa musu amma ganin ya horeta da hkn yasata zaunawa kn kujerar taji wani azabar laushi ya ratsa bom-bom dinta, to dole ga laushin duwawuknta ga laushin kujerar. Tana zaune harya gam

a cin abincin yana kallonta, ba karamin ci yayima abincin ba, saboda yana ganinta. Ta kwashe kyn ta fice , yana kallonta ji yakeyi kmr ya tashi yaje ya rungumeta. Yana zaune, harta gama kwashe kayayyakin yana zaune ta fice badan yaso ba a ransa.... After d

awowarsa da 1week, yanayoyin dayakeji a kn yarinyar ya kara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login